Showing 15001 words to 18000 words out of 98395 words
Chapter 6 - MI WASMITI Book Complet Document by Garkuwa .txt
gareta Dan yasan zai harareta kuma yana son ta Dan bashi wani qarin hske kan batun birkiceccen auren da suke ta tunanin zai yiwu
Hakan yasa ya kalleta a daqile yace wai ke gani kike zakumin dolene ni zancen yayanki kamar tatsuniya nake ganinshi wlh kin San bashi ya haifeniba bare ya wani haqiqance a kainaba
Tace aiko tunda ya haifi ubanka zance ya qare
Da sauri yace (hey oyani handebo hala mai habe kudina) ke hajia yau kuma abin naki harda zagine
Edin ai naga kaima zagemin Yaya kake da niyar yi
A a Na isa Na zageshi gaban qanwarsa
Da yafima kam ta bashi amsa
Kaka ya kirata cikin tausarta yaci gaba da cewa mgnar gsky ni dai yayanki bai isa ya Sani abinda bana soba Dan bashine ubanaba
Amman matsalata Dan uwana sun cusa tarin damuwa a rayuwar Dan uwana klonta yake cikin neman mafita yace ni shawara nake nema a gunki Dan ni kam kwanannan zan Koma gun karatuna Amman nafison sai Na tabbata Na bawa Dan uwana farin cikinsa cikin raunin murya yace wlh kaka komai zai iya faruwa da Ahmad Ku tausaya mai tunda shi mai biyeyyene a gareku
Duk yanayinshi ya sauya azahiri ake gane tausayin Dan uwanshi dake cikin ransa
Kai ta Dan jinjina tace Dudabe ( no mi watta be alkawal be wadi daga dubi cabfande tati e tati ) ya zanyi da alqawarin da akayi 33 years da suka gaba ta bazan iya hana komai ba
Kallonta yayi cikin jin haushi yace ke kullum abi daya kike gayamin bakya tuna haramcin auren da kuke cewa za,ayishi
Yarinyar da muka fito ciki daya da ita insha nono in barmata da yake duk kun jibe shine kuke ta babatu a kai toh wlh zan shiriya zanje Yola gun baba Umar da iyayen Ummi Na tunda kunfi son sai wasu sunji barnar da kuku tutiyar aika tawa zanje nace baba Umar ni banaso kar a kuma hada koda sunana da wannar mayyar yarinyar ni Na tsani koda ganintane ban ko qaunar tunata ya qarisa mgnar yana tattara phone enshi cikin klon yarinta da take mai tace Dudabe kar kaje zafa kaji kunya wata ran harara ya watsa mata yace dudabo
Wlh in baki daina kirana hakaba bazan sake zuwa gidankiba ai dama bani Na kiraka ba tabashi amsa
Aysha dake jin duk hirar da sukeyi tana tsaye qofar shigowa dama tunda safe tazo kafin ya shigone taje gun matar mai gadin gidan kakartasu itama kanta kaka bata San bata nanba tsaye tayi idanta tab hawaye bata lura dashiba sai jin da tayi ya yarfa mata mari yasa loptop enshi ya hanka deta ta fada qasa shiko yayi wucewarsa
By Garkuwa Fulani 09097853276π±
[4/9, 2:24 PM] βͺ+234 909 785 3276β¬: ππππππππ
MI,WASMITI...page1β£5β£ Na Aysha Ali Garkuwa
ππππππππ
Tunda ya fita taje ta kwanta kan cinyar kaka tanata kuka mai shiga rai da gyar taita lallashinta
Cikin kuka tace ba gashiba ai kuna gani da idonku kaka wlh kun Sani sarai mugune π‘bai qaunata kuma shine kuke wani cewa zaku qullamai ni kaka gajiya dani kukayi shine kuke Neman Mae kasheni ko ???
