Showing 69001 words to 72000 words out of 86122 words

Chapter 24 - BUDURWAR QAUYE Complete-by miss Deejarh-.txt

04 Jan 2025

8880

mata dan bata taba ganinsa cikin wannan yanayi hakaba


Sannu Allah ya sauwaqa amma lfy kafita ko dama kanajinsa ajikinka


Tai magnar tana miqa hannunta jikin wuyansa ta taba


Nan taji zafi zau.....






*Gaisuwa mai tarin yawa agareki Auntyn Papa Mmn Faty ta๐Ÿ‘๐Ÿป*








โœ๐ŸปFaty Mmn Faty








๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€


Written by Faty Mmn Faty


September, 2017






6โƒฃ4โƒฃ
Wani sabon tausayinsane ya dirar mata lokaci guda


Banda shaking ba abinda jikinsa keyi, kansa kawai ya iya gyada mata


Haka kawai taji bazata iya tafiya ta barshi awannan yanayinba


Zama tayi akan bedside drawer tadaura hannunta akan goshinsa


Murya ahankali tace toh kanemi magani kasha kaji tafada tana kallonsa


Murya ashaqe yace nasha bayan nashigo


Cikin tausayi tace toh Allah ya sauwaqa


Ganin yadda gabadaya yanayinta ya sauya ta shiga damuwa sai kawai yadan razana kamar wani abin tsoro yagani


Cikin sauri ta riqosa ta qanqamesa tana cewa subhanalillahi ya Alamin menene?


Sake razana yayi ya qanqameta shima aifa nan tafara kuka hawaye wani nabin wani tana cewa meya sameka kamin magana mana sai kuka take dik tafirgita da yanayinsa


Yadda hankalinta ya tashi sosai saiyaji tausayinta ya kamasa


Ahankali yake cemata relax baby ba abinda zaisameni haka fever na yake so ki kwantar da hankali kinji


Da muryar kuka tace aa kam kodai nakira momcy awayane akaika hospital


Aa baby kada kitayar masu da hankali nafarajin sauqi ma da yardar Allah zansami sauqi


Ganin yafara samun natsuwa ya kuma rungumeta ya lafe ajikinta yana sauqe numfashi yasa tadan tsagaita da kukan amma batabar hawayeba


Sunkai 10mins ahaka kafin ahankali yace baby zafi nakeji sosai


Zafi kakeji ya Alamin tafada tana goge masa zufan goshinsa


Gyada kansa yayi yace sosaima


Yaye masa blanket din tayi ganin dik jikinsa ya jike da zufa irin alamun sauqan zazzabi


Tace Alhamdulillah aizafin nasauqan zazzabin ne sannu ya Alamin Allah ya sauwaqa


Lumshe idanunsa yayi yace Amin baby nagode da kulawarki gareni


Murmushi mai sanyi tamasa tace bakomai kona qaramaka qarfin AC dinne


Yace qaramun baby , toh tafada tadauki remote din taqara masa qarfin AC din


Nan da nan sanyi mai dadi ya karade dakin


Cikin kulawa tace ko zakayi wankane kadan sami qarfin jikinka


Kwantarda kansa yayi akan laps nata yace as u wish baby amma banjin qarfin jikinane yanzun


Ayyah sorry kasan jiki da jini barin hada maka ruwan wankan ko


Amma banson warm water baby


Tace i know but tinda da fever ajikinka kada yakuma dawomaka dashi


Cikin shagwaba kamar qaramin yaro yace pls baby Allah banson ruwan zafi


Tace is ok shikenan barinzo nan tazame kansa ahankali ta daura akan pillow ta fice toilet


Yaune shigarta na farko toilet dinsa nan takuma tabbatar lalle ya Alamin mutum ne mai tsabtar gaske komai tsaf saikace baa amfani dashi


Bathtub ta cika masa da ruwa tasaka masa turaren wankansa sannan ta fito da towel ahannunta


Tsayawa tayi akusa dashi tace ya Alamin shiru bai amsaba sake kiransa tayi akaro nabiyu


