Showing 24001 words to 27000 words out of 86122 words
Chapter 9 - BUDURWAR QAUYE Complete-by miss Deejarh-.txt
tafado jikinsa,nan ya shaqi qamshin turarenta hadi da wani yarr dayaji ajikinsa
sake matseta yayi ajikinsa,cikin tsoro tace meye haka yaya Alamin
cikin muryarsa data fara sauyawa yace ba abinda kike nemaba shine zan maki
wlh ni ba abinda nake nema,pls kayi haquri kasakeni
yace yau ina rashin kunyar naki dama na qaryane kenan
ganin baida niyyar sakinta saima dada matseta dayayi har sunajin numfashin juna,cikin tsiwwa tace wlh kasakeni kona cijeka banda mugunta mai namaka zaka shaqureni
bata ankaraba taji bakinsa cikin nata,mutsumutsu tafara amma ina yadda yake tsotsan bakin kamar yasamu swt shiya fara kashe mata jiki har jikinta yasaki
papa kuwa nan yafara sauqa a network,nan yakai hannunsa kan qirjinta yafara sarrafasu
sosai ya shagala inda fauziyya jikinta yafara rawa dan ta tsorata da lamarinsa ,ganin yadda yake tsotsar bakinta harda mugunta yasa tafara kuka
saidaya tabbatar ta risina sannan yasaketa ya tunkudata gefe yace wannan kadan kenan kika sakemun rashin kunya zakiga fiye da haka ko kisake tsallake maganata wawiya kawai wuce kibani waje
cikin sauri ta wuce saidata je bakin step ta juyo da qarfi tace Allah ya isa na mugu kawai mai muguntar tsiya sannan ta ranta ana kare....
โ๐ปFaty Mmn Faty
[10:40PM, 8/6/2017] โช+234 703 448 8635โฌ: ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ
Budurwar Qauye๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ
Written by Faty Mmn Faty
August, 2017
2โฃ5โฃ
Dagudu ta shiga falonta ta kulle gagam,sai data shiga bedroom nata sannan tazauna abakin gado tana maida numfashi
zamewa tayi ta kwanta ,tanajin radadin da bakinta da qirjinta suke mata
mirginawa tayi tana tuna yadda papa yadinga....,afili ta furta dan iska kawai mugu
dahaka har bacci yai gaba da ita,washegari tana tashi datayi sallah bata komaba saqqowa tayi ta hada masu breakfast sai qunquni take
amma da tabari papa yamata abinda daya mata jiya gara tayi ko wanni irin aikine yafi mata
tana gamawa ta koma daki sai datayi wanka tafito da hijab ajikinta, flask dinsu Abdu tadauka ta fito waje lokacin 8 tayi,wajen masu gadi taje cikin mutunci suka gaisa inda har suna mamakin hajiyar baruwanta ba irin alhajinba
tace ga abincinsu ta kawo masu,sukayi godia suka karba
daukan nata tayi ta wuce daki abinta
sai wajen 10 ya fito domin yabama Abdu kudin abincinsu,cikin ladabi kamar kullum ya gaidashi,shima haka ya amsa a daqile
miqo masa kudi yayi yace gashi barin baka na 1week,cikin sauri abdu yace ai ankawo mana abincin
wakenan ya kawo maku๏ผya tambayesa
hajiyace,ya amsa
tabe baki yayi,yace ok ahikenan jeka abinka zataringa aiko maku
dawowa ciki yayi,yace au ashe matsoraciyace,wani,murmushine ya subce masa dan dama yajima da ganota tana da tsoroo kawai dai bata barin takwana ne
kwanciyarsa ya koma yayi sai wajen 12 ya fice eatry yayi break, acan jammy tasamesa suka dawo gida tare
