Showing 21001 words to 24000 words out of 127052 words
Chapter 8 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt
sashi a handsfree, ringing wayar yafara yi, dagawa akayi da sallama, saiga shi muryar Hajiya maimuna ce, gaisawa sukayi da Marwan, Hajiya maimuna take tambayarshi ko sun iso keffi lafiya, amsata Marwan yayi da
"mun isa tuntuni" sannan yayiwa uwar tashi bayanin komai na tsoron da Mami take na cewa, bazasu so laila ba because she's from a humble background, all this while Mami najin komai, sai Hajiya maimuna tace
"lahh, kamarya bazamu so taba dan kudi?, toh da mai kudi da talaka ai duk jarrabtarmu Allah yayi, bawa Mami wayar inyi magana da ita" Hajiya maimuna tafada, dan ita batasan cewa wayar a hands-free Marwan yasa shiba, cireshi daga hands free Marwan yayi sannan ya mikawa Mami wayar, gaisawa sukayi, Hajiya maimuna ta kwantar mawa Mami hankali cewa karta damu, ita ta dauki laila a matsayin ya', so kar Mami ta daga hankalinta, godiya Mami tayi mata sosai, sannan Hajiya maimuna tace zata karbi number Mami daga hannun Marwan dan su ringa gaisawa, godiya Mami ta kuma yi mata sannan suka katse kiran. Mami na ajiye wayar ta kalli Marwan tace
"ai da baka kira taba, duk sai naji kunya ya kama ni" murmushi Marwan yayi sannan yace
"ai ba yanda zanyi miki bayani daza ki yarda, gani zakiyi kawai fada nake dan kawai ki amince, Amma yanzu data fada miki da kanta kinga zaki fi yarda"
"hakane kuma, toh Allah ubangiji ya tabbatar da Alheri, tunda kace itama ta yarda, abun yazo da sauki kenan" Mami tafada, Marwan bai dade ba ya tashi tsaye tareda ajiye envelope akan table yace Mami tayi manaji dashi, ai Mami najin abun daya fada, sai tace
"ai ba alkawarin da mukayi dakai ba kenan, gaskiya bazan karbi kudinnan ba" babu yarda Marwan baiyiba cewa Mami ta karba dan shi ya riga yayi niyyar bata kafun yayi mata alkawari, Amma sam Mami bata yarda ba, babu yanda Marwan ya iya, daukan envelope din yayi, rakashi zuwa waje Mami tayi inda su laila suke zaune a canteen dinsu suna hira, sai kallonsu yan unguwa sukeyi dan irin changawar da Abnal da laila sukayi, ga jibgegen motar da akayi parking a kofar gidansu, su laila na hango su, suka karaso wajen su dan yiwa Marwan sallama, bayan duk sunyi mishi sallama, ya rage laila ita kadai, laila ta budi baki zatayi magana kenan Marwan yace
"you can see it's already late and i have some patients waiting for me, zamuyi magana anjima" Marwan na gama fadan haka ya shiga mota, chauffeur yaja mota suka bar wajen, without even waiting to hear what laila had to say.
16/12/2021, 9:13 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: Assalam alaikum, duk wacca tasan cewa tanaso daga farko should private chat me, banson kuma turowa dan gudun takurawa sauran
17/12/2021, 3:47 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 9" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1111816881?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=wssoJfBZ6Y87ce%2BM9lEqjOjRXofqU3Hv2Jf17pA29w7jKBdxIei69OLno5sRIB9qArYMae2Vuth1fNYMIm697pXQ4FwFRIDtX%2Fyhnh0cD8%2FuJ7gP%2BxwelCmjtKbpqw%2FO
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter 9
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
If at all I'm entertaining in any way or form, please do follow me on my Instagram handle 👇�
https://www.instagram.com/meedahs_couture_and_moreÂ
and as you do so may Almighty Allah answer all your hidden and open prayers �, Ameen.
And please share the book to other groups da kuke ciki, *wannan* *ne* *correct* *Instagram* *link* *dina* , *wanda* *nake* *posting* *before* *was* *wrong*, *so* *please* *show* *me* *love* *by* *following* *me* .
Laila was dejected when Marwan didn't give her an avenue to explain herself, juyawa tayi taje ta samu su Mami a canteen dinsu, all of them noticed how sad laila was, sai Abnal ne yayi magana yana cewa
"Mami baku gama siyarda abuncin da kuka dafa bane ba?" yayi tambayan yana kallon Mami
"mungama, dama wancan mutumin daya tashi yanzu muka siyarwa da sauran, kawai tattara kayan zamuyi" Mami ta amsa mishi
"in hakane, Sameera ki tattara komai, mu mushiga ciki" Abnal yafada yana kallon Sameera, da 'toh' Sameera ta amsa shi.
