Showing 105001 words to 108000 words out of 133548 words

Chapter 36 - YAR AIKIN KARUWAI BOOK COMPLETE by Asma Baffa .txt

04 Dec 2024

6583

kaina wata kunyarsa nake ji,kaina na dauke na kalli gefe Ina murmushi na zaro harshe kadan duk cikin kunya,dariya yayi tare da furta ikon Allah Miracle guda yau da kunya addua tayi Allah ya amsa,dama kiss dinki da Kika Saba danne Ni ki min da shi Kika min yafi kunyar nan taki ni ban Saba gani ba,Jin yace Kiss na tashi na fece da gudu na bar dakin,ya tsaya baki bude yace kalau take Kuwa.


Ya zaci kunyar ta wasa ce,sai da ya fito breakfast dake yau bazai fita ba,sai yaga har na gaishe shi bana kallonsa Kuma gaisuwar ba irin wacce mafi akasari nake Masa ba to yane? ya akayi? Ya garin ne? Ina serving nasa ban kula shi ba Kuma ban kalle shi ba ,dariya ta kamashi Kamar wata sabuwa haka na koma masa, yace to za kawo English teacher din? nace Inshaallah,Baki ya saki yace wai kece da Inshaallah har kin San Allah yanzu? na sake cewa Alhmdllh ba laifi,tagumi ya zuba Yana kallo na,yace ko dama Ustaziya ce ne ta lalace,dariya nayi bai gama Shan mamaki ba sai da yaga na canja channel na kamo sunna tv, dama karatun Qur'ani inayi idan na ga dama sabo da yanda na Saba tun Ina kauye,Sabreen ce ta fito taga mun Gama break Muna kallon wa'azi dariya ta tuntsire da shi tace ba wani alaye da zaki mana Kai Allah ya tsinewa karuwa kaji,karuwa ta Kai duk inda ta Kai a duniyanci wato sabo da an kamaki da kwarto shine Zaki canja salo,kallonta nayi nace Subhannallahi wannan kazafi ne Allah ya hana, kiyi harkarki nayi tawa idan ba haka ba Zan ladabtar dake da ayoyin Allah,Nawwar dariya ta kamashi ya Saba shi ashariya da zagin fitsara iri iri a gidansa, Sabreen ma dariyar ce ta kamata ta wuce dining,Nawwar na kalla nace ka kaini gidanmu,me zaki yi Kuma da'awa zanje,Sabreen ta kwashe da dariya sai ga su Sera su wurin bakwai sun shigo,tashi nayi Muka Yi ihun mu da Muka saba tare da rungume juna,Nawwar ne yace sannunku da zuwa shi Kam suna birge shi da kaunar junansu da hadin kai,Zama sukayi Suka gaisa nace me zaku ci,Suka ce sai da rana yanzu sun koshi,Kallo na sukayi Wise tace Miracle ya hasken musulunci? Nace Alhmdllh ai na baku labari tun a waya sai naji Kawai tuba da nadama tazo min lokaci daya Kamar ana ruwan sama haka nake ji addini na zubo min da tsoron Allah kafin safiya na cika makil da tsoron Allah,Tagumi Suka zuba Suka kafe ni da Ido,nace Ina fada muku Kamar a mafarki na tashi naji tuba da tsoron Allah sun fado min Kamar yanda naji farar daya karuwanci nake so, Seraline tace no wonder gashi nan goshinki sai shekin addini yake,nace ah ai walwali nake yi,Yaranki sun samu uwa ta gari nace wallahi ku tayani murna Ina haihuwa yarana zasu Sha tarbiyya tun Ina da ciki yaron zai iya Karatun fatiha dariya mukayi gaba daya,na nuna Nawwar nace idan muna saduwar sunna ma idan ya gasu cikin Oven Babu kiri'ar da baya ja,


