Showing 84001 words to 86122 words out of 86122 words

Chapter 29 - BUDURWAR QAUYE Complete-by miss Deejarh-.txt

04 Jan 2025

8861

farin ciki






Sai bayan sallan isha'i sannan tasamu natsuwarta ga wani uban gajiya dake daminta, fawwaz kuwa tuni yayi bacci dan yasamu anmasa wanka da ruwa mai d'umi yaji dad'in jikinsa sai bacci,itamma wankan tayi ta foto ta shirin bacci harta kwant saiga wayar papa,da sallam tad'auka,wani sanyi yaji har cikin ransa sabida yau yini guda baigantaba baikumaji koda muryartaba,cikin murya qasa qasa yace my hrt i missed u so much,nazama maraya gani kwance nikad'ai,gyara kwanciyarta tayi tace me too baby nayi missing kwanciya afaffad'an qirjinka mai daukeda dayalwataccen ni'ima,sake lumshe idanu yayi cos taqara kashe masa jiki sosai d ydda take salon maganarta,ahankali yace pls baby kizo side nawa dad'anji duminki kozan sami natsuwa,murya asanyaye tace haba my one taya harna kwanta zanfito na ratsa mutane nataho wajenka,yace pls mana baby kice nayi baqine zaki kawomun fawwaz,yafayi bacci tin dazunamma barin dakkosa ahakan ,yawwa my wife that's y nake qara sonki, snnan ya kashe wayar,qatuwarhijab nata tasakaakan kay an baccinta tarungumo fawwaz akfad'antata fito falo nan tasamu su umma suna hira,kamar munafuka tace umma dama ya Alamain yayi baqi barin kaimusu fawwaz suganshi,umma tac e tokaishi mana gashima har yayi bacci,tace toh sannan tafice ta nufi d'akin papa.........












โœ๐ŸปFaty Mmn Faty






๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ






Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€


Written by Faty Mmn Faty


October, 2017






*Nayi kuskuren sunan FAWWAZ na ainahi nace SA'EED, tunda takwaran Abbane kenan sunansa USMAN tunda sunan Abban kenan,dafatan zakumin afuwa tunda babu wadda yafi qarfin kuskure*




7โƒฃ8โƒฃ
Tana shiga side nasa, direct bedroom nasa ta wuce,ahankali ta tura qofar ta shiga lokaci guda sanyi da qamshi mai dad'i ya bugi hancinta,tasowa yayi ya karbi fawwaz sannan ya kwanto da ita jikinsa,ahaka suka qarasa bakin bed ya kwantarda fawwaz tareda manna masa kiss afiskansa,baice da ita komaiba saima d'aukan remote da yayi ya rage qarfin AC, sabida fawwaz,kafin ya jawota jikinsa ya zare hijab dake jikinta, ya nufi kan resting chair dake gefen gadon ya zaunarta shikuma ya miqe ya kwan tareda daura kansa akan laps nata,lumshe idanu yayi yana shaqan qamshin dake fita daga jikinta tamkar bamai jegoba,jin yayi shiru yasa takira sunansa cikin daddad'an muryantamy one,bud'e lumsassun idanuwansa yayi yana kallonta yace umm babyna ya akayine,cikin shagwab'a tace naji kayi shirunefa,sake gyara kwanciyarsa yayi yace badolenaba nasami natsuwa,rabonada najini ajikinki haka sati guda kenanfa,gaskiya kisan yadda zakiyi dan wlh akame nake,d'an zaro idanu kad'an tayi tace ammadai kasan haihuwa nayiko kumama koba hakaba aidai banada tsarki,yace aibacewa nayi zanje canba kawai kimun irin abinda kikemun d'innan kozansami sauqin abinda nakeji, turo baki tad'anyi tace inda natafi wankan gidafa?,aifa tashi yayi zaune yace wankan me aiko da ba inda zakije lalle baby kindaina sona datausayina, tace meya kawo wannan mganar kuma, yace ahto inba hakaba taya zakice wai inda kuntafi to nikuma kubarni nayi yaya kenan, tace cikin zolaya saikayi zamanka agidankaman, yace ah lallaikam kedai Allah ya taqaita umma ta fansheni shiyasa nake dad'a ganin girmanta sosai dan Allah badan itaba birkicewa zanyi kawai ince bamai daukarmun mata wani wai wankan gida,dariya yabata kuma tasan zai aikata hakan,yace au dariya nabakima,yace aa nibanceba ta lumshe idanuwanta ta jingina da jikin kujeran dan bacci tafaraji sosai,jin tayi shiru yasa yace babyna kema kingajiko,nagaji dik jikina ciwo yakemun tai maganar idanunta alumshe,ayyah sannuko barin maki tausa yana maganar yana.....nanfa itama ta biyesa sabida tasan halin mijinta inhar akantane baya kure abubuwa da dama,shiyasa take qoqarin samar masa natsuwa,takai fiyeda awa guda kafin ta miqe itama jiki amace ta d'auki fawwaz da kyar ya miqe sabida shima jikinsa yayi weak sosai harwani bacci yakeji ya rakota har bakin qofa yanata zuba mata albarka sannan yamata saida safe ta wuce b'angarenta,shima juyawa yayi ya wuce toilet, wanka yayi ya fito ya bi lfyr gado lokaci guda bacci mai dad'i yayi gaba dashi zuciyarsa fess




