Showing 39001 words to 42000 words out of 127052 words
Chapter 14 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt
"but why? And please don't tell me that bakida masoya" Abnal yafada still surprised
"of course i have suitors even if they ain't many like yours, but my career has always been my priority" Nadia tafada mishi a takaice
"what of now? Atleast kin gama makaranta, you're serving now" Abnal ya tambayeta
"well i don't know, maybe nan gaba" Nadia ta kuma fada, kura mishi ido Nadia tayi sannan ta cigaba da cewa
"... Abnal I'm very serious about you not forgetting me, i know you might end up getting distracted by alot of ladies, cos you're very attractive, but all I'm asking for is a call koda sau daya a sati ne" Nadia tafada while getting teary, cos all these while she was trying to hold herself not to cry, matsa kusa da ita Abnal yayi ya rike mata hannu, yafara magana kamar haka
"no amount of distraction can make me forget you, not to brag or anything, but I'm used to this attention i get all the time expecially from the opposite sex, it's the story of my life right from my youth, and I've never gotten distracted because of that, so please don't worry yourself, infact let me promise you here and now, i will call you every blessed day, duk ranar da bakiga kirana ba, please you should endeavor to call cos maybe ban jin dadi ne" Abnal yafada yana share mata hawaye cos Nadia was already crying, rungumeta Abnal yayi na wani dan lokaci, sai daya tabbatar cewa ta daina hawaye sannan ya saketa yana duba shirt dinshi yace
"did you drool on my shirt?" hararanshi Nadia tayi sannan tace
"drool kor, stool ni" dariya Abnal yayi sannan yace
"that's what i wanted to see, your sassy self" Abnal yafada while still smiling. hira suka cigaba dayi. Around 3:30pm Abnal yace Nadia ta koma gida, she didn't want to leave but Abnal insisted, yana cewa since batazo da chauffeur ba its better she should take her leave, at least he should be rest assured cewa ta isa gida lafiya kafun jirginsu ya tashi, Nadia had no option than to stand up and take her leave, but before she left sai data kuma jaddada mishi cewa he shouldn't forget his promise, rungumeta Abnal ya kumayi yana kuma jaddada mata cewa she shouldn't worry, sannan suka rabu Nadia tabar airport din zuwa gida.
28/12/2021, 11:02 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 16" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1132079654?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=d%2FfQAXyklNsRtTyrRhLCprOx%2BkCjTcGBjSFQinJKnQgm5ekoH%2FA1geYWwF0YDu5e96nPi5zwfCc7qNLTWmVDqZerg%2BcUhxS9f9AGpiH6bv%2BTpS0sV44%2B7YCSUkIo1eqf
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter 16
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Around 6pm anty zee da kawayenta sun gama shiry laila, gidansu aka fara kaita dan taga Mami, addua da nasiha mami tayi mata while laila na hawaye, Mami itama rike kanta takeyi kartayi kuka cos already her voice was already shaking, fito da ita akayi anty faty tace su tafi while ita zata taho daga baya. Ango Marwan har izuwa yanzu baiga laila ba and he's not bothered cos yasan cewa she's already his, harkan gabanshi kawai yakeyi, infact already shi ya koma Abuja because of some of his colleagues that are just arriving for tomorrow's dinner party, all the five star hotels in Abuja were fully booked. Bayan y'an kai amarya sun tafi anty faty ta fuskanci Mami tace
"toh anty kema ki tashi ki shirya tare dake zani abuja dan ya kamata ace kin halarci dinner din gobe" murmushi Mami tayi sannan tace
"nidai kibarni anan, ba sai na halarci wani dinner ba, sameera zata iya binki"
"ai bazaiyu abarki ke kadai anan ba, nifa a matsayin yayata na daukeki, so kinga cewa dole kema ki halarci taron gobe" anty faty ta kuma fada, Mami taso abarta a gida amma anty faty is having non of it, she insisted on Mami coming with her, daga karshe Mami had no option than to concur, Sameera taso ta hada kayan da zasuyi amfani dashi amma anty faty tace karta damu, cos already duk kayan dasuke bukata na Abuja, haka Mami, sameera da anty faty suka bar keffi.
Gidansu Hajiya maimuna aka kai laila (Marwans mum), canne za'ayi budan kai, so Marwan shi baije gidan ba instead hotel din da abokannansa yake yaje ya samesu acan suna harkan gabansu. Around 7:30pm su anty faty suka iso gida, Nadia wasn't expecting to see Mami, amma tariga tasan cewa sameera zata zo, so she was soo excited dataga Mami, anty faty bata dade agida ba ta kama hanyar gidan iyayenta dan tayi attending din budan kai, Nadia tabawa umarnin cewa she should see to it that Mami and sameera settle in well, with all pleasure Nadia ta amsa da 'toh', Mami was like why not sameera da Nadia follow anty faty in other for them to attend the ceremony, amma Nadia insisted that she's staying back with Mami.
