Showing 42001 words to 45000 words out of 127052 words

Chapter 15 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt

05 Dec 2024

4926

yafada yana tashi
"you're trying to dodge the conversation, no wahala, in tayi tsami zamuji ai" Muhseen yafada Shima yana tashi tsaye.
28/12/2021, 3:11 pm - Shaawa Haruna left
28/12/2021, 6:34 pm - Bilkisu Nura left
04/01/2022, 6:54 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 17" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1132079656?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=N8wwujeWfRtQ4bV%2BtMEwMF%2FakhKrmrj26M5%2BeIvFFnbpYAthuz7zgBeEeGFuwiWNdsbUccyzoEU4iNauS2CH0BbBIVum1H0lhrRvrLBIa6IyMroA7gFsQPyhV9NzlM2i








🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�


Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)


ABNAL


Chapter 17


THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃


Tanx for all the prayers and well wishes, i really appreciate it all, sai fatan Allah yabawa ma'auratan zaman lafiya da zuria tayyiba, ya kuma kawo na yan baya, Ameen �.


Bara mu leka Amarya da Ango


Lokacin dasu Marwan da Laila suka isa gidansu, laila couldn't believe how big, beautiful and elegant the house was, dukda dare yayi bai hana kyaun gidan fitowa ba, straight masters bedroom dake sama suka zarce, the room was soo Ma Shaa Allah, akan gado Marwan ya zaunar da ita while shi kuma ya tsugunna agabanta ya kure mata ido, sai da laila tace 'why the look?' sannan Marwan yayi murmushi yace
"i just can't believe that finally you're mine, it's like a dream come true for me" murmushi laila itama tayi while staring back at him tace
"better believe it cos you're stuck with me for life"
"and it's my pleasure to be, so what's next? You will eat first or zakiyi wanka tukunnan? Marwan ya tambayeta
" i'll pray first then eat cos I'm famished, throughout today i haven't eaten and then lastly i will have a shower and sleep" laila tafada while smiling, Marwan baice komai ba illa ido daya kureta dashi, sai laila ta kuma cewa
"okay why are you still staring at me like that? You asked me a question and i simply answered"
"ai kema kinsan cewa that sleeping part is not happening now" Marwan yafada while still smiling
"and why is that? I hope you're not insinuating what I'm thinking?" laila ta jera mishi waennan tambayoyin, Marwan bai bata amsa ba instead sai yace
"tashi kije ki daura alwala, ni na riga nayi sallar Isha, kafun ki gama zan tanadi abun dazaki ci" Marwan yana gama fadan haka yabar dakin, laila itama tashi tayi zuwa box din da anty zee tayi arranging din kayan dazata bukata for this night, wani white transparent lingerie tafito dashi tareda doguwar hijabi daya kai har kasa da turarrukan dazata bukata sannan tashiga toilet. Lokacin da Marwan ya dawo dakin bai tararda laila ba amma yanajin motsi acikin bandakin, dan karamin dining area dake cikin dakin agafe yayi setting din coconut yogurt da kazan daya kawo sannan ya kuma fita zuwa wani dakin daban dan yayi wanka. Lokacin da laila ta fito daga toilet cikin zumbudadden hijab dinta Marwan baya dakin, sallaya ta dauko ta tayar da sallah, tana idarwa Marwan ya shigo dakin, Shima yayi wanka tareda changa kaya zuwa na bacci, sai kamshi yake tayi, sai yace
"tunda kin idar, tashi mu sallaci nafila raka'a biyu" babu musu laila ta tashi Marwan yaja su, dasuka idar, Marwan ya dade yana addua tareda neman duk Alherin dake tattare da ita, da kuma neman tsari daga sharrin dake tattare da ita, and Almighty Allah's blessings in the union, bayan sun shafa addua Marwan ya tashi tsaye yana cewa
"as you can see I've set the dining for you, all that's left for you is to dig in" yafada yana nuna mata dan karamin dining dake gefen dakin, murmushi laila tayi tana tashi tsaye tace
"thank you, buh you've not dish it "
