Showing 3001 words to 6000 words out of 98395 words
Chapter 2 - MI WASMITI Book Complet Document by Garkuwa .txt
ta qurawa phone๐ฑ nata ido a fili take cewa ya Allah ka mallakamin zuciyar ๐Yusuf ka juyomin hankalinshi gari Allah ka sassautamin sonsa a raina Rashida yar kano ce kuma tare sukayi karatu dasu Yusuf a India allah ya jarabceta da qaunar Sa a ranta shi kuma mishkilanci da taurin kai da ra,ayi sun hanashi maida hankali kan ko wacce mace
A hankali Ahmad ya zauna gefenshi biyaye ya kirashi cikin sanyi muryarsa tashi mu tfi ko ido ya zubawa fuskarsa hannu yasa ya shafa fuskar yace biyaye meyasa meyasa zakasa hannuna ya mari fuskarka Kasan kimar fuskarka gareni kuma kasa Na cutar da zuciyata bana qaunar duk wani abin da zai tabamin gangarjikinka da lfyarka wlh naji tsanar ta araina dan ta sani Na mari dan uwana da hannuna.
Cikin sakin fuska Ahmad yayi ajiyar zuciya ya shafa fuskartashi cikin murya mai nuna gskyar abinda yake fada yace biyaye zafin marin a fatata ya tsaya bai shiga cikin ๐ zuciya taba hakazalika komai kamin duk zafinshi bazanjiba Amman da marinnan ya taba fuskar Aysha Na da zuciyata zata soku da dafi ๐ya daura hannushi kan kafadarsa yaci gaba da cewa biyaye komai nakeso a duniya kana tayani son abin ya akayi ka kasa tayani son Ayshana meyasa zuqatanmu suka samu sabani kan Aysha ni duk zuqar numfashin da zanyi a duniya da nauyin qaunar Aysha nake janshi yayinda kai kuma da tsanarta kake Jan naka numfashin meyasa ya tsura mai ido cikin yanayin tabbaya idonsa sunyi jaa shi bai saniba mganganunshi qara samai tsanarta suke a cikin zafin nama da sauri ya nufi gun motar
Da garfi ya fixqota waje ya watsa mata mari ciki jin radadi tasa kuka ta dafe quncinta da gudu ta fada qirjin ya Ahmad tace Hamma Yusuf dan Allah kayi haqiri wlh bazan qaraba Amira kam tuni ta rakube jikin glass A hankali Ahmad yace ngd biyaye mu tafi tunda kayi abinda ranka ke so ya jata suka shiga
A fusashe ya figi motar
โญโญโญโญโญโญโญโญ
MAMBILA
Bayan isarsu baba bello da kadan suma suka iso parlon cike yake maqil da zuriyar bappa yaya bayan gaishe gashen da sukayi shidai yusuf su babba Amadu kawai ya gaisar ya koma can gefe ya zauna ya bude lap top enshi yai ta dan danne danneshi Sadiq yazo kusada shi ya zauna suna dan dubawa tare dan haqiqa yana qaunar yaron duk da ba wani mgn dashi yakeyi sosaiba
Abba ya kalli Ahmad dake zaune kusadashi yace Ahmad meya tsayda ku ? ya danyi murmushi yace Abba kawaidai mun tafi a hankaline ya jinjina kai yace toh kun kyauta
Bappa yaya ya dan kalli Yusuf daya murtuqe fuska yace kai Dudabe har yanxu baka Koma bane ya daqo ya zuba mai harara dan ba abin da ya tsana kamar kiransa da Dudabe da bppa yaya yakeyi yaci gaba da cewa Ahmad shi har yanxu hutun nasu bai qare bane ? Ehh da sauran lkci dai ya bashi amsa
