Showing 78001 words to 81000 words out of 127052 words

Chapter 27 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt

05 Dec 2024

4931

that's it"
"you mean to tell me that you both only kissed and cuddled?" Muhseen asked surprisingly
"what were you expecting to happen?" Abnal replied with a question of his own
"mehn i salute your self control!" muhseen said
"wait, were you expecting that i will go all the way with her?" Abnal asked while Giving him a quizzical look
"it's not necessary you go all the way, buh guy there are soo many things you both could do to ease the tension, e.g oral" muhseen ya fada non charlantly
"that's too deep, i wouldn't disrespect her like that, but damn na bad guy you be oo" Abnal yafada while starring at him
"it's just to ease the tension.." muhseen yafada while smiling
"what tension are you easing? When you no be transformer" Abnal replied jokingly.


Tashi sukayi zuwa main house danyi breakfast and also su gaida Mami da Alhaji Habib, suna shiga cikin lounge area suka tararda Yusuf zaune shi da sameera suna hira cos Yusuf doesn't live with them, he loves his privacy so he lives separately, gaisawa sukayi muhseen yake cewa
"yaushe ka shigo?" yafada yana kallon Yusuf
"not quite long, lets say twenty minutes ago" Yusuf replied
"okay, kace kazo ganin sis in- law" muhseen yafada while looking at sameera that's playing with the ring on her finger dan kunya
"kai kasani" Yusuf replied sannan ya fuskanci Abnal yana cewa
"brotherly i want to discuss some few arrangements and preparations pertaining to our wedding, so maybe after breakfast sai muyi magana ko?"
"alright ba matsala" Abnal replied
"why are you both excluding me?" muhseen yafada yana kallon Abnal da Yusuf simultaneously
"and why will we include you? Is it your wedding or our wedding?" Yusuf ya jera mishi waennan tambayoyin
"so just because banda budurwa shiyasa kuke mun haka, ba matsala" muhseen yafada gwanin ban tausayi
"inkaji haushi go get yourself a girlfriend a hada bikinka danasu" Alhaji habib da Mami dake saukowa daga saman bene yafada, gai dasu dukkansu sukayi sannan muhseen ya kalli Mami yace
"Mom kinajin su ko?" yafada kamar wani dan karamin yaro, murmushi Mami tayi sannan tace
"kar ka amsasu, ai kai bazaka hada bikinka dana kowa ba, dan kai na musamman ne"
"Nagode sosai mom, ai nasan cewa ke kadai ce maisona" muhseen ya kuma fada pitifully
"su dinma suna sonka, amma bai kai nawa ba" Mami ta kuma fada mishi while still smiling
"yaro daya kamata kiyi mai fada ya fito da mata, shi kike shagwaba haka?" Alhaji Habib yafada yana kallon Mami
"babanmu ai aure nufin Allah ne, Shima in lokacin shi yayi zaiyi ne koda kuwa baya so, amma ni nasan cewa nan bada dadewa ba da'na zai fito da mata, koba haka bane ba?" Mami ta tambayi muhseen
"hakane mom, ai zan bawa kowa mamaki" muhseen ya amsa Mami
"yawwa abun daneke sonji kenen" Mami tafada excitedly, Alhaji Habib bai kuma bi takan muhseen ba instead ya kalli Abnal yace
"son naji cewa you were a bit under the weather yesterday night, hope you're fine now?" Alhaji Habib ya tambayeshi
"yes sir, I'm better now" Abnal replied
"ma Shaa Allah, may Almighty Allah grant us all Shifaa" Alhaji Habib yafada, kafun daga baya suka tashi zuwa dining dan yin breakfast, cos already house keeper dinsu tayi setting din abunci a dining, kawai su ake jira.
Suna gama cin abunci Yusuf yayi musu sallama cewa akwai inda zashi buh zai dawo zuwa anjuma, rakoshi zuwa gindin mota sameera tayi, sannan Yusuf ya kalleta yace
"baby please stop looking all gloomy i promise to come back early", shagwaba fuska sameera tayi sannan tace
"that's what you said last week"
"i thought i explained to you what happened that day, a client called an impromptu meeting which i couldn't decline" Yusuf explained
"okay... Buh you need to work on your schedule cos once we're married your weekends are mine only" sameera tafada while still having a sad face
"okay ma'am, i will start working on that, but please let me go now so i can return early" Yusuf yafada mata pleadingly
"alright, i will be waiting.. " sameera tafada
"you know i can't go without seeing your angelic smile" Yusuf yafada yana mata kallon a tausaya mishi, sameera batasan lokacin datayi murmushi ba dataga yanda yayi fuskarshi, Yusuf na ganin cewa tayi murmushi, Shima ya saki fuskarshi yana murmushi yace
"that's more like it, yanzu zan iya tafiya", sallama suka yiwa juna sannan Yusuf ya shiga cikin mota chauffeur yaja shi suka fita while sameera ita ta koma cikin gida.
18/01/2022, 4:31 pm - +234 816 572 4403 left
18/01/2022, 4:35 pm - +234 906 171 0791 left
18/01/2022, 7:58 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 30" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1151393408?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=G6qRTl7ArVFyKhgag2nV0YPb%2BPrMDSLQKMrLUu%2BOYTQC5a2RKbrHcwMIuuK3QgmopHDO3rB8wz69mPBfyCt285Mex3%2BrwqPgNmCNkQl6L3npBEIdXxkWYQNxBxp4RSwt






🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�


Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)


ABNAL


CHAPTER 30


THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃


Few weeks later


Its been almost two months yanzu da haseeba tayi tafiya, kuma Alhamdulillah ta gama course din data jeyi, sati mai zuwa zata dawo, muhseen can't even hide how excited he is right now.


In this past few weeks daya huce alot has happened cos ankai kudin Nadia dana sameera and nanda wata biyu za'ayi biki since all the parties involved are ready, Alhaji Nasir insisted on giving each couple an already furnished house that they will live in as their wedding gift, Abnal wasn't really comfortable in accepting it buh since Yusuf did not complain, he had no option than to accept the gift and thank him soo much.


Nadia is very business cos ga preparation na biki ga kuma clinic dinta da za'ayi launching dinsa in a month's time, the only thing delaying the opening is har yanzu basu gama employing din staffs ba, buh they're almost through, so suna gamawa za'ayi launching.


Ruqayya har yanzu na nan tana bibiyan rayuwar Abnal, ko jiya sai data addabi Abnal da kira, before Abnal was avoiding a meeting with her, thinking cewa maybe if she sees that bai bata audience ba she will get tired and let him be, he has even lost counts of how many numbers of hers dayayi blocking, but she gets new one all the time, so yanzu baida option than to meet with her and settle this once and for all, tura mata sako Abnal yayi cewa su hadu gobe, ya tura mata address din restaurant din dazasu hadu, da ruqayya taga sakonshi she couldn't believe it, tsalle ta ringayi tana kiran sunan yayarta, firdausi ce ta shigo dakin ruqayya da sauri tana cewa
"why are you screaming my name like that? Mai ya faru?"
"take a look at this" ruqayya tafada tana mika mata wayarta, firdausi na gama karanta message dinda Abnal ya turo sai tayi murmushi tace
"bana gaya miki cewa ki kwantar da hankalin kiba cewa Abnal bazai iya rabuwa dake baub, all these time dayake dizgeki kawai dan abun daya faru daku ne buh he loves you too much to let you go"
"ai yanzu nayarda da zancenki, what's the next step tunda yace yanason ganina gobe and wannan restaurant din a Abuja yake" ruqayya ta tambayi firdausi
"ai bamuga tazama ba, yanzu abunda zamuyi shine, we will have to travel down to Abuja, wajen kwana will not be a problem cos i have contacts there, buh before then dazunnan aka turo mun number fiancée dinshi, abun da zamuyi shine zamuyi mata forwarding din wannan sakon da Abnal ya turo mana, sannan muyi screenshort din sakon mu kuma tura mata ta whatsapp dan numbar Abnal ya futo sosai, taga cewa indeed Abnal ne ya tura miki sakon, sannan i will draft a message kamar haka
'by now nasan duk sakonnin dana tura miki sun iso gareki, if you're wondering who i am it's ruqayya his first and only love, you might be thinking cewa he wants to marry you, the only reason he is doing that is because of your money and the help your family has rendered for his own family, I'm sure you might be wondering how i came to know all these, well he tells me everything, and again if you're wondering why I'm telling you all these is because i wouldn't want you to get married to a man who doesn't love you, afterall ciwon ya'mace na ya'mace ne, cos to him you are and always will be the other woman, kar incikaki da surutu, if you don't believe me you can come to the restaurant address i forwarded to you tomorrow afternoon by 4pm and see for yourself, na barki lafiya'. Firdausi na gama rubuta wannan text din tayi saving cos they have to forward the message Abnal sent to ruqayya first, numbar Nadia firdausi ta copa daga wayarta zuwa na ruqayya sukayi forwarding din message din sannan sukayi mata magana ta WhatsApp tareda tura mata screen shot din message din that was showing Abnal's digits, and lastly sent her the drafted message, suna gamawa suka tafa suna dariya.


