Showing 186001 words to 189000 words out of 292821 words
Chapter 63 - NIHAAD COMPLETE DOCUMENT Complete by Khalisat Haidar .txt
tafiyarsu, yanda Umma ke fita ta dawo dab da magrib kafin Abba ya dawo motarta duk jan laka, zuwan karshen da Inna tayi gidan ta zauna nan compound tana ta tikar kuka wai an rabata da Nihad an daura mata aure da ɗan kauye tana can ita ma ta zama er kauye, sabon dreba da aka kawo me warin baki da warin hammata ga shegen gulma, murmushi kawai khalil ke yi yana kallon Aminu da ke basa labaran nan with passion babu abinda yake tsallakewa a labarin, in details yake badawa, he is so good in it, in wanda xai yi demonstrating ne sai ya tashi yayi demonstrating sannan ya koma ya zauna, yana cikin basa labarin yanda banki suka zo suka kulle gidan dake can karshen layi saboda bashinsu da ya ci na fitar hankali sai ga Nihad ta karaso, duk abinda Aminu ke cewa Khalil baya apprehending tun fitowar Nihad, don ainahin kamshin da ya santa da shi ne ya cika wajen still dai bai daga kai ya kalleta ba, Aminu ya mike yana washe baki yace "Sannu Hajiya, sannu da karasowa...." Nihad tace "Sannu Aminu" Daga haka ta kalli khalil tace "Mumy tace ka shigo ka ci abinci" Sai a sannan ya kalleta kamar baxai ce komai ba sai kuma yace "Kawo mana nan" Tayi shiru tana kallonsa, can ta juya ta bar wajen ya bi ya da ido har sannan kamshin na dukan hancinsa, sai da tayi nisa Aminu ya koma ya zauna yace "Kai mutumina, amma kayi jahadi wajen dawo da yarinyar nan hanya mai bullewa, wallahi duk jikina yayi sanyi kamar ba Nihad din da na sani ba a baya, dubi fa yanda ta zama ta gari, ko da dai dama wannan matar uban nata ce ke zugata duk mun sani, wani nutsuwa na musamman fa take da shi yanzu, shi yasa jiya da naganta ta dawo ita kadai na maza na kiraka inji ina kake don na zata guduwa tayi, ashe dai ta nutsu, sannan ga...." Khalil ya dakatar da shi ta hanyar cewa "Ina jinka, sai bankin suka kulle masa gidan" Aminu ya gyara zama yace "Wallahi kuwa in gaya maka, bawan Allahn ya fito yayi ta birgima a layin nan duk muka taru kansa, ga matansa da ya'yansa a gefe abun dai zar tausayi, an fa ce caca yake yi, kuma ɗan giya ne....." Khalil ya dinga kallon Nihad da ta fito, hakan yasa Aminu yayi shiru yana ɗan murmushi ganin Khalil bai ma san me yake cewa ba, har ta iso inda suke da tray din abincin ta durkusa gabansa ta ajiye, shi dai kallonta kawai yake, ta mike tace "Me sanyi ruwan za a kawo?" Sae a sannan ya dauke idonsa yace "Duk wanda kika kawo" Juyawa tayi ta bar wajen still ya bi ta da ido, the perfume is just something else, Aminu dai sai wani murmushi yake irin na rubabbu, yau wai Nihad ce ke kawo ma Khalil abinci har ta durkusa ta ajiye masa a gabansa yarinyar da har hana a basa abinci tayi a gidan, Aminu ya rike haɓa uwa ɗan daudu yana nazari... Sai bayan la'asar Khalil ya shiga cikin gidan shi ma Sudais ne ya