Showing 90001 words to 93000 words out of 127052 words

Chapter 31 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt

05 Dec 2024

4935

the lady you sent to Mr Johnson to spend a month with me" Sadiq yafada authoritatively, cos he has decided to have Jedderh to his fill and a month should be okay for him, cos he really needs to get his sanity back, Jedderh najin abunda Sadiq yafada ta bude duk idanuwanta waje finding it hard to believe what she just heard him say, Amma she decided to keep mute and hear anty maggy's response first,
"oh you mean Jedderh right?" anty maggy ta tambayeshi
"i don't know whatever her name is" Sadiq replied arrogantly, Jedderh was just staring at him
"that's her name sir, that shouldn't be a problem at all, buh it will cost you alot of money..." anty maggy tafara fada cos she really don't want to turn Sadiq's offer down after not being able to satisfy him for weeks, and again this is a very good business that will fetch her alot of money, katseta Sadiq yayi ta hanyar cewa
" that shouldn't be a problem, get your lawyers to meet mine and they both can settle things out, you just name your price" Sadiq yafada
"okay sir, in that case she's all yours for the next one month" anty maggy tafada excitedly kafun Sadiq ya katse kiran yana bawa Jedderh kallon 'you're all mine now'.
Jedderh couldn't believe cewa anty maggy just accepted Sadiq's demand just like that without asking her first, sai yanzu ta kuma sanin cewa batada gata, but God knows she's not spending a month with this egoistic bastard, tana gama wannan tunanin wayarta yafara ringing, tana dauka taga cewa anty maggy ce, dagawa tayi bayan sun gaisa anty maggy tayi mata bayanin proposal din Sadiq, there and then Jedderh tayi rejecting dinshi, sai anty maggy tace
"you don't get to reject a client, don't you want more money? If you don't need or want money, well i do, so you better make use of this opportunity that you have and secure your future, remember you're indebted and binded to the agency for the next five years, if you really do not want to stay with him for a month, then pay me the exact amount he's paying for your services"
"anty maggy you of all people knows that i don't have the money to pay you..." Jedderh tafada pleadinly
"in that case, you'll stay with him for a month and certisfy him in every possible way you can and i don't want any complaints from him about you, so you better behave yourself and be on your best behavior, good luck to you" anty maggy na gama fadan haka ta katse kiran. Jedderh was left dumbfounded, juyowa tayi ta fuskanceshi tace
"you this Sadistic bastard, you think you can buy me with your money, well I'm not for sell! So you better call anty maggy back and tell her that you're no longer interested in me, else you won't like what i have up my sleeve for you" Jedderh tafada mishi angrily thinking that her rude behavior might change Sadiq's mind, takawa zuwa gabanta Sadiq yayi while staring down at her yafara cewa
"you're nobody to tell me what to do or not to do, you're just a mere cheap whore that's needed to be taught a lesson cos you're rude, and don't think that this one month you're about to spend with me is gonna be an enjoyable one, no, far from it, it's gonna be hell on earth cos I'm gonna be having you my way, anyhow i want it you have no choice than to give it to me, you know why? Cos you're for sale and I've paid for a month out of your miserable life, so the earlier you shut that latrine you call a mouth the better for you", Sadiq na gama fadan haka sai ya juya yafita daga dakin tareda kulle Jedderh aciki.




SO ARE YOU STILL IN DOUBT EITHER IT WILL BE INTERESTING OR NOT?
BE A LEGAL READER BY PAYING INTO THIS ACCOUNT NUMBER 2141821179, UBA BILKIS QAZEEM AND SEND A SCREEN SHOT OF YOUR PAYMENT INTO THIS NUMBER 09013851300, THEN I WILL ADD YOU TO MY PAID GROUP.


