Showing 54001 words to 57000 words out of 98395 words

Chapter 19 - MI WASMITI Book Complet Document by Garkuwa .txt

ne da gaya Dan ta cikashi Kuma tai tamai dry a fakaice in taga ya zage yana ta fifita mata tea
Ta rinqa cewa mugu tunda dai kabar cin zalina da sauqi.


Tun ran da ya gaya mata sharudansa
Kullum da safe zata tashi tayi wonka da sauri sauri
Dan ta shiga kitchen tayi musu breakfast Amman Sai tasamu ta makara shi har ya shirya ya fita
Sai dai taci sauran abin da ya bari ta Kuma nadewa kan 3str tai ta woya da mutanen
Gida pictures din baby Maryam Kuma tamkar dansu aka buga woyar ta
Duk wani shirin ta ta gama Sai jiran Comandan nata take kullum tanason ta tabba yeshi Kuma tana jin tsoro kar allaura ta to no mata garma. Shiyasa dole takeyin shiru.




Yau Alhamis wanda yayi dai dai
Da kwana 5 da aihuwan Maryam
Da yamma
Liris
Yusuf ya shigo
Parlon Aysha

Kai tsaye kan carpet ya zauna a tsakiyar parlon laptop yasa a gaba yana ta aikin latse-latse


Ido ta zuba mai Cikin yanayin son mgn Kuma tana jin tsoro shiyasa Sai ta kalleshi Sai ta Kuma kauda kai can dai ta gaji
Ta sauqo daga kan kujeran ta matso kusa dashi Cikin hikima
Ta fara mgn
A hankali
Tace Hamma Yusuf.


Bai amsa bai Kuma dagoba
Hakan tasa ta qara matsoshi Cikin
Qarfin hali tace
Hamma Yusuf
Kaga pic din boy dina
Ko ?
kalleshi ka gani kekkewa dashi mai
Kama da ya Ahmad
Kai ya daqo Cikin tsura mata ido
Yace boy dinki
Kuma
Yaushe kikayi cikinsa?
Har kika aifeshi?
duk ban saniba?


Baki ta tura Cikin jin takaici tace d'anane mana ai in munjema Zan roqi
Maryam ta ban shi.


Hmmm yace gamida harararta yace waya CE miki zakije?
Da sauri ta daqo kai tace Dan Allah Hamma Yusuf kayi
Haquri
Wlh in banjeba zan mutu
Kai ya jinjina yace toh ai naga ko sau daya baki aikata shara dinaba sannan Dan abinda Na ajiye in Na dawo zanci Sai ki tattareshi ki cinye.
Haka mukayi
Dake?
Da sauri ta gyeda kai tana a,a
Dan Allah kayi haquri wlh gobe kam zanyi na tuba
Ta fada tana qoqarin zubda qollah😭
Da sauri ya daga mata hannu cikin murtuqe fuska yace ki hadiye hawayen ki
Allah kika yarda kika zubda qollah😭 bazaki jeba.
A zahiri har Cikin zuciyarshi Yusuf bai san meyasa ba Sam baison ganin fuskarta Nata tsiya yar da hawayen da zaran ya ganta tana kuka jikinshi ke macewa burunshi ya ruggumota a ranshi zai ke ji kamar ya lashi hawayen Dan tausayi ta da yakeji.


a nashi ganin fa wai tausayi ne shiyasa ya dakatar da ita


Ita
kuma sai ta fara rau rau da ido Dan maida qollar
Miqewa yayi.
Ya fice daga gidan bai dawoba Sai dare.kafin ya dawoma tuni tayi bacci
A parlon ta ganin haka yasa shima ya konta a parlon shi gamida bude qofar da daga labulen ta yadda zai ke hanqo ta.
A haka ya kwana badan yaji dadiba Dan gaba daya yanxu ya saba da kwana da ita a girjinshi baccin dai yayi badan dadi ba.




