Showing 78001 words to 81000 words out of 133548 words

Chapter 27 - YAR AIKIN KARUWAI BOOK COMPLETE by Asma Baffa .txt

04 Dec 2024

6590

wankewa sosai sai da ta dawo tana shining ko Ina,sannan na kunna turaren wutan na turiri Wanda ba hayaki yake ba da ruwa ake hadawa a kunna sai turiri Kawai, na fito a toilet na hau gyara Palon tunda na dawo palon ya farka a bacci amma bai nuna min ya tashi ba,gadon nasa na turawa na tura Yana Kai na kaishi gefe sai da na gyara side din sannan na dawo da shi inda yake dake ko waye akai kana danna Abu a jiki zai matsa da kansa,sai da nagama gyarawa shima dakin na hada turaren na turiri,na fesa room freshner me kamshin turaren wuta na, nazo na tattara kayansa kaf na koma toilet na zuba su a washing machine na wanke su tas naje na shanya a waje ta wajen garden,na dawo na iske ya shige toilet nace hmm ya tashi,haka na gyara bed din na canja bedsheet din sabo me kyau wancan na kwashe na kaiwa yaron gidan nace ya wanke a injin wanki idan sun bushe ya hada da kayan Nawwar dake shanye ya goge yace an gama.


Kitchen na shiga bayan na Gama duk wani gyarana ko Ina sai kamshi, na gaji Kawai tea na dafa na soya dankalin turawa da kwai na kawo dining na shirya komai,na leka Zan kirashi na same shi Yana shafa lotion a bakin kofar nace na gama breakfast na koma dakina wanka nayi na shirya cikin atamfata super me tsada Riga da skert nayi kyau sosai Kamar zanje biki.


Fitowa nayi na iske sai lokacin ma ya fito ya zauna a dining,Ina karasowa na Masa gaisuwar Yan Jagaliya nace yane ya akayi ne? Kallona Kawai yayi na furta ina kwana ka tashi lafiya,ya amsa min da lafiya,sanye yake cikin kana nan Kaya wasu grey Riga da wando marasa nauyi,tea din na hada Masa na zuba Masa komai sannan na tura Masa gabansa,na hada nawa Ina Sha
Yana mamakina duk surutu na yau banyi magana ba bance komai ba,ya bude baki zaiyi magana wayata ta dauki ruri,Murmushi nayi na daga tare da cewa Seraline,tace Amarya ya aka kwana nace lafiya lau ku fa tace lafiya sumul,ya gajiyarku?sai godiya ya amarcin fa an Sha kauna buri ya cika ko ta furta murmush na saki hade da dariya nace ae Kinga dake virgin ce da yanzu sai mun Zo gashi wannan dariyar baki Isa kinyi shi ba nace to ya za ayi,Ina ogan naku,Ogana dai ko, dariya Sera tayi tare da furta to ki gaida shi nace zai ji,Yana zaune yana Shan tea nace Seraline tace a gaisheka Ina amsawa yace,ya na ganki yau haka haka? Mika nayi da hamma nace gajiya ce kawai,rawar da kuka Yi ma ta Isa ta sa muku ciwon jiki,nace mun Sha aiki fa mijin Sabreen,Murmushi yayi yace mijin Sabreen ko ,nace ae ai nata ne ni da nazo temporary,hakane ya furta,nace na bar Mata kwanana gaba daya har na bar gidan nan na bar mata, jiya na kwana daya Ina ta irgawa kwanakin barina gidan nan kaga dai jiya aka daura kwana daya kenan, yace ke kin Isa kice Wai kin bawa wata kwananki ni fa Kinga ba abinda zanyi dake Hajiya,nace ai na sani nima ba so nake kayi wani abu dani ba yawwa ehe,Sabreen ce ta fito ta Sha wanka cikin kana nan Kaya tayi kyau tana zuwa sabon salo kujera ta ja ta zauna itama tare da furta Ina kwana Sweetheart, shi Kansa mamaki yayi bata taba gaisar da shi ba,sabo da Kar ya disgata yace lfy,ta ja cup ta hada tea dankalin gabana tasa Hannu ta janye da kwai sabo da tsokana,ban kulata ba na daure na share, Tsaki ta ja Wanda ya jawo Nawwar ya kalleta ya kamata tana kallona tana hararata, tace Yar tsuntuwa ma an iya girki ko a barikin Kika koya? Ko da yake ance karuwai sun iya girki fa,gashi kinci Sa'a kin auri daduronki,Nawwar ya Mata wata uwar tsawa, Murmushi nayi nace kyaleta ai gaskiya ta fada,Yar tsuntuwa ce Karuwa a da amma yanzu Kuma matar Nawwar dadiro na, na auri mijinki yanda ya narka kudi ya aure ni ke ba haka aka Yi ba,kyauta aka bashi ke lika masa akayi baya so aka Masa auren zumunci,kasa rike shi Kika Yi ya fita daukan karuwa Kuma ya sameni ya makale min da Kansa ya gani yace yaji a haka Yana so na sabo da idan bani to rayuwarsa tana cikin garari,ke ai kishin banza kike tunda baki San ma mene aure ba, da wata ce ke jiya a gidan nan baza ta iya bacci ba yanda muke zunduma ihun dadi daren amarci na tabbata da bakiyi bacci ba jiya to yau gidanku zaki tafi amma kina ta shaye shaye taya zaki sani Yar kwaya,Yar giya Yar Coccaine irinki dama wanne zaman aure zaki iya ai sai bacci...ya Isa haka bana son shirme Nawwar ya fada cikin fushi,na daki table da hanuna nace badai haka take so ayi ba to mu zuba mu indai fada ne harda na siyarwa dan kutmar...Dan me......shut up ya rike Hannu yace muje bana son rashin hankali,Yana Jana Ina tirjewa Ina wutsil wutsil Ina furta Dan babanki Yusuf da Uwarki Zuwaira munafuka Wanda basu iya tarbiya ba sai naci....Jana yayi muka haura sama da ya gaji ma Ina faman tirjewa sai ya daukeni cak,Sabreen ta saki kuka tana furta yanzu ta zageni haka a banza uwata fa Zuwaira tace yanzu Ina magana ta nada min uban duk ko ta gayyato karuwai suyi min jina jina to zata ci ubanta wlh nasan yanda zanyi tunda a fili tafi karfina.







