Showing 18001 words to 21000 words out of 64206 words
Chapter 7 - HARAMTACCIYAR SOYYAYA Compelet Book by Nafisa Sani Hussein.txt
yamai Aure kila zasu rabu
*Yusuf yabarota*koda yaganshi yasan kwanan zancen amma yamatse yace mai ya akayine Dude naganka da safiyar nan ?
Cikin rudu yace kaji me Auncle yace waifa in Auri Humaida wannan yarinyar yazatayi dani? bangane yazatayi dakaiba? Batada Abinda zai burgeni Ajikin macen da nakeso
Gabadaya bata cikin tsarin matar da nakeson Aura cikin mamaki Yusuf yace to kai meya hana tunfarko ka bude ido kazäba duk matan dake cikin Abujar nan ba wacce tayi maka?
Ai ba dole saika Aureta ba kawai ka bude ido kazabo matar Aure kafita hanyar wannan *HARAMTACCIYAR SOYAYYAR* daka jefa kanka ciki.
Cikin mutuwar jiki yace bazaka ganeba Dude na rasa ta yanda zanyi incireta Azuciyata how? Inason Safeena fiye da kaina Yusuf,
Yace naji what Abaut Menal itama kasani fa tana sonka duk dabata fadaba yanayinta kawai yanuna itafa? Mtsww yayi tsaki wanʼnan jaririyar
Sokakeyi inkashe musu yařinya? So ita Safeenar ce kadai kenan zata iya dakai Sageer ba araina mace duk kankantar ta tana iya daukar nauyin mijinta,
Bazaka taba fahimta taba Yusuf duk wata mace kallon da nakema irinshi nakema sauran mata banga macen da tataba burgeni ba sai safeena i love Safeena oñly
Hmm Yayi Ajiyar zuciya don Abin yafi karfinshi sai shiru har suka rabu bawata mafita da yasamu awurin Yusuf
Karfe goma na ranar da yake Asabar ne ba aiki duk suna gida har yaran Alhajima yana hutawa Adakinshi dàga Aunty Nena Sai Safeena da Menal Afalon yaran na leson
Humaida tashigo cikin yanga tareda sallama tana wani karkada jiki gajikin sai Ahankali ba Abinda yake motsi irin wanda ke haukata oga Sageer
Tana karasowa tasamu gefen Aunty tareda gaisheta Aunty ta amsa cikin sakin fuska tareda tanbayarta muta nen gidan sannan tadan wani juya tace masu Safeena hy duk ba wacce ta ko kuma kallonta
Hartagama fi ilinta ta ce Aunty Sageer yana ciki tace gaskiya bansaniba Am Menak ki duba min brothern ki ko yatashi cikin turo baki tace baya gidan tace banson shashanci banaji dawowarshiba dazu?
Bayanda ta iya haka tamike tashiga dakin yana aikin wato tunani tashigo tareda dauke kai bros Anakiranka kafin ma yace wani Abu tayi waje yabita da kallo yakai minti biyar kafin yafito
Cikin takunshi yana sanyeda amles din riga dakuma treequater duk farare gaba daya yatafi da hankalin mata ukun dake zaune Afalon kowacce na aika mai da nata irin kallon
Amma shi hankalinshi yatafi wurin rabin ranshi bakuwar ma bai gantaba yasamu wuri saitin da zai rika ganinta don gaba daya ganinta da yayi saiyaji duk damuwarshi ta yaye
Saida Humaida ta taso tazauna gab dashi tareda rike mai hannû sannan yaganta cikin kwarkwasa baby naji shiru shiyasa nazo inkara ganin jikinka cikin jin haushinta yace tnks
Itako Safeena Hmm jitake kamar tashaketa yanda ta wani rike mai hannu kamar zata shige jikinshi shikuma harara da kallon Akwai yaki mai zuwa take jefa mai Menal da Aunty tuni sunbar falon
Aunty cewa tayi irin wannan rashin kunya budurwa kibiyo saurayi har gida kuma ki na shigemai? Tom Allah yaraba mu da zamani
Cikin tsananin kishi ta mike tareda shigewa cikin dakinta ta banko kofar yana kallonta harta kule sannan yakalli Humaidan yace Wai yaushe zaki daina zubarwa da kankiAji kina zuwa nan gidan?
