Showing 27001 words to 30000 words out of 127052 words
Chapter 10 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt
himself couldn't believe that he pulled that off, in an gaya mishi cewa a day will come, dazai iya ganin rukayya yaki kallonta zaice karya ne, Amma sai gashi not only did he see and ignored her, but also, he did not feel any sort of pain or hurt, instead tunanin Nadia ne ya fado mishi arai, baisan lokacin daya saki murmushi ba, dan kullin sai sunyi waya inta dawo daga aiki, sai kara shakuwa suke, sameera couldn't help but to ask Abnal ko ya lurada rukayya, Amsata Abnal yayi da 'yes' ya ganta, shiru sameera tayi, daga baya suka cigaba da hiransu.
Laila da Marwan soyayyarsu kara garko yake day in-day out, indai Marwan is less busy toh suna waya ko video call, har yanzu it's just like laila is living a fairytale life, gani take at anytime anything can happen and Marwan will decide that he's no longer interested in the relationship, ko his parents should decide that he can't marry her anymore or he should find someone that's from a wealthy family just like him, Abnal ne mai kwantar mata da hankali, cewa she should free her mind from any negative thoughts and allow herself to be loved.
Nadia has gotten so used to the attention da Abnal yake bata that she's literally scared if at the tail end he doesn't reciprocate her love and just wants them to be friends, though she has explained everything to sadiya who is her confidant, and sadiya told her to be calm and let her allow everything fall in its place by itself. Yau yazama weekend so Nadia ta dawo gida da wuri, since morning take expecting din kiran Abnal cos he already knows her work schedule, so by now ya kamata ace ya kirata cos he always do the calling, har zuwa dare shiru babu kiran Abnal, har tsoro yafara kamata tana tunanin cewa ko wani abunne yasame shi, after ta gama all her necessary nightly ritual tana kwance akan gadonta tadau wayarta tayi dialing din numbarshi, Abnal dake kwance a three seater dinsu yaji karar wayarshi, dauka yayi yana ganin mai kiranshi yasaki murmushi dan intentionally ne bai kira taba, yanaso yagani ko ita zata kirashi, sai daya gyara muryarshi sosai yayi kamada na mara lafiya, sannan ya daga wayar da sallama, aikam Nadia najin muryarshi duk tabi ta gigice, ko sallamar dayayi bata samu daman amsa shiba, tace
"what's up with you? You're not sounding well" kara rage murya Abnal yayi sannan yace
"I'm not feeling too well" yafada in a difficult mana, asif he's finding it hard to breathe, salati Nadia tayi sannan tace
"what exactly is wrong with you?" ta tambayeshi sounding all worried
"its my chest, i don't know what's wrong with it again, ciwo yake mun, daidai inda aka yimun aiki" Abnal yafada mata yana magana da kyar, aikam Nadia najin inda yace yana mishi ciwo ta tashi zaune, tace
"what do you mean your chest is paining you? Don't you take your drugs regularly? Or have you been stressing yourself?" Nadia ta jera mishi waennan tambayoyin in a very worried manner, Abnal almost blurt out laughing dayaji yanda duk tabi tadamu, Amma sai ya kuma dakewa yace
" none of the above, i take my drugs regularly, i avoid anything stressful, like i don't know what might have triggered this pain, only i know the turture that I'm experiencing right now" Abnal ya kuma fada as if he's life was about to end, ai Nadia batasan lokacin data tashi tsayeba ta fara safa da marwa acikin dakinta, sai cewa tayi
"you know what, you can't stay like this, i will call uncle Marwan now and ask him if he can recommend any specialist among his friends that stays in keffi that can come and check up on you, atleast we should know what exactly is the problem" Nadia tafada still sounding soo worried cos bai kamata ace he's feeling any sort of pain ba
"no don't call him, i prefer you to come check me yourself" Abnal ya kuma fada yana kara rage muryarshi kasa sosai, but deep down dariya nacin shi
"c'mon don't be like this, you know i cant come down to keffi at this ungodly hour, it's damn too late already" Nadia tafada still pacing up and down in her room