*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_


_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_


_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*










AsmaBaffa.
08061929616🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE






61-65






Official


By
AsmaBaffa








SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA






Page naku ne


Haleemart Ameenu
Maman Zulaihat
Khadeedodo
Nererh
Nanah
Zainabgohe
Mmn Humaira
Saudat Safiyan Maman Inam
Amatullah Kamshi
Firdausi A Nagwaggo
Ummiauwalu72
Alhamdulillah




Injija ta gare ki
Ummulkhair
Mrs Chief












Sullubewa nayi tare da tsayawa a gabansa Ina kallon Sabreen a kafar bene, Sabreen ta sandare a tsaye na bishi zamu hau sama na juyo nace kuma idan na ganki a part dina wallahi sai kin karba a jikinki,yanzu zamu shiga ciki Kuma kin San idan akace mace da Namiji sun kebe a daki kin san me zai faru,sannan a wannan harkar ta dadi na Saba ihu sosai,I like to shout well well,I like to cry well so Kar na ganki kusa da part dina lokacin Ina enjoying life dina, juyawa nayi Ina wasa da botin din rigar Nawwar nace Honey hoho My Baby, ka tuna na jiya irinsa nake so ai ban San da salon ba sai jiya ya bani sweet,hannunsa na rike nace muje local government kaikayi take naja hannunsa Muka Yi ciki mamaki yasa ya bini da kallo abin Nawa daure Masa Kai yake,Muna shiga part dinsa Sabreen ta rushe da kuka ta kifa kanta a table tana ta faman kuka,tashi tayi fuuuu tayi dakinta ta Sha kwayoyi ta fada bed sai bacci.


Ni Kuwa Muna shiga bedroom dinsa na fashe da dariya na zauna a gefensa inda yake zaune nace nasan yanzu tana can tana kuka,ai mu ka fada Mana Daya sai mun fada maka goma bata San mu bane wajen fada ba a jayayya da Yan duniya, yace kinji dadi to? Nace sosai na fada saman bed dinsa Ina dariya Ina tsalle,karki lalata min gado,wuyansa na shako ya fado saman gadon ya kwace jikinsa nace yau baza kaje Office bane ka tashi ka tafi,yace ba inda zanje shike nan bazan huta ba,tunda ba amarci kake ba mene amfaninka ka tafi kawai,a gidana Wai ki dinga korata kin takura min fa,Hannu na na tura a rigata Ina Sosa gefen Boobs dina nace kurji ne ya fito taba kaji na rike hannunsa ya fisge abinsa Yana dariya yayi kwanciyarsa,nace kaje ka gaida Mami Wai mutum bazai fita ba,banza ya min nace ayi mace shike nan sai kace an auro kwarkwara sai dai a dinga kulani da rana dare ba nawa bane,dariya yayi ba shiri yace kin dameni wlh ki tafi ki bani waje,tashi nayi na fita ya bini da kallo tare da lumshe Ido bai sani ba bacci yayi gaba da shi,Nima kwanciya nayi a dakina sai bacci sai 12pm na tashi a gurguje na fada kitchen na shirya girkina lafiyayye sai 2:30 na gama komai na jera a dining naje nayi wanka dama nayi Sallah,leshi na zaba cikin kayan lefena maroon doguwar Riga ne dinkin manyan Mata na saka na fito Ina walkiya,Ina zama a dining naji ya shugo naga har yayi wanka ya canja cikin Jallabiya ashe masallaci yaje ya dawo, a palon ya zauna ya dauki remote,tashi nayi na tuna Izzarsa shi yasa na karasa kusa da shi na zauna a gefensa sannan a hankali nace abincin fa ko nan zan kawo