lokacin to 1 ya shiho gida,lokacin ta gama abinci ta kaima su Abdu,taga shigowar motarsa,zata shiga cikin gida taga yafito shida wata farar yarinya daganinta zaka gane farin kantine,tana sanye da riga da skert english wears,kanta yane da wani veil mai shegen kyau ,adokam iya ado ta zuba daganinta kuma tasha boko ta qoshi
kallo 1 tamasu ta wuce abinta,kitchen ta shiga tadauko abincinta,afalo suka hadu su har sun hau kanbene papa na rungume da ita
qaran bode qofar kitchen datayi shiya juyo da jammy, kallon fauziyyah tayi sosai sai kuma ta bata fusja ashagwabe tace my darling who is dat girl
duban fauziyyah yayi yaja wani gajeren tsaki,yace muje rabu da wannar nima bbansantaba
jammy tace oh,ko itace matar taka ๏ผ
waiba ammafa bantabbatarba,ya amsa mata
ta bude baki data sake magana,yace enought muje inkuma tammbayoyi daki tsaya na wuce abina
maqale kafadarsa tayi takaimasa wani hot kiss a chicks nasa tace sorry my darling muje,baice da ita komaiba sai juyawadayayi suka wuce suka barta nan
itama bayansu tabi tayi side nata,tana mamakin dama ashe haka ya Alamin yake bayan shaye2n,harda neman mata ,tabe bakinta tayi tace ruwansa tafara cin abincjnta tama manta da kashinsu
Jammy kuwa suna shiga falon papa,tafara santin wajen tace waw my darling gidannan yamun kyau,Allako ya tambayeta
tace sosaima kuwa,yace toh kullum kinso saiki zoba ur always wlcm
cijin jin dadi jammy ta zame gyalan kanta,cikin salo ta qaraso wajensa ta wani rungumesa tsam amma abinda yabama papa mamaki bawani abinda yaji ajikinsa bakaman idan jikinsa ya taba na fauziyyah ba
yana cikin wannan tunanj yaji jami tana masa wasu salo na musamman nan ya manta komai, sai dai kamar yadda ya saba iykansa romance ya rabu da ita, tin abin na qonama jammy rai harta haqura tasaba dan tanason muamala dashi sosai kodan yadda yake sake mata naira gashi yamata alqawarin mota idan tadawo daga tafin datayi
Jammy asalinta yar nasarawa state ce, bautar qasa ya kawota bauchi ,watarana su papa sunje wani glub da dare acan ya hadu da jammy,dafarko jammy bata gane inda ya dosa anma dake tana da wayo sai take biyema halinsa harta samu karbuwa sosai awajensa kuma ko nawa bai tsoron kashe mata,lokacin bikinsama taje gida hutu ne kuma yamata alqawarin idan tadawo zai saya mata mota dan tana masa yadda yake so 100๏ผ
basu suka fitoba sai wajen 5 lokacin fauziyyah tana kitchen tana hada abincin dare,taji fitansu, aikinta taci gaba dayi dan uban gayyarma bai gabanta baran waccce ya kawo
har yakai mota ya tuna da ya manta tab dinsa dawowa yayi ya dauka,ya dawo zai wuce itakuma tafito a kitchen suka hadu,kallo daya tamasa takauda kanta
dan masifa sai ya tsaya yace keh mani kekima wannan kallon, tace au kaine dama ai banganekaba
zaro idanu yayi yace lalle kinsamu sake harni kike fada ma haka ko,to inma baqin ciki kike sai dai ya kasheki dan nida gidana dole nakawo abinda nagadama
atsiyace tace ka tsargu kenan to idan kanaso kamaida gidanka mamin ko sabonlayi dik kaita shafa ,sai dai kasani kada kasake garajen hada jikinka mai tattare da najasa da nawa dan wlh dik danyan kan dana maka kaika saya da kudinka
