Showing 57001 words to 60000 words out of 127052 words

Chapter 20 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt

05 Dec 2024

4956

in Abnals apartment? Mai sukayi da Abnal yake wanka? Babu irin position din bata picturing dinsuba, her imagination was just Running wild, tana cikin wannan halin sadiya ta shigo dakinta, yanda ta ganta ne yasa ta tambayarta abun dake damunta, da kyar Nadia ta iya yimata bayani, sannan ta cigaba dacewa
"I've been deceiving myself all this while cewa the feeling between the both of us is mutual, not knowing that it's all a lie, now i know why he doesn't want to formally ask me out, he knew how i felt about him and he led me on, but babu matsala, from today na hakura dashi, yaje ya cigaba da duk abun daya gadama"
"madam calm down, atleast try and hear his own side of the story before jumping into conclusion" sadiya tafada mata trying to calm her down
"what's there to hear? More lies? Sadiya I'm done, i will try and pacify my heart ya hakura dashi, i simply can't continue loving him genuinely while him on the other hand is not being sincere with me, na hakura kawai" Nadia tafada hawaye na taruwa a idonta, hakuri sadiya ta ringa bata, da sadiya ta isheta sai tace mata she wants to be left alone, sadiya had no option than to excuse herself. Throughout that day Nadia refused to pick Abnal's calls, Washegari Abnal had no option than to call haseeba cewa she should give Nadia the phone, when haseeba went to Nadia's room cos since that yesterday Nadia bata fito daga dakiba, ko wajen aiki she called in sick ne cos that's how she's feeling, tayi kuka har ta gaji, da haseeba ta ganta she was surprised, tambayar duniyar nan anty faty da haseeba sunyi mata amma cewa take she's fine kawai ciwon kaine ke damunta, da haseeba ta bata wayar kin karba tayi tace she's not in the mood to talk to anybody, ta nanne haseeba ta gane cewa whatever is wrong with Nadia is related to Abnal, haseeba tried to advise her amma Nadia wasn't having any of it, instead harda laifin haseeba take gani, sai cewa take ai haseeba ce ta hada Maria da Abnal, at the end da fada suka rabu, sai haseeba ta gayawa Abnal cewa kar ya kuma kiranta because of Nadia, sai ta tura mishi numbar sadiya cewa if yanason sanin halinda Nadia take ciki ya kira sadiya. Sadiya Abnal yazo ya ringa kira dan jin halinda Nadia take ciki, nan sadiya tayi mishi bayanin komai bata boye mishi anything ba, from yanda taki cin abunci to kukan da take wuni ciki, Abnal najin wannan ya kuma birkicewa, shi baima san cewa he's this deeply in love with Nadia ba sai yanzu that they're not on talking terms, he misses her like crazy, har ciwon zuciyanshi na neman tashi, baida option than to start taking his meds that was prescribed for him incase he feels the way he's feeling right now, wajen aiki ma sai daya karbi leave din sati daya cos he's not functioning well, kawai lectures yake kokarta yaje.
On the fourth day da rana Abnal ya kuma kiran sadiya cewa ta kuma gwada kaiwa Nadia wayar ko zata karba, and indai taki ta karba she should just put the phone on speaker sai ta ajiye shi kusada Nadia tabar dakin, haka kuwa akayi, da sadiya ta kuma kaiwa Nadia wayar taki ta karba saita sa shi a handsfree ta ajiye kusada Nadia sannan tabar dakin, da Nadia taji muryar Abnal dayace 'hello babes i know you can hear me' sai taji hawaye ya kuma taruwa a idonta, batasan yanda tayi missing dinshi this past four days ba sai yanzu da take jin muryarshi.
11/01/2022, 9:11 am - Hauwau Inuwa left
11/01/2022, 9:55 am - You added Aishat Mahrazu
12/01/2022, 8:46 am - +234Â 913Â 613Â 9671 changed to +234Â 806Â 061Â 3609
12/01/2022, 10:45 am - +234Â 806Â 061Â 3609 changed to +234Â 913Â 613Â 9671
13/01/2022, 8:46 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 23" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1142082258?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=IJJ1%2FRVbnlP4TJRzybJmhzhIpawc2P6fBolnTM0MeoLE6dksXEc1zBj5DexhF2WKpfQ3BjXXJdJSod1wt52gTZMFZxgiGI%2BEXkA%2BFal5AyTvJhCMhos7LcHOwwSdOZDb










🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�


Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)


