Showing 60001 words to 63000 words out of 98395 words

Chapter 21 - MI WASMITI Book Complet Document by Garkuwa .txt

ya dawo gun gaisuwar makokin
Bayan yaga mu jirginmu ya tashi zuwa Abuja canma muna zuwa muka kuma miqewa India


India
Qoqarrun likitocin zuciya
Suka dugufa sosai
Wurin cetoh
Rayuwar Ahmad
Babban matsalan a samu ya farfado sannan ai matsa aikin tiyatar zuciya
Mun zauna tsawon wata 7 Ahmad bai San inda yakeba sai numshin da yake fitarwa da taimakon Na ura
A haka wata tana ya farfado
Farin ciki a gunmu ba a mgn
A take Na kira Dr Umar Na sheida mai toh ase lkcin Dana kira suna tare da yaya bello
Toh shima anan Dr Umar din ya mai bayanin komai
Dama kuma yana zuwa duvani a tunaninshi ni dinner ba lfyan da gske
A cikin week din akayiwa Ahmad aiki
Daga nan kuma ya sake komawa rayuwar bacci har tsawon wata 4
Sukuwa doctors sun bamu tabbacin insha Allah zai tashi cikin lfy
Toh yau kimanin wata daya kenan da farfadowar Ahmad kuma ya miqe garau sai dai an dorashi kan magunguna
Sannan
Mun mishi bayanin komai
Tun daga ranar da Hydar ya dawo
Duk motsin da akayi a gida sai ya tura mai ko hira akeyi sai ya kira ya ajiye phone shima yayi ta jinku
Ahmad ya shiga rudani sosai
Shi ko yaushe Nenne Na biyaye Na Adam a wanne halin suke ya maryama take kullum sai ya sani a gaba da kuka kamar yaro shi dai
Biyayen shi
Ya matsa min sosai.


Cikin zumudi da tsantsar farin ciki su Nenne suka rinqa sharar qollah Adam miqewa yayi cikin kaduwa yana


Yusuf INA kake
Da sauri Abba ya riqo hannushi
Cikin hada fuska yace ai matsalar Ku kenan Ku 3 nan muddin kaji Abu sai Yusuf da Ahmad sunji suma kuma haka suke shima kanshi Ahmad
Walahi sai da yamin alqawarin bazai kirakuma Amman za ake hadaku yanajin muryarku
Kai ya kada cikin sanyin jikin yace Abba wazai tayani farin cikin rayuwar Ahmad in ban gayawa Yusuf ba?
Mu zamu tayaka
Ya bashi amsa gamida jawo shi ya zaunar
Cikin sanyin Abba yace
Mu har yanzu bamu gamsu da zaman Yusuf da Aysha bazamu bar Ahmad ya dawo ba har sai mun tabbatar duk sun ruggumi juna da tausayawa juna da kula da juna kuma ba abin da zai sasu hakan sai rashin Ahmad a kusa
Bazan bar Ahmad ya dawo ba har sai randa muka gamsu da zamansu
Har sai naga Yusuf ya yarda da ita amatsayin matar aurensa tukun


Dan shi kam Ahmad tuni ya dauki Maryam a matarsa sannan ya cire batun Aysha a ransa
Cikin sanyi
Baba bello yace wannan shine yanzu abin da ya rege mu ga yanayin zaman Aysha da Yusuf
Din
Cikin zumidi
Nenne tace wlh yanzu Yusuf da Aysha sun daidaita Kansu
Kawai Ku barni naje Na Duba Ahmad
A hankali baba bello yace
Ba komai dama Ahmad mun dawo dashi yana cikin Abuja
Kuma dama nima a kawai wata sheriyar da zamuyi
A satinnan kuma a abujan ne za muyi dukda dai mutanen nan Taraba ne
Jukunawa ne sai Ku tayani da addu,a Dan zasu iya yin komai a kaina
In zanje xamu tafi tare
Toh Allah ya kaimu suka amsa baki dayansu rabbi kuma ya kareka daga sherrinsu
Amin ya amsa tare da rufe musu yaron da addu,a


Wata ranar Jumma,a
Da yamma liqis Yusuf ne tafe cikin qorewa yake dravin
Cikin nitsuba yayi parking a harabar gidan kaka
Cikin takun miskilanci
ya nufi cikin gidan
A parlor ya sameta riqe da mayafinta
Tana ganinshi tace yauwa
Aysha kiyi sauri ki fito mu tafi ga Dudabe yazo zai regemana hannya mu huta tafiya da qafa
Ko Dudabe ? ta fada tana kallon idanshi


Fuska ya kara murtuqewa ya kalleta a yatsine yace da yake ni bawanku ne ko ?
Da banxo bafa
Kawai daga ganina sai ki wani CE ni zan kaiku
Ehh din sai ka kaimu
Kam sarkin baqin hali kawai.
Toh zan gani ai!
Yace cikin yatsine.