borouba nikike cema qazamin jiki,ni batai auneba taji ya damqota mari lafiyayyu biyu ya bata afiska,idanunsa sunyi jajur dan bacin rai yace inhar ni banfadamaki kazamaba harke kyafadamun,
zafin marin da baqin cikin abinda yamata yasa ta rarimo hannynsa ta gantsara masa wani lafiyayyan cizo saida haqoranta suka shiga sosai ciki
auch yafada yana yarfe dayan hannunsa,sannan tasakeshi tace kuma ba inda zani saidai ka kasheni mugu azzalumi
cikin zafin rai ya dinga marinta sai daya dakata sosai sannan ya fice yana huci
ranan kam tasha kuka harta gode Allah kuma ranan ce tafara nadamar aurensa da kyar tasauqe abincin amma bata iya kaimusuba sai ajiyewa datayi abakin qofa ta wuce daki,rufe kanta tayi tana kuka tana tunowa da yasir yanzun ko awani hali yake ,itama abincin dabata ciba kenan
tin daga ranan fauziyyah tayi alqawarin ko papa zai kasheta bazata sake kulasaba,sau da dama zasu hadu afalo amma ko kallonsa batayi baran magana dama can bamasa takeba sai inya takalota
haka kawai zai shigo ya zazzageta amna ko dago kanta batayi baran ta amsa ,hakan shikuma kona masa rai yakeyi sosai
yanzun inbaije gida ya sami jammyba ita zatazo tasamesa,mota kuwa ya saya mata, haka take fantamawa abinta
wasawasa har sunyi wata biyu da aure amma har yanzu ba abinda ke hada ta papa tafita harkansa ,shima haka sai inya bushi iska ya zazzageta ya wuce abinsa
acikin haka daga wajen aiki aka turasa singafore zaiyi wani couse na wata shida
lokacin dayaje wajen daddy da maganar yayi murna ,yace toh saiya samarwa fauziyyah school taci gaba da karatunta
amma fir yaqi yace sai yadawo ai shima yana da niyyar hakan,daddy yace to sai dai tadawo wajensu da zama kafin ya dawo nan yace ya amince ,idan ana gobe zai tafi inyaso sai driver yakawota
nan yafara shirin tafiya,bayan sati biyu komai ya kammala,ana gobe zai tafi da safe ya leqa fauziyya yace keh kishirya da yamma driver zaizo yakaiki gidan momcy kuma wata shida zakiyi saikisan abin dauka
yadda yasameta tana game awayarta haka ko dagowa bataiba,shima wucewa yayi dan yasan bazata kulasaba tinda har dukanta ya tabayi akan sai ta amsa masa haka ya haqura ya kyaleta bata kulaba
da murna su momcy ssuka tarbeta inda aka bata daki da falo nata, sai awajen momcy taji inda zashi yasa tadawo nan da zama ,tace Allah yaraka taki gona
washegari shima ya daga zuwa singafore ....
โ๐ปFaty Mmn Faty[8:39AM, 8/17/2017] โช+234 803 157 5758โฌ: ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ
Budurwar Qauye๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ
Written by Faty Mmn Faty
August, 2017
Wannan shafin nakine ked'anki AUNTY NAJAH DAMBAM,nagode da kulawarki gareni thanks a lot ๐๐
2โฃ6โฃ
Tinda papa ya saka qafarsa ya tafi fauziyyah bata sakeji daga garesa ba,ko waya ya kira momcy idan tace ganan fauziyyah kugaisa mana sai yace aa zai kirata a wayarta daganan kuwa ko kalar no vaima saniba
itama kuma hakan ya fimata,dan mantawa take dashi sai idan taji suna waya da momcy ko daddy take tunawa dashi
zamanta takeyi cikin nunna mata so da kulawa wadda daddy da momcy suke mata,sai abinda takeso takeyi bamai takurata