Yace sai anjima,sabo da me? ya furta Kawai,nace a'a gaskiya ban yarda ba sai Mami taga ka rame tace laifina ne,a hankali ya juyo ya kalleni tare da cewa Wai ni yaro ne shike nan ban Isa nace a'a ba sai kin min musu,ka bari idan ka koma bangaren Uwar yaranka sai ka Mata wannan na furta tare da mikewa na jawo hannunsa,mikewa yayi ya Isa dining nayi serving nasa Muka Fara cin abincinmu,Yana ta yanga nace idan baza ka iya ci ba nazo na baka a baki ni a wajena ba komai bane,Tsaki ya ja yana wani ci a hankali na taso na dawo gabansa na jawo kujera na zauna,Sai ga Sabreen ta fito itama ta Sha wankan shadda,ai ganinta da sauri na tsiri shafa Masa gashi,shi bai ma San ta shugo ba,nace Babyna abincin yayi dadi ko,Sabreen ya gani sai lokaci ya gane abinda nake Yi sabo da itane ashe, Sabreen Tsaki ta ja tace mu bama Kai kanmu sai di azo a same mu a haka ma Muna yanga Mata masu aji kenan,nace ke kenan baki ji sunanki ba Sabreen ni Rabiah babu hadi,ga baya ga gaba dan Allah kalle shi baki ga ya Kara fresh ba? Girarsa na koma shafawa da yatsa nace ya samu me Nono kirjin ba faranti bane cika Masa hannaye sukeyi, Sabreen ta hayayyako da bala'i ya daka Mana tsawa Enough......nace zaren ba Kalar yadin bane shegiya Yar gidan Zuwaira me wagegen baki Kamar kofar gari ko ubanki Yusufa ya Isa ya kawo min walgi wlh kina bude baki sai na tashi na tafasa Miki jiki....tsawa ya min bana son shirme Shuru Muka yi yaja tsaki yaci gaba da cin abincinsa.


Sumarsa naci gaba da shafa masa Ina Wasa da ita wani dadi yake ji Yana so a dinga taba masa ya Kan sashi bacci ma,Sabreen baki ta tabe ta ebi abincin tace baiwa wahalalliya dole ki dafa naci ta wuce room dinta a ranta tace zaku gane kurenku ai Iyamami dan bata samu Baffa ba ne,wannan auren sai an raba shi,ni kuwa lemon na tsiyaya masa nace Wai har yanzu bamu kwana biyu ba ne na matsu aurena ya kare, bai ce min komai ba har ya gama ya sha ruwa tare da goge bakinsa da tissue ya mike yace jeki ki dakko min mukullin mota a Kan gadona Zaki ganshi,a gabansa na tsaya Ina murmushi nace kaga dalilin da yasa bana son auren nan sai kana zamanka me dadi a dinga aikenka Kawai wani yazo ya dinga saka mutum aiki dakko min kaza bani kaza,haba Wai shike nan kana aure baza ka huta ba,Ido ya zaro tare da furta oh magana Zaki fada min kawai kice baza kije ba alright ya juya da sauri zai dakko da Kansa da sauri na rungumo kugunsa nace wayyo zanje Wasa fa nake yi na kankame shi sosai,sake ni dariya nayi tare da jawo shi baya da dukkanin karfina ban San Kawai sakar min jiki yayi ba gani nake yi karfina nane Ina haki na haura sama da dan gudu na naje na dakko na dawo da gudu nace gashi yace ba na wannan motar ba na manta Yana kasan pillow na juya da gudu Ina juyawa ya dinga dariya Yana sani ya min haka dana yi gudu sai na birgeshi yanda komai na jikina ke rawa,dawowa nayi Kamar zanyi kuka nace babu fa key na gani da yawa a wajen, yace Zaki ga yafi kowanne girma sauri karki bata min rai na juya da gudu gudu gudu sauri sauri naje na dakko na tako steps da gudu sosai sallamai Mami Muka ji ta shigo ni ta hango Ina gudu,tace sai kin fadi ko Rabiah,Ina haki nace Sannu da zuwa Mami Ina murmushi