Kashe gari Jumma,a kam tun 5:00 Am
Ta tashi tai wonka tana fita tayi sallah ta dauko wasu Riga da wondo black color Sai Dan rats in fari kadan
Wondo. Dan gajere iya karsa guy warta rigar Kuma ta Dan rufe mata cibi yar ta kadan
Amman daga baya bayan ta ya Dan bayyana ta kasan mazau nanta
Sai gashin ta da ta kitse ta saki jelar ta gefen kafadarta
Kai tsaye kitchen ta nufa
Tana zuwa ta fara kici niyar fere doya
Tana gamawa ta kunna gas ta daura shi daya gefen Kuma ta daura ruwan tea
Lkci daya sukayi dai-dai yadda take buqatar
Ta sauqe tea din ta daura a filas
Sannan ta daura kaskon tuyan
Ta fasa qoi da samai kayan qamshi sannan ta matso da niyar fara tuyan.
ta debo zata zuba Cikin kaskon kenan
Sai taji kamar motsin mutum
Gaba daya jikinta ya bata ana kallonta


Shi kuwa Yusuf tun sanda ta fara firan
Ya zo bakin kitchen din Dan so yake ya fita da wuri yaje masallacin gashi yau zasu wuce 9j
Yana isa qofar kitchen din yayi baqin gani injishi da fada Dan gaba daya ta watsa mai tunanin shi
Lkci daya ya zamo tamkar an dasashi ba abinda yakeyi Sai
Bin qugunta da Ifo ko qefta idan ya kasa
sosai yake mmk yaushe yarinyar nan ta cika haka gaba daya jikinta Sai kadawa
Yakeyi
Zuciyarshi ke raya mai ya qarisa gunta ya shafi bye bye dintan ko zaiji sauqi
Aiko yabi umurni hrt dinshi a hankali ya fara takawa har yazo dab da ita
Gashi dama gaba daya jiya ya kwana da kewar ta
Ya daqo hannushi kenan ita Kuma ta juyo
Ganin yadda yanayin shi ya sauya
Lips dinshi Sai bari sukayi ya bude idanan ras Sai faman kadasu yakeyi.
hakan ya bata tsoro ta juyo da sauri Dan matsawa baya.
aiko
Hannuta Sai Cikin kaskon mayin


Cikin jin azaba da radadi
Ta saki qara gamida xillowa tayi bayanshi
Salle takeyi kamar yarinya qarama lkci daya kuma yatsarta ma nuniya da tashiga cikin mayin tayi jazazur
Gaba daya hannun nata sai karkarwa yakeyi


Ihunta shi ya dawo dashi cikin hayya cinsa
Da sauri yayi kanta ita kuma sai zillewa takiyi tana jawo qasan rigarta tana goge yatsar
Da qarfi ya samu ya komo hannun gaba daya shima ya rikice
Ita kuma sai yarfa hannu take tabs wayyo Allah wayyo Hamma Yusuf hannuna ya nuna
Ganin taqiyin shirun ne yasashi
Kamo yatsar cikin wani irin salo yasa yatsar cikin bikinshi
A hankali yasa harshen shi ya rinqa zagaye yatsar gamida Dan tsotsar ta
Da fare taji zafin dubin bakinshi sai kuma a hankali taji sanyin harshen nashi Na ratsa yatsar tata
Shiyasa a hankali ta rinqa sauqe ajiyar hrt cikin tsura mai ido
Shi kuma
Gaba daya hankalin shi ya koma kan qirjinta
Dan dukiyar fulaninta ya zubawa ido ganin yada suke tsaye cur kamar zasu tsone mai ido
Da qarfu yayi ajiyar zuciya sanadin tuno yadda ta rinqa tsalle a gabanshi qirjinta Na kadawa ma zaunen ta Na juyawa