a,a Aysha insha Allah bazai kashekiba da yardar Allah zaki zama Zahra βa gareshi
Tashi tayi ta gyara mayafin jikinta ta tura Dan bakinta tace Sam kaka buku duba haram ko halal kan batun aurenan shiyasa ba amfanin sauraronku
Cikin kunar zuciya tace
Ni ya riqada zuciyata ta bushe zan daina tsoron Hamma Yusuf koda ko kasheni zaiyi ta juya tai tfyarta kaka Na kizo Aysha tace anqi zuwan
βββββββββ
Yau jumma,a kuma yaune baba bello da ya Abubakar suka dawo daga qasa mai tsari daga aikin umrah da sukaje gaba daya suna cike a babba parlon suna ta Dan hira Adam ma dayaje Yola jiya ya dawo Shiyasa suke cike a parlon sunata hira sai Aysha ne da take dakin su tayi shiru cikin tunanin. Ko meyasa ya Ahmad ke gudunta
Idanta a lumshe hawaye Na bin gefen fuskarta a hankali
Abubakar ya Sa hannunshi ya share mata qollar cikin lallashi ya dagota yana gyara mata gashin kanta daya Dan baje cikin tausarta yace ayyah autan Ummi meyasa kike kebe kanki daga cikin mu banajin dadi Sam nafison ganinki kina raha da walwalah Aysha ki yarda da qaddara ki jure zafin da kikeji duk abinda kikeji baikai abinda ya Ahmad ke jiba baki ga yadda ya dawoba Amman
A hakan yake bawa iyayenmu qarfin quiwar yiwa nasu iyayen biyeyyeh
Kanta ta manna a jikinshi taci gaba da sheshsheqar kuka tana ya Abbukar kafasan waye Hamma Yusuf kasan baida wani buri a duniya daya wuce yasani baqinciki ya Abubakar ko ka manta uwa daya uba daya muke a ina aka taba irin aurenan
Kai ya jinjina ya jawo hannuta suka nufi palon yana Aysha kada ki tsananta bincike
Ni zuciyata tsinkewa take sabida bansan meye a qasaba banson jin wani mugun qulli shiyasa banason binciken haka ya jata suka tfi
******* suna shiga tana maqale da hannuta cikin hannu Abubakar suka zauna ta daura kanta kan damtsen hannunshi
Ahmad dake sunkuye da kanshi sai yanxu ya dago ido cikin ido sukayi da qarfi yaji zuciyarsa Na duka Tara Tara
Cikin qarfin hali ya miqe ya Dan kalli Yusuf dake murtuqe da fuska yace (biyaye in dulliko) mu tafiko kai ya Dan girgiza mai bazaka tafi ba eh yace yaci gaba da latsa phone enshi shi kuma cikin hikima ya zame ya bar gun
Dakin shi ya tafi
Duk abinda yake binshi da kallo kawai take bayan fitarsa kadan ta Dan saki hannun Abubakar ta miqe tayi woje
A hankali ta murda qofar dakin ta shiga can ta hangoshi kwance kan gadonshi yayi ruf da ciki matsowa tayi ciken sanda tasa hannuta ta zare picture enta daya kifu a kai idansa ya rumtse gamida cije lips enshi cikin Dan dakewar murya tace bude idonka budesu ka kalleni ka gayamin meye a zuciyarka shin xaka gskanta zancenka Na baya ko zaka qaryata kanka da kanka
Kai ya rinqa juyawa cikin disashewar murya yake ta maimaita a,a
Hannu tasa ta dafa kafa dunshi tace ya Ahmad wlh kashemu kake son yi kallifa yadda ka dawo da rayuwarmu
A hankali yace Aysha nine da laifi meyasa kike qara azabtar da zuciyata?
Ehh kaine da laifi Ashe dama yaudara gsky ce maza nayi sannan kai sai ka rasa wacce zaka yaudara saini qanwarka kasan dama ba aurena zakayiba meyasa ka cutar da zuciyataπ
Ya Ahmad ka cucemu ta fada cikin kuka kan qirjinshi ta fada tana kuka π
Sosai tana Dan bugaga girjinshi tana dama baka sona ashe zancenka qaryane dakace Aysha ce bugun zuciyarka π
A hankali zaciyarsa keta cushewa zancenta ke ratsashi idanshi ya fara budewa bakinshi ya fara motsawa zafi da yakeji ya fara bunqasa cikin rauni ya kamo hannuta ya daura kan qirjinshi
Yace kinjin har Abadan bazan miki qaryaba haqiqa ke Aysha kece buguzucitaπ Na gayamiki duk numfashin da zan zuqa da sonki nake zuqarsa wlh ina mai sheidamiki rayuwar Ahmad sauran kadan tunda aka tirsasawa zuyata fidda qaunarki Ayshaaa ki sani wlh duk randa Na gama cireki a raina toh tabbas a ranar zan barduniyaπ
Cikin sanantar kukan tace OK zaka ciren a ranka kenan ?
