Showing 9001 words to 12000 words out of 133548 words
Chapter 4 - YAR AIKIN KARUWAI BOOK COMPLETE by Asma Baffa .txt
komai ba Ina zaune a gida Ango Shuru Shuru tun Yana kirana har ya daina kirana idan na kirashi ma bazai daga ba,gashi a gari sai gulmata akeyi Ango yaki zuwa an daura aure har wata guda Shuru,kayan lefen Nawa ma duk su Mairo sun kwashe sai kadan Suka barmin,kullum nayi kuka har na gaji Addua nake Yi ba dare ba rana.
Ango Nawwar da Amarya gaba suke da juna baya kulata bata kulashi komai na gyaran gidan masu aiki keyi da girki ma tunda ya hanata yi,kullum sai dai taci ta Sha taci uwar gayu tayi shaye shayenta ta kwanta bacci bata free kullum a make take cikin maye,tsabar shaye shaye muryarta har ta koma ta Yan maye a slow take magana tana lumshe idanu tana wani babbasarwa Watarana Kuma ita kadai zaka ga tana ciccijewa shi dai Ango aikinsa yake fita yana uzurinsa ko kararsa bata kaiwa harkarta take yi dama ita bata da kawaye a nan kasar rayuwarta takeyi kawarta guda daya ce Yar gidan wani Minister Jamila suna ce Mata Jamcy tare Suka lalace a Italy tare suka dawo kasar tare suke shaye shayensu asalima Jamcy ita dake bata Yi aure ba ita ke kawowa Sabreen kayan mayen a boye su zauna su Sha hira duk sirrin Sabreen Jamcy ta San komai,har kwanciyar aurensu first night ta bata labari yanda abin ya wakwana,Jamcy tace ashe duk kyan nan nasa da Izzarsa na banza ne ba lafiyayye bane,Sabreen tace dan wofi ma sai iya sarrafa mace da romance baya aiki,ga Banana katuwa tsayi da kauri kin ganta Kuwa Jamcy tab
Nawwar yau sai bayan yayi Sallar Isha ya shugo gidansa,Sabreen tana zaune a Palo tana kora lemo ta zubawa lemon kwayoyin maye,harda mikewa ta dakko glass cup ta zubawa Nawwar ganin shi take tsiyaya tana Sha bai zaci da kwayoyin maye ba a ciki bai disga ta ba ya karba ya shanye sannan ya haura sama,abinka da ba a saba ba sai yaga dakin ya fara juyawa yana hajijiya da shi,kafin kace me ya fadi tim a kasa ya mike ya sake tangal tangal ya fada saman bed Idonsa ya rufe Kuma shi ba bacci yake ba Kuma ba Idonsa biyu ba bai san a Ina yake ba, a haka ya kwana ya yini idonsa a bude yana magana a hankali yana furta Mami Mamina na mutu ne ko a raye nake? a lahira nake ko a duniya nake ne.
Sabreen bata ko kalli dakinsa ba kuma tasan bai taba shan komai ba,sai yamma likis taci wanka tare da haurawa sama ta ganshi a kwance shanana kamar gawa kuma idonsa a bude yana magana da kyar yana Kiran Mami,Sabreen ta sheke da dariya tana tafa hannaye,saman gadon ta haura ta samu kumatun Nawwar yana ji Yana gani ta kwada Masa Mari tasan baya hayyacinsa idan ya dawo dai dai bazai San ta mare shi ba,ai duka ta rufe shi da shi sannan ta sake kwada Masa mari,baya ko motsi ko mintsininsa akayi bazai ji ba,kayan jikinsa ta cire masa ta masa zigidir sai da ta gaji sannan tayi ficewarta ta barshi timbur a saman bed Yana sambatu,wayarsa ana ta Kira ba a daga ba
