Showing 3001 words to 6000 words out of 127052 words

Chapter 2 - Abnal Part 1 Complete Hausa Novel by Bilkisu Qazeem .txt

05 Dec 2024

4942

apart from her dad and uncle is one of their help which goes by the name sadiya, tun lokacin da Sadiya tafara aiki a gidansu Nadia, suka kulla kawance, though Sadiya ta girmi Nadia cos ita she's 25 years of age and single.
Marwan is single at 43, cos yayarshi Fatimah is 48 years old, his parents and elder sister sunyi mishi maganar aure har sun gaji sai kawai suka zuba mishi ido, anytime din dasukayi mishi maganar aure his response is always 'when the time is right, he will surely get married', and iyayen shi though they're old but boko yasa their lifestyle is that of 21st century parents, they don't believe in using force on their children for anything, they accord them a certain level of respect, Marwan like i said before has a hospital in Abuja, he has done different courses apart from his Bsc, Masters and Phd, So he's very good at what he does, shiyasa har overseas zuwa yake ya tayasu aiki whenever the need arises, so zamu iya cewa shidin kwararran consultant ne a bangaren zuciya.


Back to the story


Tare suka isa Abuja, suna zuwa straight ICU aka zarce da Abnal, all the necessary test and x-ray aka yimishi and true to what Marwan said earlier, Abnal needs to undergo surgery cos he already had a heart issue yazo yasa damuwa a ranshi kuma, but aikin da za'ayi mishi is scheduled for the next day, so all the necessary medication suka fara bashi against the next day, sai da doctor Marwan ya tabbatar cewa everything is in order sannan yazo yasamu laila a reception cos babu daman ta zauna da Abnal a ICU, sai yace
"everything is set against tomorrow and your brother is already on certain medications, yanzu the only remaining thing for you to do is take a shower, eat and rest"
"doctor i really appreciate all you've done for us so far, but i prefer to stay here with my brother, I'm not even hungry" laila tafada mishi while looking at him, murmushi Doctor Marwan yayi sannan yace
"i totally understand that you're still worried about your brother, but i assure you that he's in good hands, so there's absolutely nothing to loose sleep over.. " yafada mata calmly, sannan ya cigaba dacewa
".. but if you insist on staying, i can arrange a room for you since babu daman ki zauna dashi for now" da sauri laila ta girgiza mishi kai alamar abun da takeson kenan, sai ya kira one of their Nurses ya fada mata taje ta gayawa one of their janitors su gyara daya daga cikin jerin da'kunan that are meant for visitors (cos the hospital is a very big one), yana gama fadama Nurse din sai ya kuma fuskantar laila yana cigaba da cewa
"after i settle you in, akwai inda zanje but i should be back in the next one hour or thereabout, hope you will be okay on your own for that period?" ya tambayeta looking all smitten by her, murmushin dole laila ta kirkiro sannan tace
"ai you're free todo whatever sir, i don't really have a say whatsoever" cos ita aganinta Marwan is after her body ne kawai, she doesn't believe cewa he can have any serious intentions towards her, waenda basu kaishi kyau ko dukiya ma are looking down on her balle shi that from the look of things, everything is working out well for him, Marwan bai kara ce mata komai ba cos he noticed that she's a little bit sensitive right now, and shi a tunaninshi it's because of her brother's illness, so he decided to let her be for now, har sai lokacin da k'aninta zai samu lafiya, maybe then she will be more open and bubbly.
After Marwan ya tabbatar cewa she has settled in the room dayake kamar gidan self contain, cos this room is not comparable to the slum that they live in, fita yayi, yana fita laila ta zauna akan gadon that is so soft and tender, Wayarta ta ciro daga yar jakar dasuka je asabiti dashi, irin small Nokia phones da aka kira da 'rakani bandaki' shi take anfani da, wannan dake hannunta ma daga gani wayar taga rayuwa dan baida back cover kuma, da rubber band aka rike battery din wayar zuwa phone din, number din kanwarta Sameera tafara gwadawa, tana fara ringing aka daga kamar da can jiran kiran akeyi, muryar Mami ce tayi mata Sallama, amsa Sallamar Laila tayi, sannan Mami ta tambayeta cewa dafatan dai sun isa Abuja, amsata laila tayi da 'A' harma sun isa asabitin, nan dai Laila tayi mata bayanin komai, cewa gobe in Allah ya yarda za'ayi mishi aiki, adduan Allah ya bada sa'a, yasa ayi mishi aikin ba tareda wani matsala ba Mami tayi, sannan Laila ta kaste kiran dan batada wadataccen airtime dazata ce su tsaya suyi hira.


