Showing 78001 words to 81000 words out of 86229 words

Chapter 27 - GIDAN MISBAHU COMPLETE BY SIDIYA SIDI .txt

27 Dec 2024

3932

iya rik'e komai ba. Sai dai duk ranar da bangane wani abun ba in kira ki a waya kimin bayani" Haajar tace "oh! Saboda ni kuma banda aikin yi sai na gyara auren Barr. Na wa mijin fa?" Suxee na dariya tace "kai Anty Haajar. Ai Ku kun tsufa" Haajar tace "furfura ce ta cika mana kai da k'yeya Dan tsufa". Dikkan su suka saka dariya. Daga nan suka fara kewar junan su. Tashi Haajar tayi ta d'auko dafaffen 'yan shila guda biyu data dafawa suxeen na yau. Dan kusan tun saura wata d'aya bikin a sati Sau biyu take dafa mata, yau idan aka dafa 'yan shila to idan za'a sake yi budurwar kaza zata dafa mata. Kusan yanzu shine abincin suxeen, Dan ba ta iya cinye d'aya lokaci d'aya sai dai a kwana biyu. Saura sati d'aya bikin biki ya kama ka'in da na'in. Su Haajar ba zama wai an saci d'an b'arawo, Dan ita daddy ya mallakawa komai na bikin ,ya bata wadatattun kud'in da yasan za su iya ayi komai cikin wadata. Haajar d'in ce zaune a sashen Hajiya su na ta tattauna yadda tsare-tsaren bikin ze kasance. Haajar tace " cabdi! Aikuwa kudin hannu na sun kusa k'are wa bari inje in samu daddy tun kafin ya fita". Daga haka ta mik'e zata fita. Hajiya tace kin ga dawo ki sallami wa'yannan bayin Allan. Dan yunwa suke ji ta fad'a tana nuna su Hassan dake kwance a gefen ta suna wasa. Haajar tace "Hajiya wallahi kk d'azu sai da na basu suka sha. Kawai tsabar ba za su bar ni in sake bane". Hajiya tace " dawo dai ki ba su. Idan aka bakki da shi ya zaki yi da shi? Ke kan ki kaya zai zama miki." Haajar ta dawo tana fad'in "Allah idan Ku ka sha yanzu sai bayan biki ko zaku sake shan wani" Hajiya tace "da haka ai to da yaye su kika yi sai ki huta. Naga yaran nan ma ba su wani damu da shan mamma ba ,kina gani fa yadda suke shan madara ,to da ke suke zuk'a haka ya kenan?" Haajar tace "Cabdi! Hajiya ai sedai madarar". Zama tayi ta basu sannan ta ajiyewa Hajiya su suna ta faman wasar su. Dan yaran ko kad'an ba suda fitina. Ga shi yanzu har zama suke yi sun k'ara wayo sosai.