Itama murmushin tayi tace Kuna lafiya,nace Bari nazo mu gaisa na shiga kitchen na kawo Mata abinci da ruwa da lemo sai fruits dana yanka,Nawwar Kuwa Zama yayi kusa da Maminsa Suka gaisa,zuwa nayi na durkusa har kasa na gaishe da Mami ta amsa da kulawa tare da furta Ina Sabreen din fa?nace tana dakinta,Kira min ita nace to na nufi sama har part dinta,bedroom dinta na tura Kawai na shiga na iske gabanta kayan maye ne iri iri,ta zuba garin Coccaine a yar takarda tana ta faman sheka tana bubbuga kanta idonta yayi jajir ta fita a hayyacinta,banyi mamaki ba tunda wannan shine Karo na biyu dana taba gani,Sanda nazo a matsayin Yar aiki na gani yanzu na sake gani,tana ganina tsoro ya kamata jikinta ya dauki rawa gashi tana wani fisge fisge ita kadai Murmushi nayi nace Karo na biyu kenan kinga da ace wata ce da tuni na tona Miki asiri,idonta Yana rufewa nace Mami ce ke kiranki,cinkin muryar Yan maye tace baaaa zaaaan iiiiiyaaaaa taaaaa shiiiii baaaa baaaaaaccci.....naaaaa.....keeeeee....ji...tana Gama fadin haka daga zaunen ta kwashe tarkacen ta tura kasan gadonta komai da komai ta fada saman bed sai bacci.


Fitowa nayi jikina yayi sanyi ace mace ta maida kanta marar amfani a duniya daga bacci shike nan bata da lokacin komai, Palo na koma nace bacci take Yi,Mami tace ki taso min ita Magana zanyi daku dukkanku,nace dazu fa tace kanta na ciwo ta Sha magani shine ta dan samu bacci,idan ta tashi zuwa dare sai ya kawo mu har gida ni da ita inaga zai fi,Murmushi Mami tayi tace to tunda bakya so a tashe ta ,Nawwar yace ita wace baza ta tashi ba,kyaleta Zan dawo zuwa daren dama gidan kawata zanje idan na gama abinda nake sai na sake biyowa,nace to nan taci abincinta sosai Muna hira ta mike Muka rakata har mota ta tuka ta tafi,hadari ne ya hado sosai nace ya zaka koma ciki Kai da zaka fita,na fasa dama wajen Mami zanje Kuma ta zo anjima zata dawo,a Palo Muka zauna na kamo mana Nigerian film Muna kallo,aka yi abin dariya ni ban San me akace ba sai gani nayi Yana dariya,nace Allah sarki Jahila Rabi dan Allah ka dinga fassara min ba iyawa nayi ba kasan kadan nake tsinta nafi Iya pidgin English,ance a saki a school kin ki fafur, nace Allah ya kiyaye katuwa dani bazan gane komai ba ni yanzu me Zan iya a karatun boko ai Ni yanzu duniya ce a gabana,dariya yayi yace kin san baki da hankali Rabi wai anya dai dai kike kuwa,kina da auren kike fada min duniya ce a gabanki, baki na turo nace lokaci ma baya sauri ni na matsu a sake ni na Kama gabana,wato fadan da Inna ta Miki Baki ji ba kenan? banji ba ai ni bana ji ba a fada min naji,Allah ya sawwake miki Kuwa me yasa yanzu tunda aka kusa biki kika daina cewa kina son Sex? ko a taba miki boobs, dariya nayi nace laaaa Allah ya yaye min ji nayi na daina fada Kawai yanzu ma tunda aka Yi bikin naji bana son sex din na tsani Harkar ma burina yanzu a sakeni na tafi,mamaki ya kashe Nawwar yace wato ke duk abinda Allah baya so shi kike so,anyi aure ai dole a cinye ki,Fuska na bata nace ni wallahi yanzu bana so Kawai saki nake so,ji nake Yi Kamar Ina prison

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login