Showing 111001 words to 114000 words out of 133548 words

Chapter 38 - YAR AIKIN KARUWAI BOOK COMPLETE by Asma Baffa .txt

04 Dec 2024

6596

yarda zuwa gobe.


Da wuri a gurguje yaje sallar Isha ya dawo,Yana dawowa dauke da take away na kayan makulashe dama yace Kar na wahalar da kaina wajen girki, shi Muka ci na zama Yar lele a baki ya dinga ciyar dani shima yana ci sai da Muka koshi muka Yi Shirin bacci a tsorace nake da shi sai faman zare Ido nake, kallona yayi yace dan Allah ki saki jikinki nace na hakura ba zanyi ba duk kin firgice haka,nace naji maza wallahi gwara da ake bawa maza gado yafi na Mata sune manyan mu gwara da ake bamu mu Mata rabin nasu na tabbatar sune shugabanni sune manyanmu Allah ya Kara girma mazaje,Nawwar rungumeni yayi sosai a jikinsa yana dariya yace ki nutsu ba abinda Zan miki,nace ai kune baku da amana akan abin nan yanzu sai ku birkice kace ka fasa hakurin,yace ki yarda dani My Heart ya sumbaci goshina a hankali har gumi ne ke tsatsafowa tsabar tsoro,a hankali ya maida bakinsa cikin nawa ban San na fara hawaye ba,yace kiss dinma Wai kin manta Sanda kike cacumata nace ban San dawar garin bane nidai Allah ya Kara girma,yace to zo mu kwanta,kafada na makale nace uhm uhm barni a nan ban yarda da kwanciyar nan ba,jiya naga disadvantage na kwanciya ,Nawwar yayi dariya Kamar me,ya dorani saman cinyarsa nace wallahi bana son Antainar nan taku shu'uma jiya kamar zata halakani, yace ai shanyeta zaki anjima nace uhm Ina Sosa kai,kwantar dani yayi nace tawa ta kare Kuma shike nan Rabi,lafiyar jikina yabi ya haye min jiki Yana min wani irin tsotsa da murza min Boobs Wanda jiya duk sun gaji,a hankali ya dinga bina amma na sa firgici a zuciyata haka ya sa antaintar nan a marararbar Boobs dina a nan ya samu nutsuwa ya kawo,naji Dadi sai lokacin na saki raina na kalli antainar nace Sannu Saliha yau ustazanci ake ji,yace wlh Zaki jawa kanki gwara ma ki Mata shuru kin wani kwanta kin kyaleni Ina kidana Ina rawata ni daya akan dan banzan tsoronki,mukus nidai nayi Masa,Ina kallonsa ya dauke ni cak ya kaini toilet tare muka Yi wanka na sake gasa kaina na shiga cikin ruwan zafi Ina ta ihu Yana kallona yace karfa ki kone min kayan aiki ato, Hannu na Mika Masa ya dagoni daga cikin bahon Yana bin kirjina da kallo,jawoni yayi da karfi na Fada kirjinsa kirjinmu ya manne dana juna ya rungumeni sosai tare da furta min I love you a kunne na, uhum uhum na furta tare da yin kasa da kaina kamar munafuka,kaina ya dago da yatsansa ya shiga kissing dina a baki kamar ba gobe,Jin zai zarme nace muje bacci nake ji.


Washe gari naji karfi ba laifi duk aikina nayi shi har girki da komai tafiyata ta dan fara dawowa normal Nawwar Manniru ba inda yaje Ina girki Yana wajen in na dawo Palo ya dawo in na koma daki ya bini can,duk inda nasa kafa Yana wajen shi Kuma ba aiki yake tayani ba,Mandula ce ta danna Door bell na bude Mata ta shigo dauke da Leda tace basai na karaso ba ungo sakonki na karba na Bude Naga magungunan Mata iri iri nace wannan kayan bala'in fa da kuka kawo min salon na sha ayi min warka warka bada ni ba,Nawwar ne ya karaso tare da dora habarsa akan kafadata yace Muna so Mun gode nima Ina so a kawo min na maza,Madula tace ai kuwa akwai hadaddun man power yace a kawo min da gaske nake,nace karki kawo in Kika kawo na daina kulaki bani ba ke,Mandula tana dariya tace yo sai me dan kin daina kulani sai na kawo wlh anjima zan kawo maka ka ajiye kudi,yace sai kinzo,tana tafiya ya rungumeni ta baya yace Yan bariki akwai dadin rayuwa ba ruwansu komai normal,na fashe da kuka nace wlh in ka Sha bani ba Kai kawai so kake ka kasheni duk wannan karfin bai isheka ba sai ka kara,na dinga shagwaba yace to naji sai kin saba na Sha amma a kawo na ajiye abina Kinga bani da lokacin nemowa Watarana fa da kanki zaki dinga siyo min fa,hmmm Kawai na iya cewa bana son ma zancen.