Nan fa ba turai bane kigane hakan kuma ni nasan Al adana ok so just go and tank you for d visit cikin rashin kuzari tareda rashin zuciya takeson takuma rikemai hannu ya mike yace muje cikin matse rai
Yata iya dole tawuce yana binta Abaya hartakai wurin motarta yabude mata tashiga duk A idon Safeena tana kallonshi ta window tana fita da motar yashigo cikin gidan
Hango shigowarshi datayi yasata fitowa daga dakin domin wani irin bala in kishin shida yatokare mata kirji jitake inbata tunkareshiba yanzu Akawai matsala.....🖊
*To Allah dai ya kyauta Safeena kishin Sageer*?Hmmm
[2/19, 2:50 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar
FAGEN MARUBUTA WRITER'S ASSOCIATION
Gidan zaman lafiya, Aminci had'in kai da yardar juna insha Allah🤝
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*Bismillahir rahamanir rahim*
1⃣5⃣
Tana bude kofa yana tsaye afalon yana kallon kofar dakinta tayi tsaye tana mai kallon kenan da ģaske Auren zakayi?
Yace pretty zomuyi magana please kallonshi kawai takeyi cikin damuwa nan take wani matsanan cin kukan yakuma zuwa mata takoma ciki tareda kulle kofarta da key
Duk hankalin Sageer yagama tashi saboda ganin irin yaʼnayinda tashiga to meyasata irín wannan kukan?
Duk yakasa natsuwa yakoma dakinshi yadauki waya yafara kiranta tana kallon wayar taki dauka yakira yakai sau biyar batayi picking ba
Ya tura mata text kamar haka _(don Allah baby na kifito ko ki bude min kofa please_)
Ta bude tagani Amma tasan ba Abinda zai iya yi mata tariga tasan shikenan tarasa shi bazata taba Auren shiba tunda da Auren wani Akanta
Takara fasa wani irin kuka yanzu yazatayi ? Yakamata ko wani ne tafada mawa ko zata samu sauki da sauri ta mike tareda canza kayan jikinta
Gyale kawai taja tareda makullin mota kowa bata fada maba ta fice agidan har takama hanyar gidan sû ta tuna yau kila Abbu na gida
Kuma tasan halin ma haifinta kawai tawûce gidan Aunty zaliha,da kyar takarasa cikin gidan tana shiga falon wani sabon kuka ya kuma zuwa mata
Aunty zaliha dake kicin da gudu tafito tareda sakin salati tana tanbayar meya faru sister ta janyota suka shige ciki don kar megidan yaji ko kuma yaran
Saida ta bata ruwa mai sanyi ta karba ko tsiyayawa batayiba ta kwankwada sannan ta mika mata goran cikin damuwa Aunty zaliha tace sister lafiya meke faruwa?
Sai hawaye kebin kuncinta tace please kimin bayani yar uwa kin daga min Hankali sakin ki yayi ne?
Ta girgiza ķai kunyi fada ne nan ma tace aa tace to kifada min damuwarki
Ko kinada wata yar uwar bayan ni ? Tace aa to kifadämin cikin kuka tace Aunty na cuci kaina kirjinta yabuga dam kifadamin meya faru?
Aunty kitaba kirjina harbawa yakeyi kamar zai fita Wallahi Aunty ina sonshi bansan lokacinda nafara sonshiba Aunty ba laifina bane cikin kuka tace nashiga uku tareda fyace majina
Aunty zaliha tace to don kinfara son mijinki shine me ai hakan akeso meye na kuka kuma ai saita tuna cewar baran baramar datake son ta fada Abin kunya Ayi mata Aure da megida takuma so yaron gidanshi
Ba arziki ta saita kanta tafara share hawaye Aunty zaliha ta tanbayeta sister Akwai wani abune daban da yake damunki ? Don wannan kukan naki bawai nã soyyayar mijin ki bane kawai
Ta tattaro sauran natsuwarta tace Aunty bakomai kawai banajin dadine
Aunty tayi murmushi tareda cewa kodai kin halbu ne don naga kinyi wani fresh kindan rame Hope Abun baya baki wuya sosai?
Tace bangane ba Aunty tace zama kigane ke kinfaya zurfin cikin tsiya komai bakya iya bude baki fada ma kowa harni da nake yar uwar ki to shikenan taja bakinta ta tsuke don ita bata masan mezata cê ba
Haka dai ta koma kaņ gadon Aunty zaliha ta kwanta tace nidai bari inkarasa girkina mijina nagida kifito ku gaisa yana fälonshi tareda yaran tace ok
Tamike tareda goge fuskarta da wifer sannan tadan shafa hoda da wetlips sannan ta nufi falon mijin yayar tata tanayin sallama yaran suka rugo da gudu oyoyo momcy
Ta rungumesu tareda karasawa cikin falon tana gaida mijin yar tata cikin tsokana yace yau Ämare ne Agidan namu?
