Showing 123001 words to 126000 words out of 292821 words
Chapter 42 - NIHAAD COMPLETE DOCUMENT Complete by Khalisat Haidar .txt
karfin halin cewa "Mami na ji kince baxan fita ba, kuma fitan da xanyi yanxu is very urgent" Mami ta zauna kusa da shi cikin rawar murya tace "I am afraid baxan sake ganinka ba kuma Khalil, kilan idan ka fita baxa a sake barin ka shigo gidan nan ba, i can't..." kawai sae ta fashe da kuka tana girgiza kai cikin tashin hankali tace "Haka jikina ke bani, i can't endure loosing u for the second time son, ban san me zai faru da ni ba idan hakan ta kasance, me xaka fita kayi Plss?" Ya sauke idonsa da ya kada, bayan few seconds cikin sanyin murya yace "Mami gidan da nake zama a garin kano da nace masu zan taho Abuja yau sun hadani da er su muka taho tare da ita, zata karbi admission letter dinta a wani makaranta da tayi applying a nan, she knows nobody in here Mami, kuma har yanzu tana makarantar tana jirana" Mami tace "Oh my God, is that so?? Allah sarki, bari in kira driver sai ka bani numberta in tura masa yaje ya daukota yanzu" Khalil was shocked at what she just said, Mami ta mike da sauri xata dauko wayarta ya bi ta da kallo, can sai gata ta dawo kafin ta kira Drivern yayi saurin cewa "Mami she is just a young girl, bata da waya a hannu, dama sai xata fara karatun ne za su bata waya, kawai ce mata nayi zan zo in dauketa a makarantar later" Mami dake kallonsa tace "Toh ka fadi inda kace ta jira ka a makarantar mana in kira Drivern in sanar masa yaje ya daukota, why are you making this a big deal son??" Khalil ya kamo hannunta a hankali yace "Mami tsoronki kada in fita a hanani shigowa a bakin gate ko? but trust me ya sanar masu zan zo ya kuma masu izinin barina in shigo shi yasa har suka barni na shigo, idan da ba haka bane da baxan ta6a shigowa gidan nan ba" Mami ta fashe da kuka tace "Bana son kowa yasan ka dawo Khalil" Khalil ya girgiza kai a hankali yace "Mami, surely in dai yan gari xai tambayesu ko na zo kuma za su sanar masa na zo ina gidan, kiyi hakuri in je in daukota yanzu in dawo Mami, i promise you ko awa daya baxa ayi ba zan dawo" Mami dai tayi shiru tana goge hawayen dake ta sauka idonta, sosai zuciyarsa ya karaya ganin yanda Maminsa ke kuka, ya rungumeta ya runtse ido yace "Kiyi hakuri Mami, kowa a rayuwar nan da irin tasa kaddarar, and Alhamdulillah so far" Mami ta gyada kai tace "Haka ne son" Yayi kasa da murya yace "Ni kaina bana son ganin kowa na gidan nan a yanzu, don haka ki kwantar da hankalin ki, i will follow the back door idan xan fita..." Cikin sanyin murya tace "Toh mota fa?" Yace "I will order Bolt" Mami bata kuma cewa komai ba, yace "In sha Allah idan na dawo zan ci abincin Mami" Yana fadin haka ya lumshe ido yayi pecking dinta a forehead sannan ya mike, ta bi sa da kallo hawaye na zuba idonta har ya fita daga dakin.
Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
And ur evidence via 07087865788
Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan nagari maida kudi gida
You can check pic👇for the soap reviews🥰
Soap price:4k
maiso yy mgn Whatsapp
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare
Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki sannan akwai na amare special Wanda inkinyi using baki Kuma bukatar kiyi Wani gyaranjiki domin keda kanki zaki shaida cewa fatar taki ta wanku tarwai😍08062991549
Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free
Be part of the glow team😍karkubari abaku lbr👏
[8/15, 8:24 AM] Maman Al'ameen VIP: 💖💖 NIHAAD 💖💖
37
Khalil na shiga parlon Abbansa bai bari suka hada ido ba, yana tafiya a hankali ya zauna saman lallausan Carpet dake kasa, yayi gathering courage yace "Barka da dare Abba" Shirun da Abban nasa yayi yasa a hankali ya daga kai ya kallesa yaga jaridar hannunsa kawai yake dubawa, ya sunkuyar da kansa, bayan kusan minti biyu Abba ya ajiye jaridar hannunsa yana kallonsa a takaice yace "Wani international joint ventures na wata daya zaka min handling a Zanzibar, and the business isn't new to you, you know everything about it, so u can chose to stay there in Zanzibar or come back to Nigeria weekly, bayan kayi min sorting komai zaka iya komawa duk inda ka fito ka ci gaba da rayuwarka since it's the best for you and you are okay with it, i will neva beg you to come stay here!!" Yana gama fadin haka ya mike ya shiga dakinsa Khalil ya bi sa da kallo, sai gashi ya fito da files ya jefa masa nan kasa yace "Everything u will be needing is there, u can leave my sight now" Khalil ya dau files din a hankali yace "In sha Allah, Nagode Abba" Daga haka ya mike ya nufi kofa Abban nasa ya bi sa da kallo har ya fita, yana fita ya juya suna hada ido da Abba, Abba yayi saurin juyawa ya shiga bedroom dinsa. Har Khalil ya shigo parlon Mami na tsaye ta kasa zaune sai kai komo take a dakin, she is so disturbed and worried, Allah ya sa kiran alkhairi yake masa, tana ganin Khalil ya shigo ta nufesa da sauri tace "What did he say to you??" Khalil ya mika mata files din hannunsa ta amsa tana dubawa da sauri, can ta kallesa tace "What about this?" Yace "He wants me to be in charge" Mami ta dinga Kallonsa babu ko kiftawa can tace "He said so?" Khalil yace "Yea" Murmushi tayi ta rungumesa tana hamdala a zuciyarta amma ta kasa cewa komai hawaye ya cika idonta, ta sakesa tace "Yanzu yaushe zaka tafi?" Khalil yace "I need to prepare" Tayi kasa da murya da damuwa tace "Zan so ka shirya first thing in the morning ka bar gidan nan kafin wani yayi noticing dinka, har yanzu basu san u are around ba, nasan shi ma bai sanar masu ba" Khalil bai iya yace mata komai ba, ta goge idonta tace "Shigo ka ci abincin yanzu, i am so happy at this good news" Ta kama hannunsa suka wuce can bedroom dinta, tsaye tayi bakin kofa da mamaki tana kallon Nihad da ko motsi bata yi daga inda take ba balle ta ta6a abinda Mami ta zuba mata a gabanta, Mami ta kalli khalil tayi kasa da murya tace "Are you sure zata yarda ta kwana nan son? She hasn't taken anything yet, are sure baxaka duba ko da akwai flight going to kano a yankar mata ticket ba?" Khalil dai sai kallon Nihad yake, Mami tace "Do so before it's late plss, kasan wasu nature ne hakan basu sakewa a wani waje ba gida ba, so kar a takurata" Juyawa tayi ta fita daga dakin, khalil ya duka dab da ita yana kallonta, kin yarda su hada ido tayi, lkci daya yaga hawaye ya ciko idonta, still looking at her yayi kasa da murya yace "Where u offended in anyway?" Ta kallesa sai kawai ta fashe da kuka sosai, cikin karfin hali tana magana da kyar tace "Don Allah... Kayi hakuri ko a motor park ne ka kai ni ka sa ni a motar Jigawa in tafi wajen Aunty Jamila, don Allah kayi min wannan last alfarman" Tana kuka me ban tausayi ta fadi hakan, sai kuma ta hade kanta da gwiwa, yana ta kallonta kafin yace "An maki wani abu ne a nan din da za ki tafi jigawa?" Ta daga idanuwanta da hawaye ke zuba tana girgiza kai tace "Ni bance an min komai ba" ya dau duk abincin da Mami