Showing 18001 words to 21000 words out of 133548 words
Chapter 7 - YAR AIKIN KARUWAI BOOK COMPLETE by Asma Baffa .txt
tsadar rayuwa tayi yawa ga tsadar abinci sabo fa da tsadar abinci yanzu Mata masu ciki sun daina Amai,Saratu ta kwashe da dariya tace ke makaryaciya inji uban wa? nace baki da labari ke? Dariya Muka dinga yi Saratu tace to bari na baki shawara tunda ke soyayya kike so kiyi aure idan zaki fara soyayya ki tabbatar kinyi photocopy na zuciyarki ki ajiye Original din a gida Kinga idan an samu matsala dama zuciyar taki photocopy Kika bayar sai ki dawo gida ki dauki Original din,dariya nayi sosai muka tafa nace kawata har yanzu baki bani shawara ba fa akan yanda zan kula da budurcina a gidan nan naku na karuwai.
Saratu zama ta gyara tace karki yarda da Namiji ko waye musamman idan Kika ji Yana kiranki da Sexy Nan gaba zai iya cire Y din yayi Sex dake daga karshe ya cire S din ya kiraki a Ex-girl friend ki Zama wise Kar wata ta Miki wayo ta hadaki da Namiji ta samu kudi tunda ke kin zabi aure no problem,mun dade Muna hira.
Washe gari dake da asuba na fito nayi wanka da Alwala,na fito Kawai naga Mata da maza sun kafa layi kamar layin banki ashe Wai toilet za a Shiga ake wannan uban layi,kowa yazo sai ya hau layi,da sauri na koma ciki nace Saratu yanzu akan za ayi kashi aka kafa uban layi haka? shi yasa nace ai ke tunda kina Sallah ki tashi kafin ayi Sallah Kuma fatan kin wanke bayin kafin kiyi amfani da shi? nace sosai ma ai baki ga na dauki Hypo ba,tace to ta juya taci gaba da baccinta babu Sallah ba salati,ni na gyara Mana dakin na Mana abin kari, bayan kwanaki sosai na kara sabawa da gidan kowa ya sanni nasan kowa, mutum uku Seraline ta hadani da su Suka daukeni aiki a gidan zasu na biyana duk wata 'Yar Zabil ta dauke ni,Wise sai Star tun kafin ma na Fara aiki suka jibgo min kwancen Kayan sawa kana nan Kaya da namu na hausawa masu kyau da tsada,harda takalma Suka bani abubuwa na ras,a ranar na fara musu aikinsu kullum ba fashi sai abinda suka ce,gashi duk canji in ya ragu bar min sukeyi,Muna haka kullum idona sai budewa yake Ina Kara gogewa sannan bakina ya bude yanzu surutun masifa gareni Kamar naci aku,kana taba ni ba mutunci ga fada dana koya,ga rashin kunya Nima Jin Iskanci da kalamai na batsa yasa na iya wasu nima bana Jin kunyar fadar magana duk girmanta,Nima su rawa da su whot game da ni akeyi a gidan idan ba caca akeyi ba,Ina cikinsu na koyi saka shegun Kaya baza kace na hada Hanya da muslunci ba Kawai abinda ban taba shine fita titi neman customer Ina nan a virgin dina ban taba Iskanci ba sai dai Kawai nasan mazan gidan da Yan daudu mun Zama kawaye kuma kusan duk arna ne Muna rungume juna da su Kamar kawaye mata,gashi pidgin English Ina ta koya a hankali yanzu na Fara iyawa ba laifi gashi abin haushin kudin idan na samu a cikina nake cinyewa sai kudin haya da sauransu babu kudin da zan iya tarawa ma sam sabo da basu da yawa,Amma sutura da komai a gidan duk su Wise sunfi mutum ashirin bani Kaya suke har na kwashe watanni shida.
