Showing 45001 words to 48000 words out of 127052 words

Chapter 16 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt

05 Dec 2024

4928

ladan yawa garesu, there are different ways of earning rewards, da haka ya kashe bakin laila.


Bara mu leka Rukayya
Tun lokacin da rukayya taga Abnal da sameera da suka je yin passport, ta fara NADAMAN rabuwa dashi, Amma dayake abun Dunia ya shige mata ido dayawa, data fara damuwa yayarta Firdaus ta kuma bata sabon saurayi mai naira sosai wanda shi wannan ruwan kudi yake mata, amma as usual itama sai data bada jikinta. Ranar da itada kawarta suka kuma haduwa dashi da Nadia a titi, tana komawa gida ta kuma shiga damuwa, sai kara zuzuta irin haduwar daya kumayi kawar takeyi, har kawar take cewa ai daga gani Abnal ba class dinsu baneba yanzu, and from all indications yarinyar dasuka gansu tare budurwar shi ce, da Firdaus ta dawo gida, rukayya ta kuma gaya mata, sai Firdaus tace karta wani damu kanta, babu abun daya canja game dasu Abnal, gidan dasuke tun da har yanzu nan suke, amma zata sa musu ido if at all akwai wani improvement game dasu zasu san yanda zasuyi tunda rukayya ta nace cewa tana sonshi, da haka Firdaus ta kuma kwantarwa da rukayya hankali. Sai lokacin bikin laila Firdaus tasamu labarin wanda laila zata aura daga hannun wani saurayinta dayake Abuja kuma yasan family dinsu Marwan, aikam Firdaus na gayawa uwar, sai uwar tace ai yayar shi ce ta auri mai kudi, ba Abnal ne yayi kudi ba, Amma Firdaus ta cigaba dasa musu ido just incase Abnal ya samu wani cigaba. Haka kuwa akayi, da Abnal yayi tafiya, sai aka kuma kawowa Firdaus labari, aikam uwar najin wannan sai tace kar Firdaus tabari rukayya tasani dan inta sani zata iya kin kula samarinta, amma ta cigaba dasa ido duk lokacin da Abnal ya dawo Nigeria saisu san abunyi, na'am Firdaus ta kumayi da umarnin uwar, wannan kenan.


Alhaji Nasir yayiwa anty faty maganar dasuka tattauna da Alhaji Habib, inda anty faty ta ringa murna, tace zata sanarda Mami duk yanda sukayi zata fada mishi, sai Alhaji Nasir yace, dan Allah anty faty tayi kokari taga cewa Mami ta yarda, anty faty tace kar yadamu zatayi kokari taga cewa ta yarda, da wannan suka rufe zancen. Washegari da safe bayan su Mami sun karya, sameera da Nadia sunce zasu gidan laila, anty faty tace su gaishe da laila sosai, in Allah ya yarda itada Mami na nan tafe zuwa weekend, da 'toh' su Nadia suka amsata. Bayan tafiyansu Nadia, anty faty ta kira Mami zuwa dakinta, bayan sun zauna anty faty ta gayawa Mami yanda sukayi da mijinta a daren jiya, Mami was dumbfounded at first cos hankalinta bai taba zuwa cewa ita zata kuma kara wani auren ba, sai da anty faty tace
'kinyi shiru anty' sannan Mami tace itafa she's too old for anything called marriage, what does she has to offer? Nothing, sai da anty faty tayi dariya mai isarta sannan tace
'dan Allah da shekara nawa kika girmeni daza kice you're too old for marriage? And maganar cewa you have nothing to offer again, i bet to differ, you have alot to offer, ke kawai kice kin yarda kiga irin gyaran dazan miki, I'm telling you by the time I'm through with you ke da kanki zaki gode mun, luckily for you Alhaji habib ba yaro baneba, he's a matured and good man with a heart of gold, so just give it a try, you have nothing to loose " anty faty ta karasa maganarta trying to convince Mami
"nifa bance baida hali mai kyauba, kodan irin Alherin shi agaremu ya cancanci ko wane irin yabo, kawai ni abun danake gani shine yarana, ga nashi matar da ya'ya dan nasan cewa bazai yuba ace baida aure, da wannan shekarar nawa zan fara zaman kishi? Gaskya da sake" Mami ta kuma fada
"bangane yara ba anty, suwaye yaran? Laila da take gidan miji ko Abnal da baya garin or sameera da itama ta kusan barin gidanki, who amongst them is still a child? NONE! they're all adults, maganar mata kuma, he's single, matarshi ta rasu more than ten years ago, Amma yanada ya'ya maza biyu, babbar mai suna Yusuf should be in his thirties kuma shine shugaba a affair din ubanshi, while the younger one muhseen shi baya garin, yaje karo karatu a kasar ketare, and i tell you that yaran basuda matsala at all, nasansu agabana suka girma, they're very well behaved and educated champs, infact suma sun gaji da gayawa ubansu cewa ya kara aure, babu abunda ba'a gayawa Alhaji Habib nazama haka nan babu mata, Amma his reply is always 'babu wacca zata iya mayar mishi gurbin matarshi, Amma gani daya yayi miki ya kasa hakura dake, kuma nasan da gaske sonki yake dan nida ke munsan cewa in yanason budurwa a yau zai samu ne cos he has the look and money, so you can see that he's really into you ne shiyasa" anty faty ta kuma yiwa Mami bayani, sai Mami tace
"toh naji, Amma bani lokaci zanyi tunani akai", da haka suka rufe zancen.


