Showing 81001 words to 84000 words out of 86122 words
Chapter 28 - BUDURWAR QAUYE Complete-by miss Deejarh-.txt
tayi hanyar fita tana cewa saika fito kuma 20mins nabaka
Baby au dama bagaske kikeyiba kika tsoratani ko
Tana bakin qofa tace bakaki katashiba
Good kinmun 1-0 ko bakomai zamu hadu yafada yana miqewa
Ita kuma ta fice....
โ๐ปFaty Mmn Faty
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ
Budurwar Qauye๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ
Written by Faty Mmn Faty
October, 2017
7โฃ5โฃ
Bayan dawowarsa da kwana biyu,dasafe bayan sun karya zai fita office,saida yagama dik abinda yakeyi sannan yadawo bakin bed inda fauziyyah kezaune,yana zama ta kauda kanta gefe fiskanta babu walwala da alamun fushi takeyi dashi, ganin yadda taci magani tawani juyarda kanta gefe guda saita basa dariya,aifa tanajin yadda yake mata dariya saita qara qulewa,hannunsa yasa ya juyo da face nata yana kallonta kuma baibar dariyar ba,cikin fushi tace nikakema dariya ko saboda ganan mental agabanka, sai anan yayi magana yace no nibadake nakeba baby,to inbadani kakeba kaidawa tunda dagani sai kai ne adakinannan,yadda tai maganar tana murguda mai baki shiyasake basa dariya,haushine yasake kamata ta rarumo pillow tana kwada masa,riqe pillow din yayi yana cewa nadaina baby nadaina barinsakeba kuma bafa dake nakeba,kamar zatayi kuka tace nidai kakyaleni naji da guda daya bakawai kazauna kanamun dariyaba baicin ka hanani fita, baby kece kikasakani dariya da kike fushin rashin gaskiya,tace naji banada gaskiyan katashi katafi abinka ba ruwanka dani sai hawaye sharr,ahankali yace ya salam babyna akan nace kizauna agidane kike fushi hadda kuka?,ita dai bata kulasaba saima cigaba da hawayenta datakeyi,hannunsa yasaka yana goge mata hawayen da murya mai taushi yake cewa ya isa hakanan badai unguwaba zamu tafi tare amma kigane badagangan ne nahanaki zuwaba aa saidan yanayin da kike ayanzun,da kinfita qafafunki sufara ciwo shiyasa amma kinsan ai inda badan haka taya zan hanaki zuwa gidan TJ,tunda kinason zuwa barin hanakiba amma on one condition,dasauri tace nayarda fadi naji,bazaki yini azaune waje dayaba kitakuramun babyna yaqarashe maganar yanajan dogon hancinta,eh nayarda nayarda,yace toh muje kisaka mayafinki muje nasauqeqi kada na makara,cikin zumudi ta miqe ta fice zuwa bedroom nata,murmushi yayi yana kallon yadda tafita da murnanta sai ya tsinci kansa cikin nishadi dan dik abinda takeyi birgesa takeyi har cikin ransa kuma bai qaunar bacin ranta
Aqofar gida ya sauqeta yace kigaida mmn mubeen saina dawo da yamma zanshigo mugaisa,tace toh Allah ya tsare tamasa kiss a chiks nasa har data fita yace emm baby jimana,juyowa tayi tana kallonsa,cikin kallon soyayyah mai narka zuciyar wadda akema yace tum apna kayalakna๏ผkikularmun da kanki๏ผ,cikin murmushi tace i will insha Allah,good my princess yafada ,itakuma tace bye sannan ta fice shikuma yaja motarsa ya wuce,tana shiga khairy da murna ta tareta tana zolayarta barka da zuw mai sarauta,uwargida kuma amarya agidan likita,cikin dariya tace fadi kanki tsaye wannan haka yake,bayan sungaisa sukayita hiransu na yan uwa abin shaawah,haka suka wuni tate har TJ yadawo sai wajen4:30pm sannan papa yadawo amma haka TJ ya hanasu tafiya wai sai sunyi dinner tukun sutafi,haka suka haqura sai bayan ishai sannan sukafi amma kaginnan fauziyyah ta matuqar gajiya sabida yadda qafafunta ke mata ciwo, kawai sotake su isah gida dan tagaji da zaman motanma, tun amotan tafara kuka tana wayyo qafarta,haka yadinga lallaminta har suka iso gida,tundaga ranan fita inba yazama doleba ko antinatal bata zuwa ko ina
