Showing 6001 words to 9000 words out of 127052 words
Chapter 3 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt
the first place" Laila tafada tana kallon shi
"i know that already, but its just part of the protocol, its just your signature and nothing more" Marwan ya kuma fada mata
"i don't have one" Laila tafada mishi straight forward while looking at him
"I'm sorry i don't get you, you mean to say that as you are now you don't have a signature?" Marwan ya kuma tambayarta in a surpried tone
"yes, actually I'm not that learned, i stopped schooling when I was 10" laila ta amsa shi feeling uncomfortable, Marwan couldn't believe his ears, but right now, time is of essence, sai kawai yace
"okay, i will just go ahead with the operation then" yafada yana kokarin barin gurin, Laila ce ta tsayar dashi ta hanyar cewa
"Allah ya baku sa'a" murmushi doctor Marwan yayi sannan yace
"Ameen, don't worry everything will be fine" yana gama fadan haka sai ya juya ya fita daga dakin, hanyar theater ya nufa yana maganar zuci cewa 'thank God bai bata form din acikin jama' a ba, but how come her English is this fluent? 'ire iren tambayoyin daya ringawa zuciyar shi kenan, Amma babu mai bashi amsa.
Nadia na gama changa kayanta, direct theater ta zarce, dan Marwan ya riga yayi mata bayani cewa everything and everybody is set, kawai su ake jira, tana shiga theater, abokin uncle dinta Dr khan, dan kasar india ne shi(the hospital staff comprises of nigerians and foreigners), shima kwararren likitan zuciya ne, shi ta fara gaisheda, sannan junior doctors guda biyu da nurses guda biyu, all this while da take gaisawa da mutane, bata damu ta kalli patient din da suke shirin yiwa aiki ba, sai daga baya ta matsa kusa dashi ta kura mishi ido, TabarakAllah Ma Shaa Allah take ta maimaitawa, the guy is soo beautiful, tsabagen yanda ta zama absent minded, doctor Khan nata tambayarta cewa ina Marwan yake yazo su fara aiki because of time, Amma hajiyarmu bata jiba, it was like she was hypnotized by his beauty, dukda shi Abnal bai masan tana yiba cos he's unconscious, saida daya daga cikin nurses din tadan tabata tana cewa 'ma' am, doctor khan is talking to you' sannan Nadia ta dawo hayyacinta, juyowa tayi gareshi tana cewa
"I'm sorry sir, i wasn't listening, you said what?" murmushi Dr khan yayi sannan yace
"i can see that you're smitten by our patient, i was asking you the whereabout of your uncle"
"we came together, i thought i will meet him here in the theater" Nadia ta amsa shi, Nadia bata dade da rufe bakin taba saiga Marwan nan ya shigo, yana shigowa yayi administering din anesthesia, sai suka fara aiki.
Bangaren Mami kam, bata runtsa ba ranar, tsayuwar dare tayi tana kai kukanta zuwaga mai kowa da komai, yasa aikin da za'ayiwa danta yazama succesful, same goes for Laila, tun lokacin da doctor Marwan yabarta, ta kasa tsaye, sai zirga zirga take a reception. Su doctor Marwan basu fito daga theater ba, sai around 2pm, zuwa lokacin Laila babu irin tunanin da bata yiba, dan aganinta sun dade dayawa, Laila na ganin cewa sun fito, immediately ta tashi taje ta samu doctor Marwan dake tsaye tareda Nadia da wata Nurse tana bata umarni, tsayawa Laila tayi ya gama sannan doctor Marwan ya fuskanceta, sannu Laila tayi musu sannan ta tambayeshi jikin k'aninta, Murmushi doctor Marwan yayi sannan yace
"Alhamdulillah, the operation was successful" Laila najin haka batasan lokacin datayi Sujjadan shukur ba tsabagen yanda tasamu relieve, kura mata ido Nadia da Murwan sukayi suna kallonta while murmushi na kwance a fuskar su, sai data dago sannan tace
"can i go and see him now?"