Three weeks later


Yanzu aurensu laila da Marwan yayi three weeks, so Marwan zaiyi resuming din aiki, and Mami da sameera sun koma keffi, kafun suka koma, Mami tayi na'am da zancen Alhaji habib amma tace batasan yanda zata gayawa su laila ba, sai anty faty tace karta damu ita zata yimusu bayani, truly da anty faty da Mami suka je gidan laila, anty faty tayi mata bayanin komai, laila was surprised and speechless cos the thought of Mami getting married again has never crossed her mind, sai da anty faty ta tambayeta cewa she hopes everything is okay cos of how silent laila was sannan laila ta budi baki da kyar tana cewa kawai she was surprised ne, Amma daga baya she accepted and said whatever makes Mami happy she's in for it. Lokacin da zancen cewa Mami ta yarda ya iski Alhaji habib, zo kuga murna wajenshi, Washegari yazo gidansu Nadia dan ganin Mami, their first meeting was a little bit awkward for Mami, but dayake Alhaji habib tsohon zamani ne, sai dayasan yanda yayi Mami ta fara sake jiki dashi, in one of his visit tareda danshi Yusuf yazo, Yusuf was excited when his dad told him about Mami, shiyasa ma yace zaizo yaga Mami, both him and Mami cliqued from their meeting, har ya karbi digits din Mami cewa shi zai ringa kiranta dan su gaisa, da Mami zata koma keffi Alhaji habib insisted cewa she won't go with public transport, one of his chauffeur da body guard dinshi guda biyu ne suka kai Mami da sameera keffi, he really was pampering Mami.
Week din da Marwan ya koma aiki, on a Wednesday ya dawo gida da wuri, yana zuwa ya tararda laila a online class dinta cos Marwan registered her on an Adult Education online program, where she's gonna catch up on all her secondary school activities, kafun ta shiga online university where she will study English since that's where her strength is. sai da laila ta gama class dan already she was almost through tazo tasame shi a daki, bayan sun gaisa take tambayarshi why his early return, Marwan replied by he wants to take her somewhere, laila wanted to know where amma Marwan insisted on not telling her, changa outfit laila tayi zuwa coffee bubu gown cos she was putting on English wear before, sannan ta dauko mayafin gown din ta yafa suka bar gida, throughout their drive to their destination laila was all giddy wanting to know where exactly they were headed to, buh Marwan was tight lip refusing to tell her, wani GRA estate suka shiga Marwan yace laila should close her eyes and she should please not open it, at this point laila knew Marwan was upto something so she just oblige to what he said and closed her eyes, wani katoton building sukayi parking agabanshi, Marwan yafito tareda taya laila that's still closing her eyes fitowa itama, agaban building din suka tsaya sannan Marwan yace she can now open her eyes, laila na bude idonta, lo and behold she was standing in front of what looked like an exotic eatery dukda bata shigaba, buh the front of the building alone is something else, tsayawa laila tayi tana kallon building din without saying a word, saida Marwan yace
"let's go inside" yafada yana rike da hannunta, laila was just following him like a zombie, suna isa cikin building din laila couldn't help it but to ask him 'who owns this place?' cos everything there was brand new, and the inside is even more breathtaking beautiful than the outside, juyo da ita Marwan yayi suna fuskantar juna yace
"all this here is all yours sweetie, this is just a means of me saying a very Big 'THANK YOU' for all the happiness you've feed me with since we met, i know you don't like me saying this buh i meant it when i said i don't deserve you, cos you're such an embodiment of brilliance and beauty, you deserve an epistle from me buh you know I'm not that good with words like you do, so please accept this as part of symbol of my love for you" Marwan yafada yana fitowa da paper works na building din that's in laila's name, during Marwans short speech laila was already in tears cos she couldn't believe what Marwan was telling her right now, mika mata papers din Marwan yayi laila ta karba with unsteady hands, tana karba ta bude taga cewa everything was in her name hugging din Marwan tayi tana cigaba da kuka, da Marwan yaga cewa kukan nata bana karewa bane ba, sai yadan saketa yana kallonta yace
"c'mon, enough of the tears, henceforth the only emotion i want to see in you is that of joy and happiness" kallon shi laila tayi with her red eyes tace
"no amount of words can describe how excited and grateful i am right now, yanda kasani farin ciki may Almighty Allah in his infinite mercy continue to bless you, baby i don't even know what to say... Words have elude me.." laila tafada, matsa kusa da ita sosai Marwan yayi tareda rike mata kugu yace
" i don't need anything from you apart from your happiness, you deserve all of this and more for all the sacrifices and suffering you've been through, so sweetie all i want is your beautiful smile" Marwan yafada yana goge mata hawaye, kissing dinshi laila tayi passionately, sannan tace mishi 'i owe you one this night', murmushi Marwan yayi sannan yace
"okay... Can it be night already", dariya sukayi sannan suka fara zagaya ko ina, har saman benen suka je, da kuma babban hall din dake wajen inda za'a iyayin biki ko any special meeting, the place screams of elegance and class, daga gani ya'yan wane da wane kawai zasu iya affording din bill din wajen, suna ne kawai yarage asawa wajen, and Marwan yace wannan laila ce zatasa duk sunan da take so, buh she should make sure that the name is classy, well he trust her. Da suka koma gida laila ta kira Mami ta fada mata, Mami itama rasa mai zatace tayi, sai kawai tace laila tabawa Marwan waya, godiya da adduoi Mami taita mishi, ta inda take shiga ba tanan take fitaba, sameera itama tana tareda Mami lokacin, godiya itama tayiwa Marwan, sannan laila tace zata tura mawa sameera pictures da video din gurin dan ta nunawa Mami, da toh sameera ta amsa mata sannan ta katse kiran, sai ta kira Abnal Shima ta fada mishi, Shima murna yayta mata tareda cewa shi zai kira Marwan zuwa anjuma ya gode mishi. True to laila's promise, the steamy sex that they had that night was simply out of this world, with laila taking the lead role, she took Marwan out of this world and back, dama laila has always been like a vixen in the other room activities. TASTE OF TEMPTATION was the brand name da laila ta zaba, so da sunan akayi registration din wurin(ni kuma nace Allah ya bada sa'a yasanya Albarka).


