Showing 9001 words to 12000 words out of 98395 words

Chapter 4 - MI WASMITI Book Complet Document by Garkuwa .txt

kema zakiji bakiyi asarar yaranki da suka rasuba cikin 'yaya 12 da kika aifa sai mu 3 Allah ya bar miki Nenne ni Ahmad ki gayamin meye buqatarku yaku iyayena ya qarishe mgnar
Yana mai zubda qwallah😭 ya dan kalli kakanshi yace bappa Yaya gayamin meye buqatarku ko zanji sauqin abinda ka dauramin haqiqa zuciyata ta soku πŸ’˜in dai bazaku sani Abu kai tsayeba sai kunce kuna Neman alfarma
Ahankili Abba ya daura hannushi kan tsakiyar kanshi cikin wata iriyar murya yace Ahmad Allah yamaka albarka ubangiji ya jibanci Al,amuranka
Cikin muryar kuka nenne tace Amin yusuf kam tuni zuciyarsa ta fara tafasa ganin hawayen biyayenshi Aysha ko kuka takeyi sosai innayi Na tausarta
Gyaran murya yayi yace Ahmad alfarman da muke nema a gareka batun Aurenka da Aysha sai kuna ya sunkuyar da kanshi ganin yadda gaba dayansu jikokin nasa suka zuba mai ido
Haqiqa yusuf yasan wannan zaman kalen fitinane shiyasa ya dago kai fuska a murtuqe yace dan Allah kai mgn kana gasamin zuciya da maganganunka da suke Sa dan uwana zubda qwallah


Ayijar zuciya ya danyi
Yace Ahmad batun aurenka da Aysha babushi dan ita Aysha tana da mijin 😳😳😳
Cikin razana da fargaba da bugawar zuciya ya katse shi da meyasa ? Waye mijin tadin ? A ina yake ? Hannunshi Na dafe da qirjinshi yake wadannan tabbayoyin a take sukar zuciyarsa ta tsananta wani nauyi ya danni maqoshinsa
Zufa ta fara ketomai tsoro mai tsanani ya rufeshi har cikin hanjinshi yake jin sanyi Na ratsashi
Itako Aysha tunda taja wani numfashi sai ta zama mutum mutumi a zaune sai barin da jikinta keyi cikin mmk abin yusuf yace ai wannan mgnar hogice wayeshi da za,a hana dan uwana farin cikinshi akan wani can banxa tun tana qarama yake wahala da ita wlh ni dinnan a matsayina Na yayanta ni zan aurar da ita ga dan uwana Adam ya dan kalli Bappa Yaya a fakaice yace cikin yanayin kaji tsohonnan da zance shirme ai wanan ba huruminka bane sai ka bari iayenmu suyi ikonsu a kanmu Allah sarki Ahmad duk sun rikice sabida bidar farin cikinsa dama Ku hausawa kunce nagari Na kowa
Su Usman ma duk sunyi zurui Abdul mai saurin kuka shikam da Sadiq kuka suke sosai Rabi,u kuma sai kada kanshi yake a hankali yace (nayeku Na ko jibare ) tsufa ko rikicewa ne
Baba bello ne ya dan rinqa musu fada cikin qarfin hali yana sabida me zaku samu a gaba kuna kuka ko ance muku mutuwa akayi da gyar dai suka dan tsaqaita sai yanxu Bappa Yaya yaci gaba yace Ahmad tabbayoyinka harsunmin yawa duk da dai zan amsa ma ka su yanxu wasu kuma sai wataran zakuji amsar sai batun aurenka da Aysha babu shi domin kuwa ita tana da miji
Amman duk da haka ba hanaka sure za,ayiba tunda an dakatar dakai kan Aysha haka nan kuma an mayarma ka da yar uwarka Maryam a madadinta
Sai yaxu Usman yace toh wai waye ne wannan da za,abashi Aysha a hana ya Ahmad ita ?
Yusuf ne shine mijinta shine Abokin rayuwarta shine tsohon alqawarin zuriyar nan ya basu amsa