"yea, jira nayi muyi Sallah tukunnan dan kar kajin yayi sanyi, buh let me dish it now" Marwan yafada yana fito da kajin daga food warmer zuwa cikin plate, sai turiri yake tayi, meanwhile laila ita tagama nade sallayar amma ta kasa cire hijabinta soboda irin rigar baccin data sa, Amma data tuna duk nasihohin da kuma shawarwarin da anty zee da kawayenta suka bata saita rufe ido ta cire jilbab din sannan ta ninkeshi ta ajiye, saita fara takawa zuwa inda Marwan ke tsaye, Marwan shi kuma all his concentration was in the chicken that he was dishing, ya gama da kajin kenan ya bude yoghurt din yana zubawa acikin kofi ya dago da kansa dan ya fada mata cewa tazo suci, aikam idanuwansa suka cikaro da almost nude laila, dan rigar baccin dashi da babu uwarsu daya ubansu daya because of how transparent it was, aikam Marwan baisan lokacin da yoghurt din ya subuce daga hannun saba, luckily laila was very close itace tayi sauri ta capko yoghurt din kafun ya zubo tana cewa
"dear look what you're doing" Marwan bai amsa taba da wuri not until he regained his senses back yace
"how can i, when you're standing infront of me like that without any prior warning, you almost gave me a heart attack!, next time please warn me!" dariya laila tayi sannan tace
"what's there to warn you about?" laila tafada while giving him a sexy look, matsa kusa da ita Marwan yayi ya rike mata ku'gu yace
"I've been trying not to touch you on purpose cos i know that if i do, there will be no turning back, but you just made it impossible not to" Marwan replied while staring down at her lips, sai laila tace
"you just saying this to make me feel good, buh i know that there's nothing special about me" tafada while playing with his PJ buttons
"let me prove you wrong and show you how special you are" Marwan said and claimed her lips, kissing din juna sukeyi ba nawasa ba, at a point when laila's knees were about to fail her Marwan ya dagata bai ajiyeta ba sai a tsakiyar gado, Marwan already shi a matse yake likewise laila, tuni sukayi discarding din kayansu, laila was busy enjoying the fore - play, not until Marwan wanted to penetrate her, it wasn't an easy one, laila thought that since she's a little bit older the experience will be alot more easier but it wasn't, while she was finding it painful Marwan was on planet jupiter, cos of irin dadin dayake ji, the experience was different from what he was used to, to cut the long story short, all the things that happened that night was X - Rated, when Marwan finally came back to planet earth, laila ta riga ta jigata, Marwan shi da kansa ne ya gyarata tareda changa musu bedsheets, kwantawa suka komayi laila ta bude baki da kyar dan yunwar da take ji yanzu has tripled the one before, sai tace mishi,
"please can you help me with the chicken? I'm more than famished right now"
"of course sweetie, anything for you" Marwan replied yana tashi, sabuwar chicken ya fito dashi daga warmer dan wanda ke plate yayi sanyi, ya kawo mata tareda yoghurt, karba laila tayi ta faraci, ta lura cewa Marwan was quite and he was just staring at her, sai tadan kalleshi tace
"you don't look happy, is everything alright?" murmushi Marwan ya kirkiro ya dauko free hannunta ya sumbata sannan yace
"I'm fine sweetie, its just that i feel like i don't deserve you" Marwan yafada hawaye na fitowa daga idanuwan shi, aikam laila na ganin hawaye ta ajiye chicken din da take akan side table ta matsa kusa dashi sosai suna kallon juna tace
"please don't you ever say that again, you deserve me, infact you deserve someone better than me! What on Gods earth will make you think and say that? Because you had some escapades when you were younger? See let me tell you this, we're all sinners, it's just that we all sin differently or in different ways, I'm not justifying what or excusing what you did, but c'mon you've regretted, changed ways and asked Almighty Allah for forgiveness, and our LORD being the Gafurur - Raheem that he is, i know he has forgiven you, it's not as if you raped or promised any of the ladies anything, right from the start it was a mutual agreement between the both of you, so please cheer up cos you're already making me feel Sad" laila tafada tana marairace fuska kamar wacca zata fashe da kuka, murmushi Marwan yayi sannan yace
"you're indeed nothing but a blessing in my life, yanda kika sani farin ciki may Almighty
Allah reward you and make you happy too" da 'Ameen' laila ta amsa tana pecking din bakinshi, sai Marwan yace
"ko tayi baki yimun ba"
