Showing 111001 words to 114000 words out of 127052 words

Chapter 38 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt

05 Dec 2024

4936

taba, da gudu ya tashi zaune yana bude sakon, immediately he read the message yasan cewa he simply can't continue with this their plan, he won't survive it, tashi yayi yasa takalminshi tareda saukowa zuwa bangaren muhseen.
23/01/2022, 5:59 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 41" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1160125241?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=kY0kQYQfpOS5FvHS9kBepNpl3f8WFYwMwmdTV8L0cY8ezLVva%2FJwqkdjpTm%2BrzqhLEdjzL6nXqad8Ewmj6On34X4gLeBv4e%2FKNu6KcmYel%2BvBOZkCoy2QpVYJRo07JKZ






🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�


Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)


ABNAL


CHAPTER 41


THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃


Kwankwasawa Abnal yafarayi a kofar muhseen, bude kofar muhseen yayi with sleepy eyes yana cewa
"hey bruh what's up?" yafada yana bawa Abnal hanya dan ya shigo, bayan sun zauna Abnal yace
"I'm sorry for disturbing your sleep, buh i really needed to talk to you that's why"
"don't worry about that, so what's soo urgent?" muhseen asked
"bruh i want us to end this plan, i can't cope any longer" Abnal replied, murmushi muhseen yayi dayaji abunda Abnal yafada, dan shi dama yasan cewa za'ayi haka, sai yace
"okay, that shouldn't be a problem, zan kira haseeba gobe ingaya mata cewa inta tashi daga aiki ta biyo ta nan, sai mu uku mu tattauna"
"bruh let me be honest with you, tomorrow evening is too far for me, why not we go over to their house as early as possible tomorrow morning kafun su tafi aiki, that way we get to discuss in the presence of everybody, ayita ta kare kowa ya huta" Abnal suggested, muhseen na murmushi yace
"kai baza kaje aiki ba? And again don't you find it somehow going to our in law To be's house that early?"
"it's like you're not getting me, i can't even sleep, talk less of working, i need to fix my life first before i can help or assist anybody with their own problems, and maganar cewa its too early bai tasoba, that will only show them how serious I am" Abnal replied
"okay, I've heard you, we will do just that, so please try and get some sleep, cos me I'm off to bed" muhseen yafada yana tashi tsaye, sai da safe sukayiwa juna sannan Abnal yabar bangarenshi zuwa nashi. Abnal na isa dakinshi yadau wayarshi ya kuma karanta message dinda Nadia ta turo mishi, yana gama karantawa yayi dialing din numbarta, cos right now all he wants is to hear her voice. Bayan Nadia ta tura sakon she was expecting a reply from him koda na godiya ne bisa adduan data yimishi cos message din ya nuna cewa an karantashi, Amma data jira for like ten minutes bataga reply ba saita kwanta ta fara aikin data bawa kanta for the past weeks now which is crying, in an gaya mata cewa a day will come dazata turawa Abnal sako ya karanta amma ya kiyin reply zata karyata ne, amma saiga zahiri nan tana gani. Tayi kuka ta gaji har bacci yafara daukanta saiga wayarta yafara ringing, da idon bacci ta dauki wayar dan taga wake kiranta by this time, ai tana ganin sunan Abnal ta bude idonta sosai tareda tashi zaune in order to be sure cewa Abnal ne ke kiranta, daga wayar tayi da sallama, Abnal najin muryarta yasan cewa tayi kuka, tausayinta ya kuma tsirga mishi a zuciya, he wanted to blame himself for going with haseeba's plan, amma ya tuna cewa if not for the plan maybe Nadia wouldn't have succumbed, amsa mata Sallama yayi sannan yace
"you've been crying" yafada a hankali
"no, not really..." Nadia tafara fada, dakatar da ita Abnal yayi ta hanyar cewa
"don't even try to deny it, remember i know you quit well" cos he could already picture her face now, yak'e Nadia tayi sannan tace
"I'm not sure you do anymore"
"and why would you say that?" Abnal asked
"are you seriously asking me that?" Nadia replied with a question of her own, shiru su biyu sukayi for like a minute, Nadia was the one that broke the silence by sayingÂ
"why did you call me?" she whispered asked
"cos i wanted to hear your voice and make sure you weren't crying" Abnal replied sincerely, Nadia was surprised by his response, Abnal could sense cewa she's surprised by his sincere response, sai yacigaba dacewa
"... Bara na barki kiyi bacci, buh please promise me that you will cry no more?"
"i promise.." Nadia replied with an excited smile on her face, cos knowing that Abnal still cares just gladdens her heart
"aiit then, goodnight" Abnal said
"night, and thanks for caring" Nadia tafada mishi, Abnal did not reply her not until ya katse kiran sannan yace 'i will forever care about you love' yafada with a lovely smile on his face, he can sleep now that he has atleast heard her voice, da wannan tunanin ya kwanta.
Nadia couldn't still believe cewa Abnal actually called her, excitement was written all over her face, itama da tunaninshi ta kwanta, if not because of how late it was already babu abun dazaisa kar taje ta gayawa sadiya abun daya faru yanzu, tasan cewa sadiya will scold her cewa mai yasa zata tura mishi wannan sakon, buh right now she doesn't care, she just wants to enjoy this moment cos she simply can't remember the last time that she was this excited.


