Showing 114001 words to 117000 words out of 127052 words

Chapter 39 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt

05 Dec 2024

4932

God knew how she missed and craved for a moment like this one, Sallamar Sadiya ce ta katse su, daura kanta Nadia tayi a kirjinshi tareda zagaye hannunta a jikinshi, while Abnal kuma yayi kokarin daidaita kanshi kafun ya amsawa Sadiya Sallama tareda bata izinin shigowa, breakfast sadiya tazo ta ajiye a center table din dake gabansu, godiya Abnal yayi mata kafun tafita daga wajen,
"should i serve you?" Nadia ta tambayeshi while still hugging him
"no, I'm not hungry, I just wanna hold you tight in my arms like this and savour this moment, how i missed you" Abnal yafada while hugging her back, dago dakai Nadia tayi ta kureshi da ido tace
"it just feels like a dream being in your arms again" Nadia tafada mishi a hankali while playing with his mostach, murmushi Abnal yayi sannan yace
"same here angel.. "
"give me five minutes let me shower and change" Nadia tafada mishi
"there's no need for that.." Abnal yafara fada, dakatar dashi Nadia tayi ta hanyar cewa
"please don't say no, I'm not comfortable like this" tafada a shagwabe
"okay, i will let you go just because you said you ain't comfortable, Amma inta nine I'm okay with you like this, afterall nima ba wani kwalliya nayiba" Abnal yafada mata dan black jallabiya ne ajikinshi
"ai you always look good, it's natural and effortless for you" Nadia tafada tana tashi tsaye, murmushi kawai Abnal yayi sannan yace
"buh don't stay long", pecking din bakinshi Nadia tayi tace
"i won't, BRB" tafada tareda barin wajen.
Nadia na isa dakinta, bayi ta shiga straight, within five minutes har ta fito, sadiya tagani zaune a couch din dakinta, while akan gado kuma wani maroon simple Abaya gown ne da mayafinta, obviously sadiya ce ta tayata fito dashi, tashi sadiya tayi tana cewa
"let me give you privacy dan ki shirya" tafada tanayin hanyar kofar fita
"you don't worry, I will change in my closet, dama ba wani kwalliyar zanyiba" Nadia tafada tana daukan kayan da sadiya ta fito mata dashi tayi hanyar walk in closet dinta, bata dadeba ta fito a shirye, turare ta fesa ajikinta sannan ta juyo gare sadiya data kureta da ido tace
"how do i look?"
"you look unique and beautiful as always" sadiya ta amsata tana tashi tsaye
"thank you, buh let me quickly get back to him, inna dawo zanzo inbaki full gist" Nadia tafadawa sadiya excitedly tana yin hanyar kofar dakinta, dakatar da ita sadiya tayi ta hanyar rike mata hannu tace
"have you apologized to him yet?"
"nop, i haven't, i don't even know where to start from" Nadia ta amsata gloomly
"my dear don't worry yourself too much, start from anywhere, i know Abnal will understand, the most important thing is that you apologize, even if it means you shedding crocodile tears, do it!" sadiya tafada mata, murmushi Nadia tayi jin abunda sadiya tafada na 'crocodile tears',
"okay ma'am, I've heard you, and thanks for everything, i really appreciate all what you've done for me, buh let me get going when i get back, you know now, i will come and download everything for you" Nadia tafada tareda fita daga dakin, murmushi sadiya tayi tana girgiza kanta, bandakin Nadia tashiga dan gyarawa.
"Abnal was busy pressing his phone when Nadia came in, ajiye wayar yayi ya kureta da ido yana murmushi
" hope you didn't miss me too much?" Nadia tafada tana zama a gefenshi while staring at him
" i did actually" Abnal replied while smiling back
"haba, i didn't spend upto 10 minutes fa, buh all the same, let me serve you" Nadia tafada tana bude warmers din da sadiya ta kawo
"nifa I'm not hungry.." Abnal yafara fada
"don't even say that, cos nasan you haven't eaten anything, don't worry i will feed you myself" Nadia ta karasa fada with a smile on her face, murmushi Abnal yayi yace
"if you're gonna feed me then who I'm i to say no". feeding din juna sukayi, dasuka gama Nadia ta kwashe kwanukan zuwa kitchen, a hanya ne wata house keeper dinsu ta karbi kwanukan daga hannunta, komawa ciki Nadia tayi, bayan ta zauna sai ta rike hannun Abnal tana kallonshi tace
"I'm soo sorry for everything that i did, i know I'm not always on my best behavior and I've promised you severally that i will change which i didn't, so I'm not gonna promise you anything, but i want you to know that henceforth i will start to work on my insecurities and learn to trust you blindly, cos what i experienced and passed through this past weeks have really thought me a lot, now i know that without YOU there's no ME, and i want to use this medium to plead to you that in the future no matter what i say or do to you, please do not leave me, i know i can be saucy, witty, bratty, you just name it, buh please promise me that you will stick by me" Nadia tafada mishi cikin hawaye while looking at him in the eyes, goge mata hawaye Abnal yayi kuma sannan ya fara magana kamar haka