"dama i know I'm not that important to you shiyasa kike magana haka, Amma ba Komai inna mutu ba shikenan ba" Abnal yafada as if he's at his death bed
"i don't understand why you're being stubborn, you know what, let me quickly call uncle and see if we can make it down to keffi this night" Nadia tafada tana kokarin katse kiran, kyalkale da dariya Abnal yayi cos he couldn't hold the laughter in anymore, yace
"i really did not know that i was this important" yafada while still laughing, Nadia couldn't believe her ears dataji dariyar Abnal, which means he's been sick-joking ne and she was here giving herself high BP
"you should thank the heavens that I'm not there with you right now" Nadia tafada sounding upset cos har zuwa lokacin jikinta bai daina rawaba tsabagen how scared she was, Abnal had to tone down his laughter dayaji how upset Nadia sounded, but he was still smiling yace
"what would you have done to me ma'am?" Abnal asked her sarcastically while still smiling
"i would have spanked you silly, you scared the living shit out of me and my imaginations were running wild" Nadia replied him while still sounding upset, murmushi Abnal yacigaba dayi sannan yace
"I'm soo sorry, just wanted to play a prank on you" Abnal yafada mata pleadingly
"don't ever play this type of prank on me again, it's damn too expensive" Nadia replied
"okay ma'am i won't, but it gladdens my heart to know that you actually care alot about me" Abnal yafada mata in a gentle tone
"who told you that? Allah ya kiyaye i should care for someone like you" Nadia tafada in an i don't care attitude, dariya Abnal ya kuma fashewa dashi sannan yace
"i cant believe you just lied through those teeth of yours, with the way your voice was shaking moments ago"
"kai kasan da wannan, but on a much serious note, why didn't you call me throughout the day?" Nadia ta tambayeshi sounding serious
"i wanted to see how much you care" Abnal replied her
"Lallai ma, ai gobe ma rana ce" Nadia tafada
"harda jibi da gata" Abnal yafada shima yana murmushi, hira da tsokanan juna da suka sabayi suka cigaba dayi, kafun daga baya sukayi sallama.
Its been a month already since zuwan Marwan keffi, so he's coming again for his usual free service that he renders monthly a federal hospital dake keffi, he already told laila ranar dazaizo and they both can't wait see each other again, Amma ya gaya mata cewa inyazo yana sonyi wani mihimmin magana da ita, tun lokacin daya gayawa laila haka, alot has been going on in her head, gani take Marwan is just coming to end things with her.
Rana bata karya, yau friday and a wannan ranarne Marwan zaizo keffi, yana isowa keffi gidansu laila ya farayin masauki, laila couldn't hide her excitement, it was written all over her, Amma Marwan bai dade agidan ba dan ko abuncin da aka bashi bai samu daman ciba, yace yanada appointment a asabiti, he needs to study the cases of the patients his gonna operate on the next day, kawai tsaraban daya siyo musu ya ajiye tareda yiwa Mami alkawarin kara zuwa kafun ya koma Abuja, rakoshi laila tayi zuwa gindin mota tace
"i thought you said you wanted to discuss something with me" murmushi Marwan yayi yana kallonta yace
"yes, but as you can see I'm in a haste now, let's do this, why not come see me on Sunday after I'm done with my theater, then we discuss"
"you mean we're going to discuss in a hospital?" laila ta tambayehi in a surprised manner
"of course not, we are going to discuss in my guest house" Marwan ya amsata while staring at her eyes, kallon tuhuma laila tayi mishi sannan tace
"why guest house? Why can't we discuss here"
"you have a very dirty mind, i just wanna have a lone time with you and discuss in peace" Marwan yafada mata while giving her a sexy look, kurama juna ido sukayi, laila ce tafara daukan idonta sannan tace "better get going since you're in a hurry" murmushi kawai Marwan yayi sannan yace
"ke kifara komawa ciki tukunnan" laila bata kuma cewa komai ba ta juya ta shiga cikin gida, saida Marwan ya tabbatar ta shiga cikin gida sannan shima ya shiga mota chauffeur dinshi yaja mota.