Sosai ta zuba mai ido gami da sunkuyar da kanta Dan taga me yake gani
Ido cikin ido sukayi
A take taji jinkita ya fara rawa ganin yadda idanshi suka qara yin ja ya wani kamo lips dinshi sai tsotsa yakeyi
A hankali ta fara zaro yatsarta daga kan harcensa
Shi kuwa sai qara cabke yatsar yayi
Cikin rawan murya tace
Ha Ham Hamma Yusuf
Zafi nakeji
Jin yadda take mgn ne ya sashi komo hannuta ya zaro yatsar daga
bakinshi
Ido ya tsura mata cikin lasar lips dinshi da yin piki piki da idanshi
Jan hannuta yayi ya wuce da ita har bedroom dinshi a baking gado ya ajiye ta
Robar zam-zam ya dauko mai sanyi


Gabanta yazo ya durkusa gamida kamo hannun.
ya balle bakin
robar
Ya rinqa zuba mata ruwan zam-zam din
yana shafawa
A take taji wani irin sanyi Na ratsa hannu nata gaba daya.
lkci 1 ta nemi zafin qunan ta rasa
Sai sauqe ajiyar zuciya takeyi


Tashi ya kuma yi ya jawo mata pillows
Cikin wani irin murya yace
Konta bari naje Na qarisa aikin
Kai kawai tageda mai gamida lumshe idanta
A ranta take tunani menene a kan harshen Hamma Yusuf
Ko ya yake iya sarrafa harshen sa
Da tunanin tayi
Bacci


Shi kuma zuwa yayi ya kashe gas din
Ya koma parlon ta ya konta kan 3 str yayi ruf da cikin
Ya rinqa matse kanshi wai ko zai samu nitsuwa Amman ina
Sai wahala kawai da yake Sha
Shi baison ta gane halin da yake ciki
Da qer dai ya samu hajia ta Dan kontaπŸ™ˆ


Sannan yaje ya hada sauran aikin
Sai da ya hada mata tea sannan yazo ya tasheta
Tayi breakfast
Shikuwa toilet ya shige yaje yayi wonka
Kafin ya fito ta koma parlo.
bayan ta tattara wurin




10:27 Pm


Ya fito cikin shiga ta alfarma
Manyan kaya ya saka farare tas sai hularsa CE da takalmin shi ne baqaqe
Sai aqoqon hannushi Na Axurfa da yaketa shegi


Ya kifa hular nan tayi Ras a kanshi ta gefe gefe kuma da qeyarsa gashine kwonce lub
Sai wani irin qamshi yake fita daga jikinshi
Ido ta zuba mai Dan ganin yau kamarsa da ya Ahmad tafi ko yau she fitowa
Gabanta yaxo ya Dan tsaya
Cikin
Kauda kai Dan gani yake kamar zata gane halin da yake ciki
Dan dolece ta sashi Sa jomfa Dan baiso ta gani a sana yake😜


Cikin kauda kan yace ki shirya
ana sauqowa sallan jumma,a zamu tafi
Eprt
Dan qarfe 2:20 pm jirgin mu ✈zai tashi


Wayyo dadi gun Aysha ba,a mgn
Qara tayi cikin tsantsar farin cikin da
Rakadi ta buqa tsalle ta fada hikinshi hannu bibbiyu tasa ta sanqalo wuyanshi
Cikin murna ta manna mai lafiyeyyen kiss a kumatun sa Na dama
sai kuma ta arce a guje tayi
Dakinta tana
Alhamdulillah (habde kam mi hota tai)
Yau kam zan koma.


Shi kam Yusuf dole ya fada kan kujerar Dan ya samu ya saita kanshi tukun
A ranshi kuma zafi yakeji meyasa take farin cikin komawa?


Toh fa Yusuf anya Kansan menene a zuciyar ?
Ni dai Garkuwa wannan tabayar nayiwa Yusuf kuma banda amsarta


Amman kumuje zuwa


2:30 pm jirginsu✈ Yusuf ya dage xuwa qasarmu ta aihuwa
Nigeria


Qarfe bakwai dai-dai...