"nope you can't, he's still sedated and an mayar dashi ICU, so pending on how he responds to treatment ne zaiyi determining ko zamu iya dawo dashi ward, but In Shaa Allah everything will turn out fine" doctor Marwan yafada mata reassuringly, Laila wasn't too happy jin cewa she can't see him, but she's greatful cewa atleast he's going to be fine, gaishe da ita Nadia tayi, amsawa Laila tayi with a smile on her face, sai Marwan yace
"my bad, sorry for not introducing you two, Laila Meet Nadia my niece and she's also a medical doctor and a cardiologist in the making, Nadia meet laila" kara gaisawa sukayi sosai, Laila tayi mata godiya for helping out, sai Marwan ya fuskanci Laila yana cewa
"I'm soo sorry ban tambayeki ko kinci abun ciba?" amsa shi Laila tayi da cewa ' A naci, chef din asabitin ya kawo mun, infact an kuma kawo na rana', sai Marwa yace
"okay that's good to know, yanzu I'm exhausted, so zanje gida in huta but don't worry your brother will be properly taken care of..." Marwan na cikin magana sai Nadia ta katse shi ta hanyar cewa
"uncle i have nothing to do at home, so i can stay back until his anesthesia has warred - off, inyaso i will keep you updated if anything comes up" kallon mamaki Marwan ya tsaya yimata cos that's soo unlike her, Amma bai ce mata komai ba, sai kawai yace
"toh ya zaki koma gida? Or have you forgotten that i was the one that picked you up?" Marwan ya jera mata waennan tambayoyin
"don't worry uncle, i will simply call Mom to send the chauffeur to pick me up, its as simple as that" Nadia ta amsa shi, kallon tuhuma Marwan ya kuma yimata sannan yace
"don't stay long" yana gama fadan haka sai ya fuskanci Laila yace
"you too can go take a nap now" yafada mata with a seductive smile on his face.
Laila da Nadia ne zaune a dakin da aka bawa Laila, sai Laila tace
"bara na kira Mami da Sameera na fada musu cewa Alhamdulillah the operation was a success, dan nasan suna can cikin damuwa yanzu" tafada tana ciro da wayarta, Nadia na hango irin wayar da Laila ta rike, mamaki ya kusan kasheta, she can't believe her eyes, Laila ita bata masan Nadia nayi ba, wayar na fara ringing aka daga, bayan sun gama gaisawa sai Laila tayiwa Mami bayanin komai, Murna Mami taringayi, sai hamdala take tayi suna cikin magana sai gashi airtime ya kare, she was a bit sad dan harga Allah she wanted to talk to them more cos she misses them like hell, tun datake she has never been separated from her mom, Nadia na lurada komai, sai tace
"anty, zaki iya anfani da nawa wayar" tafada tana mika mata nata wayar, girgiza kai Laila tayi tana cewa
"a'a kibar shi"
"haba anty, please take it" Nadia insisted, karba Laila tayi tare dayi mata godiya, number Sameera tasa tareda dialing, yana fara ringing aka daga wayar, Sameera ce ta daga wayar da sallama, amsa mata Sallama laila tayi, sannan ta tambayeta ya take? Amsawa Sameera tayi da lafiya lau,sai Sameera ta tambayeta wayar wacece ta kirasu dashi haka, amsata laila tayi da cewa na kawarta ce, nan dai suka dan taba hira tana tambayarsu ko sunyi girki na siyarwa, laila bata bari ta dade dawayar ba ta katse kiran tana mikowa Nadia wayarta tareda kuma yi mata godiya. A ranar Nadia da Laila suka shaku, har Nadia takai Laila cikin ICU inda Abnal yake kwance unconscious zuwa lokacin, amma sai datasa blue uniform da ake sawa inza'a shiga theater tareda wanke hannunta sannan tayi sanitizing din hannayenta kafun suka shiga.
Zuwa Sallar Maghreb chauffeur din Nadia ya iso, rakata laila tayi zuwa gindin mota sannan suka yiwa juna sai da safe, Nadia tayi alkawarin dawowa the next day, godiya sosai laila tayi mata.
Nadia na isa gida ta tarar cewa dad dinta ya dawo daga tafiya yana zaune a lounge area shida anty Faty suna hira, Nadia naganin dad dinta ta karaso gareshi tayi hugging dinshi tana cewa
" darling i missed you soo much" murmushi uban yayi sannan yace
"i missed you more cookie (haka uban yake kiranta)" shagwabe fuska Nadia tayi tana cewa
"i don't believe you, for the past three days that you traveled you only called me once, and you want me to believe that you missed me"
"I'm so sorry for that cookie, i was swamped with soo many meetings that's why, so please accept my apology and forgive this old man" uban yafada yana marairace mata fuska shima, murmushi Nadia ta saki ganin yanda uban yayi fuska sannan tace
"you're forgiven, but don't do that again" Nadia tafada wa uban in a warning manner
"i dare not, your mom told me that you and your uncle had a surgery today, how was it?" uban ya tambayeta while looking at her adorably
"it was a success Dad, in fact dad i think I'm in love" Nadia tafadawa uban excitedly, dariya anty faty da mijinta sukayi, sannan mijinta yace
"wow that's awesome, so pray tell who this lucky guy is?"
