Showing 87001 words to 90000 words out of 98395 words

Chapter 30 - MI WASMITI Book Complet Document by Garkuwa .txt

tana


"a Adam dama kana cikine?
"cikin girmamawa yace Ehh Ummi ai tare muke da Ahmad"


Aiko naji dad'i yau yarana duk a guna zasuyi kari"


Abubakar
"Yace gsky kam Ummi yau kin hada yaranki"


Dry tayi cikin nufan d'akin tana bari Aysha tazo
Ta hada muku tea.


Ita kuwa Aysha a d'akin tasha kukanta ita bama abin da yafi cinta kamar Fushun Hamma Yusuf d'in nata
Gaba d'aya ta resa sukuni
Kukan tayi mai isarta sannan ta kifa kanta kan kujerar
A hakan Ummi ta sameta
Cikin kula tace
"Autan Ummi tashi kije ki hadawa yayunkin tea
Ko bacci kikeyi"?


cikin kauda kai ta goge fuska tace a,a Ummi bari inje
Cikin boye fuska ta fita
Dan kar Ummin taga halin da take ciki.


A parlon
Cikin sanyi ta zauna gefen Hamma Yusuf din ta jawo
Cups d'in
da pilets d'in
Abubakar ta fara sawa ta Dan tura mai gabanshi cikin sanyi tace
" ya Abubakar ina kwana"
Fuska a d'an sake yace lfy ya jikin dai?


"da sauk'i"
tace cikin Sada kai k'asa


Sannan ta hadawa Ahmad da Adam ta mik'a
Musu ba tare da kallonta ba suka d'an fara cin abincin,


A hankali taja d'aya cup d'in
da pilet din ta hada mai tea d'in
ta zuba mai cibs
da d'an k'oi
Ta d'an sunkuyo ta gefenshi cikin jin wani irin tsoro ne ko kunyace ko Nadama ce ta kasa ganewa
A hankali tace


"Hamma Yusuf
Ur breakfast is ready"


kanshi a k'asa tamkar bai jita ba

Jiki a mace ta Dan juya gareshi
cikin sanyi tace


"Hamma Yusuf
zaiyi sanyifa"

Bai kulata ba sai phone dinshi da ya d'auka ya fara latsawa
Ganin haka yasa
ta d'an tura hannuta ta k'asan
darning d'in ta d'aura hannuta kan cinyarsa cikin
sanyi ta rink'a
murza cinyar tashi
tare da d'an kauda kanta tana


"Hamma Yusuf ko wani Abu kakeso in defema"


kai ya d'ago cikin
Murtuqe fuska ya d'ago ya watsa mata harara
Har saida taji ta kware da yawun bakinta da sauri ta janye hannuta daga jikinshi
Shiko mik'ewa yayi cikin
Jan tsaki
da k'ara mata wani irin kallo
Itako cikin sauri tayi k'asa da kanta.


Kan kujera yaje ya zauna yana
B'iyaye


"Lkci Na tfy fa Abba Na jiranka"


Adam ne ya mik'e cikin
d'an sakin fuska yace


"Yusuf Ko zamuje kaci
girkin
Miraa?


baki ya d'an tabe cikin sanyi yace,


"Azumi nakeyi fa"

Ido Ahmad ya tsura mai Dan yasan abin da ya sashi cikin halinga
Lkci d'aya ya k'ara jin haushin Aysha
A haka shima ya mik'e tare da cewa
B'iyaye bari in wuce gun abban.


A haka sukayi part dinshi shi da Abubakar da Adam
A haka suka d'anyi ta hira
Har zuwa
2 dai suka fito
Bayan sunyi sallah
A farfajiyar gidan suka samu baba Umar da Hydar sun iso tare da Abba
Suna ganin su sukaje suka tarbesu cikin jin dadin ganin juna
Parlon baba bello suka wuce.


