Showing 54001 words to 57000 words out of 64206 words
Chapter 19 - HARAMTACCIYAR SOYYAYA Compelet Book by Nafisa Sani Hussein.txt
sai juyi takeyi yana idarwa yarungumota jikinshi yanata mata sorry,
Tafara kuka duk yarikice tace " yunwa nakeji" cikin Sauri yace "mekikeso baby? tace indomie yaji Albasa da kayan miya,
Cikin Sauri ya ajiyeta kan gadon rigar shi ta shadda kawai yasa akan nicker din yafito zuwa falon baiko lura da mama ba,
Saida yafara aikin, karan wuka dakuma plate da yake tabawa yafarkar da mama ta fara mika hade da salati tana cewa "Safeena Bata tasheta ba gashi har dare yayi sosai don Bata lurada hasken al murun dake haskowa ba,
Ta dauka darene, saida idonta yakai ga Agogon bangon dake falon taga har kusan karfe shida, tasan dai Bata yamma ba,
Tayunkura tana salati tareda dingisawa zuwa dakinta ta gitta takofar kitchen takuma jin karan wuka tace" Laure yau lafiya tayi zuwan Asuba,
Tadai wuce Salla, saida ta idar tana lazimi tamike tafito da casbahar ta tana fitowa Sageer na fitowa dauke da plate din indomie dagashi sai rigar shadda tunda ga kasa takwaso kallon shi,
Cike da tsananin mamaki tace "ni zuwaira, menake gani haka; kaddai agidan nan ka kwana?
Shidai cewa kawai yayi " ina kwana mama; Sageer tanbayarka nake anan ka kwana; ko ya ya?
"Eh ai nima gidan mune yasakai yawuce don baida time din surutun ta dabata gajiya,
Ga pretty ba lafiya, tana kanjuyi ya ajiye plate din yadago ta " pretty ga Abincin tana hawaye tace cikina Sageer dai dai lokacin mama tashigo cikin dakin,
Yace"kiyi hakuri kici kafin muje Asibiti kinji,
Bala in da mama tadebo da magan ganun data hadiyo duk suka koma ganin halinda ta taradda Safeena r,
Takaraso da Dan gudun ta "Meya sameki ni zuwaira" lafiya Sageer dauketa muje Asibiti ba awasa da mace mai ciki daga gani ciwon Mara ne ke damunta duk tarude ,
Shi kanshi agigice yake hardai da yaji zancen cikinshi ai zabura kawai yayi yanemo mata Riga doguwa ko mai bai tsaya jiraba ya zura mata tareda saka mata hijabin datake Salla ya sunkuceta tanata hawayen wuya,
Mama nabiyeda shi da carbin ta abaya suka zauna mama ta rungumeta tanata faman yimata Sannu shi kuwa tuki yakeyi yana waigenta saida mama tace ",ka kalli titi kar Ayi uku,
Hardai suka isa lafiya saidai suna isa jini yafara zuba mama tasa salati " oh ni zuwaira me nake shirin gani kaddai barin cikin zakiyi?
Ai wani uban birki da yayi saida mama takwale da kujerar gaba yafito da gudu kamar psycho yasun kuceta yana cewa,
"No pretty please karkiyimin Asarar cikina,
Yana surutai har ya isa ciki likita ya karbeta aka wuce da ita emagency yana kokarin shiga Aka rikeshi mama ce mai lallashi don ya mugun Bata tausayi,
Kanshi yadora kan kafadarta yasa ki kuka mama tasaki baki tareda dagoshi " mekakeyima kuka ; kaida zakayi mata Addu a,
"Gaka dai kamar jarumin kwarai amma da zuciyar mace,
Cikin kukan yace " bana son inrasa koda ya acikin su sune farin cikina,
"Mama iyalina ne acikin wannan halin taya ya zan zama jarumi?
" Safeena ne rayuwata mama ki taimakeni kar inrasa farin cikina
"Sageer ka kwantar da hankalin ka da yardar Allah ba Abinda zai sameta daga ita har Dan cikinta,
Ahakan doctor yakirasu zuwa cikin office tareda suka shiga mama suka zauna yace Alhamdulillahi munyi nasarar tsayarda jinin daya fara zuba
"Amma idan aka kuma mai mai tawa zata iya rasa karamin cikin dake jikinta,
Mama tace likita banganeba kamun bayani wani Abu tasha, kome?