Ranar Sunday bayan Marwan ya gama abun dayake a asabiti ya kira laila ya gaya mata cewa ta same shi a office dinsa, amsa mishi laila tayi da 'okay' amma batasan mai zata cewa Mami ba inta tambayeta inda zata, sai Abnal taje tasamu tayi mishi bayani cewa gashi Marwan yace tazo tasameshi a asabiti amma ita batasan mai zata cewa Mami ba, sai Abnal yace mata karta damu taje ta shirya kawai, dama laila tariga tayi wanka, shiryawa kawai tayi a wani flowery material flared gown black and red, brand na MEEDAH'S COUTURE AND MORE, daya daga cikin kayan da anty faty tabata, tazo tayi rolling da red mayafi da red takalmi, sai dan purse baki data rike, sai baza kamshi kawai take, she looked adorable, babu mai ganinta da bazai kyasaba dukda ba wani kwalliya tayiba, daga hoda sai lip balm, bayan ta gama shiryawa ta fito zuwa compound din gidansu inda Mami, Abnal da sameera suke zaune suna hira, Mami na ganinta tace
"ke kuma ina zaki haka?" tun kafun laila ta budi baki Abnal yayi caraf yace
"haba Mami, kullum in sissy zata fita saita wani gaya miki inda zata, sai kace wata yarinya, if no be condition wey make crayfish bend, ai sa'aninta nada yara budurwa" Abnal yafada cikin fada, sannan ya kalli laila yace
"kema kiyi ki kawo mijin aure kin ki, ga irinta nan, sai kiyi mata bayanin inda zaki ta baki mintunan daza kiyi awajen" dukkansu shiru sukayi suna mamakin abun daya harzuka shi haka, har lailan kanta ita mamakin Abnal takeyi, Mami ce tayi magana tana cewa
"wai kai anya lafiyarka kuwa, mai aibun tambayar danayi mata yanzu?" Mami ta tambayeshi tana cigaba dayi mishi kallon mamaki, sai Abnal yace
"da aibu Mami, ita yarinya ce daza kiringa monitoring dinta haka, tsakani da Allah da tana gidan miji zaki ringa sa mata ido haka? Ai duk rashin aurenta ne ya kawo waennan tambayoyin, dan baki yarda da itaba" salati Mami tasaki tareda jefo mishi hand fan din dake kusada ita tace
"kinga yaron dazai hadani da y'ata, yaushe nace ban yarda da itaba?"
"toh aiba sai kin furta ba, ga zahiri muna gani, indai kinsa kin yarda da ita kiyi mata adawo lafiya kawai, basai kin tambayeta inda zata ba" Abnal ya kuma fada, girgiza kai Mami tayi tace
"Allah dai ya shirya mun kai, azuciya dai akayi maka aiki ba'a kwakwalwa ba, balle ince likita suntaba inda bai kamata ace sun taba ba" sannan Mami ta kalli laila data tsaya tana kallon drama dinsu tace
"kinga karki amsa shi, kema kinsan nayarda da tarbiyan dana baku, kiyi tafiyarki, Allah ya dawo dake lafiya" aikam Mami na gama fadan haka Abnal ya tashi yace
"bara na rakaki zuwa bakin titi" dayazo inda Mami take zaune yadan tsukuya ya sumbaci goshin Mami, turashi Mami tayi tana cewa
"dan Allah ka rabu dani, ja'iri kawai" dariya dukkansu suka kyalkyale dashi. a hanyarsu ta zuwa bakin titi laila ta kalli Abnal tace
"amma kasan cewa you're such an actor ko? Even me at first i was shocked, it was later on i understood your logic" murmushi Abnal yayi sannan yace
"kema kinsan inba haka nayiba she won't relent until you tell her where you're going, i had to blackmail her emotionally"
"hakane kuma" laila tafada
"but sha be careful, no go do watin you no suppose do" Abnal yafada mata jokingly, harararshi laila tayi sannan tace
"you no serious, ka gama raina ni wallahi, kuma ba laifinka bane ba" dariya Abnal yayi sannan yace
"oh sai yanzu kika sanda cewa na raina ki, when i was busy defending you from Mami bakisanda raini ba"
"kanka akeji, you can't black mail me with that, i might look like Mami but darling I'm not her" laila ta fada mishi, hira suka cigaba dayi inda Abnal yake tambayarta cewa hope ta dauki passport dinsa dan Marwan yace laila ta taho mishi dashi, laila ta amsa mishi da A, saida laila ta samu abun hawa kafun Abnal ya juya ya koma gida.
22/12/2021, 12:38 am - Jagabas Cakes changed their phone number to a new number. Tap to message or add the new number.