Kwanaki na tafiya inda Fauziyyah da Fawwaz kesamun kulawa na mussan daga wajen ma hajja,gashi kullum acikin yimata had'i na mussam take sabida gyaran jikinta, cikin sati uku suncanza sunyi kyau na mussamman,haka fawwaz ya cika yayi bulnul dashi,ga wayo da kullum yake qarawa, haka afannin papa kullum cikin basu kulawa yake har umma hajja tasaba da halinsa, tun tana jin kunyarsa harta wate yanzu,tunda zaishigo ya dauki fawwaz ya masa wasa kafin ya fice office haka idan yadawoma,kullum burinsa ya faranta masu, momcy ma tana yawan zuwa dubasu akai2,cikin ikon Allah har saura kwana uku suyi arba'in, fawwaz ya qara girma yayi kumatu inka ganshi zakace d'an wata uku ne,ga kyau da kullum yake qarawa,ranan da suka cika arba'in ranan suka tafi dambam,papa dakansa ya kaisu bai kwanaba aranan ya juyo bbayan yayima umma hajja shatara ta arziqi,yabarsu sai bayan sati biyu zaidawo ya daukesu,haka ya dawo bh cikin keawarsu




Cikin sati biyu da tayi. adambam babu inda baya zagaba,gidajen yan uwa da abokan arziqi,tindaga kan danginta harna papa,wadanda suka jima basu gantaba idan sunganta sai dai suce masha Allah,kullum Abba indai yana gida to yana tiqe damai sunansa, dan wani iri son yaron yakeyi abin sai wanda yagani,ana gobe zasu tafi kusan kwana sukayi suna hira dasu mama,washegari papa yazo yadaukesu inda takejin kewar gida dan tasaba asati biyun datayi,papa kuwa zuciyarsa cike da farin ciki koba komai farin cikinsa ya dawo,aranan suka sake barje amarci dan papa jinta yayi kamar yau ya bareta aleda dan baqaramin gyara tashaba bayan taje dambam ma,




Rayuwa sukeyi mai tsafta cike da so da qauna,kowannensu yana qoqarin kyautatama dan uwansa, kullum papa yana sake godema Allah daya sake malaka mada fauziyyah,haka suke kula da d'ansu da tattalinsa, gashi sai girma yakeyi kamar wadda ake masa pampon iska,watanninsa takwas cur yafara tafiya abin shaawa,kullum rayuwarsu abin shaawa gashi Allah ya sake budama papa hanyoyin arziqi da dama, yana kuma qoqarin sauqe dik wani nauyinta dake kansa, amma yahanata aiki yace dik abinda takeso zai mata amma banda batun aiki,ita ma taamince tinda bairageta da komaiba


Watannin Fawwaz 13 gudu ko ina ba inda baya shiga,saiyaje gidan momcy ma ya wuni acan dan ba abinda bayaci kamar ya yayyen yato sabisa girmansa,ana cikin haka tsulum saiga ciki na watanni uku murna wajen papa baa magana amma fauziyyah hankalinta ya tashi matuqa......