By garkuwan fulani
[4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
NAYI NADAMA
πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
MI,WASMITI, page 9⃣5⃣Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Suka shigo
Babban parlon gidan Adam da Yusuf suna jere riqe da hannun juna farin cikin fal zuqatan su
Aysha ko tana shiga Amira tayi kanta da sauri cikin fara,a da tura katon cikin ta
Cikin mmk Aysha ta ruqumuto
Gamida shafa cikin
Da alamu tabbaya
Ta kalleta cikin zumudi tace
Amira cikin kema har kin qunsa shine ko ki gayamin Na tayaki addu,a Allah ya raba lfy
Amira kan sai murmushi da sune kai Dan kunya sosai Aysha ta bata ga Hamma Yusuf da take jin tsoro yanzu zaice sun ishesu da surutu
Da sauri ta kuma sakin Amira jikin Maryam ta fada cikin kewar juna suka ruqqumi juna
Sun kasa mgn sai dai su kalli juna su sake fadawa jikin juna.
Ummi ce
tai dry cikin qaunar Aysha tace
Yau naga ikon Allah Aysha ase kinfi kewar yan uwanki damu
Da sauri kuma ta saki Maryam ta konta jikin umminta cikin qaunarta tarinqa sinsinar ta tana I miss you so much my lovely Ummi Na
Gaba daya suka kwashe da dry daga gun Ummi ta koma gun Nenne
A haka dai duk ta bisu da gaisuwa.


Shi kam Yusuf suna shiga ya zauna kan kujera 2 str bayan ya gaidasu daya bayan daya.
Kaka dake ruqqume da jaririn tazo ta miqamai
Hannu bibbiyu yasa gamida karbar yaron
Cikin tsantsar son yaron ya zuba mai ido
Lkci daya tunanin Dan uwanshi ya fadomai
Qaunar yaronne ya rinqa ratsa zuciyarshi
A hankali ya daqo yaron ya mannashi a qirjinshi
Cikin sanyin murya da alamun quna a zuciya
Ya kalli Maryam yace maryam Allah ya raya manashi da imani,
Amin ya rabbi ta fada cikin muryar kuka
Tare da qoqe qollah
Aysha dake jikin Nenne ta miqe da sauri tayi gun Yusuf
Cikin zaquwa tace
Hamma Yusuf banishi
Bai kalleta ba bai kuma Ciro 'Dan ajikin shiba
Cikin jin haushi tace kabani yarona
Mana
Kaka dake qefensu tace toh in banda abinki
A hakan zaki karbi Dan Ki xauna mana.
Naqi in zaunan
Ke wlh ai kuma mutum ya boni da shishiginki
Da sa ido
Ehh nayi Sa idan shegen baki Na kin samu kin miqe
Harda wasu duwaiwuka da kika ajiye kin kasa daukan cikin sai she gen kadifiri


Gaba daya kuma sai mgnar kaka ta Dan sasu murmushi Amman banda Yusuf
Da sai yanzu kaka ta darso mai wani Abu a ransa
Wani Aysha ta kasa daukan cikin


Tofa Yusuf😜


Nenne CE tace Aysha zauna ko ki karbi danku
Toh tace
Gamida zama kusa da Yusuf din har hips dinta Na gogan cinyarsa
Hannu tasa a hankali ta tura ta qasan jaririn daya hannu kuma ta sama
Cikin qoqarin dago yaron ne ta yi kuskuren tura hannu har ya shafo oga Yusuf
Da sauri ya matse cinyarsa gami da sauqe wani irin nannauyan ajiyar zuciya
Itako batama San tayiba
Daqa yaro tayi ta zuba mai ido cikin
Sanyin murya tace photo copy ya Ahmad
Kai ta sunkuyar ta rinqa subbatarsa
Cikin rawar murya take fadin
Maryam ina son yaron nan maryam zaki banishi
Sai hawaye shar a idanta
Shima jajari kamar ya sani sai ya rinqa kuka
Hannu Yusuf yasa ya karbeshi ya sashi kan kafadarshi
Cikin murya qasa qasa yace
Kayi haquri dan
Uwana banson jin kukan ka
Randa
Baban ka zai rasu ya gayamin kaine madadin shi a guna a hankali yaro kam ya fara shiru
Ita kuwa Aysha cikin kuka
Ta Dan roqqofo
Jikin Yusuf har qirjinta Na gogar kafadarshi
Tana tayar mai da tsikar jikinshi
Da son samune duk ya hadasu ya ruqqume da jaririn
Dan ya tabbata da Ahmad yana Raye da haka zaiyi,
Hawayen
Ta ne suka rinqa diga kan habarsa
Cikin kuka tace
Hamma Yusuf kawoshi ko yunwa yakeji
Ido ya tsura mata cikin miqa mata shi ya hada da hannuta
Ya riqe ta kasan blanket din yaro
Ya rinqa murza yatsunta cikin salon lallashi
Kai ya kuma dagawa cikin alamun kibar kukan
A haka suka riqe yaron
Yana kan cinyar Aysha Yusuf kuma idanshi Na kan yaron