Nadia was on her way home because she wasn't feeling too good, migraine ya hanata sukuni, so Marwan asked her to go home and rest, tana bayan mota while Marwan's chauffeur was driving cos with the way she was feeling bazata iya tuki da kantaba, saiga sako nan ya shigo wayarta, daukan wayar tayi tareda bude message dinta, she couldn't believe what she saw, bata gama processing what was going on ba saiga whatsapp message shima ya shigo cos dama her data is mostly always on, bude message din tayi saiga screenshort nan with Abnal's digit dan ko a bacci taga numbar Abnal tasani, to crown the whole thing up saiga drafted message dinda firdausi tayi, she was practically shaking when she was reading the message, buh she wanted to confirm everything so sai tacewa chauffeur din ya juya zuwa office din Abnal.
Tana isa office dinshi, sai data daidaita kanta tukunnan cos right now she's still in denial cewa her Abnal can't send message of such, tana isa reception secretary dinshi namiji yace ta tsaya ta sanar dashi, 'no that won't be necessary, since you said no one is in his office i might as well just go in, i want to surprise him that's why' Nadia tafada mishi while forcing a smile, the secretary had no option than to allow her in, tunda yasan cewa she's his wife to be, Nadia na shiga cikin office dinshi Abnal ya tashi tsaye yana cewa
"what a pleasant surprise" yafada yana hugging dinta, zama sukayi a two seater dake office din suna fuskantar juna Nadia tace
"i was missing you so i decided to come see you" tafada while smiling, kura mata ido Abnal yayi, da Nadia ta lura da irin kallon dayake mata sai ta cigaba dacewa
"why that look? You don't believe me?"
"i never said so, buh you don't look too good, are you sure you're okay?" Abnal ya tambayeta looking all concerned yana shafa fuskarta
"the truth is banjin dadi i have a migrain, so uncle proposed that i go home and take a nap, its just the accumulated stress that I've been going through lately, so on my way home i decided to drop in and say a quick hello" Nadia explained
"that's thoughtful of you, buh hope kinsha magani?" Abnal ya kuma tambayarta
"yes nasha, And Alhamdulillah na fara jin sauki, what's left now is inyi wanka sannan inyi bacci" Nadia replied
"okay if that's the case kar in bata miki lokaci, it's better you get going kije ki huta" Abnal yafada mata tenderly
"okay i will, buh first bani wayarka let me use it and beep mine cos i cant find it in my bag" Nadia tafada tana duba jakarta, meanwhile she intentionally left her phone in the car, without any negative thoughts Abnal ya mika mata wayarshi dan shi ya riga ya manta cewa ya turawa wata ruqayya sa'ko, infact he doesn't usually remember her inba ta fara addabarshi da kiraba, Nadia na karbi wayar ta fara gwada layinta, ringing ya farayi amma clearly it wasn't with her, sai tace
"Amor please help me check the car ko na barshi a wajenne, while i continue to search my bag", da 'okay' Abnal ya amsata tareda tashi ya fita daga office dinshi, Nadia na ganin fitarshi tayi maza tashiga outbox dinshi, aikuwa saiga tsakon da Abnal ya turawa ruqayya nan na haduwarsu gobe, Nadia's heart broke into pieces when she saw it, she was hoping that ruqayya was lying about everything, Amma sai ga zahiri nan tana gani, homepage ta koma tareda ajiye wayar akan centre table din dake gabanta, sannan ta tashi tsaye. Shi kuma Abnal na fita saiga chauffeur din daya kawo Nadia nan shigowa da wayar Nadia a hannunshi, yayiwa Abnal bayanin cewa Nadia forgot it in the car and it's ringing, godiya Abnal yayi mishi sannan ya karbi Wayar tareda juyawa ya koma cikin office, lokacin daya shigo Already Nadia ita ta tashi tsaye, tana shirin fita daga office din cos she's feeling choked already by the office premises, right now she just wanna go home and think
"here you left it in the car" Abnal yafada yana mika mata wayar, karba Nadia tayi tana cewa
"thanks, buh i need to get going" tafada while trying to open the office door, rike mata hannu Abnal yayi ta tsaya sannan yace
"Angel are you sure you'll be fine?, cos you don't look like your usual self" Abnal ya kuma fada in a concerned tone
"don't worry i will be fine, all i need is a nap" Nadia tafada while releasing her hand from Abnal's hold, kura mata ido Abnal yayi cos he just have a gut feeling that akwai abun dake damunta that she's not telling him apart from the migraine she's complaining about, amma he doesn't want to come out as a pest so he just went with the flow and said
"okay then, i will just walk you to do car, buh please ki tabbatar cewa kin huta sosai, i will come check up on you when i close"
"no that won't be necessary, you know if you come i wont be able to rest properly, kawai zamuyi waya" Nadia na gama fadan haka ta fita daga office din without waiting to hear Abnal's response, ai Abnal na ganin haka yasan cewa definitely there's something wrong that she's not telling him, cos the Nadia he knows will never reject a visit from him, buh he doesn't want to over think anything, so sai kawai ya koma ya zauna with the intention cewa zuwa anjuma zai kirata and he will try and persuade her to tell him what's bothering her cos he will respect her decision by not visiting her later that day.