Lokacin da labarin soyayyar Mami da Alhaji Habib ya iski su Abnal da Muhseen, they were both happy for their parents, sai a lokacin Mami da Alhaji Habib suka san cewa ashe Abnal da muhseen are together, sai Alhaji habib yake cewa Mami that as she can see even fate wants them together, murmushi kawai Mami tayi.
Nadia tadan samu relief da Marwan ya koma aiki, she's no longer that busy again.


Yau Saturday around 12 noon Nadia na kwance a dakinta saiga kiran Abnal nan, tana gani ta saki murmushi tareda dagawa da sallama, amsa mata sallamar Abnal yayi yace bara suyi video call, dan dama kira yayi yaga ko tana kusa da wayarta, da toh Nadia ta amsa mishi, sannan Abnal ya katse kiran. Abnal na katse kiran Nadia ta tashi tadau turban ta daura akanta sannan ta koma ta kwanta, tana kwantawa saiga video call din Abnal nan, dagawa tayi suka gaisa sannan Abnal yace mata
"you're not going to work today?"
"yes, uncle gave me the weekend off" Nadia replied
"that's thoughtful of him, you actually need the rest" Abnal yafada
"yes, so how about you? Anything interesting?" Nadia ta jera mishi waennan tambayoyin
"nothing much, just that I'm preparing for a test that i have on Monday" Abnal ya amsata
"okay, best of luck" Nadia tafada
"tanx, i never knew that i will miss your troublesome self like this, buh i actually do" Abnal yafada with a smile on his face
"wato nice troublesome abi?, no problem, well me i did not miss you" Nadia tafada with a bit of attitude
"you can lie to everybody but not me, i know you miss me like kilode" Abnal said while still smiling
"you wish" Nadia replied back
"ina hotonki na dinner danace ki turo mun?" Abnal ya tambayeta
"ai i told you i wasn't going to send mine, so why are you still asking?" Nadia answered him with a question of her own, kure mata ido Abnal yayi na waensu dakiku sannan yace
"why are you doing this?" Abnal ya tambayeta a hankali
"what did i do now?" Nadia itama ta tambayeshi a hankali dan the way Abnal is staring at her is making her week in the knee, sai Abnal yace
"you know how desperately i want to see your dressing that's why you're giving me a hard time" Abnal Shima ya amsata a hankali while still staring at her
"there's nothing to see there fa, kadai ga dressing din sameera? Toh ai its the same with mine" Nadia tafada
"i insist" Abnal yafada mata a takaice
"okay, if you insist zan tura maka in mun gama waya, but don't say i didn't warn you, there's nothing special about the pic" Nadia tafada mishi
"let me be the judge of that" Abnal replied back
"i called sis hasy tace bazata samu daman ganin kuba yanzu cos of exams din da take rubutawa, Amma zuwa next week zata gama, so zaku iya zuwa lokacin" Nadia tafada
"yes, i called her too and she told me the same thing, infact tace it's because of the exams that's she was preparing for shiyasa bata samu daman halartar biki yaya Marwan ba"
"hakane kam, Amma next week is around the corner already"