Anty faty na barin gida, Nadia ta dauki wayarta tayi dialing din numbern Abnal, Abnal na daga wayar Nadia tace
"guess who's with me?",
"okay.. There's an occasion going on, so it could be anybody" Abnal replied while trying to think who it could be
"yes it could be anybody, but I said you should GUESS" Nadia ta kuma fada while emphasizing on the word guess
"okay, sissy (laila)" Abnal yafada
"nope..." Nadia replied
"tell me already, kinsan anytime from now za'a iya kiranmu mu shiga jirgi" Abnal yafada mata while sounding eager cos Abnal ya isa Lagos and throughout his journey he has been in contact with Nadia
"okay bara na tausaya maka.." Nadia tafada while giving Mami the phone, Abnal was surprised hearing Mami's voice, bayanin yanda anty faty ta nace cewa sai tazo Mami tayi mishi, sai Abnal yace ai it's better datazo instead of only her staying back in keffi, sameera Mami ta mika ma wayar suka gaisa, suna cikin magana Abnal yace anfara kiransu dan suyi boarding, Nadia sameera ta mayarwa wayar, sannan Abnal yace
"thank God you found company, atleast you sound more lively now than before"
"ai with these two (Mami da sameera) i don't need nor will i miss you anymore" Nadia tafada sassily
"says the person that was in tears few hours back" Abnal retorted
"au abun dazakace kenan?" Nadia tafada sadly
"c'mon you know i was joking, i didn't mean that" Abnal yafada mata ahankali, basu dadeba sukayi sallama, Abnal yayi mata alkawarin kiranta immediately he arrives Canada.
Washegari aka gudanarda gaggarumin dinner a Abuja, a wajen dinner din Alhaji habib (abokin babansu Nadia) yaga Mami kuma ta shiga ranshi, amma baima san ko wacece itaba, kawai yadai lura cewa Mami da anty faty shiga iri daya sukayi, so definitely Mami must be someone that's very close to anty faty, sai ya dauki niyyar cewa bayan biki zai tuntubi anty faty yaji ko tanada aure, dan ba karamin kyau Mami tayi a ranar dukda ba wani kwalliyar kirki tayi ba. Nadia da sameera suma shiga iri daya sukayi, kuma sunyi kyau ba kadanba, Amma dukda how excited and busy she was, tunanin Abnal na nan makale acikin ranta. The dinner went smoothly inda komai cikin wadata da class aka yishi, Amarya da ango suma ba daga baya baneba wajen kyau, Marwan just couldn't take his eyes off laila, dan it's been over a month since he last saw her so wani irin masifaffen kyau laila ta kurayi a idanuwanshi, ga wani irin masifaffan kamshi dake fitowa daga jikinta, he just can't wait for all these ceremony to be over and finally have alone time with his wifey. Laila was super duper excited seeing Mami, dan batasan cewa zata zo Abuja ba.
Around 10pm aka gama taron dinner, inda ango da amarya su gidansu zasu zarce kawai, tunda anriga anyi budan kai jiya, they just bade everybody goodbye sannan suka bar venue din.
Around 10am the next day Abnal ya isa Canada, taxi ya dauka zuwa address din da Marwan ya bashi, forty minutes journey ne ya kaishi gidan, tun lokacin dasuka isa unguwar Abnal yafara bin ko ina da ido tsabagen yanda unguwar ta hadu, from all indications unguwar na manyar mutane ne, cos all the buildings there were very beautiful, gidan dashi zai zauna apartment guda biyu ne acikin gidan, sai masu gadin gidan maza uku that daga ganinsu military personnel ne su, infact da Abnal ya isa gidan ya kwankwasa gate din gidan, daya daga cikin masu gadin gidanne yazo ya bude mishi kofa fuskarshi a murtuke, yana ganin Abnal yace ya shigo amma ya tsaya, saida suka gama bincikensu a laptop, suka tabbatar cewa profile din dasuke dashi na Abnal dake system dinsu (i.e both pictures, finger prints and other necessary information ) matches with Abnal kafun suka tayashi daukan kayanshi zuwa ciki while Abnal na biye dasu a baya, though lokacin da securities din suke bincikensu, shi Abnal was busy touring the apartments with his eyes, dan gidan ya hadu ba kadan ba, and ga manyan motaci guda biyu parka a parking lot, da suka isa cikin apartment din, daya daga cikin security din ya fada mishi cewa yanada neighbor amma baya nan yanzu yafita, amsa mishi Abnal yayi dace wa 'no problem, whenever he comes back please just let me know'. Zagaya apartment din Abnal yayi dan apartment din ya hadu ba kadan ba, dakuna ukune (en suites) , sai lounge area, kitchen da balcony, duba time yayi yaga cewa 11:30am ne lokaci yanzu and yasan cewa Nigeria is 5 hours ahead of Canada, so yasan cewa they will be busy preparing for dinner din yau, shiyasa yace bara yadan huta yanzu cos he's already jetlag, zuwa anjuma sai ya kira, da wannan tunanin ya shiga bayi yayi wanka tareda daura alwala dan gabatar da sallolin da ake binsa, bayan ya idar sai yabi lafiyar gado.