Muna cin abinci Muka Yi Sallah ko masallaci fafur yaki zuwa a gida ya jamu jam'i muna idarwa ya jawoni jikinsa a hankali cikin salon kwarewa ya fara lashe min baki yana tsotsewa ya hanani sakat biye Masa nayi Kawai sabo da na samu sauki shi bai San Wasa ba ai Yana Jin Ina tayashi yace bai san zance,bakina ya Kama kamar zai cinye min shi hannayensa suna dukiyar fulani na Yana Wasa dasu kayan jikina ya rabani dasu na Fara zare Ido nace Ni Wasa nake bada gaske nake murza ka ba Wasa nake maka,Idonsa tuni ya canja kala ya zauce min gaba daya sai rawa jikinsa yake ya fara rokona please Baby Zan iya mutuwa idan Kika hanani a hankali Zan Miki baza kiji zafi ba tsabar jaraba kalamansa da kyar suke fita,tsoro Antaina ta bani yanda ya cire kayansa ko kunya nace Kai Nawwar ko kunyata baka ji jibi aba dan Allah a gabana,yace Sanda kike min karuwancinki na hanaki ne abinda Kika dama kike min sabo da Haka yanzu Nima nawa nake Yi ki kyaleni mutum da abubuwansa duk kin hanani Ni wlh gwara ki dawo Yar barikinki yafi min dadi ni bana son wannan kunyar ki saki jiki muji dadi so nake na dinkeki tsab da ciki,kunya ce ta kamani na yunkura Zan gudu ya rikoni da sauri cikin zafin nama jikinsa Yana rawa har tsoro ya bani ihu na tsala da karfi na Fara burburawa na Zama Kamar me aljanu kuka wiwi Ina furta ni ka sakeni, ka sakeni na shiga Uku zan mutu, ka sakeni wayyo Allah,na shiga Uku na lalace wayyo Allah rayuwata zai kasheni,kuka hawaye wiwi Ina ihu tsakani da Allah babu me cetona,cizonsa nayi a hannu nace mugu zan maka Allah ya Isa,Nawwar baya ji baya gani,nace akan sadakinka dubu dari biyu zaka kasheni,kamar ana zare min rai Muna ta kokawa,ya furta kyaleki fa nakeyi ke ganinki karfinki ne yasa har kike iya motsi ko? ya sunkuceni kamar tsinke ya dorani Saman bed,Ina sheka kuka nace Zan zageka...Zan zageka ka ja mutuncinka Nawwar,Nawwar yace ai haka nake so ki zageni ki gani,ka ja mutuncinka Nawwar,karshen mutunci ai ya Kare bani da shi Indai a wajenki ne ai Jan girma da mutunci babu shi,Nayi masifar amma yaki hakura sai na Fara lallashinsa nace haba uban gidana Babyna, Kyakyawan mijina ga kudi ga kirki ga kyauta ga addini ga Kuma aji da Isa da izza yace ke ni ban yarda ba babu ya Kare yaci gaba da abinda yake yana tatattabe min na shanu na,Nasan Kawai bazai hakura ba sai naci gaba da kuka kamar an tashi injin markade ba tsayawa ba shakar numfashi shi kuma Sam bazai fasa ba.
Boobs dina ya cafka da bakinsa yana bude min kafafu Ina makale kayana,kirjinsa na shiga duka Ina ture shi Ina turje turje nace Nawwar kaja girmanka bani da mutunci Zan maka rashin hankali ko a jikinsa..