A d'aki ta samu daddy kwance a kan gado yana danne-danne a na'urar shi mai k'wak'walwa. Tausa masa k'afa ta fara yi tana fad'in " Sannu da aiki mijin Haajar " murmushi daddy yayi tare da waigowa ya dube ta sannan yace "yauwa Matar daddy". Hayewa tayi kan gadon tayi filo da bayan shi tare da cewa " gaskiya ina matuqar kewar mijina" daddy ya kamar jira yake yace "ai duk yadda kike kewa ta baki kaini ba" tace "inji wa? Ai ina ganin ma na fi ka" yace "shiyasa na ga kina guduna ai a 'yan kwanakin nan. Ina gefe an maida ni hoto" dariya Haajar tayi tare da cewa "Lah! Ka ji daddy wai an maida ka hoto. Ni ba wani gudun ka da nake yi kawai dai sha'anin biki ne. Amma idan aka gama hankali ya kwanta ai se a cigaba daga inda aka tsaya". Waro ido daddy yayi yace "yanzu kina nufin har sai bayan biki sannan zan dawo miji? Dan dai kam yanzu dani da fanko bamu da banbanci". Dariya Haajar ke yi masa tace "ni dai ba wannan ba. A ajiye wannan batu a gefe" yace "to fad'i Wanda ya kawo ki" Haajar tace "da ma Dan Allah kud'i zaka d'an k'ara mana ko ba yawa idan dakwai" yace "ni nasan abunda ze kawo ki daban dama. To babu" Haajar tace "haba Daddy" yace "to da Baku San yadda ake Neman kud'in ba sai iya iya kashewa kawai kuka yi?" Haajar tace "eh mana mu da muke da gidan kud'i. Alhaji Misbahu sukutum. Allah dai yaja kwana" ta fad'a cike da tsokana. Daddy yace "Aiko sisi bazan ba da ba. Ke ni kin ganni nan ma bando ko sisi sai d'ari biyar da hamsin" ya zaro a aljihu tare da nuna Mata. Dariya Haajar ke yi tace "kai daddy kaji tsoron Allah" yace "to tunda baki yadda ba ai shikenan. Kin ga ni aramin dubu biyu ma Insha fetur d'in mota" tace "Allah daddy account d'ina yayi k'asa sosai." Yace "ai nafi kowa Sani uwar biki. Aiki ya gan ku kuwa" tace "yanzu me za'a samu a nan?" Yace "d'ari biyu da hamsin ga ta. Dan bazan ma iya ba Ku d'ari biyar d'in ba duka" Haajar tace "Allah yasan indai d'ari biyu da hamsin mun yafe. A dai lalubo mana masu d'an kauri" yace "ke kin fa San gwamnati ta hana aikin banza. Kawai ban gishiri in baki manjà za'ayi" tace "kamar ya kenan?" Janyo ta daddy yayi suna kallon juna tare da sumbatar gefen fuskar ta. Haajar tace "ka rufa min asiri daddy ,ba yanzu ba Dan Allah. Dan maman sameer (Matar Hajj jamil) tana hanya da ita za mu fita " daddy yace "to ai shikenan tunda haka kika zab'a. Ta shi kije sai kun dawo" tace "to kud'in fa?" Yace "babu. Indai ba za'ayi yadda nace ba". Marairaice masa Haajar tayi ta dinga magiya Dan ta Riga ta gano logon sa. Mik'ewa tayi zata fita daddy yayi saurin fizgo ta. Yace " au tafiyan kuma za ki yi baki bani komai ba?" Tace "to ni wani abun ka bani" daddy yace "wallahi ni na fiku uzuri. Dan Allah a duba lamarina" k'ok'arin tashi Haajar ta farayi. Ganin da daddy yayi ba fa zata ba shi had'in kai ba yasa ya danne ta ,ihu ta fara masa tana fad'in "daddy yau kuma fyad'e Zaka yi?" Yace "wuce nan. Ai da matata zanyi ,saboda haka ban yi abun fad'i ba". Ganin tana nema ta Tara masa jama'a yasa ya tushe mata baki ta hanyar sanya bakin shi cikin na ta ,ya fara mata wani salo mai kashe jiki. Cikin d'an k'ank'anin lokaci ya fara fita a hayyacin shi. Wasanni ya Shiga yi mata iri daban-daban har sai da ya tabbata ta fara karb'an sak'onni Dan dole. A tak'aice ce dai daddy Sai da ya sauke abunda ke damun shi na tsawon lokaci sannan ya sararawa Haajar.