Bayan sun gaggaisa
Baba Umar ya kalli Yusuf dake gefenshi cikin
Sanyi da ta kaici
yace


"Yusuf kayi haquri insha Allah ubangiji Na bayanka
Kuma bazaka tabeba insha Allah zan d'auki mata ki kan
Wannan mugun abin da Aysha ta aikata ma"


Baba bello ne yayi gyaran murya cikin
Kallon Dr Umar
yace
" mu bazamu iya gyarawa ba kenan Umar?
Kana nufin mu Aysha tafi k'arfinmu ne?


kai ya d'aga cikin sauri
yace
'A a wlh ba haka bane Yaya bello
Wlh rai nane ya b'aci matuk' gaya
Amman ni ban tunanin kun kasa a kanta
Amman a gsky gatar tayi yawa har ta fara sata kauce hanya Dan ganin ba mai tsananta mata"


Ajiyar hrt baba bello ya sauqe cikin sanyi yace toh ko in haka ne ka barni da ita.
zamu d'auki mataki
kar kayi mata mgn Dan yanzu bata worwore sosaima tukun"


Adam ne
ya hada fuska tare da cewa
Wlh baba ni da zaku barni da nasan yedda zanyi da ita"


Hydar kuma cewa yayi ni wlh
banyi zaton haka daga gareta ba
Naji zafin abin a raina
yarinya ai ba hakane a kantaba"


Shi dai Yusuf
Ido kawai yake binsu dashi
A ranshi kuwa cewa yake


Koma dai me akayi ai ta rigada ta cutar dani ta gama kuntata min cikin kuma ba dawowa zaiyi ba gwara a barta kar a k'ara min zafi 2.


Baba bello kuma dole ya hana baba Umar mgn


Koda aka kirata tazo su gaisa zasu juya Yola yau din.


Gaba d'aya cikinta ya d'uri ruwa
tana shiga ta zauna gefen ya Hydar din nata
Tana
"ya Hydar barka da zuwa"
Ko kallonta baiyi ba
Baba Umar d'inma
da gyer yamsa gaisuwarta
Ya bud'i baki zai fad'a kenan
Baba bello yace
"A a bamuyi haka da kaiba
Ke Aysha tashi ki tafi
aiko cikin murna ta fita Dan ta tsorita
gashi duk kunyar kowa takeji.


A haka suma suka juya suka tafi.


Biyar dai dai Na yamma
Yusuf ya shiga kitchen din Ummi yana
Kiranta cikin
yanayinshi Na rashin wolwola
yana
" Ummee
Ummi dake tare da Aysha a kitchen d'in
ta amsa mai tare da cewa mene Na kiran nan"?
K'ara hada fuska yayi ganin Ayshan Na gun
cikin juyawa yace
"Ummi dama abin buda baki nake son ki had'a min Dan naga lkci kar ya k'ure'


Toh tace tare da


"cewa Aysha tashi
ki fara hada mai Dan INA da aiki da yawa ki daura mai kunun nono nasan yana so gashi dama Hydar ya kawo mana sabon nono
Maza mik'e"


Cikin sanyi ta mik'e
Shiko da sauri
ya CE
"Ban so a bari zanje gidan Anuty Sadiya ni wlh Ummi kin sani banson jogolgole da kwabe"
Yana fadin haka ya juya
Ita kuwa ido ta tsurawa k'eyarsa da gashin kanshi yayi luf a kwance
Ummi ko cewa tayi
Kiyi Aysha ki kaimai in yaga dama ya zubar,
Ita a nata tsarin
In ba haduwa sukeba bazamu dai dai taba
ta kuma ga alama Yusuf fushi mai tsanani yake,


Haka kuwa akayi ta hada mai komai


Ana fara kiran sallah
ta hada ta kaimai
d'akin ba kowa shiru
cikin kewar d'akin da mai d'akin ta
har renta take jin kewar Hamma Yusuf d'in nata
Tayi kewar komai nashi.
ajiyewa tayi can gefe sannan
ta tsurawa d'akin ido
Komai nan tsaf Sai
Kan mirror da ya hargitse da kolaben turaruka
Ganin haka yasa ta tattara ta goge ta jerasu sannan ta canxa mai bedsheet da blanket ta shinfid'eshi ta share d'akin
ta koma cikin gida ta dauko d'an kasko ta samai turaren wuta mai d'an Karen k'amshi da sanyi
Ta sassake labulayen sannan ta kunna A.C
Ta kashe wuta ta kunna Na jikin wani fulawa
Wutan read Sai ya haska kalan komai Na d'akin
Sannan ta juya ta tafi
A cikin gida ta dama mai fura da nono mai sanyi ta Sa mai k'ank'ara a ciki.


