Showing 63001 words to 64206 words out of 64206 words
Chapter 22 - HARAMTACCIYAR SOYYAYA Compelet Book by Nafisa Sani Hussein.txt
for ever ta kara rungumeshi tace I am yours my hubby I love you,
Ya d'an ka mata wasu takar dun yace " ki hada da na farkon da na baki na yarona ne tace "menene? Yace " takardun company nashine ki hada Dana filayen nan ki ajiye,
Tarasa bakin godiya kawai ta hade bakinsu tafara bashi kiss Abinka da me nema yafara lalubo ta jin yafara nishi yasa tayi saurin janyewa tareda dariya
"Cikin fisgo numfashi yace " why mana baby; kinsan bazaki barniba meyasa kika fara?
"Sory dear ina cikin biki,
" ki kawomin babana to inganshi,
"Kasan su Aunty Rukayya na dakin bari inje karsu ga na Dade suyi zargin wani Abu mukeyi
Ya riketa " me zasuyi zargin muna yi ? Yafada cikin tsokana, ta yi saurin fisgewa tayi waje yabita da kallo yana me hamdala ga ubangiji da ya mallaka mai farin cikinshi,
*Ranar suna*
Me jego tashiga tafita ba iyaka kina ganinta kinga Matar so kuma Matar me kudi don nera tayi kuka su Abbu sunyi hidima sosai ko dangi akwatuna kawai suke turowa
Ba abinda zatayi sai godiya da ubangiji domin ya gama mata komai,
Su Menal duk sun zo wajen taron sunan harda su Humaida da ba su Dade da nasu Auren ba ita da doctor Ahmed dinta itama tayi nata gudun mawar
Menal ma cikin ta yafito ga Aunty Nena ma na fama da nata cikin saidai muce Allah ya saukesu lafiya,
Anyi taron suna lafiya an watse lafiya an bar mejego da kuma uwarsu wato Hajiya mama tace sai sunyi Arba in zata koma Gidanta
Kullum yana like da matarshi da kuma yaronshi hanef
Jin dadi na rayuwa ba Wanda bai mallakawa Safeena ba dangin mahaifin shi ma ya na taima konsu sosai
Ya dawo da harkokinshi gaba daya a Nigeria harkokinshi nata bunkasa
Bayan sati biyu da suna yashigo agajiye suna zaune afalon harda mama direct wurinda hanef yake kwance acikin wani lafiyayyan gadon yara ya sunkuce shi tareda gaida mama
Yace " mama babana sai girma yakeyi kamar Wanda yayi watanni,
Ai nonon uwar ne yanada kyau sosai shiyasa yaron kuzari yayi saurin kallon gefen da Safeena take
Ai saida ya nemi wuri ya zauna tsabar ganin y'an da ta matse cikin kananan kaya ga nonuwanta sunkun buro kamar su Faso rigar
Baisan lokacinda ya matsa kusa da ita ba....π
[2/20, 12:14 PM] Feenat Marubuciya: π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅
(romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar
ββββββββ
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
ββββββββ
βour creative golden pen be hold our wordsβ
5β£0β£
cikin mutuwar jiki idanunshi har wani canja kala suka farayi abinka da ankwana biyu ba a haduba saboda uzurori sunyi mai yawa tunda yadawo nija,
Yanzu duk aiyukanshi yana kula dasu sosai shiyasa baida lokaci da yadawo yagaji yau kam tsumin shi ya motsa
Cikin kashe murya yana mata kallo cikin idonta" ki k'arbe shi kibashi nono yakarasa cikin fisgar magana,
Mama tace" yafada maka yunwa yakeji; yaro na wasan shi kuma ma bai Dade da sha ba
Shima kawai so yakeyi yagansu don duk sun daga mai hankali gashi mama ta hana kallonta kawai yakeyi ita tafi kowa sanin mijinta cikin da bara ta tura mai text
_go with hanef am coming_
Yana ganin text din yaji wani irin sanyi saboda gaskiya ya gama kamuwa
Mikewa yayi tareda yaron shi yayi cikin part dinshi, saida ya dauki lokaci kafin tayi dabara ta mike kamar zataje kicin ta shige dakin mijinta
Lokacin ya shinfide hanef agadon shi dake cikin dakin don ko ina ansa mishi gado agidan
Abinka da dangata
Yayi saurin karasowa yatareta tareda rungumeta cikin jikin shi cikin zakuwa da kuma kewar ta,
" oh my wife I really Miss you ta zagayeyi shi da hannun ta "I miss you too hubby na
Jin tudun kirjinta da kyau ya k'ara daga mai hankali " baby na sunkara cika tareda kai hannunshi Kansu tayi murmushi mai daukar hankalin me gida,
" ahakan; tafada tana me kara turomai kirjinta ya zaunar da ita tareda dakko hanef pretty kibashi nono ingani tun da aka haifeshi bangani ba,
Tafara dariya ya doramatashi akan cin yarta " hubby bayajin yunwa fa' tafada cikin shagwabe fuska,
"Sorry kibashi kokadan ne ingani yafara daga mata rigar ta kasa saida yasa hannu yafito da nonon yadago kanshi yasaka mishi aiko carab ya cafke yafara tsotsa,
Tasa y'ar kara " Ashh'
"Menene baby? Tace Akwai zafi Allah kan nonon idan yana ja
Yakai hannunshi kai yana shafawa tareda Dan matso su kadan tace " zakasa ya kware ai hubby,
Shi gaba daya baya jinta burinshi bai fi ace shima yasamu ya Dan tsotsa ba ahankali yasa hannunshi yana Ciro dayan
Ta zaro ido tana so taga me zaiyi?