Eh Aysha ya zama dole naiwa iyayenmu biyeyyah da qarfi ya danna hannuta kan qahon zuciyarsa yace kiji har abada zan mutu da qaunarki hannushi 2 ya hada yace plxx Aysha( burtinam ha sudu am usenifu ta loru waru ha am)
Fitamin a dakina ina riqonki karki qara zuwa guna
Klonchi tai sosai cikin zubda qollah tace fitar numfashinka shi zai yanke nawa numfashin yayinda muka mutun zuciyar Dan uwanka dakafiso zata buga Dan rashinka ta sake kallonci tai murmushin takaici tace Allah sarki duniya su Abba zasuga tarin qawarwaki wataqil rashinka yasa Abba na barin duniya ayyah baba bello zai qunci takaici da dacin rayuwa
A hankali ta matsoshi tace yau zanyi ban kwana da kai kiss taimai kan kumatunshi yayinda shi kuma ya lumshe ido a hankali ya manna kanta kan qirjinshi can kuma ya Dan daqota ya manna mata kiss a goshinta ta kalleshi cikin yin murmushi takaici ta sake shi tafi tana suyar zuciya
By Garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] βͺ+234 909 785 3276β¬: ππππππππ
MI,WASMITI...page 1β£6β£ Na Aysha Ali Garkuwa
ππππππππ
----------------------------------
Haka dai rayuwa taci gaba da juyawa cikin quncin rayuwa
Yau jumma,a
Bayan an sauqo daga sallan jummaa
Duk sukayi gida
Cike suke a parlon
Sai Yusuf da Ahmad da basa gun
Baba bello ne ya dan kalli Usma dasu Rabi,u ya danyi gyaran murya yace kai Abdul tashi kuje parlona ku fitomin da kayayyakin dake ciki
To suka amsa gami da miqewa sukayi part inshi din
Aysha ya kalla a dan fizge gamida dan yafi tota da hannu a hankali ta dan saki hannun ya Abbakar ta miqe taje gabanshi ta dan duqa
Wani dan leda mai sheqin gaske ya miqa mata yana gashi ki kaiwa Yusuf kuma kice ina kiranshi dum zuciyarta ta Nada wani sauti
π³π³π³ido ta zaro cikin firgici tace baba ni kuma ?
Eh ya bata amsa gami da gyada mata kai
Cikin firgici da razana da bugun zuciyarta da ya tsananta π da gyar ta miqe dakin Ummi ta nufa riqe da laidar
Kaka da tazo bikonsu su duk sun daina zuwa gunta
Ta kalleta cikin wasa tace ke figi ruga yau ba mgn ne
Baki ta dan zunbura ta zauna gefen
Umminta tana rau rau da idanta tace ayyah Ummi dan Allah ki ajiye wannan in Hamma Yusuf yazo ki bashi wai inji baba
Kai ta dan girgiza mata
A a ni ban isaba ko ni ya aika dole nakai aiken ba wani nawa den ke kiwani ce sai ni zan bayar
Kaka tayi caraf ta karbe da cewa ai wannan ma rashin kunya ce
Kallonta tayi a lkcin da tamiqe tasa bayan hannunta tana goge qollah tana wlh Na Sani sai ya zageni kun sanshi sarai mugune π‘ banje inda yake bama Yaya ke kaka badai burinki ke da dan uwanki ku naqasamin rayuwa ba kusani kunci da takaici
Da sauri Ummi ta dan yimata don qolo
Kaka tai dry tace
Barta Fatima ai randa zatayi alfahari da hadinmu nanan tafe
Ita dai fita tayi tana dan qunquni
Zaune yake a dakinshi a qasa kan carpet jikinshi sanye da 3 qtr sai dan riga mai hade da hula ya Daga dukkan alamu woya yake
Ita kuma a tsakiyar parlon ta dan tsaya tana tunanin ya zatayi tayi slm shiru toh ko bayananne ta tabbayi kanta sabida tayi SLM yafi a qirga shirun da taji yasa
Ta danyi tinanin shiga dakinshi ta ajiye mai kawai
Cikin nitsuwa kanta a sunkuye tayi cikin dakin ba tare da tunanin ko yana cikiba sai xuciyarta dake bugawa
Bugun zuciyar ya tsananta a lkcin da ta shiga dakin kanta a qasa tana nufin ajiye mai kan gadonshi sai ji tayi tayi tuntube da qafarsa aiko tai taga taga ta fada kan kirjinshi
Da sauri cikin mmk da jin ta kaici ya hanka data duk da bai gama gano wayeba sabida duhun dake dakin