"yes, i just noticed that muhseen is soo eager to see her" Abnal yafada, murmushi Nadia tayi sannan tace
"ai ya muhseen was sis hasy's secondary school boyfriend, they were in the same class and agemates"
"no wonder yake dokin ganinta" Abnal yafada, hiransu suka cigaba dayi inda Nadia take gayawa Abnal maganar launching din eatery din laila that's around the corner.
06/01/2022, 6:57 pm - +234 704 512 5590 left
07/01/2022, 7:47 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 19" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1136119179?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=mXxn6ZApVoIGaWLmmH8jSuvgGEuxZEtl78BoPauLoBwklIzgkBKH2Sh8C%2BXR3JKdRUSun2NszWI36w9zq%2BQb%2BZV5NFtVGBO%2B%2BMGZ44QGSP10IbUDfH%2BidDwjWBJ0ewc8




🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�


Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)


ABNAL


Chapter 19


THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃




Yaune launching din eatery na laila, Almost all the influential people in Abuja were present, har ya'n media anyi inviting dinsu, Alhaji habib yaso Mami tazo amma Mami tace baza tazoba, so instead sameera ce tazo, duk waenda suka halarci luncheon din sai yaba kyaun wajen suke, both Nadia da sameera were looking astonishing, anan ne Yusuf ( Alhaji Habib's first son) yaga sameera kuma ta kwanta mishi, he approached her and they got talking cos Yusuf too is good looking in his own right, harya Kaiga them exchanging digits. All the pictures they took there Nadia sent it to Abnal. The launching was a success, so washegari eatery din zai bude for business.


Washegari sameera ta koma keffi dan sun kusan fara jarabawa a school, itada Alhaji Habib ne sukaje, da suka isa keffi, Alhaji Habib couldn't believe his eyes when he saw where Mami was living, Amma bai nuna ba a fuskanshi, suna isa ya umarci body gaurds dinsa su tsaya a waje, dama mami tasan da zuwan su. After exchanging pleasantries sameera ita ta shiga daki dan tahuta, Mami kuma ta k'awata gaban alhaji habib da kayan ciye ciye, abunci dan kadan yaci sannan ya fuskanci Mami yace
"baki gayamun cewa yanda kike da kyau haka kika iya girki" murmushi Mami tayi tareda cewa 'ta gode'. Tarihin rayuwarta dana ya'yanta Mami tabawa Alhaji Habib kamar yanda ya bukata, ba karamin tausayinsu ne ya tsirgawa Alhaji Habib a zuciyan shiba, Shima tarihin shi ya bawa Mami, sannan yace shi gaskiya baison a dade ana abu da'ya, he wants them to get married as soon as possible, tunda su ba yara baneba, they know what they want, sai Mami ta bukaci ya bata lokaci ta gana da family dinta tukunnan, duk yanda sukayi zai jita, da 'toh' Alhaji habib ya amsa ta, amma yace dan Allah karta bari abun ya dade. hiran soyayya da yanda yake son Mami Alhaji Habib ya cigaba dayi mata, tun Mami najin kunya har tazo tadan saki jikinta dashi. Alhaji Habib ya dade sosai a gidan, dan sai dare yabar gidan tareda barwa Mami kudi mai tsoka, Mami

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login