ABNAL


Chapter 23


THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃




Abnal yasan cewa Nadia najin shi sai ya cigaba dacewa
"... let me explain to you what really happened, Maria has earlier pleaded with me that i teach her how to cook Nigerian dishes which i obliged, ranar da kika kira bamu dade da gama girki ba and i told her that i wanted to freshen up while she was in the lounge area and my phone was there too, da wayana ya fara ringing ta dauka dan taga wake kira and da taga cewa kece she decided to pick up ku gaisa since yadan kwana biyu da kukayi magana, that's what happened, it's not as if I'm dating her or anything of sort",da Abnal ya gama fadan haka sai Nadia ta dauki wayar amma batayi magana ba, Abnal had the feeling cewa she has picked the phone sai ya kuma cewa
"babe are you there?" sai da Nadia ta numfasa sannan tace
"yes" Abnal najin muryarta yaji wani irin sanyi aranshi, sai yacigaba dacewa
"please bara na kiraki ta video call, i really want to see your face" Nadia bata amsa shiba da farko saida Abnal ya kuma cewa
"... dan Allah badan halina ba" sannan Nadia tace "okay" ai Abnal najin cewa ta amince yace 'thank you' tareda katse kiran, Abnal na katse kiran Nadia ta tashi taje ta wanke fuskarta just to look presentable, Amma dukda haka kallo daya mutum zaiyi mata yasan cewa wannan tasha kuka harta gode ma Allah, tana dawowa daki saiga kiran Abnal, zama tayi sannan ta daga kiran, Abnal na ganin fuskarta sai jikinshi ya kumayin sanyi, his heart broke into thousand pieces, kura mata ido yayi for some time sannan yace
"why are you doing this to US? duk kinsamu cikin damuwa, why?" Abnal ya tambayeta kamar zaiyi mata kuka
"why didn't you tell me you were teaching Maria how to cook? I thought we were telling each other everything" Nadia ta tambayeshi
"cos i knew you wouldn't have agreed, and the only reason why I accepted to teach her was because i already turned her advances down, it wouldn't have been polite to turn her down for the second time" Abnal explained
"wow, so she actually asked you out and you didn't deem it fit to tell me, well I'm not angry at you because you're teaching her how to cook cos is not as if you asked me out, we ain't an item, I'm furious with the fact that you figured that i like you and you led me on when you knew that the feeling wasn't mutual " Nadia tafada mishi, kura mata ido Abnal yayi sannan yace
" you actually think that i don't love you just because i haven't asked you out? Nadia I'm sure that even a blind man will figure out how crazy i am about you, and the reason why i didn't tell you about Maria asking me out was because i knew you will react this way, but all that aside, i promise you that indai Maria ce i wont teach her anything again, i will stay as faraway as possible from her, but please let everything slide and learn to trust and believe in me, please I'm pleading with you, if not this relationship might not work out if there's no trust" Nadia was just staring at him cos hearing him bare out his feelings like this is new to her, and he looked so sincere right now, sai taji duk tana dana sani irin hukuncin data dauka without hearing him out first, sai tace
"I'm sorry for all the pain i caused you" tafada hawaye na taruwa a idonta
"please enough of the tears, you know i can never get upset with you" Abnal yafada mata in a gentle manner
"are you sick?" Nadia ta tambayeshi
"why do you ask?" Abnal replied her with a question of his own
" cos i can spot your meds that are beside you" Nadia tafada
"yes, i wasn't feeling too good so i had to take them, zaki sa fragile heart dina bugawa" Abnal replied her with a smile
"I'm soo sorry" Nadia tafada mishi a shagwabe, kura ma juna ido sukayi na wani dan lokaci sannan Abnal yace
"I Love You" Nadia couldn't believe her ears, she was all smiles when she retorted back by saying
"Love you More", they were so into their staring competition that basu san lokacin da sadiya ta shigo dakin ba, sai data ajiye abuncin data kawowa Nadia tayi gyaran murya, sannan suka san da ita, Abnal ne yafara cewa
"thank you soo much for all your efforts, and I'm soo sorry for any inconveniences that i may have caused you" yafada yana kallon sadiya dake tsaye kusada Nadia
"haba ba komai wallahi, it was my pleasure to be of help, dan Allah ka tayani rokanta to eat something, for the past four days she has refused to eat well" sadiya tafadawa Abnal
"toh gama tona mun asiri a wajenshi" Nadia tafadawa sadiya tana hararanta
"to ai ba sharri nayi miki ba" sadiya tafada tana barin dakin
"please promise me that henceforth you won't miss any of your meals again" Abnal yafada mata
"i promise, but you too anya kaci abunci kuwa?" Nadia ta tambayeshi
"we ain't talking about me but you, Amma in muka gama waya yanzu i will find something to eat" Abnal replied
"nidai i don't want to stop talking now" Nadia tafada tana cunno bakinta
"same here babe, buh you need to eat and rest now cos we're spending the night on call, dan saina fanshi duk kwanakin da mukayi ba waya, so rest now" Abnal yafada mata
"okay, i will do just that" Nadia replied
"Love You" Abnal ya kuma fada mata, Nadia simply can't believe cewa Abnal ne yake furta mata waennan kalaman, it's a dream come true for her, sai data bashi killer smile dinta sannan tace
"Love You More" sannan suka katse kiran.