Uum yafada yana bude lumsassun idanunsa


Jikinne ta tambayesa
No kawai banjin karfin jikinane yafada


Let me help u tafada tana miqo masa hannunta kan ya riqe


Aiko bai bata lokaciba ya riqe tattausan hannunta ya tashi ahankaki tana riqe da towel din tarakasa har toilet


Miqa masa towel din tayi sannan ta fice cikin sauri


Murmushi yayi ganin haqansa ya kusa cimma ruwa ya kuma gaskata maganar Aunty Naja dan tabbas yanda tanuna damuwarta qarara akansa hakan ya nuna tana sonsane


Baiwani jimaba ya fito daure da towel a waist nasa
Sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsun hannunta


Basarwa yayi kamar baisana da itaba ya wuce yadan shafa cream kadan ya fesa spray ajikinsa


Wasu kayan shan iska ya saka kafin ya dawo kusa da ita ya kwanta gamida lumshe idanunsa


Ya Alamin muje kadanci wani abin mana kada ka kwanta da yunwa


No bani shaawan komai baby just black tea nake buqata


Marairaice murya tayi tace aa pls don't say that mana kobayawa kadanci inyaso saina hada maka black tea n inbakason fitane nakawo maka nan inyaso


Dan yamutsa fiska yayi yace shikenan muje toh amma saidai kidan riqemun hannuna cos am feeling dizzy


Allah barin kawo maka nan idan bazaka iya zuwaba


Aa muje kawai yafada yana yunqurin tashi zaune


Tana riqe da hannunsa suka fito har dinning room


Nan tayi serving nasa kafin itama tadan zuba kadan dan batajin cin abincin itama


Kawai dan yadancine yasa itama tadan zuba


Bayan sun kammala wadda dukkanninsu kowa yadan chakulane ya bari


Bayan yasha tea din tace zaka koma dakine


Aa muje falo dai nadan kwanta acan


Ok tafada kafin suka koma falo shiya kwanta itakuma tana zaune agefensa sai faman sannu take masa


Can taji yayi shiru irin bacci yadan daukesa while idanunsa biyu likimo kawai yayi


Xubama kyakykyawar fiskansa idanu tayi tana jin wani sabon sonsa da tausayinsa suna ratsata


Sunjima ahaka hartafara jin bacci shikuma dagangan yaqi ya tashi yafison tagaji danknta


Ganin bacci na neman kwasheta awajen yasa tasa hannunta tadan bubbuga hannunsa


Ya Alamin katshi ka koma daki kada jikinka yayi ciwo


Bude idanunsa yayi ahankali cikin murya kamar mai bacci yace umum kibarni kawai anan zankwana


Anan kuma?ta tambayesa


Umm anan zan kwanta bani shaawan kwana a room nawa har garamun nan


Shiru tadanyi harga Allah ita bacci takeji kuma bazata iya tafiya tabarsa afalo shikadai ba ga ba lfy ce dashi ba


Cikin sigan lallami tace haba ya Alamin taya zaka kwana anan baicin dik yawan dakunan gidan nan


Idan can baimakaba saika canza wani dakin bawai ka kwanta anan ba


Sai dai muje room naki ya fada kansa tsaye


Shiru danyi tana nazarin maganarsa


No kada kisama kanki tunani kije ki kwanta abinki sai da safe yana fadin haka ya juya mata baya


Shiru ta danyi nadan lokaci kafin murya asanyaye tace katashi to muje


Aa barin takureki bafa kije kawai abinki


Umum baka takurenba muje ka kwanta acan din badamuwa


Yunqurawa yayi ya miqe zaune tare da miqo mata hannunsa


Riqesa tayi ya miqe ta kashe komai suka wuce


Har bakin gado takaisa saida ya kwanta sannan ta juya nan ta tsinkayi muryarsa yana cewa inazaki


Batare da tajuyo ba tace zancanza kaya nane ta wuce ta dauki kayan baccinta ta shige toilet


Acan ta canza kayanta sannan ta fito blanket ta dauka ta nufi kan sofa ta kwanta


Dik abinda take yana kallonta


Mene haka kuma zakije can kikwanta


Eh kai ka kwanta akan bed ni nanma ya isheni tafada tana lulluban jikinta


Tashi zaune yayi yace aa kam keda dakinki barinzo intakurekiba, kidawo nan sai ni na koma falo inyaso inkuma ba hakaba kizo kikwanta abinki, inbakuma guduna kikeba