ta sa mata a plate ya kai parlor sannan ya dawo yace "Fito ki ci" Tace "Ni na koshi" Yace "Fito nace" Mikewa tayi trying hard not to burst into new cry ta fito daga dakin ta tafi ta zauna inda ya ajiye abincin, ta hadiye wani abu da ya tokare mata throat da kyar, Yana kallonta yace "Now eat" Bata san sanda kukan ya subuce mata ba tana girgiza masa kai, ya hade rai yace "Kee" ta daga ido da sauri ta kallesa, ya durkusa yana kallonta, sai kuma ya ciro handkerchief ya mika mata, Da sauri ta sunkuyar da kanta, ganin har sannan mika mata handkerchief din yake ta kai hannu a hankali ta amsa, ta goge hawayen da ke zuba idonta da shi shi dai kallonta kawai yake, bayan ta gama goge idon ta daga kai a hankali tana kallonsa, ya sauke idonsa ya matsar da plate din abincin gabanta, ta kalli cokalin dake cikin abincin ta dauka ta diba ta kai baki a hankali ta fara ci, mikewa yayi ta bi sa da kallo har ya fita zuwa next parlor din, gaba daya taji baxata iya cin abincin ba, she has clearly run out of appetite, this is the third shock of her life so far, but this particular one is so strong and it's about giving her heart attack, of all the shock, this made her felt bata da sauran hope a duniya, this made her loose all hope, she now believe she is now all by her self a duniyan, kwakkwaran wata daya ba ayi ba ta girgiza da lamari har kala uku, yanda take ji a ranta ta kara tabbatar da bata da wani sauran gata kuma a duniya, ganin komai take kamar mafarki amma ita dai tasan ba mafarki take ba, this is nothing but reality, bata ta6a jin ta tsani kanta duk abubuwan dake faruwa ba sae yau, she hate herself for everything so far, ta daure ta tashi da kyar ta mayar da duk abincin cikin warmer dinsu ta fito don tasan baxata ta6a iya ci ba, ta zauna kasa ta jingina da kujera, ko sanin hawaye na zuba idonta bata yi ba. Khalil na zaune first parlor da Maminsa dake waya da sister dinta, she is happily telling her that he is back, daga nan kuma ta kira aminiyarta warce kasar su daya and she is always there for her at all time, shi dai khalil kallonta kawai yake har ta katse wayar, Mami ta mike tace "An samu jirgin kuwa son?" Ya girgiza kai yace "Aa Mami" Tace "Toh gobe first thing sai kayi mata booking ticket kafin ka tafi koh?" Khalil bai ce komai ba, Mami ta koma can ciki, ba a dau lokaci ba sai gata da plate din abinci ta zubo masu, tare suka ci abincin, ya ci peppered chicken din kawai a maimakon pepper soup yace mata ya koshi, Mami ta kira Bilkisu ta kwashe duk abubuwan ta fita da su daga part dinta. Karfe tara da rabi Mami ta shigo parlon da Nihad take tana kallon Nihad tace "Toh ki tashi kiyi wanka don ki ji dadin jikinki ko?" Nihad ta mike tsaye ba tare da ta bari sun hada ido ba, Mami dai sai kallonta take, ganin ta nufi kofa tace "Ga bandaki nan a bedroom" Ta girgiza kai tace "Zanyi a na parlor" Daga haka ta fita daga parlon zuwa daya parlon wanda bandakin ke ciki, tayi hakan ne sbda la'akari da tayi da Mumynta, bata sharing bathroom din dakinta da kowa, khalil dake danna waya ya daga kai ya kalleta, tun da ta kalli iphone din hannunsa bata sake kallon direction din nasa ba, yaga ta shiga bandaki, Mami ta shigo parlon ta kirasa ya mike ya bi bayanta, suna tsaye parlon farko tace "Toh yanzu a haka da taki sakin jiki zan kai ta bangarensu Mimi?" Yace "Aa Mami ki yi mata shimfida kawai a parlor nan ta kwanta" Mami tace "Aa haba dai, ya zata kwana a parlor, abinda yasa kaga bance zata kwanta nawa bedroom din ba i am leaving it for you kai ka kwanta, ni zan je in kwanta wani wajen" Yayi Murmushi yace "Aa Mami ba sai kin bar min gadonki ba, kawai ki kwanta ni zan kwanta parlor, kema kinsan i prefer sleeping on the couch" Tace "Toh shikenan sai mu kwanta da ita a daki, let me get her sleeping dress wajensu Mimi...." Daga haka ta fita sai gashi ta dawo da sabuwar rigar bacci na Noor ta kai dakinta ta ajiye ma Nihad a gefen gado da tsadaddun spray biyu sannan ta fito, Nihad na fitowa daga wankan taki shiga dakin, shi dai yana ta danna wayarsa, ta rakube jikin kujera, Mami ta fito parlon zata ma Khalil shimfida, ganin Nihad