Daki ta shiga da sauri sai gata kuma ta fito
Tana mita
Mutum ya shiga wonka kamar mai canza fata Dan jaraba har yanzu fa ko wonkan bata fitiba
Bai kulata taba
Kuma baiyi mgn ba
Tsaki ya Dan ja
cikin.
Ranshi kuwa wani sanyin yaji dama fitowan Na dolene Dan ya rasa yadda zaiyi ne
Da abinda ke damunsa
Cikin sauqe ajiyar zuciya ya miqe cikin dakin ya nufa
Da sauri kaka tace kai Dudabe INA zakaje?
Ban sani ba ya bata amsa a kufule
Toh me zakayi a dakin?
ta kuma tabbayarsa?
Gun mata ta zanje! ko zaki hanani ne?
Ya bata amsa
Cikin mmk tace toh su mata ta manya juyawa yayi lkcin da yake dab da shiga dakin ya harareta yace ko ban kaibane
In shiga gun Amanata
Kai ta jijjiga cikin sake baki tace a a banceba Allah ya kiyaye hanya a fito lfy nima nayi gaba.


Yauwa dako kinyiwa kanki adalci ya fadi tare da shigewa ciki

*Lol su Yusuf kace matarka kamu dawo kace amanarka toh wanne daya zamu dauka*πŸ˜πŸ˜‚


Ita dai kaka fita tayi cikin mmkin yusufa a yau din


Shikuwa
Yana shiga kai tsaye.ya nufuni.....


By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAYI NADAMA*
πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
*MI,WASMITI* page 9⃣8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡




*Sisters ngd da kulawarku gareni Allah ya bar zumunci da qauna*


A hankali ya zauna a a bakin gado
Cikin ajiyar zuciya
Ya Dan ture kayan da
Ta fitar. Da nufin sawa in ta fito
Pillows y jwo
Ya konta cikinsu
A rigingine
Ido ya lumshe
Cikin wani irin sabon
Yanayi.
Ita kuma cikin sauri
Sauri ta kammala ta fito
Daure da towel
A ququnta Dan idan ta kaishi kan qirjinta bazai rufe ququn nataba
Bakin gado ta matso
Gamida Dan jawo gefen towel
Din tana Dan goge damtsen hannuta
Tana Dan yarfa hannu
A hankali yaji feshin ruwa Na sauqa a fuskarsa
Ido ya Dan bude cikin
Bugaqar zuciya
Da sauri ya rumtse idan Dan ganin ta a haka zai dauke mai numfashi
Ita kuwa
Duk abin da take
Batama San dashi a gunba
Shiyasa take
Ta rausaya wa ko a jijinta
Mai ta Dan laqakato
Ta murza a hannuta
Ta rinqa shafe qirjinta dashi
Shi kuwa idanshi sunki
Yarda da hukuncisa Na rumtsesu ya hanasu
Ganin abincinsu
A hankali ya bude ido
Dai dai lkcin
Da ta sunkuyo
Ta kanshi da nufin
Lalubo
Kayanta
Qirjinshi ne ya rinqa bugawa da qarfi
Garfi a take hankalinshi
Ya fara barin jikinsa
Lkci guda yaji wani irin sanyi Na ratsashi
Tuni ya wore idanshi ras
Lips dinshi kuma tuni sun fara bari
Da sau cikin azama ya kamo gefen lips enshi Na qasa ya fara tsotsa kamar zai tsinkesu
Lkci guda ya daburce
Numfashi Sa ya fara carkewa.
Da qarfi cikin kidima yayi wani irin ajiyar hrt a dai dai lkcin
Da yaji
Qirjinta Na gogar fuskarshi
Ido ya qara budewa
Ita kuwa pillows din ta dauke ta cillashi gefe
Ta qara sunku yowa
Kanshi
Bres dinta suka dire kan bakinshi da gemunshi
Cikin rashin sanin halin da yake ciki da kidima
Kawai ya manna bakinshi kan bres din nata ya Sa hannushi daya ya sanqalo
Bayanta
Ta konto
Kanshi luf
Ita kuwa
Tsoro da firgici
Sukasa ta saki qara da qarfi
Cikin kuka
Da kidima take kiran
Kaka
Wayyo kaka
Kaka INA kike kixo
Na shiga uku
Duk ta kidime sai kaimai bugu take
Qara matseta yayi
Cikin qarfin hali ya zare harshensa daga kan bres
Dinta murya Na rawa
Yace
Ke ki dawo hankalinki
Me kike ta ihu nine fa Hamma Yusuf dinkine
Ita dai sai bugeshi take yaxu ta gane shi amman bata bar bugunba
Da qarfi ya hade hannayenta duk biyu ya riqe
Da hannushi daya
Daya hannun kuma
Bakin bres
Dinta yasa yatsu biyu
Ya Dan matse da qarfi
Cikin tsura mata
Ido
Qara ta kuma saki cikin fiffixgewa
Qara matsewa yayi
Da qarfi
Tace Hamma Yusuf
Kasheni
Zakayine?
Kai ya jinjina cikin sanyi murya yace
Ke dai kike son kasheni
Cikin tsiwa tace
Ni banson mugunta
Da iskanci
Wlh ka fita hanyata
Ko
in kira kaka ingaya mata
Mugu kawai azzalumi
Sake hannun nata yayi ya fizgota da qarfi ta fada qirjinshi
Matseta yayi da gsky
Ya rinqa goga qirjinta a nashi qirjin
Hannu yasa ya kunce towel din
Da qarfi
Ya birki tota
Ta bude baki zatayi kuka
Ya cabke harshen ta
Ya rinqa tsotsa yana
Wasa da bres
Dinta tuni ya fita hayya cinshi
Sai gurnani yakeyi
Da fidda numfashi da gyer
Qara matsota yayi
Cikin jikin yasa hannushi biyu
Kan bres dinta yana sarrafasu cikin qorewa
Da tsantsar buqatuwa
Gaba daya ya fita hayya cinsa
Ita kuma kuka takeyi
Sosai
Tana wayyo Allah wayyo Hamma Yusuf
Kayi haquri
Dan Allah kabari
Kuka takeyi sosai shi kuma zafin kukan nata yakeji
So yake yayi mgn Amman ya kasa
Ya bude bakinsa da nufin
Yin mgn sai yaji numfashinsa
Na fita
Da qarfi ya qara manne bakinshi kan lips dinta ya rinqa
Tsotsa yana
Ruggume da ita hannushi daya Na buga bayanta daya kuma Na kan bres
Dinta ture hannushi take tana
Qirjina ciwo
Da qarfi a kidime ya tashi ya tallabota
So yake yayi mgn Amman INA sai
Wani irin kuka da ya kece mai
Shi dinma
A zuciyarshi yake jin
Wani irin Abu mai naiyi ya danneshi
So yake ya lallasheta ya gayamata abinda zai mata dadi Amman ina sai gurnani yakeyi
Jin haka yasa itama ta qara rudewa
Cikin kuka ta riqe hannushi da suke rawa kar kar cikin rawar murya tace
Hamma Yusuf kayi haquri
Dan Allah ka barni
Hamma Yusuf zaka tsinkamin bres
Fa ko kasheni
Kake sonyi ne?
Kai yarinqa kadawa cikin juya kai
Alamar a a
Da gyer cikin fixgar numfashi
Yace
*Amrita*
Ni ne zan mutu wlh zan iya rasa raina ya zanyi Na Gaza haquri
Ki taimaki Dan uwanki
Cikin share qollah tace
Ni wlh banso
Wlh ni banson ka
Ka barni ni wlh tsoro kake bani
jowata yayi cikin rawan jikin ya daura ta kan qirjinshi
Ya rinqa Dan buga bayanta
Yana shafa
Kanta
Har zuwa Dan wani lkci
Sannan ya dawo hayya cinsa
Ita kam sai
Kuka
Can dai
Yaji an fara kiraye kirayen sallan
Manqariba
Cikin qarfin hali
Y daqota daga jikinsa
A hankali ya sauqi
Yazo gaban mirror ya dauko towel
Dinta din
Hannu yasa ya
Kamo nata
Ka fada ta maqale
Ido ya tsura mata
Cikin rawar murya yace
So kike Na sake ko
Jarabebbiya kawai😑