Itako tuni hancinta ya sheida mata shine qamshin turarensa yasa ta ganoshi shiyasa cikin sauri ta miqe gami da miqa mai aiken jikinta har bari yake cikin tsoro da rawar murya ta miqa mai ledar tace (da Hamma baba on vi mi waddine ) gashi Yaya baba ne yace in kawo ma
Fuska a murtuqe ya zaro ido ya buga mata tsawa yana ( salu vurti nam hado ) wuce ki ficemin daga nan
Tsoron sawar da masifarsa yasa ta dan saki laidar
Wasu yan takardu masu kyan gani suka watse a gun har kan qafarsa
Iskar pankar dake kadawa ya rinqa watsa su
Mmk sosai ya bayyana a fuskarsu su dukka cikin al ajabi da dimuwa yasa hannu ya dauko daya yana dubawa da fargaba sosai cikin minti 2 kamanninsa suka qara sauyawa bugun zuciyarsa ya tsananta numfashinsa ya fara dabur cewa idansa ya sauya daga yan qanana farare suka koma manya jajaye hatta jijiyoyin kanshi dana hannushi suka taso sama da wani irin yanayi ya tako ya nufi inda take
Cikin tsoron da take ta Sa hannu ta toshe bakinta da hancintaπ da nufin hana kukanta fita sai hawayen daketa kwaranya a hakali ta rinqa takawa tana baya baya shi kuma yana binta har suka pito parlon
Ganin zatayi waje yayi saurin fizgota har saida ta fada jikinsa
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] βͺ+234 909 785 3276β¬: ππππππππ
Mi,WASMITI..page 1β£7β£to2β£0β£ Na Aysha Ali Garkuwa
ππππππππ
Cikin takaici ya rinqa sakar mata maruka
Zuwa yanxu tsoro ko gudun dukan ya fita a ranta firgicin ganin i,v din Auren sun da suka gani yafi komai bada tsoro a gareta jikinta da zuciyarta duk sun qageshe
Zafi sosai Yusuf keji a ransa ya gama makancewa da bacin rai shiyasa baiji bai gani yaketa bugarta kallonta yake ido cikin ido a fili yake cewa badai ke kince taurin kaiba ba tsayuwa kikayi kina tsuramin shegun idanunki π kamar Na matsafaba toh wlh kanki zakici mayya fitinenniya ya kuma hambararta tai baya 2 ta fadi bakin qofa a dai 2 lkcin Ahmad da Adam suka shigo parlon
Da sauri Ahmad ya sunkuyo ya dagota yayinda Adam ya nufi gun Yusuf din yana fadin
Haba biyaye me hakan anya kana cikin hankalinka kuwa ko dai ka fara shaye 2 ne
A harzuqe yayi kan Adam yana zazzaro ido woje yana eh giya nasha Adam ko kana da maganin buguwarnan tawane cikin mmk Adam yake klonsa kamar dai a bigen yake kam da sauri ya dakatar dashi hannushi ya jawo ya ajiyeshi kan kujera Goran Faro mai sanyi ya ballo ya miqamai karban Goran yayi ya cillata kan Aysha da sauri Ahmad yasa hannushi zai tare Goran cikin qeqashewar zuciya ta ture hannun ta kalleshi ido a bushe cikin yana yin dacin rayuwa tace barshi barshi ya Ahmad wlh ni a yanxu nafi buqatar azabar Hamma Yusuf ina dai sau daya ake mutuwa toh kubarshi ya kasheni ko duk ma huta wlh nafi buqatar zalumcin Hamma Yusuf din Don gwara nashi ai Ku naku boyeyyen zalumci kukemin wanda zai iya fasa zuciyata ta qareshi mgnar tana mai zubda qollahπ
Cikin sanyin jiki Ahmad ya kamota ya rugumota ya mannata a girjinshi yana Dan shafa kanta yana bubbuga bayan ta
A hankali ta rinqa sheshsheqan kuka mai tsuma rai
Yusuf da yake ta numfashi kamar zaki Dan zabar bala,i da zuciya cikin daga murya yace wlh kar nazo Na sameki a nan Dan wlh sai na lahira ya fiki jikin dadi
Da jin haka Ahmad ya jata sukayi cikin gida
Adam ne ya rinqa yiwa Yusuf din nasiha kan ya tausasa zuciyarsa
Haba biyaye shin a duniyarnan akwai mai wuce qaddararsane ?shin muke tsarawa kanmu rayuwa ne ko mahaliccinmu? haba Yusuf rayuwafa komai asannu mutum zai bishi matuqar kana son cin ribar rayuwar.....