Tace ya Alamin na roqeka ka kwanta abinka ni hakanm yamun


Ganin ya miqe dagaske zaifita yasa tace shikenan zandawo ka kwanta toh


Tasowa tayi tawuce can qarshen gado ta kwanta sannan shima yazo ya kwanta abaki baki


Amma yana tunanin hanyar da zaibi ya jawota jikinsa


Itakuma tana kwanciya bada jimawaba bacci ya dauketa


Kamar amafarki taji nishin mutum kuma bana lfy ba cikin firgita ta tashi zaune ta waiwaya ind yake kwance


Nan taganshi qudundune acikin blanket sai rawan sanyi yake yana nishi samasama


Batasan sanda ta isa gabansaba tana kiran sunansa ya Alamin jikinne ganin ya gagara amsa mata kawai saita fashe da kuka tana cewa saida nace inkira momcy ka hana yanzun gashi dare yafara yazanyi


Murya ashaqe yace sanyi nakeji pls kitaimakamun sanyi


Tace inqara maka bargonne, murya narawa yace koma mene kimun kitaremun sanyin nan


Qara masa bargon tayi amma still baidaina shaking ba


Hankalinta inyayi dubu ya tashi sai hawaye datakeyi wani nabin wani


Cikin kuka tace katashi mutafo asibiti kaji


Girgiza mata kai yayi yace yace aa sanyi kawai nakeji banjin zazzabin


Tace ai shine alamun zazzabin nanan kenan nidai mutafi asbiti adubaka




Yace aa abu daya zakimun nasamu sauqin sanyinnan shine dumin jikinki pls ki kwanta ajikina


Ba musu ta yaye bargon zata kwanta yace saikin cire rigarki sannan nasamu dumin jikinki


Tsabar yadda take adame ganin halin dayake ciki batai musuba ta cire doguwar rigar baccin dake jikinta ta kwanta ajikinsa


Lumshe idanu yayi yana jin sauqan niima har cikin bargonsa
Gyara kwanciyarsa yayi ya matseta sosai akan qirjinsa lokaci guda yaji wani kasala ya dirar masa har idanunsa na rufuwa


Itama wani yanayi ta tsinci kanta aciki amma ganin yadda yake cikin halin rashin lfy saita haqura ta kwanta sosai


Ahankali hankali yadaina rawan sanyin ya kuma daidaita natsuwarsa dan bacci sosai yafaraji


Itama bada jimawaba baccin yasake dauketa


Ranan shima kwanan farin ciki yayi koba komai yanzun yana ganin nesa tazo kusa


Sassanyar iskan sanyin asubane daya karade sararin samaniya wanda ya sanadin sanyaya duniyar baki daya shiya qara sanyaya dakin daya hadu da sanyin AC


Hakan yasa taji sanyi yamata yawa har yayi sanadiyar farkawarta


Sannu ahankali ta bude idanunta nan taganta kwance tayi daidai ajikin papa


Yinquri tayi cikin sauri zata matsa sai taga ya motsa aifa nan tasake lafewa ajikinsa dan batason yafarka yagan ta awannan yanayin


Daga ita sai dan guntun wando ajikinta.....






โœ๐ŸปFaty Mmn Faty










๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ






๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ






๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ






Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€


Written by Fat Mmn Faty


September, 2017






6โƒฃ5โƒฃ
Batasan cewar ya rigata farkawaba kawai baison jikinsu ya rabune yasa yayi kamar bacci yake


Cikin dabara ahankali ta zame jikinta daga nasa ta jawo rigarta ta saka


Lallabawa tayi ta sauqa ta nufi toilet Alawala tayi tadawo tafara sallolinta kamar yadda tasaba


Shikuma tun data tashi yaqura mata idanu yana kallonta harta shige toilet


Lumshe idanunsa yayi yana yaba surar da Allah yai mata, wani murmushi yasaki daya tuno yanayin qirjinta