zo yace masa Mumy na kiransa, parlor ya samu Mumy, Mumy tace "Kana ta zama a waje Ibrahim" Ya ɗan yi murmushi yace "Muna tare da Aminu ne" Tace "Kuma ba rana" Yace "Aa babu" Tace "Toh ko bayan magrib ne sai ku tafi can gidan Inna ku gaisheta" Yace "Toh Allah ya kai mu" Bai wani jima a parlon ba tunda ba wai hira suke da Mumy ba ya fita ya koma gun Aminu, Mumy ta koma parlonta tana kallon Nihad tace "Me yasa baki je dakin er uwarki ba Nihad?" Nihad dake game da wayar Mumy tace "Naga kamar bata son magana ne, i don't want to inconvenience her" Mumy ta zauna tana kallonta tace "Amma ai ta shigo nan har sau nawa saboda ke Nihad" Nihad tace "Ko ta shigo ba magana take ba, i don't know why she is silent" Mumy bata kuma cewa komai ba, bayan few minutes tace "A ina kuke a Abujan?" Nihad tayi shiru, sai kuma ta daga kai ta kalli Mumy ganin kallonta take, ta sauke idonta a hankali tace "Maitama" Mumy ta ɗan bude ido tace "Maitama kuma? Akwai wani maitaman ne bayan wanda na sani?" Nihad ta girgiza mata kai tace shi wannan din ne, da mamaki Mumy tace "Wajen wa a Maitama?" Ita dai farooq yayi assuring dinta sosai yace ta kwantar da hankalinta Nihad is doing very fine, idan ya zo kano za su yi magana, iyakar abinda ya gaya mata kenan amma bai gaya mata anguwan ba ko inda take, Mumy tace "Kin yi shiru" Nihad ta ajiye wayar hannunta a hankali tace "Gidan iyayensa" Mumy look so confuse, tace "Wani iyayen nasa kuma?" Nihad ta sauke idonta tace "He is the son of General Jikamshi" Kallonta kawai Mumy take, can tace "Are you okay Nihad?" Nihad ta kalli Mumy, a hankali tace "He disguise himself, I don't know his reasons, I don't know.... but they are rich, he is the son of General Abubakar" Mumy da duk kanta ya daure tace "Ke ban gane ba, wani general din? Sannan ba Aliyu bane ɗan gidan General? Kanki daya kuwa Nihad, ko dai zaki je ki kwanta ne...." Nihad tayi wani murmushi kawai, can ta girgiza kai ta goge hawayen da ya taru idonta tace "Aliyu lied to me, ba shine yaron jikamshi ba, Jikamshi is just his uncle which is Khalil's father" Sai kuma ta fashe da kuka cikin sanyin murya tace "Mumy naga abubuwan iri iri in just 3 months from every angle, Khalil isn't who we thought him to be, i don't know his intent of coming to our house, I don't know his intent of coming here as a driver, they are super rich, his father is a General, his mum is from Yemen, i don't just...." Sai kuma ta hade kai da gwiwa tana kuka a hankali bayan ta tuno abubuwa da yawa, Mumy was speechless, ta ma rasa me xata ce, sai kallon Nihad din take inna State of confusion, kuma har cikin ranta taji bata yarda da abinda Nihad ta fada ba, seems bata da lafiya, Mumy ta mike ta dagata tace "You need rest, go and have some rest" Har dakinta ta kai ta ta kwantar da ita saman gado, Mumy na ta kallonta har ta rufe ido sannan ta juya ta fita daga cikin dakin.
