Showing 195001 words to 198000 words out of 292821 words
Chapter 66 - NIHAAD COMPLETE DOCUMENT Complete by Khalisat Haidar .txt
don Allah" Aunty Maryam tace "Yanzu dai ina Nihad? Mami tace min ta koma gidansu, garin yaya hakan ta faru Kjay? And did the parent accept her??" Yace "Gidansu Nadeeyah Mami tace ta koma saboda su Aunty Hassana, ita kuma a ranan ta bar garin which means bata son zaman gidan...." Aunty Maryam ta bude baki cike da mamaki tace "Ikon Allah, kaga kuma Mami bata gaya min haka ba wallahi, ce min kawai tayi an nemeta an rasa, daga baya aka gano ashe gidansu ta koma" Khalil dai yayi shiru, Aunty Maryam tace "Amma Mami bata kyauta ba, yanzu saboda su Aunty Hassana ta ki rike baiwar Allahn nan? Me yasa Mami tayi haka kai me baya? Gaskiya ban ji dadin jin haka ba, ka tabbatar kuma gidan nasu ta koma Khalil? Kar fa wani wajen daban ta tafi" Khalil yace "Can ta koma Aunty, naje har gidan nasu, i came back today" Aunty Maryam tace "Allah sarki, to me ya samu wayar da na bata ba a samunta, Ayman ma har ya gaji da kiranta" Khalil yace "I think charging point din ne ya lalace" Aunty Maryam tace "Toh ai kana da number Mamarta ka turo min yanzu" Khalil yace "Oh ohk, amma ba a wannan wayar nake da number ba, idan na kunna wancan wayar zan tura maki" Aunty Maryam tace "Toh yau nake son ka turo min Malam, don't keep me waiting" A hankali yace "Ohk" tace "And lastly Mami tace min ka kwashe takardunka da Cv a dakin Abbanku, ta kuma ce zata amsa ta mayar masa, to shawaran da zan baka kada ka kuskura ka bata ko me zai faru kuwa, ban san me ke damun Mami ba kwata kwata wallahi, don't make that mistake of giving her na gaya maka, idan ma ya kama ka bar masu garin ne ka bari gaba daya, ta yaya ita bata kwatar maka hakkin ka ba ka kwata da kanka kuma take neman amsa ta mayar masa, wannan wace irin rayuwa ce?" A hankali Khalil yace "Ban san yanda zan yi ba Aunty, and she is taking the issue so personal" Aunty Maryam tace "Kaga idan ya kama kawai ka taho inda nake kayi zamanka cikin kwanciyar hankali, with ur qualifications zaka samu aiki me kyau a nan, kada ka wani tsaya biyewa Mami...." Khalil yayi murmushi yace "Nagode Aunty" Tace "Toh ni dai na gaya maka, kuma ina jiran number Maman Nihad" Khalil yace "Toh Aunty" Daga haka ta katse wayar, ya sauka ajiyar zuciya ya ajiye wayar yana nazari, bayan few minutes ya mike ya fita daga dakin, dakin da Nihad ke ciki ya nufa ya bude a hankali, zaune ya ganta gefen gado ta daura sabon towel da ta gani cikin press din dakin tana shafa turarurrukan ta alamar wanka tayi, tana ganinsa ta jawo hijab dinta ta rufe duk jikinta, ya tsaya jikin mirror ya rungume hannunsa yana kallonta ga kamshinta da ya cika masa hanci, bayan few seconds ta daga kai ta kallesa tace "I need space" Ya ki ce mata komai kuma yaki barin dakin, ganin hakan ta mike ta dau doguwar rigar baccinta zata shiga banɗaki yayi saurin riketa, zaro ido tayi tace "Ni wallahi ka sakeni in je in sa kayana, meye