Adam yace wai kai menaka da komawarsa ne ko a kanka yake zaune baba bello yace Adam haka naka dama kai inkazo dai toh sai kai ta sokano mana su innayi tamiqe tana nasan yusufa da tea bari Na kawo maka ta dauko flask en da cup โta dire mai a gabanshi tace ga shayinka dan nasanka kananan kamar balarabe ya dan kalleta ya motsa bakinshi a hankali yace sai anjima zan Sha.ko Sadiq dake gefenshi Badon yana kallon bakinshiba da bazai San me yaceba inna ta dan tabe baki tace yayi ai In dai Yusuf ne ya iya gwatsale mutane Bappa Yaya yace Dudabe har baki 3 bai amsaba bai kalleshiba ya danyi dry yace Allah sarki Dudabe am mu muna sonka kamar mu mutu kai kuma kana qinmu kamar ka mutu duk suka danyi dry Adam ko dry yake hard a buga hannu yace madallah biyaye toh Bappa Yaya mu da bakwa son kuma ko zaku kaimu bola๐ haka dai sukai ta hira da nishadi hirar zumunci
By garkuwan Fulani
[4/9, 1:47 PM] โช+234 909 785 3276โฌ: ๐๐๐๐๐๐๐๐MI,WASMITI.....page 5โฃ Na Aysha Ali Garkuwa
๐๐๐๐๐๐๐๐
A hankali ya direta kan kujera hadi da manna mata kiss a goshi Nenne ta kallesu cikin qauna ta murmusa tace kai Abubakar kamar dama ita kadai kai kewarta da sauri cikin dry ya duga gaban bb bello ya gaidashi da Abban su Ummi farin ciki take sosai tanajin dadin yadda Abubarkar ke mu,amala da qanneshi tamkar abokan watsanshi zafi sosai takeji a ranta in taga yadda Yusuf ke hantarar su da donqofarsu Sam baya zama dasu yayi hira Sam abin bai mata dadi amatsayinsa Na shine babba
hira suke sosai tana maqale jikin ya Abubakar ga Ya Ahmad a gefensu Nenne ta kalli Amira tace toh kunyi ta mai hidima yanxu kuma kun xo kuna ta surutu Baku kawo mai abincin ba da sauri ta miqe gami da dauko abincin Yusuf dake gefensu mamaki yakeyi sosai a ransa kome su Ahmad keji da maqalema yara qanana basa ko jin kunyarsu da gudun karsu rainasu abin haushi yake bashi sosai ya sake kallon yadda Abubakar ya ke ta lallaba yarinyar har abin kyamama yake bashi ga uban surutu da suke zubawa kamar parrot ko bakinsu bai gajiya da cokoikoiwa cikin qosawa da surutun nasu ya miqe ya zai tafi a lkcin Kuma Abubakar ya dan ture Aysha a jikinshi yace Auta baki kawomin ruwaba fa ta miqe kenan sukayi ido 2 da dodon nata cikin razana da tsantsar tsoronsa jikinta har bari yake bata San sanda ta furta ุฅูุง ููู ูุฅูุง ุฅููู ุฑุฌุนููุุงูููโู
ุงุฌุฑูู ูู ู
ุตูุจุชู ูุฃุฎูู ูู ุฎูุฑ ู
ููโุง ya kalleta da kyau yana qoqarin gano me take nufi shine matsifar ko qaqa ai bata bari ya idda tunaninsaba ta juya da gudu tai dakinsu hakanne ya tabbatarmai dashi din take qoffa yayi ya girgiza kashi gami da cije lips enshi ya fita Sukama sukaci gaba da hiransu Ahmad dai ya gano Abinda Yusuf ke nufi Aransa yake mmki wai ace mutane uwa daya uba daya Amman basa taba haduwa gu daya kamar wuta da auduga
โญโญโญโญโญโญโญโญ
A hankali take tfy har ta iso qofar gidansu dai dai baking get in taga wasu maza su biyu zasu kai Sa,annin ya Ahmad kanta a kasa tana tfy cikin gaji tana kai gidan kaka sai shegen nisa in bakajeba tai ta mita tazo daidai gunsu da sauri dayan yace yauwa qanwata yaki ta dan kalleshi a nitse ta iso ta gaidasu suka amsa da fara,arsu dayan yace aha qanwata in kin shiga kicewa yayanki Yusuf ya fito mu tafi
Ta dan kallesu a yatsine tace ni bani da wani Yaya mai wannan sunan ehe ban sanshiba ta qarishe mgn tana qoqarin tfy da sauri suka kalli juna har suna hada baki wajen cewa ina ke yar gidannane ehh ta basu amsa da mmk sukace kuma kice baki San Yusuf ba ?