daram duumm ras ras zuqatansu suka rinqa amsawa cikin firgici da razana ta dago kanta a take zufa ta keto mata bakinta har rawa yake tana waye kace?
dan uwanki yusuf nake nufi Adam ido ya zazzaro waje cikin dimuwa yace (hey ado andi ko a yeccata bo) kai Kasan abinda kace kuwa shiru yayi bai bashi amsaba
πŸ˜­πŸ’—πŸ˜±
Cikin dimuwa da fargaba Ahmad ya dan ja guiwarsa ya qarisa gun Abba hannushi ya daura kan guiwowinshi ya dago kanshi ya zuba mai ido cikin wani can ji da muryarsa tasamu yace Abba gskanta min furucin mahaifinku shin zancenci gsky ne ya kuma batun haramcin auren nasu Abba ko ya mantane Aysha da yusuf uwa daya uba dayane ? Abba matuqar ka gskan tamin toh nayi alqari koda zan rasa raina nane
Da sauri yusuf ya qarisa gunda yake yasa tafin hannushi ya rufe bakinshi


Toh masu karatu Ku biyoni muji wannan wanne irin rikitaccen Al,amarine wannan sarqakiya ya zata kaya


By garkuwan Fulani 85
[4/9, 2:23 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
MI,WASMITI.....page 8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
Da sauri Ahmad ya qarisa kan kujerar da take zaune zama yayi daf da ita yana klon fuskarta cikin yanayin damuwa da tabbaya hannushi daya yasa yana shafa fuskarta da tayi jawur yayinda ta dan manne jikinta da nashi tasa hannuta daya ta sankalo hannushi ta daura dayan kuma kan hanun nashi ta dan ranqwafar da kanta kan damtsenshi
Cikin zaquwa yace Ummi meya sameta ? Cikin fushi da jin haushi Ummi ta nuna Yusuf dake zaune can gefe kan dining table ai kasani Ahmad ba mai salon muguntar nan sai shi din shugaban mugaye ko yaushe mutum bai da aiki sai cin zali nan taci gaba da fadan kamar forko qara matsowa kusa dashi tayi cikin fada tace wlh ina gaya maka ka fita harkar yaranan idan duka kake son yi toh dole sai ka haqura sai randa ka haifi naka 'yayan amma bamu zaka yi ta dakawa yaraba daga yau sai yau ko mugun klo ka kuma yiwa yarannan ranka zai baci
Sosai Ummi take mai fada gaba daya shi kam ya gama cika yadda take mai tsababi a gaban qannenshi kanshi ya. Sunkuyar duk da hali irin Na Yusuf baison bacin ran iyayenshi baison yaga ransu Na baci a kanshi cikin yanayinshi dayafi kama da baya son mgnan ya kalli Ummi a hankali ya bude bakinshi yace dan Allah kiyi haquri Ummi daga nan bai kuma mgn ba
Ahmad kuma dake klonsu duk ya fahinci abinda ya fada da kuma abinda ke zuciyar saπŸ’›ya tabbata tsanar Aysha fadannan ya qara mai shiyasa bai fiye son ana mai fada a kan lmrin taba
Hankilin shi ya mayar kan Abba da yayi shiru ya zuba mai ido cikin ta kaici ya bude baki kamar maiyin fada sai kuma yace Yusuf am Allah ya shir yeka ya tausasa maka zcyar ka πŸ’› yasa maka qaunar yan uwanka Allah sarki Abba shi bai iya fada da mugun baki ba a rayuwarsa shiyasa komai lamarinsa yafi tfya da Ahmad
Borkono 🌢sai Baba bello gaba daya halin Yusuf halin wan mahaifinshi ya dauka bba bello shiyasa duk bala insu da masifarsu su suna shiri da juna lkta da dama ganin Abba da Ahmad suke a matsayin su kamar basu damu da raini ko wani abu ma kamanci shiba Shiyasa kuma ba komai Yusuf keyiba bba bello zai fadaba sai dai ya zuba musu ido yana dan fara,a
Bayan sun kam mala cin abinci kamar yadda suka saba in sunzo mambila duk haduwa suke a parlon aita hira
Yanzuma duk suna ta hira sai Yusuf da Adam da suka fita yayinda Ahmad kuma yau jinya yake tuquru duk ya susuce a kan abar qaunarsa itako sai zuba shogoba da sakalci take tun dazu yake ta faman lallaba mata koda tea ne ta dan Sha taqi ya dan kalleta cikin jin tausayin ta yace plss Aysha tashi ki dan Sha ko kadanne a hankali ta qara male hannushi tai rau rau da ido cikin sanyi mirya tace ya Ahmad ni ya isheni bana jin yunwa hannushi daya ta kamo ta daura kan wuyanta tace kaji jikina fa zazzabi nakeji
Jikin kam yayi zafi sosai shiyasa da sauri ya miqe ya dan debo ruwa a dan roba da dan qaramin towel a hannishi ya dawo gun ya zauna ya dan kamo hannuta ya zaunar
Daidai lkcin su Adam suka shigo Adam ya kallesu da kyau yace sannu da qoqari biyaye