Star tana dariya tace au memory din nasa ashe yanzu ba waka bace karatune a ciki? nace ae Mana,Nawwar Jin fitsarar tamu ta daban ya mike tsaye Star tace mu Kuwa Muna nan sai siyar da takashi mukeyi,nayi dariya nace Allah ya shiryeku kawayena Zan ta muku addua,yawwa ki Mana Addua mu yanzu mun manta rabanmu da karanta ko Bismillah, Nawwar yaji tausayinsu Mandula tace Ina so na shiryu wlh Amma bazan iya ba karuwanci ya shiga jini na sosai bana so ma na daina dan a Ina Zan iya Shan sigari? Kun San bana free da hayaki duk yanda akayi Bob marly ya biyo ta tsatson mu shi yasa na gado shi,dariya Muka Yi nace wlh kuwa baki Isa ba gidan aurena ne nan ba bariki ba sai dai ki fita daga gidan ki Sha abarki,tace an gama ta mike ta fice daga gidan gaba daya a can Kan layi ta dinga bulbula hayaki,Baki da wani aiki mu tayaki? Nawwar a ransa yace Allah sarki ji kauna dan Allah kamar yan uwa,cikina Sera ta shafa tace Wai har yanzu baza muyi Yara bane kinki samun ciki haba Miracle ni wlh kin bani haushi ko bakya zagewa ne a daki harka,ki dage rana daya zaki samu,nace ke muke jira kizo ki koya Mana yanda akeyi dan uwarki kaji min yarinya,haka muke ta hira har Nawwar yayi bako Khaleel ne yazo gidan Suka ma can bangaren baki,Sabreen kuwa tana part dinta tana Jin haushi Nawwar Yana barina ina abinda Naga dama Kuma tana ganin wani kallo da yake min kullum kamar zai cinye ni.


Washe gari Jamcy ce tazo ta bawa Sabreen wani magani tace guba ce ke tunda ita take yin abincinta ki sa Mata a abinci taci dan ubanta ba a lokacin zata mutu ba bare a gane a hankali zata fara aiki a jikinta tana lalata Mata kayan ciki a hankali har ta Fara cuta slowly sai mutuwa Kinga babu me ganewa,tafawa sukayi Sabreen tace an gama Indai ba mutuwa Yarinyar tayi ba to bazan ji dadi ba.








Masu Neman Jin wasu Audio na novels Dina kuje YouTube channel na S ZARIA TV




MASU SHARHI INA GODIYA MUSAMMAN YAN GROUP DIN YAR AIKIN KARUWAI.








AsmaBaffa
08061929616[7/20, 10:39 PM] +234 806 192 9616: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE




81-85




Official


By
AsmaBaffa




SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA




Page naku ne


Mamu Galadima
Gimbiya Diyar Katibi
Mom Khalisat
Ummul Ayyan
Mmn Nasrin
Haleemat
Hajjora
Oum Abrar
Shertuh
DeeDee
Hafsat A Shehu
Maman Ammar
Oum Darajat
Zainab Usman
Salamatu Oniyanga




Gaisuwa ga
AIDA MAMAN TASNIM










Star ce ta fara bamu tarihinta Wanda ko ni ban sani ba tace Sunana Aisha Usman ni Yar asalin Yobe ce Baba na Malam Usman dake dan gajere ne ni tsayin Mamana nayi sabo da Banana inda kasan Inuwar Battery haka yake guntu ne sosai,Mamata ita kadai ya aura tunda suke dama suna da rufin asari daga ni sai Kanwata Saima Allah yayiwa Baban mu rasuwa ,dama sai rufin asiri sana'ar kayan Miya yake,tunda ya rasu bamu da karfi,Mamanmu ta tsufa da yawa sabo da Basu samu haihuwa da wuri ba,na kusa gama secondary Saima Kuma tana primary tsakanin mu akwai tazara,duk layinmu babu Wanda ya iya taimaka Mana,Dan cikin mu uku amma sabo da lalacewar wasu Musulman yanzu ana kallonmu muna Fadi tashi kowa ya kasa taimaka Mana,Watarana sai mu kwana uku bamu dora tukunya ba sai yawon mu zamu fita gidajen da ake mutunci ko zamu samu kalaci,makarantar gomnati muke Yi amma sai da ta gagare mu uniform dinmu ya yayyage kudin makaranta Dan kadan littafa da sauransu bamu da yanda zamuyi mu biya Muna ji Muna gani Muka hakura Kuma a layinmu ko Yan uwanmu daga na uwa har na uba babu Wanda ke bamu sisinsa kulamu ma ba ayi sabo da bamu da abin duniya.


