Showing 165001 words to 168000 words out of 292821 words
Chapter 56 - NIHAAD COMPLETE DOCUMENT Complete by Khalisat Haidar .txt
dinta zata dau charger da ta bari, Mimi na kallon Farooq tace "Good evening" With smile on his face yace "Evening dear" Ta dau charger xata fita Khalil na kallonta yace "Can you pls call ur new friend?" Mimi ta ɗan juya tace "You mean Neehad?" Yace "Yeah" Ta gyada kai tace "Sure" Daga haka ta juya ta fita daga dakin.... Kwance ta tadda Nihad kan gado, Nihad ta juya tana kallonta, ganin yanayinta Mimi tace "Are you okay?" Kai kawai Nihad ta gyada mata ta mike zaune, Mimi tace "But there is tears in ur eyes" Nihad ta girgiza mata kai trying not to break cike da karfin hali tace "I am fine, kawai ciwon kai nake...." With concern Mimi tace "Eyya Allah ya sauwake, i will get u drug, ki zo parlorn Mami ana kiranki" Nihad ta hadiye abinda ya tokare mata cikin karfin hali tace "Ohk" duk zaton ta Mamin ce ke kiranta, Ta sauka daga saman gadon ta bi bayan Mimi tana tafiya a hankali suka fita daga dakin.... A hanya suka hadu da Noor, ganin she is dressed up Mimi tace "Are you going out big sis?" Banza Noor tayi mata saboda tana tare da Nihad, ta wuce su kamar xata bangaje Nihad din, Nihad dai ta bi ta da kallo bata ce komai ba, Mimi tayi kasa da murya bayan Noor ta wuce su tace "Sorry.... she is angry at you may be because u just badged into the parlor when we came back from school, baki yi masu sallama ba kuma sannan baki yi recognizing dinsu ba, which isn't right" Nihad ta dinga kallonta tace "Ta yaya zan shiga waje ban yi sallama ba, sai dai in basu ji ba, ko kuma nice ban yi yanda xa su ji ba, beside they were discussing ta ya za su ji?" Mimi tace "You just have to raise ur voice za su ji, and why didn't you recognize them?" Nihad ta ɗan buda ido tace "Do i have to?" Mimi tace "Yeahh, as far as ke kika shiga kika samesu a wajen, sai kiyi acknowledge din haka" Nihad ta tabe baki tace "Sai dai in yi ma yayarki amma ita dayar i have no business with her don ban santa a gidan nan ba, why will i recognize her?" Mimi tayi letting sigh tace "But fiancee din yayanmu ce" Nihad ta buda ido sosai tace "Ohh ashe fiancee ce kawai!!" Mimi tace "Yeah, and she is going to be his wife soon" a takaice Nihad tace "Then i will wait till she becomes his wife if that's possible, before i can recognize her...." Mimi tace "Now accept that u are wrong Neehad" Nihad tace "I accept, but by not recognizing only ur sister" Mimi ta daga kafada tace "Ohk then, and can i ask u one more thing" Ba tare da Nihad ta kalleta ba tace "Ohk" Mimi tace "I noticed u don't greet my brother, why?" Nihad ta kalleta da mamaki, can tace "But u advised i should be avoiding him totally" Noor halted with mouth wide open tana kallon Nihad, bata san sanda ta fashe da wani dariya ba, she laughed for some seconds kafin tace "But u neva told me it's you, u said ur friend" Nihad ta ɗan zaro ido tace "Oh, oh... I.... I mean to say...." Sai kuma ta rasa abinda xata ce lokaci daya taji kunya, Noor na dariya tace "You are so funny Nihad, ni bance kar ki gaishesa ba, i only said u should be avoiding him, but not ignore greeting him" Nihad dai ta ki cewa komai, Mimi ta langwabar da kai tace "Yayana na da kirki sosai fa, you only misperceived him, just try turning friends with him zaki gane hakan, he is a simple and sweet person.... Give what i said a trial pls" Nihad taki cewa komai ta ci gaba da tafiya Mimi na biye da ita har suka iso parlon Mami, khalil kadae Nihad ta gani zaune saman kujera, sai Nadeeyah dake parlon ita ma, bata ma lura da Noor dake tsaye daya side din ba, ta juya zata kalli Mimi ta tambayeta wa ke kiranta tayi ido hudu da ya farooq dake tsaye side din kofa ya rungume hannunsa yana kallonta with smile written all over his face, Kasa kwakkwaran motsi tayi a inda take, don kawai sai abun yayi mata kamar mafarki take, ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, ganin haka kawai ya nufeta yana murmushi ya rungumeta, he understands she is shock and neva expect seeing him at that time, Nihad ta kankamesa ta fashe da kuka, tana son magana amma ta kasa cewa komai, Khalil da Nadeeyah dai kallonsu kawai suke, haka Noor dake tsaye, lkci daya Mimi dake murmushi ta fahimci yayanta ne, haka Noor da ta kasa barin inda take a tsaye, ganin kukan da Nihad take farooq yayi kasa da murya yace "Ain't you happy seeing me Lil sis?" A hankali cikin rawan murya tace "Don girman Allah kar ka tafi ka barni a nan yaya, wallahi baxan iya zama a nan ba, take me back home in roki Abba yayi hakuri ya yafe min" Farooq kadai ke jin abinda take cewa, yayi kasa da murya yace "You are a married woman now Nihad, you have to stay where ever ur husband is staying" Nihad ta kara rushe masa da kuka, ya kama hannunta ya tafi da ita suka zauna saman kujera yana kallonta, kuka kawai take tana share hawayen da yaki tsaya mata, shi dai khalil kallonta kawai yake, Farooq yace "Now stop that cry ko inyi tafiyata, and i am serious" Da sauri ta fara goge idonta tana kallonsa ta hadiye kukan da take ta jinginar da kanta kan shoulder dinsa.