Haka suka cigaba da rainon cikinsu, inda papa yake matuqar bata kulawa na musamman irin wadda mai ciki take buqata,cikin yana rayuwa.cikin halin lfy har Alah yasa ta cika EDD nata sai dai haihuwa shiru,ganin ta wuce EDD nata kuma haihuwa shiru yasa tafara damuwa dan batada damuwar data wuce ganin tarabu da cikin jikinta cos tagaji dashi sai baqar wahala datake sha,ga ciwon qafafu idan tazauna dakyar zata rarrafa ta tashi,ganin yadda hankalinta ya tashi sosai yasaka papa damuwa amma bai nuna mataba sai lallaminta dayake hadi da rarrashi,yanzunma suna kwance har wajen 12 nadare taqiyin bacci,babyna yakira sunanta ahankali cikin natsuwa,umm kawai ta amsa, meya hanaki bacci har wannan lokacin umm yana shafan gashin kanta,cikin damuwa tace nibanasonyin bacci dawurine saina farka cikin dare nagagara bacci idanuna su bushe,baby damuwar da kikasama rankinefa yasa har baki iya bacci,tace aiba dole nadamuba khairyfa lokacin data haihu batama cika EDD nataba ammma ni harna wuce da kwana biyu sai kuma tafara kuka,haba baby ya kike abu kamar wacce bakisan cewar shifa EDD dama 2weeks before or 2weeks after bane,pls naroqeqi ki kwantar da hankalinki kda kije BP naki ya hau baicin bakidashi,haka yasamu hartayi shiru da haka har bacci ya dauketa, washe gari bayan yadawo daga office suna zaune yace baby yadai jikin bakinjin komai,tace babu abinda nakenakeji nikam,yace shikenan Allah ya kawo haihuwan cikin sauqi,tace amin ya Allah
Bayan sallan ishah suna zaune suna cin abinci sai ya lura bataci sai juya spoon din takeyi ,cikin kulawa yace babyna yadai bakicin abincin koba kyason asamomaki wani, aa kawai maratane ta kulle,marakuma baby, tace eh Allah kuwa yace to kidaure kici abincin,tace sai anjima idan tasakeni amma yanzun barin iyaciba,hankalinsane yaji ya tashi amma bai nuna mataba dan tunda yamma daya dawo yaga alamun haihuwa ajikinta yadda cikin yayi qasa sosai fiye dana kullum,shima abincin da bai qarasa ciba kenan
Wasa farin girki tun tanajin abu kamar wasa har yazama gaskiya dan wani matsanancin ciwon mara da qafafu takeji kuma batsan taya zata misaltashiba bama,12am abunfa yaci tura bashiri yadauketa sai hospital akanhanya yakira momcy yafda mata sunkusa isa asibiti fauziyyah tana labour ,aifa nan itada da daddy suka taho asibiti ba shiri,papa suna isowa sibiti aka wuce da ita labour room,shima bayansu yabi ya shiga ciki,sai dai tashin farko ana gwada BP nata akasamu yahau sosai har 160,nanfa hankalinsa ya tashi dik yasan cewan hakan tana faruwa amma dai yadamu sosai sabida tsoron kada eclemsia ya shigeta
Har akayi sallan asuba shiru bata haihuba sai dan karen azaba datake shafawa,nanfa papa yasake inda yakama ya birkice shima lallashi hadi da nasiha su momcy sukai tamasa haryasamu natsuwa,amma ya gagara komawa labour room din cos bazai iya ganinta awannan halinba,suna zaune saiaddua dasuke mata amma babu wanda akafadama around6:30am ta haiho qaton danta namiji,wani saeedah taji lokaci guda,jin kukan jariri yasa papa miqewa cikin sauri yashige labour room din,kanta ya nufa ya riqe hannunta yana mata sannu tare da adduoi,sai daime anasake gwada BP nata akaga yasake hawa sosai180,aifa nan hankalin papa ya kuma tashi take ashiga bata taimakon gaggawa gudun abinda zaije yazo.....