Abnal bai tashi daga bacci ba not until around 4pm, yana tashi ya kuma watsa ruwa sannan yayi sallar Zuhur da asr, yana cikin azkar aka danna doorbell, shafa adduan shi yayi sannan yaje ya bude kofa, wani saurayi ne tsaye cikin kananun kaya ga murmushi nan kwance a fuskarshi yace
"hey... sorry to disturb, buh I'm your neighbor, i learnt that you arrived today"
"yes... Please come in.." Abnal yafada yana matsa daga bakin kofar dan neighbor dinshi yasamu daman shiga, zama sukayi a lounge area sai neighbor dinshi ya kuma cewa
"well my name is Muhseen Habib, I'm here for my masters program and I'm from Nigeria, and you?"
"I'm Abnal Muhammad and i also came for my masters program..." Abnal na cikin fada but Muhseen ya katse shi ta hanyar cewa
"and you're an Arab right?" murmushi Abnal yayi sannan yace
"nop, I'm from Nigeria, Northern Nigeria to be precise" kallon mamaki muhseen yayi mishi sannan yace
"you don't mean it, you don't look Nigerian though, are you hausa?"
"yes" Abnal ya amsa shi while still smiling
"OMG, shine nake ta zuba maka phonetics tun dazu, amma gaskiya bakayi kamada bahausheba, ai ina ganinka cikin wannan farin jallabiya together with your looks i concluded cewa you must be an Arab guy" muhseen yafada excitedly
"i get that alot, its nice meeting you though" Abnal yafada yana mika mishi hannu, musabaha sukayi sannan muhseen yace
" same here bro, anya kaci wani abun tun dakazo kuwa?"
"no, actually ban dade da tashi daga bacciba, cos of how exhausted and jetlag gbi was" Abnal replied
"okay, why not go change your outfit and lets go grab a bite, bills on me" muhseen yafada
"thanks soo much man, let me go quickly change.. " Abnal yafada yana tashi, bayan ya changa kayan shi zuwa kananan kaya, black jean da blue top wanda ya kuma fito da kyaun shi sukabar gidan a daya daga cikin motocin dake parking lot. Su Abnal basu dawo gida ba not until around 7pm, cos bayan sunci abunci, makarantarsu muhseen yakai shi dan already sunyi resuming so kawai nuna mishi yayi different sides da Kuma department din Abnal (psychology). A lounge area din Abnal suka kuma yada zango Abnal yace
"let me give people at home a call, dan nasan they will be worried for not hearing from me by now "
"you mean to say you've not called them to let them know that you arrived safely?" muhseen asked
"yes, cos today is my big sis wedding dinner party so nasan they will be busy shiyasa ban kira tun dazu ba" Abnal replied
"wow that's nice, congrats to her, yaya Marwan Shima yaune dinner party dinshi" muhseen yafada, Abnal najin abun daya fada ya dakata da wayar dayake dannawa ya kalleshi yace
"you know uncle Marwan?" kallon mamaki muhseen Shima yayi mishi sannan yace
"yea, we're family friends, my dad and yaya Marwan elder sister's (anty faty) husband are best of friends, kai kuma how did you know him?"
"ai he's getting married to my elder sister.." Abnal replied sannan ya cigaba dacewa
"wait.. Kardai mahaifinka shine Alhaji Habib abokin babansu Nadia?"
"ok..ayy yess, this is getting more interesting, you also know Nadia?" muhseen ya kuma tambayarshi
"yes I do, but i must say, your dad is a very nice and generous man" Abnal yafada
"thanks for the compliments, but how did you know my dad?" muhseen asked
"well... Shine waliyin ango ni kuma na Amarya" Abnal ya amsa shi
"okay i see" muhseen said
"let me quickly make these calls, though i know its quite late now in Nigeria, in basu daga ba i will just send them messages in yaso gobe sai in kirasu" Abnal yafada while trying Mami's number, cos already muhseen ya tayashi roaming din layinshi, luckily for him Mami ta kasa bacci because of how worried she is about Abnal, wayarta na fara ringing ta daga da sallama, amsa sallamar ta Abnal yayi Mami tace
"Alhamdulillah, tun safe nake sa ran ganin kiranka, maiyasa baka kiraba kodai wani abunne ya faru?"
