Showing 108001 words to 111000 words out of 133548 words

Chapter 37 - YAR AIKIN KARUWAI BOOK COMPLETE by Asma Baffa .txt

04 Dec 2024

6575

Haifa Mata jikoki,sannan wannan babban zunubi ne fa a wajen Allah dan Allah kuyiwa kanku fada da girmanku bakwa sha'awar Mata na gari,Ni nayi Alkawari gaba dayanku Zan baku aikin Yi har Santana Dan daudu Zan bashi aiki a kamfanina burina ku daina dan Allah,Nawwar ya zauna ya dinga musu Nasiha Yana musu wa'azi,Nima nace wlh bana Jin dadin ganinku a haka,Wise tace ku tayani Addua Inshaallah sai na auri Papa sai naje nayi kishi da uwar Sabreen badai su basa son bare ba sai jininsu to na daura Niyyar shiga gidan tun Sanda Naga abinda Sabreen take nace sai na auri ubanta,Nawwar ya dinga dariya yace Ina fata ko a samu a ruguzar da akidar gidanmu so nake a cikin manyan wani ya auro bare shike Nan,Wise tace ai Kuma nasan kyakyawa ne ko? Nawwar yace Muna Kama dashi inda kisan shi ya haifeni,Wise tace ya shiga Uku ku bani address din office dinsa Nawwar ya bata address yace sunansa Yusuf,Wise tace Yusf Wai da gayanci ta fada Muka sheke da dariya,Star tace mu kuwa Shiriya ba yanzu ba sai na Kara ko da na shekara uku ne, Nawwar yace bana son shirme Indai Akan gidanku kike Yi ni Zan kula da ku Kuma kema Zaki karatun harda Sera duk ku hakura ku zubar da makaman,Haka cikin kawayenku Wanda Basu Zo ba Naga Kuna da yawa Dole sai na kawo muku babban malami ya muku wa'azi idan wasu sunji suzo na dauki nauyinsu wacce baza ta hakura ba Kuma to Allah Yana nan duniya zata bi da ita.


Muna haka sai ga Santana rataye da jaka Yana rangwada ya shigo da shewa,Nawwar yace Kai bana son Iskanci kana Namiji ka watsa kanka ka maida kanka banza lusari,ahayye me ya kawo wannan magana ai irin wannan sai ku fada min kuce wa'azi ake yau a gidan Kar na shugo,Nawwar yace gidan matar tawa kana Namiji zaka dinga shigo min Kai tsaye,Kai rufa min asiri ka daina shigar Dani cikin jinsin Yan maza Allah sittira,Ni da zaka Kara ta biyu Dani ma ai da na huta inzo inyi kishi da Miracle,Nawwar ya kalleshi yace Allah ya shiryeka, amin ita muke fata ya kalleni yace oh Kinga miracle Kamar ba ita ba anbi Allah an likira Kai duniya, shegiya taji sabon memory,su Nawwar an Sha rawar Kuma disco Bob merly ka taka ko kuwa Michael Jackson,ko ta Burna boy ce? Star suna dariya sukace ta michiel ce harda tafawa da Santana ,Mikewa nayi nace Allah ya shiryeku kwayi da wata ba Ni ba na tafi dingus dingus Ina tafiyar Yan kaciya,Santana Ido ya zaro yace yau naga Tolo Tolo ahhhh an Sha sabadan kai ku tashi mu tafi Kun damu Amarya ya tattara su Star yace wlh sai mun tafi ku tashi mu basu waje wlh karka daga kafa ka koma tasharka ta disco Suka mike Suka ebo lemuka a kitchen Suka tafi,suna tafiya Nawwar yace Allah ya shirye ku,ya na iya na auro kawar su na kore su taji haushina,nayi magana tace bana son kawayenta dole nayi shuru,tashi yayi ya biyoni bedroom dina nayi sauri na kwanta na rufe idona bana fata ya taba ni ma, dariya yayi yace gwara ma ki tashi yarinya idona a rufe nace zazzabi fa nake yi.