Sannan ta zauna ta d'an gyara gashinta
Ummi dai Sai binta da ido takeyi
Tana gamawa wonka ta shiga ta shirya cikin
Rigar baccinta yar k'arama mai laushi da sulbi
ta fesa turaruka sannan ta konta
tare da cewa Ummi


"saida safe"
Itako Ummi dry tayi cikin gano logonta tace


"Allah bamu Alkhairi"
Ta fita


Shiko Yusuf gidan Anuty Sadiya yaje
Sukayi ta hira da Baban Yumin bayan sunyi buda bakin.


8 dai dai ya biya gidan kaka
Dan dama ya kirata ta dama mai tura
Yana karba a gora ya juya ya fita gidan ya nufa
Da sauri d'an hadarin daya taso
Sai iskar dake kad'awa
Yana isa ya rink'a sauk'e numfashi da shak'ar k'amshin dakin sosai yaji Dan sanyi a ranshi
Wonka yayi cikin jin iska Na ratsashi ya shirya ya kwanta
duk bai lura da gyaran da akayi maiba bare yaga kulas din abincin
Gajiyar azumi tasa lkci d'aya bacci ya d'ebeshi
Gashi albarka cin azumin ya samu raunin abinda ke hanashi bacci.


Itako Aysha Ummi Na fita ta nufi dakin nasu
Cikin Sa,a ko ta samu bai rufe k'ofarba shiga tayi cikin hamdala sannan ta rufe k'ofar.


Kai tsaye cikin d'akin ta shige
hangoshi tayi kwance cikin blanket yayi luf yana baccinsa
Samun haka
yasa ta sauk'e ajiyar hrt
gamida zare hijabin jikinta
A hankali ta haura kan gadon
cikin sanyi da kewar Hamma Yusuf d'in nata da kewar salon shi da tsarinshi da
Begenshi
ta raba jikinshi
ta manna k'irjinta kan k'irjinshi
ta tura hannuta cikin gashin kanshi
Cikin hikima ta murza cinyarta cikin nasa cinyar tare da manna ......