Yau Star ce ta sani girki da yamma likis Ina girkina a dakinta itama komai akwai a dakin na more rayuwa nata dakin ba irin na Saratu ba harda ac ya hadu itama Yar zabil haka da wise su suna samun customers sosai, ina ta juya stew sai ga Star ta shigo a gajiye ta fada saman katifarta tana wash,na kalleta nace hala jiya customer ya baki wuta? Star tace ke dai bari mutumin hariji ne baya gajiya sai da ya more kudinsa kaf guy din ya daki harka yayi ta front, back da center babu ta Inda baiyi ba,nayi tsuru Ina kallonta Ina mamaki bada kansu da suke yi nace wai Star ni kuwa abin nan da Dadi? Star tace wa ya fada Miki karuwa na enjoying sex ai karuwai irinmu badan Dadi muke ba sai kana son mutum ko Yana birgeka kake jin Dadi ai Kawai mu bude maka zamuyi ka daki harka yanda kake so ka bamu kudi,in Kinga yanda muke dagewa Muna sarrafa maza zaki mamaki Kuma mafi akasiri ba Jin dadin muke ba sabo da Kawai muja hankalinsa ya Zama babu wacce yake so yayi sex da ita sai mu,shi yasa muke kwacewa Mata mazajensu wasu sun tsaya kunya da shirme mu Kuwa zamu yi maka yanda baka ma tunani dole a nace mana,nace ah gwara da Kika fada min idan nayi aure kice na dage? Star tace ki dage sosai ki fahimci mijinki me yafi so yarinya ki gyara kanki karki Wasa da gyara ki kashewa jikinki kudi,Kinga dai irin magungunan da muke siya masu mugun tsada,da ace zaki samu Wanda kike so ki gwada kiji dadi, sai naji Ina so Nima nayi sex din yanda kullum a wajen karuwan ke kwadaita min dadin shi, so suke su rinjayeni na fada harkar nima amma naki,Auzubillahi na dinga ja Ina Neman tsari a raina,dama kullum bana Wasa da addinina ga Karatun Qur'ani kullum Ina yi Allah ya tsareni,Ina ta girki Muna hira daga ita sai pant da bra a haka wani katon Arne Igbo yazo ya sameta da gani kasan ba karya akwai kudi a kugunsa,Yana shiga dakinta ya fada kanta a haka Suka fara kissing a gabana inda sabo na saba gani ko a jikina Ina jinsu suna ta fama har ya rabata da kayan jikinta tsirara take shima daga shi sai sai boxers ta cire Masa Kaya,Condom ta saka Masa da kanta nishinsu na dadi Kawai nake ji,Allah yasa na gama gas na kashe da sauri na bar dakin suna ta masha'a dinsu,Ina Fitowa Wise ta dau wanka zata unguwa da karamar akwatinta me kyau tace Miracle zo ki rakani gidan saurayina,dakinmu na shiga na saka Yar riga doguwa me siririn hannu Kamar hannun best daga sama ta dan tsuke kasa ta bude yar kanti ce brown me adon golden cikin kayan da suke bani.
Mayafina karami nayi rolling brown nasa flat shoe dina brown na Fara gogewa fa gani kyakyawa ajin karshe Fara sol dani ko Ina sai ayi ta kallona, Jakarta na dauka Muka shiga napep,Wise duk tafi yanga da wulakanci ni kaina bana Mata wasa sabo da halinta gata kyakyawa da ita,wani katafaren gida Muka Isa,knocking tayi gate man ya leko Yana ganinta da alama ya Santa ya bude Yana washe baki,kallona yayi yace small madam how far?Fuska na bata nabi Bayan wise tun kafin mu shiga ciki ya leko wani fari Igbo kyakyawa ne amma katon arne ne,glass cup ne dauke da juice a ciki yaci wanka cikin kana nan kaya yan ubansu gashi matashi,yana zuwa ya kalleni nace good afternoon sir, yace Good day Yana Murmushi tare da rungume Wise,tana shafa sajensa tace Baby I miss you,yace miss you more,let's go upstairs and have fun,hannayensa ya maida saman kugunta Suka haura sama ta juyo tace ya bani kudi na koma gida,ai Kuwa 5k ya bani sai Murna nakeyi na karba Ina godiya na wuce gida nace daga rakiya 5k guda yau akwai zazu,Ina komawa gida Seraline tana gida yau hutawa takeyi tana Jin kida Ina shiga na dinga cashewa Ina karkada Mata 5k sabo da yanzu duk na fetsare ban taba rawa ba sai a nan gidan duk na koya kullum sai nayi rawa tun Ina hauka har na fara gogewa.
Saratu dariya takeyi tace akan 5k kike wannan rawar da ace aiki nake fita rana daya Zan iya samun dubu dari ma,na kalli Sera nace ba shegen da zai shigar min local government ku dai da kuke ashawo Kobo kobo 2thausand Kuna rabawa kyauta kuje ayi ta ketara muku local government ni duk shegen da ya shiga local government dina to dole yayi loosing Election,Baki ga Dagaci ba tuni sun rasani,dariya Seraline tayi.
