Showing 27001 words to 30000 words out of 64206 words
Chapter 10 - HARAMTACCIYAR SOYYAYA Compelet Book by Nafisa Sani Hussein.txt
yake jinta Azuciyarshi Saida tagaji da şhirun sannan ta waigo tareda kafeshi da ido itama,
Taga dai baida niyyar magana cikin dar dar tace in tafine? kar wani yafito yaganni Amotarka fa sai Alokacin ya dawo cikin natsuwarshi yayi Ajiyar Zuciya tareda yima motar key'
Cikin sauri ta kalleshi tace ina zaka kaini? Yayi shiru takuma cewa please to katsaya in koma ciki inshirya yace ai A shirye kike kuma kinyi min kyau Ahakan so relaxed.
Batada tacewa wai barawo Ahannun mata har ya isa bakin get din gidanshi kanta na duke saida yayi horn sannan tadago kanta cikin ka duwa tace mezakayi Anan?
Yace tsoron me kikeji? Baki yarda dani bane? Ta hâdiyi wani irin miyau na tsoron Abinda zai biyo baya don bata manta karonsu a wannnan gidan ba last ma da kyar tasha"
Haka yashige da motar har yafaka sannan yabude mata itama tafito yana gaba tana binshi Asanyaye har cikin falon kamar last datazo ko yanzu Agyare yake yakalleta yace kizauna mana
Cikin rashin kuzari da tsoro tasamu gefe guda ta rabe yana kallonta yace Safeena! Tadago tareda Amsamai da ido' yace tsorona kikeji kome? Safeena bakyasona ko?
Cikiň sauri ta kuma daga kai tana kallonshi, yace yes u don't love me. Tace meyasa kace hakan? Gashi kina nunamin rashin so ko tausayina bakyaji Safeena!
I have only You kece kadai farin cikina kece kawai nake gani inji dadi kinsan banda kowa sai Auncle Amma sanadin Aurenki da yayi ga badaya banason ganinshi daurewa kawai nakeyi domin
Yayimin komai Arayuwa Amma Ayanzu kece komai nawa rasaki yana daidai da rasa numfashina banason kowane namiji yarabeki Safeena ina sonki ina kishinki
Gabadaya yabata tausayi batasan lokacinda tasaki jiki ta zauna dakyauba cikin tau sayawa tace kadaina cewa bakada kowa bayan ga yan uwanka nan "
Yace kidaina min maganarsu ni yanzu kawai inaso inganki Atareda ni ko tunanina yatsayã Awuri daya gaba daya banda natsuwa ko Abincin kwarai bana iya ci yau tun safe banci komai ba
Cikin mugun tausayinshi da kuma sonshi dake kara ratsa mata zuciya ta zabura ta mike tace ina kicin din yake in hada maka Abinda zakaci bakyau zama da yunwa"
Cikin jin dadi yace no pretty ni ganinki ya kosarda ni kizauna inyita kallonki kawai tace no kabari indafa ma wani Abu kobabu kayan Amfani ne? ya Akwai komai muje innuna miki,
Yana gaba tana biye har yanuna mata kicin din gida saikacê Ana rayuwa Acikinshi, komai na bukata Akwai acikin kicin din yace gashinan bari inkoma injira girkin madam Afalo,
Yafada cikin zolaya. Ko intayakine tace tnks just go And wait, yana fita tacire hijab din tasagala a kofar kicin din,
Cikin minti goma ta hada mishi lafiyyayr spagetti dataji kayan lanbu sai kamshi ketashi Agidan tana cikin dauraye plate dinda zata zuba mai kawai taji anrungumota ta baya,
Tareda Ajiyar zuciya da yasaki maikarfi cikin matsanancin tsoro tafara tureshi don bataso tajuyo tasan yanda kayan suke Ajikinta
Kafin tayi Aune ya juyo da ita cikin kadawar idanu yace pretty zaki haukatani yanabin kirjinta da kallon don duk Ana ganin saman su ga yanda suke kamar sufaso kirjinta tsabar cika da kuma tsayuwarsu,
Cikin tsananin kaunarta da kuma tsabar bukatuwa da ita yafara Aika mata da kises tundaga wuyanta har zuwa kirjinta yana aika mata sakonni masu zafinda bazata iya tureshiba
Ganin tsayuwar na neman gagaransu yadauketa cak kamār wata yar baby yanufi cikin dakin shi dake gidan....🖊
*Fans sory hannuna yagaji Afuwan typin sai bayan sati biyu*🏃♀
07062906225
For coment
[2/19, 3:36 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar
💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫
_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_
*idan nace zan gode muku nayi kadan saidai inbiku da Addu a.ina nufin ku my fans Allah yabar kauna*
2⃣2⃣
Ahankali yashinfideta. Tareda kwanciya Agefenta yana me bin surar jikinta da kallo cikin shauki da kuma zazzafar kaunarta"
Gaba daya jikinta yamutu. duk ya kashe mata jiki,da zafafan kises dinshi.