Ina godiya masu Sharhi Allah ya biya
Na koma posting da Yamma yanzu sabo da Uzurin da ya taso min












AsmaBaffa
[7/20, 10:39 PM] +234 806 192 9616: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE




86-90




Official


By
AsmaBaffa




SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA




Page naki ne
Mrs Chief




Gaisuwa ga
AIDA MAMAN TASNIM











Duk masifar da nake yi Nawwar ko a jikinsa yakushi yake Sha kawai,a hankali ya fara lallashina yace ki tsaya fa ya fi miki Baby Zaki jawo na baki wahala bana son irin wannan sai kace Yar 13yrs haba Honey yana lashe min hawaye cikin shesheka nace yanzu fuskar ma baza ka kyaleta ba, kin fiso muyi ta kokawa dake zaki ji zafi fa ki tsaya ki ji dadi,nace nifa bazan taba yarda ba Allah ya gani Ina ajiyar zuciyar wahala, Alright ya furta yaji haushi ya mike Yana duba inda ya Sha yakushi da cizo,Ina kallonsa Yana ta fushi ni dai bance komai ba har bacci ya kwasheni,shi Kam bacci gagararsa yayi sabo da sha'awata Yana so yayi nafeela abin bazai yuwu ba Kawai kwanciya yayi ya jawo wayarsa ya duba online,hasken Wayar ne yasa na bude idona a hankali Ina kallonsa wayarsa nasa hannu na karbe nace me kake Yi da Daren nan,bani wayata me zan miki kije kiyi baccinki amma ki bani wayata,jikinsa na dawo na kwanta Ina Masa dariya nace sorry Sweety I love you, yau ya Fara ji a bakina ya kalleni kadan yace Allah? uhum Ina sonka na dade Ina sonka tunda Muka hadu sonka ya kamani, I love you so much bani da kamarka duk duniya, kaga bani da kowa sai Kai dan Allah karka juya min baya ka rikeni amana karka koma wajen Sabreen ka manta da ni,wacce Sabreen din ya tambayeni cikin rada,matarka mana Wai unguwa ta tafi ne? Kwanciyarsa ya gyara tare da makaleni a jikinsa ya furta na saketa ai saki uku ma,Amma Kuma Baffa ya saki Mami itama igiyarta ta Kare ta Sabreen ta Kare itama,Raina nane ya baci nace Maminka Innalillahi ai gwara ka kyale Sabreen din akan a saki Maminka,Nawwar yace naji takaici da ace nasan Baffa zai saki Mami wallahi da bazan saki Sabreen ba amma kaddara Allah yayi zaman ya kare,to tayi auren kisan wuta Mana hmm ai ba kyau sai in tayi aure tsakani da Allah idan waccan ya saketa shine fa,Amma shine baka fada min ba,amma ai Mami tana bukatar mutane a kusa da ita ka dawo da ita gidan nan dan Allah mu zauna tare,nayi nayi tace baza ta dawo nan ba,gobe ka kaini can na yini Dan Allah yace no Ina amarcin Zaki tafi unguwa ni bana so gaskiya, Yanzu Kai nawa ne ni kada? Gwaggo Sabreen anyi gida na faurta


Murmushi ya saki yace ae Mana kafin na Karo wata tunda naga baza ki iya daukan lalurata ba ya Zama dole na nemo wata na aureta,da sauri na rufe Masa baki nace haba zan iya da Kai Mana Kai ka kiyayeni fa na tsumu a bariki,dariya ya saki yace to a bani Mana in haka ne,nace ai yanzu bana so ne ka dinga tsotse dadin so nake ka dinga Yi kadan kadan yanda zaka Kara kiba amma mu a gaya Mana duniyanci munyi degree da masters a nan,murna nakeyi an saki Sabreen duk na rude sabo da murna gemunsa na shiga shafawa nace ka hadu kana da Dadi,kalleki kukan da Kika min ya Isa yanzu sabo da karya Wai Ina da dadi, dariya nayi tare da tura fuskata a kirjinsa nace Allah farin ciki nake ka saki Iya Sabreen yanzu sabo da murna Zan yarda kazo ka bani zafinka tunda dai Zafin masifa ne da kai zo ka sake badeni da yaji in ta kuka akan Sabreen Zan iya shanye wahala ko wacce iri ce ai dole gobe su Sera suji labari,Zo mu tafi fadama nayi sauri na cika maka gida da yara yanda zanja kilo na gado idan ka rigani tafiya can,dariya mukayi yace au har gado ma kike jira kici,Hausawa ba haka suke Yi ba kaga mijinsu ba cin yau bare na gobe amma suyi ta zubo Yara a gida su a wahale yaran a wahale a kasa daukan nauyinsu yaro karami sai dai ya nemi sabulun wanki da kansa,bare azo Maganar school,Zo na biya Miki karatu kyale masu yaran nan.