Sannu Yar baiwa ya kwanta a bayana tare da rungumeni tsoro ya kamani Jin ya Fara taba min Boobs yana min magana a kunne please Zan Kara kuka na fashe dashi nace jiya jiyan nan fa gaba Daya wajen a kayi Masa ragadada da shi ya tararrabe Kuma yanzu kace zaka koma sabo da baka tausayina a'a ke ni bazan iya hakuri bafa wlh Ni bazan iya ba,Ina zuba kuka yace ni yanzu bazan iya hakura ba a baya nayi hakuri yanzu bazan iya ba wlh, kukuna na karawa karfi nace wlh Nawwar baka da tausayi kana kallon a halin da nake ciki ni dai na Shiga Uku na rushe masa da kuka,amma Nawwar ko a jikinsa abinda ke gabansa yake nan Muka fara kokawa sosai har na samu sa'a na dirgo daga saman gado na fita da gudu na fada dakin Sabreen Ina cewa Gwaggo Sabreen ki taimakeni,Iya...Iya Sabreen dama haka mijinki yake na kulle dakin da key na juyo Ina cewa Gwaggota Sabreen sai Naga wayam ba kowa a dakin ba kayanta na duba ko Ina bata nan a dakin nace Gwaggo Sabreen ko an sake daka yajin ne oho,Wai sabo da sa'ar Nawwar ce na koma ce Mata Gwaggo,Nawwar kuwa haushi yaji yazo har kofar dakin yace Zaki fito ne ai ba a dakin Zaki kwana ba ya koma bedroom dinsa ya kwanta ya rasa inda zai sa Kansa sabo da jaraba yace Wai dama haka nake da jaraba ne ko kuwa Zumar Yarinyar nan ce ta jefani a haka pillow ya jawo tare da rungume shi ya matse shi Kamar ya sameni Yana furta Ina sonki matata,Ni Kuwa saman bed din Sabreen na kwanta sai bacci.


Mairo tana dakinsu a kwance tare da Gaji tace Gaji Namiji nake sha'awa ba abinda nake bukata a yanzu sai Namiji Gaji tace yau na Shiga Uku ni Gaji ashe Muna daya nima wlh na Saba da mijina bazan iya rike zawarcina ba gaskiya Kuma kinga nafa samu ciki da Danbinni ya sani Kuma Amma ya sakeni,Mairo tace ki samu saurayi mu dinga Yi a boye Mana,Gaji tace ai dole ni sai na haihu ga idda a kaina na Shiga Uku ya zanyi,Mairo tace kiyi hakuri ke Ni Kuwa Ina da saurayi,Gaji tace ke da kike budurwa Dan Allah karki watsa kanki Mairo ki bari Allah ya kawo Miki miji kiyi aure ya sameki a budurwa Kinga Zaki Kara daraja a wajensa,Mairo ko a jikinta washe gari Najib Wanda ya taba Kidnapping dinta yazo ai da wuri taje motarsa me tint baki wuluk ba a hango kowa yaja motar suka je karshen gari inda ba kowa bayan motar Suka koma a ciki suka sheka ayarsu,aikin Mairo kenan da Najib Katsam sai Mairo ta Fara laulayin ciki, Gaji ma tana laulayi ciki ya fara fitowa,Gwaggo ta Fara mamakin Mairo yanda take amai kullum ga zubar da yawu,Aunty Amarya tace ni kin San Allah gani nake fa Kamar Mairo ciki gareta Gwaggo tace na shiga uku Amarya Ina Zan Sa kaina ga yarinya ta an sako min ita da ciki ga Mairo budurwa da ciki Nima Ina zargin hakan,Suka ja Mairo ita da Aunty Amarya wajen likitan da sukaje ya rubutawa Rabi cikin karya shi Suka koma ya musu gwaji ciki gaskiya ne har ya Kai wata biyu,Gwaggo Suka dawo da takarda suna kuka Aunty Amarya tana lallashi,Dagaci Yana zuwa ta sanar dashi,ya samu Mairo Kamar Allah ya Aiko shi ya dinga dukanta gashi Yana sonta,yace kin cuceni Mairo duk kaunarki da nake Mairo abinda Zaki min kenan,Mairo tana kuka sosai,Gwaggo tace sai muje a birge cikin nan tun kafin ya girma,Aunty Amarya ma tace gwara a zubar,Mairo tunawa tayi Najib dan daba yace idan aka zubar Masa da ciki sai ya karar dasu kaf sai Taki yarda a zubar aka buga aka buga taki yarda,Dagaci yace sai dai ta bar Masa gida Gwaggo tace ba inda yarta zata je,Gaji ce ta fito ta Gaji da Jin cece kuce tace Yar uwata ba inda zata je,Dagaci ya kalleta ya furta iyyeee Sannu gwana ke Kika Gina min gidan Gaji tana gatsine da fari da Ido cike da fitsara tace baza ta je ba a kanta aka Fara cikin Shege ba inda zata je uban kuturu yayi kadan wallahi ko waye ba uba ba Mairo ba inda zata je,Dagaci ya zaro Ido bakin ciki Kamar ya kashe shi Yana ji Yana gani Mairo taci gaba da laulayinta.