Mmk ne ya kamata sosai wai ita Hamma Yusuf ke cewa jarabebbiya
Muryarshi ta qara katseta
Ki tashi ko Na hawo ne Na miki abinda kike son?
Da sauri ta miqe
Tazo bakin gadon
Ta tsaya daga kan gadon shi kuma yana tsaye a qasan
A hankali
Ya wore towel din
Ya daura mata shi a qugunta
A hankali
Ya manna kanshi a tsakiyar qirjinta
Gami da sauqe ajiyar hrt
Can kuma ya do go
Cikin murtuqe
Fuska
Ya daura hannushi
Biyu kan bres
Dinta yana cewa
Suma basu da kunya kamar ke
Sai suyi ta tsokale idan mutum
Shiyasa dole Na hukuntasu
Ita dai sai hawaye
Qara shafarsu
Yayi ya Dan kamo
Bakin daya bres din
Nata yasa a bakinshi
Ya fara tsotsa kuma
Lkci daya ya fara yin qasa qasa alamar zai durqushe
Ganin haka yasa ta share qollarta
Tasa hannu
Ta kamo
Bres
Cikin sanyi da tsura mai ido
Ta zaro shi
Daga bakinshi
Cikin lumshe ido
Yace
Hmmm hashii
Hannu ya kuma kaiwa
Ya shafesu
A hankali cikin rashin sanin sanda zancen ya fito
Ya furta
*I love you my
Amrita*
Yana fadin haka ya juya ya nufi
Parlon
Har yaje bakin qofa yace
Ki shirya ki fito mu tafi
Ko Na dawo


Bayanshi tabi
Da ido
A fili ta kuma sakin kuka
Tare da cewa
Wanna wacce iriyar rayuwace
Anyya kuwa Hamma Yusuf yana da imani
Siket dinta ta dauko ta zura cikin share qollah
Tace Allah ya isanmin mugu kawai
Duk ya cakudeni
Bayan ta fito
Ta sameshi a parlo
Ya zauna yana damqe da Mara
Yana ganin ta ya miqe
Hannu yasa y kamo nata
Cikin sanyi
Yace Amrita marana ciwo
Hannushi Na cikin NATA suka isa gun motar bayan ya rufe gidan
Suna shiga
Yaja
tana gefenshi ta kauda kai
Ganin haka
Yasa ya
Jawota kadan
Ta Dan matsoshi
Ba kunya ya zura hannushi cikin
Rigarta
Ya cabke bres
Dinta ya rinqa shafewa
Har saida itama da kanta taji yana sauyata


A hankali ta juyo ta kalleshi
Bayan sun isa gida yayi parking Amman kuma hannushi Na jikinta
Shima ita ya tsurawa ido
Kai ta karyar cikin muryar kuka tace
Hamma Yusuf zan shiga cikin gida
Numfashi ya sauqe cikin sanyin
Yace toh
Na hanakine
Kalloshi tai cikin takaici
Ya maqale bres dinta sannan ya rufe qofa kuma wai ai Na hanakine
Shikuma ya kuma matseta cikin sanyi yace
Ki tafi mana
Ido ta kura mai
Shima tsura mata idon yayi
A ranta tace Amman lallai Hamma Yusuf Dan duniya ne bai da kunya
Kan hannushi da yaketa mutsu mutsu a cikin rigarta ta kuma kalla
Cikin sanyin tace ka sakeni ka kuma bude min mota
Na riqeki ne
? Ya tabbata yeta cikin isa
A hatsale tace ni Na gaji
Zaka sani ciwon nono
Kai ko a jikinka.
Cikin yamutsa fuska yace
Waya gaya miki ai so nake kema kiji irin azabar da kike jiyar dani inje inyi jinyar marata ke kuma keje kiyi Na bres
Dinki masu shegen Neman tsokananan
Da gyer dai ta samu ta zulle ta gudu cikin gida.