โ๐ปFaty Mmn Faty
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ
Budurwar Qauye๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ
Written by Faty Mmn Faty
October, 2017
7โฃ6โฃ
Hannunsa sarqe cikin nata ya riqe gagam kamar za'a kwace masa ita,bakinsa yakai saitin kunnenta yana kiran sunanta cikin natsuwa da sanyi,babyna kina jina babyna,da kai ta amsa masa alamun eh tana jinsa, ajiyar zuciyah mai qarfi ya sauqe jin tana cikin hayyacinta,wasu allurai Dr Zainab tamata sabida BP nata kafin tasa aka miqo babyn saitin fiskanta tace mata madam ganan babynki mene kika samu?, kallonta takai kan babyn nata fari sol dashi kuma qato nan take wani qaunarsa taji yaratsa dikkannin jiki da bargo nata, cikin sanyin murya tace baby boy ne,murmushi Dr tayi tace good,sannan aka wuce da babyn dan agyarashi,haka papama sai alokacin yaqarema abinda ta haifa kallo sabida hnkalinsa na akan matarsa da lfyrta,murmushi kawai yake yana dad'a hamdala ma ubangiji abisa kyautar daya masa,yana rungume da ita har aka gyarata aka d'inketa dan ta qaru sosai kasan cewar girman yaron,dikda anmata alluran rage zafi amma baihana papa lallaminta yana shafar knta cikin salon soyayya da kwantar mata da hankali har aka gama mata komai,dakansa ya shigar da ita toilet dake cikin labour room din yamata wanka tsaf sannan ya fito wajen su momcy ya dan karb'an kayanta
momcy tana ganinsa tace yadai papa su fauziyyah suke,da murmushi sosai afiskansa yace momcy lfynsu qalau kayanta ma zaki bani dan zaa maidata obstatric room,cikin murna tace masha Allah shikuma angonnawafa dan nurse tacemun namijine,sake fad'ad'a fara'arsa yayi sannan yace shima lfyrsa qalau suna shiryashine amma saikinganshi farisol dashi kyakykyawa kuma qato shiyasa ya bata wahala,momcy takama baki tace oh papa babu ko kunya kake jero wad'anannan bayanai haka,d'an sosa qeyarsa yayi yace kai momcy yawanefa yanzun wane kunya kuma ai gara mutum ya nuna jin dad'insa tunda kud'i baxai saya masaba,kayan tamiqo masa tace Allahu ya shiryeka papa kaikam kunyarka da sauqi tafada tana cewa kafin kufito barinje office d'in daddy toh nasanar masa lfynsu qalau sannan ta wuce, shima ya koma ciki
Dakansa ya shiryata tsaf,sannan ya sunkuyo da kansa dai2 face nata yace my princess sannuko, murmushi tamasa kawai sabida batajin qarfin jikinta,ina kemaki ciwo? ya tambayeta yana shafan kanta, babu tafad'a, sai dai banjin qarfin jikina ne kawai, Alhamdulillah idan kin huta zakiji kinware kinjiko my life, gyad'a masa kanta tayi dai2 da nurse ta qaraso wajensu hannunta d'aukeda babyn, cikin girmamawa tace Dr ganan babyn tana miqo masa,hannu biyu yasa ya karb'i d'ansa kuma gudan jininsa,cikin so da qauna marar misaltuwa yake kallonsa ga yalwatatticiyar fara'a kwance kan fiskansa,lokaci guda yasakejin qaunar yaron kamar ya maidashi cikin cikinsa,yaro qato kyakykyawa mai kama da babansa dan babu ko tantama kamanninsa sak papa,sai qamshi mayukan jarirai yakeyi,an saka masa kayan sanyi farare sol masu sirkin light blue,ankuma nadesa cikin light blue showel sai qamshi yakeyi,nan take ya tofa masa adduo'i tareda sumbatarsa ta ko ina,fauziyyah kuwa kallonsu take cike da zallar qauna dan sun matuqar birgeta,kallonta yayi yace madam ganan babynmu karb'esa kisa masa albarka ya miqo matashi,karbansa tayi tana murmushi sannan itama ta tofa masa adduo'i