Mu Yara matane Muna bukatar sutura da kayan kwalliya sabo da rayuwarmu ta inganta har mu samu masu auren mu amma wannan ya gagara kayanmu gaba Daya sai maho muyi kuka mu godewa Allah Muka Fara sana'ar wankau shima dai baya isarmu,an kasa tallafa mana,mutanen layinmu makwafta nayi Imanin sai Allah ya tambaye su hakkin makfataka domin basu sauke ba,akwai wani me hali a unguwarmu ganin bamu da gata Muna zuwa Neman taimako wajensa sai yace na dinga zuwa Ni kadai ma ba sai kowa yazo ba sannan na dinga Taya matarsa aiki zai taimaka Mana ya dinga bani albashi,Muna murna na Fara zuwa Yi Mata wanke wanke da shara tana fita wajen aiki to,Watarana sai ya shigo da lemuka a ciki ya dauki daya ya bani yace na Sha ban sani ba ban kawo komai a raina ba lokacin yaran suna makaranta ita matar ta tafi wajen aiki Ina Shan lemon hankalina ya gushe ya kaini daki ya mini fyade ya min kaca kaca sai da ya gama da awanni maganin ya bar jikina na dinga kuka,Kudi ya bani ya Kai dubu dari,ganin ma idan ban karba ba cuta ya rigada ya cuceni haka na karba na fito Ina dingishi Ina kuka har gidanmu,Mama na fadawa komai, yafi karfinmu baza mu iya ja da shi ba Yana da kudi sai kuka muke har Kanwata Saima,bayan na warke sai na daina zuwa gidansa matarsa ko tazo ta nemi mene dalili ko a jikinta sai daga baya wasu da yawa sabo da na tasa Suka Fara nemana da Iskanci gashi bamu da kudi wahala ta ishemu haka na koma gidan da aiki wannan mutumin shike bani dubu goma dubu biyar lokaci zuwa lokaci har dai ya fara hure min kunne rashin wayo na kuruciya ya bawa Yaronsa wani lemon,to yaran sun Saba dani an musu Shirin school yaron ya dawo da gudu yace aunty ga lemo Kisha ashe shi ya yiwa yaron wayo har ya kawo min lemon ni Kuma ganin yaron ne ban San shi bane na sake Shan lemo naci gaba da aikina sai sha'awa ta kamani Kamar zanyi hauka Yana zuwa ya Fara taba ni sai na yarda bai Sha wahala ba ya sake sex dani,bayan na dawo hankalina na dinga kuka daga ranar ban sake zuwa gidan ba,sai daga baya maza Suka Fara kawo min hari manya da matasa Allah ya sa min farin jini haba ganin idan na basu kaina Ina samun kudi Muna fita daga kunci, Kawai sai na biye na fara bin maza Ina samo Mana abinda zamu ci na maida Kanwata school Mamana tana tunanin na Fara bin maza itama ganin budi yazo Mana sai dai tayi ta min Nasiha har sai dai Allah ya hadani da wani me kudi Ina biya Masa bukatarsa shima Yana biya min tawa har gidanmu ya gyara Mana ya dawo me kyau abinci sai mun zaba,Kanwata na maidata makarantar kudi,ganin mun samu rufin asiri sai Dangin Baba Suka min caaaaa Dole sai nayi aure,bayan sun kasa taimaka mana sai da Maganar aure Suka iya zuwa Kawai,su lallai sai nayi aure Suka samu a gaba Kawai ni Kuwa dama Ina da kawaye lokacin na hadu da Wise a hotel mun kulla kawance Kawai saina Mata waya na tattara nawa ya Nawa na koma wajenta Abuja,Muka tsunduma cikin karuwanci sosai har Muka gagari su Abuja sai dai Kudu Muka sake nutsawa duk kudin da nake samu a bariki uwata da Kanwata nake turawa nasu kason,kudin da na tara naje na Gina Mana gida a wata unguwar ta musamman gida me kyau Suka koma can domin na tsani unguwar mu basa amfani da hakkin makwafta har yanzu abinda nake kenan ba a so na nake karuwanci ba Ina so na daina amma Ina tunanin halin da zamu Koma na talauci ta karasa Mana da kuka sosai tace Alhaji Dan lami a cuceni makwafcinka a rayuwar Nan shi zai iya lalata maka rayuwar da maimakon shine ace idan yaga wani abu marar kyau sai inda karfinsa ya Kare amma yanzu ba haka bane.