Sai santi daddy ke yi yana yabawa da sabon canjin daya ji. Dan kusan tunda Haajar ta fara gyara bata had'a gado da daddy ba ,ga sha'anin biki ga shi kuma baya dawowa da wuri ,sai ma yawan tafiye-tafiye da yake yi. Bayan k'ura ta lafa. Daddy ke cewa "ai dole a guje ni wannan irin zak'i haka. Kai amma fa an dad'e ana cuta ta Allah" ita dai Haajar bata raba shi dako qala ba. Ta shi tayi ta yi saurin yin wanka, ta maida kayan ta. Sannan ta duba wayar ta. Kusan missed calls goma ta gani. Zaro ido ta shiga yi tana fad'in "ai shikenan ka b'ata mun record." ATM d'in shi ya bata ta sa hannu ta k'arba tare yi masa godia. Kashe Mata ido d'aya yayi yana cewa "wallahi ko kad'an ban gaji ba. Ko za'aje second round ne? Dan ni gaba d'aya ma an tada min da kwad'ayi" da gudu Haajar ta bar d'akin tana fad'in "yanzu kam k'walelen ka malam". Dariya daddy ya dinga yi ,nan take ya dinga jin wani irin farin ciki na ziyarto shi. Da farko gaba d'aya kasala yake ji Dan ya kasa k'arasa aikin dake gaban shi. Bayan yayi wanka ya dawo ya ci gaba nan take ya gama daddy yace " oh nan matsalar take kenan?" Murmushi yayi tare da shafo k'asan kanshi yana tuno abunda ya faru yanzu. Koma wa yayi ya kwanta yana kallon sama sai faman murmushi yake yi musamman idan ya tuno yadda yaji Haajar d'in yau kamar ya lashi zuma. Haka ya yi fama shi kad'ai. Hotunan ta ya d'auko ya fara kallo a waya, ya na ta murmushi tare da furta "zaki Sani ne ai ,zamu had'u." Da haka wani irin dad'ad'd'en bacci yayi awon gaban da shi.




Da sauri Haajar ta k'arasa sashen Hajiya sai k'asa take da kai. A nan ta samu Hajiya ,suxee da Matar hajj jamil sai hira suke yi. Hajiya zaliha tace "ke kuwa kasuwa kike je haka?" Haajar tace " me kike gani?" Tace "to naga ina shigowa Hajiya ke cemin kinje sashen ki wurin daddy yanzu zaki dawo amma shiru-shiru kake ji kamar an aiki bawa garin su". Yak'e Haajar tayi tare da cewa " Baya nan ne koda naje yayi bak'u. Dole sai da ya sallami bak'on sannan na samu na ganshi muka yi magana" Suxee tace "ai ko da nace. Nima na ga kin dad'e". Hajiya tace " to ai shikenan ,tunda gata yanzu ta zo Sai Ku tashi Ku tafi yamma na yi ,Dan Ku dawo da wuri". Gaba d'aya Haajar a tsarge take. Hijabin ta kawai ya sanya sannan tayi gaba tana cewa "Hajiya mun tafi" Hajiya tace "A dawo lafiya". Nan suka fice. Ba su suka dawo ba dai takwas na dare. Tun daga ranar Haajar bata sake bari daddy ya rutse ta ba. Ga gidan na su ya cika da jama'a tinjim ,dangi na kusa dana nisa kowa kawo jiki yake yi banda gudunmawa da ake ta kawowa, kasancewar biki saura kwana uku. Washe gari aka je aka yiwa amarya jere a k'erarran gidan ta da ke k'ofar nasarawa. Gidan amarya Masha Allah abun sai Wanda ya gani. Daren biki babu wanda ya iya runtsawa, duk ana zazzaune a sashen Hajiya ba bu abunda ake yi sai hira kake ji yana tashi, da dariya ,duk wanda ka gani kasan yana cike da farin ciki. K'anwar baban daddy mai suna Anty Asiya tace " To Haajar maganar abinci fa?" Haajar tace "An gama wannan maganar. Dan ba a gida za'ayi komai ba sai dai d'an abunda ba'a rasa ba. Duk na sa a yi a wani gidan abinci kawowa kawai za'ayi idan lokaci yayi". Asiya tace " to ai shikenan ma ,hakan yayi kyau". Haka dai suka ci gaba da tattaunawa kan sha'anin bikin. Suxee na uwar d'akan Hajiya tana waya da Barr cike da so da qauna. Yana gaya mata yadda yayi matuqar kewar ta, Dan tun lokacin da za'a fara gyarata Haajar ta yi masa magana da kanta akan fa shi da amarya suxee sai dai ko a waya ,ko kuma idan an kai masa ita. Gara ma ranar da aka kawo lefen ta ya samu ganin ta ,shi d'in ma satar jiki tayi ba Wanda ya Sani ta fita suka gaisa sama-sama. Ba yadda ya iya Dan dole ya hak'ura da zuwa ba Dan ya so ba. Ko wani sak'o yake so ya bata sai dai ya aiko wata k'awarta ta family kuma 'yar uwarta mai suna fanna ita take zuwa ta amso ta kawo mata. Gyaran da Suxee tasha yasa duk a cikin kwana kin nan bata iya wani dogon bacci ,kai yadda taga safe haka take ganin dare. Dan wani wutar sha'awa dake fizgar ta. Ina ganin wannan abun ma na d'aya daga cikin abunda yasa Haajar ta dakatar da Barr Kabir daga zuwa gidan, Dan tasan k'arfin abubuwan da take baiwa suxeen da kuma lura da tayi na cewa suxee bata da wuyar tafiya...