By garkuwan Fulani[4/18, 9:33 PM]
[4/18, 10:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
*NAYI NADAMA*
πŸ‘†πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
*MI,WASMITI* page 1⃣1⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
P.M.L.W


```My lovely sis Khadeeja Ali Garkuwa Ina Farin ciki da haihuwarki lfy Allah ya raya mana kekkyawar babynmu cikin imani```😍😘




Lips d'inshi ta rink'a
d'an lasa da harshenta mai sanyi tare da goga mai bres d'inta a k'irjinshi
gami da murza mai gashin kanshi.


Shi kuwa cikin bacci ya rink'a jin wani bak'on yanayi Na ratsashi duk gabb'an jikinshi suka fara karb'ar sak'on nata lkci d'aya tsikar jikinshi ya fara tashi sanyi ya fara ka dashi tuni lips d'inshi suka fara Dan motsawa.


Itako jin haka yasa
ta cabke lips d'in cikin shauk'i da begen mijinta.


Jin haka yasa shi bude idanshi a hankali tare da tsurawa fuskarta ido
Lkci d'aya ya dan kuma kame jikinshi tare da d'an juyawa gami da Sa hannushi ya mirginata gefe
shima ya matsa tare da juya mata baya.
ba tare da yayi mgn ba.


Ita ko ido ta tsura mai cikin tsoro da mmk Hamma Yusuf ne yau ya juya mata baya
sannan Hamma Yusuf ne da k'aurace mata haka.


kauda tunanin tayi ta kuma matsoshi ta manna k'irjinta a gadon bayanshi
tasa hannunta ta zagayoshi ta rink'a wasa da gashin k'irjinshi.
Hannu daya kuma kan mararshi ta d'aura cikin salon lallashi da ban hak'uri
ta k'ara matsoshi cikin
Muryar rad'a
Tace


"Hamma Yusuf"
Bai kulata ba sai rumtse idanshi da yayi


K'ara narkewa tayi a jikinshi cikin taushi da lallashi.


Tace
"Hamma Yusuf dan Allah ka gafarceni
Plsss
Kamin mgn
Wlh reshin mgnar ka Na damuna,
kayi mgn Dan Allah Hamma Yusuf
ka yanke min duk hukuncin da yayi dai dai da laifina"


tureta ya kumayi ya mik'e
tare da pillow a hannushi ya jefar kan carpet
ya kwanta rufda ciki.


Aysha kam zuwa yanxu kuka takeyi da hawaye cur cur kukan mara sauti
Cikin kukan
ta sauk'a
gefenshi ta zauna ta kamo hannushi.


Cikin rawan murya tace


" Hamma Yusuf fushinka masifa ne a gareni ka gafar ceni
Ka min mgn dan Allah ka tausaya min Na kasa samun nitsuwa nasan nayi ma laifi Amman kamin afuwa"


Janye hannushi yayi cikin Jan tsaki ya kuma juya mata baya.


Cikin kukan ta fada jikinshi ta ruk'umoshi tare da had'e bakinsu
wuri d'aya ta jawo hannushi ta d'aura kan bres d'inta
ta rink'a kissing nashi tako ina tana shafa fuskarsa
gaba d'aya ta narke jikinsa.


tana
"Hamma Yusuf nifa matar kace meyasa kake juya min baya wlh bazan iyaba kamin duk hukuncin da za kamin Amman plss ka dena fushi dani"


Sai kuma ta k'ara narke mai a jikinshi tare da k'ok'arin kunce igiyar rigar baccin Sa.


Da sauri cikin fushi yasa hannu ya tureta daga jikinshi
ya mik'e ya koma bakin gado,
Murya Na rawa yace


" Sai yanxu kika San ni mijinki ne sai da kika gama cutar dani wato gani jarabebbe zakimin duk abinda kike so kizo ki yaudareni me zakice min ai baki da bakin mgn a gareni Haba Aysha meyasa zakizo gareni ki fame min cutar da kika min"?.


Kai ta rink'a juyawa tana matsoshi jikinsa ta fada tare da ruk'k'umoshi
Murya Na rawa
tace


"Hamma Na kayi haquri ka gafarceni kar ka k'aura cemin Hamma Yusuffffffffff Kaine farin cikin Kaine cikar burina
Wlh bansan da hakan ba saida ka k'aura cemin".


Cikin d'an d'aga murya yace


" k'aryane bakya sona
k'iyeyya tace tasa kika zubar min da cikina da kina sona dole kiso jinina dole kiso haihuwa dani
Amman tunda hakane ni Na barki da mahaliccinmu
Amman kuma ya zama dole