Dukkanmu Shuru mukayi muna tausayin Star ita Wise harda hawaye sabo da sun shaku da Star,Nawwar yace tab amma Allah ya sawwakewa wasu musulmin Kuwa Ina hakkin makwafci yake mene amfanin makwafta.
Wise tace ni kuwa labarina iyayena suna da hali Yan asalin Jigawa ne mu Fulani ne asalin sunana Hauwa'u,babana hamshakin dan boko ne tunda na taso nake da karfin sha'awa bana iya jurewa ga babana yace bazai min aure ba sai nayi degree da masters nayi nayi na samu saurayina na gari Yana so na Ina sonsa tun kafin na gama secondary amma Baba yace bazai min aure ba sai na Gama degree da masters Ina Gama primary da saurayina Muka Fara sex sabo da Muna son juna amma Baba yace bazai min aure ba,har Yan Uwansa na samu Suka Zo Suka Masa nasiha yaki,bayan mun Fara amfani da juna nida saurayina Sam bana son karatu aure nake so,Muna ta muamularmu da saurayina har na Gama secondary aka sani a university,Karshe Saurayin da ya lalatani yace bazai aureni ba yanzu baya Sona,illar mace ta yarda da Namiji ta bashi kanta tun waje kenan.


Duk da mun rabu naci gaba da bin maza abina a university har na Gama degree,Nan ma na samu wani Ina sonsa bamu taba lalata da shi ba shima Baba yace sai nayi masters na gaji da hakuri gashi na Saba da maza Kawai sai shima wannan Saurayin Muka fara lalata da shi daga haka sai gashi na samu ciki ban sani ba na Fara laulayi,abin ya bawa Umman mu mamaki ta kaini asibiti akace Ina da ciki,naci duka a gida ranar Baba Kamar zai kashe ni Ina da kanne Mata uku maza buyu,Baba ya fusata yace bazai ga ciki a gidansa ba ya koreni yace sai dai na fada duniya ba shi ba ni Ina kuka Ina garari har kwana nakeyi a tasha da kango sabo da bani da wajen zuwa,Abuja na tafi na dinga kwana a kasan gada Ina Fitowa Ina bara a titi na samu na cin abinci har na hadu da Hajiya Mazarkwaila ta nuna min gata ita ta kaini aka zubar min da ciki ta dauki nauyina na zauna a gidanta daga nan ta Fara hadani da maza manyan masu kudi har na hadu da Star Muka Koma kudu.


Seraline tace Ni dama ga miracle tasan komai nawa na bata labari Kuma Kun sani Kanin Babana shi yayi min fyade Yana min barazana da rayuwata a haka ya dinga amfani dani har na samu ciki Inna ta turani Lagos wajen yar uwarta ashe itama bariki takeyi nima itace ta zubar min da cikin dake Nurse ce itace ta dinga hadani da maza har na goge nafi karfinta na dawo nan garin Ina cin gashin kaina domin a can 50-50 Muke yi.