Cikin mamakin ta taga yakai bakinshi akai yafara lasar dayan tayi saurin rike kanshi tace me kakeyi haka? Akwaifa ruwa yanzu,
Cikin fisgo numfashi yace "kibarni nidai ai nawane wasa wasa ya maye gurbin hanef ya kwantar da yaron yaci gaba da abinda yakeyi,
Ita kanta takasa hanashi saboda tanajin dad'i n abin sosai duk ya fita hayya cinshi cikin lokaci kadan,
Yafara lalu bota jin bakomai yafara sanbatu "baby ya tafi ne? Tace " eh Amma nidai..." Shhh Yama kasa magana kokarin kwabe musu kaya yakeyi na janyo doguwar kafata nayi waje
_Safeena sati biyu ki komawa miji hmm_
Mama tun tana sa ranganin Safeena ta fito kicin harta mike zuwa dubata tana mita " yarinya sai son aikin tsiya da d'anyen jego turus tayi ganin Bata kicin
Ta leka daki shiru basu suka fitoba sai kusan magrib sai a lokacin Safeena tafara jin kunya Shikam ko oho saima manne mata yake karayi
"Oh ni zuwaira yanzu biyewa miji kikayi Safeena da danyan jego; ke kika sani ya kuma dirka miki ciki ya barki da wahala da d'an labubun jariri,
Dukar da kanta kawai tayi ta wuce dakinta,
Tundaga ranar takara saka ido har zuwa lokacin da sukayi arba in ta shirya komawa Gidanta sageer yayi mata Alheri sosai harda kujerar hajji da kyautar sabuwar mota saboda yasan hajiya mama tana kaunar su fiyeda danta tilo tsakaninsu da ita saidai Addu a
Bayan wata daya Safeena tafara wani laulayin aiko sai kuka gashi wannan cikin ma haka yazo da wata fitinar aiko Oga Sageer na dibar gara
Ganin yanda yanuna farin cikinshi yasa Sam Bata damu da gwannen ba kuma bawai wata jinya takeyiba yaronta nasamun kulawa don har nany Sageer ya dakko mata,
Aunty Nena ma ta haihu danta namiji su Al ameen sunyi kani ga Menal ma ta sauke sai muce Allah ya raya musu Akan sunnah ,
Bayan wata takwas ta sauka wannan karon mace ta Haifa zokuga murna wurin Sageer kamar itace ta farko saboda yanda Yarinyar ke kamada Safeena,
Aiko yasaki kudi harda kyautar kujerun makka ga duk masu rabo yan uwa da abokan Arziki
_kai hardani nima zan keta hazo bana Lol_
Komai yana tafiya yanda ake so sai dai muce Allah yakara mana hakuri da mazajenmu baki daya........π
*Tammat bihamdillah*
_godiya buhu buhu gareku masoya littafi n HARAMTACCIYAR SOYAYYA nagode nagode da bazar Ku nataka wannan rawar_
_Jinjina gareku Aisha salis kece jigo kece sanadi kuma kece sila yakamata masoya su gode miki kece kika bada gudun muwar data Dana rika suburbudo musu labari Allah yabarki da Dan fillo_
*Ku tsumayi littafi na me zuwa zaku nishadu masoya Akwai SOYAYYA sadaukarwa tareda hakuri me suna AURAN SOJA*
_kuskuren dake cikinshi Allah ya yafe mana na gode masoya love you All my Fan's_β€