Showing 129001 words to 132000 words out of 292821 words
Chapter 44 - NIHAAD COMPLETE DOCUMENT Complete by Khalisat Haidar .txt
second goma yana kallonta wanda hakan ne ya kara mugun tsoratata, can kuma babu yabo babu fallasa yace "Zauna nan" Ta kasa zama har taga ya shiga wani kofar, Mami na nan zaune yanda khaleel ya bar ta don ta kasa samun nutsuwa, gani kawai take shikenan kuma baxai sake dawowa ba, gaba daya jikinta a sanyaye yake har zuwa yanzu da ya shigo dakin nata, da sauri ta mike ganinsa with happiness written all over her face ta nufesa kace "U kept to ur promise son, baka wuce awa dayan ba, i was so worried ina ga kamar tafiya ka kara yi...." Yayi Murmushi ya kamo hannunta a hankali yace "Amma bana son ki saka rai da yawa ki sakankance a kan cewar na dawo in zauna Mami, kar ki manta ban san kiran me Abba ke min ba, he might still not be needing me in his house, kilan idan ya gama fada min abinda zai fada xai iya cewa in bar masa gidansa and i don't have choice...." Hawaye ya shiga sakkowa idon Mami tana girgiza kai tace "Baxan yarda da hakan ba this time around son, sai dai duk abinda zai faru ya faru, shirun da nake masu ya zo karshe, baxan sake shiru ba in har yace ka bar masa gidansa for the second time" Shi dai khaleel bai ce komai ba sai kallon mahaifiyar tasa yake cike da tausayinta, kamar yanda take ganin ya rame, shi ma haka yaga ta rame saboda damuwa, Can Mami ta share idonta da sauri tace "Where is the young gal?" Ya kalli kofa yace "She is at the parlor" Mami tace "Ohk" Daga haka ta nufi kofar ta fita ya bi ta da kallo, zaunawa yayi gefen gado ya rike kansa, yasan ko me zai faru baxai samu courage din sanar masu ai Nihad yarinya ce da babanta ya aura masa ba, shi kuma ya amshi auren nata ba don ransa ya so ba sai don ganin girma da mutuncin mahaifinta sannan baxai iya turning down din offer din mahaifinta ba, yasan baxai ta6a fara masu wannan bayanin ba, fadawa saman gadon yayi ya kwanta ya lumshe ido yace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Mami na fitowa parlor taga Nihad a tsaye bakin kofa tana shesshekan kuka, tun bayan da taga khaleel ya mata wannan kallon sannan ga shiga kofar ya kulle tayi saurin komawa bakin kofar fita parlon ta tsaya zuciyarta na raya mata shikenan babu wani tantama ya kawota ne kawai a gille mata kai ayi kudi da ita, dama masu kudin nan wasun su kowa yasan ai suna yankan kai, to kila mai gidan ya ba khaleel contract din samo masa kan da za a gille shi yasa har ya shigo gidan tare da ita babu wanda ya hanasa, sai ma bude masa kofa da securities din suka yi har da masu gaishesa, irin dai ya saba shigowa gidan kenan, sannan gashi taga kansa tsaye ya taho bangaren nan da ita, wato in da za a gille mata kan kenan, uwa uba tun da suka shigo gidan bata ga ko wani mutumin ba sai securities, Da mamaki Mami ke kallon Nihad ganin yanda take hawaye tace "Subhanallah, Baby are you okay? why are you crying?" Kallon matar kawai Nihad take hawaye na sauka idonta kuma taki ce mata komai, wannan ba ita ce ta gani a hoto ranan a dakinsa ba? Mami tace "C'mon, come in dear...." Nihad taki karasowa sai kallonta take, Mami na ganin haka ta juya ta koma dakinta ta shiga tana kallon Khalil dake kwance saman gadonta da mamaki tace "Khaleel na ganta tsaye bakin kofa tana kuka, is she okay? Nace ta shigo kuma ta ki" Mikewa Khalil yayi ya fita parlon Mami ta bi bayansa, yana kallon Nihad, ya dake yace "Shigo ciki" Mami ta karasa inda take tsaye ta kamo hannunta ta shigo da ita parlon tana kallon Khalil murya can kasa tace "Doesn't she understands English?" Bai ce komai ba ya juya ya koma dakin, Mami ta zauna gefen Nihad da ta zaunar edge din kujera kamar me shirin fillawa da gudu, tace "Ya kike yan mata?" Nihad ta goge idonta tana kallonta a hankali tace "Ina yini" Mami na Murmushi tace "Alhamdulillah, ya su mamanki?" Nihad ta sauke idonta kasa cikin sanyi tace "Lafiya lau" Haka kawai Nihad taji hankalinta ya ɗan kwanta ganin Mami, Mami ta kwantar da murya tace "Ki saki jikinki kinji, nan ma duk gida ne" Nihad ta kasa ce mata komai, Mami tace "Kin yi sallan magariba?" Nihad ta girgiza mata kai, Mami tace "To ga