Mami tana cikin masu kiransa taga danta ta kira kwana daya Shuru ba a daga ba Kuma bai biyota ba Kawai kasa daurewa tayi a daren ta shiga lafiyayyar motarta da kanta tayi driving zuwa gidan Nawwar, Sabreen tana dakinta a kwance tana latsa waya sallamar duniya tana Jin muryar Mami taki amsawa har sai da Mami ta gaji ta bude kofarta ta ganta tana danna waya,Mami ranta a bace tace amma Sabreen kina jina Ina sallama sai kace ba musulma ba,sai lokacin Sabreen tace banji ba Ina yini,sabo da bacin rai Mami bata ma amsa ba tayi gaba zuwa dakin Nawwar, ta kwankwansa Shuru haka ta kutsa ciki sai da ta tsorata ganin danta tsirara a kwance shanana yana surutai da gani kasan ba lafiya,da gudu ta karasa tana Nawwar tana girgiza shi,cikin maye ya furta waye...dan Allah a duniya nake ko na mutu? Mami kuka ta saki ta furta Maminka ce Nawwar me ya sameka? Ita Sabreen din bata da hankali ne? Nawwar dai ba ganewa yake ba tambaya Kawai yake na mutu ne ko Ina Ina duniya,da sauri ta nemo sutura ta saka Masa ta fita ta Kira masu gadi Suka taimaka aka sashi a mota sai asibiti,Sabreen tana ta dariya tana kallo ya window Samanta, ana zuwa asibiti likita yace ai kayan maye ne ko aka bashi ya Sha ko ya Sha bai taba sha ba, Nan take Mami tace Sabreen ce itace take shaye shaye naji labarin,wata Allura likita yayi Masa 15mnt sai ga Nawwar ya dawo hayyacinsa babu abinda ya tuna sai Sanda ya sha lemon da Sabreen ta bashi,sunan Mami ya kira, ta dinga murna tace Sannu Nawwar kalli kumatunka yayi ja Kamar an mareka dama gashi fari,yace ni ban sani ba muje gida salloli zanyi Naga kamar tunda na Sha lemon Sabreen banyi Sallah ba,Mami tace Allah ya saka maka ranar aka basu sallama.
Yau Kuwa ya Sha bacci harda makara sai washe gari 12pm sannan ya iya bude Idonsa a hakan ma ya dade kafin ya fara ganin daidai ya mike yaje yayi wanka da Alwala ya fito Sallar asuba yayi da tsakar rana ya hada da azahar sannan ya fito Neman abinci,Sabreen tana kallonsa dariya ta kwace Mata, bai ko kulata ba yasan tabbas a lemo ta saka Masa wani abu abincinsa yaci ya koshi Ladidi me aiki tace ranka ya dade Ina yini yace yawwa barka da asuba an tashi lafiya,Ladidi tace ai Yamma tayi karfe daya na rana ma ta wuce,sai lokacin ya tuna.
Sabo da baya shiga harkarta komai ma ta daina Yi a gidan in Banda bacci ba abinda tasa gaba, shima harkarsa yake Yi da Kansa yake gyara dakinsa, ganin shi yaki kulata har tsawon wata guda ta gaji ta Kira Mama,Mama daga Wayar tayi tana dagawa ta fashe da kuka,Mama gigicewa tayi ta saki Salati tare da furta na Shiga Uku Ni Zuwaira Sabreen lafiya dukanki yake? Sabreen cikin kuka tace Mama wlh bashi da lafiya baya iya saduwar aure sai ta Kara da sharri tace ai kullum Mama sai dai yayi min da yatsansa yanzu gashi dalilin haka na hadu da ciwon Mara kullum sai ciwon Mara,Mama ta dafe kirji tace kardai bata tashi? Sabreen tace inda kisan an jika Tsumma a ruwa Mama,firgita Mama tayi tace da sake,katon saurayi Kamar Nawwar ko ta babanki da yake dattijo ai tana aiki, to ya batun kudi baiyi yunkurin baki ajiyar takardun gidajensa da filaye ba ko wasu kadaran? Sabreen tace tab ai komi nasa na takardu babu a gidan nan mutumin nan a shirye yake,kin San Papa yace nayi kokari na binciko Masa takardun filaye da gidaje amma wallahi dakinsa ba komai sai takardun Office dinsa sabo da Haka tunda aka kawoni nake gyara Masa dakin sabo da na samo takardun Amma ko Daya,Mama tace bar shege dan iska idan nan gaba ba a samu komai ba sai kiyi Masa abinda zai sakeki mu huta,Sabreen tace an Gama Mama amma kuyi Maganar da Papa aji me zai ce a haka suka rabu.