Da daddaren tela ya yiwa Haajar waya akan ga d'ikin su ya kammala. Dama kamar yasan shi take jira, ta yi ta kiran wayar shi tsawon kwana biyu wayar shi a kashe ,ga shi hatta kayan da amarya zata saka yana wajen shi. Hak'uri ya ba Haajar tare da bata uzuri. Haajar tace ba komai. Ta cika masa ragowar kud'in shi sannan ta amso d'inkin ta koma cikin gida. a parloun Hajiya ta baje d'inkunan. Sai da ta fara zare nata Dana amarya da na hajiya zaliha da ta bada da kuma sauran 'yan uwanta da suma gaya mata za su zo bikin, dama ita Hajiya da auta tuni aka kawo musu nasu, sannan tace ga wa sauran 'yan uwa ga ankon data sanya a d'inka musu riga da sket na kwaddebuwa atamfa mai kyau da tsada. Kowa ya gwada Wanda ze yi daidai da jikin shi. Ai fa nan parlour ya kwacema da murna. Nan fa aka shiga gwaje-gwajen kaya ,sai godia suke mata da San barka. Tace duk Wanda basu samu ba su jira zuwa da safe za'a kawo wasu kayan, Dan tela biyu ta baiwa d'inkunan Dan a samu a gama cikin lokaci. Wannan abu yaiwa kowa dad'i musamman wa'yanda basu saka da kan su a lissafi ba ,sai suka ga Haajar bata ware su ba. Washe gari musamman Haajar ta d'auko mai kwalliya ta biyata dan a fito da amarya. Da safe misalin k'arfe takwas amarya tayi wankan ta na farko ,dama gashi tasha lalle da kitso. Ta fito cikin wata atamfa ruwan ganye mai ratsin fari, a inda takalmin k'afar ta da pos d'in hannun ta had'ida mayafin ta duk ya zama fari. Sarka da d'ankunnen dake wayar ta had'ida awarwaro da zobban dake hannun ta duk na gwal ne da Barr Kabir ya sanyo mata a lefe. Ba k'aramin kyau tayi ba duk inda ta wurga sai d'aukar ido take yi tana zuba wani mayataccen k'amshi. Guda kake ji ya kace ma ko ina da ko ina. Ga mak'awan gargajiya da suka doko sammako daga can wajen shigowa gida ,ganga suka shiga kid'awa suna wake daddy da kuma Haajar sai kace su ake yi wa biki. Sai da Haajar ta aiko tace amarya za su wak'e mata sannan suka canza salon gagangar su.