Months Later




Abubuwa sun faru, laila ta haihu inda tasamu baby boys, zo kuga murna wajen dangin miji, anyi suna na gani nafada inda yaran suka ci sunan Abdul Hameed da Abdul Hafeez, soyayyan da Marwan yakewa yaran ba daga nanba.
Yusuf da sameera suma suna nan suna soyewa, Yusuf yaso ace sunyi aure but sameera said sai ta gama makaranta tukunnan, so he had no option than to agree tunda uban shima is in support cewa ta gama karatu tukunnan.
Muhseen da haseeba, their relationship is progressing well dukda har yanzu haseeba bata yarda cewa a gayawa kowa ba and muhseen is not bordered, reason because yasan cewa inya dawo Nigeria definitely their family will come to know about it.
Abnal da Nadia kuma are just inseparable now, their love is growing day in day out, that's if it's even possible, Nadia couldn't be more happier, she's done with her service and ta fara masters dinta, ta so ace canada ne taje tayi but Marwan ya hana dan Abnal dake gurin, so can Abuja take masters din.




Gobe su Abnal da muhseen zasu dawo, so Mami and sameera preparation din tarbansu suke tun safe. Nadia's excitement is beyond this world, sai faman washe hakora take, haseeba too is excited dan at least zata ga habibi dinta amma ita bata nuna nata murnar ba, infact ranar da zasu dawo taje aiki cos she's working in CBN now.
Su Abnal na dirowa straight gidan Alhaji Habib chauffer din dayaje daukansu ya kaisu, tarban ban girma Mami tayi musu, Abnal was soo excited to see Mami and sameera, and he can't wait to see laila and her children, sai kuma gimbiyar zuciyarshi Nadia, Amma sai gobe kafun yaje ganinsu dan dey arrived Nigeria quit late, bayan sungama cin abunci da hiran yaushe rabo, Abnal da muhseen sukayi bangaren da Alhaji habib ya gina musu cikin gidan, upstairs ne gidan, komai da akasa asama shi akasa a kasa, the only difference is the colours, so Abnal shi sama ya dauka while muhseen ya dauki kasa. Bayan Abnal yayi wanka tareda gabatar da sallolin da ake binshi ya kwanta tareda daukan wayarshi yayi dialing din number Nadia, Nadia da dama kiranshi take jira da batayi bacci ba, tana gani ta daga wayar bayan sun gaisa, sai Nadia tace
"hope you're not that jet lagged?"
"i am, infact I'm quite sleepy now, but you know i wont be able to sleep well without hearing your angelic voice" Abnal yafada mata
"same here, i was waiting for your call, but what time will you be coming tomorrow?" Nadia ta kuma tambayanshi
"well, i will be leaving home around 10am, but zanje gidan sissy kafun na karasa wajenki cos i don't want to leave your side early innazo, so sai kin gaji dani gobe" Abnal replied, shagwaba fuska Nadia tayi kamar tana gabanshi sannan tace
"ni gaskiya 10am is too far, you should try and leave earlier than that, bakasan yanda na matsu in ganka ba" murmushi Abnal yayi sannan yace
"baki kaini matsuwa ba, i will try and leave earlier toh"
"okay, bara na barka ka huta cos you really need it" Nadia tafada mishi
"aiit, good night and sleep tight, make sure you dream about me" Abnal yafada, murmushi kawai Nadia tayi sannan tace
"love you".