"ai na fasa gaya maka, ba ka biyewa anty faty(that's how she calls her mom) kuna mun dariya ba" Nadia tafadawa uban tana shagwaba fuskarta
"forgive our childishness, so tell me who's this lucky guy?" uban ya kuma tambayarta
"dad i think I'm the lucky one here, he's ......." nan Nadia ta bashi labarin Abnal, harda abun daya haddasa mishi ciwon zuciya, dan anty Laila ta bata labarin komai, bayan ta gama bawa uban labarin shi, numfasawa uban yayi sannan yace
"cookie do you think he will love you? Wanda yakewa wata irin wannan zafaffan so, anya zai iya manta da budurwar shi tada?" uban ya tambayeta yana bata kallon tausayi
"c'mon dad, don't be a party pooper, I have good feeling about this, ain't you supposed to be happy for me?" Nadia tafadawa uban while staring at him
"cookie i would have been more than happy had it been that he was the one that asked you out, the reason I'm saying all of this is that, i don't want you to suffer or be heart broken in any way or form" uban ya kuma fada mata calmly
"awwwn, tanx for the love darling, but you don't worry, i will be very careful" Nadia tafadawa uban while giving him a hug. All this while that Nadia and her dad were discussing, anty faty was just sitting there looking at the father and daughter, inda sabo ta saba, so its not new to her, actually she likes the type of relationship that they share.
10/12/2021, 6:37 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Page 4" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1095114522?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=%2FJpFsLcXAHAp65Jrbjr5lXBU6sbPJDKqF%2B%2FSWskGztpDWEOOZoce1Y4LpHsYklzEfT4cKBfBEftUZzUb%2BZu%2FvDwtzk7xLoUiWEKHxds3Xgbgdm1m6H8NxGYJc5EfI13X
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
NADAMA (REGRET)
PAGE 4
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Three days later
If at all I'm entertaining in any way or form to you, please do follow me on my Instagram handle 👇�
Ihttps://www.instagram.com/meedahs_couture/, and as you do so may Almighty Allah answer all your hidden and open prayers �, Ameen.
And please share the book to other groups da kuke ciki.
da sassafe Nadia ta tashi, tareda tayarda chef dinsu, tare da ita suka shirya gagaruman girki, zuwa 8am Nadia ta gama shiryawa, bangaren Dad dinta taje, dan tasan can zata samu anty faty, gaishe dasu tayi, uban yake tambayarta ina zata this early morning, amsa shi tayi da Asabiti, they didn't need to ask her whose place cos they already know wurin wa zata, they only wished her fare well. Zuwa karfe tara Nadia ta karaso asabitin, straight dakin Laila ta nufa, tana zuwa ta kwankwasa amma babu amsa, bude kofar tayi ta shiga, Amma babu kowa acikin dakin, Nurse station ta nufa, nurse din data samu a duty, ita ta tambaya cewa ko tasan inda Laila take?, nurse din ce ta gaya mata cewa, laila tana private ward 3, anyi transferring din Abnal daga ICU zuwa ward, Nadia najin abun da Nurse din tafada, sai tace
"has the patient woke up?"
"yes Ma, infact he's responding to treatment, that's why doctor Khan said it's safe to transfer him to ward" Nurse din ta kuma fada, Nadia najin reply din Nurse din bata kuma tsaya ba tayi hanyar private ward 3, tana karasa wajen ta kwankwasa kofar, izinin shigowa aka bata, da Sallama tashiga, Marwan, laila da Abnal dake kwance akan gadon marasa lafiya, su uku ta tarar a dakin, Laila na ganin Nadia ta saki murmushi tana cewa
"A'ah lil sis, kece da sassafennan?" murmushi Nadia itama ta mayar mata tana cewa
"nice anty.. ", Marwan na ganin Nadia, mamaki ya kusan kashe shi, cos indai Nadia'n dashi yasani ce, she's not a morning person at all, on a very good day, by this time Nadia is still in bed, amma baice mata komai ba. Nadia zuwa tayi tabawa Marwan side hug while they exchanged pleasantries, food basket dake hannunta ta ajiye akan dan madaidaicin table dake cikin dakin sannan ta fuskanci Abnal dake kwance while resting his back on the headboard na gadon dayake kwance yana kurban shayi sai tace mishi
"good morning" tafada with a smile on her face, dago da fuska Abnal yayi daga shayin dayake sha ya kalleta for like 2 seconds ya amsata da
"morning.. " sannan ya cigaba da kurban shayin shi, Nadia najin muryarshi ta kara macewa akan shi, right now her sole mission and concentration is on how to get this guy to love her back, dan she already knows that she's head over hills in love with him. Bayan doctor Marwan ya gama duba Abnal ya tabbatar da cewa his health is improving and he's responding to treatment, sai ya kalli laila yace
"zanje inyi ward round dina, but if you or him needs anything, don't hesitate to let me know"
"okay, i will keep that in mind" laila replied with a smile, Marwan na shirin fita daga dakin sai ya juyo ya kalli Nadia yace
"chuchu let's go" Nadia that couldn't stop staring at Abnal had no option than to tail her uncle, but before then she told Laila about the food she brought for them, godiya Laila tayi mata sosai sannan ta fita, suna fitowa daga dakin, Marwan ya kalli Nadia yace
"okay chuchu we're alone now, so tell me what all these is all about"
"i don't get you uncle" Nadia replied feigning ignorance
"i know you pretty well understand what I'm talking about, so don't act dumb with me, remember our uncle - niece code, no secrets, so start spilling" Marwan yafada mata, murmushi Nadia tayi sannan tace
"you know me too well, it's really nothing serious, it's just that I think I'm In love with your patient" Nadia tafada, dariya Marwan yayi yana bude kofar office dinshi, sannan yace
"you think or you're in love with him, which is it?"