Ta dan juya ido tace ehh ni yayuna ba Yusuf sai ya Ahmad da ya Adam kuma basannan ta juya da nufin tfy a firgice ta zaro ido ๐ณta dan ganinshi a bayanta juyawa tayi da sauri zata Koma inda ta fito cak ta tsaya sabida tsawar da ya watsa mata maza kixo ki wuce gida yarinya sai shegen yawon tsiya zan kamakine ya kada kai suka shiga mota itako tai cikin gida
โญโญโญโญโญโญโญโญ
Bayan sallan ๐isha Ahmad ya shigo gida a lokacin tare suka shigo da Abba ya ajiye mar jakarsa ya fito a parlor suka hadu da Aysha su Ummi Na zazzaune ya dan kalketa cikin salon tsantsar qauna ya dan shafa cikinshi yace Aysha yunwa nakeji a kawomin abinci dan Allah toh tace cikin zumudi tace ya Ahmad me zan dafa maka ?hankali cikin murmushi yace matayassara Ummi ta danyi dry tace inbanda abinka Ahmad gani ga Nenne duk baka tabbayemu abincinba sai itta zaka tabbaya ya dan Sosa qeya yace uhum Ummi ai gwara tun wuri ta koyi kula dani dan nasan Abbbana kam ya bani ita sai dai bansan me baba kuma zai ceba ya dan kalli Nenne yace Nenne inason Aysha inasonta a raina bana iya boye sonta a zuciyata๐ da Zahirina cikin wani yanayi Nenne ta kauda kanta daga kallon dan nata
abin qaunarta Tanajin Ahmad tamkar bugun zuciyartane ya matso gabanta ya rusuna yace Nenne banason yadda kikemin in namiki mgnar Aurena da Aysha
A hankali ta daura hannunta a tsakiyar kanshi tace Allah ya maka albarka kai da sauran yan uwanka baki daya Amin yace cikin jin didi ya juya ya tf part ensu
โญโญโญโญโญโญโญโญ
A harabar gidan ya samu Adam da Amira suna hira cikin nishadi SLM kawai ya musu ya wice ciki a parlor ya tadda Yusuf zaune kan kujera ya miqe qafafunsa kan Center table ya daura laptop enshi kan qafafun yana daukar lacturer ta online Jallabiyace a jikinshi ya gyara gashin kanshi gonin Sha,awa Sai qamshi yake kamar fure cikin qaunar juna suka gaisa da Ahmad ya dan kalleshi yace biyaye ina ka tsaya haka sai yanxu tare muke da Abba ya fada yana cire kayan jikinshi yaci gaba da cewa bari naje Na dan watsa ruwa ya tafi bedroom enshi kai tsaye toilet ya wuce
โญโญโญโญโญโญโญโญ
A hankali tai SLM gami da dire tiren abincin kan dining ta juyo cikin sanda ta tsaya saitin kanshi duk a tunaninta Ahmad ne dan komai Nasu iri daya hatta gyaran gashinsu Sam bata gane shine a gunba a hankali ta sunkuyo kanshi tasa bakinta daidai kunneshi ta dan hura issaka ta dan tura yatsunta cikin lallausar gashin kanshi mai qamshin gaske cikin rada tace I love u ya Ahmad tana maici gaba da wasa da gashinshi cikin daqiqa daya ya gano itace ya San ba mai haukannan sai ita a take ji wani malulun baqin ci da takaici duk illahirin tsikar jikinshi sai da ta tashi gaba daya ya harxuqo cikin fushi da zafin nama ya juyo kamar walqiya ta ganshi gabanta tunda ya juyo fuskarsa ta saki qara tana baya jikinta bari yake sosai gaba data ta fiddo idanta woje Ahmad dake toilet da sauri ya dauro towel ya fito cikin xafin nama yana ai dama nasani za,Rina sai ya sata kuka
Shikuma Yusuf hannushi har rawa yake cikin daga murya yace zonan bakince baki da nitsuba ba dama inada cikinki yau sai Na babbalaki gutsi gutsi ya fada yana gwada yadda xai ballatan ya daga hannushi zai yarfa mata marinshi mai bala,in zafi da Sauri Ahmad ya shiga tsakaninsu yace cikin salon kar ka daketa yace huce a kaina ninace ta kawimin abinci yasa hannushi ya dan balleta a jikinshi yace tf Aysha sai da safe ko aiko a guje tai cikin gida Amira kam dama tunda taji qaranta tai cikin gida cikin