Aiko a Daren ranar daga shi har ita ba Wanda yayi bacci
Shi ba abinda yake mai yawo a idanshi sai surarta
Sha,warta sosai take cinsa
Ya kuma rasa dalili
Jinshi yake in bai malla ketaba zai iya resa ransa
Kwana yayi a zaune
Ita kam ta konta kam Amman da ta Dan motsa bres
Dinta ke tuna mata Hamma Yusuf
Dan sunyi tsami
Mmk fal zuciyart ase dama maza basu da kunya
Ase haka Hamma Yusuf yake kamar maye
Lallai kuwa
Zai gane itama tana da NATA salon muguntan


A haka dai suka kwana




Kaka kuwa ase gidan Adam taje Dan Amira Na naquda
Aiko washe gari da azahar ta haifi danta namiji


Bayan sun dawo gidane
Suka sheidawa su Nenne
Maryam da Aysha kam sunaji
Suka shirya
Suka tafi tare da ya Rabi,u
Basu Dade da isaba Hydar ma ya iso daga Yola
Murna kam ba,a mgn
Adam ya hada yan qanneshi
Ga Hydar ga Aysha ga Maryam ga matarsa kuma yar uwarsa ga kuma danshi
Cike suke a parlon sai hira da nisha di suke Sha
A haka har akayi maggariba bayan sun dawo ne Aysha da Hydar suna
Zaune suna cin abinci a pilet daya
Haqiqa dama can shi Hydar yana jin Aysha fiye da ranshi a jikinshi
Ase qaunar ta dolece uwa daya uba
daya




Suna cikin hakane Yusuf kuma ya iso
Tunda ya shiga ya ganta
Yaji wani irin baqin ciki ya tokare mai maqoshi
Sosai
Yaji zafi ya za,ayi
Ta rinqa fita anquwa ba tare da ta nemi ixininshiba
Bayan ya karbi Dan ya mishi addu,oiCikin hikima ya tsura mata ido yako ci sa,a sukayi ido 2 cikin murtuqe fuska ya watsa mata harara
Ita kuwa baki ta murguda mai cikin tsiwa
Lips dinshi ya cije
Cikin isa yace
Ke Amrita taso mu tafi
A tsiwace tace tare muka zone ni a gidan Dan uwana zan kwana ehe
Ganin zata jamai raini
yasa ya fita
A cikin Mota yana son ya kira
Kuma bai da phone number finta
A karo Na forko a rayuwarsa da yaji baqin cikin rashin number wata a woyarshi
Can dai ya tuna ya kira Hydar
Cikin fada fada yace Hydar wai bakuji nace ta fito mu tafi bane
Kun wani ajiyeni cikin mota sai kace yaron gidan Ku
Cikin girmamawa Hydar yace Hamma Yusuf wlh taqi tun dazu muke gama da ita harda kaka sai kuka tasa
Rai a bace ya fito
Ya dawo cikin gidan cikin fada yace
Ke ki fito mu tafi
Cikin tsiwa tace bazan koma bazan tafi da kaiba tafiyarka da ban tawa da ban


Kaka ce tace
Dan Allah Dudabe am ka barta ta kwana cikin yan uwanta
Cikin fushi yace ban amince ba bada yawuna ba
Adam ne ya kalleshi cikin mmk yace toh
Biyaye kaje zan dawo da ita anjima
A kufuli yace ke wato ban isa da ke bako yayi
Kyu
Cikin Fushun ya juya ya fita
Sosai yakejin zafin fitan da take ba tare da izinishi ba
Kai tsaye gida ya koma
A babban parlon ya samesu a tare suna ta hira
Cikin halin miskilancin ya wuce kitchen
Goran FARO ya dauko mai sanyi wai ko zaiji sanyin a ransa


A can kuma yana fita ganin yadda ya fita a hatsala
Yasa Adam ya ingiza keyarsu
A bakin gate ya sauqe su ya juya ya koma su kuma suka nufi jikin gate din
Suna isa bakin gate din.....