Yau kwance yake a saman tabarma a jikin dakinsa ya daga Kai ya kalli sararin samaniya ya tsurawa sama Ido yana kallon tsuntsaye na gilmawa su Gwaggo duk suna tsakar gida abin duniya ya damu kowa Babu me yiwa daya magana Aunty Amarya da sauki tunda ba ita ta haife su ba,Muryar Dagaci Suka tsinta yace Ina ma nine tsuntsun nan da wallahi bazan zauna a Najeriya ba kasar waje Zan tafi,amma banzaye tsuntsaye gashi su ba man fetir zasu Sha ba Babu daya amma sun wani zauna a kasar nan wallahi da nine idan na tashi sama wajejen Sudan zanyi baza a sake ganina ba,Gwaggo tace Kar dai bacin rai yasa ka zauce,ya juyo da masifa yace karki dameni shegiya munafuka da duk bada arzikina ba arzikina baifi haka yawa ba me farar kafa,Aunty Amarya tace kaji da shi ka dai Riga ka auremu,Allah ya tsinewa uwar data haifoki Yar iska tunda na Kara aurenki bana Jin dadin duniya ance idan kana talauci ka Kara aure zaka samu budi za a bude maka kofofin samu amma ni dana Kara sai aka kulle min kofofin,Kardai kayi sabo ai dama Kai ka ka jawo gashi nan anwa yarka, karara mun San gaskiya kana lallabawa dakin Yarinyar nan Rabi zaka Mata fyade Amma kace karya ne Muka yarda munafuki algungumi Allah ya Isa cewar Gwaggo,Dagaci tashi yayi ya zaro Sanda ya mukawa Gwaggo da Aunty Amarya ya dinga shinfida musu Sanda Suka yo waje da gudu ya kifo su Kamar sun haukace,Aunty Amarya akan kishiya ce ta dinga Tara musu jama'a da ihu ku fito bayin Allah zai kashe mu akan yarsa tayi cikin Shege,Mairo ce tayi cikin Shege gata can kuje ku gani ya fara fitowa,Gwaggo Takaici tace dama duk inda kishiya take to har abada bata kaunarka shegiya Suka Fara fada suna tonawa juna asiri.
Amarya Takaici yasa tace Dagaci ne ya yiwa Rabi asiri wallahi tabi duniya shine yaje gidan Malam Wai lallai sai ta Zama karuwa suna bakin ciki Allah ya bata farin jinin masu kudi yaransu Basu da samari sunyi kwantai,ai Danbinni ashe talaka ne karya yayi ya auri Gaji taje taci ubanta a gidan miji aka sakota,Gaji ce ta fito ta zabgawa Aunty Amarya mari,Amarya ta samu Gaji tayi Mata barin makauniya ta Fadi a kasa sai jini malala ta kasan Gaji,Dagaci yabi Aunty Amarya yana duka Suka fada cikin gidan ya kulleta a daki sai da ya farfasa Mata jiki har kasa tashi tayi sannan ya fito ya iske Gwaggo tuni ta Kira me Napep ansa Gaji a ciki zuwa asibiti,Mairo tana ta kuka gashi gaba Daya zance ya baza gari wannan bacin ran yasa Mairo ta tattara kayanta Dagaci ya bisu asibiti Shim, Mairo ta gudu ta bar gari.