โœ๐ŸปFaty Mmn Faty








๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ






๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ






๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€


Written by Faty Mmn Faty


October, 2017




๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š




7โƒฃ9โƒฃ
Tunsafe bayan dawowarsu daga hospital take rizgar kuka akan cikin jikinta,tun ahanyarsu ta dawowa yake lallaminta amma kamar zugata yakeyi,hakan yasa haushi ya kamasa ya rabuda ita dan gani yake mene zai dameta tinda Fawwaz qalau yake, sai dai inkuma tana cikin layin matan da basason haihuwa dayawane kuma, shiyasa ya rabuda ita, suna isowa gida bai sauraretaba ya wuce ciki ya had'oma Fawwaz abubuwan da zai buqata ya kaishi wajen momcy ya wuni,yakai irin 3hours kafin ya dawo amma da mamakinsa har lokacin tana kwance a room nata tana aikin kuka,mamaki abin yabasa ya qaraso har bakin bed inda take kwance ya zauna,janyota yayi ya d'aura kanta akan laps nasa,kafin yafara magana anatse akuma tausashe, shalelena wai har yanzun baki haquraba haka kina ta kuka har kanki zaiyi ciwo babyna,batayi shiruba saima qara sauti datayi, hawayenta yafara share mata cikin lallami yace no wifey ya isa hakanan kukan kiyi shiru kifad'amun damuwarki kinji,amma kibar kukannan cos har cikin raina nakejinsa,ahankali ta tsagaita da kukan da dasashshiyar muryarta datasha kuka tace ni ka kyaleni naji da abinda keda muna sai hawaye sharr,haba baby dik akan kinada ciki yasa kika tada hankalinki saikace shine na farko haba my fauzy kada kiyi haka mana ki butulcema Allah akan kyautar da yamana bayan akwai dubunmu da basu samuba,kamata yayi mugode masa bawai kitada hankalinki ba ko kuma dai haihuwarce ba kyaso ko danine bakison haihuwar?, jikintane yayi sanyi yadda yake magana cikin damuwa hakan yasa dasauri ta girgiza kanta tace aa nibance banson haihuwaba ko dakaine banso, yace to fad'amun damuwarki, cikin sanyi tace fawwaz mafa shekarasa daya sannan kuma wlh nibanmanta wahalanda nashaba ko hutawa banyiba ace kuma cikine dani sai hawaye suka shiga zarya akuncinta, is ok baby ya isa haka indan wannanne kada yadameki tunda ya girma abinsa yana gudu ko ina, batun wahala kuma bana cemaki idan kinyi daya nima zanyi dayaba,so kada kidamu yanzu turn nawane nizanyi laulayi da labour iyaka kihaifo mana babynmu kyakykyawa mai kamada keh ya qarashe yanajan dogon hancinta,yanda yake maganar da lallami da taushi dik da tasan cewar bamai yiwuwa baneba amma taji sanyi har cikin ranta lokaci guda murmushi ya kubce mata,ganin tafara sakkowa yasa yace yawwa 'yan matana ko kefa amma da kintda hankalinki da nawa pls yawuce haka mu rungumi abinmu da addu'ar Allah ya kawoshi lfy,ahankali ta amsa da amin








Tin daga lokacin ta kwantar da hankakinta, ta haqura ta rungumi qaddara wacce tariga fata, da yardar Allah haka ta cigaba da rainon fawwaz da kuma cikinta,gashi tayi sa'a wannan karon batashan wahalan laulayi sai d'an abinda ba'a rasaba, cikinta nada watansa shida cur sannan ta yaye fawwaz lokacin watanninsa 16, dake yana samun kulawa sosai bazama ace yasha nonon cikiba, ana yayeshi momcy ta d'aukesa ya koma wajenta,haka papa yacigaba da kulada fauzynsa da kuma unborn child nasu,har Allah yasa yakai watannin haihuwarsa,nan suka fara tsammanin haihuwa kuma kullum suna addu'ar haihuwar tazo da sauqi,Allahu maji roqon bawansa wata ranan talata da misalin qarfe 12am naquda ya tashi fauziyyah wacce dama baccin rabi da rabi take tinda cikin ya tsufa, ba b'ata lokaci suka tafi asibiti cikin ikon Allah asuban fari ta haifo yarinyarta mace, batada maraba da mamanta dan tsabar kama wane antsaga kara,murna wajen papa ba'a magana saikace wannan ne haihuwar fari da aka masa,haka su momcy suma murna,washe gari yan uwa da abokan arziqi suka cika anata murna,ranan suna yarinya taci sunan momcy SAUDAH zasuna kiranta da FAIHA, nanma ansha hidima sosai dan baqaramin kud'i papa ya b'ararba,abin sai son barka tare da fatan Allah ya raya baby Faiha