Washegari around 6am Abnal da muhseen sukabar gida, zuwa 6:30am suka karaso gidansu Nadia, dama already muhseen have briefed haseeba about what him and Abnal discussed yesterday, so Haseeba tasan da zuwarsu. Da haseeba suka fara cin karo, gaisawa sukayi sannan haseeba ta kalli Abnal tana murmushi tace
"you no get mind at all, ordinary plan you can't execute"
"ba dole kice hakaba, sheybe you're together with your own boo, if it's that easy kuma ku aiwatar" Abnal replied jokingly
"ai I'm not the one that doesn't have manners" haseeba tafada, Abnal was about to say something again saiga anty faty da Alhaji Nasir nan sun shigo, cos already haseeba ta gaya musu abunda muhseen yafada mata, gaidasu Abnal da muhseen sukayi sannan duk suka zauna, Alhaji Nasir ne ya kalli Abnal yafara magana kamar haka
"Abnal, haseeba ta gaya mana yau da safe cewa you said you ain't interested in the plan any longer, is that true?"
"yes sir, i don't see the need to continue with the plan when she ( Nadia) has already regretted her actions and has apologized to all parties involved" Abnal ya amsashi respectfully yana sunkuyar da kai, murmushi Alhaji Nasir yayi sannan yace
"dama kune kuka kawo idea din plan din, since yanzu kuma kunce bakwaso kuma, sai a dakatar, Alhamdulillah manufar damu keson ci mun samu, koba hakaba antyn mu?" Alhaji Nasir ya karasa maganarshi yana kallon anty faty, murmushi anty faty itama tayi sannan tace
" hakane, fatanmu Allah ya kiyayi gaba", da 'Ameen' duk suka amsa sannan Alhaji Nasir yace
"bara mu kira uwar gayyar mu fada mata, koya kukace?" yafada yana kallonsu Abnal
"hakane kam" haseeba ta amsa uban, waya Alhaji Nasir ya ciro yafara dialing din numbar Nadia dayayi saving da 'cookie'.