Marwan na barin hospital din, direct gidan yayarshi Fatima ya zarce, yana zuwa securities suka bude mishi gate dan dama sun riga sun sanshi so bai bukatar any interrogation, bayan yaje ya ajiye motar shi a parking lot, directly lounge arean gidan ya nufa, innace zan fada muku haduwar gidan, i might spend a whole day bangama ba, just imagine how a billionaire's house will look like, yana isa lounge area dake kasa cos the house is a two story building, Nadia ya tarar zaune tana game din candy crush a wayarta, she was putting on a white and black high waist skirt da white top sai gashin kanta datayi parking da black hair band in a pony tail style, babu wani kwalliya a fuskarta, apart from powder da chaplet da tasa a baki, in a nutshell Nadia is a cute lady, Marwan na shiga lounge area din Nadia ta dago da kanta daga game din da takeyi, tana ganin wanda ya shigo sai ta hade fuskarta tana cewa
"good evening uncle" tana gama fadan haka ta tashi ta haura sama, Marwan tsayuwa yayi yabita da kallon mamaki, cos shi bai san laifin daya yimata ba da take fushi dashi, yana kokarin fito da wayar shi kenan dan ya kira yayarshi cewa he's around, saiga anty Faty nan saukowa, gaisawa sukayi sannan Marwan yace
"what's wrong with chuchu? (haka yake kiran Nadia), dana shigo the way she greeted me shows she's angry with me, ni kuma bansan laifi naba" murmushi anty Faty tayi sannan tace
"what's today's date?" tsaya tunanin date din Marwan yayi, yana tunawa sai yace
"oh jeez!!! It totally excaped my mind that today is her birthday, kuma na tuna da safe nace zan kira ta, but abubuwan da suka faru daga baya ne yasa na manta, inna gama dake zanje in bada hakuri" Marwan ya fada, tabe baki anty Faty tayi sannan tace
"kunfi kusa, oya gist me what you came to tell me, cos daga gani i know you have something to say" murmushi Marwan yayi sannan yace
"you know me too well, sisto I've finally found my missing rib, you need to see this lady, asin like she's all I've ever wanted and more, i never believed in love at first sight, sai gashi yau ya faru dani, cos that's the only explanation i can give to what I'm feeling right now" kallon mamaki anty Faty tayi mishi sannan tace
"Alhamdulillah, godiya ya tabbata ga Allah, finally you found a woman that you're in love with, tell me more about this lady" dariya Marwan yayi sannan yafara bawa anty Faty labarin duk abun daya faru yau, yana cigaba dacewa
"..... but she has this aura of sadness in her, though i don't know why, even to smile is an issue for her, and daga gani they're from a poor background" Marwan ya karasa fada yana kallon anty faty, numfasawa anty Faty tayi sannan tace
"lil bro mutane da yawa fa suna cikin damuwa ba kadan ba, i just hopmukee and pray that karshen wahalar tane yazo, and about them being poor, ai kudi da talauci duk jarabawane daga Allah, Amma mutane da yawa basu sani ba, expecially mu masu ku'di, atimes we think it's by our power or work mukeda kudin da dashi, not knowing that it's just out of Almighty Allah's bounty that he decided to bless us, so kawai ka bita a hankali, I'm sure as time goes by, zata saki jiki da kai, Allah ya baku sa'a a aikin da za'ayiwa kaninta gobe" da Ameen Marwan ya amsata tareda yimata godiya, sai ya kuma fada mata cewa yana bukatar riguna da undies da turare, sai kuma abunci dan bata taho da komai ba, one of the helps anty faty ta kira ta gaya mata cewa, ta hadowa Marwan abunci da lemo a warmer, sai kuma taje dakinta akan gado, zataga waensu shopping bags data ajiye anan ta taho mishi dasu, Marwan ya zabi wacca zaiyi mata acikin kayan, da toh ta Amsata tajuya zuwa samofa. Tashi Marwan yayi yana cewa
"bara inje mu shirya da sweetheart dina, cos she's part of the team daza suyiwa yaron aiki gobe in Allah ya yarda" yafada yana haurawa sama, dariya anty faty tayi without saying anything. Kwankwasa kofar dakin Nadia Marwan yayi, 'come in' aka fada ta ciki, Marwan na shiga cikin dakin yaje ya dauketa daga kan gadonta bridal style yana jujjuyawa da ita, yana cewa 'happy Bday my chuchu' kokarin sauka daga hannun Marwan Nadia take sonyi amma ta kasa, sai cewa take
"uncle let me down" tana fada while smiling, saukar da ita Marwan yayi tareda kara bata hakuri for not wishing her earlier, Amma kar ta damu he will make it up to her, sai da Marwan ya tabbatar da cewa she's no longer upset with him sannan yazo yayi mata maganar aikin da yake dashi gobe da safe in Allah ya yarda, and she's going to be part of the team da zai taya shi aikin, amsa mishi da toh Nadia tayi, sannan tace Amma yayi branching gobe in zai tafi ya dauketa sai suje tare, 'that won't be a problem' Marwan ya amsata. Tare suka sauko kasa, zuwa lokacin duk abun daya bukata was already set, wajen kayan sawan yaje yana daddaga su dan yaga which one is going to be her size, tsaya kallon shi Nadia da Anty Faty sukayi har yagama daukan waenda yake bukata, sai anty Faty tace
"toh kai dinma ka tsaya kaci abunci mana, the dining is already set"
"no i can't cos am late already, hour daya da rabi nace tabani zan dawo, yanzu nariga na cinye time din, and besides I'm not even hungry" Marwan yafada yana kokarin kwashe kayan, sai Nadia tace
"wai who has all these things?" ta tambaya tana kallon uncle dinta
"it's for your Aunty to-be" Marwan ya amsata yana fitowa daga lounge area din gidan zuwa parking lot, biyo shi Nadia tayi tana cewa ita bata gane amsar shiba, tsayawa yayi dan yabawa security din dayazo karban kayan daga hannun shi zuwa motar shi yayi, sai yace
"don't worry i will explain everything to you whenever i have the time, or better still ask your Mum she will explain things to you, dan nariga nayi latti yanzu" yana gama fadan haka yayi mata peck a goshi tareda shiga cikin motarshi yabar gidan.