" ba ta sha komai ba amma Abokina kadan Bata bed rest kamar na wata daya batareda ka kuma kusantar taba,
"Oh Nagano zancen oh ni Allah zamani ina zaka damu yanzu Sageer aikin daka kwana aikatamin agida kenan ni zuwaira,
Ya kalli Abokinshi tareda zabga mai harara yace me kake nufi da wata daya ; bankusan ceta ba saikace ba mata ta ba?
Eh zaka iya hasarar cikin idan ka kuma aikata abinda kayi,
Bazan kuma irin najiya ba amma Akwai wata dabara wacce zakayima na saboda ko ita bazata iya yarda ba,
" Muhammadur sululllahi ni jikar mutum hadu menakeji yau?.............π
_Godiya gareku masoyan Sageer da Safeena aikin baya zuwa sai idan daku za aje ina jinjina_
[2/20, 12:13 PM] Feenat Marubuciya: π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅
(romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONπ«π«π«~*
*~βWe beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
4β£3β£
"Yau naga ikon Allah yanzu dama abinda ka aikata kenan har cikin gidana; ka kwana murza yarinya saikace inji,
"Wallahi nagaji da rashin kunyar ka; dole yau ind'auki mataki akanka yarin ya da karamin ciki kake hauke mata haka;
Wani irin kallo yake aika mata kafin yace " yau zaki koremu; kinga sai mubar muku kasar ma baki daya,
"Au Dan wofi da gangan kayi kenan; to bazan koreta ba sai dai kai kabar mana gida yau dinnan basai anjima ba bari ma kagani,
Ta bar office din yakoma da kallonshi kan Likitan yace "lafiya irin wannan kallon?
" ai kazama Abin kallo, yaushe ka zama haka; yayi murmushi tareda cewa "su suka ja inzama hakan, suna son rabani da farin cikina
Ahankali ya warware mai damuwarshi,
"Abokina Karka damu aurenka na nan ko a kotu amma fa dole ka kiyaye doka idan kanason cikin ka,
" gaskiya bazan iya hakuri har na wata ba kanaso in fada halaka ne; ada can nasan inada bukata amma bansan dadin abin ba amma yanzu zan iya fada wa cikin wani hali idan har nakai wani lokaci batareda matata ba,
Sakin baki doctor Ahmed yayi yana mamakin halin Abokin nashi yace " kayi nisa gaskiya amma kabi ahankali kar kayi ma kanka asarar baby,
Yamike tareda bashi hannu yace zan kiyaye insha Allah,
Yafita zuwa dakin da Safeena take mama nazaune agefenta har tasamu bacci yakarasa kusa da ita ya kura mata idanu yana kara jin sonta na ratsa shi musam man da yatuna da darensu na jiya,
Ya shafo fuskarta tareda manna mata kiss a goshinta ,
Mama tace "matsa mata ta huta rasa kunya , kakuma bani waya don ban fito da tawa ba,
Ya mika mata tace " kiran Zaliha don nasan waccen yar kayan takai cin ba zuwa zatayiba,
Yayi dialing number yamika mata ita Aunty Zaliha dataga number ta dauka shine,
"Yayi my bros ya angonci ; ina kuma Amarya gaba daya ta kashe wayarta don kar adameta,
" munafuka nasan da daurin gindinki wato kokarin kuke Ku nuna mana bamu isa ba ko ; to kizo Asibiti yanzu ki kuma biya gida kidakko mata kaya don nata sun baci da jini.
Tace "jini kuma meyasameta ? Idan kinzo kyau gani, duk taji ba dadi abinka da Dan uwa tanajin tausayin y'ar kanwar tata
Tanaso taga itama ta huta kamar kowacce mace shiyasa take goyon. Bayan soyayyar su da Sageer sun dace da juna zasu kula da junansu,
Kafin kace me Asibiti yacika da mutane y'an uwa duk suna Asibitin har ma da kakar Sageer duk sun zo duba Safeena
Yana kwakume da ita yaki fita konan da can Aunty zaliha ta matsa kusa dashi tareda rage murya "bros baka kojin kunyar su Nena ga Dady wato Auncle,
Yace " sis sonake suba ni mata ta sai sudaina ganin rashin kunya,
Tasa dariya har mama taji su"
" cigaba da kulla mai Algunguma, yauwa na gaji tana warkewa Alhaji ka danka mai matarshi kowa ya huta rashin kunyar ta isheni,
Jiya inaga barbade yamun a kaza har bacci ya kwasheni tashi kawai nayi naga gari ya waye'
Yakwanamin agida don haka wallahi kusan yadda zakuyi. ai kowa ya fara kunshe dariya karta fito cibi yazama k'ari
Harda tsohuwa kakarshi kafin tace ai yaran yanzu zuwaira basuda da ido saidai Kai kaji kunyar su
Safeena najin su taki bude ido don ba karamin kunya mama tabata ba shiko Oga ko ajikin shi wai antsikara kakkausa
Shi yafara lurada tana motsawa yace pretty kin ta shi ?