Da daddaren tela ya yiwa Haajar waya akan ga d'ikin su ya kammala. Dama kamar yasan shi take jira, ta yi ta kiran wayar shi tsawon kwana biyu wayar shi a kashe ,ga shi hatta kayan da amarya zata saka yana wajen shi. Hak'uri ya ba Haajar tare da bata uzuri. Haajar tace ba komai. Ta cika masa ragowar kud'in shi sannan ta amso d'inkin ta koma cikin gida. a parloun Hajiya ta baje d'inkunan. Sai da ta fara zare nata Dana amarya da na hajiya zaliha da ta bada da kuma sauran 'yan uwanta da suma gaya mata za su zo bikin, dama ita Hajiya da auta tuni aka kawo musu nasu, sannan tace ga wa sauran 'yan uwa ga ankon data sanya a d'inka musu riga da sket na kwaddebuwa atamfa mai kyau da tsada. Kowa ya gwada Wanda ze yi daidai da jikin shi. Ai fa nan parlour ya kwacema da murna. Nan fa aka shiga gwaje-gwajen kaya ,sai godia suke mata da San barka. Tace duk Wanda basu samu ba su jira zuwa da safe za'a kawo wasu kayan, Dan tela biyu ta baiwa d'inkunan Dan a samu a gama cikin lokaci. Wannan abu yaiwa kowa dad'i musamman wa'yanda basu saka da kan su a lissafi ba ,sai suka ga Haajar bata ware su ba. Washe gari musamman Haajar ta d'auko mai kwalliya ta biyata dan a fito da amarya. Da safe misalin k'arfe takwas amarya tayi wankan ta na farko ,dama gashi tasha lalle da kitso. Ta fito cikin wata atamfa ruwan ganye mai ratsin fari, a inda takalmin k'afar ta da pos d'in hannun ta had'ida mayafin ta duk ya zama fari. Sarka da d'ankunnen dake wayar ta had'ida awarwaro da zobban dake hannun ta duk na gwal ne da Barr Kabir ya sanyo mata a lefe. Ba k'aramin kyau tayi ba duk inda ta wurga sai d'aukar ido take yi tana zuba wani mayataccen k'amshi. Guda kake ji ya kace ma ko ina da ko ina. Ga mak'awan gargajiya da suka doko sammako daga can wajen shigowa gida ,ganga suka shiga kid'awa suna wake daddy da kuma Haajar sai kace su ake yi wa biki. Sai da Haajar ta aiko tace amarya za su wak'e mata sannan suka canza salon gagangar su.






Zuwa sha biyu amarya ta sake canza kala inda ta fito cikin wata dakakkiyar shada mai tsada d'inkin doguwar riga daya amshi jikin ta. Haajar ba ta yi wanka ba sai da ta tabbatar ta gama shirya komai ,masu abinci sun gama sun kawo tare da ma'aikatan su da za su yi aikin zuba abincin. D'aki daya aka ware sai da aka cika shi da ruwa da kuma lemummuka. Sai da Haajar ta yi sallar azahar lokacin ana shirye-shiryen zuwa d'aurin aure sannan ta yi wanka. Ganin lokaci na k'urewa yasa tabar na ta shirin taje Dan ta shirya mijinta. Cikin wata arniyar farar shadda daddy ya shirya d'inkin babban riga wanda anko ne suka yi shida aminin shi hajj jamil. Misalta muku irin kyawun da daddy yayi b'ata lokaci ne Dan wallahi idan ka gan shi a wannan rana kai ka zata shi za'a je d'aurowa auren. Haajar ma saida tace "kai masha Allah! Ashe dai mijina kyakykyawan gaske ne? Wannan haka haka sai kace Kaine angon" daddy na dariya yace "to aini kullum ma ango na Dan yanzu ma da za'a bani dama Dana tabbatar miki da hakan" Haajar tace "to ank'i a baka daman" dariya yasa tare da cewa "matsoraciya" itama dariyar take yi tace "na dai ji". Nan fa soyayya ta dawo sabuwa Dan gaba d'aya Haajar ji take yi kamar kar daddy ya fita ya zauna tayi ta kallon shi ,ta kasa d'auke idon shi akanta. Yace " malama wannan kallon fa? Duk salon ki shanye dad'in gani na Amaryar da zan kawo ta rasa gane komai ko? Kinfa San ni mijin mace hud'u ne?" Haajar na dariya tace "Ah haba ai kuma Matan ka na aljannah d'an birni". Yace " allah ko?" Tace "yo wace zata wani so ka duk ka tsofe ka yi laushi ,me zata tadda ni din dai". Dariya dikkan su saka daddy yace " zaki yi baya ni ne ai idan na dawo ja'ira".






Da haka daddy ya fito sakamakon hajj jamil daya yi masa akan yana jiran shi. Sai da ya fara shiga ya gaisa da su Hajiya. Taubasan shi sai tsokanar shi suke yi. Sannan yayi ficewar shi. Kwalliya aka tsantsarawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login