*2 YEARS LATER*
Fauziyyah ce zaune awani tangamamen falo na alfarma,tana riqeda jariri tana shayardashi wadda dagani baifice kwana arba'inba,papane ya shigo d'aukeda Faiha akafad'arsa, hannunsa riqeda hannun Fawwaz wadda kesanye da uniform da alamu tasowarsa daga school kenan,da sallama ya shigo fiskansa d'aukeda qayataccen murmushi,d'agowa tayi ta amsa itama da murmushi tace oyoyo har kundawo,zaunarda Faiha yayi yana cewa mundawo kinsan yau friday shiyasa,tace hakanefa ai sai malam saminu yayi magana kancewar zai tafi d'akko fawwaz, nace yau kana gida kama fita daukosa lokacin bainan shiyasa baka sanar masaba,yace ok yaukam nahutar dashi, lami mai aiki takira tadauki fawwaz tacanza masa kaya,sauqarda faiha yayi yace mamana koma nan kizauna barin d'auki daddynako,nan tab'ata rai zatayi kuka, fauziyyah tace kada kiyi kuka momcyna rabuda daddy shida FARHAN ๏ผˆmesunan daddyne๏ผ‰ bazasusha ice cream namubako,gyada kanta tayi tana hawa jikin umminta,papa yace haba mamana kinfa girmane shiyasa, fauziyyah tace rikiciba idan bakwanan dik gidannan yamun wani iri gashi nakasa sabawa da sabon unguwannan,papa yace idan sunanan kuma kice sundamekiba tunma bakiyi komaiba,wani kallo tamasa wadda yasashi dariya har itama yabata dariyan tace dole kayi dariya mana,yace aidai ni kece kikasani dariyan da wani kallo da kika nausheni dashi,cikin dariya tace dafatan bakaji ciwoba to?, yace ciwo kai harya ma kunbura wajen, tace oh sorry amma kacancanci fiye da hakama,yace to miye aciki keda bawaan haihuwa kike shaba,turo dan qaramin bakinta tayi tace nifa nagaji dayin kunika yanzunkam, yace to miye aciki bakiga kuma haihuwarsu yafi sauqiba,tace umm nidai yanzunkam dan huta atow tai maganar tana juya manyan idanuwanta,yace muyi fatan samun masu albarka koma yaushene,tace hakane my only,yace yawwa matana nidai ba abinda zancemaki sai Allah ya biyaki da gidan aljanna dan kinmun komai arayuwa ,kinbani so, qaunar, da kulawa ga kuma kyawan yara, kinga banada damuwa sai fatan Allah ya bani ikon sauqe nauyinku dake rataye awuyana,cikin tsantsar shauqin qaunar mijinnta tasaka hannunta ta saqalo wuyansa had'i da kwantowa jikinsa ta amsa da amin ya Allah mijina abin alfarina akoda yaushe,saka d'ayan hannunsa yayi ya rungumeta tsam ajikinsa sunajin wani yanayi na musmman wadda sukad'ai sukasan ma'anarsa atattare dasu.......




TAMMAT BI HAMDILLAH...


*GODIYA*
DIKKAN YA BO DAGODIYA SUN TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN, NAGODEMA ALLAH DA YABANI DAMAR FARA WANNAN LITTAFI DAKUMA GAMASHI, KUSKUREN DAKE CIKI ALLAH YA YAFEMUN, ALKHAIRIN DAKECIKI KUMA ALLAH YABAMU LADANSA BAKI D'AYANMU AMEEN...


*JINJINA*
INA MIQA SAQON JINJINATA AGAREKU MEMBERS NA NA MMN FATY NOVELS GROUP,WADDA ABISA KWARIN GUIWAR DA KUKE BANI HAR ALLAH YASA NAKAIGA CIN NASARA,GISUWARKU TAMUSAMMANCE DON KUN TAKA RAWAR GANI MARAR MISALTUWA AKAN WANNAN NOVEL DIN NAGODE ALLAHU YABARMU TARE DA QAUNAR JUNA...
HAKA BANTAKUBA MEMBERS NA JUST HAUSA NOVEL,NA GODE DA QAUNAR DA KUKA NUNAMA LITTAFINA,HAKA BANMANTA DA SAURAN MASOYANABA ADIK INDA KUKE, WAD'ANDA NASANI DA WAD'ANDA BANSANKUBA,DA WAD'ANDA SAQONNINKU YAKE ISOWA GARENI DA WANDA NAKU BAI ISOBA, DIK NAGODE KUMA NIMA INA QAUNARKU ADIK INDA KUKE MMN FATY LUVS U ALL ๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜






โœ๐ŸปFaty Mmn Faty

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login