nurse ce tadawo tace yallaba'ai za'a maidata dkin hutu sabida ta huta sosai, is ok yafada yana karba'an babyn, itakuma tadawo kan wilchair aka turata,abakin qofa sukaci karo da momcy dawowarta kenan sai suka wuce room da aka kai fauziyyahn,papane ya jawo plask ya had'a mata tea mai kauri ya tallafota yana bata inda momcy ke riqeda yaron tanata kan buga waya tanasanar da haihuwan,bayan tasha tea sai anan bacci yafara fisgarta sabida alluran da aka mata,bada jimawaba bacci ya d'auketa,sai anan papa yaji natsuwarsa yadawo jikinsa,daddyne ya shigo momcy ta miqo masa babyn tana cewa ganan abokinka sai bacci yake da alamu zaiyi haquri ba irinsu ooba,tafad'a tana kallon papa,dariya kawai yayi ya fice dan yagane dashi momcy take,yana fita yafara buga waya yana sanarda qaruwan da yasamu, haka ma'aikatan asibitin wad'anda suka sami labari sukaita masa murna,shikuwa bakinnan bai rufuwa tsabaragen farin ciki
Kwananta d'aya da haihuwa suka koma gida inda yan uwa da abokan arziqi suka dinga zuwa asibiti gaisheta,hakanan dik wata kulawa da maijego da yaronta ke buqata momcy tana basu,hakan yasa basuda matsala,cikin ikon Allah BP nata ya sauqa sosai dikda bai dawo normal ba
Kwanansu Abba da mama da qanwar maman umma hajja wadda itake binta amma bata da aure mijinta rasuwa yayi suka zo bh kuma ita zata zaunama fauziyyah zuwa arba'in,fauziyyah taji dad'in zuwansu sosai haka suka yini lis sai yamma suka tafi,bayan magriba ya maida momcyma gida tunda ganan umma hajja,suna shiga falo zaune suka sami daddy yana kallon Aljazeerah news, momcy tace barita watsa ruwa tukun data zauna sannan ta wuce,bayan papa sun gaisa da daddy nan yake tambayarsa umm daddy dama inason tambayarka wanne suna za'a sanyawa yaron,murmushi daddy yayi had'i da gyara zamansa yace kaji kafa Alamin dawani zance,aikai zaka zabi sunan daka yadace saika masa hud'uba dashi,shiru yad'anyi yace shikenan daddy zanmasa hud'uban da sunanka,kallonsa daddy yayi yace anyakuwa bakaso kankaba banason kazamo cikin mutane masu son kansufa,kallon daddy yake cikin rashin fahimta yace menayi daddy?, daddy yace inhar dacewane to sunan Abbanku shiya dace da yaronnan sabida haka nina yafe asanyawa masa sunan Abban fauziyyah dan aminina ya cancanci fiye da haka,papa yace insha Allahu sunan Abba zaa saka masa ,cikin jin dad'i daddy yace masha Allah, Allah ya muku albarka,ya amsa da amin, nan sukaita hira har momcy ta fito kafin yamusu sallama ya tafi
*****
Washegari dasafe kamar kullum ya shiga ya dubasu yaga yadda suka kwana,cikin sa'a yau yasamu fauziyyah idanunta biyu harma tayi wanka, dan yau jikinta da sauqi sosai takeji,shima babyn an masa wanka ana saka masa kaya kenan ya shigo, har qasa ya duqa yagaida umma hajjah,bayan sungaisa ta miqo masa yaron dan tagama shiryashi sannan zata fice, cikin girmamawa yace umma nifa fita zanyi nashigo mugaisane dama, tace lah bakomai zanhado mata abin karine kayi zamanka sannan tafice, tana fita ya maida kallonsa