"A'a Mami komai lafiya lau, nasan duk kuna busy yau shiyasa ban kira tun dazuba" Abnal yafada
"oh ni ya zanyi dakai ne Abnal? Fatan ka isa kuma komai lafiya lau?" Mami ta kuma jera mishi waennan tambayoyin
"komai lafiya mami, kiyi hakuri inna saki cikin damuwa"
"ai babu komai, tunda dai naji muryarka" Mami tafada, hira suka dan taba inda Abnal yake tambayar sameera, Mami tace mishi suna tareda Nadia, sai da safe sukayiwa juna sannan Abnal ya katse kiran. Sako Abnal ya turawa laila na cewa ya isa lafiya lau dan baison kiranta cikin daren sannan ya fara gwada layin Nadia. Nadia da itama ta kasa bacci tana rikeda wayarta while praying that Abnal calls her dan tasan cewa yanzu haka acan canada it should be around past seven in the evening cos Nigerian time is ahead of Canadian time, so wayarta nafara ringing taga cewa Abnal ne tasaki murmushi sannan ta daga kiran da sallama, amsa mata sallama Abnal yayi sannan yace
"why aren't you sleeping?"
"cos i was jisting with sameera but she's asleep now, how was your journey?" Nadia ta karasa maganarta da tambayar
"Alhamdulillah it was smooth, and you?"
"I'm good, shine baka kirani tun dazu ba cos i know it's been hours since you arrived" Nadia tafada a shagwabe
"I'm sorry for that, when i arrived nasan by that time kuna shirye shiryen zuwa dinner shiyasa ban kira lokacin ba, and again i was exhausted and jetlag" Abnal yafada mata
"ayya... Definitely you will be exhausted, have you eaten?" Nadia asked
"yes.. I eat out with a friend" Abnal replied
"A friend? All You've spent is just few hours and you already have a friend? well, Shaa be careful, and this friend of yours is it a male or female?" Nadia ta jera mishi waennan tambayoyin with jealousy dripping from each word, murmushi Abnal yayi sannan yace
" i knew you were gonna ask all the above questions, well bara na bashi ku gaisa" Abnal na gama fadan haka yasa wayar a hands-free tareda mikawa muhseen dake zaune yana kallonshi, muhseen karba yayi tareda cewa
"hello Nady.. " Nadia najin muryar tace
"ya muhseen is that you?" cos he's the only one that usually calls her 'Nady'
"yes it's me, ya kike?" muhseen ya tambayeta
"wow what a surprise, I'm fine, but ya akayi kuka hadu?" Nadia asked again still surprised
"well, it just so happened that we're neighbors, so how's haseeba? (Nadia's elder sister)"
"she's fine, infact itama tana can Canada" Nadia replied
"you mean haseeba is here in Canada?" muhseen ya tambayeta surprised
"yes.. She's been there for like six months now on a course"
"wow.. I never knew, ki turamun number dinta i will like to see her" muhseen ya fada
"okay I will, it was nice talking to you" Nadia tafada
"same here dear, ai kin gama karatu ko?" muhseen asked
"yes, infact I'm almost through with my youth service" Nadia replied
"that's amazing, bara kar na cikaki da surutu, sai gobe and please i will be expecting haseeba's digits" muhseen ya kuma fada
"okay, if I'm through with the call i will send it to Abnal since banda numbern ka" Nadia tafada
"okay, no problem" Muhseen said tareda mikawa Abnal wayar, karba Abnal yayi tareda cire wayar daga hands free ya kafashi a kunne yace
"shine ko ki gayamun cewa your elder sis is here in Canada?"
"ai i was gonna tell you, but i wanted you to settle in very well kafun ingaya maka" Nadia ta amsa shi
"okay oo, so how was the dinner party?" Abnal asked
"it was lit! You missed alot" Nadia tafada excitedly
"you don't say, ki turamun hotunan da kuka dauka" Abnal yafada
"okay, zan tura maka na kowa amma banda nawa" Nadia tafada wanting to hear what he will say
"and why's that?" Abnal asked
"nothing, i just don't feel like" Nadia replied
"okay, tunda haka kikace" Abnal yafada
"A haka nace, in mun gama waya yanzu zan tura maka ta whatsapp together with sister haseeba's digits" Nadia tafada, hira suka dan taba daga baya suka yiwa juna sai da safe. Bayan sun gama waya muhseen ya dago da kanshi daga wayarshi da yake dannawa ya kalli Abnal yace
"Amma both of you are an item?"
"nope, just friends and nothing more" Abnal replied, murmushi muhseen yayi sannan yace
"please don't tell me that, ga zahiri nan ina gani"
"Kai kasan abun da kake gani" Abnal