Mama Kuwa Papa yana dawowa ko hutawa baiyi ba ta same shi da labarin yace tayi hakuri taci gaba da Zama haka Muga abinda Allah zaiyi ko za a samu takardun domin yanzu bani da komai a kasa kudadena babu kadarata Saura kadan.
Mama yarta ta sake Kira a Karo na biyu,Sabreen tana dagawa tace yawwa munyi Maganar yace ki Kara hakuri dai a gani, sannan ni Wai baya ajiye makudan kudade ne a gidan? Sabreen tace Yana ajiyewa har da daloli ma kuwa,Amma Sabreen anyi sakarai Baki Fara dan ebowa a ciki ba ai bazai gane ba,mutumin nan Mama bashi da mutunci kullum Fuska a murtuke Kar nazo ya kamani Ni kaina Ina son daukan kudin amma Ina tsoro wlh,ke dalla shashasha sakarai in Zaki bude idonki ki bude idan kin ebo ai ko fili ma mallaka ni da ke karki fadawa Papa wannan daga Ni sai ke, Papa shi ta takardu yake yi muma muyi kokari mu samu rabon mu,Sabreen tace to dama kadan take jira tana so ta dinga kashe kudi tana siyen kayan mayenta masu tsada kudinta sun Kare kaf ga Papa complain yake Mata baida kudi,fada da cikawa suna gama Wayar ta mike tare da lallabawa sadaf sadaf har bedroom dinsa dama baya gida tana zuwa ta bude inda kayan sawarsa suke tasan a gefe guda akwai inda yake zube kudi,tana budewa ta gansu wannan karon da yawa bai Kai bank ba, rapa daya ta dauka na dollars ta duba a kudin Naira na Nigeria ta kwashe dubu dari uku lokaci guda ta fice da abinta tana Fitowa Mayafi ta yafa ta dauki key din motarta ta fice daga gidan ba tare da ya sani ba,banki ta wuce a direct ta Kai kudin nan harda zuba dalolin a dollar account dinta ta fito da dubu dari data rage,waya ta sake yi da kawarta cikin kankanin lokaci ta kawo Mata yar mitsilar cocaine da kayan mayensu masu karfi ta biya kudin Suka shiga shopping mall ta siyo giyarta ta fito.
Jamila tace ya kamata kawata ki nemi Sana'a ki fara Kinga Zama haka bazai kaiki ba karki dogara da miji ki nemi aikin gomnati ko company,Kallonta Sabreen tayi tare da furta Jamcy kenan ni business nake so na Fara nasan zanyi ciniki idan na Fara siyar da su Coccaine,wiwi,kwayoyi,su codeine da sauransu,Jamcy tace wlh da Kuwa kin samu kudi kinga Yan wannan da nake siyarwa kalli katon mansion dina Dana kera,ki Fara wlh zaki samu kudi idan Kika Yi karfi sai mu Fara shigo da dawar nan Yar Cameroon wacce ake yin giya da ita kamfanin giya da tsada suke siyarwa Zaki hadu da manyan masu kudi,yanzu fa wannan shigo da dawar giyar ita masu kudinmu suke shiga Dan danan zaki ga mutum da tarin milliyoyin kudi to ya Fara mu'amula da kamfanin giya dare Daya ake kudi Kamar na yankan Kai,tafawa sukayi Sabreen tace Haka za ayi Zan sa mijina ya bani jari,Ae ko million Daya ya Baki ya Isa ki Fara da kadan Sabreen motarta tayiwa key tace bari na wuce gida Kar ya dawo bana gida,kowacce motarta ta ja ta Kama gabanta,ko da ta koma gida Ogan bai dawo ba.