Su Gwaggo tunda na tafi ko a jikinsu Kawai murna sukeyi suna Jin Dadi Gwaggo tace yanzu sai mu zauna mu taru akan yaranmu su samu mazaje masu kudi suyi aure,Aunty Amarya tace yau wajen wata shida da barin Yar banza gida har gidanmu yayi dadi duk ta tare Mana waje,Dagaci ne ya shigo da abincin kajinsa dakin dana bari kaji masu kwai ya zuba Yana kiwo a ciki duk da ta bangaren aikin gida sun rasa me yi sai dai suyi da kansu gashi Gaji da Mairo basa aikin gida kazamai ne sai dai Iyayen suyi,ana haka Katsam Gaji ta hadu da wani me kudi a kasuwa ya biyota har gida Yana da kudi Alhaji Kabiru Danbinni murna wajen Gwaggo da Dagaci ba'a magana sai abinda Alhaji Kabiru yace, sai da ya bari sun Saba sosai Yana kashe musu mahaukatan kudi sai ya fara fita da Gaji yawo yana siyo Mata kayayyaki, yau Sunday zance yazo yayi parking da arniyar motarsa Gaji taci gayu ta Sha kyau ta fito tana taku dai dai Farin ciki ya Kama Alhaji Kabiru tun kafin ta karaso ya fito a motar ya tsaya Yana Kare Mata kallo sanye take cikin Material Maroon Wanda shi ya dinka Mata ba karya tayi kyau ta ko Ina dama su Gaji anyi school a waye suke,Yana kallon Gaji yace sai naji kamar na rungume ki,Murmushi ta saki yace Allah dama ace yanzu tare zamu kwana da zan more, Gaji Ido ta rufe sabo maganganun Alhajin nata,yace ki daina kunya yara kanana ma yanzu Jin dadin rayuwarsu suke yi bare ke da girmanki,ki bari na dan motsaki ki Dan kawo yau kiyi bacci me dadi kin tsaya Kamar Yar Kauye haba Gajina,wallahi da ace kin yarda dani Kawai romance ba sex ba babu abinda bazan baki ba,komai zan siya Miki Zan Miki komai,I will take care of you
Gaji tace ni dai bana son Sex sai munyi aure,wayancewa yayi haba ya za ayi na lalata Miki rayuwa ai bazan ma iya ba Kawai romance amma ya kamata ace munje inda yake da privacy waje me sirri inda zamu saki jiki sosai muji dadi ai romance dinma yafi Sex,Ni mota ma zan siya Miki kwana nan in kin yarda,Gaji taji mota tace to muje amma dan Kaine yace ko kefa ai yanzu rayuwa sai ana Jin dadi ana dan motsawa amma duk kin bari kinyi mugun tsatsa,dariya tayi tace tsatsa Kuma yace yes kinyi tsatsa,gida ta Shiga tace Gwaggo Alhaji yace naje zai kaini na siyo Kaya,Gwaggo tace sai kin dawo tunda ai mijin aure ne ba damuwa ai aure zakuyi nan kusa a dawo lafiya Dagaci Yana ji yace mutumin kirki kenan Alhaji Kabiru Danbinni ba abinda zamu ce Masa,Gaji dai ta fice ta shiga gaban mota ya ja sai cikin birni tunda Suka taho yake Mata maganganu na batsa,yace da alama zakiyi ni'ima,zakiyi dadi,sannan Wanda ya sameki ya dace zaki dade ana sex dake baki gajiya ba,gaki da alama jarababbiya ce ke kina da karfin sha'awa,Gaji tace ta ya ka sani? Yace af baki san wani littafi ba me suna Surah inda aka siffanta dukkan kalolin Mata to ke me surarki haka aka ce a littafin,ai ya kamata muje na sha dadi ko ya kika ce.
Zaune muke a tsakar gida Muna game din whot ban wani iya sosai ba sai cinye ni akeyi,Munfi mu shida Sera,Wise,Star,Yarzabil, Mandula,Manduwa sai dan daudu Santana,Star tana yi tana bulbula sigari,Seraline itama kunnawa tata wuta tayi tana sha,Wise kuwa bata Shan komai na hayaki sai kwaya ita, sai yarzabil yar Syrup ce ita Kuma,Mandula Kuwa ba abinda bata sha,duk na goge nima har yanzu kallon baki waye ba suke min,Muna fama sai nishadi mukeyi,Santana ya kalleni yace Miracle ki taimakawa kanki ki nemi kudi Ina baki shawara kin zauna kina ta talauci shegen pussy din ai ba gutsira za ayi ba kin zauna Wai ke aure a nan gidan zaki samu mijin aure ko balagaggen dan bariki zaki aura a nan,kin San dai kaf layin nan yan Iska ne,Nima da Zan samu Wanda zai aureni ai da naji dadi,dariya ta kamani nace kalleka ko kunya baka ji kana Namiji ka maida kanka dan daudu Wai da zaka samu Wanda zai aureka Namiji fa kenan stupid karka isheni me suffar Condom,dariya su Wise Suka dinga yi, Yar aikin Karuwai lallai kinci abinci cewar Yar Zabil dama yawanci duk gidan Yar aikin Karuwai suke ce min.