Ganin har zai makara sallan asuba yasa shima ya miqe Ahankali ya fice dakinsa


Wanka yayi sannan ya daura alawala ya fito yayi sallansa adaki


Sai wajen 6 sannan ya dawo room nata lokacin ta idar da adduointa tana ninke sallayan


Bakin bed ya qarasa ya zauna saidata maida komai wajen zamansa sannan ta dawo ta zauna aqasa jikin qafafunsa


Murya Ahankali tace ina kwana ya Alamin


Da murmushi afiskansa yace lfy lau babyna


Ya jiki?tafada ahankali


Dasauqi sosai baby dafatan kintashi lfy daiko


Tace lfy Allah ya sauwaqa


Amin yafada yana kallon yadda ta sunkui da kanta irin batason su hada idanun nan


Baby ya kira sunanta da wani salo


Har cikin zuciyarta taji sautin muryarsa,naam ta amsa asansaye


Taso kiji wata magana


Babu musu ta dawo gefensa ta zauna


Zamewa yayi ya kwanta akan laps nata cikin sanyin murya yace baby nagode nagode da kulawar da kika bani Allah yabani ikon kyautata maki nima


Murmushi tayi dan taji dadin kalamansa tace bakomai ai haqqinane na kula da kai lokacin dakake buqatar hakan


Yace toh nagode


Dame zakayi break nadafa maka ta tambayesa


Shiru ya danyi yace nibanjin shaawan komai dan nayi loosing apatatide


Da muryar lallami tana dan shafa kansa tace haba dai daurewa zakayi badan dadiba kadanci wani abin
Aidai bai yiyuwa kazauna da yunwa daiko


Dan yatsina fiska yayi yace shikenan naji


Tace to mezakaci


Anything ya amsa yana lumshe idanunsa dan yanajin dadin yadda take sosa masa kansa




Shikenan barinje nadanyi aiki, aa baby kibari bayanzuba mana


Tace toh shikenan naji


Dahaka har bacci ya daukesa sannan tazameshi ahankali tafice danyin ayyukanta


Sai 10 taqare komai tadawo dan tayi wanka nan ta tarar baya dakinta


Wanka tayi fess tafito ta shirya cikin atampa dinkin doguwar riga wanda tamata matuqar kyau


Dinkin yazauna sosai ajikinta kamar kasaceta ka gudu haka tayi kyau


Fitowa tayi sai qamshin humra ke tashi ajikinta ta nufi dakin papa kan yafito ya karya


Tasaka hannu zata bude qofar falon shikuma ya rigada ya bude aiko saita afko ciki dan tabada qarfinta wajen jingina ajikin qofar


Nan tafada kan faffadan qirjinsa tana sauqe numfashi dan ta tsorata, zatonta aqasa data fadi


Shikuma tana sauqa kan qirjinsa ya shaqi wani niimtaccen kamshinda ya haifarmasa da kasala lokaci guda


Hannunsa ya daura akan bayanta yace am so sorry baby bansan kina wajenba


Kanta ta kwantar sosai ajikinsa kafin tace bakomai nasan bakasaniba ai ammafa na tsorata


Eyyer am sorry my dear kada kitsorata am here kinji

Kanta ta gyada kawai sabida yadda yake wani shafan kunnenta da hannunsa harya gangaro zuwa wuyanta


Cikin wata iriyar murya saitin kunnenta yace baby sarqannan tamiki kyau sosaifa yana shafan jikin wuyanta


Wani yarr taji harcikin jikinta yadda yake maganar yana wani shafanta kasa jurewa tayi cikin qarfin hali tace ur breakfast is ready


Ok thanks a lot mujeko yasake maqaleta ajikinsa


Ahaka suka sauqo sai wani shafata yake yana sunsunan jikinta kaman wani sabon maye itakuma dik jikinta yasake tawani lafe ajikinsa


Kujera ta jawo masa ya zauna sannan itama ta zauna agefensa


Faten irish potatoe tamasa mai dan ruwaruwa yasha alayyahu da hanta irin namarasa lfyn nan