banɗaki kije kiyi alwala, bari in kawo maki darduma a bedroom yanzu" Nihad ta mike ta tafi kofar da Mami ta nuna mata a parlon ta bude a hankali tana kallon ciki, bandakin ya kusa girman dakinta, ta karanto addu'ar shiga banɗaki a ranta sannan ta shiga, Mami ta mike ta tafi daki ta ga Khalil ya dauro alwala ya fito, area din da Mami tayi demarcating a dakin don yin sallah ya nufa, Mami ta dau ma Nihad darduma daya ta kai parlor ta shimfida mata, sannan ta koma dakin ta shiga bandaki ita ma ta dauro alwalan, Khalil na zaune saman darduma yana azkar bayan ya idar da sallah, Mami ta mike bayan ita ma ta idar tana kallon side din da yake tace "Yanzu abincin xan dauka in kai can parlon, ko ta shigo nan kawai ku ci?" Yace "Ki deba kawai ki kai mata can parlon Mami" Mami tace "Ai ban san abinda tafi son ci ba, kawai bari ta shigo ta yi serving kanta ko?" Mami na fadan haka ta fita zuwa parlor tana kallon Nihad dake saman darduma tayi kuri da ido tace "Baby shigo ki ci abinci" Nihad ta mike a hankali ta tafi kofar dakin ganin taki shigowa Mami tace "Shigo mana" Cikin sanyin murya tayi sallama ta shiga dakin, ta dinga bin abincin dake jibge a kasa da kallo kamar za ayi party, Mami tace "Ki duba duk abinda kike so ki diba" Mami na fadan haka ta fita daga dakin, Nihad ta durkusa tana kallon Khalil, murya can kasa tace "Don Allah ina ne nan ka kawo ni?" Sai a sannan Khalil ya kalleta tun da ta shigo dakin yace "Inda za a mana alfarma ba tare da an walakanta mu ko an ci zarafinmu ba, ba kuma tare da an damu da mu talaka ne ko masu arziki ba" Shiru tayi tana kallonsa, ya mike ya zauna gefen gadon yace "Debi abinda zaki deba ki fita" Ita dai ta kasa cewa komai kuma ta kasa bude ko warmer daya balle ta zuba abincin, Mami ta dawo dakin rike da teapot da cups dinsa biyu a tray, da mamaki ta ke kallon Nihad bayan ta ajiye tray din hannunta tace "Baki debi abincin ba" Sai kuma ta kalli khalil kafin tace komai ya kirkiri murmushi yace "Haka take Mami" Nihad ta daga kai ta kallesa, Mami tace "But why? pls tell her to feel free" Khalil ya maida idonsa kan tv dake aiki silently bai ce komai ba, Mami ta dau plate ta debar ma Nihad shinkafa da miya ta ajiye mata, ta debar mata duk wani abu da xata dibar mata sannan ta mike, Nihad dai bata ta6a jin she is confuse kamar yanda take ji yanzu ba, gaba daga kanta ya kulle ta kasa fahimtar komai, lkci lkci sai ta kalli khalil sannan ta kalli Mami, Mami na kallon Khalil a hankali bayan ta gama zuba ma Nihad abinci tace "When did you say he called you?" Khalil ya kalleta duk da ya gane wanda take nufi yace "Ke baxa ki ci abincin ba Mami? Ki zuba mana tare mu ci" Mami tace "Talk to me son, he is back now" Sai da gaban khalil ya fadi ya mike yace "Really? But hope you didn't...." Sai kuma yayi shiru, ta gefen ido ya kalli Nihad da ta kafesa da ido babu ko kiftawa, sai kuma ya fice daga dakin, Mami na kallon Nihad da murmushi fuskarta tace "Ki ci abinci kin ji Baby" Daga haka ta juya ta bi bayansa, Nihad ta bi su da kallo bata kwakkwaran numfashi, bayan kusan minti sha biyar Khalil ya dawo dakin shi kadai, har sannan Nihad na zaune position din da take kamar warce ruwa ya cinye, gaba daya jikinta yayi sanyi qlau kana mata kallo daya zaka gane hakan, Ta bi sa da kallo har ya dau teapot da cup zai fita, cikin sanyin murya tace "Ka gaya min, wanene kai?" Bai yarda ya kalleta ba yace "Driver!!" Daga haka ya fice daga dakin, ta bi sa da ido babu ko kiftawa, abinda ya fada dazu da turanci ne ke kai komo a ƙwaƙwalwarta, lokaci daya ta runtse ido ko zata samu saukin sara mata da kanta ke yi. Khalil na zaune parlor sai ga Mami ta shigo tana kallonsa, shi ma kallonta yake, a hankali tace "Kaje wajen Abbanka, yana kiranka parlonsa" Khalil ya kalleta looking so worried yace "Mami da baki ce masa na dawo yau ba" Mami ta girgiza kai tace "I never told him, tun daga gate ya tambaya securities, su suka sanar masa kana gidan nan....." Yayi kasa da murya yace "But bana son kowa ya san am around Mami" Mami tace "Zaka iya zagawa ta baya ai, har yanzu babu wanda yasan kana gidan nan" Mikewa yayi ya nufi kofa yana tafiya a hankali ta bi sa da kallo har ya fita.
Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and ur evidence via👇🏻
07087865788
Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan nagari maida kudi gida
You can check pic👇for the soap reviews🥰
Soap price:4k
maiso yy mgn Whatsapp
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare
Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki sannan akwai na amare special Wanda inkinyi using baki Kuma bukatar kiyi Wani gyaranjiki domin keda kanki zaki shaida cewa fatar taki ta wanku tarwai😍08062991549
Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free
Be part of the glow team😍karkubari abaku lbr👏
[8/15, 8:24 AM] Maman Al'ameen VIP: 💖💖 NIHAAD💖💖
39
Bayan Azahar Aunty Maryam ta sakko downstairs tana kallon mai aikinta dake parlor tace "Kin kai ma bakuwar can abinci kuwa?" Mai aikin ta tashi da sauri tace "Wallahi na manta Hajiya" Aunty Maryam ta saki baki tana kallonta tace "Amma ai baki mance naki cikin ba" Da sauri mai aikin tayi hanyar kitchen, Aunty Maryam ta nufi guess room, bude kofar dakin tayi taga Nihad zaune saman darduma, Aunty Maryam ta shiga dakin, Nihad ta daga kai tana kallonta, Aunty Maryam tace "Kiyi hakuri ashe wancan gantalalliyar bata kawo maki abinci ba ni ina can sama ban sani ba" Nihad dai tayi murmushi kawai bata ce komai ba, Aunty Maryam tace "Me yasa kika ki zama parlon kiyi kallo?" A hankali Nihad tace "Ba komai" Aunty Maryam bata kuma cewa komai ba, Sai ga Murja ta shigo da abinci dakin ta ajiye ma Nihad, Aunty Maryam na kallonta tace "Ki karo lemun" Da sauri Nihad tace "Aa ya isa Aunty" Aunty Maryam tace "Toh zuba abincin ki ci" Daga haka ta juya ta fita daga dakin, All through Khalil na compound wajen shan iska tare da Nadeeyah, kana ganinsu kasan they really missed each other, abincin ma waje aka kai masu suka ci tare, bayan Nadeeyah ta zuba masa drink din kwalin gabansa yana kallonta yace "Thank you" Tayi murmushi tace "Continue... ina jin ka" Ya ɗan buda ido yace "Me xan ce kuma,?" Tace "Ba labarin stay dinka a kano kake bani ba, ai baka gama ba" Yayi murmushi yana shafa kansa yace "Shikenan, all the household are very nyc, i think that's the most important of all" Tace "To ita wannan yarinyar da na ganku tare, yar gidan ce?" Yayi shiru, sai kuma yace "Nihal!! Of course yarinyar mai gidan ce..." Nadeeyah tace "Allah sarki, wani school take?" Yace "Ahmadu Bello" Nadeeyah tace "Ohk, but kasan har yau yan gidanku basu san inda kake ba all those while, a lot of time Farhana da Sajida suna yawan tambayata about u, irin dai suna son su san ko i know about your whereabout" Yayi murmushi bai ce komai ba, tayi sipping drink din gabanta tace "Kasan everything happens for a reason, may be don kaje ku hadu da yan gidan ku kulla zumunci shi sa Allah ya kaddara zaka je kano har kuma ka je gidansu, kaga ai baxa ka manta halaccinsu ba" Ya gyada kai yace "Haka ne" Tace "And you mean har yanzu basu san kai waye ba har bayan da ka dawo Abuja?" Ya girgiza kai yace "Basu sani ba" Tayi murmushi tace "Za su yi mamaki kuwa idan suka san kai wanene, but menene ya ja ra'ayinka har ka je gidan nasu ka zauna bayan baka ta6a saninsu ba sannan ba rasa wajen da zaka zauna a kano kayi ba, infact ko hayar nawa ne nasan xaka iya affording, u can even decide to stay in the hotel don duk da ba salary kake samu ba sannan babu wani source of income don duk Abba ya toshe hanyar but still nasan u neva ran out of cash all that period, Mami na tura maka, Aunty Maryam, Aunty Hamida even though bata