*_*


Da yamma when muhseen came back from work he was surprised at the state he meet Abnal, cos he was expecting cewa zuwa yanzu yaci ace ya sasanta da Nadia cos Abnal told him jiya cewa zaije gidansu in other to iron things out with her, so baisan lokacin da Abnal ya dawo jiya ba and yau da safe he left home pretty early so basu samu daman haduwa da Abnal tun jiya da daddare ba sai yanzu, zama yayi kusada Abnal yana tambayarshi cewa mai yafaru, bayanin haduwarsu ta jiya da tayau Abnal ya gaya mishi, muhseen couldn't believe it cewa Nadia ce ta wulakanta Abnal haka, sai yace
"I'm speechless right now bruh, i don't even know what to say, i would have suggested cewa maybe she's just playing hard to get ne, buh the insults and humiliation.. No that's uncalled for, why not let me talk to her maybe she might reason with me"
"haba bruh bayan duk wannan cin mutuncin data mun? Na hakura gaskiya!" Abnal yafada gwanin bantausayi
"even me i would've suggested cewa ka hakura da ita, buh it's as clear as daylight cewa you're blindly in love with her, and considering your heart issues, banson kasamu matsala" muhseen yafada
"i will be lying and deceiving myself innace I'm no longer in love with her, i know for a fact that for me to stop loving her will be close to impossible, if she comes to me by herself and apologize i will definitely accept her back, Amma ace nice zan kuma zuwa gareta ko intura wani ko wata to plead on my behalf is what i will not do, akan inyi haka i prefer to suffer, koda kuwa sonta zai zama ajalina, na yarda" Abnal yafada
"stop talking like that, babu abun dazai sameka sai Alheri in Allah ya yarda, so no more wedding yanzu?" muhseen ya karasa maganarshi da tambaya
"i guess so, for now i will take a week off from work dan inyi jinyar Heartbreak dina for the second time, cos clearly i can't work in this state of mind that I'm in now, after that I'm gathering my life back and focusing on my agency, nida soyayya not anytime soon" Abnal yafada trying to cheer himself up, cigaba da zama dashi muhseen yayi suna dan taba hira.
Da daddare bayan Sallar Isha Alhaji Habib ya aika sameera cewa taje ta kira mishi Muhseen da Abnal daga bangaren su, while shida Mami da Yusuf suna zaune a lounge area. Tare da Sameera su Abnal da muhseen suka dawo, bayan sun gaida Alhaji Habib da Mami, Alhaji Habib ya nuna musu wajen zama sannan ya fuskanci Abnal yace
"Mami ta gayamun cewa baka jin dadi, how are you feeling now?"
"Alhamdulillah, I'm better now sir" Abnal replied
"Ma Shaa Allah, Allah ya kara sauki, Alhaji Nasir ya kirani yau zuwa office dinshi yayi mun bayani cewa auren ka da Nadia bazai yuba kuma, cewa you both said you're no longer interested in the relationship, why is that?" Alhaji Habib ya karasa maganarshi da tambayar, Abnal wasn't expecting such question at all, he was surprised cewa har Nadia ta fadawa dad dinta, what baffled him the most was the fact that she said they both agreed to end the relationship, well if she truly doesn't want him anymore, who is he to force her? So he will just go with the flow and close chapter din Nadia once and for all, right now he just wanna focus on his career, baison jin zancen Nadia kuma cos it will only make him to be sad, which is not good for his heart, dan har yanzu his breathing bai dawo normal ba, the pain he usually feels duk lokacin dayake cikin damuwa is the only thing da bayaji yanzu, and reason being because of the medication his on now, numfasawa yayi sannan yace
"yes dad, we realized we're not compatible, so instead of going into marriage muzo muna samun matsala, it's better to call it quit, maganin kar ayi shine kar afara" Abnal replied respectfully
"when did you both end the relationship da baka gayawa kowa ba? Kodai ya fada miki ne?" Alhaji Habib ya karasa tambayarshi yana kallon Mami
"ni bai gayamun komai ba, inba yanzu da kake gaya mana ba, bansani ba" Mami replied
"ban gayawa kowa ba apart from muhseen, shima yau nafada mishi, dama dawowarka nake jira kafun infada muku" Abnal yafada
"ikon Allah! Toh mai ya faru ne wai?" Mami ta fada tana kallon Abnal
"Mami, Dad nasan bakuji dadin maganar nanba, Amma i want to plead to you both cewa dan Allah ba dan mun isaba, you both should respect our decision, Allah ya hada kowa da rabonsa" Abnal yafada yana kallon Mami da Alhaji Habib while trying all his best to hold his tears cos he was already teary, tausayin shine ya tsargawa Alhaji Habib cos it's clear cewa baiso rabuwanshi da Nadia ba, kawai he's just going with the flow ne
"don't worry son, if alhaji Nasir supports his daughter, i see no reason why i won't support you " Alhaji Habib yafadawa Abnal in a gentle manner
"thanks Dad, i really appreciate your understanding and support" Abnal replied
"you have nothing to thank me for son, zaka iya tashi ka tafi, Allah yayi muku Albarka" Alhaji Habib ya kuma fada, da 'Ameen' Abnal ya amsa kafun shi da muhseen sukayi musu sai da safe sannan suka koma bangarensu. Bayan fitarsu,
Yusuf shima yayi musu sai da safe dan zai koma gidanshi, rakashi zuwa waje sameera tayi. Fuskantar Alhaji Habib Mami tayi tana cewa
"anya Alhaji haka zamu bar yaran suyi abun dasu kaga dama?"
"toh ya kikeso ayi ne wai? Bakiga cewa shi Alhaji Nasir ya goyi bayan Nadia baneba ba? Dan Allah kibar maganar, bana son kuma ki takurawa Abnal dan kin riga kinsan condition dinshi, inkin lura dazun dayake magana he was just holding himself ne, from the look of things Nadia ce tace ta fasa, yanzun abun da nakeso dake shine kisa ido sosai akanshi ki tabbatar yana shan magungunanshi, bana son wani abun ya sameshi, in yana bukatar a kuma turashi wajene, sai in turashi" Alhaji Habib yafada
"toh naji, in Allah ya yarda zan kiyaye, nagode sosai da kulawa" Mami tafada tana rike hannun Alhaji Habib, murmushi Alhaji Habib yayi yana jan hancinta yace
"bana gaya miki cewa tsakanina dake babu Godiya ba, for breaking the rule zaki biya amma a daki zaki biya", murmushin jin kunya Mami tayi sannan tace
"kai Alhaji kai dai ka fiya son sani jin kunya", hira suka cigaba dayi, daga baya suka koma daki dan biyan bashi😂.