haka mana" Ya janye hijab din ya jefar saman gado dama tana ganin haka ta rike towel dinta gam tana zazzare ido, hankalinta a tashe kamar zata yi kuka tace "Meye haka kake yi don Allah? It's not proper plss" Ya kai bakinsa kunnenta ya rada mata magana a hankali, sannan ya kalli fuskarta to see her reaction, ta marairaice zuciyarta na bugawa amma ta kasa hada ido da shi, maganar nasa yayi mata nauyi sosai, mamakin yanda baya jin kunya ko kadan take, murya can kasa taji yace "Agreed?" Still taki kallonsa balle ya sa ran amsa, zai dago kanta taki barin yayi hakan gaba daya a tsorace take, ya kai hannu towel din ta rike hannunsa da sauri muryarta na rawa tace "Why are you doing this plss? Ni fa ba er iska bace" Ya kai bakinsa kunnenta a hankali yace "Toh ni ne ɗan iska?" Ta kasa ce masa komai banda bugawa babu abinda zuciyarta yake, amma kuma a ranta taji gwara ta amince da abinda yace mata tunda iya hakan ne kawai, bata hanasa ci gaba da kwance towel din ba amma kafin ya cire ta rufe fuskarta jikinsa da sauri jikinta na rawa tace "Ni akwai haskeee" yanda tayi maganan just turned him on the more, ga kamshinta da ya gama rikitasa, Yana rike da ita ya nufi wajen switch din duk da yanda kafafuwansa suka masa nauyi, ya kashe wutan dakin, tun tana nonnoke masa har bata san sanda ta sakar masa jiki gaba daya ba kamar ba ita ba, he made sure she savour every bit of that moment, he let her forget the global she was in, lokaci daya hankalinta ya dawo jikinta bayan kusan minti sha biyar, tana zaro ido ta fara turasa tace "Kace min banda shi, wayyo na shiga uku, You excluded that..." cikin shaky voice yace "Plsss" ta fashe masa da kuka tace "Nooo, baxan iya ba wallahi" Bashi da option haka ya kyaleta cike da karfin hali ya koma gefe yayi kwanciyarsa upside down, har sannan jikinta rawa yake ta jawo hijab dinta da sauri ta saka, tashi taga yayi wanda hakan sai da ya tsoratata ta koma edge din gadon da sauri jikinta na rawa, sai taga ya sauka daga kan gadon, ta bi sa da kallo cikin duhun har ya shiga bandaki, sai da ya kusa minti ashirin kafin ya fito taga ya kwanta a kasan dakin, ita dai tana ta kallonsa cikin duhun, har dai ta gaji ta kwanta a hankali ta rufe idonta amma ta kasa bacci, tana ta kwance har kusan sha biyu, tana jin yanda yake juye juye a kasa da yake kwance, ta mike zaune tana kallonsa, can kuma dai ta sauka daga kan gadon ta koma inda yake ta durkusa dan nesa da shi duk da ba sosai take ganinsa ba saboda duhu tace "Are you okay?" A hankali taji yace "I am not" Bata san sanda ta isa dab da shi ba ta durkusa tace "Baka da lafiya ne?" You could tell from her voice that she is worried, taji ya jawota jikinsa with trembling voice yace "I promise i won't hurt you, i promise, i promise" Sae da taji wani mugun faduwar gaba, ta fara kokarin tashi daga jikinsa ya ki saketa yana maida numfashi yace "Plsss, i promise it won't hurt, trust me Nihad" Bai bata damar cewa komai ba ya cire hijab din jikinta ya jefar.