kasar...." Murmushi yayi yana kallonta murya can kasa yace "And even you yourself" Ta hararesa tace "A'a ni ka cireni a lissafi don anything mine is urs" Ta tallabi chin dinta ta ci gaba tace "So how did u even know about them? And me yasa kayi deciding zaman gidan?" Yayi shiru yana kallonta kamar baxai ce komai, can kuma yace "I will tell u some other time Nadeeyah" Tace "Why?" Yace "I don't want to talk about it now" Ta langwabar da kai a hankali tace "Amma ka ta6a saninsu ne?" Ya girgiza kai yace "Nace xan baki labarin some other time" Tace "Ohk, but ya kamata ko Mami ka hada da yan gidan su gaisa a waya, su ma za su san kayi appreciating dinsu" Yace "I will do that dear" a hankali tace "But why did u keep on telling me kana USA?" Yace "Saboda nasan xa ki iya cewa xaki zo kano saboda ni, shi yasa ma ranan da muka hadu nace maki in few hours time flight dina xai tashi, don kar ki saka ran za mu hadu" Murmushi kawai Nadeeyah tayi tana kallonsa... sai kusan la'asar suka shiga cikin gida, Nadeeyah ta haura sama shi kuma ya zauna parlor, ko minti biyar bai yi zaune parlon ba Nihad ta fito rike da warmers na abinci da mai aikin Aunty Maryam ta kai mata, tun da suka hada ido sau daya bata sake kallon direction dinsa ba, sai dai kuma bata san hanyar kitchen ba don tayi zaton zata hadu da mai aikin ne a parlor, juyawa tayi ta koma inda ta fito, sai ga Mami ta sauko downstairs tare da Mum din Nadeeyah da Aunty Maryam, Mami tace "Khalil xaka ajiyesu gida daga can mu tafi gida, xata kira driver nace ba sai ta kirasa ba mu ma yanzu za mu tafi gwara mu tafi gaba daya" Khalil ya mike yace "Ohk" Mami ta nufi Aunty Maryam dake answering call tayi kasa da murya tace "Kai ni mu yi sallama da ita, ina ga ai daga nan zata wuce in ta amshi abinda xata amsa" Aunty Maryam ta nufi bangaren da Nihad take Mami na biye da ita a baya, Aunty Maryam ta bude kofar, kwance suka ganta a kasa, Aunty Maryam ta katse wayar da take tace "Me yasa xaki kwanta a kasa ga gado?" Nihad ta mike zaune bata ce komai ba, Mami tace "Naga bata da sabo ne da wuri" Mami na Murmushi tace "Ya sunanki?" Nihad bata iya ta dago kanta ba a hankali tace "Fatima amma ana kirana Nihad" Aunty Maryam ta kalli Mami, Mami tace "To maa sha Allah Nihad, yaushe xa a baki admission letter din?" Sai a sannan Nihad ta daga kai tana kallon Mami, Mami tace "Yaushe suka ce?" Cikin sanyin murya tace "Nima ban sani ba" Mami tace "Toh jiya me suka ce maki a makarantar" Ta sauke idonta kasa tace "Shi ne dai suka gaya ma ba ni ba" Mami ta kalli Aunty Maryam, Sai kuma tace "Toh, ya dai ce kafin sati za ki samu, idan na zo nan din kafin ki tafi to, idan kuma ban zo ba xan bada sako a kawo maki kin ji? Sannan ki gaida su mamanki da kyau" Nihad ta gyada mata kai kawai, Mami tace "Toh sai anjima" Cikin sanyin murya Nihad tace "Nagode" Tana fadin haka ta fara cire dankunnen dake kunnenta tace "Ga dankunnen" Mami tace "Aa, na baki ne ki dinga sa wa Nihad" Nihad ta mayar tace "Toh Nagode, Allah ya saka da Alkhairi" Mami na Murmushi tace "Ameen" Daga haka tace "Mun tafi" Ta juya ta fita dakin, Aunty Maryam ta bi bayanta ta kullo kofar dakin. Khalil kadai ke jiransu a parlon, Nadeeyah da Mum dinta kuwa sun fita compound, Mami na kallon Khalil tace "Ina suke?" Yace "They are outside" tace "Toh mu je" Ya kalli Aunty Maryam yace "Na sa wayata caji idan na ajiyesu xan dawo in dauka anjima Aunty" Mami tace "Ji wani wahalar da kai, ka dau wayar mana idan mun je gida ka sa a cajin" Aunty Maryam tayi dariya