Yanzu cikin murna nake shi yasa na Fara kissing dinsa na shigar da bakina cikin nasa Ina tsotsa yanda naga dama Yana sarrafa abinda yafi so na shanuna Yana sarrafasu Yana sakin ajiyar zuciya abinda zaka Yi a dubu yanzu gashi a Sadaka washsh...Baby kin zama amarya...nace dama itace ai dan mijina kyakyawa,sunnar ma'aiki zamu raya ga dadi ga lada,duk cikin murnar sakin Sabreen na zauce Ina sarrafa shi shima Ni yake Sarrafawa yana lashe min kunne yana hura min Iska a hankali,nipples dinsa na shiga sarrafa Ina Sha Masa yana ta shidewa Yana nishin dadi, a hankali ya bajeni Yana min sucking a Oven Ina Jin dadi,Niima luntsum abina rabajajan yana ta lasheta shammata yayi kawai ya nemi hanya a hankali ya samu ya shigeni daga nan Kuma labari ya canja sai kuka kamar ana yankani, jikina har wani karkarwar azaba yake Ina tsumar masifa, nayi nayi na ture shi na kasa Ina ta dukan kirjinsa Ina ture shi amma Kawai sukuwa yake Yana sambatu da kukan dadi Yana wani irin gurnani da numfashi Mai wuyar furtawa,zafafan kalaman soyayya yake furta min masu Sanya masoyi nishadi amma ni Kam kuka nake, nace nikam gwara nakuda sau goma da wannan abin, ga boobs dina ya rike su da hannayensa bala'in yayi yawa naci kuka na gode Allah har ya samu gamsuwa yau ma Sanda zai kawo har da hawaye sharrrr a fuskarsa,nace yo Kai ka dorawa kanka wannan kuma,Sai da ya samu nutsuwa sannan jikinsa ya saki ya kwanta a jikina ya kankameni Yana shafa dogon gashina da ya hargitse Yana rada min kalamai masu dadin saurare,Shuru nayi Ina jinsa ba tare da ya zare Antainar daga jikina ba yace dama mu dawwama a haka,dukansa nayi a gadon bayansa na rungume shi sosai ina ajiyar zuciya,Ina sonki Ina kaunarki my wife Allah ya Miki baiwa ta musamman,nace Nima Ina sonka sai dai muguntarka tayi yawa ka fita a jikina,ai sake gasuwa nakeyi so nake na zarce second round ban koshi ba,tureshi nayi sannan ya fita a jikina Yana cewa fatan mahaifa ta karbi sakona,da kyar fa nayi adduar saduwa na kusa mantawa,yau ma na Sha wahalar gashinsa sai tsakiyar dare sannan Muka samu bacci Ina makale a jikinsa.