"why is it that duk wanda nafadawa wannan maganar sai yayi mun dariya? As for your question, I'm definitely in love with him" Nadia ta amsa Marwan tana zama akan couch dake office din, Marwan Shima zaman yayi kusa da ita yana fuskantar ta yace
"okay, who have you told dayayi miki dariya? " Marwan ya kuma tambayarta
"it's my darling (her dad) da anty Faty" Nadia ta amsa shi
"ohh i see, look chuchu I'm not gonna say you don't know what you're saying or feeling cos ke ba yarinya bace ba, but just be careful and try and take things slowly, don't make your feelings too obvious" Marwan yafada matter
"okay uncle, thanks for the advice" Nadia replied
"you're most welcome, enough of the chit-chat lover girl, let's start the day" Marwan ya fada yana tashi, Nadia najin sunan daya kirata dashi, ta shagwabe fuska tareda stomping din feet dinta akasa tana cewa
"ni gaskiya don't call me lover girl" dariya Marwan yayi sannan yace
"ai this is your new name, henceforth sunan dazan ringa kiranki dashi kenan" yana gama fadan haka ya fita daga office, Nadia itama tashi tayi ta bishi a baya.
Marwan da Nadia na fita daga dakin da Abnal yake, sai laila taja kujera dake dakin zuwa gefen gadon da Abnal ke kwance ta zauna, kura mishi ido laila tayi, excitement was written all over her face, cos the last time she saw her lil bro this calm and collected was tun kafun Rukayya ta rabu dashi, dama can Abnal baida hayaniya, he's a very nice and gentle guy, magana ma bai dame shiba. Abnal na lurada kallon da laila take mishi Amma bai cemata komai ba, sai daya gama shan shayin shi ya ajiye cup din akan table din dake kusada gadon shi sannan Shima ya fuskanci laila yace
"wai kallon mai kike mun haka ne ?" ya tambayeta da daddadan muryarshi
"I'm just excited that you're okay, hope babu inda ke maka ciwo yanzu?" laila ta tambaye shi
"just a little bit weak and pains on my chest" Abnal ya amsa ta, Laila najin abun da Abnal yafada nacewa he's having pains in his chest sai ta zama all worried again, sai tace
"pains in your chest again? I thought after the surgery you won't be feeling any sort of pains" Laila tafada getting all worked up, murmushi Abnal yayi Sannan yace
"calm down, i meant inda aka tsaga akayimun aiki, not inside my heart.. " exhaling Laila tayi bayan taji bayanin da Abnal yayi mata, sai Abnal ya cigaba da cewa
"... sis, you haven't explained to me what really happened? How i ended up in this hospital? Who paid our bills cos from the look of things this hospital is private, who's that lady that you're referring to as your lil sis? Cos that's definitely not sameera, and lastly you've changed, no insult intended, but you look more beautiful and elegant, and this gown that you're putting on, daga gani it will cost a fortune" numfasawa Laila tayi sannan tace
"i intend to explain everything to you,as for the insult part, none is taken dear, cos even me i can't believe that this is me, but rest more before i tell you....." katseta Abnal yayi ta hanyar cewa
"I'm already tired of resting, just tell me cos I'm curious"
"okay, when we took you to the hospital....." nan Laila tayi mishi bayanin komai, Abnal was at a lost of words cos shi bai taba expecting cewa people that are this kind and nice still exist ba, sai yace
" I'm speechless, and