Zuba masa tayi tace bismillah maqe kafada yayi yace umum


Tace why tana kallonsa


Yace saidai muci tare


Murmushi tayi tace toh muci, tare sukaci yana cewa ya qoshi tana lallaminsa ya daure yaci


Batasan cewar dadin abincin yakeji sosaiba kawai yana pretending ne irin patient dinnan lol


Bayan sungama ta tattara wajen suka dawo falo yana maqale da ita


Haka suka yini sai shagwaba yake zuba mata irin wai baida lfyannan


Itakuma ta biye masa ajikinta ya wuni zur abincima hanata dafawa yayi yasa akayiyo masu takeaway


Da daddarema haka ya maqale mata wai sanyi yakeji


Haka suka kwana tare yana maqale ajikinta amma baimata komaiba sai dan abinda baa raasaba


Wannan weekend din cur haka sukayishi manne da juna, sai wani shaquwa daya shiga tsakaninsu mai qarfin gaske


Mai zazzabikuma ya ware yaukam yace garau ya tashi baijin komai


Sai daifa yaukam yayi niyyar karban haqqinsa dan akwana biyun dayayi suna tare baqaramin daurewa zuciyarsa yayiba


Kamar kullum sunyi dinner abinsu sungama


Tadubesa tace ya Alamin saida safe nizanje na kwanta gobe monday inason fita da wuri


Dago kansa yayi yana kallonta yace ok nima ina shigowa


Qirjintane taji yace dam dan dama tunda yamma taga taketakensa ya canza tace ba yaukam tinda kaji sauqiba saika koma dakinka ba


Oh hakanefa toh goodnight mukwana lfy ya fada mata


Tace Allah ya kaimu tawucesa


Shikuma jiran Abdu yake ya kawo masa saqon da ya aikesa


Abdu na dawowa ya karba saqon ya wuce bedroom nasa
Saida ya shirya tsaf yasa kayan baccinsa kafin ya dau wayoyinsa da ledar da yayi aika ya fito ya nufi dakinta


Kwance yasameta tana game da wayarta


Ganinsa saida ta zabura ta tashi zaune


Shi dariyama tabasa yace lfy baby irin wannan miqewa zaunen kamar wadda bera ya zungurin kafarki


Batace komaiba shikuma ya qaraso inda take zaune ya zauna shima


Baby matso kici naman da kikafiso naga bakici abinci sosaiba


Nikam naci kuma na qoshi tafada tana dada lankwashewa


Aa kam Allah saikinci konamaki dure


Ganin yana dada matsota yasa tace naji zanci


Ko kefa yafada yana bude ledar


Tare sukaci kuma tadanci balaifi dan tana matuqar son naman BAUCHI CLUB


Fita yayi da ledar yace kafin nadawo kiyi alwala muyi sallah bai jira amsantaba ya fice abinsa


Daki ya koma yayi brush da alwala sannan ya dawo


Sallah yajasu kasancewar yasamu tayi alwalan


Rakaa biyu sukayi kafin ya musu addoin neman zaman lfy da tsari daga dikkan abinqi


Hannunsa yadaura akanta yayi addua sosai kafin suka shafa


Fauziyyah dai dik atsorace take dashi dan yaukam tasan Allah ne kadai zai kwaceta ahannunsa


Wucewa yayi ya kwanta abinsa


Itajuma tarasa meke mata dadi takuma kasa zuwa ta kwanta


Dik abinda take yana kallonta dago idanu yayi yace baby lfy kuwa kizo kikwanta mana


Kamar marar gaskiya taje tarabe acan qarshen gado


Mirginowa yayi ya sameta ya rumgumeta


Yana qoqarin cusa hannunsa acikin rigarta


Hannunsa ta riqe tace meye haka ya Alamin nifa bacci nakeji


Yace mekikagani aizakiyi baccinki ko


Yana kaima wuyanta wani hot kiss


Murya na rawa tace toh kamatsa mana ko kulata baiyiba yafara qoqarin zame mata hannun rigarta


Turesa tafara idanunta sun cicciko da hawaye tace dan Allah ka kyaleni nibanason abinda kakemun