Abnal had a very restful night that he woke up feeling rejuvenated, bayan yayi duk morning duties dinsa, ya sauko kasa bangaren Muhseen to see ko ya tashi, yana shigo lounge area din muhseen yaja ya tsaya, haseeba ce da muhseen ne a zaune and they were busy kissing each other, saida Abnal yayi gyaran murya sannan suka lura dashi, murmushi Abnal yayi sannan yace
"haba da sassafe haka? Una for wait make morning break finish now" yafada yana zama a one seater dake fuskantar indasu haseeba ke zaune, haseeba was speechless, she couldn't believe cewa Abnal ne ya changa haka, he looks much more handsome , he's the real definition of 'sex on a stick', ya kara wani bala'in kyau, she couldn't hold her surprise in sai tace
"Abnal is that you?" dariya Abnal yayi sannan yace
"is like the kiss you just had has affected you, of course its me"
"i cant believe this! You look soo yummy, i feel like snacking on you right now, you look soo.... I'm speechless!" haseeba tafada while still having a surprised look on her face, gyaran murya muhseen yayi, sai Abnal yace
"don't allow your man to pounce on me oo, irin wannan yabo haka, well, thank you, I'm flattered" Abnal yafada while bowing his head, sai haseeba tace
"c'mon he knows that the compliments are innocent ones, he will always be my number one" haseeba tafada tana shafa fuskar muhseen, tashi Abnal yayi sannan yace
"well let me leave you two love birds, nima inje inga nawa" yafada yana fita daga wajen, bayan fitan Abnal, haseeba ta juyo gare muhseen tace
"babe i have to get going, if not i might end up being late for work"
"okay, but babe when are we going to make our relationship public? I don't wanna hide you any longer" muhseen ya tambayeta yana rike da hannunta
"don't worry we'll talk about that when next we meet, for now i need to get going" haseeba tafada tareda pecking din bakinshi sannan ta tashi tareda daukan jakarta, rakota muhseen yayi zuwa gindin mota, sai data tafi sannan muhseen yayi hanyar bangaren su Mami, yana shiga ya hango sameera da Abnal a dining, Abnal shi yana zaune while sameera tana arranging din gurin, karasa wajen yayi shima yaja kujera ya zauna, gaida shi sameera tayi, muhseen ya amsa da
"morning sis in law tobe" murmushi kawai sameera tayi, serving dinsu tayi sannan itama ta samu wuri ta zauna, kafun suka fara cin abunci muhseen ya kalli sameera yace
"where's Mami?"
"tana bangaren Abba, so ba yanzu zata fitoba" sameera ta amsa shi
"okay.... , i understand" muhseen yafada a shakiyance, kallonshi Abnal yayi yace
"na tout you be aswear" yafada yana murmushi. Da suka gama cin abunci, Abnal ya kalli agogan hannunshi yaga cewa it's past 9am already, sai ya kalli sameera yace
"do you have idea when Mami will be out?"
"i don't have any gaskiya" sameera replied
"okay, please when she comes out tell her that I'm off to sissy's place and from there zanje gidan anty faty" Abnal yafada mata
"okay, i will let her know, but please my regards to besty and tell her that i will return her missed call zuwa anjuma" sameera replied excitedly
"okay... But if i may ask who is this besty?" Abnal ya tambayeta
"Nadia" sameera replied, kawai murmushi Abnal yayi sannan ya kalli Muhseen yace
"bruh, bara naje"
"okay, ni sai gobe kafun inje gidan sissy, i will use today to rest" muhseen yafada yana zama
"ba dole kace hakaba, ai you don see your own madam" Abnal yafada, muhseen bai bashi reply ba instead sai yace
"are you going with the chauffer?"
"no, I've already ordered an Uber" Abnal replied
"that won't be necessary, you can always use any of the cars, i hope you know how to drive?" Alhaji Habib dake saukowa daga saman bene yafada while Mami na biye dashi a baya
"Good morning sir, i do know how to drive, muhseen taught me when we were in canada" Abnal replied
"morning son, hope you had a restful night?" Alhaji Habib ya kuma tambayarshi
"Alhamdulillah, my night was great" Abnal replied again
"good to know, so you can use any of the cars, muhseen will show you where the car keys are" Alhaji Habib yafada while sitting
"okay sir, thanks soo much" Abnal yafada respectfully
"this should be the very first and last time zanyi maka wani abun kuma ka gode mun, i hope I'm communicating?" Alhaji Habib yafada in a repremending manner
"yes sir" Abnal replied sheepishly, zuwa muhseen yayi wajen Mami ya sumbaceta a goshi tareda cewa
"ina kwana Mami" murmushin jin kunya Mami tayi sannan ta amsashi dacewa
"lafiya kalau da'na, dafatan ka tashi lafiya"
"Alhamdulillah" muhseen ya amsata, sannan ya fuskanci uban yace
"excellent mrnin dad"
"mrnin, hope your night was good?"
"yeah,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login