Alhaji yace Son zomuyi magana ganin idan baima tufka hanciba abin kunyar da mama tafada yanzu zai kuma tafka shi,
Saida suka samu gefe wurin kujeru kafin su zauna yayi gyaran murya
"Sageer ka fadamin Meya sa kadaina leka office? Meyasa ka daina zuwa gidana Lafin me muka yimaka ka kaurace mana gaba daya ka kwashe kayan ka daga gidan why,
Yadukar da kanshi kasa tareda cewa " Auncle kayi hakuri ina jin kunyar ka gani nakeyi kamar zaka rika kallo na da....
"Sageer' bana kallon ka da komai, impact yanzune ma nake kallonka da wani Abu
" baka dauke ni matsayin mahaifiba, I no Shiyasa kake kirana Auncle, nasan me kake tunani yasa kake guduna,
Saboda bakason Safeena.. Yayi saurin daga kanshi tareda kallon Auncle cikin Sauri ya ce "Auncle inason Safeena sanadin sonta ne yasa nakasa natsuwa,
Ya sauka kasa cikin zubar hawaye " nadaina kirania Auncle daga yau kai Dady na ne, please don't separate me and Safeena,
Ku barmu mu zauna tare munason junan mu,Daga yau zanfara kiranka Dady kamar su Menal da su Al ameen,
Alhaji yayi dariya tareda dafa kanshi, "relaxed Son' ina takardar Dana baka last yakuma zabura Dady please kadaina maganar takardar saki' bazan iya rayuwa ba Safeena ba,
" Sageer batakardar saki bace takardar gidan mahaifinka ce k'annin shi suka kawomin domin ka rike ahannunka,
"Safeena matarka ce nasan kana sonta itama tana sonka amma kakasa fadamin, meyasa?
AUN..oh Dady yayi murmushi yace " uhm inajinka meye dalili?
"Inajin nauyi saboda tun farko ankawota ne da sunan matarka, sai ni kuma nafada sonta,
Nafara son Safeena tun ranarda ka aike ni gidan Ummi wato ranarda aka daura mana Aure da ita,
Nayi tunanin SOYAYYA r mu da ita HARAMTACCIYA ce shiyasa komai yatsaya min bana iya aikata komai lokacinda nasan cewa mata ta ce kuma sai kafadamin cewar karaba Auren,
" eh saboda inaso kafadamin da bakin ka nasan kuna SOYAYYA ina lura da komai saboda haka' na sa aka ajiyeta kusa da dakinka,
Yayi saurin dafe kai tareda cewa Dady harda Aunty Nena? tasani?
"Khadija Bata saniba saida ga ba Yane nafada mata?
" Sageer nasan cewa Menal na sonka nasan irin halin data shiga, ni nafada ma khadija karta kula ta akan zancen,
Nasan irin kallon da kake yimata tamkar kanwar ka ce daku ke ciki daya kuma she is very young,
"Amma dady Andaura maka Aure Alokacin, kai da waye; wannan sai daga baya zaka Santa amma yanzu inaso kafara shirin tarewarka da matarka,
" namaji wai kamar tanada ciki ko? Ya dukar da kanshi cikin jin d'adi yace eh Dady'
Yayi murmushi tareda dafoshi Allah yaraba lfy, "ko mu bari sai ta haihu Ku tare.