Su Mami na shiga ciki, ta kalli laila tace
"ke kuma mai yake damunki naga duk kinyi wani iri?" Mami ta tambayi laila, kasa amsata laila tayi sai Abnal ne yace
"sun dan sami misunderstanding ne tsakaninta da doctor" Abnal na gama fadan haka sai laila ta harareshi tana cewa
"toh radio mai jini, sannu" dariya Abnal yayi yana kuma cewa
"toh karya nayi?" ya tambayi laila yana cigaba dayi mata dariya, laila bata amsa shiba, sai Mami ce tace
"toh ke mai ya hadaki dashi?"
"babu komai fa Mami, karki amsa Abnal" laila ta amsata, murmushi Mami tayi sannan tace
"wai mai yasa ku yarannan kun fiya ja mana abun dayafi karfinmu? Yanzu muka shafa babin Abnal da rukayya, sai ke kuma kika jajibo mana likita?" (toh Mami Allah ya azurta ki da ya'ya kyawawa, what did you expect), Mami tafada tana kallon laila, murmushi kawai Abnal yayi, sai laila ce tace
" Mami wa yagaya miki akwai wani abun tsakanina dashi? " laila itama ta tambayi Mami
" shidin da kansa ne yafada mun" Mami ta amsata, kallon mamaki laila tayiwa Mami jin abun datace, nan Mami tayi musu bayanin komai da Marwan ya fada mata, ciki harda kiran Hajiya maimuna da kuma tafiyar Abnal zuwa kasar waje, laila, Abnal da kuma sameera data gama aikinta tazo ta samesu suna tattaunawa were surprised jin bayanin da Mami tayi musu, expecially na tafiyan Abnal, murna sameera ta dinga yi cewa finally her elder sis is getting hitched soon and her elder bro is traveling out of the country, laila and Abnal were just speechless, sun rasa abun cewa cos Marwan never mentioned anything of such to any of them, sai Mami ce tayi magana tana cewa
"yanzu laila zaki gaya mun abun daya hadaki da Marwan din ko zaki cigaba da zurfin ciki?", laila had no option than to explain what happened at the mall to Mami, data gama bayaninta Mami tace
"inba rashin zuciya irin nakiba laila, duk inda kika ga ishaq ya kamata ace kin kalleshi ballantana ace ki kulashi, harda bashi numbern ki, dukda irin cin mutuncin da wulakancin da iyayenshi suka yimana?" Mami ta tambayeta, shagwaba fuska laila tayi sannan tace
" toh Mami ai duk abun daya faru bada sanin shiba, toh kinga ba laifin shi baneba" laila tafada, fuskantar ta Abnal yayi yace
"yanzu sissy, tell us, wa kike so, Marwan ko ishaq?" ya tambayeta as a matter of fact, kallon mamaki laila tayi mishi tace
"how can you even ask me that question, of course it's Marwan" laila ta amsa shi, sannan taci gaba dacewa
"let's get something straight, I'm no longer in love with ishaq, I'm over him, kawai i just gave him a wrong digits just so he will let me be, cos na sanshi da kafiya, that was all it was" laila tafada musu just to clear herself, sameera ce tayi magana tace
"oh you mean to say the digits you gave ishaq were fake?"
"of course they were, hauka nake dazan bashi number na" laila ta kara jaddada musu, numfasawa sameera tayi sannan Abnal yace
"then why are you now stressing yourself?, don't worry everything will be fine" Abnal na gama fadan haka, sameera ta kuma cewa
"now that all that is settled, can we come to the interesting part and start checking what's in these boxes and shopping bags?" sameera ta tambaya tana kallon laila, murmushi laila tayi sannan tace
"ai dama inda kika fi kwari kenan, you can go ahead, muma bamusan mai acikin suba"
, sameera najin go ahead din laila ta sauko tafara bude kayayyakin, daga kan shopping bags din tafara, shopping bag din data fara dauka na waenda iPhones ke cikin sane, tana budewa da taga iPhones ta kwala ihu tana fitowa dasu one after the other, laila was dumbfounded, sai bin wayoyin take da kallo, Mami was the one that asked tana cewa