Bayan watanni ni Rabi Ina gida Alhj Kutama ya Aiko Yaronsa ya kawo min takarda, gabana ya fadi Ina shigowa gida na bude na karanta Kawai naga ya rubuta min Saki har uku lokaci guda,hawaye Suka zubo min na fashe da kuka na mike Ina Jan kafa da kyar na kaiwa Dagaci,yana karba ya duba sai naga Murmushi ya subuce masa sai Kuma ya hade rai yace haka Allah ya tsara sai ayi hakuri Allah ya kawo wani ko me yasar masai ne,kallon Dagaci nayi Kawai wasu hawayen masu dumi suka gangaro min na fita na koma dakina naci kuka na koshi,tun Ina damuwa har na hakura ba'a dade ba na hadu da wani manager na gidan Mai me kudi Yana mugun sona Amma ni Sam ba shi nake so ba nafi son Kutama,su Gwaggo bakin ciki Kamar su mutu sai masu kudine suke zuwa wajena su Kuwa yaransu talakawan ma basu zuwa..
Yau Juma'a Ina gida sanye cikin vest da skert dina dan kanti brown me digon fari nayi kyau sai ga babbar Aminiyata Saratu taci wanka na gaske ta Zama gogaggiyar Yar gayu Yar birni sanye cikin rantsatsiyar Shadda Maroon jaka da takalmi komai me tsadar gaske,da murna na tashi na tareta nace Saratu kece Wai dan Allah? Gwaggo da sauran yan gida suka saki baki galala suna kallon Saratu ta cakare,Gaji ce ta dawo daga kasuwa tace Wai Saratu ba dai kece da mota ba haka? Saratu tace wlh Allah ya nufa na siyi kwano,ke Kuwa wanne aiki Kika samu a kudu? tace ai kin San Onitcha bakin ruwa ne akwai business ba karya da naje can na Fara dan zamarwa wata Nkeci a restaurant Ina Mata wanke wanke da idona ya bude na gane yanda ake kasuwanci sai na Fara sana'a inje a bani takalma da jakankuna masu araha akan sari sai na dora ribata idan na siyar na Kai kudi na karbi wasu ana haka na Fara samun jarin kaina Ina Sara da kudina Allah ya sa min Albarka nazo na bude katon restaurant na zuba yara...Gwaggo ce ta katseta tace ke ki bari Dan Allah kice kinyi kudi,Saratu taci gaba da cewa gefe daya Kuma Ina ta kasuwancina a Haka yanzu na siyi katon gida na gani na fada ga mota na siya,Mairo tace cab kekam kin tsallake,Ina murna nace sai naji kamar na biki ki bani aiki a restaurant dinki ko nima ki min hanya,Saratu tace tashi muje dakinki mu zanta,su Gwaggo suka tabe baki,muna Shiga dakina Saratu tace bari na baki Address dina idan Zaki kawo min ziyara Watarana idan Kika je tashar da ake hawa motar Anambra zaki samu masu zuwa Onitcha ma idan kinje ki hau Napep ko taxi kice Odimgbe Street kina zuwa wajen ko wa Kika gani kice gidan Seraline za'a nuna Miki nice Seraline a can a haka ake kirana,nace uhmmm to zanzo Watarana na shakata Kinga yanda Kika hadu Kuwa Masha Allah haka Muka Sha hira na fita tare Muka dinga yawo a Kauye Muna ta labari cike da nishadi,tunda kaf garin sai kallon Saratu akeyi ana sha'awarta,dama Bata da uba ya rasu tun tana karama daga ita sai babarta sai kanin Babanta Wanda ke daukan nauyinsu ita Kuma babarta bata da kowa sai sai wata Yar uwarta da suke zaune tare,Saratu tana zama budurwa Kanin mahaifinta Kawu ya Mata wayo idan ya kaita dakinsa sai bata kwayoyi a cikin lemo ya bata ta shanye hankalinta ya fita daga jikinta sai yayi amfani da ita,Kuma idan ta dawo hayyacinta sai yace Indai ta fadawa wani sai ya kashe ta,kullum Yana mata haka wata da watanni ba Wanda ya sani Sai Katsam ciki ya bayyana a jikin Saratu,da Innarta ta matsa Mata da duka ta fada Mata abinda Kawunta ke Mata,Kawu Yana Jin asirinsa ya tonu ya hada kayansa ya gudu ya bar garin har yau ba a San inda yake ba,matarsa tana gidansu da yaranta hudu,Inna ganin ana ta cakaki a kauyen sai ta tura Saratu Lagos wajen wata Yar uwarsu Hajiya Kattime,a can Kuma sai waya Saratu ta bugowa Inna Wai cikinta ya zube shine sanadin barin kauyen Saratu.