Barin abinda yakeyi yayi yafara magana cikin tausayi yace pls baby kada kihanani wlh haqurina ya qare haqqina nakeso kuma kema kinsan hukuncin matarda tahana mininta haqqinsa


Amma bazan tursasakiba idan kince baki yardaba na haqura amma dai kisani inacutuwa haquri kawai nakeyi


Tuni tafara hawaye ganin batace komaiba yasa yafara aikamata da muhimman saqonni masu kashe gabobi da dikkan jiki


Ahankaki ya rabata da kayan jikinta


Nanfa hankalinsa yayi qololuwar tashi
Haka yaringa jagulata yana budirinsa son ransa
Qirjinta kam sunga abu baki nayi hannu nayi


Itakam banda kuka ba abinda takeyi dan abinda yake mata yawuce tunaninta


Hankalinta baigama tashiba saidataga yana neman hanyar shiga


Shikuma awannan lokacin baimasan duniyar dayakeba dan ko kukanta baiji


Adduar ma gagara yinta yayi gaba daya jikinsa rawa yakeyi


Nanma yafara qoqarin shiga amma ina ba hanya da kyar da sudin goshi yasamu ya shiga amma amatse tsam yakejinsa kamar kuma ya shiga kogi


Wata duniyar dabai taba jinsa acikiba yasamu kansa har yagaza haquri ya fara kuka kawai yana kiran fatima wayyo fatimana haka yaringa sambatu yana fadin wasu kalamai masu wuyar fadi


Fauziyyah kuwa radadi da azaba susukasata sakin wani kuka mai ban tausayi


Tsabar kukan wahala har muryarta ya dashe amma bashi da niyyar saurara mata saima qara cika mata kunne da ihunsa da yayi


Hakan yasa tausayinta ya kamani simisimi na juya na fice daga dakin.....






โœ๐ŸปFat Mmn faty






๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ




Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€


Written by Faty Mmn Faty


September, 2017




6โƒฃ6โƒฃ
Tsabar wahala har bata iya kuka mai sauti sai hawaye dasuke gangara daga idanuwanta


Papa kuwa tsabar yasamu duniya irin wacce bai taba samuba yasa yakasa controlling kansa yake aikin abu guda


Sai yayi kamar zai haqura amma irin dadin da yakeji saiyasakejin kamar yanzu yafara


Sai wajen 1 sannan yasamu nutsuwa irin wacce baitaba jintaba tsawon rayuwarsa


Kwanciya yayi agefenta yadaura hannunsa akan ruwan cikinta yana maida numfashi


Yanason ya dagota jikinsa amma sai yakejin kamar bazai iya koda daga hannunsa ba dan wani irin gajiya yakeji da mutuwar jiki


Qoqarin gyara kwanciyarta take amma takasa sabida yadda takejin jikinta yaimata tsami gawani radadin azaba datakeji


Yakai wajen 20mins kafin yadanji qarfi ajikinsa


Sai alokacin yasamu kuzarin tashi zaune
Hannunsa yakai ya shafo face nata sai yajisa ajiqe sharqaf da hawaye


Cikin sauri yajanyota jikinsa aifa nan ta kwalla qara wadda dakyar ake iyajinsa sabida muryarta yadda ta dashe


Am sorry babyna am really sorry babyna
Allah yamaki albarka my princess ketadabance arayuwata baby i luv u i really luv u


Haka yaringa fada mata kalamai masu dadi yana rarrashinta


Lafewa tayi ajikinsa koba komai maganganunsa sun sanyaya mata zuciya sannu ahankali wani baccin wahala yayi gaba da ita


Ganin tayi bacci ya zameta ya gyara mata kwanciya ahankali


Dakyar yasamu yaja jikinsa ya nufi toilet wanka yayi ya tsaftace jikinsa
Wani farin ciki yakeji marar misaltuwa aransa dan Fauziyyah tagama masa komai arayuwa


Dawowa yayi ya kwanta zuciyarsa haske tarwal kamar farin wata daren shabiyar
Matsota yayi sosai ya rumgumeta ajikinsa yana shafar lallausan gashin kanta mai tsayi da santsi


Murmushine kwance kan fiskarsa sabida tuna irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login