Showing 63001 words to 66000 words out of 133548 words

Chapter 22 - YAR AIKIN KARUWAI BOOK COMPLETE by Asma Baffa .txt

04 Dec 2024

6582

to ba lada ba na halak bane Kuma kin San bazan je ya kwashi dadina ba wallahi ki sani gwara ma ki sani ko kinje Allah bazai karba ba,Seraline tace nidai zanje ko Dan show ko banza nayi pics na dinga dorawa a status Nima a San na Zama shegiya,nace to me Zaki Kara? tace Yan matan gidan zan siyawa kayan kwalliya su jambaki da powder masu araha dai da lipgloss Suma suyi kyau,Haka Saratu ta jibgi kayan kwalliya sosai harda su ribbom da yawan gaske ta siyawa Yan Yara kayan Wasa iri iri sannan Muka koma hotel kayanmu suna mota,yau ma tare da Alhajinta ta kwana suna watsewa.


Washe gari 9pm haka muka je har daya daga cikin gidan marayu,Wanda ma'aikatan ciki ogogin basu sanni ba sabo da akwai wani Wanda shugaban gidan ne suke zuwa ganin Ina lafiya a gidan Dagaci,Muna zuwa aka raka mu inda mutanen suke yaran tsuntuwa duk dama kusan sune a gidan marayu abin tausayi Muna zuwa aka Fara bude Mana wani daki guda katon hole gaba Daya jarirai ne a ciki sabuwar haihuwa da masu kula da su,wani dakin kuma yarane Yan shekara daya zuwa biyu,wani Kuma daga Yan shekara uku zuwa biyar,wani Kuma daga biyar zuwa bakwai,daga takwas zuwa goma Sha,a Haka har Muka je dakin Yan Mata,ga bangaren samari da makarantunsu da Kuma filin wasanni da inda Kawai sana'oin Hannu ake koya musu,yaran Kuma da Basu Isa school ba sai kayan wasanni aka zube musu a dakin suna ta fama gasu nan cikin wahala duk suturar arziki Basu samu,a Raina nace bayin Allah mu dinga kaiwa na gidan marayu agaji suna bukatar taimako wasu sutura ta gagare su wasu kayansu duk sun yayyage an musu maho a agaza masu shi ba sai me kudi ba har kwance kaiwa akeyi,Kayan da Muka kawo Muka damka musu ,sannan naje na dauki wasu yaran Yan dagwai dagwai Ina musu Wasa hawaye Yana zubo min a kumatuna sabo da tausayi lallai Allah ya min niima da ba a gidan na taso ba haka Muka fito jikinmu a sanyaye amma Muna shiga mota muka saki kidanmu na Yan Nija Malam tuni mun manta Muka wuce can kudu.