Bayan Magrib Nihad ta gama shiryawa ta sa Hijab dinta har kasa, tun labarin da ta ba Mumy da la'asar Mumy bata dawo dai dai ba kuma ba wai ta yarda da zancen Nihad bane, a'a kawai gani take kamar ƙwaƙwalwarta ya fara taɓuwa ne as a result of all what she passed through, gani take she isn't in her right senses, gani take kawai sambatu take ba wai don tasan abinda take fada ba, Mumy ta nuna mata inda Makullin motarta yake, Nihad ta dauka, a hankali tace "Sai mun dawo Mumy" Mumy bata iya ta ce mata komai ba ta bi ta da kallo har ta fita daga dakin, Mumy ta jingina da kujera rai ba dadi, ita dai tasan Nihad bata da lafiya don sanyin nata ma yayi yawa, Mumy bata san sanda ta fashe da kuka ba tana fatan kada ace ƙwaƙwalwarta ne ya samu matsala. Khalil na tsaye parking space bayan ya gaisa da Abba, sae dai Babu yabo babu fallasa Abban ya amsa masa har ya shiga ciki, yana ta jiran Nihad har ta karaso ta mika masa makullin motar ya amsa yana kallonta, ita dai bata bari sun hada ido ba duk da ta dai ga ya canza kayan jikinsa, ta zaga ta bude kofar gaba zata shiga yace "Aa koma normal spot din ki...." Ta ɗan yi jim sai kuma ta sauka ta koma back seat, ta madubin mota yake kallonta har ya tada motar yayi warming suka bar gidan, She doesn't look like the normal Nihad anymore, seems abubuwa da yawa suna damunta a zuciya, this is a new Nihad he is seeing for 2 months now, har suka isa gidan Baffanta bata sani ba don tayi nisa a tunanin da take, yayi parking yana kallonta, ta dago kai ta kalli anguwan da suke da sauri, sai kuma ta bude motar ta sauka shi ma ya sauka. Tana gaba yana bin ta har suka shiga gidan, Hamid na zaune parlor Nihad bata kallesa ba ta shiga bangaren da Inna take, Khalil ya karasa har inda yake ya basa hannu sannan ya juya ya nufi bangaren Inna, Inna ta tsaya rike da darduman hannunta tana ta kallon Nihad, sai kuma ta fashe da kuka kamar yar yarinya ta ajiye darduman hannunta a gefen gado, ta zauna kasa tace "Allah ya isa tsakanina da duk wanda yayi sanadin rabani da ke, ko ma waye Allah ya saka min, Allah ya walakanta shi...." Sai kuma ta kalli Khalil da ya durkusa bakin kofa, ta wani tsuke fuska tace "Kai kuma haka ake yi kawai ka dau yar mutane ka tafi da ita kauyen Nijar saboda Allah ya ci da kai an aura maka ita babu ko sisinka, yau ga karfin hali ni patu, kai ba kowan kowa ba dillalin kashi a leda zaka dau min jika ka mayar kauyenku? Ashe haka buzaye suke basu da kamun kai basu da lissafi bamu sani ba, yau ko da kudinka aka aura maka ita zaka dauketa ka kaita kauyen ku balle babu kwandalarka, ina ma kaga kudin aurenta, wato ka samu xukekiyar yarinya a bagas shine ka tafi kana ta fafa da ita a kauyenku kai ga ɗan banza" Shi dai khalil kansa na kasa sai ɗan murmushi yake, Nihad kuwa banda hararanta babu abinda take tana turo baki, Inna ta rike haɓa tace "Tunda uwata ta haifeni ban taɓa ganin wannan azababben karfin halin ba, banda kaddara me Nihad zata yi da kai ɗan nan, ai kai ba ajinta bane tafi karfinka ta ko ina, iyaka kayi aikinka na dreba ka kama gabanka amma ina kai ina auran yar masu gida banda ƙaddara da ta riga fata, ɗan gidan Habubakar Jikamshi ne saurayinta fa wannan dai da kayi ma walakanci kwanakin baya, wanda da ba don mutuncina da na ubanta ba da ya daureka har karshen rayuwarka ka rube a gidan yari, wallahi mun sha gaisawa da shi yafi a kirga ta waya, abinda idan bashi da number mutum ma baya samunsa ba ko wani gaja yake waya da ba, sai in shi ya yi niyyar kiran mutum" Nihad tayi karfin halin cewa "Dama gaisheki muka zo yi" Inna tace "Toh ya