Murmushin karfin hali tayi kawai tace eh wallahi ya Aiki ya kwana biyu yace Alhamdulillah hope kinga Auntyn taki ? Eh tana zuwa bata gama rufe bakiba Aunty tashigo da tray
Ta ajiye sannan ta shinfida dadduma akasa tajera musu Abincin tareda ajiye plate tace to ku sakko muci abincin Anan yau tunda ga sister
Tace no ita ta koshi Aunty tace is ur fevourite fa sis tuwon shinkafa miyan danyen kubewa oya kisakko kici Abinci
Kowa nacin Abincin amma ita tsakura kawai takeyi duk zuciyarta ba dadi
Saĺlamar mai aikin Aunty zaliha taji tace lafiya balki ? Tace Ana sallama da megidan ne cikin sauri yace ok ina zuwa tareda wanke hannunshi ya mike ya fita
Baifi minti biyu ba yadawo cikin dakin jin sallamar da Safeena tayi bäyan ta mijin yayarta shiya daga mata hankali
Sageer tafada cikin kaduwa duk ta firgice jikinta yafara rawa Aunty tabita da kallon mamaki to ina tasan wannan kuma? Kafin tasamu Amsa megidan ya mai ison shigowa tareda nuna mai kujera
Dukarda kanshi yayi tareda gaida Aunty zaliha sannan ne mijinta yake cewa wai yazo tafiya da Safeena ne cikin tsabar tsoro da rashin gaskiya tace Aunty yaron Alhaji ne babba
Aunty dai jikinta yayi mugun sanyi duk tarasa wane irin tunani zatayi saida Megidan yace zaliha ki zuba mai Abincin mana kafin ita ma ta gama ko
Duk tunanin ta ya sauya tarasa ta ina zata dafa tace hope kana cin tuwo don naga bakon namu bature ne cikin zolaya yace haba ai nafison tuwo akan kowane Abinci
Cikin minti biyar yasaki jiki yanata kwasar tiwonshi ita kuwa bayan loma biyu bata kara kodaya ba tana tunani
Meya kawoshi nan wama yafada mai täna nan gidan ?ita kadai take tunanin ta saida yacinye tuwonda Aunty tasa mài tas sannan ya wanke hannu yanata tanbayar yaran sunan su
Suna fadamai Aunty tace sister wannan babyn namu gaskiya yazo duniya saimun rankwasheshi tunda ya hana min sister cin Abinda takeso
Da sauri ta sunne kanta cikin tsabar kùnya da kuma tsoro wai waya fada ma Aunty tanada ciki?ita da miji ko hannunta baitaba rikewa ba ta yaya zatace wai tanada ciki cikin rashin tacewa tace Aunty bari mutafi
Shikam Sageer duk inda tashin hankali yake yashiga cikinshi tsundum ciki? Safeena kedaciki? Wato tabama Auncle kanta har tasamu ciki ?tashin hankalin da yatsinki kanshi aciki baya faduwa
Har sukayi sallama da masu gidan yace ta bashi key din motar datazo dashi cikin daure fuska tamika mai yakarba suka fita yashiga ciki mazaunin driver ta bude gefen tazauna ýa ja motar tana mamakin
To shi ame yazo? Abinda bata saniba bayan fitarta yazo dakin nata yasamu bata kuma yaga ba mota daya acikin gidan sanin da yayimata ko ince Afahimtarda yayi mata batada kawaye
Don baitaba ganin wata kawa tazo da sunan wurinta tazoba ya lura batada son mutane sosai shiyasa zuciyarshi tabashi taje gidan yar uwarta da tataba zuwa lokacinda yabita abaya daga shoping
Kuma yana isowa yagã motarta shiyasa yakira driveř yace yatafi da tashi motar sannan yasa Akamai sallama da megidan
_Arayuwata amasu karfin hali bantaba ganin irin na Sageer ba_
Azuciye ya fisgi motar tareda daukar titi ko kallonta baiyiba gaba daya baya cikin hankalinshi
Itama ta dauke kanta tareda mayarwa gefen titin Amamakinta kawai saitaga ya dauke wata hanyar daban ya nufi gida ina kuma zai kaita tayi saurin kallonshï tace ina zaka kaini?