Sai tsakar dare na sauke Sera a gidanmu na karuwai sannan na koma gidana,Ina zuwa nayi parking na fito Ina dagowa nayi Ido hudu da Nawwar da Baba kulu a tsaye, tuni jikina ya dauki rawa dan bala'in Nawwar har tsakar dare yana jirana hankalinsa tashe ashe ya dawo ranar,Baba kulu tace Sannu da dawowa ke Kuwa Kika barni a gida baki fadamin tafiyar kwana zakiyiba yau kwananki biyu bakya gida Kawai kin bani kudin cefane ai kya fada min sabo da rayuwa,ga Alhaji tun yamma ya dawo na fada Masa ban San inda kike ba ya zauna ko nan da can bai fita ba sai dazu yaje gida ya dawo gashi har 3am bai tafi ba yace bazai tafi ba ashe kina tafe, nidai cewa nayi kawayenki ne Suka jajibeki kuka fita tunda da wannan me tsayin kuka fita,ran Nawwar ya baci sosai kamar an Aiko Masa da mutuwa jikinsa har rawa yake,kamanninsa Suka sauya Idonsa yayi wani ja,jikina rawa yake sosai a kasa na tsuguna nayi Kneel down na fara magana Ina yarfe Hannu nace bazan sake ba na tuba ka yafe min,gabana ya tako a fusace Yana huci yace gidan ubanwa Kika je Yana karaji,mikewa nayi nace wallahi Allah kauyen mu naje na rantse na fara ja da baya na take da gudu na bude gate zan fita ya riko rigata na kwala ihu tare da furta na shiga uku kayi min rai, ai Kuwa ya jawoni ta karfi na Fadi a kasa a haka ya jawoni kiiiiiiii har daki,Baba kulu tace baki kyauta ba ki jefa kanki a masifa kina biyewa karuwai,ai Kuwa har dakina ya jefani ya shigo waya ya jawo na tsure nayi tsalle na rungume shi,ya fisgewa amma naki yarda kuka na saki Ina cewa ka yarda dani wallahi da nayi wani abu Zan fada maka,ban taba munafuntarka ba karka manta a inda ka dakko ni na yarda na zauna da Kai bana fita ko Ina ka bari na maka bayani please,ka nutsu bazan Yi abinda baka so ba nasan abinda kake tunani ba haka bane,Ina kirjinsa na Fara Masa magana a kunne nace calm down,na sake rungume shi,abinka da shedan sai yaji wani sanyi a ransa tunda na rungume shi da kalamai na sai suka sanyaya masa jiki,gashi ji yake tsigar jikinsa tana tashi yarrrrr.....wani irin yanayi ya tsinci Kansa na musamman,yaji baya son barin jikina shi yasa ya kasa janyewa,Mu Kuwa Yan tasha dagowa nayi Ina kallonsa a hankali Idonsa ya dawo normal Ido Muka hada ya janye idonsa,nace kalleni Ina Murmushi, uhmm kaji fa Yan bariki mune mazajen,na sake cewa kalleni Sweety kallona yayi kadan a hankali na dinga matsawa da fuskata saitin tasa har na dora lips dina a saman tattausan jajayen lips dinsa nace I'm sorry,ai Maganar da nayi itace ta dawo da shi hayyacinsa samu yayi ya hankadaki saman bed na fada sai da na saki Kara,da yatsa ya nuna ni na fada Miki ba Dan Iska bane ki kiyayeni duk ranar da Kika sake taba min jiki sai Kinga me Zan miki idiot ya fice,Baba kulu tana jira taji duka sai taji luf bai fito ba tace iyyeee bariki shima na layinsu ne ai sai ta koma dakinta abinta tace su karata na daina shiga lamarinsu.


Washe gari wata tafiyar ta taso Masa zuwa Scotland,har gida yazo Yana hararata ya min sallama har yanzu Fushi yake Dani Wai na tsotsar Masa baki abinda Kawai lips Dina na Dora a nasa ba abinda na Masa Wai na shafa masa bakina da nake wa wasu mazan kiss da shi,amma Kuma ya kasa manta abin sai tunani yake da dadinsa yasan ma kiss dani zaiyi dadi,tunda ya tafi bai kirani ba amma Sabreen kullum sai ya nemeta babu fashi


Sai da ya kusa dawowa sannan ya kirani a waya,Ina ganin number waje nasan shine ko dagawa banyi ba ni sai yanzu zai kirani sabo da raini wancan tafiyar ma haka yaki kirana amma ai in matarsa ce nasan zai kirata,Kira ya sake yi naki dagawa har ta tsinke,Tsaki ya ja tare da jefar da Wayar a saman bed dinsa,Bai sake Kira ba sai dare Ina jinta tana ringing naki dagawa,washe gari da safe ma haka a daki ma na bar Wayar Kan gado,Khaleel ya Kira lokacin Yana bacci matarsa Sufia ta Mika masa wayar tace Nawwar ne,dagawa yayi hello,Dan Allah Malam ka tashi kaje min gidan Yarinyar nan ka gani lafiya take,Sabreen ko wa? Sabreen din wa Malam Rabiah fa na kirata tun jiya taki dagawa Ina Jin ba lafiya ba kaje please ka min recording maganarta ka tura min ta WhatsApp,Khaleel yace kasan Allah Nawwar ka fada so,Dan ubanka sone ya kamaka tun wuri ka aureta Kar lokaci ya kure ma,Tsaki yaja yace shi yasa ni bana son harka da Kai ka fiye soki burutsu,to Makkah fa da ka tafi cewa kayi sabo da ita da Mami zaka je kayi musu addua, yace baza ka gane ba ni yanzu ai 'Yata ce,hhhhh wannan wlh ko a auren Kauye baka Isa ka haifi kamarta ba cewar Khaleel,Nawwar yace naji Zan biya Mata aikin hajji ma taje tayiwa kanta Addua ko ta samu ta daina abinda take Yi, sai na dan taimaketa na aureta kaga ai tayi dacen miji,Hmmm kawai Khaleel yace sannan ya furta bari naje ya zanyi