Umma na kallon Kamila cikin fada tace "Magana nake maki kika kauda kai" Kamila dai danna wayarta kawai yake, Umma tace "Ke yanzu kina nufin ban isa in gaya maki kiji ba? Zaman gidan nan yafi maki ki koma dakinki kike nufi? To wai ma uwar me kike tsinana min a nan da kika zo kika jaɓe min?" A fusace Kamila tace "Umma ni wallahi baxan koma in zauna da manemin mata ba, baxan iya ba wallahi" Umma ta buda baki tace "Duk da baki san yana neman mata ba sai yanzu Kamila?" Kamila tace "Nace maki yanzu ya fara Umma, don wannan abun da nake gaya maki ko wata biyu ba ayi ba da ya fara... Sannan the worst part of all is that guilty conscience ya sa ya dau zargi ya daura min, kwata kwata na lura yanzu bai yarda da ni ba, ban isa in motsa ko nan da can ba, ba dama yaga wayana yayi ring, to a kan me?" Umma tace "Toh duk ba ruwana da wannan wallahi, tunda har ya kira ki tattara ki koma dakin ki, banda iskanci shekaranku biyu tare baki san yana neman mata ba sai yanzu? Dariya kike son a min a gari ko me? Kina zaune da mijinki lafiya ga arziki sai yanda kika yi da shi amma saboda shaidan na maki ganga a kai shine xaki billo da wannan iskancin? Ko duk matan duniyan yake bi ma ina ruwanki? Balle wannan sharri ne kawai kika masa" Kamila ta mike fuuu ta fice daga dakin a fusace, Umma tace "Wallahi baxaki kwanar min a gidan nan yau ba, maza dau jakarki ki koma dakinki, na gaji da boyeki haka kuma"
Nihad ta dade bata shiga farin cikin da ta shiga a yau ba, a haraban gidan take zaune ita da yayanta bayan sun fito parlon Mami, Farooq dai sai kallonta yake ganin yanda ta kara haske tayi kyau sai dai ta rame sosai, he just can't wait to go back home and break this amazing news to His stepmom ko xata samu peace of mind, a hankali tace "Ya farooq yanzu Abba baxai yafe min ba? Wallahi i know nothing about all what that has happened to me" Farooq ya wara ido trying his best ya kwantar mata da hankali yace "Xai yafe maki mana Lil sis, amma sai kin zauna lafiya da mijinki, kin masa biyayya... I am assuring you wannan ne kadai zai sa Abba ya yafe maki, don ya gaya min haka" Nihad tayi shiru tana kallonsa, yace "Yea, when i begged him on ur behalf abinda yace min kenan, don haka kiyi kokari ku zauna lafiya, and accept him as ur husband" Hawaye ya cika idonta tace "But shi ma baya sona fa Ya farooq, we don't like each other" Farooq ya girgiza kai yace "Da baya sonki baxai kawoki har nan gidan iyayensa ba, ke dai ce baki son zaman lafiya Nihad, ko da baya sonki ke ba mace bace, teach him how to love" Hawaye kawai Nihad take bata ce komai ba, Farooq yace "I know it's hard dear, amma kiyi hakuri, komai xai daidaita wataran, za kuma kiyi farin cikin Kasancewarsa mijinki" Cikin rawan murya tace "Bayan sai yayi ta daga min shoulder saboda yaga suna da kudi" Dariya sosai farooq yayi yace "Ke sanda kika dinga daga masa naki shoulder din a gidanku fa?" Nihad ta hade rai tace "Aa ni ban daga masa shoulder ba, kuma shine sai yayi ta tsokanata" Farooq yace "Toh yanzu dai duk ba wannan ba, all i want from u is to love and accept him Nihad" Nihad dai ta ta6e baki bata ce komai, nasiha sosai Farooq ya dinga mata kuma yawanci duk sun shigeta kadan ne taji baxata iya abinda yace ba, bayan khalil ya basu at least 40min ya fito yayi joining dinsu tare da Mimi, at last dai Driver tare da Noor ne suka maida Nadeeyah gida, Nadeeyan kuma bata damu ba ganin yana da bako, Mimi sai mamakin Nihad take don bata ta6a tunanin tana magana har tayi dariya haka ba, shi dai Khalil sai dai ya