Yanzu Saratu itace take ci da mahaifiyarta tana turo musu da kudade,sanadin zuwan Saratu Onitcha daga tafiya Lagos wajen Yar uwarsu shikenan akaji ta koma Anambra ta samu aiki a can,Maman Saratu tana Jin dadi sosai komai tana turo da kudi ana bata shi yasa kullum cikin sawa Saratu Albarka take.
Washe gari cikin dare na sake fitowa wajen da muke Alwala jikin dakin Dagaci ne ina tsugune Ina Alwala naji Aunty Amarya tana sheka ihu kasancewar Dagaci yau a dakinta yake,tana furta....Zan mutu...kana haukatani....Ido na zaro na mike tsaye a fili na furta a'a wai me yake musu ne wannan wacce irin mugunta ce kullum sai ya zalunci matansa,ihu naji Aunty Amarya ta saki ...Dagaci naji yace karki haihu kinfi min a haka...baki bude na harari dakin Dagaci nace sabo da Kai azzalumi ne akan bata haihuwa kake Mata mugunta gashi tana ta cewa zata mutu
Muryar Aunty Amarya tana tashi ta sake yin wani nishi tana zaka halakani....ka barni haka...na tuba....zan mutu....wani gurnani naji tayi Wanda na gaza hakuri nayi Sauri na hau dukan kofar Ina cewa kayi hakuri Baba dan Allah ka kyaleta karka kasheta duk da cewar naga Gwaggo ranar nan bata mutu ba Watarana tun kana dukansu suna tashi to wataran mutuwar zasuyi,kofar na shiga duka da karfi Ina cewa wayyo jama'a ku fito ku kawo agaji wayyo zai kashe Aunty....Gwaggo ce kawai ta fito sauran yaran bacci yayi nisa,Gwaggo tana Fitowa tace laaaaa yanzu yau ma laben kike yi musu wannan wacce jarabar 'ya ce ta dakko tabarya,butar dake hannuna na saki na gudu dakina na kulle sannan naji Dagaci da Aunty Amarya sun fito suna ta zage zage,Ni Kuwa tausayinsu nake ji a raina Dagaci zai kashe su kasancewar bani da kawaye a garin basa barina na shiga cikin jama'a bare nasan wani Abu na rayuwa.
Washe gari da safe Dagaci ya fito na dinga zuba Masa harara Ina Masa kallon azzalumi me dukan matansa Yana musu mugunta zai kashe su,ranar yini nayi Ina hararar Dagaci.
Satin Saratu daya a Kauye ta koma,Ni Kuwa Ina zaune sai samari nakeyi masu kudi ban taba saurayi talaka ba,Gwaggo hakan Yana bakanta Mata rai har daki ta samu Aunty Amarya tace Amarya ki bani shawara mu San yanda zamuyi da Yarinyar Nan Rabi Nifa har ga Allah na gaji kina ga ta Hana yarana samun samari masu kudi kowa yazo Rabi Matukar Yarinyar nan bata bar gidan nan ba mu da ganin ci gaba sai dai in Muna Saduwar aure da Dagaci,Rabi ta sheke da dariya tace ai da kin dauki shawarata da tuni shegiyar ta bar gidan nan tunda dagaci shima ba kaunarta yake ba,Gwaggo tace Wai shawarar da Kika bani kwanaki? Kwarai kuwa,shewa sukayi tare da tafawa Gwaggo tace an gama,Shuru Shuru ni dai Ina ta Shan wahala ta iri iri a gidan har aka kwashe wata biyu yau Gwaggo girki ta sani ban sani ba Gaji ta faki idona bana kusa ta watsa min gishiri me mugun yawa a Miya sai da na gama an zubawa dagaci nasa ya baje ya balla ya Kai loma Daya bakinsa ai a gigice ya tofo tuwon waje yace wacece take so ta halaka ni a gidan nan? jikina ya hau rawa nan take na fara karkarwa Ina rabewa a bango,Gwaggo ta dandana miyar ihu ta saki da karfi,Aunty Amarya