Washegari around 9am Mami ce zaune a dakinta rike da waya tana kiran anty faty, dagawa anty faty tayi, bayan sun gama gaisawa Mami take cewa
"kinji maganar da waennan yaran suka bullo dashi cewa sun fasa auren?"
"aikam naji, ba Abnal bane ba yace ya fasa, yarkice tace tafasa, dalilin dayasa ban kira kiba dan mu tattauna akan maganar shine, ranar da Nadia ta dawo gida tana kuka cewa Abnal has been cheating on her... , waya mutu waya tashi, da tadai gamayiwa uban bayaninta sai cewa tayi ita gaskiya tafasa auren, uban Shima yahau kan maganarta ya zauna, bai kira Abnal yaji ta bakin shiba, a cewarshi Nadia bazata yi mishi karya ba, toh saukowar dazaiyi daga dakin Nadia, gargadina yazo yayi cewa shi bayason in takura mata, infact kar ince wani abun, imagine fa! Yar da nina haifa akemun irin wannan gargadin akanta! Aikam ni kuma nayi alkawari cewa uffan bazan ceba indai akan Nadia ce, duk yanda uban yakesonyi da ita, sai yayi, kinji dalilin dayasa ban kira kiba" anty faty explained
"ikon Allah, jiya babansu shi yake gaya mana, Amma ai nasan haka nan Nadia baza tace tafasa auren ba, definitely akwai abun daya faru" Mami tafada
"eh toh, nadai san cewa yanada alaka da ruqayya, Amma bansan cikakken labarin ba"
"wacca ruqayyar?" Mami asked in a surprise manner
"ruqayyar dai da kikasani, ex dinshi" anty faty replied
"ikon Rabbi! Shiyasa yaronnan yaki ya gaya mana abun daya faru, Amma ba komai ai, kanshi yayiwa" Mami ta karasa maganarta in a bit upset tone
"a'a, kuji ta bakinshi kafun ku yanke hukunci, in Allah yace su zasu auri juna, babu wanda ya isa ya hana, matar mutum kabarinshi ai" anty faty tafada
"hakane kuma, Allah jishe mu Alheri, toh yanzu tunda su Nadia sun fasa, sai mucigaba dana su sameera ko?" Mami ta tambayeta
"A mana, bara zuwa jibi ko gata zanzo dan mu tattauna sosai" anty faty tafada
"toh shikenan, sai kinzo" da haka Mami ta katse kiran.
Mami na katse kiran tayi dialing din number laila, ringing biyu laila ta daga, bayan sun gama gaisawa Mami take tambayarta inda take, gida ko restaurant, amsa mata laila tayi da tana gida, sai Mami tace toh yayi kyau, dan dama wani maganar takeson ta gaya mata, nan Mami ta fada mata komai da ita tasani pertaining to maganar bikinsu Nadia da Abnal da aka fasa, har izuwa tattaunawar da Mami tayi da anty faty dazu, laila was speechless data gama jin komai, sai tace
"anya Mami Abnal da ruqayya suna tare kuwa? I just find It hard to believe gaskiya"
"atoh nima nayi mamaki da anty faty ta gayamun, Amma inna tuna irin son da Abnal yayiwa ruqayya sai inga cewa maybe zai iya yuwa" Mami tafada
"kin tambayeshi kinji ta bakinshi?" laila ta kuma tambayar Mami
"nida uban mun tambayeshi jiya da daddare amma yaki yace mana komai, kawai abun daya fada shine su biyu basu dace da juna ba, shiyasa suka fasa auren" Mami ta amsata
"ikon Allah!, toh da alamar tambaya, abun dazanyi yanzu shine, zan kira Nadia nasan ita zata gaya mun komai, tunda shi d'an naki zurfin cikin tsiya ne gareshi" laila tafada
"toh hakanma yayi, banson takura mishi ne dan uban ya rokan jiya cewa kar in sake ince zan takura mishi da tambaya"
"karki damu Mami duk yanda mukayi da Nadia zan sanar dake, nasan Nadia baza tayimun karya ba" laila ta kuma jaddadawa Mami
"toh shikenan zan tsumayi kiranki" Mami tafada, da haka suka katse kiran.
Laila na gama magana da Mami ta kira Nadia, lokacin Nadia ita tana ward round itada Marwan da some other few doctors, excusing din kanta Nadia tayi taje ta daga wayar, tana dagawa bayan sun gaisa, Nadia take cewa
"ai bai kamata in daga wannan kiran naki ba, dan kin manta dani, bakya ji dani kamar da" Nadia tafada tana shagwabe fuska as if tana gabanta
"ni na isa na manta da one and only special lil sis dina? Ai ban isa ba, kawai abubuwanne sai a hankali, Amma toh kiyi hakuri, ya kike da aiki?" laila ta karasa maganarta da tambayar
"ai kin isa har kinyi yawa, kuma kinsan bazan iyayin fushi dake ba, aiki na nan lafiya lau, ya twins dina?"
"Ma Shaa Allah, twins dinki suna nan lafiya lau, sai rigima, kar in bata miki lokaci da surutu dan nasan cewa kina asabiti yanzu, so nake in ganki, bansaniba ko you'll be able to make it today ba?" laila ta tambayeta
"well bamuda any special aiki yau, our schedule is not that tight today, so maybe in uncle zai dawo gida sai in bishi mu taho tare" Nadia replied
"okay, da kin kyauta kuwa, mai kikeso in ajiye miki?" laila ta tambayeta cikin raha
"dambun shinkafa nake so" Nadia replied while smiling
"consider it done, bara nabarki haka nan dan nasan cewa ward round kuke yanxu" laila tafada itama tana murmushi
"aikam dai, bara na tafi kafun mijinki ya turo a kirani" Nadia tafada, sallama sukayiwa juna, Nadia taje tayi joining dinsu, tana zuwa Marwan ya kalleta ya tambayeta inda taje, matsa kusa dashi Nadia tayi tace
"anty laila ce takeson ganina, na fada mata cewa inzaka koma gida sai mu tafi tare" Nadia tafada mishi a hankali dan kar sauran mutanen dake wajen suji abun datace, da 'okay' kawai Marwan ya amsata, sannan suka cigaba da ward round dinsu.