Mami ta kasa bacci tun da taji fitar motocin operation biyu na sojoji dake gidan wajen karfe biyun dare, kuma General na gidan, gaba daya ta kasa samun nutsuwa, ta kira Khalil yafi sau goma bai daga ba, kuma tasan bashi da nauyin bacci, ko karfe nawa ka kirasa na dare zai daga, sai ta fara tunanin to ko yana zaton maganar takardun zata masa yasa ya ki dagawa, ita kuma so take taji inda yake, daga karshe ta kira Aunty Maryam, Aunty Maryam na dagawa Mami tace "Maryam yanzu naji fitar motocin operation a gidan nan, to gaba daya hankalina yaki kwanciya, you know how cunning general can be, to na kira Khalil baya daga kirana, ki kirasa ki ji yana ina, though ni dai yace min ba gidan nasa yake ba, amma ki kirasa pls" Aunty Maryam tace "Toh bari in kirasa" Ba a dau lokaci ba Aunty Maryam ta kira Mami tace "Mami wallahi baya dagawa" Mami taji hankalinta ya kara tashi, a hankali tace "Toh shikenan Maryam" Aunty Maryam tace "In sha Allah babu abinda zai faru Mami ki kwantar da hankalin ki, balle ai General din ba sanin inda yake yayi ba" Mami tace "Toh shikenan, sai mun yi magana" Daga haka ta katse wayar ta ajiye tana ma ɗan nata addu'ar neman tsari daga Abbansa.
*Ayi kokarin sauke bashin dari biyar ayi karatu cikin aminci hankali kwance*
Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
[8/15, 8:24 AM] Maman Al'ameen VIP: 💖 NIHAAD 💖
58
Mami ta koma bangarenta da sauri ta shiga dakinta, Noor dake parlor ta bi ta da kallo ganin yanayinta ta mike ta bi bayanta zuwa dakin, zaune ta ganta gefen gado kamar warce taji wani mugun abu, she look shock, Noor ta karasa kusa da ita da sauri tace "Mami are you alright?" Mami ta kasa ce mata komai sai kallonta take, cike da damuwa Noor tace "Pls Mami ki kwantar da hankalinki kar ki fara rashin lafiya, everything will be alright in sha Allah, don Allah kar ki sa damuwa a ranki" Still dai Mami babu bakin magana, furucin khalil na karshe ne kawai ke ta yawo a kanta, she is trying all possible best tayi apprehending din furucin nasa, Noor ta zauna gefenta ganin kamar ma bata san abinda take cewa ba, ko kadan bata son ganin Maminsu cikin tashin hankali, Noor ta kamo hannunta cikin sanyin murya tace "Plss Mami calm down, everything will be okay in sha Allah...." Sai a sannan Mami ta kalleta cike da karfin hali tace "Dauki wayata ki kira min Maryam...." Noor ta tashi ta dau wayar Mami dake gaban mirror tayi dialing number Aunty Maryam ta kai ma Mami bayan ya fara ring, Mami ta amsa tana kallonta tace "Ki je zan yi waya Noor" Noor ta juya ta fita daga dakin, Aunty Maryam na dagawa tace "Ya ake ciki Mami? Nayi ta kira baki daga ba, Is he alright?" Mami tayi karfin halin cewa "Maryam i wish kina kusa da ni...." Aunty Maryam da taji gabanta ya fadi tace "Lafiya Yaya? Hope all is well?" Mami ta kasa ce mata komai, she is just speechless, hankali tashe Aunty Maryam tace "Hello.... talk to me, me ya faru Mami?" Mami taji kanta ya sara mata, ta dafa kan tace "Zan kira ki Maryam" Bata jira me Aunty Maryam zata ce ba ta katse wayar kawai ta mike ta dau Hijab dinta ta saka ta fita.... Aunty Maryam ta gaji da kiran wayar Mami, daga karshe ta kira Noor, Noor na dagawa Aunty Maryam tace "Noor me ke faruwa?? Ina Mamin?" Noor tace "Wallahi ban sani ba, kawai tace min zata je wajen yayanmu a guardroom, kuma da ta dawo naga mood dinta gaba daya sae a hankali" Aunty Maryam tace "Ta samu ganinsa kuma?" Noor tace "Toh ban dai sani ba, kawai naga ta shigo wani iri, i asked what the problem is bata ce min komai ba" Aunty Maryam tace "Abban naku na gidan ne??" Noor tace "Baya nan tun jiya" Aunty Maryam duk hankalinta ya tashi, tace "Ina Mamin yanzu take?" Noor tace "Yanzun nan ta fita" Aunty Maryam tace "Kai mata wayar da sauri don Allah" Noor ta mike ta fita da sauri, har ta iso main parlor bata ga Mami ba sai Aunty Hassana dake zaune ta cika parlon da kas kas din cingam, Noor na fitowa compound ta gan Mami cikin mota za su fita with 3 soldiers, tsaye tayi tana kallon motar har suka fita daga compound din, Noor ta koma ciki ita ma duk jikinta yayi sanyi, ta kira Aunty Maryam tace "Aunty naga ta fita a mota kuma yanzu" Aunty Maryam taji hankalinta ya kara tashi sosai, ta ji kamar tayi tsuntsu ta ganta a Nigeria, Aunty Maryam tace "Kin tabbata kuma Khalil na guardroom din?" Noor tace "Da asuba fa suka shigo gidan nan, i am sure yana ciki, kuma na tambayi wani soja dazu yace min yana ciki" Aunty Maryam ta katse wayar kawai, babban damuwarta rashin maganar da basu yi da Mami ba har ta fita gidan, to ina zata? Ko gidan Hajiya Safeenah?
Gaba daya hankalin Mami baya jikinta har suka iso gidan Khalil, ta bude motar ta sauka tana kallon gate din gidan dake a kulle, daya daga sojojin ya karasa ya bude mata gate din da makulli, har bakin kofar shiga main parlor suka rakata, cike da karfin hali tana kallonsu tace "Ku jira ni nan" Suka tsaya bakin kofar ta shiga ciki tana bin parlon da kallo, mutuwar tsaye tayi ganin takalmin mace dake kofar parlon, she became weak lokaci daya, taji kafanta sun mata nauyi, banda faduwa babu abinda gabanta yake, tana tafiya a hankali ta nufi staircase dake parlon ta haura sama kamar me counting stairs din, ta fi second ashirin tana bin kofofin dakunan dake sama da kallo, master Bedroom din Khalil ta fara shiga taga ba kowa ciki sai pajamas dinsa dake saman gado, ta fi minti daya tsaye a dakin kafin ta juyo a hankali ta fito daga dakin, ta tafi ta bude wani kofar very gently, gabanta ya yanke ya fadi, komai ya tsaya mata cak ganin mace kwance saman gado ta takure cikin duvet sae dai ba a ganin fuskarta sbda ta rufe da duvet sae gashin kanta dake baje, Mami ta ji ta kasa ci gaba da tsayuwa zuciyarta ya dinga bugawa babu kakkautawa, is this for real or she is dreaming, yanzu abunda Khalil ya fada gaskiya ne kenan, ta juya da sauri ta fita daga dakin ta koma corridor ta dafa bango, bata san sanda ta fashe da kuka sosai ba tana furta "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" yanzu da gaske aure Khalil yayi duk basu sani ba? aure yayi without the knowledge of his parent? What came over him? does that mean bai daukesu a bakin komai ba kenan, duk yanda take kokarin ganin ta kyautata masa saboda abinda ubansa yayi masa ta haka zai saka mata, yanzu abinda Khalil zai mata kenan, da bata san waye ɗan nata ba da sai tace karya yake kawai macen banza ya kawo gidan nasa ya ajiye, amma tasan halinsa tasan abinda zai aikata da wanda baxai aikata ba, tunda yace matarsa ce definitely matar tasa ce, amma a ina yaje yayi auren nan? Lokaci daya tunaninta ya tafi kan Hajiya Safeenah, da wani idon zata kallesu ma dai tukun? Kuka kawai Mami take ta rasa wani tunanin zata yi, wannan wani irin jarabawa ne astagfirullah, me ya samu khalil haka? how is