Nadia na isa gida dakinta straight ta zarce, on her way to her room ta kira sadiya dake kitchen da wata house help dinsu, sadiya na ganin fuskar Nadia tasan cewa all is not well, zama tayi kusada Nadia tana tambayarta what's wrong with her, Nadia couldn't even say anything tsabagen yanda zuciyarta ke tafarfasa, hawayen da take rikewa all this while tafarayi tana mikawa sadiya wayarta, messege din da ruqayya ta turo mata harda wattsapp message din duk ta nuna mata, sadiya found it hard to believe, sai tace
"please i want to beg you, don't believe any of these, clearly she just wants you to have doubts about the love Abnal has for you, which from the looks of things she's succeeding already..." katseta Nadia tayi ta hanyar cewa
"you know i thought the same at first when i saw all of these, but to confirm things for myself naje har office dinshi, and guess what? He was the one that indeed sent that message, i cant believe he has been two timing and deceiving me all these while" Nadia tafada while still in tears
"please don't say that, i just find it hard to believe that Abnal doesn't love you, even the way he looks at you alone as if you're the only girl in this world is something, why not talk to him about this, I'm sure he will have a tangible explanation to give" sadiya suggested
"so that he will continue to lie to me? No I'm not telling him anything yet, i will wait till tomorrow and see if at all they will meet or not" Nadia tafada
"you doing that will be nothing but a recipe for disaster, i believe you should have a discussion with him, cos you doing that simply means you don't trust him" sadiya adviced
"sadiya don't even try to convince me otherwise, abun dazanyi na gaya miki kenan, period!" Nadia tafada tana tashi tareda shiga bandaki.


Da daddare Abnal yayta kiran Nadia buh she wasn't picking, Nadia kuma na sane da kiran da yake mata, buh she's just not in the mood to talk to him cos she can't pretend to be happy with him now, and ta riga ta gayawa sadiya cewa incase ya kirata she should tell him that she has slept already due to maganin datasha, haka kuwa akayi cos da Nadia ta ki daga wayarta sai Abnal ya kira sadiya, abunda Nadia ta fada mata ta fada mishi, Abnal was worried buh he had no option than ya dau hakuri.


Washegari kafun Abnal yaje aiki gidansu Nadia ya fara zuwa cos he couldn't sleep one bit throughout the night, daya isa gidansu, Nadia was still in bed cos ta riga ta gayawa Marwan cewa she won't be coming to work that day, so Abnal na zuwa sadiya ta sanarda Nadia, ba dama tace she doesn't want to see him cos then Abnal will know that something is definitely wrong, so kawai sai tace sadiya ta kawoshi dakinta cos truly she's not feeling too good, dakinta sadiya ta kaishi, Abnal na ganinta yasan cewa something is absolutely wrong with her, Amma he didn't say anything about that instead sai ya jikinta ya tambayeta
"Alhamdulillah I'm feeling better" Nadia replied
"buh you don't look like it, infact you look worst than yesterday" Abnal yafada mata cikin damuwa
"kawai ciwon kai dinne har yanzu bai barniba, buh nasan zuwa anjuma i will be

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login