"Cikin natsuwa yafara yawo da hannunshi Afuskarta. Yana kuma binko ina najikinta da kallo,da kuma sha awarta dake dada ruruwa Acikin zuciyarshi.
Yana shafa fuskarta har zuwa kan kirjinta. dayake bala in daukar hankalinshi,
Gaba daya yafara loosing control.
"Yana kokarin ,daga rigarda ke jikinta, tayi saurin motsawa tareda bude ida nunta dake rufe.
Muryarshi"na shekking, yace" (please baby Alow me?) Ina tsananin bukatarki. kibarni insamu natsuwa Atare dake?
Cikin tsananin sanyin jiki tace (please no sagèer) i c'nt Safeena! idan kika barni Acikin wannan yanayin zan iya cutuwa,
Yanayi yana shafa cikinta, tareda rokanta ,data bari yasamu natsuwa da ita,gaba daya jikinta ya mutu ,Amma batajin zata barshi yayi Abinda take tunanin yanason Aika tawa Ayau"
ganin batada niyyar saurara mai, yasashi hade bakinsu tareda da cafkar harshenta yana tsotsa kamar zai cireshi. Duk ya birkice tsabar jin laushin fatarta da yakeyi Ahanunshi"
Ganin kayanda yake jikinshi" na hanashi jin dadi, yasa yamike, yacire rigar yayi wurgi da ita gefe,
Cikin tsabar rawar jiki, yafara cire mata rigar dake hanashi ganin dukiyar fulanin dake mugun hauka tashi Akanta.
Batada karfin hanashi, don gaba daya yakaita wani bangonda bazata iya koda kwakkwaran motsiba.
Gaba daya, kusan haukace mata yayi don ganin muradin ranshi tsaye cikin bra suna kallonshi"
Yama rasa ta yanda zaifara sarrafasu,cikin shauki" yafara zame bra din dake jikinta, cikin yunkurin hana wa ,tafara rike mai hannu.
Tana girgiza mai kai Alamar no Amma ina Sageer yayi nisa cikin Sauri yazameta. Ai kusan suma yayi tsabar ganin su kiri kiri'
Numfashinshi har yana shirin daukewa. tsabar kaduwa ,kai tsaye. yakai musu cafka ,wanda saida tadan sa kāra ,don tunda take ba ataba taba mata kirjinta ba.
gashi ba karamin damka yake aika musuba, duk ya susuce yafita hayyacinshi"
Cikin jin zafi! tafara hawaye, tareda rokonshi da ya daina please ,Amma ina Sageer ya kurmance bayaji baya gani,
Bukatarshi yasamu natsuwa kawai Alokacin , ganin gaba daya baya jinta, yasa takara volume din kukanta. don gaskiya ya hauka cemata, yatsoratar da ita.
ga wani irin zogi da kirjinta da kuma lebenta yake yimata.shikuma yafita acikin duniyar da muke yayi nisa.
Har yafara kokarin zame mata wandon jeans din dake jikinta.
"Ai batasan lokacinda ,wani bala in karfi yazo mata ba. ,ta wani tureshi da karfinta tadiro kasa, cikin daukewar numfashin yace nooo!
"Prety idan kika barni acikin wannan halin,zan iya mutuwa. Kibarni ko natsuwa insa mu please?
Čikin kuka tana meneman Abinda zata rufe kirjinta dashi yamike cikin tangadi yakuma rungumeta, tana cewa meye kakeyi haka?
Sageer!( please control your self) kasan dai niba matarka bace baidace ba Abinda muke aika tawa, kasan sarai ko soyyayar da mukema juna bai dace ba,
Bare kuma wannan Abinda kakeyi, cikin kuka take cewa kasani SOYAYYAR mu HARAMTÀCCIYACIYA ce"
Shima cikin hawayen yake riketa, (please baby for the sake of our love Alow me )tace no tana tureshi duk jikinshi rawa yakeyi'
"Yace ok naji tunda baki damu da halin da zan fada ba ,cikin wasu hawaye masu wahala.kin sani da mace nake bukata da tuni na dade da samu,
"Mata nawa suke kawomin kansu' Amma bantaba jin sha awar kasan cewa atareda suba. Saboda bana son kowace mace saike.