"Angel please stop asking for forgiveness cos there's absolutely nothing to forgive from my own side, we both made mistake, i should have been open with you about rukayya, so you can practically say that i caused what happened to us, abu d'aya nakeso in rokeki, please learn to listen and communicate your feelings to me, inkinga abun da baki gane ba or someone told you something, please ask questions, demand for an explanation, and only if after I've explained things to you and you still aren't satisfied with my explanation then you can take any action you Choose, but please not before that, the only time or circumstance that you don't need to ask for an explanation is when you catch me or see me rolling in the hay (having sex) with another woman that's not you, which i know and I'm praying that you will never experienced such, that's the only time din dazaki iya daukan mataki without hearing me out first, cos that one is quite self explanatory, Amma apart from that please demand for an explanation first, i promise you that koda zan kara aure bayan ke, you will be the first to know..." wani irin kallo Nadia tayi mishi dataji yana maganar second wife, dariya Abnal yayi dayaga yanda tayi fuska, sai yaci gaba dacewa
"... ai it was just an example and nothing more"
"you don't have to use polygamy as an example indai baya ranka" tafada tana hararanshi
"dan bakisan yanda nake jinki a zuciyata baneba shiyasa kike magana haka, how i wish ana iya ganin zuciyar mutum da irin son da kakewa mutum, dana bude miki nawa zuciyar kigani yanda sonki ya maimayeta, Nadia ke kadai nake gani, i don't even know how i can describe my feelings for you in words, so please ki kwantar da hankalinki, you may see me with a lady maybe in a restaurant, or i might receive an anonymous call, whatever the case might be, all I'm trying to say is if you do not understand or you suspect something, please talk to me, and i promise to tell you the truth, no matter how bitter it is" Abnal yafada mata, hugging dinshi Nadia tayi sannan tace
"i promise to change for the better" tafada tana pecking din bakinshi
"i need to get going cos I've overstayed my welcome" Abnal yafada, marairace fuska Nadia tayi sannan tace
"haba dai, ko awa biyar bakayiba da zuwa"
"awa biyar kuma? You want dad to use koboko on me Kenan" Abnal yafada yana kokarin tashi, Nadia na ganin haka tayi maza ta tashi ta zauna akafar shi ta zagaya hannunta a wuyarshi, murmushi Abnal yayi yana rike mata ku'gu yace
"Angel please don't do this now, i need to lea..." Abnal went silent due to abunda Nadia take mishi, harshenta tasa a kunnenshi tana wasa dashi tana cewa
"you were saying..." tafada cikin tsokana while having a smirk on her face, unexpectedly Abnal ya kwantar da ita akan two seeter din dasuke zaune sannan ya kwanta a gefenta yace
"you're playing dirty, you know right?" yafada with a smile on his face
"what did i do?" Nadia asked innocently, bata ankara ba taji hannunshi a ass dinta, Nadia was shocked cos she never expected what Abnal just did, kallon mamaki Nadia ta bashi sannan tace
"you didn't just do that"
"what did i do?" Abnal asked while having a straight look and his hand still on her ass, sa kanshi yayi a wuyarta while inhaling her sent and moving his hand up and down her ass yace
"cat got your tongue?", kura mishi idonta daya fara changa colour tsabagen jaraba Nadia tayi, Abnal bai ankaraba yaji hannunta a dick dinshi, ai immediately ya tashi tsaye yana kallonta with a smile on his face
"why did you stand up?" Nadia ta tambayeshi while giving him an innocent look
"you're something else, so kike kisani yin abun kunya agidanku, toh aniyarki ta biki" Abnal yafada while still smiling, tashi tsaye Nadia tayi itama ta taka zuwa gabanshi tace
"how i wish we could just stay here like this, together forever" Nadia tafada tana daura kanta a kirjinshi tareda zagaya hannunta ajikinshi, shafa kanta Abnal yayi sannan yace
"Angel i really need to get going, don't worry i will video call you immediately i arrive home" Abnal yafada trying to convince her to let him go, dan yasan cewa inya biye ta Nadia, he won't go anywhere, both sides of her face ya rike tareda bata light kiss a baki yace
"i love you" murmushi Nadia tayi itama tace
"i love you more".
Da motar Nadia Abnal ya koma gida, cos Nadia insisted cewa bazai koma da public transport ba, so he had no option than to take her car.