Baba bello ne yayi gyaran murya cikin girma yace
Yusuf dama kai muke jira kayiwa yaro huduba da bakinka
Dan wannan shine fatan Ahmad
Kai ya jinjina cikin sanyin jikin ya daqo kanshi yace baba wanne suna za,a samai?
Sunanka zaka samai!


A hankali yace baba nikuwa da sunan biyaye Na zan mayar mai,
A a
Shi Ahmad dama yace matuqar
Dai Allah ya bashi d'a namiji toh sunanka zai sanya mai
Kai ya sunkuyar gamida karbar yaron ya mai huduba
Da sunan Sa
Aysha kuma sai sharar qollah take A hankali ya zaron hankicif dinshi mai laushi da taushi sai qamshi mai dadin shaqa yake fitarwa ya miqa mata
Karba tayi ta share qollar
*******
A haka sukai ta hiran yaushe gamo
Har zuwa 11 Na dare Yusuf yasa su
Usman da Rabi,u suka dauko akwatunan da ya ciko da kayan jaririn ba wani abin da bai yiwa wannan yaro ba yaro kam yasha gata
Sai 12 sannan suka waste Adam ya dauke matarsa suka tafi
Shi kuwa Yusuf
Dama an gyara mai part dinsu
Can ya tare
Su Usman kuma suka koma dakin
Adam
Aysha kuwa ta dage ita dai tare zasu kwana
Da yaron ta da yar uwarta
Qanne babansu ma Dr umar sunzo daga Yola

*****
Kashe gari
Ran Sartudey
Akasha biking sunan Yusuf qarami
Ba wani shagali da akayi sosai sai walina da aka gudanar
Yaro da mahaifi yarshi sunsha gata a gun yan uwa da abo kan arxuqi
Anty Sadiya ma ta taka rawar gani
Hatta su Rabi,u sun yiwa yaro kaya sosai
Bare aje ga lodin kayan da tokwaranshi ya mishi wasuma sai ya kai shekara 9
Yana sawa
Anyi suna lfy an waste lfy