kan fauzynsa wanda shigowarsa yakejin wani shauqinta na d'ibarsa amma ya matse sabida idanun umma hajja, wani kyau yaga tamasa tayi wani bulbul da ita irin cikar jegonnan, matsowa yayi bakin bed inda take zaune ya kwantar da yaron abayanta kafin ya rungumeya ajikinsa yanajin tabbas yayi keawarta dan rabonda ya kebe da ita haka tun randa ta haihu,itama sake narkewa tayi ajikinsa cikin salon murya mai sanyi tave momrning myonly, saida yabata wani hot kiss sannan yace morning my princess,kuntashi lfy dai, lfy lau muke n u?,yace nima haka sai matsanancin keawarki dake damina baby i missed u so much yafada yana kissing dogon hancinta,tace nima hakafa yace eyyah kice zamuna dan fakan idanun umma mudamke rage zafiko yafada yana kashe mata idanu,zaro idanu tayi tace waa tab nikam banceba,dariya yayi yace sarkin tsoro meye nawani zaro idanu, tace bawai tsoro bane kawai banmanta labour room bane,yace indannan wannan ne kada kidamu next nizanyi labour d'in tinda kinyi naki ko sweety, tace ah lalle kuwa naqi wayon,yace toya jikin dai?, tace dasauqi sosai,yace good amma ba inda kemaki ciwo ko? aa babu komai yanzunkam,yace yayi kyau tinda har kinwarke kawai kifara shirin karban new baby tunda yazunma babu wanda zai ganki yace kinhaihu,tace lallekuwa ainida haihuwa bayanzuba, yace tab kisake lale danni dik shekara sai kin haihu sonake natara yara masu yawa yafada yana miqewa tareda d'aukar babyn ahannunsa,tace umm maganarka batada amsa, yace ko,tace yess,yace zamugani to,baby barinje da my little baby inason zan masa huduba, tace toh, sannan ya fice.........
โ๐ปFaty Mmn Faty
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ๐พ
๐พ๐พ๐พ
Budurwar Qauye๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ๐คท๐ผโโ
Written by Faty Mmn Faty
October,2017
7โฃ7โฃ
Baifi 30mins ba ya dawo dashi sai kuka yake zabgawa,afalo yasameta tana breakfast,jin kukansa yasa ta ajiye spoon d'in hnnunta ta karb'esa,baby sauri kibsa bincinsa ko yunwane yake dminsa yayi maganar yana kallonta,tace is possible ma hakan cos yayi wanka baishaba kuka fita,cikin tausayin yaron yace ayyah my little baby am sorry daddyne ko yaqarasa maganar yana shafa kan babyn,shikuwa tunda yasamu ya cafke abincinsa yayi shiru sai zuqa yake abinsa,papa cikin qaunarsu ya zuba masu idanu yana kallon yadda take shayar da yaron,qirjinnan acike taf kuma atsaye cak kamar bata haihuba nan yaji ransa ya biya take ya miqa hannunsa yana shafan samansu,d'agoda fararen idanuwanta tayi tana kallonsa kafin tace my one kanason ya kwarene?,aiko cikin sauri ya d'auke hannunsa yana cewa Allah baby nayi missing nimafa gaskiya that's y nad'anji duminsu yaqarashe maganar murya qasaqasa,murmushi tayi sosai tace toko zaka shane?,d'an zaro idanu yayi yace aikam da zuqa 1 dan zuqe masa candy candyn,atare sukayi dariya sabida d way yayi maganar irin so funny d'innan,ahankali yace baby bakitamb ayi sunan da za'a sakama babynmu bafa gashin harna masa hud'uba batareda neman shawarinkiba,cikin natsuwa tace nikam dik sunan daka zab'a masa is ok awajena sai dai ince Allahu yamasa albarka ya kuma raya manashi rayuwar addinin musulunci,cikin jindad'in