Bayan tafiyar Abnal, Nadia ce kwance a dakinta ita kadai tana murmushi, she simply can't believe all that has happened today, it's just like a dream to her, ahaka sadiya ta shigo ta sameta, bayan sadiya ta zauna kusa da ita a gado, Nadia ta tashi tayi hugging din sadiya tana cewa
"sadiya I'm soo happy, i cant believe that in less than a month Abnal will be mine, its like a dream to me"
"okay, cikani ki bani labari, how come? What happened?" sadiya ta tambayeta eagerly
"hmmm my dear, ashe it was all a plan, ga ainihin abun daya faru nan...." nan Nadia tabawa sadiya labarin duk abunda aka gayamata, ta karasa dacewa
"... Thank you soo much sadiya for being a friend, sister and soo much more, samun irinki yanzu zaiyi wuya, no amount of words can explain how greatful i am, thank you soo much for always being my rock, for that i want to do a little favour for you which i do not want you to say no" sadiya najin abunda Nadia tafada sai ta rike mata hannu tace
"all what i did is for God and the genuine love that i have for you, banyi dan inason wani abun daga garekiba"
"i know that already, and mind you I'm not trying to pay you for your support cos all what you've done for me can never be paid back, irrespective of how much I'm gonna give you, kawai kisa aranki cewa its just a gift from a sister or friend, na dauke miki nauyin kayan daki, kitchen, lounge area har izuwa gara dinki, all that is on me personally, so you don't have to worry about that" Nadia tafada mata with a smile on her face, sadiya couldn't believe it
"i don't even know how to show you how greatful i am, thank you soo much, may Almighty Allah reward you abundantly, and replenish your pocket, ya baki zaman lafiya da habibinki, ya kauda idon makiya, thank you soo much" sadiya tafada cikin hawaye
"c'mon, ai tsakanina dake babu godiya, you deserve all that and more" Nadia tafada mata tana goge mata hawaye.


Abnal na isa gida bangaren Mami yaje, luckily for him Alhaji Habib na nan, a lounge area yasame su, bayan ya gaishesu, Alhaji Habib ya tambayeshi mai yasa baije aikiba, nan Abnal yayi mishi bayanin komai, ya karasa dacewa
"... I'm soo sorry dad for not informing you before going to see her, buh i couldn't hold back and the time we went there was quit early, so i didn't want to disturb you shiyasa", murmushi Alhaji Habib yayi sannan yace
"son there's absolutely nothing to be sorry about, all I'm after is your happiness, and her dad has already called me this morning and explained things to me, Allah ya kiyayi gaba yasa ta gane kuskurenta, Mami ya kikace?" Alhaji habib ya karasa maganarshi yana kallon Mami dake zaune a gefenshi, murmushi Mami tayi kafun tace
" ai ka gama magana, Allah ya kiyayi gaba, yasa ayi bikin lafiya, ya kuma basu zaman lafiya", Da 'Ameen' suka amsa kafun Abnal ya tashi ya koma bangarenshi, tashi Alhaji Habib shima yayi dan dama a shirye yake dan zuwa aiki.
Bayan tafiyar Alhaji Habib Mami ta dauki wayarta ta kira laila, laila na kwance a dakinta cos she's a bit under the weather, due to stress din tafiya keffi din datayi while Marwan na zaune a gefenta, tana gayamishi cewa ya tafi aiki that she will be fine, daga kiran Mami laila tayi, bayan sun gaisa Mami tayi mata ya jiki, sai Mami tayi mata bayanin dawowarsu Nadia da Abnal, dariya laila tayi sannan tace
"ai nina riga nasan cewa sai anyi haka, indai Abnal din dana sanine, him that he loves with utmost abandonment ne, yaushe zai iya wannan plan din, ni kallonsu kawai nake da Abnal ya kiran ya gayamun lokacin, Alhamdulillah da komai ya daidaita yanzu, sai adduan Allah ya kiyayi gaba" laila tafada, da 'Ameen' Mami ta amsa mata addua kafun daga baya suka katse kiran. Bayanin komai laila tayiwa Marwan, murmushi kawai shi yayi, sannan yace
"that's refreshing to know, atleast now chuchu will stop the everyday tears, that aside, sweetie are you sure you'll be fine on your own? I can always stay back" Marwan yafada while having a worried look
"i'll be fine sweetie, all i need is a rest which I'm already having now, okay let's do it this way, why not kaje highest sai ka tashi dawuri, how about that?" laila tafada mishi tana shafa fuskarshi with a smile on her face
"okay, i can work with that, buh please if you feel anything call me, and i will instruct the helps to take care of the twins and make sure they don't disturb you" Marwan explained
"okay, if that will make you feel at ease" laila tafada mishi while pecking his lips.
24/01/2022, 10:25 am - +234 704 371 7601 left
24/01/2022, 3:48 pm - Fadimatou💖💖💖 changed their phone number to a new number. Tap to message or add the new number.
24/01/2022, 6:20 pm - +234 907 318 7335 left
24/01/2022, 7:38 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 43" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1161954023?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=pRg9prNyZn2oQi8ZvurXAzcIajNxpiiUuc%2FUeQY3kzP%2F6ib1pcavd%2FgkQ7itZO5kGQ8KhzyvrNUPW1N8Hf5W4sOTUnI8xJHkUekstZZRZYwGHpCdf7d939zaLMwMDepF






🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�


Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)


ABNAL


CHAPTER 43


THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃






Da rana Nadia taje tasamu iyayenta a bangarensu, she apologized and thanked them for all they've done for her, expecially her mum, daga karshe they hugged it out and prayed for her.


Daddare Nadia da haseeba ce zaune a dakin haseeba suna fuskantar juna, haseeba ce take magana kamar haka
"... lil sis, like i told you before, i know you're aware that i love you and will never wish you any bad, buh there are some truths and facts that i need to tell you, i understand the fact that you're quite young and inexperienced when it comes to romantic relationships, cos Abnal is practically your first boyfriend, buh sis you really need to wake up and sniff the coffee, i will be brutally honest with you here, in this time and Era da muke ciki, if at all you're a man's first wife toh kisa aranki cewa akwai uku da zasu zo a bayanki, expecially men like Abnal that are very attractive, koda baida kudi mata bazasu barshiba not to say Alhamdulillah yanada kudinshi yanzu babu laifi, you need to apply wisdom and smartness when dealing with men, you can't afford to be rude and harsh all in the name of ke baki iya boye feelings dinkiba, mace bata cika mace ba indai bata iya kissa ba, how can you be a woman and ace you don't know how to handle difficult situations?, a woman is the heart of every home, your thinking needs to be top notch, and please don't get me wrong, I'm not talking about being academically smart, cos indai a wannan bangarenne you're very smart and intelligent, buh I'm talking about being smart domestically, i don't know if you understand what I'm talking about?, kibar ganin cewa Abnal na mutuwan sonki, love alone is not enough to keep a marriage, and duk son da namiji zaiyi miki if at all bakya bashi kwanciyan hankali, my dear sunanki sorry, cos he will go out there and look for that peace of mind that you're depriving him, and trust me cewa Abnal doesn't need to look too far kafun yasamu wacca zai maye mishi gurbinki, so the earlier ki tashi tsaye the better for you..." haka haseeba tacigaba da bata shawarwari, daga baya Nadia ta gode mata cos all what haseeba said is like a wake up call to her.


Washegari Nadia woke up feeling soo excited, Abnal ne zaizo daukanta zuwa aiki yau with her car daya dauka jiya. Around 7:30am Abnal ya iso gidansu amma bai shiga cikiba, kiranta yayi awaya ya sanarda ita isowarshi, Nadia that already a shirye take ce tafito tasameshi, tun data fito daga gida Abnal ya kureta da ido, he simply can't describe the type of love he has for this girl, tana shiga cikin motar tace
"good morning handsome" tafada tana murmushi
"morning beautiful, how was your night?" Abnal ya tambayeta yana tayarda mota
"Alhamdulillah, it was splendid and filled with dream of

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login