Dady inaso sai mun dawo daga Cairo. ta tare, oh wato da bamuyi magana ba saidai muji labarin kuntafi ko;
Yanzu dai muje zamu karasa maganar mu agida nasan zakazo gidan yanzu tunda ban rabaka da Safeena r ka ba, yafada cikin zolaya
Koda suka shiga wannan karon bai matsa kusa da itaba sai aika mata da kallon kece rayuwata kawai yakeyi Alhaji ne yafara tafiya kafin tsohuwa Aunty Nena ce ta mayarda ita gidan ta ba laifi yasaki jikinshi da ita sosai
Saimada yarakata har suka tafi tareda Alkawarin zaizo tareda Safeena idan ta samu lafiya,
Taji dadi sosai itama, dakin ya rage dagashi sai mama da kuma Aunty Zaliha sunata hira shida Zaliha mama na aikin data saba da su har zuwa lokacin da Doctor Ahmed tareda Yusuf suka shigo cikin
Ganin su yasa mama da Zaliha suka fita yasamu damar karasawa kusa da ita yad'a gata doctor yafara yimata Sannu kafin Yusuf ta amsa cikin jin kunya ya rungumeta tareda cewa baby kinji wai me Likitan nan yace;
Tayi saurin kallon shi tareda girgiza Kai " yace karmu kuma kusantar juna saboda shi mugune bai da mata shiyasa yakeso muzauna kamar shi,
Yusuf yace "my God Sageer ka gama lala cewa Safeena you change our friend
Gaba daya kunya ta rufeta tarasa tacewa kawai ta janyo hijabin ta tarufe fuskarta shiko gogan kamar bashi yafada ba haka sukayita barkwancinsu tana jinsu
Sundauki lokaci yace " mungode da gaisuwar kudan fita kubamu wuri kafin wannan Matar tadawo,
Yusuf yace" ba laifinka bane mutafi Ahmed zaka neme Mu doctor Ahmed yace kabar shi kawai bazan sallamesu ba yanzu sai tagama bed rest dinta anan,
Aa kace ma sai ta haihu' wallahi zaka nememu karasa,
Very soon zaka ne me mu akasar ma karasa ita dai gaba daya yagama Bata kunya
Suna fita yasama kofar key tareda takowa cikin natsuwa har bakin gadon yace " suntafi ki bude idonki Ki kuma cire wannan hijab din tun safe banganki da kyau ba mutane sun hanani sakewa,
Gaskiya zanyima na Visa satin nan zamubar kasar nan yasa hannu Yazare hijab din tareda kallon fuskarta tace" meyasa kakeyin haka;
'Duk kasa naji kunya nidai karage kaga mama kallon datake mana kenan,
"Safeena saboda ke zan dauki duk abinda mutane suke fada I don't care,
Ni yanzu dumin jikin ki nakeso inji yafara lalabota ta shagwabe fuska tareda cewa Allah ni ban gama warkewa ba kadaina bai saurareta ba ya kai baki nashi kan nata,
Tayi saurin janyewa," pretty guduna kike yi kuma;
"Aa bakaji me likita yace ba? Naji amma kinsan nafiki son cikin nan bazan taba yin abinda zai cutar da baby na ba,
" Hmm Ashe anason baby n Sageer' takalle shi ta ce "d'a nace bana son shi ne?
" eh mana ba cireshi kikeso yiba. Nadauka..... Saitayi shiru,
"Kindauka shegene pretty ' nafada miki ko shi din ne tunda ajikinki yafito inasonshi.
Yakai bakinshi yaji bugun kofar cikin fada tareda kiran sunan shi ya dakata tareda dafe kai yasan waye dole yamike tareda bude kofar tayi saurin mayarda hijabin ta
Mama ce tareda Aunty Zaliha dakuma wata mata mai kama dasu ummi yar gayu kana ganinta kasan Akwai komai najin dadi n rayuwa,
Safeena naganinta tamike da gudu tareda tarota Sageer yazaro ido " pretty! Yazaki rika gudu haka itadai tana murna tace Aunty Rukayya yanzu kika so?
"Eh my daughter nadan d'ade gidan ya'ya Halima Ashe Dana kike Aure ina yake Aunty tamun bayanin komai naji d'adi sosai,
Tajuya wurin da yake ta zubamai ido cikin jin dadi " come my son' nima kanwar su momynka ce Allah ya jikan yaya Zainab ba a fadamin ba sai yau
Danazo nayi farin ciki da Auren Ku da Daughter gashi harda rabo ya ji dadi yanda Matar tayi mai sai yaji yasamu uwa wadda zai iya fadawa damu war shi,
"Tnks Aunty
'Ai dama wato kema danake tunanin zaki tsaya kema biye musu zakiyi ; to shi kenan
Aunty zuwaira kiyi hakuri Aunty Halima tamun bayanin komai don haka yaka mata kifi kowa farin ciki tuwon mu man mu,
Ta yi ajiyar zuciya 'ai wannan Dan naki baida kunya kokadan tayi dariya Aunty ai anwaye zamani ya canja ba irin nakuba kibarsu suwala.