"that's because you don't know how famished i am, infact wannan daka kawo ba isata zaiyi ba" laila tafada tana cigaba da cin chicken dinta, sai Marwan yace
"toh kawo muci tare in yaso sai in karo in wannan ya kare". Feeding din juna suka cigaba dayi har sai da suka koshi, Marwan ya kwashe kwanuka zuwa kitchen ya dawo ya kwanta yana wasa da jikkaken gashin kan laila yace
"how were you able to preserve your chastity? Cos lets be frank and sincere with each other, even young stars of these days, its only few of them that are virgin not to talk of ladies of your age", numfasawa laila tayi sannan tace
"maganarka gaskiya ne, but thanks to God and Mami for the type of orientation and upbringing she gave us, some or most parents are the ones that mislead their children, my reasons for saying this are as follow, na farko, immediately children hits puberty age expecially the females za kaga cewa iyaye zasu fara cewa they shouldn't allow the opposite sex come close to them or touch them, if they do and eventually they loose their virginity, toh mijin dazasu aura ba zai daraja suba and stuff like that, which is a wrong advice/training or orientation, the correct thing to say and inbibe in our children is, they shouldn't go close or commit ZINA because Almighty Allah has FORBIDDEN IT and its HARAM, not because of a Man, the second reason should be because of their selves, their body is their own expecially their private parts, it's called 'private' for a reason, we shouldn't make a girl's life to be all about a man, i know of soo many ladies that didn't marry as a virgin and their husband adores and cherish them, while some marry as a virgin and mijinsu bai san darajar suba, wulakancin yau daban na gobe daban, so kaga cewa that ideology of 'in mijinki bai sameki da budurcinki zai wulakanta ki' is not completely true, shiyasa zakiga maza na iya yaudaran ya'n mata by promising them marriage in exchange for their virginity, in ba'a samu sa'aba sai kiga itama ta bada jikinta, afterall the main reason she was told to keep her virginity is because of her husband, and the guy has promised her marriage, forgetting that Almighty Allah has forbidden it, and mostly ba laifinsu baneba, Abunda iyayenta suka gayamata ne, for example now, had it been you didn't find me a virgin would you have been disappointed? " laila ta tambayeshi
" not really, cos i never really expected that i will be marrying a virgin, afterall I'm not one" Marwan replied
"my point exactly! See why we need to stop making a girl's life all about a man, and we should also stop giving our male children preferential treatments, and stop that 'duk abunda namiji yayi ado ne', let's give our children equal training, yanda zamu sawa mace ido cikin tarbiyanta same should apply for the male, let me give another example, please don't take what i want to say the wrong way, but had it been i was the one that have slept with different men just the way you did, lokacin daka zo neman aure na da mutane sunyi discouraging dinka forgetting the fact that i have stopped and I'm now a changed person, zasuce ai 'karuwa ce' so karka aureta, Amma dayake kai namiji ne society will not see anything wrong with that, like the saying goes 'we're in a man' s world ', which is not supposed to be, kar incika ka da surutu, buh parents really needs tobe intentional when it comes to children training and we should endeavor to learn what parenting is all about afterall nobody was born with the knowledge" laila ta karasa fada tana murmushi, tsaya kallonta Marwan yayi daga baya yace
"I'm speechless, i don't even know what to say, you just blew me away with this knowledge you just impacted in me" Marwan yafada yana pecking din bakinta
"you love to exaggerate alot, let's sleep cos I'm exhausted" laila tafada tana kwanta a kirjinsa
"and there i was, planning on going on another round with you" Marwan yafada jokingly while still playing with her hair
"not today dear, I'm exhausted and a bit sore down there, but i promise to make it up to you when I'm better" laila tafada mishi
"i will hold you up to that" Marwan replied, basu dade ba bacci ya dauke su.