addu'arta yace amin ya Allah my wife,nagode da kika fahimceni sosai nasan kuma zakiyi farin ciki da sunan dana zab'armasa cos sunan mutum mai matuqar daraja da qima da kuma dattaku wanda nake fatan yadauko halayen maisunan,dan yanada kyau idan zakayi takwara kayima mutumin kirki,kodan kwad'ayin yasamu halayen kirki irinna mai sunan,cikin jinjina kai tace wannan haka yake kuma tayi na'am da zancensa,yace mata kicanki wanni sunane,batareda tunanin komaiba tace sunan daddyn mune dan har ga Allah tada'au sunan daddyne akasamasa,murmushi yayi had'i da girgiza kansa yace nop wifey bataciba,da mamaki ta dubesa kafin tace komai yace sunan Abbanmune wato SA'EED,kallonsa takeyi kurr yayinda taji wani sanyi aranta yadda papa ya mutunta mata mahaifinta,lumshe idanunsa yayi ya bud'e kafin yace yess sunan Abbanmune inyaso zab'i yana wajenki saiki masa alkunya dan bamai kiramun sunan mahaifi direct atow,rasama mezatace masa tayi zata fara godia,yace shshssh ya isa hakanan baby nimafa mahaifinane muyi fatan Allah ya albarkaci rayuwarsa,cikin murya mai sanyi tace ameen my only,sannan tace to zamuna kiransa da FAWWAZ,yace nice name shikenan tunda yamiki nima yamun,miqewa yayi yace barinje office madam zanbiya gida tacan so sai yamma zandawo tunda naga bakwa rabo da baqi,tace Allahu ya kiyaye adawo lfy akuma gaida su momcy dikdama d'azun munyi waya,yace amern babyna saina dawo saida ya paking forehead nata da swt kiss.kafin ya fice yabarga tanajin wani sabon qaunarsa har cikin ranta
Bashi ya dawoba sai yamma lis,sabida ayyukan dasuka riqesa a office,ga TJ yamasa waya kancewar zaishigo d'aukar madam nasa dan awajen fauziyyah ta yini dikda itama tsohon cikinne da ita,kaya niki niki sukaga ana shigowa dasu wadda tunda akayi haihuwar kullum acikin hidima yake baiko gajiya,saida ya gaida umma sannan ya wuce side nasa ya watsa ruwa ya fito falonsa na qasa dan TJ najiransa,yana shigowa TJ yafara yayi dai ngon qarni,kashe hannu sukayi papa nacewa fad'i kanka tsayeka qara,yace anahaka ango na fauziyyah mai komai dozen,yace toya son ranka saidawa,TJ yace yakuwa inba nace Allah yaqara dankwan soyayyah, papa yace oho nad'au sab'anin haka zakace ai,TJ yace waneni nan suka sheqe da dariya sukayita hiransu har aka kira sallan magrib, saida sukayi dinner tukun suka tafi
Haka kwanaki na tafiya har yau ana gobe suna arananne kuma jama'ar dambam suka iso, aunty mabarukhama yau ta iso aunty niima kuwa kusan kullum saitazo,washegarin suna akayi taro lafiyyen taro wadda fad'in irin kyau da fauziyyah da fawwaz sikayi b'ata lokacine,haka zalika irin kudi da kayan da suka samu abin sai son barka dan Abba sun taka rawar gani matuqa haka yan uwata ba,a barsu abayaba, kaxalika su momcy da daddy sunyi bajinta sosai,haka abokan papa tasamu kyaututtuka daga wajensu,mai kankat d'in kuwa wato uban gayyar DR ALAMIN,kayane na kece raini abin har bazai qirguba,kudi yakashe kamar ba gobe haka ya baje ya nuna farin cikinsa sosai,haka akayi hidima sosai akayi taro lfy akawatse lfy bayan anyi walima da yamma anraba kyaututtuka na abubuwa mai d'aukeda photon fawwaz,jama'a sunata saka albarka haka,kowa ya koma gida cike da