To amma saikunsa ido don kar yamuku asarar jikan naku tasa dariya yaya naga Alama kinaji da wannan jikan,
Ya cika rawar kai ne ai
Haka tayita rattaboma Aunty Rukayya Aunty Zaliha na dariyarsu itada Sageer sai kusan yamma tace zata tafi Yaya kizo mutafi gidan ki Acan zankwana,
Tace atafau ita Asibiti zata kwana da Safeena,
Yaya inbanda abinki ga mijinta mezaki yi musu anan?
Kuwuce kawai ina nan kaima tatafi gidanku kabarmu anan
Bai ce mata komai ba saida yarakasu kowa ce tahau motar ta suka wuce gidan ummi
Yakoma cikin dakin haka yazauna tareda Safeena duk masifar Maman saida ta hakura tayi shiru
" gado dai dayane adakin nan naga inda zaka kwana don naci.......π
*Kumin hakuri nayi typin ba adadi yana gogewa shiyasa kuka jini shiru*
[2/20, 12:13 PM] Feenat Marubuciya: π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅
(romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar
ββββββββ
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
ββββββββ
βour golden pen be hold our wordsβ
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*ina Neman sharar Ku fans a duk inda nayi kuskure Dan Adam ajizine bawai Kuyi shiruba Kuyi hakuri da typing error mu y'an koyo ne yanzu muka fara Allah yasa mudace nagode da kaunarku a gareni*
4β£4β£
Azaune yaraba dare aranar har yafara gyangyadi mama kuwa ai ta kai London tana kwance akan tab'ar ma,
Shi kuwa ya kwakwume hannunta yanata zabga g'yn,g'yadi, itakam idanunta a bud'e tana kallonshi, duk yabata tausayi tasan bai saba da irin wa innan wa halolin ba amma saboda ita yau zai kwana zaune,
Yarike hannun gam kamar za a k'wace mai ita, ahankali ta motsa hannunta, yayi saurin motsawa tareda bude idon shi,
"Pretty' me kike so? Tace " naga wuyanka zaiyi ciwo idan ka kwanta a zaune har zuwa safe.
"Hmm ya kikeso inyi baby; tak'ama ne, kuma I can do anything for my wife.
" kazo nan ka kwanta" yakalle ta "baby kefa? " nagaji da kwanciyar ai inaso inzauna, " no keda bak'yajin dad'i ki kwanta kawai I can managed here.
Ta shagwabe fuskarta tareda cewa "nidai ban y'arda ba, " OK' ya mike tareda kwanciya ya janyota jikinshi kasan cewar gadon karami ne yasa suka matsi juna sosai,
Ya kanai nayeta yasa hannu acikinta yana shafawa " babyna Kaine kaja Momy da Dady suke kwana a Asibiti "
Tace "shhhh Karka tashi mama fa. Yayi ajiyar zuciya tareda mika abayanta, taji Abu ya zungureta ta waro ido tareda Dan Jan jikinta tace " meye haka!
"laifin ki ne ai kinsan bazan iya jure hadu war jikin mu ya tafi abanza ba , shiyasa tun farko naki matsowa kusa dake saboda nasan zan tsokana nowa Kaina fitina ne kuma bazan samuba,
" kiyi bacci kawai. tayi Ajiyar zuciya ta rufe idonta still yana manne da ita baccin ma yafita a ido n shi,
Ta ya'ya zai iya bacci a jikinta batareda yasamu wani Abu ba, ita kam jinta a lafiyayyen kirjin mijinta tuni tayi baccin ta,
Tabarshi da matse matse sai mika yakeyi yana juyi gaba daya yakasa controlling kanshi,
Ji yake idan har bai rage zafi ba kafin safe zai iya samun matsala, ya Dan kara janyota jikinshi sosai tareda sa hannun shi yafara zuge zip din rigar dake jikinta,
Yayi sa a batasa bra ba ya saida ya Dan sauke rigar kadan yajuyo da ita tana facing dinshi yafara kallon fuskarta har ya dauke idanunshi akan lips dinta masu tsari da sheki,
Cikin zakuwa yakai bakinshi Kansu yadan fara lasar lips dinta ahankali har yasamu damar tura halshenshi cikin bakinta,
Ya cafko shi cikin zakuwa, ita kuwa jin abinda takeso cikin bacci ai tuni ta cafke nashi suka fara exchanging kisses a junan su,
Tsotsar shi ta ke yi kamar maijin yunwa shidama a hannu yake ai duk