Usman dake gefensu tun dazu yake binsu da ido ya dan ja tsaki ya juya kanshi yana wlh ya Ahmad yarinyar nan tama rainaka kai kuma sai wani biye mata kake Rabi.u ya dan harareta yace ai ni nafijin haushin me biye matan ai wlh ba mgnin ta sai Hamma Yusuf
Bki ta dan tura gami da dan hararsu tace ehdin
Da sauri ya dan juyo gunta gami da watsa mata harara cikin murtuqe fuska yace (hey Ummuh hado moi on qworgima hado de a tonta ta amin ) ke tashi daga nan waye Sa,anki anan da kike bamu amsa
Cikin dan jin haushi da tsanarsa ta miqe tana klon Ahmad hannuta ya kamo ya ranqwafar da ita yace biyaye (anon on wari tawi amin hado mai ko ?) Ku kukaxo kuka samemi a nan din ko ?_toh dan haka kuyi gaba ..
Dry Adam yayi yaja hannun Yusuf yace (en dillu) mu tafi suka tafi suma su Usman tfya part ensu sukayi
Shiko sai da ya samu ta danyi bacci ya zame hannushi ya dan gyara mata gashin kanta ya dan shafa kan kuncinta da yasha maruka yayi jawur ya dan kalli Ummi da Nenne da suke dan hirarsu qasa qasa yace Ummi tayi bacci ya dan qarisa gun Nenne yace Nenne am (sai fajira ) good Night Nenne Na ya juya ya tf Murmushi tayi tana jin dadin yadda dan nata gudan jininta yake gwada mata qauna sosai
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
Yau Sunday kuma yaune zasu Koma cikin taraba su baba Umar kuma gobe zasu nufi Yola tun wayewar garin ranan Bappa Yaya da yaranshi da matanshi da qaninshi gaba dayansu suke babban parlonshi suna ta tattaunawa
Su Nenne kuma Suna ta shirinsu yayinda su hydar da Usman suka tfi cikin rafi Adam kuma da Amira gidan kawun amiran suka tf sai Ahmad dake kula da Aysha Suna parlon su Ummi nata xirga zirgansu a hankili ta kirashi
Ya Ahmad cikin kulawa yace Na,am Aysha meke faruwa ?
Ta da sunkuyar da kanta tace ya Ahmad wai pisa bilillahi me nayiwa Hamma Yusuf ne ya tsaneni haka ?har baya iya boye qiyeyyata kowa Na sona Amman bandashi meyasa ne
Murmushi ya danyi mai dan sauti yace Aysha ina kika tabajin dan uwa ya tsani yar uwansa biyaye yana sonki shi dai kawai haka halinshi yake yana da mishkilanci kuma baison raini
Da sauri ta kallishi gamida sake hannishi ya Ahmad kenan ni Na rainashi ne ? Dry ya danyi ta kuma dan kauda kanta ta dan tura baki tace wlh ai dama Na ganeka ya Ahmad wlh kafi son Hamma Yusuf a kaina kai akan kowama ko yayi laifi baka gani kuma ka sani sarai ( o kallu do ) shi mugune bai da tausayi
Shirun da taji yayine yasa ta dago ta kalleshi ita ya zubawa ido cikin wani yanayi duk yanayinshi ya sauya a hankali yake dan girgiza kanshi ya maida bayanshi ya jingina jikin kjra ya dan lumshe idanunshi da sukayi jaa cikin sanyin murya yace
Yusuf da Ahmad da Adam wasu abune guda 3 da Allah ya halitta wadanda suka kasance tamkar hanta da jini a jikin juna farin cikin daya cikin mu 3 dinnan ya wada cemu yayinda bakin cikin daya zai mana illah a zuqatan mu πŸ’˜ baki daya rayuwarmu zata kasance ne tamkar taurarin nan guda 3 da suke nuna alamun lkci Aysha ina son yan uwana bana taba jurar baqar mgn a kansu haqiqa ina son yusuf amma duk da hakan shi yafi sona yusuf da Adam jinina ne ya dan tsaya ya bude idanshi ya zuba matasu itama din gaba daya shi ta warema NATA idan da sukafi kama Dana maijin bacci a zahiri ta ga gskyar abin da yake fada a kwayar idanshi a hankili ta nuna kanta tace ya Ahmad harni bankai Hamma Yusuf a zuciyar kaba ? kai ya girgiza yaci gaba da cewa shi Yusuf da Adam jininane su ke kuma bugugun zuciya tace πŸ’—πŸ’˜ tabbas in babuke toh ba Ahmad cikn wani irin sauti yace Aeeeshahhh ni da kaina bansan wane irin so nake miki ba Aysha sonki a zuciyata babban sukane πŸ’˜ Na tabba ta in ance babu ke a a cikinta to bani a duniya 🌍 jawota yayi ya manna kanta kan girjinshi yace kinji bugun zcyta toh duk numfashin da zan shaqa a duniya da qaunarki nake shqarsa a hankali tayi sassanyar ajiyar zucya tace ya Ahmad har abada ZAMU kasance tare
A haka sukayi ta jaddawa juna son da qaunat da sukewa junansu har su yusuf da Adam dasu hydar suka dawo


⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐


Banyan sunyi sallan LA,asar duk suka hallara a parlon da shirinsu Na tfy kamar yadda suka saba komai Na zuriyarsu a daidai wanan lkcin suke tsara komai da duk wani hukunci ko umurni da zasu bayar a zuriyar tasu toh hakama yanxu duk sun nitsu dan jin ta bakin Bappa yayan
Nima kaina Aysha Ali Garkuwa Na nitsu sosai dan Na tabbata yanxune ZAmU ciga cikin lbr


By garkuwan Fulani 97 πŸ“±
[4/9, 2:23 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
MI,WASMITI....page πŸ”Ÿ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


Hannushi Na kan bakinshi ya dago kanshi ya rinqa girgiza mai kai da zuba mai manyan idanunshi da suka qanqance sukayi jawur
Shi kuma sai dafe hannushi yayi a qahon qrjinshi a hankali ya ciro hannushi daya ya zame hannun yusuf daga rufe mai baki da yayi ido yusuf din ya zuba mai cikin jin ta kaici yace haba biyaye meye amfanin furucinnan ina tunanin ka ya tfi me amfanin yarintarka shin kai yarda kayi da ( talol ) tasuniyar Bappa Yaya ya za ayi kwanyarka Na aiki kake bin shirmen qoqolwar tsohon da ya gama birkicewa kai ka gaskanta zancenshi ya dan dakata ya dan kalli iyayenshi cikin yanayin bada shawara da dan rusuna kai yace bba bello tun tini nake CE muku ku rinqa kula da yanayin zantu kan mahaifinku amma sai kuke ganin Sherri nake mishi to ai yau kunji kun kuma gani kuma ya muku ta yadda dole ku yarda tabbas ni nasan tsufa ta birkita tunaninshi zancen gsky ku kaishi likitan sakatiri ya dubashi............
Baba Hamisu ya daga mai hannu da sauri yayinda yake mai donqolo yace kai yusuf ya isa haka mahaifin namu a gabanmu kake cewa ya zauce
Kai ya daga ya kalli baba bello ya kirashi cikin Neman qarin bayani yace wai baba ku kun yarda lfyarsa lau kun kuwa ji abinda yace ko a lbrin films da novels kun taba jin inda yan uwa uwa daya uba daya sukayi aure kun tabaji ?
Ya qarishe mgn cikin tabbaya yaci gaba da cewa toh haqiqa wannan al.amari yana Neman wani duhu da zai kawo cikin wannan zuriya tamu
Abba ne ya dakatar dashi da cewa ba kai muke sauraro ba kuma ba hukuncinka muke jiraba dole tsarin mahaifinmu xamu bi
Cikin sauri Usman yace Abba koda ya sabawa sheriyarmu ta musulunci ?
Baba bello ne ya katseshi ba tare da ya bari Abba ya bashi amsaba
Shikam Ahmad tamkar robot ya zama