Baiko kalletaba ya kuma fisgar motar saida yaje wata unguwa can dabata ko san ina bane kafin yafaka akofar wani dan madaidai cin gida mai bala in kyau da tsaruwa kamar na turawa yayi horn mai gadi ya bude mai
Yasa kai cikin gidan batareda yatsaya amsa gaisuwar mai gadin ba yana fakawa yafito tareda ce mata fito cikin daure fuska tace ni bazan fitaba kaban key
Intafi gidana cikin fushi ya fisgota tareda kulle motar yace shige muje tace nifa ba inda zani malam kabani key din motar intafi gida yagadai zata bata mai lokaci cikin zafi yadauketa kamar wata baby
Tana dukan kirjinshi tareda cewa ka saukeni banason iskanci meye haka wai cikin fushi yace kimin shiru ko ranki yabaci yanzuñnan
Megadi yasaki baki yana kallon ikon Allah wacece wannan kodai megida ýayi Aure ne?
Suna šhiga cikin falon yadireta tabi falon da kallo cikin mamaki falon yamugun haduwa yaji kudi kamar ana rayuwa aciki Ahankali tadawo da kallonta gareshi yana mata kallon tuhuma
Safeena ciki ?cikifa ?Jikin naki danake tattalinshi kika mallakama wanda baisan darajar shiba?cikin fushi dason kularda shi tace eh Yabiya Kuma Aure Aka daura mana
Kamar yanda zakayi naka Auren kaima so käbarni nima in mori nawa Auren cikin rawar jiki yakarasa wurinta tareda cewa please Safeena kifada min cewa baki da ciki kifadamin baki malla kamai jikin kiba please
Cikin hasala da zafin kishinshi tace na bashi HARAMUN ne ko bashikeda iko daniba? Look you are geting maried so Alow me to enjoý my life with my husband please,
gaba daya yarude cikin rashin madafa da kishi ga kirjinshi har zafi yake mai idan takira mishi wai mijinta batareda ta saniba cikin zafinshi yaruko kugunta yamanneta da kirjinshi
Tafara banbare hannunshi tana cewa Sageer meye haka kakeyï? Banason iskanci idan kasaba rungumar wa innan marasa kunyar yan matan naka to ni ba irin subace
Cikin shauki da kuma rawar jiki yace nasan ke dabance kuma banbancin nakeson inji dame kika fi sauran matan da har kika hana zuciyata sakewa meyasa kike min yawo da tunani na Safeena yana matso da fuskarshi
Tayi karfin halin ja da baya yana binta harta mannu da jikin bango yabita tareda rufeta da hnnunshi duk ya hanata koda wurin da zata tsere cikin idonta yake kallo
Kibarni ingwada miki kalar iskancin da kikace naji Safeena ni dan iskane akanki komai zan iya yi jikina nabani ke mallakina ce is imposible ki haifama wani ya'ya
Cikin mayen sonta yadora hannunshi akan marar ta suduka saida sukaji wani irin mugun shočk Ahankali yake yawo da hannunshi akan cikinta
Pretty cikina kawai zaki dauka, babyna kawai zai shiģa cikin mararki ,nikadai zan mallaki komai naki, ketawace ,
Ahankali yake sauke numfashi yana kallon cikin idonta, still Hannunshi na yawo akan cikinta cikin dan karfin halinda yarage mata ta tureshi ta koma kan kujerar ta zauna tareda dafe kanta ta janyo mayafinta takara rufe jikinta da kyau
Cikin sanyin jiki yakarasa wajenta tareda Ajiyar zuciya yace Safeena!