Cikin sauqe ajiyar zuciya ya kalli Adam din cikin rawar murya da hardewar harshe yace Adam ya zanyi ya zanyi da burin Dan uwanmu Ahmad nafi jin makomar rayuwar Ahmad ya kamo hannushi yaci gaba da cewa shin kai baka tunanin yadda Ahmad ke son yarinyar nanne biyaye haqiqa kakanmu ya kasance mai zalumci a kan jikanshi Ahmad da yafi mu dukamu haquri da biyeyya a garesu cikin rawar murya yace Adam wlh so suke su kashe rayuwarmu da bakinciki Adam ya zanyi Plx biyaye ka tayani samawa Dan uwanmu Ahmad farin cikin Sa
Sosai jikin Adam yayi sanyi ya kalleshi cikin sanyi yace insha Allahu yau dinnan zamu samu mafita Yusuf zamuyi tunani daga yanxu xuwa dare gobe da safe sai mu isar da manufarmu a haka ya samu ya Dan lafar da fushin
A cikin gida kuwa Ahmad ne a gaban Nenne bayan ya samu Aysha ta lafa da kukan ya barta tare da Abubakar yana ci gaba da tausarta
zaune yake a gaban nenneshi ya daura kanshi kan cinyarta sai fidda wani nannauyan numfashi yakeyi cikin zuciyarsa sai tafasa takeyi da ka ganshi kaga tashin hankali
Allah sarki uwa da dan ta sai rabbi tuni Nenne ta gano yanayin da gudan jinin nata ke ciki a hankali tasa hannuta cikin sumar kanshi mai tashi da sheqi ta rinqa shafa kan nashi tana Dan shafa kumatunsa da daya hannun nata dai 2 kain kuncinshi taji damshi alamun hawayeπ da sauri ta dago kanshi ta zuba mai ido shima itan yake kallo ya Sa hannayenshi 2 y daurasu kan nata da ta tallabe mai fuska πcikin zubda hawaye da muryar kuka bakinshi har yana rawa kamar maijin sanyi
Yace Nenne Na kingako nikuma kinga yadda rayuwa ta juyamin ya zanyi Nenne inason Aysha kuma Bappa Yaya ya hanani ita Nenne ke kadai zan gayawa naji sanyi ya kuma kamo hannuta yaci gaba da cewa wlh inasonta tana sona kuma an rabamu Nenne duk duniya bayanke da Abba ba Wanda nakeji kamarta
Itama hawayen takeyi cikin salon ni nacuceka ya kai Dana tace Ahmad ba laifinka bane ba laifin kowa bane laifi nane Nina kawo wannan irikitaccan al,amari Amman ka gafarceni D'ana da Sauri ya katseta da cewa ni baki min komai ba ni zan nemi gafararku
a haka baba bello ya shigo ya samesu suka hadu sukayi ta bashi baki da samai albarka
Da slm marsa da shigansa duk kusan a tare yayisu kuma duk batajiba har saida ya zauna gefenta daga dukkan alamu yanxu ta Idar da sallah
A Dan firgice tace kai me hakan wlh dudabe sai nakai qararka gun Aliyu Dan ka isheni ji yadda ka shigomin a fijajam bako slm cikin harzuqa yace ancemiki ni alulkitab ne da zanshiga wuri ba slm toh ai nidai banjiba
Hmm toh nidai nayi slm
bakadai yi da qarfiba kam
toh ni maroqine da Zan kama ihu a gari
oho dai tace masa ai tunda kin ga nine shikenan ga baki ga tsoro harara ta cillamai shi kuma yaci gaba da cemata dama baki ya Dan tabe ya kalleta a cukushe yace ke ni dama zuwa nayi ki...da sauri ta katseshi in baka lbrin ko toh nima bansan komai ba kan batun aurenku da akeson hadawa
Cikin qulewa yace keda Allah fadi ba,tambayaba ai duk surutn siya kin iya