*NAYI Aure* Dan Na samu mai haifamin yara dole Na nemi
Cikar jin dadin Aure Dan bansan ribar auren da ba haihuwa ba"


😳kalaman Hamma Yusuf d'in nata jinsu tayi kamar ruwan wuta lkci d'aya ta kid'ime
Fadawa jikinsa tayi da k'arfi ta mak'aleshi jikinta har rawa yake ta rink'a girgizashi da juya kai murya na
rawan


"Tace a a ,a a Hamma Yusuf wlh zan haihu wlh ina sonka
Wlh Hamma Yusuf banson ka k'ara Aure wlh zuciyata zata buga"


Kukafa ta saki tsaka ninta da Allah tana jijjigashi da shafeshi
tare da sakemai kissi tako ina tana shinshinar duk wani sak'o Na jikinshi
Hannu biyu tasa ta tallabe kanshi cikin tsura mai ido da
zubda qollah tace


"Hamma Yusuf"
Bai kulataba shi tun randa ta zubar mai cikinsa bai kuma d'an jin sauk'iba Sai yanzu da ta mace a kansa take ta furta mai Kalmar so Kalmar da bai tab'aji daga gareta ba gashi duk ta kashe mai jiki da jikinta da take ta goga mai
Har ranshi yaji dadin yadda ta rud'e da jin Kalmar zai k'ara Aure Dan shi dama gaba d'aya ya rud'e da tsoron ko sonshi ne batayi yana jin tsoro kar duk cikin da ta samu ta zubar mai. dry ke son kubce mai
Amman Sai ya k'ara
murtuk'e fuska
Cikin fushi yace


"K'arya kike gaya min da kina sona da baki zubbada min gudan jinina ba, dan ba yedda za,ayi nai wahala Na baki ciki ke kuma ki fidda min ajiyata, Don haka ba takura.
zan Auri wacce zata iya rainon cikina ta Haifa min yara"


K'ara tallabe fuskarsa tayi cikin
Gsky da gsky ta tsura mai ido
Murya a raunane tace.


" Hamma Yusuf ina sonka ka yarda dani ina k'aunarka Hamma Yusuffffffffff Kaine cikon Farin cikina Hamma Yusuf da kai kad'ai zan iya rayuwar Aure kai kad'ai idona ke gani kai kasan salon zama dani wlh
NAYI NADAMA zubar da cikin nan wlh nima ina son inga gudan ji ninmu wlh wahalan laulayine, ya sani haka kuma bansan haka kake son haihuwar ba Dan Allah ka gafarceni naji Na yarda zan mana rainon duk abinda Allah ya bamu"


Tureta ya d'anyi gami da shafa bres Dinta cikin tabe fuska yace


"Buk'atar ki dai ta ciyoki shine zaki zo ki yaudaren,
Ni kuma yasu bazan iya aikin banza ba in miki ciki ki b'arar min da abina,
Aure ne dai ya zama dole nayi shi


Janye hannuta yayi ya mik'e ya shiga toilet jin an fara kiran sallah.


Ita kuwa kai ta kife jikin gadon tai ta rusa kuka.


yana jinta kukan na k'ona mai rai Amman kuma ya zama dole ya janyewa Aysha Dan ta k'ona mai zuciya.


Yana fita ya zura jallabiya ya fesa turare ya nufi masallaci.


Ita kam da gyar tayi sallah a d'akin nashi ta Dan lafe jikin kujera tana jiran dawo warshi.


Shi ko ana fitowa massalacin ya nufi cikin gida
A parlon ya tadda su Ummi harda su Ahmad da Adam duk sun zo yin SLM da Abubakar Dan zai koma yau d'in


Suna ta d'an hira
Shiko Abubakar Sai yai shiru ya rink'a binsu da ido in anyi abin dry ya d'an murmusa,
Yusuf ne ya zauna gefenshi cikin kula yace


" Babiker ban son tfyar ka yau d'inna ko zaka bari Sai gobe? "


Kai ya d'an jinjina cikin sanyi
Yace


"Ai tfyar ta yau ta zama dole a gareni Sai dai kuyi hak'uri da reshina,
nima zan tafi cikin kewarku da k'aunarku
Y'an uwana
rabuwa ta zame mana dole"


da sauri Yusuf ya rufe mai baki cikin
Jin tsoron kalaman d'an uwan nashi da mutuwar jiki da wani sanyi da yaji har cikin hanjinshi.
Baki Na rawa yace




"Ummi ki gayawa babiker Dan Allah ya dena gaya min irin zantu kannan bana so"
ya k'arisa mgnar da k'arfi tare da fizgishi ya fada jikinshi suka ruggume juna, Sai kuma
ya sakeshi ya juya ya fita
Ahmad ne ya kalli
Abubakar cikin sanyi