a rakube tace "Baby shiga ciki ki shirya, za ki ga sleeping dress da turare na ajiye maki saman gado" A hankali Nihad tace "Nagode" Daga haka ta shiga dakin, Shimfida me lafiya Mami tayi ma Khalil a parlor na biyu, shi dai bin ta kawai yake da kallo, yasan yayi kewar Maminsa fiye da zatonsa, he so missed all this, har bedroom dinsa Mami kan shiga ta gyara masa back then, tana gamawa ya mike ya nufeta yayi mata side Hug cikin sanyin murya yace "Thanks Mamina" Tace "Ai kai ma zaka yi wankan ko?" Yace "Sure" Tace "Let me get u ur pajamas" Daga haka ta nufi kofa ya bi ta da kallo, sai kuma yayi murmushi ya shiga dakinta don shiga banɗakinta yayi wankan, zaro ido Nihad tayi ta rufe jikinta da kayan baccin da take kokarin sakawa ta durkusa kasa da sauri ta rufe fuskarta, ya sauke idonsa ya juya ya fita daga dakin, bandakin da tayi wanka ya shiga kawai, Mami ta ajiye masa pajamas din saman inda tayi masa shimfida bayan ta dawo ta tafi dakinta, dariya Nihad ta bata ganin yanda ta rakube kasa jikin dressing mirror bayan ta saka kayan baccin, Mami tace "To tashi ki hau gado ki kwanta" Nihad ta kalleta da sauri cause she never expect it, can tace "Aa zan kwanta a kasa" Mami tace "Common hau gado kiyi kwanciyar ki Baby" Shiru Nihad tayi sai kuma ta mike a hankali ta tafi ta hau saman babban bed din wanda furnitures dinsa kadai ma abun kallo ne, Mami ta dago mata duvet ta mika mata ta amsa ta rufe jikinta ɗon dakin yayi sanyi ta dalilin Ac dake kunne. Har kusan karfe dayan dare Nihad bata ga bacci ba, tuni Mami tayi bacci, da ta tuna wasu abubuwan sai taji hawaye me zafi ta gefen idonta na zuba, she wish she could rewind everything from the scratch, she wish many things didn't happen, daga karshe da taga she needs to cry out ko zata samu saukin abinda take ji a ranta, cike da karfin hali ta mike zaune tana kallon Mami cikin duhu, a hankali ta lallaba ta sauka daga kan gadon ta tafi bakin kofar, nan ma ta tsaya tana tsoron kada kofar yayi kara idan ta bude har ya farkar da Mami, can dai ta runtse ido ta kai hannu handle din kofar ta murda a hankali ta bude, bata ji yayi kara ko kadan ba, ta fita ta kullo mata kofar, yana kwance parlon nan ma wutan a kashe yake, a hankali tana tafiya making sure she isn't making any sound ta tafi ta bude dayan kofar ta shiga daya parlon, can wani corner ta tafi ta zauna tana shesshekan kuka cike da tausayin rayuwarta, hawaye kawai take wani na bin wani, tun da ta fito daga dakin Khalil da shi ma bai yi baccin ba ya bi ta da ido cikin duhun har ta tafi daya parlon, he can't say why he is still awake may be over excitement ne na cewar yau gashi a gida da Maminsa after some years, bayan kusan minti 7 ya mike a hankali, shi ma bai kunna wutan ba ya nufi kofar ya bude gently ya fita, ta direction da yake jin shesshekan kukanta ya nufa, kawai gani tayi wani abu da yayi mata kama da statue tsaye a kanta, er kara tayi a mugun tsorace ta mike xata gudu ya rikota, sai a sannan ta ji kamshin turarensa ta rufe fuskarta da sauri a jikinsa tana kuka a hankali, bayan few seconds yace "Saboda kiyi kuka kika fito nan?" Ita dai bata ce komai ba sai shesshekan kuka take tana Girgiza masa kai kawai, ya janyeta jikinsa yace "Zauna nan" ta tattaba bayanta taji kujera, hakan ya sa ta zauna a hankali, yana tsaye inda yake yace "Ki saurari duk abinda zan ce maki yanxu cause it's for ur benefit" ita dae tayi shiru tana jin sa gabanta na faduwa, yayi kasa da murya yace "On no condition xa ki gaya ma wani a gidan nan relationship dinmu, that should be s secret between us har zuwa sanda xa mu cika ma juna alkawarin da muka dauka a baya" Nihad dai kanta na kasa, yace "Nace ma yan gidan admission letter kika zo amsa garin nan, so duk abinda zaki ji na gaya masu gobe ya zama hakan kema a wajenki" Nihad ta share idonta ta gyada masa kai kawai, ya kunna wutan parlon yana kallonta yace "Sai da safe" Bata yarda sun hada ido ba ta mike ta nufi kofar shiga second parlon Mami ya jira har ta shiga sannan ya bi bayanta. Washegari Nihad na tashi taga ita kadai ce dakin Mami, tana kokarin gyara gadon sai ga Bilkisu