A week later


Mami taso ta koma immediately after the wedding but anty faty ta hana, gashi bata sonyi mata musu dan irin darajar da ahlarin gidan ke dashi a idonta. Alhaji habib yau yasamu daman zuwa gidansu Nadia dan ganawa da abokinshi batun Mami, dukda baisan ko wacece itaba, sai dayayiwa Alhaji Nasir kwatance sannan Alhaji Nasir yace ai uwar amarya kenan, tambaya alhaji habib yayi yace 'da fatan dai batada aure?, dan intana dashi bansan ya zanyida raina ba', babansu Nadia ya amsa shi da cewa 'bata dashi', hamdala Alhaji habib yayi yana cigaba dacewa
"... wallahi tun lokacin dana ganta na kasa samun sukuni, aboki ka taimakeni dan Allah", murmushin farin ciki Alhaji Nasir yayi sannan yace
"Alhamdulillah, finally abunda muketa gaya maka tun shekara da shekaru cewa kayi ka'ki, godiya ga Allah cewa ka yarda zakayi yanzu, Adduan daza kayi yanzu shine Allah yasa ta yarda da bukatar ka"
"ai aboki in bata yarda ba bansan ya zanyi da raina ba, I'm really into her, ko zaka kira mun mamansu Nadia inyi mata bayani, dan ta gabatar dani wajenta" Alhaji habib ya fada, dariya Alhaji Nasir yayi sannan yace
"Lallai, yanzu na yarda cewa you're really into her, irin wanga zumudi haka, Amma abun dazai faru shine, zanyiwa mamansu Nadia magana, duk abun datace sai in sanar dakai"
"dan Allah karka ba'ta lokaci, i really want her to know kafun ta koma keffi, if possible a tsayar da magana" Alhaji habib ya kuma fada sounding eager
"karka damu, everything will fall into place In Shaa Allah" alhaji Nasir yafada, Alhaji Nasir na rufe baki saiga anty faty da Mami nan shigowa, ai Alhaji habib na ganin Mami ya washe hakora, he couldn't control himself, gaisawa sukayi sannan Mami ta fuskance shi tace
"dama nayi niyyar zuwa har gidanka dan nuna godiyata bisa Alherin dakayi mana, saiga Allah ya kawoka nan, mungode sosai, Allah ya saka da Alheri, ya raya zuriya, yanda kasamu farinciki Allah yasa ka farin ciki kaima, mungode, mungode sosai, Allah ya saka da Alheri" excitement was written allover Alhaji Habib, even his friend Alhaji Nasir mamaki abun yake bashi, dan anyi- anyi cewa ya kara aure tun lokacin daya rasa matarshi due to an illness, that's more than ten years ago, Amma yaki, his excuse has always been babu macen dazata iya maye gurbin matarshi, his priorities are his two sons, and ya'n mata basu barshi ba, cos the man doesn't look his age at all, yana kuma da kyau da kudi, so he can easily get any woman he wants, Amma yace sam mata basuwa gabanshi, saiga daga gani daya dayayiwa Mami ya nace mata, gyara murya Alhaji habib yayi sannan yace
"haba, ai basai kin gode munba, duk abunda nayi ai yiwa kai ne"
"nasani, Amma dukda haka ka cancanci a gode maka" Mami ta kuma fada, Mami da anty faty basu dade agurin ba suka tashi dan subawa mazan guri su cigaba da tattaunawa, suna barin wajen Alhaji habib ya fuskanci Alhaji Nasir yace
"gaskiya abokina kayi sauri da wannan abun, i can't wait please" kallon mamaki alhaji Nasir ya cigaba dayi mishi, cos he simply can't believe cewa this is his friend, sannan yayi dariya yace
"toh karka damu, zan yiwa anty faty magana yau in Allah ya yarda, duk yanda mukayi da ita zan sanar dakai", bayan nan Alhaji Habib bai kuma dadewa agidan ba, ya tashi ya tafi.
04/01/2022, 6:54 am - +234 809 890 7201 and +234 810 419 9662 left
05/01/2022, 10:26 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 18" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1134559994?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=RPtGHSDjI8Rvape4JTfPY8osKn7UF5O9sgpuspLMkVgD43m0YuIvjI893hYxJzwSoolz7ZTHmd5RETBzzxeHx1A4PidROMrQP%2BmrG9I844i2XMmfUlrPkzhVasX72VZc




🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�


Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)


ABNAL


Chapter 18


THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃


Abnal da muhseen suma they've been quite busy with school stuff, dan insun fita da safe sai dare kafun su dawo, shiyasa har yanzu ko gurin haseeba basu samu daman zuwa ba tukunnan, dan already Nadia ta turawa Abnal digits din haseeba together with pictures na dinner party amma like she said bata hada da nata ba. Abnal kept to his promise of calling Nadia everyday, dukda even Nadia herself is quite busy due to absence of Marwan a wajen aiki, so in Abnal ya kirata ba wani dadewa sukeyi ba, kawai bayan sun gaisa, sai su tambayi juna how their day went from there they will talk a little and bid their goodbyes.


Laila and Marwan are really enjoying their marital life, expecially their sex life, it's very interesting cos laila is a fast learner, babu irin sex position that she can perform now, if not the for the fact that Marwan was the one that disvirgined her, zai iya cewa she has been doing it before ne, Amma he's the one teaching her all the sexual stuff, kawai she's just a fast learner ne. Marwan baison laila tayi wani aikin gida apart from her cooking his food and repairing their matrimonial room, yace the house is too big for only her todo, that there are agencies that will do that for them, laila wasn't comfortable with the idea, infact ce mishi tayi hope yasan cewa her doing the house chores lada zata samu, sai ya amsa ta da cewa ai aikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login