hakan yasa hankalinta kwance,saima haske da kyau data qara ,tai bulbul da ita abinta,gwanin shaawa
watan papa biyu cur da tafiya, daddy yace ta shirya suje dambam weekend,murna awajenta baa magana
ranan friday ana saqqowa daga masallaci,suka wuce
suna isa daddy yacema driver nasa su fara zuwa gidan amininsa dan sun kwana biyu basu haduba
aiko suna isa qofar gida da gudu tafito tayi cikin gida bako sallama ta fara kiran mama,mamana
mama tana cikin daki zatayi alwala taji muryar fauziyyah kamar daga sama aiko da sauri ta fito,tana cewa wanakeji,kamar mangana
da gudu ta qarasa ta rungume mama tana cewa nice mama
Abba ya fito da niyyar tafiya masallaci sai yaji mama tanata dariya adaki tana cewa ba tsamnani kawai sai zuwa
leqawa yayi dan yaga ita dawayene,sai yaga fauziyyah,da murnansa yace mamana kece yuwar haka bako waya
sake mama tayi taje jikiin abba tace abbanafa nadau daddy ya fadamaka zamuzo
yace yanzun keda waye tinda Alamin bayanan
tace nidasu daddy nefa,mama tace amma shine baki fadamunba na biyeki
Abba yace toh barinje wajensu ,yana fitowa suka hadu a tsakar gida dan har sun shigo
daddy da abba sukayi musabiha suna murnar ganin junansu
momcy kuwa wucewa dakin mama tayi mama tana mata sannu da zuwa
daddy da abba juyawa sukayi dan tafiya masallaci,momcyma anan tayi sallah
bayan sunci abinci, daddy yace hajiya mutafiko kinga dare ta fara,momcy cikiin zolaya ta dubi fauziyyah wadda ta maqale jikin mama tace daugther zamu tafi ko
cikin shagwaba tace nikam momcy kibarni na kwana anan wajjen mama
daddy yace yau anga abba zaa gudu manako,dik sukayi dariya sannan suka musu sai da safe sannan suks tafi
Abbama yau afalon mama ya zauna suka sha hira,amma yaji dadin ganin yartasa dan daga ganinta batada matsala tinda jikinta bai nunaba,amma kullum da tunaninta yake kwana yake tashi tinda yasan ga halin mijinnata
sunsha hira sosai sai wajen 11 sannan ya masu sallama ya wuce ya wuce sashinsa
suma shirin kwanciyar sukayi, amma hiransu suke,mama ta dubi fauziyyah da kyau tace fauziyyah dftn dai babu wata matsala agidannaki
fauziyyah tayi murmushi tace me kika gani mama
aa tambayarki nayi ko kina fiskantar wata matsala dangane da mijinki tinda dai nasan su daddy kam bazaki taba fiskantar wata matsalaba
tunowa da maganar abba tayi lokacin dayake mata nasiha yace kimin alqawari baxaki taba fadama wani sirrin mijinkiba koda mahaifitarki
sake murmushi tayi tace aa mama babu komai munazananmu lfy lau,mama tace toh Alhamdulillah haka akeso Allah ya rufa mana asiri
fauziyyah tace amin nan tajuya tace mama saida safe baccinakeji mama tace nima haka Allah ya bamu alkhairi
shiru tayi tana ta tunane tunane har bacci ya d'auketa
kwanansu biyu ranan sunday zasu wuce amma fauziyyah sai kuka take wai abarta bayanzuba
Abba yace ba barinta da zaayi tazo su tafi kawai,momcy tace dama tazo da kaya soaaine saita zauna ta kwana biyu tinda Alamin dinma bainan
daddy yace zonan yata,kinason kijima ne,tace eh
yace to namaki alqawari nan da wata biyu dama akwai biki acikin gida idan munzo saikinyi wata kafin ki koma ko kin amince