everybody going to take this barin ma Abbansa, Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, ita kanta bata lamunta da auren nan ba kuma baxata taɓa lamunta da shi ba, bata taɓa jin takaicin ɗan nata ba sai yau, yau taji haushinsa da bata taɓa ji ba, yayi disappointing dinta ta yanda bata yi tunani ba, zata nuna masa ita ta haifesa ba shi ya haifeta ba, za kuma ta nuna masa yanda bai yi shawara da su wajen zuwa yayi aurensa ba haka babu shawaransu zai rabu da yarinyar cikin gaggawa ko ya ki ko ya so, idan ko ba haka ba sae dai ya nemi wata uwar ba ita ba, this time around she is going to show him bai isa yayi controlling dinta ba, she isn't going to take it likely with him, ba don tasan babu ta inda yarinyar zata fita ba da kawai juyawa zata yi tace ma sojojin su mayar da ita gida yarinyar tayi ta dauwama a gidan, kuma bata ga dacewar fita tace ma sojojin su shigo su tasheta ba, da abinda xata yi kenan da dai ita ta shiga ta taso ta, ta share hawayenta zuciyarta na ƙuna ta koma cikin dakin tana kallon Nihad, ko motsawa Nihad bata yi ba a yanda take kwance, sabida takaici Mami taji baxa ma ta iya karasawa tace zata tasheta ba, she just can't, kawai ta juya hawaye na sauka idonta ta fita daga dakin tana girgiza kai, downstairs ta sauka tana goge idonta ta tafi waje, har sannan sojojin suna tsaye balcony ta amshi wayar daya daga cikin sojojin ta koma parlor tayi dialing number Noor, Yana fara ring Noor ta daga, Cike da karfin hali Mami tace "Ki dau driver ku taho gidan Khalil yanzu" Noor da hankalinta ya tashi tace "Mami hope all is well?" Mami tace "Kiyi abinda nace yanzu, ina jiran ki" Daga haka ta katse wayar, Zaunawa tayi saman kujera a parlon zuciyarta a dagule, takaici baxai bari ta iya tashin yarinyar ba, gwara kawai Noor taje ta tasheta idan ta karaso, Mami na ta zaune lokaci lokaci hawaye ke sauka idonta, bata taɓa expecting haka daga Khalil ba, she least expect this from him, bayan kusan minti talatin Noor ta iso gidan, tana shigowa parlon ta karaso wajen Mami da sauri duk hankalinta a tashe tace "Mami me ke faruwa?" Mami tace "Tafi sama ki taso yarinyar dake daki a kwance" Noor ta zaro ido tace "Yarinya kuma? Me ya kawota nan?" Ganin Mami tayi shiru bata ce komai ba, fuskarta zar takaici, Noor ta nufi sama gabanta na faduwa, direct dakin da Nihad ke ciki ta fara budewa, ai ko taga mutum a kwance, still tayi bakin kofar gabanta na bugawa, can dai ta karasa cikin dakin tana tafiya a hankali tana kallon saman gadon, tapping gefen gadon tayi, Nihad ta bude idonta a hankali amma ta kasa sauke duvet din fuskarta don ko ina na jikinta ciwo yake mata na fitar hankali, ko kwakkwaran motsi bata son yi, a tunaninta kuma Khalil ne, Noor ta sake buga gadon amma Nihad bata motsa ba, hakan yasa tayi karfin halin yaye duvet din tana kallon fuskarta, bata san sanda ta mike a kidime ta dafe kirjinta ba tana zaro ido ganin warce ke kwance saman gadon, tana in ina tace "You????? What are you doing here??" Sae a sannan Nihad tayi kokarin daga kanta jin muryar warce take ji, Nihad ta kasa ci gaba da kallonta, Noor dai gabanta sai faduwa yake tana kallon Nihad, ganin abun take kamar a mafarki, wato Yayansu gidansa ya dawo da ita da zama ashe?? Wayar hannunta ya fara ring ta duba da sauri ganin number da Mami ta kirata da shi dazu ne ta kalli Nihad, tace "Ki tashi" Nihad ta kalleta amma she