tashi ya tafi sai kin huta haka kuma, wato ga ki ya sameki a banxa sai dai Ibrahim ya tura masa kudi kaca kaca, shi gashi ai sai kyau yake yana kara budewa uwa kirjin zai yage, ke kuma duk kin tsamure kin kanjale ke da kudin ubanki, da kyar idan kina samun abinci ma kina ci sau uku a rana" Khalil ya daga kai yana kallon Inna, a hankali yace "Toh bari muje ta debo kayanta Inna" Inna ta masa wani shegen kallo tace "A ina??" Yace "Gidan da muka ajiye kayan" Tace "Wani gidan ne?" Yace "Nan cikin gari" Tace "Toh wai da daga ina ku ke?" Yace "Kauyenmu" Ta buda baki tana kallonsa, can tace "Toh maza maza tafi ka debo mata kayanta, kauyen uban wa, kaga tayi kalar yar kauye banda dai baka tsoron Allah duk girmanka, kaiii Ibrahim ma dai sai Allah yayi masu hisabi da Nihad, don ya cuceta ya gurbata mata rayuwa, wallahi ya cuceta" Khalil ya mike yana kallon Nihad dake ta kallonsa, yace "Za muje ki debi kayan ne, don ban san wanda zaki bukata ba" Mikewa tayi, Inna tace "Ta debi me, Bawan Allah dukka zaka tafi ka kwaso mata ka kawo nan inyi jinyar jikata ko zata marmaro, shi kuma Ibrahim yaje hakkinta ma baxae bar sa ba duk da ni nace na yaɓa da hankalinka kawai a aura mata kai, bansan kai ma mugu bane, ashe kauyen da dadi ka gudo ka dawo birni ka nemi tukin mota, maza tafi ka kwaso mata kayanta" Nihad tace "Toh ai ni xan je in xaba kayan, ba dukka nake sa wa ba fa" Inna tace "Duk da haka kuje ki kwaso su gaba daya, baki ji yace wajen ajiya kayan suke ba, idan aka kwashe maki kaya ta ina za a fara...." Nihad tace "Toh" Khalil na kallon Inna yace "Sai anjima" da sauri tace "Toh" Juyawa yayi ya fita ta bi sa da harara, Nihad ta bi bayansa, Inna tace "Maza kiyi ki dawo" Har suka iso mota babu wanda yace komai cikinsu. Bayan sun bar layin ya juya ya kalleta yace "Kala nawa zaki debo kayan?" Shiru tayi bata ce komai ba, yace "Ko dukka za a debo?" Ta hade rai tace "Ni nace maka zan koma ne?" Yace "Ai ban sani ba" bata kuma ce masa komai ba bayan tafiyar kusan minti talatin ta gansu gaban wani hotel, ta kallesa, ya fiddo wayarsa dake ring ganin Mami ke kiransa ya jinginar da kansa jikin kujeran motar, can dai ya daga ya kai kunne a hankali yace "Ina yini?" Daga daya ɓangaren ba tare da ta amsa ba a takaice tace "Karfe nawa zaka taso goben?" Yace "Da safe" Tace "Ai dai ka ji inda nace kaje idan ka sauka ko?" Yace "Toh saboda me?" Mami tace "Ohh kace saboda me? To in baka da hankali ka shigar masa gida idan ka shigo Abuja, wai ma in tambayeka kana da wani kudurin na daban ne a ranka da yasa ka dage sai ka amshi takardunka dake wajensa bayan babu abinda ka rasa yanzu?" Ya ɗan yi shiru, sai kuma yace "Ba komai, just in case of necessity" Mami tace "Toh kana sauka Abuja xaka bani in mayar masa kuwa" Khalil ya bude baki yace "Ki mayar masa kuma Mami?" Tace "Haka nace" Shiru yayi, yana jin ta kashe wayar ya ajiye, bayan few seconds ya kalli Nihad yace "Mu je ki dau wasu kayan naki da kika bari a Abuja na taho maki da su" Yana fadin haka ya bude motar ya sauka, ta bi sa da kallo sai kuma ta sauka, sai da ya kulle motar sannan ya nufi cikin hotel din ta bi bayansa, makullin dakin ya amsa tana biye da shi har zuwa dakin da ya sauka dazu da safe, a hankali take tafiyar har ta shiga cikin dakin ya kulle kofar, taga ya shiga bandaki ya dauro alwala ya fito, nan dakin ya shimfida darduma zai yi sallan don an idar a masallaci, Nihad dai ta dinga bin dakin da kallo don bata ga alamar jaka balle kaya ba, can dai ta nufi bandakin ita ma tayi alwala ta fito, ta dau wani darduman ta shimfida xata yi sallan...