Sadiya tasan da zuwansu Abnal, she was very surprised seeing them that early, tunanin abun daya kawosu take, dakin Nadia ta shiga tareda tashin Nadia daga bacci, dan Nadia komawa bacci tayi bayan Sallar Fajr, with sleepy eyes Nadia ta kalli sadiya tana cewa
"sadiya you know how i detest cewa atasheni in ina bacci"
"yes i know and I'm so sorry for waking you up, buh you need to know what's happening" sadiya tafadawa Nadia a hankali
"and what exactly is happening?" Nadia asked
"Abnal and muhseen are around" sadiya replied, ai Nadia najin abunda sadiya tafada ta tashi zaune sannan ta bude idanuwanta sosai tace
"they're around where?" she asked eagerly
"they're in the lounge area, together with dad, anty faty da sis haseeba" sadiya replied her
"what could be soo important dazai sasu zuwa da sassafe haka?" Nadia tafada while trying to Crack her brain for a possible answer
"Allah masani.." sadiya said
"i just have a weird feeling about this whole thing, do you know that Abnal called me yesterday night?" Nadia ta karasa maganarta da tambayar
"you mean to say he called you? What for?" sadiya ta jera mata waennan tambayoyin, bayanin komai Nadia tafadawa sadiya, tun daga kan message din data tura mishi har izuwa kiran dayayi mata
"buh you know you shouldn't have sent him that message, you're only torturing yourself, for crying out loud this guy is getting married to your sister, if you continue doing this matsala zaki jawa kanki" sadiya reprimanded
"do you think it's easy sadiya watching the love of your life marry your own biological sister?, at this point i think i will just have to travel out of the country, i need space, i cant stay here and pretend that I'm okay and fine when in reality I'm dying inside, i simply can't attend their wedding, i cant " Nadia tafada hawaye na taruwa a idonta
" it's okay please don't cry, i understand all what you're going through, and if leaving the country will make you feel better, then i suggest you do so, buh what about your clinic, ya zakiyi dashi?" sadiya asked
" my manager will take care of it, she's a very competent person, so for that i do not have fears , buh the clinic Is the last thing on my mind right now, i just want to go faraway" Nadia tafada sadly, tana rufe bakinta saiga kiran dad dinta ya shigo wayarta, tana ganin kiranshi tace
"dad is calling me"
"pick it up kafun ya katse" sadiya tafada mata, daga wayar Nadia tayi da Sallama, amsa mata Sallama uban yayi sannan yace
"meet me in the general lounge area now", yana gama fadan haka ya katse kiran, daskarewa Nadia tayi cos she doesn't know why the dad wants to see her
"what did he say?" sadiya ta tambayeta eagerly
"he said i should meet him in the lounge area now" Nadia replied
"then why are you still sitting?, stand up and quickly wash your face ki daura jilbab akan kayanki, don't keep them waiting" sadiya tafada mata, tashi tayi da sauri ta wanke fuskarta tareda daura jilbab ajikinta dan babu lokacin changa kaya, when sadiya noticed how tensed up she was sai ta dakatar da ita ta hanyar rike mata hannu tace
"please calm down, you don't know why dad wants to see you, so please do not get your hopes up or anything of sort",
"okay.." Nadia ta amsata a takaice sannan ta fita daga dakin. Tun lokacin da Nadia tafara saukowa daga sama Abnal ya kureta da ido cos where he was sitted was opposite the staircase, karasa saukowa Nadia tayi tazo ta zauna kusada dad dinta, sunkuyar dakanta tayi ta gaida kowa by saying her Tasleem, amsa mata Sallama kowa yayi amma banda Abnal that was lost tsabagen yanda ya kureta da ido, not caring about those that were in the lounge area with him, nobody was surprised with the way Abnal was staring at Nadia cos inda sabo sun saba, son da Abnal yakewa Nadia is in the open, it's what everybody knows, Alhaji Nasir ne ya fara magana kamar haka
"cookie, we all have something to tell you" uban yafada yana kallonta, by now Nadia was already worried, sai tace
"okay dad, what do you all have to tell me?" she asked in a worried tone, the dad noticed how worried she sounded sai yace
"calm down, it's good news, we just wanted to tell you that the marriage between haseeba and Abnal was a lie, it was all a plan, don't get me wrong oo, your sister is getting married but not to Abnal, buh to muhseen" confused look Nadia tayiwa uban, cos she simply do not understand what the dad is saying, da uban ya lurada irin kallon da take mishi sai ya kuma cewa
"okay let me break it down for you....." nan uban yayi mata bayanin komai from beginning to end, ya karasa da cewa
".. originally the plan was sai ranar daurin aurenku za'a gaya miki gaskiya, buh Abnal here couldn't continue with the plan so he asked for the plan to be aborted , so i hope you've learnt one or two things from this", by now Nadia was in full tears, she just couldn't believe cewa all the sufferness and heartache she went through were because of a lie, sumbantarta Alhaji Nasir yayi a goshi sannan ya tashi zuwa bangarenshi anty faty itama tabi bayanshi, Muhseen shima tashi yayi ya kalli Abnal yace
"bruh ni zan wuce gida, i need to go get ready for work, kai fa?" ya tambayeshi with a smile on his face
"I'm not going, you can take the car i will find my way back home" Abnal replied him, mikawa haseeba hannu muhseen yayi ta kama suka fita zuwa parking lot, bata dadeba ta dawo cikin gida, tayi hanyar sama dan taje ta shirya zuwa aiki itama. Nadia was just sitting while burying her face on her legs tana kuka, tashi Abnal yayi yaje ya zauna kusada ita yadan sunkuyar da kanshi zuwa gefen nata fuskar yace
"Angel please enough of the tears" yafada yana daura hannunshi akan bayanta
"take your hands off me" Nadia data dago da jajayen idanuwanta tafada mishi, dama Abnal ya riga yasan cewa sai tayi fushi, zaiyi magana kenan saiga sadiya nan tazo tace
"sorry to interrupt, buh na gyara muku inner lounge room, it's better if you both go there, cos there's more privacy there" and its true dan inda suke zama is like an open space that the house helps are going and coming
"thank you sadiya, buh first come and plead on my behalf" Abnal yafada mata yana murmushi, murmushi sadiya itama tayi sannam tace
"karka damu, zata sauko ne ma" tana gama fadan haka tayi hanyar kitchen, fuskantar Nadia Abnal ya kumayi sannan yace
"Angel lets go to the inner lounge room, there we can discuss better" Abnal yafada yana mika mata hannu alamar ta kama, Nadia ignored his hand, sai kawai ta tashi tayi hanyar inner lounge room din, murmushi Abnal yayi yabita da ido sannan ya girgiza kanshi ya tashi ya bita a baya.