dasauri tace eh ta amince,nan suka tafi ammma bata bar hawayeba har suka tafi tana kewan gida sosai
bayan tafiyarsu mama tacema Abba sai naga kamar da mataala atsakanin fauziyyah da mijinta Alhaji
Abba yace kamar me kenan๏ผ
tace tinda tazo harta tafi banji ko sau daya ya kirata awayaba
Abba yayi dariyarsu na manya yace nadauka ko wani abu tafada maki,wannan kuma baiwuce shaanin aikiba amma bakomai kimasu fatan alkhairi kawai
tace to Allah ya kyauta
kamar yadda daddy yayi alqawari bayan watanni biyu suka zo damban biki anan suka batta sai datayi 5weeks sannan driver yazo ya daukota
ใใใใใ
Papa kuwa yana can singafore,cikin ikon Allah baisamun matsala akan abinda ya kaishi
amma halayensa sai abinda ya qaru,haka nan yamanta da fauziyyah ashafin rayuwarsa amma lokaci zuwa lokaci yakan tunata da rashin kunyarta da tsiwanta har sukan sanyashi murmushi,dan yajima tsiwarta da masifanta sukan birgesa har su sashi dariya amma bai nuna mata dan kada ta rainasa
a times da gangan yakan tsikaleta kawai danyaga masifarta amma daga baya fir taqima kulasa baran yaga abinda ke birgesa
yanzun tunda yakusan dawowa sai yake yawan tunaninta aransa,kuma sai alokacin yakejin yayi missing fadanta dake basa dariya da tsoronta idan tamasa rashin kunya ta diiba da gudu ,shi gudunma dariya yake basa shalaushalau kamar data karye
yanzun yanaji aransa zai iya zama da ita amma amatsayin qanwarsa kodan tana sashi,nishadi amma baxai iya zama da ita amatsayin mataba
iya abinda yasani kawai dik randa yaga matar data isa ya aureta takuma dace da rayuwarsa inyaso zai aureta ammma bazai iya rayuwar aure da fauziyyah ba ,dan tamasa qanqanta sannab ita bata cikin test dinsa vata kuma da abinda yakeso ajikin mace uwa uba kuma batai boko ba bata wayeba so bazai ma iya daukarta amatsayin matarsa har ya iya nuna ma waniba
cikin ikon Alla saura kwana goma ya dawo nijeria so yanzun yafara shirin dawowa gida da murnan ganin momcynsa da daddynsa dakuma su didinsa
nikuma nace fauziyyah fa๐ค
acan gida Nigeria kuwa tinda momcy taga saura 8days papa ya dawoo ta dauko mai gyaran jiki na musamman akafara gyara mata fauziyyah
cikin kwana shida ta canza sam tayi wani irin kyau na musamman,ranan da aka cika saati aranan aka gyarra mata kanta akamata wani kitso kananu mai shegen kyau nan suka kwanta har gadon baya dan Allah yayiwa fauziyyah yalwar gashi
momcy dakanta data dubi fauziyyah tace masha Allah
Ranan da papa zai dawo bai shigo jirgi da wuriba har yaso ya makara
cikin sauri ya shigo,ahankali ya qaraso seat nasa,kuma shine na jikin window amma har seat patnernsa tana zaune a seat nata kanta a sunkuye bata lura da mutum atsaye akantaba
shikuma idan yace zai wuce zai iya buge jikinta,so ahankali cikin muryarsa mai dadi yace excuse me pls
jin mmurya mai dadi tareda wani daddan qamshi yasa ta dago kanta
ya salam shine abinda ta furta acikin zuciyarta dan ganiin wannan kyakykyawan saurayin
wani lumshe idanu yayi ya bude kokacin da sukayi 4eye,nan take yaji ta burgeshi.......