kalleta ta gefen ido jefi jefi, sai da aka kira sallah sannan Khalil suka shiga ciki su yi alwala farooq before going to mosque, Nihad da Mimi suka koma parlon Mami, Bilkisu ta kawo abincin farooq nan parlon Mami ta ajiye ta fita, Mimi ta kalli Mami tace "Mami yayanmu yace in kai masa can dakinsa" Mami tace "Toh kai masu can din" Mimi ta mike tana kallon Nihad tace "I can't take this all alone" Nihad da kamar jira take ta tashi da sauri, don dama tun da suka shigo ciki jikinta yayi sanyi duk da ya farooq din ya ce mata ba tafiya zai yi ba amma zuciyarta ya kasa yarda da hakan, Ta dau wani tray din ta bi bayan Mimi zuwa dakin Khalil, Khalil kadai suka tarar cikin dakin, Nihad bata yarda sun hada ido ba ta durkusa ta ajiye abincin hannunta a hankali tana bin dakin da kallo, Mimi tace "Yayanmu ga abincin visitor dinmu" Khalil yace "Wani visitor?" Mimi ta mike tana kallonsa, Nihad dai ta kasa tashi daga durkushen da tayi a kasa ita ma tana kallonsa babu ko kiftawa.... a takaice khalil yace "Ai ya tafi" Nihad bata san sanda ta zauna nan kasan tiles ta fashe da wani kuka kamar yar yarinya ba, Khalil na kallon Mimi yace "Go and make me coffee" Mimi ita ma jikinta yayi sanyi, but he should have at least say even a goodbye mana, juyawa tayi a hankali ta fita daga dakin ta kulle kofar....
Nihad is 500 via 3276052919 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
[8/15, 8:24 AM] Maman Al'ameen VIP: 💖 NIHAAD 💖
49
Nihad ta fito bandaki kenan taga mutum zaune edge din gado wayarta a hannunsa yana dube duben wayar with full concentration, lokaci daya mamaki da tsoro suka cikata, gashi bata san for how long yake dakin ba don tana dawowa daga amso charger wajen Mimi ta jona wayar sannan ta shiga wanka, tana tafiya a hankali taje inda Hijab dinta yake ta dauka ta saka don towel ne kadai jikinta, ta juya tana kallonsa, she don't think ya san ta fito daga bandakin ma don gaba daya fa hankalinsa na kan wayarta, tana jan kafa ta tafi can karshen gado ta tsaya tana ɗan leka wayar trying to see what he is doing with it, a kan WhatsApp ta gansa yana duba duk chat dinta da Ayman tun daga farkon sa, sosai taji gabanta ya fadi, and she started thinking of what to do next, though ba wai dirty chat suke da Ayman din ba, but he use to chat romantically sometimes saboda wayayye ne gayen, ta kalli fuskarsa taga babu yabo babu fallasa yana ta scrolling chat din slowly, a hankali Nihad ta nufi kofar dakin gabanta na faduwa ta murda taji a kulle sannan ba makullin a jiki, ta juyo tana kallonsa kamar zata yi kuka, gaba daya hankalinta yayi mugun tashi, har at last ya gama karance kaf chat din ya ajiye wayar staring at the wall still fuskarsa babu yabo babu fallasa, hankalin Nihad ya kara tashi, she wish kofar a bude yake da tuni ta fice ta koma parlon Mami, shi kam for the next 2 minutes bai ko kalleta ba, ko tunanin me yake oho, sai kuma taga ya tashi ya dau wayar ya saka aljihu ya nufi kofa, ta bi sa da kallo har ya isa kofar yana kokarin budewa, da sauri tace "Ina zaka je da waya...." Bata kai karshe ba ya juya ya sauke mata wani lafiyayyen mari a fusace, ta dafe kuncinta da sauri with shock tana kallonsa baki bude, sai a sannan taga idonsa da ya koma kamar garwashi, ya fasa bude kofar ya fixgota ya hadata da bango cikin husky voice yana mata wani mugun kallo yace "I thought iskancin da kika yi a baya ya isheki ai? I thought it was enough for you ashe i was mistaken, ta waya kika ci gaba da iskancinki daga inda kika tsaya...." Nihad ta fashe da kuka sosai