Fushi sosai ya kalli Ahmad da Adam wlh kun isheni kun isheni abin yayi yawa ko kunya bakwaji qatti daku Ku liqewa yara qanana salon Ku jamin raini kallekafa biyaye da girmanka ka wani dauro towel a ququ girjinka duk yana woje yanzu da daurin ya kwance shikenanfa ka kade a gaban qanwar qanwar bayanka den tasoka ko ta rainaka Adam yayi dry sosai Yace toh me a ciki ba shikenan ba tasan German abinda zata aura ba ๐ shi dai Ahmad shiru yayi sosai Yusuf kuma ke fada yayinda Adam ke qara tunzurashi A qufule yace Wlh Ku daina kiramin su nan in bakusan kunyaba Ni inajin kunya bira girma ya fadi Yaya Yaya ase yayun banzane
โญโญโญโญโญโญโญโญ
Mambila
Yau lahadi tun da sassafe suke shirin komawa cikin Tarawa dan sunyi hutunsu Na qarshen sati gaba dayansu daga kan Adam har zuwa kan Aysha suna zaune kan dining suna karyawa yayinda sukma manyan suna tsakiyar Palon sun da tattaunawa Aysha da Amira ke Serving ensu duk sun xubawa kowa suna tunani ya zasuyiwa Yusuf shi ba ,amai gwaninta Ahmad ne ya dan kalli Aysha cikin mgn da ido ya nuna mata shima ta hadamar tea cikin dan jin tsoronshi ta jawo cup โta zuba mai tea duk hankalinta Na kanshi ta ina zaiyi matsifa Koma taji mari cikin tsoron har ta zuba mai gishiri a madadin sugar a cikin tea en
Shi kuma tunda ta fara yake kallon farshen dan qaramin yatsar hannuta Na hagu ta barshi wai ita gayu shi kuma kyamar farce yake a rayuwarsa
Ya kalli sadiq dake gefenshi yace kai. Sadiq Kawomin scissors enka toh yace gami da miqewa ya lura Sarai gishiri tasa shiyasa ya jawo cup en ya dan kurba dai dai lkcin Sadiq ya mi qamai โ ya karba ya tura mata cup en yace gishir a madadin sugar kasheni kike shirin yi ko toh ke zaki shanye yasa hannushi ya kamo dan yatsar ya dan dannan scissors en da niyar yanke farcen aiko ya hada da kan dan yatsar
By garkuwan Fulani
[4/9, 1:48 PM] โช+234 909 785 3276โฌ: ๐๐๐๐๐๐๐๐ MI,WASMITI.....page 4โฃ Na Aysha Ali Garkuwa ๐๐๐๐๐๐๐๐
โญโญโญโญโญโญโญโญ
Gaba dayansu suna cike a porlon cikin shirin komawa
Sunyi sit dan bppa Yaya zai musu Nasiha da Addu,a kamar yadda yake musu ko yaushe in sunzo komawa i dan da wani mai buqata ko uzuri ko umurni toh duk a wannan lokacen yake bawa yayanshi damarsu
Shiru sukayi cikin maida hankali kanshi
Sadiq ne yayi slm tare da shigowa da sauri Aysha ta juyo gunshi cikin harara tace Allah Sadiq ka kawomin kayana ko baka dinkaba ni gsky Na gaji Amira tace gsky kam kaya kusan shekara baka dinkasuba Usman dake gefenshi ya kaleshi a yatsine yace gsky dai Sadiq ka shiga tara tunda Sam baka da cika alqawari duk halayen teloli kai ka hada ga shegen son kudi Kaine dinkin yan mata kaine dinkin samari har Na tsofaffi baka bari....
Innayi ta amshe zance da cewa ai Sadiq kam sai a hankali wlh nima tun bayan sallahn bara Na bashi fatarina ya dinkamin aljihu a jikinsa Na samu gun ajiye yan canji da woyata Amman har yau bai baniba
Mixxixx Rabi,u ya ja tsaki sai da duk suka juyo gunshi yace kajifa kaji shirmanta ko ana mgnan kaya masu rai kekuma kina mana mgn bujenki Duk sukayi dry Adam yace tab innayi kawai ya batar miki da fatari .
Tab tace aiko sai ya biyani shidai Sadiq sai dry yake Abdul ya kalleshi yace ai ba dry kakeba biyan fatari zakayi
Ya dan gyada kanshi ya ajiye wata qatuwar leda yace toh kudai ga naku dan wlh dama nasan su Aysha Anty masifa jiya ko bacci banyiba saida Na gama hada muku ya kalli su Usman yace Yaya Usman kuma ga naku.