โ๐ปFaty Mmn Faty
[10:15AM, 8/17/2017] โช+234 803 157 5758โฌ: ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ
Budurwar Qauye๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ
Written by Faty Mmn Faty
August, 2017
2โฃ7โฃ
Wani qayataccen murmushi tamasa, tace am sorry kafin tajanye jikinta
wani dadi na musamman yaji muryarta take dashi,shima ahankali yace no brobs sannan ya wuce wajen zamansa ya zauna
wannan yarinyar kuwa tunda papa ya zauna take satan kallinsa,cos taji nan take ya birgeta har taji zuciyarta ta kwadaitu da inama yazama mallakinta aida tasami mijin nunama saa
shima acikin zuciyarsa haka yake tunani lokaci guda yaji tamasa aransa,kuma haryaji shaawan aurenta dan tamasa dari bisa dari, kuma yanayinta yayi daidai da kalar matar,dayakeso
juyowa yayi yasake kallonta akayi saa kuwa itama shitake kallo,lokaci guda,suka sakarma junansu murmushi mai qayatar da xuciya
sai anan yamata kallon tsaf,farace ba har canba danma ya hadu da mayuka da hutune, tanada round face idanuwanta yan dadaidai,hakama batada dogon karan hanci,sai dan qaramin bakinta amma awaye take sosai kuma daganinta yar passion ce lura da kayan jikinta da kuma dakuma yananyin fiskanta
kuma daganinta, doguwace,qirjinta acike sosai dan sun ciko riga, ahankali ya sauqe idanunsa qasa
shiru dikkaninsu sukayi bamaiwa dan uwansa magana amma kuma kowa yanason yasake jin muryan dan uwansa
dahaka ahankali har dai magana ya shiga tsakinsu,papa ya tambayeta a ina takeda zama
sai data wani juya idanuwa cikin yanga tace ita yar nijer ce karatu ya kawota dingapore amma yanzun tagama gida zata koma da zama,kuma iyayenta a kaduna suke
cikin gamsuwa ya kada kansa yace kinga nima dan nijer ne ina zaune a garin bauchi nan ya fada mara abinda ya kawosa singapore
tace ah kacemun kai babban mutum ne,murmushi yayi yace aa kedai kike big girl
dik sukayi dariya,salon matan da suka waye tawani lankwadhe kai ashagwabectace bankumaji sunan Dr ba
hakan datayi tasake kasheshi dan baqaramun birgesa salon yanganta yakeba,anatse yace MUHAMMAD ALAMIN
waw nice name gaskiya sunanka mai dadi da kyau kamar yadda kake
murmushi yayi yace haka ko
nodding kanta tayi tacr yeah,yace thanks
ammafa nibaki fadamun sunankiba
tace eyyer nadau baka buqatar sani shiyasa amma tunda kana buqata sunana JUHAINA
JUHAINA ya maimata ahankali dan sunan yamasa dadi sosai yace swt name
tace thanks Dr Ameen
yace ur wlcm ,nan sukata hiransu kamar sun saba inda juhaina ta ringa yimasa hira cikin janhankali ,shikuma sai biye mata yake dan kawai shiyagama yankema zuciyarsa yasami matar aure
sai da suka sauqa a Abuja sannan suka exchanging contact nasu na nijer, a abuja sukayi sallama inda tashiga jirgin KD,shikuma ya shiga na BH
Daddy da momcy da didi niima sune sukaje airport taransa,
suna isowa jirginsu na sauqa lokacin misalin qarfe shadaya na safe dan sauqar safiya sukayi a abuja
Papa nahango cikin fararen suit,wanda suka matuqar karban jikinsa,komai na jikinsa farine hadda takalman qafarsa farare tass
yana saqqowa didi niima dasauri taqarasa wajensa ta rungusa tace oyoyo bross,shima cikin murnan ganinta yace oyoyo swt sis i miss so much
nan suka qaraso wajensu daddy ,ya rungumesa yace miss u son,shima yace miss u daddy
momcy ya rungume yace miss a lot momcy,tace miss u too my dear daganan driver ya saka kayansa a mota suka nufo gda
direct gidan daddy suka wuce,afalo suka yada zango inda suka fara hirran yaushe gamo
nan masu aikin gidan kowa yazo ya gaisheshi,sai dai baiga wannan villager ba,aransa yace Allah yasama batanan
momcy tace son kashiga side naka angyara sai kayi wanka kaci abinci ko
yace ok momcy wlh agajiye nake sosai zaman jirgi ba dadi dik takurane
daddy yace idan kayi wanka saika dan wartsake ai
miqewa yayi ya wuce side nasa nada nacikim gidan
yana shiga yaji wani qamshin dadi ko ina agyare tsaf,toilet ya wuce dan ya