Da sassafen sai naji knocking na bude kofar Khaleel na gani ya kalleni sosai rigar bacci ce a jikina amma doguwa ce me gajeren hannu pink,Sannu da zuwa shigo na bashi hanya,ya shigo ya zauna na gaisar da shi ya amsa da fara'a yace dama Wai lafiya kike Nawwar Yana ta Kira Wai baki daga ba shine yace nazo na gani ya kike sai na fada Masa,dariya nayi nace kace lafiya lau nake kuma Ina ganin Kiran tunda ya tafi sabo da Allah bai kirani ba sai yanzu yasan da zamana,nace ya barni nayi tafiya ta ya kamani ya kankame ni ya makale yaki sakina sannan yayi tafiya ko ya kirani yace ya ji lafiya ko ba komai na samu number dinsa na dinga kiransa amma bawan Allah nan yayi mursisi yayi Shuru idan matarsa ce ai ya kirata ni kuwa ko oho dan dai Kawai Yana da kirki ne,Khaleel yace to kiyi hakuri dai ai kin San da dalili, ki Masa uzuri baki ga shi ya turo ni ba na gani lafiya,nace Allah sarki Kai ka mori aboki abinda yake yi Allah ne kadai zai biya shi,mutumin kirki Allah ya amsa Masa bukatunsa kace Ina gaishe shi kuma kace na Aiko Masa da kiss a kumatu da lips din kace ga kiss dina na cillo masaMmuahhh,Khaleel ya dinga dariya yace to zai ji bata San recording Nawwar yace yayi Masa,kafin ya bar gidan ya turawa Nawwar ta WhatsApp sannan ya Mata sallama ya bar gida Yana mamakin kyau irin na Rabiah,Nawwar Kuwa Yana online yaga Khaleel ya turo Masa recording,ya kunna Yana Jin abinda nake cewa Murmushi yayi kawai me hade da dariya yace Yarinyar Bata ji badan halinta ba na karbi kiss din dai, ya shiga harkarsa.


Sai dare ya sake kirana na kwanta kenan ya Kira kasa kin dagawa nayi Kawai na daga, dagawa ta ke da wuya ya balbaleni da masifa ta inda yake shiga bata nan yake fita ba,sai da ya gama akan naki daga waya Wai na Raina shi,nace to kayi hakuri baza a sake ba,da yamma kina Ina sai Kira nake,tsokanarsa nayi nace Allah sarki ka tambayi Baba Kulu Wani ne yazo wajena zance wai tsakani da Allah zai aureni a nan layin yake, Nawwar yace sai me ya ja tsaki karki sake fada min wannan zancen banzan haka ya ja tsaki ya kashe wayar, dariya na dinga yi,shi kuwa a can kasa bacci yayi yace to waye wannan wai babu wani mutumin kirki Wai da aure yake sonta Naga uban da zaizo zancen,nan take ya makawa secuties waya ya turo su gidan da yawansu sai gani nayi ana gadin ko Ina ba shiga ba fita bamu San dalili ba.






Masu Sharhi Ina godiya matuka.






Masu bukatar sauraren wasu Novels Dina Audio ku duba S ZARIA TV a YouTube channel dinta.