tace "Ni ban ta6a iskanci ba, ni ba er iska bace...." Ya daka mata tsawan da ya firgitata yace "Meye ban sani ba a kanki? Tell me, meye ban sani ba akan kazamin rayuwar da kika yi a baya? Idan zaki ma wani karyan baki bi maza ba don baki da kunya har ni za ki ma? Ke din da kika mayar da kanki taxi no garage, leaving home at night and returning back early dawn, kece warce naga kayan maye da Prophylactics a jakarki, what were you doing with them??? bayan haka har alcohol you do take..., bana tunanin akwai hotel ko club din da baki sani ba a garin kano, At times if i think of ur past life i regret my destiny of having to accept ur marriage for the sake of ur parents, i so regret that, ƙyamarki nake don ma ki ji ki sani babu yanda xan yi da aurenki ne, you are not worth being married to me, na fi karfinki ta ko ina, and i can never be comfortable to present you to anybody as someone i am marrying, kwanciyar hankalina kawai shine in dinga kawar da tunanin akwai aure tsakanina da ke, no responsible person will be proud to have u as the mother of his kids..... You have a dirty past, still not considering that shine kike chatting da wani katon banza har kina ce masa you have neva kissed all ur life, telling him no one have ever touched you before, ain't you ashame of lying? Ke da kika gama rabar da mutuncinki a hotels? Ina ce garin haka ne har aka samu wanda ya maki video ya sakar ma duniya, nasan duk zaman da kike yanzu u are uncomfortable without a man tunda kin riga kin saba, shine kike biye wani namijin da aure a kanki ku ke chatting har da phone calls saboda ke baki san darajan aure ba" Nihad ta daga kai hawaye na sauka idonta tana kallonsa tace "Duk na ji, ka rubuta min takardata ka bani" Ya wani fizgota yana mata mugun kallo yana huci yace "Who are you to tell me what to do?? To baxan bayar ba, idan kin isa ki rubuta ma kanki takardan" Yana fadin haka ya turata har sai da ta kusa faduwa, ya nufi kofa kamar zai tashi sama ya bude kofar ya fice daga dakin. Hajiya Amina na parlonta tare da Aunty Hassana dake cin fruit salad, Hajiya Amina tace "Ke kin ta6a jin inda aka kai kudin aure har dubu dari bakwai, ba wai sadaki ba, sannan a hada da buhunhunan shinkafa? Wallahi abun yayi mugun daure min kai" Aunty Hassana ta ajiye bowl din hannunta tace "Toh ke kuwa ba mayunwata bane, ai ita fatiman ce xata ce a hada da shinkafar, ni fa ko a gyalena batun auren nan, don in dai wannan auren ne wallahi baxa ayi sa ba ina da assurance din hakan, don da dai Khalil yayi aure a waje gwara ya dauwama haka ba aure, in ma duniyanci xai yi shi yafi komai sauki wallahi" Hajiya Amina dai ta tabe baki bata ce komai ba, Aunty Hassana tace "Banda babana ya tsaya shiririta ai shi zai fara auren a gidan, kuma yanzun ma bai baci ba ya dawo shima yayi auren kawai shi ma ayi masa abinda xa ayi masa" Hajiya Amina tace "Ba gobe kika ce yana hanya ba?" Aunty Hassana tace "In sha Allahu kuwa" Hajiya Amina tace "Toh kuwa baxai juri ganin sabon walakancin khalil a gidan nan ba, dama can kinsan ba jituwa suke ba" Aunty Hassana tace "Ai dalilin da yasa na takurasa kenan ya dawo, Babana ne zai raga masa? Sai dai in bani na haifesa ba kuma" Hajiya Amina ta kyalkyale da dariya tace "Yana dawowa ki takura masa ya fiddo mata shi ma a masa auren tunda abun en aure aure ne" Aunty Hassana tace "Ke dai ki zuba ido mana, gwara shi auren zai yi, can kuwa kashe kudin xa ayi a banza babu zancen auren" Sallama aka yi bakin kofar duk suka yi shiru. Umma ce zaune dakinta tana magana