Around 5pm Marwan da Nadia ce zaune a bayan mota Nadia na bashi labarin abun daya faru tsakaninta da Abnal, data gama bashi labarin, sai Marwan yace
"buh chuchu i think you should've talk to him first before jumping into conclusions, you know how you women can be cunny, kikasan ko set up ce daga ruqayya din?"
"set up fa kace uncle, babu wani set up, i saw the message he sent to her na haduwarsu da ido na awayarshi, and that's not the first time, na taba ganin chat dinta dashi na wattsapp, when i asked him about it he gave me some cock and bull story which i believed him at that time, buh not anymore uncle I'm done, na yafeshi, yaje ya karata da ita" Nadia explained
"okay if you say so, buh i would insist you talk to him and listen to his own side of the story" Marwan ya kuma fada
"uncle please don't insist, you know I've never disobeyed you before, buh this time around i would really love and appreciate it if you support this my decision" Nadia tafada
"okay, i will respect your decision and won't say a word about it again" Marwan yafada mata reassuringly
"thanks uncle" Nadia tafada while side hugging him.
Da suka isa gida, bayan sunci abunci, Nadia da laila suka dawo dakin laila, while Marwan shi kuma yana lounge area da yaranshi suna wasa. Bayan sun zauna akan gado laila take tambayar Nadia abun daya faru tsakaninta da Abnal, nan Nadia ta kumayi mata bayani tun daga wattsapp chat dinshi da ruqayya data gani har izuwa meeting dinsu a restaurant, da Nadia ta gama yiwa laila bayanin komai, laila couldn't believe it, buh Nadia sound soo convincing and laila knows that Nadia will never just sit and form all this, Nadia ta lurada irin disbelieving look dake kwance a fuskar laila sai tace
"anty it's soo unbelievable to you right? Buh unfortunately it's the truth, nima da gayamun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login