AsmaBaffa
08061929616
[7/15, 5:49 AM] +234 912 082 5656: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE





51-55




Official


By
AsmaBaffa






SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA




Page naki ne
BINTA UMAR ABBALE














Tunda ya tafi sai da ya kwashe sati uku sannan ban san zai dawo ba Ina kitchen Baba kulu ta tafi gidan Khaleel sai dare tace zata dawo,Ina cikin juya miyar kwan da nakeyi naji knocking gas din na kashe Fitowa nayi tare da bude kofa,kamshi ne na daban ya daki hancina Wanda ba shiri na dago nayi tozali da shi,yayi kyau ya Kara fari sosai dama gashi fari sosai duk haskena ya fini sosai,yayi kyau cikin kana nan kayansa riga farare ba karamin kyau ya zuba ba wandon Jean ne an yanka shi a gwiwa gaskiya ya tafi da Imani na gashi dan matsashin saurayi,nace oyoyo yaushe ka dawo? Kin kafeni da Ido Kamar baki sanni ba bana son kallo,nace sorry kayi kyau ne sosai,Dadi yaji a ransa dan Kuwa Sabreen da ya dawo ko tace yayi kyau ai gashi ta bariki ta fada Masa,katuwar akwati ce nace yanzu ka dawo ne? yace Kamar wani marar Mata daga dawowata sai na sauka a nan,yana ajiye kayansa a gida ko Zama baiyi ba ya taho gidan Rabiah amma sai yace to tun 2pm Ina garin nan na sauka tuni sai Dana Yi bacci na huta na tashi nayi wanka da Sallah shine Kika ganni 4:50pm nazo,nace to Sannu da zuwa na shiga kitchen na fito da zobon da na hada dazu ya Sha kayan kamshi da abarba da ayaba a ciki in ka tace sai ka ganshi me kauri yayi Dadi matuka na kawo a juck da cup yayi sanyi sosai,na zuba Masa a cup na dauka na Mika Masa ya karba Yana Izza, kitchen na koma na karasa egg source din da nama sai Cous cous da na dafa tuni dama Baba kulu ce tace dan Allah nayi mana,Zubo Masa nayi zan Kai Dining yace ban iya tashi fa malama,gabansa na kawo na ajiye na dakko ruwa Eva,plate da spoon na dawo na zuba masa tare da Mika Masa ya karba yace wannan Yar iskar rigar da kika saka fa anyita doguwa kamar abin kirki tsaga ta gaba har cinya Kamar Yar arna go and change ya furta da tsawa, na kalle shi nace yo mu abin kunya ai gaba muka bashi ba baya ba,zan wuce daki yace dauki akwatinki tsarabarki ce harda na Makkah na hada lokacin Ina sauri ban baki ba,Kuma Allah yasa naga rigata daya a jikin Karuwar kawayenki,Ni dai murna nake Yi na ja akwati na Kai daki na bude Ina ta Shan kallo abina kamar me


A ciki na dauki wata doguwar riga hadaddiya silver tayi kyau a gurguje nayi wanka nazo na shafa lotion na saka abata na shafa powder da lip gloss pink,gashina na gyara na Masa acuci sai mayafin rigar dama harda dan mayafinta na Dan yada shi a kaina nayi kyau tabi jikina shape Dina ya fito Kamar a sace ni na shafa turaruka na fito,har gama cinye abinsa tasa ya kwanta a kujerar Yana canja channel yaji kamshi na bai ko kalleni ba sai da nayi gyaran murya Ina murmushi dan ya juyo ya ganni ai Kuwa naci sa'a ya juyo ya kalleni kasa dauke Idonsa yayi a kaina,nace nayi kyau ko?kalli duwawuna a ciki gaskiya Wanda ya sameni yayi dace a'a kalli dan Allah ohhhh... baki ya tabe yace ni Zaki nunawa kyau kalleni na fiki kyau to me Zan gani, mikewa yayi zaune Ina so nayi control kaina na daina Kai kaina ga Namiji sai naji na kasa na rasa dalili sai dai naji Kawai naje Kamar ana fisgata.