"-"-"-"-"-"-"-
Yusuf ne kwance kan gado gaba daya yarasa abinda ke mai dadi a rayuwarsa
Da ya rumtse idanshi ba abin da yake gani sai fuskar Aysha
Sam ya rasa meke damunshi
Ya rasa bacci mai dadi ya rasa sukuni
Ba abin da yakeso gani daji kamar ita
Yayi kewar tattausar fatanta
So yake ya kori tunanin
Amman ya kasa
A fili yake cewa yaufa kwana
8 kenan da zuwanmu tsaki ya Dan ja
cikin takaici
Yace toh wai me hadina da ita
Zuciyarshi ke cemai salon ta raina ka kake nema
Gaba daya kuma ya kasa samun nitsuba yasha magungu nansa har ya gaji Amman Sam ya kasa nitsuba
Tsaki yaja gamida miqewa
Jallabi ya zura a jikinshi
Cikin hada fuska ya nufi.
Cikin gida
Kai tsaye parlon
Nenne ya wuce tun daga baqin qofa yaji hayani yarsu sunata dry
Yana shiga ya samu hardasu Adam da Amira sun zo ga Anuty Sadiya ma tazo
Sai dai tana shirin komawa Dan dare ya farayi
Hannu Adam ya miqa mai cikin fara,a yace kai INA ka shigane haka
Ga sakaliyarka ta buwa yemu da fitina wai ita yunwa takeji kuma bazata ci ko mai ba sai inabi da tufa ko dabino da kwakwa
A deren nan fisabilililahi a Ina za,a samo matashi
Abu sai kace mai ciki kodai da cikinne? bamu saniba!
Shi kan Yusuf baki ya tabe gamida bata fuska
Ita kuwa tana ganinshi
Ta gyara goyon da tayiwa Yusuf qarami
Ta matso kusa dashi cikin tura baki tace
Hamma Yusuf
Yunwa nakeji
Bai kulata ba bai kuma kalleta ba
Sai Adam da ya kwashe da dry yana tab lallai Aysha abin naki azimun ne
Sadiya ce tai dry tace wlh ko a can haka take takura Yusuf gsky Aysha lamarinki da gyara
Ita dai qara matsoshi tayi tare da kamo hannu shi
Ta matse a qirjinta
Ta manna kanta kan damtsen hannushi
Cikin muryar maijin yunwar dan da gske yunwar takeji
Tace Hamma Yusuf
Wlh yunwa nakeji.
Kai ya
Dan sunkuyar cikin tsura mata ido
Yace toh ya kikeso nai miki?
Ko zaman ma bazaki barni nayi bane?
Ita dai cewa take ni yunwa nakeji
Juyawa yayi ya nufi kan dinning table
ita kuma ta maqale dashi
Kulolin ya bubbude
Cikin Dan daga murya yace ba ga abinciba ki zauna kici
Mana
A a nidai ba tuwo Zan ciba


!Adam kam dasu Nenne dasu Usman
Mmk ne ya cikasu sosai
Yusuf ne ke ta faman sunqullah da Aysha fada da masifar nan duk ya qare


Adam kan sosai ya rinqa binsu da ido
Cikin mmk
Shi kuwa Yusuf parlorn
Ya dawo
itama tana biye dashi goye da Yusuf qarami da yake ta baccin sa
Maryam kan sai sake baki tayi tana kallon su
Amira CE ta Dan matso kusa da Adam a hankali tace ya Adam mu tafi gida bacci nakeji
Cikin kula
ya shafa fuskarta yace toh
My mirah mu tafi ko
Hannu ya miqawa Yusuf cikin dry yace to babban Yaya mukam xamu wuce inda mukafi wayo.
Shi kuwa sai tabe baki yayi ya cilla mai harara cikin qasa qasa da murya yace wlh ka dai ji jikin ko kunya babu ka wani maqale a jikin mace yar qarama
Shi kam Adam dry sosai yayi cikin jinjina kai yace
Toh wlh ba wahalelle kamar ka kuma Allah ina gayama Kaine kake dab dajin kunyar
Dan wlh ko yanzu kai abin tausayi ne ji yadda qanwata ke juya ka kamar masa a cikin kasko
Wlh tausayi kake bani
Ya rigada ka gama macewa a kan qanwata
Saura qiris girman kannan naka yaje qasa warwas


Sake hannushi yayi cikin kufala yace wlh kai banzane
Wlh ni ba wata mace da zata kai a gareni bare Na wahala a kanta
Kaima ka sani sarai
Ina bata kulawa ne Dan ita amanar Ahmad ce kuma wlh ni tausayi ma take ban
Dry Adam ya kumayi tare da daga mai gira daya
Yace ai da Zara kaji wani Abu wai shi tausayi
To ka gama narkewa cikin wutan so yaro baka game bane


Duk mgnar da sukeyi ba Wanda yaji ko ita Aysha da take gefensu bata jiba.
Dan sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login