Abba ya danyi gyaran murya yace toh Ku saurara ai mana Addu,a Bappa Yaya ya rinqa musu nasiha da sanya musu albarka daga qarshe ya musu Addu,a
........ Duk suka fito suka shishshiga mota a hankali Yusuf ya yafito Sadiq da hannushi da sauri ya iso gunshi cikin kulawa yace kai Sadiq anya kuwa kana maida hankali kan kara tunka ? Cikin girmamawa yace sosaima Hamma Yusuf nama kusa try Universityn zariya yace ka dai kula dan naga gaba daya so kake ka zama mai dabi,ar mata shiyasa bansoka da dinkin nanba dan mafi akasari telolin mata da masu daukan photo dabi,ar mata suke dauka haka dai ya dan mai nasiha
Suka tfy suna kewar juna
โญโญโญโญโญโญโญโญ
Yau kusan satinsu 3 kenan da zuwa mambila amma Yusuf bai kuma zuwa ba kuma duk weekend sai sun je yau jumma,a bayan sunyi sallan la.asar duk suna hallare a babban palonsu suna ta hira bb bello ya dan gyaran muraya yace toh Yusuf kunsan gobe Saturday ko dan haka duk Ku shiyarya da wuri dan tfyar sassafe nake son muyi..
Ya dan tura hularsa qeya kadan yace hmm baba nifa ina da taya goben Ummi ta dan kalleshi cikin jin haushi tace wai kai kam wanne iron mutum ne kai Sam bakason shiga yan uwanka kowa mararin zuwa yake Amman banda Kai su kullumu basu da mgn sai taku Amman a fili kake nunawa Baka damu da suba Duk baqin haline hakan da mugun mishkilanci wlh bakaji dadin rayuwarka ba..ta qarishe mgnar cikin fada
Nenne ta dan kalleshi tace ina zakaje ne Yusuf ?.
Ya dan yamutsa fuska yace Yola zamuje dan tunda nazo bamu jeba gashi har klcin komawata ya fara matsowa Goggo jiyama saida ta kirani tana ta fada bamu jeba
Adam ya kalleshi da kyau yace wai kai ban ganeba fa kanata xakuje bakujeba kai dasuwa kenan zaku ? Ya dan harareshi ta wutsiyar ido yace toh da dasuwa nake zuwa ? Atoh nikam bazaniba ban saniba wataqil Ahmad zaije
Ya kalleshi a yatsine yace wlh sai kaje dole kaje mutum baison jiharsa ta aihuwa ko kadan
Ahmad ya danyi murmushi yace toh Abba mu dai gobe Yola zamu Abba da su Nenne su kace toh Allah ya kaimu lfy
โญโญโญโญโญโญโญโญ
Haka kuwa akayi Adam badon yaso ba suka tfy Adamawa
bayan sallah azahar kada suka isa A hankali Ahmad yayi parking a harabar gidan hydar da Maryam dake qoqarin fitowa da sauri suka qarasa gunsu cikin jin dadin ganinsu hydar ya karbi briefcase en Yusuf da miqamar hannu suka gaisa Maryam ko da sauri ta fada jikin Adam tana welcome ya Adam sai yau kuka zo ya dan subbaci goshinta yace ya zafin garinku tai dry dai dai lkcin da ta fada jikin Ahmad ta dan dago kanta ta kalli shi tace kajifa ya Ahmad wai garinmu wato shikam bandashi murmushi kawai ya iyayi yana dan tureta daga jikinshi dan wani mugun Abu yaji yana yawo a jinshi abinda bai tabajiba dan ya runqumi su Amira ga kuma Yusuf dake ta watsa musu harara
A hankali ta nufi jikin Yusuf tana Hamma Yusuf yaus.....
Da sauri ya katseta ta hanyar daga mata hannu da murtuqe fuskarsa tamkar sojan dake filin daga Atake tasha jinin jikinta
***********
Bayan sun gaggaisa gogga ta cika musu abinci a gabansu suna ci suna dan hira ba laifi yau yadan sake Amman dai baici Abinciba har baba Umar ya dawo ya jasu palonshi sukai ta hira yana musu da nasiha ya kallesu da kyau cikin qaunar yaran nasu yace Ahmad kunci abinci kuwa ?