"waennan kuma na waye?" nan Abnal yayi musu bayanin komai, sameera was super duper excited, immediately tabawa kowa nashi wayar, sai sauran shopping bags din that were occupied with kayan ciye - ciye, sai medium boxes da hajiya maimuna ta basu, nan kayan sawa iri-iri ne aciki, and all were designer made, babu na karamin kudi acikinsu, just imagine kayan lefe, ahada shi a akwati daya, the box alone itself, abun kallo ne, sai envelope da Alhaji yusuf ya basu, contain 500 thousand naira each, that's a million naira in total, then kayan da anty faty tabawa laila, sai kuma envelop da anty faty tabawa Abnal, shi kuma contain another 500 thousand naira, Abnal shi ya tashi da a million naira kenan, last but not the least, take- away na kayan da basu ciba a gidansu Marwan, shi kuma dangin su drink, fruits da gashashen naman kaza wanda yaji kayan hadi sosai ne, by the time din da sameera ta gama dudduba komai, all of them including sameera herself couldn't believe it, expecially that money da aka basu, it shocked them dan basu taba ganin kudi mai yawa irin haka ba, Sallar Maghreb da aka fara kira ne yasa suka tashi, Abnal shi kuma ya fita zuwa masallaci. Bayan Sallar Isha Mami da ya'yanta na zaune a parlor suna hira, Mami ce tayi magana tana cewa
"yauwa, ya kamata mu biya malam mudi (landlord dinsu kenan) kudin hayansa gobe, dan yayi mana kokari sosai, ba kowa ne zai iya hakurin dayake mana ba" Mami ta fada tana kallonsu, laila ce tayi magana tana cewa
"haka ne kam, kuma inason inje gidan anty zee (nurse din datayi musu introducing din Marwan), inje inyi mata godiya sosai, dan ta sanadinta duk waennan Alherin ya samemu"
"hakan yayi daidai, kinyi tunani mai kyau, Allah kadai ne zai iya saka mata da mafificin alherinsa" Mami tafada, da 'Ameen' duk suka amsa, Mami ce ta tashi tana cewa
"toh ni na shiga daga ciki, zanje in kwanta dan gobe insamu intashi da wuri dan daura girkin siyarwa" Abnal ne ya kalli Mami yana cewa
"girkin siyarwa kuma Mami?, gaskiya zaki huta koda na sati dayane, tunda abun ci da sha Allah ya riga ya hore mana" Abnal yafada as a matter of fact, tsaya kallon shi Mami tayi sannan tace
"hutu kuma Abnal?, kodai dan kudin da kuka samu shiyasa kake waennan maganganun?" Mami ta jera mishi waennan tambayoyin, Abnal ya budi baki zai amsa Mami kenan laila ta riga shi tana cewa
"Mami, Abnal yanada gaskiya, mu huta koda na sati daya ne" laila tafada tana kallon Mami
"toh naji, Amma nidai na shiga daga ciki" Mami tafada tana shiga cikin daki, sai da safe sukayi mata, tashi sameera itama tayi tabi Mami, dan itama tanada morning lecture washegari. Bayan su Mami sunje sun kwanta, laila ta matsa kusada Abnal tace
"I've been calling Marwan but he's not picking my calls, da Mami ta tambayeni cewa dafatan ya isa Abuja lafiya, amsata nayi kawai da 'a ya isa', i don't even know what to do again" laila tafada looking all fed up, kallonta Abnal ya tsaya yi sannan yace
"take this advice from me, let him be for today cos it's obvious he's still upset with you, zuwa gobe sai ki kirashi, by then the anger he's feeling would have subsided, atleast it's not as if he doesn't know about ishaq before, so karki damu" Abnal yafada mata in a comforting manner
"actually, he doesn't know about Ishaq' s existence cos i didn't tell him" laila tafada in a skittish way, kallon mamaki Abnal yayi mata sannan yace
"i thought you said you told him EVERYTHING about you, why did you now omit that part of your life? " Abnal ya tambayeta
" well i don't know why i didn't tell him, i guess i thought it wasn't that important" laila ta amsa shi
" well you guessed wrong, i now understand why he's this furious" Abnal ya kuma fada
"agreed i messed up, just tell me what to do now" laila tafada mishi in a pleading way, cos Abnal is her only confidant that she's free to tell every and anything, shiyasa ma bata damu da kawa ba
"well i will still go by my first suggestion, let him be for today, in Allah ya kaimu gobe sai musan abunyi" Abnal yafada mata, laila had no option than ta hakura zuwa gobe, sai da safe laila tayiwa Abnal itama ta shiga daki while suka bar Abnal shi kadai a parlor dan nanne wajen kwanciyar shi, laila na shiga daki Abnal ya ciro sabuwar wayar shi da ya riga yasa sim dinshi, airtime din da ya siya a hanyarshi ta dawowa daga masallaci ya loda sannan yayi dialing din number Nadia.