22/12/2021, 8:11 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 12" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1126807447?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=FDD4cBJyukjPC8VyEkrZpRB%2Byv7IUt6Yw8bo3CxoG9C66RG7%2Bg6VpGIkoWYz5vBxIRkYvSczV3hszsnlDnizb9qSAWa4D8jLaYsx0UhCc%2Frv3Pp0MC5jnF2ZvSJ5ecwf
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter 12
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Lokacin da laila ta isa asabiti, sai dataje suka gaisa da anty zee tukunnan, anty zee take gaya mata cewa ta tayata godiya wajen Marwan, taga alert din kudi, wai na godiya for allowing him to meet someone so special like her, sannan ta kuma jadadda mata cewa she should hold onto Marwan very tight, godiya laila tayi mata sannan ta karasa office din Marwan, kwankwasawa tayi a kofar office dinsa, izinin shigowa aka bata sannan ta bude ta shiga, tararda Marwan tayi ya gama harhada kayan shi a office bag dinshi, alamar Cewa he's ready to leave, Marwan na ganin laila ya saki murmushi yana cewa
"you're right on time, I'm done for the day" yafada yana karasa wajen laila, laila batace komai ba illa murmushin dake kwance a fuskarta, kofar office din Marwan ya bude mata yana kuma cewa
"ladies first" kallonshi laila tayi tana cigaba da murmushinta sannan ta fito daga office din, Marwan na cikin kulle office dinshi saiga wata mata nan ta karaso wajensu, kallo daya zakayiwa matar kasan cewa akwai naira, gata fara kuma daidai gwargwado she's beautiful, and from all indications she's also a doctor, Marwan na ganin matar yace
"doctor nabila, ni na kara gaba, sai maybe zuwa gobe kuma" marairace fuska doctor Nabila tayi sannan tace
"haba doc, mai yasa zaka tafi yanzu? I thought you said you were famished, that's why i quickly went to the staff quarters to prepare this for you" doctor Nabila tafada tana nuna mishi food warmer din data rike
"i really appreciate your effort, but as you can see i have a guest, and we really need tobe somewhere, maybe some other time" Marwan yafadawa doctor Nabila, wani irin kallon wulakanci doctor nabila tayiwa laila jin cewa Marwan yace 'he has a guest', sai tace
"okay, kodai zaka tafi da abuncinne tunda i have already gone through the stress of preparing it" kallon laila Marwan yayi, irin kallon da laila take bawa Marwan, Marwan yasan cewa indai ya karbi abuncin matsala za'a samu, sai kawai yacewa Nabila
"doc. That won't be necessary, but i sincerely appreciate your efforts, and thanks for helping out in today's operation" Marwan na gama fadan haka, bai tsaya jin mai nabila zata kuma fada ba, ya juya tareda jan hannun laila suka bar wajen, sai da suka bar office premises sannan laila ta cira hannunta daga na marwan, kallonta Marwan yayi yana murmushi ganin yanda laila ta murtuke fuska, sai da suka shiga cikin chauffeur driven car din Marwan sannan Marwan ya matso kusada laila yace
"wai toh fushin mai kike haka? Kodai dan ban karbi abuncin daga hannunta bane" juyowa laila tayi daga kallon window din da takeyi ta Kalleshi tace
"ai it's not too late, you can go back and collect it"Â
"au haka ma zaki ce?" Marwan ya tambayeta while still smiling
"A" laila ta amsa shi a takaice, kara matsa kusada ita Marwan ya kumayi sannan yace
"okay, tell me the main reason why you're upset with me? Cos last i checked, i wasn't the one that told her to cook for me"
"but you told her you were famished" laila tafada, kura mata ido Marwan yayi sannan yace
"that's not what happened, damuka fito daga theater, cos she was among the doctors that helped in today's operation, i think she might overheard when i was telling a male colleague of mine how exhausted and famished i was, that's what happened, ba wai naje na sameta cewa I'm famished ba, toh mai hadina da ita dazan fada mata haka in the first place? "
"well from all indications she's into you" laila tafada mishi
"just because she cooked a meal for me doesn't necessarily mean that she's in love with me" Marwan yafada trying to convince her
"dan bakaga irin kallon wulakancin data yimun bane ba" laila ta kuma fada, murmushi Marwan yayi yana kallonta yace
"your jealousy is on another level, but kiyi hakuri let's drop this issue" Marwan na gama fadan haka, chauffeur dinsa ya tsayar da mota, har sun karaso guest house din Marwan dan dama ba wani nisa bane ba daga asabitin zuwa guest house dinshi, saukowa sukayi zuwa ciki, gidan is beyond beautiful, komai na zamani is in that house, lounge area din gidan laila ta tsaya tana kallon yanda gidan ya tsaru, barinta Marwan yayi zuwa cikin master bedroom dan ya watsa ruwa, laila na ganin cewa Marwan ya shiga cikin daki, sai ta fara nemo inda kitchen din gidan yake, luckily for her she found it easily cos the kitchen door was left open, shiga tayi tafara neman abun dazata iya dafa mishi, noodles kawai tagani, dan karamin tukunya ta fito dashi, wajen kunna gas ta tsaya dan bata iya ba, sai electric cooker din data gani awurin tayi amfani dashi. Tana cikin dishing din abuncin taji an rungumeta ta baya, sai Marwan yace
"ain't you the best" juyowa laila tayi suna fuskantar juna tace
"you will have to manage the noodles, it was all i was able to find in your kitchen" Marwan baice komai ba, instead kureta yayi da ido sannan yace
"you look beautiful as