Washe gari ba zuwa Office wai ya tafi Hutu,Khalil ya kirashi zaizo yace Kar kazo min gida hutu nake sai na gama, Khalil yace lallai soyayya tayi dadi Amma da nazo naji Karuwa Virgin da kace,dariya sukayi fafur ya hanashi zuwa,Ina jinsa ya kira Wise tana dagawa yace Kar ku soma zuwa min gida sai na gama hutu,Hutu nake sai na gama ki fadawa sauran ku kyale mu mu sarara,dariya tayi tace kace karatu kake biya Mata? Kwarai ma kuwa ya datse wayarsa.
Sera na Kira nace anyiwa Sabreen saki uku Amma fa an saki Mami itama uku ta cika,Sera tace tab to ai Mami tsohuwa ce me take nema taje mu dai tunda an saki Sabreen shike nan yau akwai chasu dariya mukayi Muka Sha hirar mu,Muna gamawa naje na Kara Shan maganina na Mata a boye,harda siyo min maganin asibiti sabo da na warke da wuri, duk zafin da nake Sha baya kyale ni kwata kwata kullum ne ba fashi sai yayi sau biyu sau uku,yau Tuesday zaune nake a doguwar kujewa na mike fafuna suna saman cinyarsa na dora su yana min Wasa da yatsun Muna kallon film Wanda Ni ba film nake kallo ba shi na zauna na zubawa Ido Ina kallon kyau inda yake,sanye yake cikin riga karama t-shirt purple da 3qtr shima arsh,Ni Kuma sanye nake da Riga me hannun vest purple da wandona Jean tight light arsh hadadde, kafafuna na dauke tare da ajiye su a kasa na sakalo hannayena ta wuyansa ya juyo Muna kallon juna,a hankali ya furta mene ne da kulawa,yatsuna na Dora a saman hancinsa Ina goge masa Ina tabawa nace Ina sonka, Ido ya lumshe ya maida kaina saman cinyarsa nayi matashi da ita yanzu Kuma shi ya koma kallona kamar zai cinyeni.

Nace muje yawo dan Allah mu dan zaga ko a kafa ne a layin nan,gwara da Kika ce layin nan domin iya nan zan iya barinki,sai da mukayi Sallar magriba sannan ya dawo Muka shirya shi Kam Jallabiya ya Sanya wata blue me kyau dai dai shi me tsada,ni Kuwa
Material marar nauyi white and blue na saka dinkin buba abina nayi kyau na yafa dan mayafina Kamar Yar budurwa Yar 16yrs haka Muka fito a kafa hannuna cikin nasa,layin ba kowa dake unguwar manya ce,Muna tafiya muna hira na wuce shi Ina gaba,ta baya ya saka hannayensa a kuguna ya dawo dani baya Muna dariya yace haka akeyin tafiyar Yan gayun kin wuce mijin naki, dariya nayi na fyalle da gudu sai da nayi nisa na tsaya na juyo Ina tafiya da baya baya harda Yi Masa girgiza,dariya yayi yace karfa wani munafukin yana na Nan a labe Yana kalle min mata, Dake garin arna ne ko ina kaji kida Yana tashi Ina tsaye inda nake ya kusa iske ni tahowa nayi na fada kirjinsa na kusa fadar da shi sabo na shamma ce shi,dariya mukeyi Ina gaba Muka ci gaba da tafiya,hannaye ya Dora a kafaduna muna tafiya a Haka muna hira abinmu, Dan dukawa nayi na dawo baya mazaunaina na jikin Antaina harda murgudawa,yace Zaki kunna ni fa,ki bari ko wani munafukin Yana gefe Yana kalle min matata bana so a kallar min matata, dagani yayi sama Ina dariya ya ajiyeni muka ci gaba da tafiya har Muka zo wajen wani dan joint ice cream Kawai ake siyarwa na cikin biscuits, a wajen Muka tsaya aka zuba mana muna tafiya Muna sha nawa chocolate nasa white vanilla,horn muka ji ana Danna Mana Muka kalli motar da tayi slow a gefen mu,glass aka sauke kasa Sai ga Star tana driving,nace Dan ubanki motar waye wannan? tace kin tuna Alhajin nan da Muka hadu a Kano ya biya min Makkah Alhaji Sani,ohh me Jan Ido?na tambaya,tace ke lokacin masifa ce ta sashi a gaba ai Idonsa fari ne,Wai aurena zaiyi idan zan yarda ni Kuma bana son dan duniya,nace ke tafi zancen bana tsaye bane sai kinzo gidan,da sauri Nawwar yace bafa yanzu ba sai nan da wata guda sai ki zo,Star tace to Sannu sai mun Zo Allah gobe ma kuwa,ta ja motarta tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login