Mikewa yayi zaune Yana kamo tashoshi na karasa gabansa na sa yatsana a baki Ina ci Ina kallonsa yace ke kalau kike kuwa,da sauri na zauna Masa a cinya Ido ya runtse sabo da irin abinda yake ji a jikinsa gaba daya loosing control yakeyi sai ya kasa tureni sabo da irin turaren da Muka siyo a wajen Mazarkwaila na shafa dama ta fada Mana tace Namiji bazai so ya bar jikinka ba sabo da dadin kamshinsa,kyaleni yayi yaci gaba da canja channel ya diririce bai San ma Ina yake dannawa ba duk ya gigice hannuna na dora a kan nasa na cire remote din na ajiye gefe na juya na zauna daram muna facing juna nasan Ina magana watakil ya dawo hayyacinsa sai na rungumeshi tare da kwantar da kaina a kirjinsa,Ido ya lumshe nayi Murmushi dariya ta kamani yanda ya rasa inda zai saka Kansa,gemunsa na shafa da hannayena biyu na sauke bakina a nasa na Fara Masa kiss Wanda ke canja Masa tunani sai da ya bari yaji dadinsa sannan naji muryarsa da kyar tana rawa yace ta Allah ba taki ba nafi karfin kissarki shedaniya ya ture ni Saura kadan na Sha kasa na rike kujera da kyar na mike tsaye shima ya mike zai tafi nace I'm sorry sai lokacin naji haushin kaina sosai,yace cikin fushi bani bake tattaro kayanki ki koma inda na dakko ki I hate you,Ido na zaro yace kin ji me nace kije kiyi ta lalacewa tunda haka Kika zaba ni baza ki jefani a masifa ba wallahi ki koma can kici gaba daga inda Kika tsaya,na gaji sai Dora min bacin rai kike yi,baza ki jefani cikin fushin Allah ba ki tattara ki koma,mamaki ya kamani yace daga yau karki sake gobe na ganki a gidan nan, ya ja tsaki Kamar zai tashi sama ya bude kofa sai ga Baba kulu yace yawwa Baba zamanki ya kare tattara kayanki mu tafi,Baba ta kalleni taga na Dora hannaye a kai hawaye suna gangaro min a kumatuna bata ce komai ba tunda tare ta ganmu, Ina kallo ya saka Baba kulu a mota da kayanta Suka tafi ya maidata gidan Khaleel,Ni Kuwa kuka nake wiwi amma dan masifa sai da na ci abincina da ya rage na koshi na wanke komai da Muka bata Ina Yi Ina kuka Ina furta na cuci kaina sai da nabi ko Ina na gyara na rufe na kashe kayan wuta na tattara kayana har tsarabata a akwati biyu manya na jawo su na fito kuka nake sosai Kamar Raina zai fita,na rufe musu kofar gate na mike titi gaf da magriba Ina Jan akwatuna biyu hagu da dama,gashi unguwar ba abun Hawa na haya sai nayi tafiya me nisa Ina tafiya Ina kuka nace Rabi kin jawa kanki mutumin nan ba abinda ya raga miki gashi nan ai,sai da na fita Main road na shiga Napep ya kaini gidanmu na bariki sabo da kade kade da wasanni da nishadi yasa na Dan ji sanyi na goge hawayena na saita kaina kowa ya fito ga miracle sai yanzu ogan naki ya barki nace ae Ina dariyar yake,sai ga Yar zabil ta fito daga ita sai half vest da dogon tight wando tace Wai kice shegiyar sai yau Kika Gama Masa kwanakin ahh wannan ya daki harka,nace kin Sanni ai bama cin Kan jaki tace for sure na true sis,nace Ina Sera? She dey inside na wuce sai rungumeni kowa yake har Yan daudu rungumewa mukeyi da su,Santana na rungume yace ahh ji kamshi kekam Karuwanci ya taimakeki,dukkan Yan gidan tunaninsu Ina yin sex Nima tunda bana cewa bana yi har Sera bata sani ba


Ina shiga dakinmu Seraline ta ganni na shigo da akwatuna na fada saman katifa na fashe da kuka me tsuma zuciya,kallo na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login