yace


"Abubakar meyasa Sa kake abinda ke bamu tsoro"?


Shiko dry ya danyi tare da dafa Adam yace


" kallesu fa ya Adam duk sun wani firgice yoh me a ciki Ku dama kunada masu muku Addu,a ko kun mace nifa ban dashi"


Yusuf da yanzu ya fito d'akin Ummi yace


"kaima kana dashi"
Ahmad yace "sosaima Dan gasu Yusuf k'arami da k'anneshi masu zuwa daga baya duk nakane Sai ka zaba"


Sosai yai dryar Farin ciki
yace toh daga yau nine Abbinsu da sun fara mgn Ku koya musu sunana Abbi kuma su rink'a min Addu,a Allah ya kareni"


Insha Allah sukaci gaba dayansu dan jin dad'in ya sake


Shiko Yusuf A d'akin ya sameta zaune fuska a kumbure ido yayi jazir,
tana ganinshi ta mik'e da sauri zata fad'a jikinsa ya dakatar da ita cikin hada fuska yace.


"Dakata yanzu lkcin Rashida ne Dan zan kirata inji lfyarta"


Kamar wasa aiko taji Yusuf ya dage Sai hira yake da wacce yake kira Rashida dan Sai wani lumshe ido
yake.


Lkci d'aya taji wani irin malolon bak'in ciki ya tokari zuciyar ta cikin rufewar ido ta fice kai tsaye d'akin Ummi ta wuce.


Gaban Ummi da ya Abubakar ta zauna cikin zubda qollah
cikin mmk ganin yadda fuskarta ta yi jazir
Ummi tace.


"Auta lfy? me ya same ki?


Kukan da take dannewa ya kufce mata cikin rawan
baki tace


" Ummi wai Hamma Yusuf zai k'ara Aure
Ummi har kiranta fa yakeyi a gaba na"


Dry sosai ta kama Ummi da Abubakar Amman Sai suka danne cikin hada fuska
Ummin tace


"Ehh Auta"


Cikin zare ido da dafe k'irji tace

"Ummi ehh fa kikace toh sabo da me Aure fa Ummi yanzu kishiya Hamma Yusuf zai min"


Saiko ta k'ara sakin kuka.


Cikin Dan murmushi
Abubakar
yace


"Sabi da haihuwa yake so ke kuma bakya son haihuwar"


Cikin sauri ta juya gun ya Abubakar d'in nata jiki Na rawa
Tace.


"Wlh in so kuma zan Haifa mar ko 12 ne in zai ya bar batun Auren wlh zan haihu in Allah ya yarda"


Gaba d'aya Ummi da Abubakar sun cika da Farin ciki Dan ganin
K'aunar Yusuf d'in da kishinsa a k'wayar idanuta da jikinta.
Shiyasa cikin sanyi Abubakar yace
ke da mijinki ai ke zaki lallab'ashi Autan Ummi ni dai in an samu Na miji
Amin mai suna"

Baki ta d'an tura tace


"wlh bazai yarda ba ya Abubakar ka tayani bashi hak'uri"

Dry yayi sannan ya mik'e
ya ja jakarsa
Sannan yace


"Toh ba matsala
Muje parlon kinga lkci Na k'ure min"


Toh tace gami da bin bayanshi
Ummi ma bayanshi tabi suka fito.


A parlon gaba d'aya zuriyar suna cike.
Abubakar ya k'arisa Gaban baba bello
Cikin duk'awa
yace


"Ba yau zan tafi Ku gafar ceni hak'ik'a zan tafi cikin kewarku"


Kanshi ya dafa cikin sanya mai albarka
Sannan ya wuce gun Nenne itama sanya mai albarka,
Yana tashi yaje
Gaban
Umminsu da Abbansu
Hannu su ya kamo duka
ya d'aura a kanshi
Cikin sanyi ya manna kanshi jikin Ummi tare da sauk'e ajiyar hrt
Sannan ya maida kanshi jikin Abban.


Murya na rawa
yace


"Ummi Abba Ku gafar ceni
Ku yafe min duk wani laifi da na muku a rayuwata
Ummi ki gafarceni wahal dake da nayi tun ina cikinki"


Ummi kam tuni jikinta ya saki
Ba abinda take Sai cewa take.


"Baka min komai ba Allah ya ma albarka ya keutata rayuwarka Allah ya sanya sanyi a rayuwarka"


Amin suka amsa gaba d'aya parlon.


Cikin sanyi
Abba yace


"Abubakar ina alfahari da kai kuma ina mai ma fatan alkhairi a rayuwar ka
Allah ya ma albarka"


Amin ya amsa cikin sanyi ya saki Hanna yensu ya mik'e ya ruggume k'annesa su Usman
sannan ya dawo gunsu Ahmad hada Ahmad da Adam yayi ya ruggume

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login