A asabiti, Laila dataji sanyi AC batasan lokacin da bacci ya dauketa ba, tana cikin bacci taji kamar ana dan taba ta firgigit ta tashi zaune tareda matsa baya, tana bashi suspicious look, murmushi Marwan yayi sannan yace
"calm down, i meant well, when i came back i knocked on the door severally but there was no response, so i decided to come in and see for myself, dana shigo kuma i met you sleeping, and nasan bakici abunci ba, that's why i decided to wake you up dan kici abunci, and i brought some clothes and some essential things that you would be needing, so zaki iya shiga bayi kiyi wanka sai ki chanza kayanki sannan kici abunci, ni zan tafi gida yanzu and i won't be coming back till tomorrow morning, i need to rest well against tomorrow, but if you need anything please don't hesitate to ask the Nurses in the Nurse stations " godiya Laila tayi mishi sosai, sai tsaya kallonta kawai yake, dan from all indications this lady have been through alot, dayaga cewa tausayin ta zaiyi mishi illa sai kawai yasa kai ya fita daga dakin, yana fita laila taja basket din abunci zuwa gareta dan kamshin abunci ya cika mata hanci dayawa, tana bude warmer din taci karo da lafiyayyan jallof rice with peppered chicken, ai laila bata san lokacin data fara cin abuncin ba, tana cikin ci sai tunanin Mami da Sameera ya fado mata arai, Allah kadai yasan ko su sunada abun daza suci yau, sai taga abuncin ma duk ya fita daga ranta, rufe warmer din tayi tareda ajiye shi,ruwa ta dauko tasha, sai tafara bude dan akwatin din da'aka kawo mata, tana gama budewa, different arabian gowns, hijab da lingerie ne acikin sa, sai bangaren su mai na shafawa, sabulun wanka, perfume, comb etc ne acikin box din, rufe komai tayi tana tunanin anya dis guy is sure cewa babu abun dayake so in return for all of his kindness kuwa, cos she's not used to someone being kind to her without them having an ulterior motive, tana cikin tunani aka kwankwasa kofar dakin, izinin shigowa ta bayar, saiga wata nurse nan ta shigo tareda cewa, doctor Marwan ne yace tazo incase she needs help for anything, girgiza kai Laila tayi tana cewa
"i don't really need anything, apart from knowing where the qibla is" nuna mata nurse din tayi tareda mika"Â mata da prayer mat from closet din dake cikin dakin, sannan Nurse din tace
"come let me show you how to use the taps in the toilet" tashi Laila tayi ta bita bandakin, nuna mata yanda zatayi anfani da kuma bude taps din Nurse tayi, sai da Nurse din ta tabbatar da cewa Laila is good kafun tabar dakin, cos ba karamin warning doctor Marwan ya bata ba, he can be nice and all, but if you mess up with him, you won't like the other side of him one bit.
06/12/2021, 6:19 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: You deleted this message
06/12/2021, 6:20 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: You deleted this message
06/12/2021, 4:23 pm - +234 703 822 9573 joined using this group's invite link
06/12/2021, 6:17 pm - +234 901 753 2782 left
06/12/2021, 10:06 pm - +234 907 504 2609 was added
06/12/2021, 10:06 pm - T10 Collection left
07/12/2021, 5:31 pm - +234 706 611 7275 joined using this group's invite link
08/12/2021, 6:12 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 3" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1094643787?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=FvOMJBiXKbYvDGAC%2BCws6y77kCYY1fUEqu9JoaCSuybB%2B5mpQT65clrkfxTctVmIfUrbOGhvQCyMr3hSl%2BDkdzsncGPZYjv96630XiI5zWMlWHnL8ZBWRek60cIh0l7h




🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵�


Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)


ABNAL


CHAPTER 3


THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃💃💃


If at all I'm entertaining in any way or form to you, please do follow me on my Instagram handle 👇�
Ihttps://www.instagram.com/meedahs_couture/, and as you do so may Almighty Allah answer all your hidden and open prayers �, Ameen.
And please share the book to other groups da kuke ciki.




Washegari around 8am doctor Marwan ya isa gidansu Nadia, yana zuwa ya kirata cewa tafito, already dama Nadia ta gama shiryawa cikin palazo trouser blue - black in colour, sai black long sleeve top, da dan mayafinta data yafa Shima blue - black, sai flat shoe baki da dan jakarta shima baki, she looked adorable, dakin anty Faty taje tayi mata sallama, adduan samun nasara tayi mata. Nadia na shiga cikin motar Doctor Marwan, gaisawa sukayi sai Nadia tace
"uncle, Mom jisted me everything about this our new Aunty to-be, I'm soo happy for you uncle" murmushi Marwan yayi sannan yace
"hold your horses sweetheart, remember that i haven't asked her out yet, so for now we aren't sure of anything" Marwan ya fada mata
"let's be optimistic uncle, i have a hunch that she's gonna say yes if you ask her out eventually, you're a very hot guy" Nadia tafada tana dariya
"i sure hope that everything turns out well, i hope you're ready for today, cos it's gonna be a long day for us" Marwan ya tambayeta
"I'm more than ready" Nadia ta amsa shi, haka suka cigaba da hira har suka isa hospital. Dama kafun doctor Marwan ya iso asabiti ya Riga ya bada umarnin cewa kafun shi ya karaso, all the doctors and Nurses that are going to participate in the operation should make sure that they're all set and the theater too, infact they should transfer Abnal from the ICU to theater so that yana zuwa kawai sai su fara mishi aiki without any waste of time, so yana shiga cikin asabiti directly office dinsa yaje while ita Nadia changing room taje ta changa kayan ta zuwa normal blue uniform da doctors ke sawa in zasu shiga theater, shi kuma doctor Marwan yana gama changa kayan shi dakin da Laila take ya zarce straight, da form dake hannun shi daza tayi signing kafun su fara mishi aiki, yana zuwa ya kwankwasa kofa, laila na bude kofar, doctor Marwan ya kura mata ido cos he couldn't believe cewa the same lady din daya bari jiya ce wannan, the gown she's putting on now has totally changed her, she can easily pass as a very rich and sophisticated lady, laila ta gaishe shi sau uku yanzu amma from all indications Marwan bai jitaba, sai kawai ta tsaya cewa ya gama kallon shi tukunnan, saida Marwan ya kalleta to his satisfaction sannan yace
"wow, you look.... I don't even know what to say" yafada while staring at her speechless
"thanks, i will take whatever you intend to say as a compliment" laila tafada, gaisawa sukayi sannan doctor Marwan yace
"we're about to commence the operation now, but i need you to sign this for me" yafada yana mika mata form din da pen, laila batayi yunkurin karba ba instead sai tace
"what's that for?" laila ta tambayeshi
"your consent" Marwan ya amsata a takaice
"but i already gave you my consent, if not we wouldn't be here in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login