Bayan ta idar da sallan ta kallesa don kwanciya yayi kan gadon ya rufe idonsa kamar me bacci nan ko ba bacci yake ba, kawai neman mafita yake na chakwakiyar nan da yake ciki, he don't even know where to start from, it's doesn't look easy at all, definitely yasan ko harbesa Abba zai yi baxai mayar masa da takardunsa ba, to shi wannan ma ba damuwarsa bane, babban tashin hankalinsa daban yanzu, wanda da ya tuna sai gabansa ya fadi, throughout ranan kuma Nadeeyah bata kirasa ba, a hankali ya bude idonsa daga karshe yana kallon Nihad yaga ta kwantar da kanta saman gadon tana daga zaune kan darduma tana bacci, mikewa zaune yayi still yana kallonta, can ya sauka daga saman gadon, ya nufi switch din dakin ya kashe, sannan ya dawo gabanta yayi patting dinta, bude ido tayi da sauri amma taga ko ina duhu ta gyara zamanta da sauri tana gwalo ido, yayi kasa da murya yace "Tashi...." Gabanta na faduwa tace "Ni baxa ka kai ni gida bane?" Ji tayi ya dagata ta zaro ido kafin tace komai ya cire mata hijab din jikinta kamshinta sai da ya kusa Knocking dinsa down yaji ya kasa tsayuwa da kafafuwansa, gaba daya ta rikice zata duka ƙasa yaki barin ta, instead taji ya ja ta suka fada saman gadon, ta sauka kansa da sauri, cikin rawan murya tace "Don Allah kayi hakuri mu tafi gida kaga dare yayi" Kamar wanda ya sha wani abu yana lumshe ido yace "Saboda me?" Ta hadiye abu da kyar tace "Za a neme ni" Yace "Ke da wa ku ka fita?" Ta kasa cewa komai sai zaro ido take xuciyarta na bugawa, murya can kasa yace "I am asking you, ke da wa ku ka fita?" Still taki cewa komai tana neman sauka daga saman gadon, taji ya danneta, zaro ido tayi, kamar me rada yace "Answer me" jikinta na rawa tace "Mijina" Bata rufe baki ba ya daura lips dinsa kan nata giving her a deep snog...
*Domin jin sunan turaren Nihad🥰 a tuntuɓa ta wannan number http://Wa.me/+2347065525409* Saboda wannan turaren Barrister ya mallaka min gidansa gaba daya don ma ku ji😁😜
Da za ku ji kamshin turaren nan xa ku gane i am not exaggerating wallahi.
Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
[8/15, 8:24 AM] Maman Al'ameen VIP: 💖 NIHAAD 💖
55
It took Khalil a while kafin ya iya controlling urge dinsa a lokacin, it wasn't easy for him, duk da dama babu abinda yayi niyyar mata, amma sai da ya kai zuciyarsa nesa kafin ya iya hakura ya kyaleta, ya koma can gefe ya kwanta breathing rapidly, jin yanda take kuka kamar warce aka ma duka ya mike zaune da kyar ya kunna switch din dake kusa da gadon yana kallonta, da sauri ta boye fuskarta da gadon tana ci gaba da kukanta, har sannan jikinta bai daina rawa ba, she is so afraid, he realized bakuwa ce gaba daya a lamarin, she is not use to it, ya koma kusa da ita ya dagota ya