Cikin yanayin jimami Abba ya dafa kafadar Ahmad ya dan sun kuyo ya kalleshi cikin sanyin jiki da murya yace eh Ahmad Aysha tana da miji kuma yusuf shine mijinta kai kuma a madadin family enmu gaba daya ina mai baka hqri ha kazalika ni Na zabarma matar aurenka Ahmad Na zabama Maryam yar uwarka mu kuma yar qanwarmu
Ido kawai ya zuba musu sai duk mai mgn ya bishi da ido ya rasa me qoqolwarsa ke tunawa ya manta meye farin cikin rayuwa ga wani azabebben nauyi da ya tokari qahon qirjinshi da maqoshisa tunani yake ko mafarkine
abba ne ya kuma katseshi da kiranshi cikin yanayin Neman alfarma
Ahmad ya zuba mai ido ba tare daya amsaba yaci gaba da cewa Ahmad ka amince zaka Auri yar uwarka Maryam ka amince ka haqura da Aysha ido ya qurawa Bappa Yaya a zahirin ranshi baya qaunar Maryam kuma furucin yake da niyar furtawa kai Bappa Yaya ya gyada mai cikin yanayin kayi mgn
A hankali baba Umar ya kalli Ahmad cikin taushin lafazi yace Ahmad ba dole in baka son Maryam ka fada insha Allahu bazan bari a hadama zafi biyuba rashin abin sonka da kuma samuwar Abinda baka so idonshi ya sake maidawa kan goggo Aysha nauyin furicin ya sauqa kan harshenshi taya zai kalli qanwar mahaifinshi da baba Umar sannan qanwar biyayenshi Adam yace bai qaunarta bazan iyaba ya bawa kanshi amsa
Yusuf kuma da Aysha dama illahirin mutanen porlon shi suka zubawa kunne da idoπŸ‘‚πŸ»πŸ‘€ dan jin mai zaice yusuf hatta jijiyoyin hannushi motsi suke dan tsabar bala,I gashi ba daman yin matsifar jin tsanar kakan nasu yake sosai duk da shi a badirinshi baima ji mgnarba bare ya yarda da ita.
Ka Abba qanin bappa yaye kenan shi ya katse shirun da cewa gsky ne Ahmad kana da damar da zaka auri duk wacce kakeso tunda baka sami zabinka Na forko ba cikin
Yanayin jin haushi yusuf ya kalleshi yace wlh ni ban son jin zancenka da Na dan uwanka zanceku zai sai zuciya mai rauni da ciwo irin tawa zuciyar πŸ’— ta buga
Shi kam baba Amadu mahaifin Amira sai yanxu ya danyi mgn cikin sanyi yace ba komai yusuf komai Alkhairi ne.
Alkhairi kuma ? ya tabba yeshi
ehh alkhairine yusuf mitarka ta fara isata kar ka hatsalomin da fushi Na baba bello ke bashi amsa kanshi ya sunkuyar cikin qunar rai
Cikin taushin lafazi Hydar da Abdul har suna hada baki suke cewa Baba bello wai ina mgnar nan ta dosane aure tsakanin Hamma Yusuf da Aysha cikin tausasa lfzi Rabi,u yace karfa garin yiwa iyaye biyeyya mu aikata haramci a zuriyar mu
Kai Nenne take girgizawa cikin qunar rai da gyar tace ya isa kun ishemu da tabba yoyinku marasa amsa
A hankali bappa Yaya ya danyi gyaran murya ya dago kanshi yabi dukkanin illahirin zuriyar tasa da ido yusuf yake kallo sosai yayinda ya fahimci zuciyar Sa Na dab da fara tuna mai shin to a cikinsu waye binqelawo kai ya jinjina ya maida dubanshi kan Adam daketa murtuqe fuska tamkar sojan da aka bugawa tabbarin yaki idosa cikin idinsa ya sauqa da sauri cikin birki tecciyar murya da mgn kuma ta gsky da gsky da kaga yadda yake mgn kasan har cikin ransa hakane yace kai Bappa yaya .....


By garkuwan Fulani 32
[4/9, 2:24 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
MI,WASMITI....page 1⃣1⃣ Na Aysha

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login