Yar Zabil tace Ni Kuwa bani da uwa sai uba,Yar asalin Kano ce dawakin kudu Babana tunda Mama ta rasu ya Karo aure matar uba ta dinga wahalar Dani ba karamin wahala na Sha ba ta dukeni ta zageni ta zuga Babana har dai ma ta zuga shi tun Ina 15yrs Wai a aurar dani na gandame a gida Kar na jawo Masa abin kunya,to gaskiya dama Babana irin masu saurin tsinuwa ne akwai iyaye masu saurin tsinewa yaransu Abu kadan yaro yayi sai a dinga tsine Masa ana Masa baki, tun Ina karama ko ya nayi wani Abu ba daidai ba tun Mahaifiyata tana raye zai ta cewa shegiya, Yar iska,banza,dabba,tambadaddiya ke dai baza ki samu albarkata ba,wannan anyi Yar iska tsinanniya haka yake zaginsa shi,zuga shi matarsa tayi akan ya aurar dani ya samo min abokinsa tsoho dashi wani marar Imani in Banda wari ba abinda mutumin nan keyi Wai shi zan aura Ni Kuwa naki yarda na dinga kuka nace wallahi ko an daura sai na gudu,kullum sai naci zagi da tsinuwan Babana har ma na saba,Ina iya maida Masa martani,Dattijon da aka bani Zan aura yazo zance wajena na dauki dutse na fasa Masa Kai akan wannan matar Baba ta zuga shi ya koreni yace na bar Masa gida ya dinga tsine min Albarka a haka na fita na bar gidan akan na auri wannan mutumin me doyin baki gwara na fada yawon duniya ga kuruciya,Haka nima na nufi Tasha sai Lagos ni bani da uwar daki ma da kaina na dinga siyar da jikina Ina samun kudi,Yar Zabil taci gaba kaga nayi karuwanci a tafa,na dawo suleja,na koma kwanar Dangora nice nayi reverse na dawo daka tsalle a can ma Ina da daki,kwanar gafan da dakina,na sake dawowa Abuja,na juya Gadar gayan,na fada Ilori,nice gujungu na dawo Abuja again na fada Lagos na koma Jos na kwaje a Nan Anambra nayi yawon duniya sosai fa Kuma nasan tsinuwa ce take bina Yar Zabil tace nayi missing Babana tana hawaye,wasu matan uban basuyi ba a rayuwa nayi rashin uwata.


Mandula Kuwa a yawon talla maza Suka lalatata itace talla Tasha Tasha Kuma da iyayenta da komai tsabar son abin duniya yasa suna Dora Mata talla su Kawai kudi ba ilimin addini babu na boko sai talla tace a garinsu Adamawa haka ake ce Mata degree faranti sabo da masifar talla,suna haka Mandula ta shigo palona tace wacce munafukar ce take fadar asalina Muka Yi dariya Wise tace sorry nayi shuru Amma sunanki na gaskiya Zainab,Mandula tace Zainabu abu me tagwayen suna Degreenki a faranti,Ni a gaskiya Baba ta ce ta cuceni ita ko me zanyi a duniya Matukar zan kawo Mata kudi to an gama,Ni dama Allah ya gani banyi Kama da ita ba bata da da wuya da wuyanta da kirjinta a hade suke,Muka Yi dariya nace ku godewa Allah ni ko uba me Kama da Inuwar Battery tsabar gajarta bani da shi.
Mandula tace cab da zamuje kiji masifar Babarmu ita kadai huci take,nace cab ai zamuje dukkanku Dan ubanku sai mun kaiku gida Kun nemi gafara amma ko wacce ta fito da miji,Mandula ta rike baki tace kin taba ganin an tuba farar daya ku bimu a hankali a haka Kawai zamu tuba,Star tace gaya Mata dai
Manduwa kuwa aikatau aka kaita acan yaran me gidan suka Yi amfani da kudi Suka lalatata ta Saba da Iskanci aka ce ta koma gida za a mata aure taki yarda ta gudu barikinta cewar Stat


Muna gama ji harda kuka na Nima na basu labarina kaf,Star tace Yasin kin fimu shiga masifa sabo da rashin iyaye baki San waye danginki ba sorry ga Nawwar nan kin samu ke Kam ai kin fimu sa'a nace Ina wata sa'a mutum mugu da shi,dariya Nawwar yayi yasan dalili.
Yace to yanzu duk ku manta da abinda ya faru yanzu kuyi hakuri da wannan karuwancin bashi da amfani yanzu mene ribarsa,da sauri Star tace ahhhh karka zagi sana'armu mu munci moriyarta uwata tana Jin dadin kudin,yace Amma nufinki zata ji dadin zamanki haka yanzu tafi so ta ganki a dakin miji ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login