Baffa tunda ya saki Mami ya rasa sukuni ranar ko bacci bai iya ba,ita kanta Ummun Haidar ta rasa Kansa ta rasa gane Masa,Ranar tsakiyar dare ya mike tare da zama a gefen bed dinsa ya zuba tagumi kamar zaiyi kuka,tunawa yayi da saki uku kenan hankalinsa ne ya tashi Yana tunanin me yasa ma ya furta sakin,ya rasa dalilin sakin da yayiwa Mami bai San Sanda hawaye ke diga a Idonsa ba,Ummun haidar ce ta mike zaune ta rungume shi ta baya tare da tambaya lafiya my love? Badai akan sakin Mamin Nawwar bane kake kuka,Baffa kwallarsa ya goge yace ba komai ba haka bane,jikinta ta jawo shi ta Fara faranta masa rai har ya saki ransa.
Bangaren Mami kuwa kuka take yi ita daya a boye tana son mijinta auren saurayi da budurwa kuka dai baya Kare mata meyasa ma tace ya saketa tana danasani gwara ko kullum zai daketa tana gidan.


Sabreen kuwa Jamcy ce tazo suna ta jaje Jamcy tace ke Kika fito haka me yasa baki sumar da shegiya ba,Ido Sabreen ta zaro tace ke Kinga Kuwa kungiyar Yan Iska su Rabi wlh Kika taba Daya a cikinsu sai kin yabawa aya zakinta,Jamcy bata taba ganin su Sera ba shi yasa tace da kaina zanje ba sako ba sai na dauki fansa ke nifa bana tsoron uban kowa Kuma idan Naga dama sai na auri Nawwar din Naga tsiya, Sabreen dariya tayi tace Allah ya bada sa'a kije dan Allah ki gwada Marin Rabia ki gani ita kadai ma ta isheki shegen karfi gare ta ga naci in da kisan talauci fada da ita baya mutuwa sai sun hanaki Shan ruwa,ke dalla matsoraciya tsorata kika Yi cewar Jamcy suna hirar su, Sabreen tace sai kin dawo ga hanya.


Wise yau da sassafe tayi wanka ta dakko sabon hijab dinta har kasa na Yan gayu tayi kyau matuka gata dama fara,Fitowa tayi ta iske Star suna game da su Seraline tace na tafi Neman Auren Baban Sabreen, dariya Suka dinga yi ta fice,tiryan tiryan har Office din Papa taje da takardunta Kamar ta kirki,tana zuwa Sakatariya ta kalleta tace wajen wa Kika zo, tace Alhaji Yusuf,Iso aka Mata ta Shiga bayan an sanar da shi Yana da bakuwa yace ta shiga ya zaci wani serious abu ne,Sallama tayi tare da shigewa Office ya amsa tana shiga ta tsaya a jikin kofar ta hau yiwa Papa tafi da hannaye ,yace ke kalau kuwa ki shigo Kawai ki Fara min tafi raf raf ubanki na miki,Wise tace sai dai ubanka ta sake zaro Masa harshe harda daga Masa takardunta tace ka gani degree ne Dani bazan maka aiki ba Allah ya kiyaye na zauna a karkashinka,Dariya ta bawa Papa yace ni dama nace Zan baki aiki ne,ta Masa gatsine tace ko ka bani bana so marar mutunci ta Harare shi,tunawa tayi so take fa ta aureshi taji sirrinsa dan su yan bariki suyi aure su fito ba komai bane, nutsuwa tayi tace yeeee na maka Wasa dama Wasa nake,Papa ya firgita ya kwalawa security Kira yace yi waje da ita mahaukaciya ce,Su Wise Karuwanci yabi jiki an Manta ma da soyayya ita Wai a haka zata ja ra'ayinsa ya sota, tace sai na tona ma asiri nasan abinda ka aikata munana a shekarun baya sai na fadawa Dan uwanka komai an maka daurin rai da rai,tsoro ne ya Kama Papa ya zaci ta sani Kuma har ga Allah Wise ba abinda ta sani, Security yayiwa magana kyaleta karka tabata jeka Kawai,Wise kujera taja ta zauna ita ba son auren Papa take ba sai dan kawai ta San sirrinsa ayi maganinsa,tace kaji tsoron Allah wallahi akan abin duniya idonka ya rufe,mecece duniyar ,baka tsoron Allah duniyar nawa take,Papa baki ya bude Kawai tazo tana Masa wa'azi ba gaira ba dalili Kamar tasan sirrinsa, Ido Suka hada Wise tace wallahi kayiwa kanka fada kaji tsoron duniya tun kafin tayi maka atishawar tsakin masara, Allah baya barin zalunci, ko baka da haddar Chemistry a kanka eyee, Wise ta rufe bakinta da sauri tace kaji Karuwa na wa'azi shiriya tazo ahhhhhh Wise harda wa'azi ashe yau da labari a gidanmu akwai show iyyeeee.... Wise ai wayarta ta dauka ta dungurewa Papa Kai kamar danta tace Dan banza ta wuce da sauri sai gida,Papa baki bude ya bita da kallo, tana zuwa ta fado cikin su Seraline tace ehooo na shiryu yau nayi wa'azi billahillazi Saura kadan na jawo Aya har na dauki Hanya zance zance Ijaza'a na rufe bakina Kar nayi sabo, Star tace to ba sai ki karasa ba Mene ne a ciki kina da Nawwar zai bamu kudi mu ja jari ke da kina da takardu aiki zai baki,Santana yana gyara gashinsa da ya maida shi pink yace yesssssss ya wani lashe baki Yana make murya Nawwar dai Allah ya Masa me Nice ahayye caasuuuuus inji barmani choge Wai zai kawo Mana malami musha wa'azi ranar da guda Yana tafi da hannu harda taro nonuwansa Yana furta chassss damu Suka saki shewa Ahayyeeee yasa hannaye ya taro dukiyar Fulanin Yar zabil ta zabga masa Mari ya saki ihu ya mike dafe da kumatu ya hau zaga wajen yana ihu Yana yarfe hanu dama gashi kamar tsinke