Alhaji Nasir da anty faty na isa dakinshi sai ya kalli anty faty yace
"it's soo obvious how smitten by her Abnal is, he doesn't even care cewa muna zaune, kinga yanda ya kureta da ido kamar zai hadiye ta" ya karasa fada yana murmushi, murmishin anty faty itama tayi sannan tace
"ai dear you don't know how excited i am cewa Nadia found someone that loves her deeply like this, ai ba abun dazance sai godiya ga Allah for accepting my dua's over her"
"Alhamdulillah, Amma da nima nafara tsorata da plan dinku, kawai banson complaining ne dan na riga nayi miki alkawari, Amma inba haka ba kema kinsan cewa i wont accept anything that will hurt my cookie, duk tabi ta rame, ga kukan dana tabbatar cewa almost everyday sai tayi shi, ai da gangan nafara avoiding dinta, cos seeing her like that breaks my heart" Alhaji Nasir yafada
"dear kenan, ai ina hankalce da kai, buh I'm just excited cewa she was able to learn and take one or two things, next time before she chooses to be bratty she will think it twice" anty faty tafada tana murmushi, hira suka cigaba dayi har zuwa lokacin da haseeba tazo gai dasu cewa ta tafi aiki, adduan samun nasara sukayi mata, da haseeba ta karaso general lounge area bataga kowa ba, wata house help dinsu ta kira ta tambaya cewa ko dai Abnal ya tafi ne?, amsata tayi dacewa a'a suna inner lounge room, haseeba wanted to have a chat with Nadia, buh that won't be possible now, sai maybe inta dawo gida, da wannan tunanin tabar gida.
24/01/2022, 9:03 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 42" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1160125245?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=o3VGHG6THk25w9b9CnJ0vuaJXOvDm2sGjjNSSn2EFjowY7xCPaYUBiAejvwwO1U7qvhdosaTRz%2Fc7VJZXO483aFhLbT%2BLyLYcrcmifLAOMyX2FUbH6mUAYFgbVlRJtCy






🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�


Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)


ABNAL


CHAPTER 42


THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃






*HEY LOVELY PEOPLE, MY NEW BOOK TITLED QADDARAR JEDDERH (JEDDERH'S DESTINY) IS COMING UP ON THE 5TH OF FEBRUARY AND WHEN I TELL YOU THAT ITS A 💣 YOU BETTER BELIEVE ME, ITS GONNA BE VERY ENTERTAINING AND EDUCATIVE AS USUAL, IS IT ABIGAIL'S DRAMA YOU'LL WANT TO MISS? OR SADIQ'S BOSSY NATURE? KO JEDDERH'S CONSTANT LIFE TRIALS, OR ANTY MAGRETE'S QUEST FOR MONEY?, I CAN GO ON AND ON, I BET YOU WON'T WANNA MISS ANY OF IT, AND ALL THIS ENTERTAINMENT AT JUST A TOKEN OF 300 ONLY, WHEN I TELL YOU THAT THE BOOK IS WORTH MUCH MORE THAN THAT BETTER BELIEVE ME, AMMA DAN INASON KOWA YA KARANTASHI COS OF HOW EDUCATIVE IT IS, SHIYASA NACE KU BIYA 300 KACAL, GA ACCOUNT NUMBER DIN DAZAKU TURA KUDINKU 2141821179, THEN YOU SCREEN SHOT YOUR EVIDENCE OF PAYMENT TO THIS NUMBER 09013851300, THEN I WILL ADD YOU TO THE PAID GROUP, PLEASE BANDA RECHARGE CARDS��, SO COME ON YA'ALL AND SHOW ME SOME LOVE BY PAYING 🥰, SAI KUNZO💃�.*






Dab da ita Abnal yaje ya zauna har suna iya jin numfashin juna, sai yace
"Angel I already said I'm sorry" yafada while staring at her
"do you know what I've been through for the past weeks? I've been through hell thinking that you were getting married to my sister" Nadia tafada kuka nacin karfinta, rungumeta Abnal yayi yana shafa bayan ta yace
"I'm so sorry angel, buh I had to agree to the plan if at all i wanted you back, and i was desperate and willing to do anything", Abnal yafada while rubbing her back, saida Nadia tayi shiru sannan Abnal ya saketa, hawayenta yafara goge mata sannan yafito da engagement ring dinta ya kuma saka mata a hannu, kurawa juna ido sukayi while Nadia was having a smile on her face, Abnal started to lean in until his lips touched hers, Nadia gasped when their lips collided and then flung her arms around him and drew him closer to herself, he used his hands that were already on her hips and drew her closer and deepened the kiss by slipping his tongue in her mouth, Nadia didn't resist but rather kissed him back as if her life depends on it, cos only

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login