By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAYI NADAMA*
πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
_MI WASMITI_page9⃣9⃣
Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


```Amadadin sauran ma rubuta nake miqa saqon
Gaisuwarmu ga yar uwarmu
Anuty Ruky ma rubuciyar d'alibina da mariya
Muna miqa saqon taziyarmu gareki Na rashin yar
Uwarki Rashida Allah ya jiqanta da Rahama ya kai haske makoncinta```




πŸ‡Suna zuwa bakin gate
Mati mai gadi ya kafa ya tsare ya hanasu shiga
Cikin mmk Maryam ta ke tabbaya yarshi akan wani dalili zakace ance kar mu shiga
Waya yasa ka hanamu shiga gidan?
Cikin bin doka da umurni yace
Babana ne yace kar Na kuskura Na bar
Aysha ta shigo
Gidan
Cikin takaici da hatsala
Aysha tace
Hamma Yusuf ne yace kar kabarni Na shiga
Gidan ?
Ehh shine ya bata
Amsa
Cikin takaici tace aiko
Baimin hakaba nasan nan ba gidan ubana bane
Basai ya tozartani
Ba basai yamin koran
Kareba dadin
Abin muma muna da gidan uba
Hannun Maryam ta kamo cikin zubda qollah tace Maryam zomu koma gidan ya Adam ni gobe da sassafe zanyi sammako na koma Yola gidan ubana
A hankali Maryam ta bude baki cikin jin zafin abinda
Hamma Yusuf ya musu
Tace
Aysha ai shima Hamma Yusuf nan ba gidan shi bane
Kai kuma mati
Wlh ka bude mana qofa ko kuwa Na kira ya Abubakar Na gaya mai kuma ka sanshi sarai wlh horon sojoji zaimaka
Cikin sanyin yace
Toh ni ya zanyi
Umurni
Babana ya bani kar Na barta tashiga inko Na barta a bakin aikina
Jin haka ya hatsala su
Cikin fushi suka tura shi suka shige


Suna shiga harabar gidan
Aysha ta fara kiran Hamma Yusuf
Da qarfi
Yana sama gun Abba ya jiyo kiran nata Tate suka sauqo da su Usman
Su Ummi da Nenne da suke parlon duk suka zubawa qofar shigan ido
Anuty Sadiya da ta iso ba jimawa itako sai kallon
Yusuf take cikin
Tuhuma
Shiko cikin
Isa da
Qasaita da murtuqe
Fuska ya rinqa tako
Sitep din yana sauqowa
Suna shiga
Hawaye shar
A fuska ta isa
Gabanshi
Cikin muryar kuka
Ido ta zuba mai
Murya Na rawa
Tace
Na gaji wlh nagaji
Hamma Yusuf nagaji da tozartani
Da takeyi
Dan wulaqanci dacin
Fuska shine zaka saka mai gadi ya hanani
Shigowa gidan
Ai ko bakamin
Hakaba ni nasan nan ba gidan ubana bane
Ai dama Na sani a tsawon shekarunnan Dan bakasan cewa ni ba yar gidan nan bace da kasani Na tabbata da ka Dade da korata
Amman Alhamdulillah
Muma muna da gidan
Uba
Yanzu ka dates
Igiyoyin aurenka a kaina ka gani
Ko awa daya bazan, garab!


Tunda ta fara
Mgn da kukan
Ya tsura mata ido
Cikin murtuqe fuska
Sai yanzu
Ya daga mata hannu
Cikin tsawa yace
Ya isa
Haka
Ehh ni nace ya hanaki
Shiga ko kina da abin yi akayi
Ki rufe min baki
Banson
Rashin tarbiya
Da kika fitan
Wa kika tabbaya?
Da izinin
Wa kika fita?
Waya baki daman fita?
Ko zaman kanki kikeyi?
Cikin Fushun ya qara matsota
Yadda baki tabbaya yeniba dole
Haka sai ki koma inda kika
Fito
Haka jiyama kika tafi gidan kaka ba tare da Neman izinina ba
Ko gani kike kinfi qarfi nane
Kamo hannuta yayi
Cikin Fushun sosai yace bacemin da gani
Ya tureta!


Jikin Ummi
Ta fada cikin
Kuka mai tsuma rai
Cikin
tafasan zuciya da baqin ciki
Ummi ta Dan tureta
Ta nufi gaban Yusuf
Tana zuwa
Ta zuba mai mari
Mai bala,in
Zafi cikin
Fushi da zubda qollah
Tace
Subahanallahi
Yusuf
Kasheni kake sonyi
So kake ka fasamin zuciya
Shi kam cikin mmk
Da rudu ya tallabe kuncisa
Yau Ummi harda
mari Idanunsa suka kada sukayi jazazur
Gaba daya jijiyoyin kanshi suka tashi
Lips enshi sai rawa suke
Kai ya kawar cikin tsurawa qofar fita woje ido
Yana jin zantukan mahaifiyarshi Na ratsashi
Sautin Kukanta Na soya mai zuciya
Cikin ifirgicin jin kala manta ya zame
Ya zauna kan sitep
Din
Kuka take tana
Kaitona da kai
Yusuf Na haifeka nasha wahalarka
Amman a karo Na forko
Ka kasa yimana biyeyyah ka kasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login