Anjima fa akwai gala a gidan nan,dama unguwar kullum sai anyi gala iri iri mawaka suna zuwa suyi show Yan gala,akwai bangaren gala a unguwar yau can zasu kusan kwana,da dare da ni aka tafi can wajen Yan solo duk munyi gayunmu,Su Wise suka dinga lika musu kudade ranar Karuwai sun zubar da Naira,Nima mawakin ya birgeni mawakin hausa ne Wanda ke tashe kudin dake hannuna dubu uku da na riko a hannuna na hau step naje na lika Masa su,na dawo kida na kwasata na ranci dubu biyar wajen Seraline naje na Kuma lika masa,mu indai Harkar banza zakayi a gidan babu me hanaka sai dai ma a goya maka baya.
Sharhi fans
AsmaBaffa
08061929616
[7/15, 5:48 AM] +234 912 082 5656: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE
16-20
Official
By
AsmaBaffa
08061929616
SADAUKARWA NE GA
DUK YARAN TSUNTUWA
Page naku ne
UMMU LATEEFAH
SADIYA MUHAMMAD
ZAKIYYA BELLO
FATEEMAH FAROUK
ALINA
MMN NASRIN
GIMBIYA DIYAR KATIBI
AUNTY NURSE ZARIA
Jinjina gareki
HAUWA S ZARIA
ME KARANTA AUDIO NA BOOKS DINA
*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_
_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*
Gaji wani katafaren gida taga ya kaita me gadi ya bude,Alhaji Kabiru Danbinni yace nan ne gidanki nan zaki zauna idan munyi aure,farin ciki ya Kama Gaji duk ta rude haka suka fito,hannunta ya rike Suka Shiga ciki duk ta rude taga gida me kyau sai da ya nuna Mata ko Ina sannan ya shiga kitchen ya kawo Mata lemo da ruwa ta sha ya fito musu da kayan makulashe Suka ci sannan ya jata bedroom dinsa yace muje kiga dakina ai bamuje ba,suna shiga taga ya hadu sosai daukanta yayi cak tare da daurata saman gadon shima ya haye,hannunta ya rike yana murza yatsunta a hankali kasa Masa musu tayi sabo da kudinsa,wuyanta ya Fara shafawa a hankali ya hade bakinsu waje daya,cikin salo ya zare Mata rigarta bra dinma ya balleta gata da dukiyar Fulani nan ya Fara sarrafasu ta wani lumshe Ido tana jinsa Yana gurnani kamar wani rago,Murzata yake yanda yaga dama duk ya rude bai san sanda yake cewa muyi sex ba,Gaji tace a'a gaskiya Jin zata botse Masa yace to shikenan romance tsaya...tsaya...tace nidai banda Sex,yace to naji dakata wait...tsaya Yana ci gaba da murzata tare da furta zan mallaka Miki komai Allah ya Miki baiwa,skert dinta ya zare daga ita sai wando tight iya gwiwa,hannunsa ya tura ciki, ta rike hannunsa shi Kuma ya shiga furta tsaya ba komai...ba komai tsaya duk ya zauce, wani ihu daya kurma sai da Gaji ta firgita tace Kai Kuwa sai kace ana Jan rago za a kaishi kasuwa kabi a hankali mana,Alhaji da katon tumbinsa yace zakiyi dadi kinji ruwa,Gaji tace nifa zaka ji min ciwo a hankali sai fingering yake Mata tana Jin dadi itama ,haka yasa Gaji shima tana ta faman murza shi Yana gurnani,Gaji tace ni zaka kashe min dodon kunne haka ake Jin dadin sai kace kana sex idan kana sex yo ai sai dai kukan Saniya zata haihu jajirinta ya sawo Kai,haba sai kace Kan jaririn Saniya zai fito,Alhaji Yana jinta Yana cewa na baki kaina Gaji da sauri tace yo tsakani da Allah me zanyi da kanka duk girmansa ni kaga ban san wajen siyar da kawuna ba bare na Kai a siya rike abinka kayi sauri Kawai kaji dadinka,a cinyar Gaji yasa abar tasa a haka ya kawo yana wani Jin dadi ya rungumeta sannan ya Kama Gaji ya Fara Mata sucking dadi ya kwashi Gaji tace ajalina yazo ni Gaji,taji dadi sosai sai da Suka