Auncle dina naso inyi Aure kuma kinsani bazan iya Aureņ kowace mace ba kekadai nake son muyi rayuwa tare idan bansa mekiba bazan iya zama da kowace mace ba
Ina sonki bazan iya boye miki ba ina bukatar mace Amma banga wacce zan iya mallakawa jikina ba saike kekadai nake sha awa Safeena kekadai nakeso
Tun ŕanarda nadora idona akanki narasa bacci mai dadi Atareda ni kinsan yanda nakeji kuwa Akanki wallahi duk Abinda nakeyi bana ganin kuskureshi Akanki komai daidai nake ganinshi
Ke kawai nake muradi ke kadai ce burina idan nasameki na gama hada farin cikin rayuwata please Safeena kikawo mana mafita
Bazan iya rayuwa bake ba please ki tausayamin ta mike da sauri don bata da amsar da zata bashi kuma yariko mayafinta bata shiryaba mayafin yafita
Cikin kaduwa da ganin yanda dinkin jikinta yawani kamata ga dukiýar fulanin nan kamar sufito suyi magana Abinda yafara firgitashi tun farkon ganinta da yayi
Cikin jin kunya tafara kokarin kare kirjinta don duk yanda tayi dresing sai komai nata ya bayyana don tanada kirar da ake kira karuwan jiki
Idonshi har ya canja kala tsabar yanda yaga kiran jikinta
Shiyasa dama tasa mayafi mai kauri gudun faruwar hakan don tasan yanda take
Gaba daya Sageer yayi loosing control yafita Ahayyacinshi kafin tayi wani Abu ya fisgota kan kirjinshi yafada kan tree seater da ita cikin zafin nama da rawar jiki......🖊
_baruwana nidai Sageer kar akirani sheda bani awurin atan bayi su Ummu Ammar da ummun jidda sunsan komai_
07062906225
*For cmnt*
[2/19, 2:54 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)
Śtory writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar
💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫
_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*Bismillahir rahamanir rahim*
1⃣6⃣
Kafin tayi wani yunkuri ya cafke lips dinta yafara tsotso cikin matsanancin rawar jiki da shauki gaba daya yagama sakar mata da kasala cikin jikinta duk ya motsa lafiyarda ke jikinta
Kafin tayi Aune kawai taji yana kokarin zuge mata zip din riga😳cikin tşoro da tunawa da hakan bai dace ba haramun yake shirin aikatawa ta mike don baida kuzari sam
Cikin wata irin murya yace nooo pretty please don't leav me like this tayi saurin gyara rigarta tana gode ma Allah da baikai ga taba mata kirjiba duk son da yake mosu hmm kafin yadawo hayyacinshi tuni ta fisgi gyalenta tareda key tayi waje da gudu
Shikam Sageer yana faman jinyar kanshi don ta fama mai ciwon da ya dade yana wahalarda shi gashi ko Abinda yafiso baisamu ya dan rage zafi dasu ba
_Kigodema rigarki Safeena yau Hmmmmm_
Ana kiran magrib tashiga cikin gidan tana fakawa tashigé taji dadi bawanda yaga shigowarta harta fâda dakinta tana shiga cikin mutuwar jiki tafada kan sofa tana tunanin moment dinsu da Sageer!
Hmmm Ajiyar zuciya tayi gaskiya Sageer karshe ne ya iya rikita mace yasan takan romance yanzu ji yanda yajefata cikin wani yanayi duk da ba wani Abun kirki yayi mataba only kiss Hmmm
Inaga yawuce hakan? Gaskiya da batayi karfin halin hanashiba idan yacigaba komai zai iya faruwa dón ko yanzu dakyar ta iya kwatar kanta Awurinshi,
Wai dama itama tanada bukatar da namiji har haka? dakyar ta saita kanta sannan tamike tawatsa ruwa kafin tayi Alwala tayi sallar magrib.
Yayi kusan minti talatin yana juyi awurinda tabarshi yakasa tashi yana rike da cikinshi saida kyar yafada bathroom din gidan yasakar ma kanshi shower kafin yadanji natsuwa yayi Alwala sannan yafito duk marar shi ta daure
Ranar bai dawo gidan Auncle nashiba Agidan hutawarshi ya kwana don har zazzabi rufeshi yayi,
Safeena kuwa ta dade batayi bacci ba tana leke ko zataga shigowarshi gidan Amma shiru har bacci ya dauketa ko Abinci bata nema ba adaren
Dasafe tana fitowa ba Abinda take dubawa sai kofar dakinshi Allah yasa ba fushi ya kuma yi da ita ba irin nakwanaki
Har tagama shirya table sannan su Al amen suka fito tareda rungumeta suka hada baki wurin cewa good morning Aunty tace morning guys how are you all? Suka ce fine Tace dats is very good
Kafin Menal ma tafito cikin dabara bayan ta gaisheta tace banga sauran mutanen gidan ba Menal cikin zakuwa tace Aunty Nena nazuwa bari inga dady da Bros tana mikewa Alhajin yashigo
Kawai tawuce dakin Sageer ta fito tareda cewa bros baya gida fa cikin faduwar gaba tafara tùnani kaddai bai dawoba Ajiyan? Yanzu iďan wani abu yasameshifa?
Har kowa ya gama karyawa ya bar table din dakyar ta lalabo natsuwarta ta danyi nata breakfast din sannan ta koma dakinta ta dauki wayarta tana tunanin takirashi ko