Lokacin da kiran Abnal ya shigo wayar Nadia, she was on her way inside their house cos ta raka Marwan zuwa parking lot (da Marwan yabar keffi, asabitinshi yayi niyyar zuwa amma aka kirashi cewa Dr khan ya riga yayi attending to patient din dayake da niyyar zuwa gani, so shiyasa kawai ya zarce gidan anty faty, anty faty was surprised data ganshi kuma, cos she wasn't expecting to see him again that same day, bayan sun gama gaisawa, Marwan yayiwa anty faty bayanin komai gameda discussion dayayi da Mami, anty faty was impressed by what Marwan wanted to do for them, expecially Abnal's traveling out, Amma inda Marwan shi ya nuna damuwarshi was alkawarin da Mami yace ya dauka cewa bazai kara taimakon suba bayan expenses na karatun Abnal, dan harga Allah he really wanna help them, shawara anty faty ta bashi cewa why not he should establish laila in such a way that she will be financially independent, inyaso laila will now be the one to uplift their family, Amma the only But din dake cikin maganar is that before he can do this he must be married to laila, at least with that laila will no longer be under Mami, na'am Marwan yayi da shawaran anty faty, suna cikin magana Nadia tazo ta samesu, bayanin komai Marwan yayi mata, Nadia was excited acigaban dasu Abnal zasu samu, while on the other hand she's a bit sad cos of tafiyan da Abnal zaiyi, gani take he's gonna forget her once he's out of the country, but she just have to be optimistic and hope for the best, wannan kenan) Nadia na ganin sunan wanda ke kiranta ta saki murmushi cos she wasn't expecting his call this early,
dukda batada number Abnal but all thanks to true caller saiga sunan shi ya nuno, daga wayar tayi da sallama sannan tace
"who's this please?" amsa sallamarta Abnal yayi sannan yace
"it's one of your admirers ma'am" Abnal ya amsata, Nadia almost burst out with laughter but dannewa tayi sannan tace
"please I'm not really in the mood for any of these idle talks, as you can see it's pretty late, so if you don't mind i will be hanging up now" Nadia tafada with a little bit of attitude, murmushi Abnal yayi sannan yace
"swear it that you don't know who's on the line" Abnal yafada mata haka cos he knows that she already knows that its him
"ikon Allah!, bawan Allah please don't harass me, taya zaka kirani and you expect me to start swearing, how old do you think i am, 3 or 4?please if you don't have any tangible thing to say, bounce off my phone" Nadia na gama fadan haka sai ta katse kiran tafara dariya, Abnal Shima dariyar yake ya kuma kiranta, Nadia na dagawa tace
"see mr man, respect yourself this night, why are you disturbing me? Are you that jobless?" Nadia tafada in a rude manner irin ita adole she's upset, murmushi Abnal yayi sannan yace
"are you done ranting?" ya tambayeta calmly
"au, am the one ranting? well it's not your fault, ai laifin ni dana baka number ta ce"
Murmushi Abnal ya kuma yi sannan yace
"and there i thought you don't know who's on the line, well how have you been?" Abnal ya tambayeta, Nadia bata amsa tambayar shiba instead sai tace
"wai why are you disturbing me this night?, it's not even upto a day and you're already bombarding me with calls"
"that's because i know you're already missing me like crazy, so i decided to help you and give you a call" Abnal ya amsata in a cocky manner
"you wish, miss you kor mix you ni, how is Mami, sameera and anty laila? Those are the people i miss and will want to see, not you" laila tafada mishi a yangance, murmushi Abnal yayi sannan yace
"duk suna nan lfy, but on a serious note, i actually miss you, expecially your wittyness" Nadia najin abunda Abnal yafada, her heart almost skipped a bit, but she just have to remind herself to behave, cos she's actually talking to a psychologist here, so he can easily detect her feelings, it's better she should continue with these her witty behaviors ,
"well, let me pity you and say i miss you too, but it's a very tiny little miss oo, so don't go and start feeling yourself" Nadia tafada mishi, Abnal couldn't help it but to start laughing, sannan yace
"is it 'miss' you just performed a surgery on like that? My dear its either you miss a person or you don't, but there's nothing like 'tiny little miss' as if it's a visible object" Abnal ya fada mata, hira suka cigaba dayi, sunayi suna tsokanan juna, har zuwa karfe dayan dare kafun suka kwanta, Nadia couldn't be more happier, ko ahaka akabarta she's okay for now.
Washegari da safe Mami ta tambayi Abnal dawa yake waya jiya har zuwa tsakiyan dare, kafun Abnal ya amsa laila tayi caraf tace
"ai from all indications da Nadia yake waya" Mami ce ta kalli Abnal ta kuma cewa
"wacce Nadian? Kardai yar yayar likita(Marwan)?" Mami ta jera mishi waennan tambayoyin, kafun Abnal ya kuma ce wani abun laila ta kuma cewa
"aikam Mami itadin ce" kallon mamaki Mami tayiwa Abnal sannan tace
"yanzu Abnal bazaka dubi maraicin ku ka rufama kanka asiri ba? , ina kai ina Nadia?, rukayya bata koya maka hankali ba ko?" Mami ta jera mishi waennan tambayoyin
"wai Mami gaya miki akayi cewa akwai wani abun tsakaninmu ne?, kawai we are just friends, ni maganar soyayya is not even in my agenda for now, so dan Allah karki damu kanki akan wannan maganar" Abnal yafada