Ina dakin Sabreen nayi bacci har na godewa Allah har dare sannan na fito na shige dakina nayi wanka na fito na zaci Nawwar ya fita sai na ganshi ya fito daga kitchen Yana min wani mayen kallo,Ido muka hada nace Allah nidai bana so ka daina kallona na turo dan bakina na Koma na sako hijab har kasa na fito Yana ta dariya yace Wai na taba Jin Yar Bariki da tsoron Namiji kallo ma a hanani Yi nida idona Kuma yau dai bazan hakura ba,Hawaye ya Fara antayo min a kumatuna,kofa ya bude Mami ta shigo da sauri na goge hawayena na koma part dina da sauri na wanke fuskata na dan shafa powder sannan na fito, a gabanta na tsuguna na gaisheta ban San Aurenta ya mutu ba nace Mami dama kwana Kika Yi yau a nan,Murmushi tayi tace a'a nace to ki tafi dani dan Allah harara Nawwar ya watsa min nayi shuru Ina so nayi kuka,Mami ita tunda taga haka Ina tafiya Kamar Yar kaciya ta mike tace dama biyowa nayi mu gaisa nayi nayi ta zauna taki ta tafi,nace to a turo min Nawaf Auta tace akwai school idan yazo damunku zaiyi Ina kallo Nawwar ya rakata kafin ta dawo na leka kitchen yana dafa indomie karasa dafawa nayi na juye na cinye tas,ya tsaya suna hira da Mami sai dawowa yayi yaga Ina Ina ajiye plate,ya leka kitchen ya dawo yace abincin Nawa Kika cinye? yace ai kuwa kin ciyowa kanki,na kalle shi na furta kayi hakuri zan biyaka indomie dinka yace ai sai indomie ta jikinki, nace wlh bani da indomie a jikina sai dai kankana sabo da ba irin Sabreen bace ni bare nace lemon tsami gareni yafi karfin lemon tsami sai dai kankana,dariya ta kamashi yace ai Masha Allah ita ake so,Zama nayi na dinga magiya Ina hada shi da Allah dan girman Allah,dan darajar Allah dan Allah naci albarkacin Mami ka kyaleni yau uhm mene abin sauri Kai ba kwace maka za ayi ba naka ne fa Oven dinnan wlh ya gasu da yawa ka bari na samu sauki ya huce zan yarda yace ni bazan yarda ba,nace to Indai iya romance ne Zan yarda na maka ka gamsu kayi hakuri da kyar da kyar na lallabashi yace ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login