"Safeena ke kadai nakeso" 'ke kadai nake sha awar kasan cewa dake' cikin sanyi tace Auren da zakayifa? Yace bakyaso? Kar inyi?
"Ki kasance dani wallahi zanfasa Auran nan A yau prety! aa nibazan hanaka Aurenka ba ,tunda nima inada nawa Auren nima so kaje kawai,
Wallahi prety duk abinda zaki fada ki fada amma ni zan fada miki Aurena da Humaida! bazai amfaneni da komai ba, saboda bazan iya kusantar jikin kowace mace ba saike"
Cikin jan numfashi tareda tattaro natsuwar shi yace "shikenan, yamika mata rigarta da bra kisa kayanki, bakomai Amma ni soyyaya ta dake ba HARAM TACCIYA bace"
"Bani nasakawa zuciyata soyyayarki ba, Allah ne. Kuma nasani, shida yasaka min yasan dalilin yin haka.
Itadai tasaka rigarta ,da gudu ta koma kicin din ta, dakko hijab dinta ta mayar, "bra din ma anan ta barta, takasa tsayawa tasa gudun kar yakuma.
Allah yasa takashe gas din, da Abincin data gama girkawa da ya kone Abanza. Cikin saûri ta dauki plate din data daurayé tajuye aciki, tareda sako fake guda daya.
Koda ta dawo dakin dauke da plate din taji karar ruwa alamar wanka yakeyi, tanajin yanda shawar keta zuba bako kakkautawa.
Ya dauki lokaci ,kafin yafito daure da towel ,tayi saurin dukarda kanta don gaskiya kirar jikinshi na daģa mata hankali taji kamar taje ta manne da kirjin nan nashi mai cike da ni ima.
Yadauke kanshi daga kallonta, shimâ don idan yace zai cigaba toh zai iya aikata laifi, har yagama shiryawa yasaka wasu kanan kaya sunyi mugun karbarshi yana tashin kamshi.
Sannan yakaraso.tashi inmayarda ke gida' cikin sauri tace ka ci Abincin tom. cikin daure fuska ,yace nakoshi, "kitashi in mayarda ke gida'
"Saikaci Abincin zamu tafi. tayi maganar cikin seriouse. Yakalleta yace " kinsan bazan iya jurewa ganin ki Akusa daniba, batareda nayi Abinda bakyasoba.
Saime?" Nidai kazauna inba haka ba zamu kwana anan, cikin zare ido yace" zaki yarda mukwana anan tare? "Eh kaci Abincin nidai ,yasan sarai fada takeyi amma don tsokana yace"
"Kinfa san idan muka kwana a nan yau bazan iya hakuraba, koda kina kukan zafin wannan yafada yana nuna kirjinta tareda kashe mata ido daya .
Ta dukar da kanta tace "nidai kaci Abincin. Yafaraci Ahankali yanayi yana kallonta yanajin wani irin nishadi da farin ciki a zuciyarshi.
Baisan lokacinda yačinyeba tas ,sannan yace" prety na haka kika iya girki? kinga na cinye banko taya miki ba, laifin kine ai kin zauna ina cin Abincï bansan ma yakareba, yafada cikin murmushi.
Tamike tareda dauke plate din ta nufi cikin kicin da shi, saida ta wanke kayanda ta bata sannan tafito, tasameshi Akishin gide tareda cewa "muje kama yarda ni gida.
Yadan juyo da kallonshi cikin tsokana yace"kefa kikace mukwana anan, kumã har nashirya sannan zakice mu tafi tace " nidai muje kafin Anemeni .
Yace "şhikenan tareda mikewa tana gaba yana bayanta jiyake dama su dawwama atare dagashi sai ita dayayi farinciki mara iyaka .
Har suka isa gida bata kuma cewa komai ba, yana fakawa ta bude motar zata fita yace "kijirani mujera baby! Ko sauraranshi batayiba tafice tabi ta kofarda tafita .
Tana shiga taci karo da Menal tace"Aunty tundazu naketa nemanki ina kika shiga ne wai haka? Dady ne yace inkiraki ku gaisa da bakin gashima sun wuce,
Tace ina dadyn yake yanzu? tace shima yafita "kinsan gobe zasu kai lefe Aunty yan uwan momynshi ma zasuzo goben, zasu hadu Akai kayan Auren.
"Aunty dama inason ingaya miki wani Abu, "mushiga ciki saimuyi maganar, saida suka shiga dakinta tace "Aunty kinsan Ya Yusuf ? waye haka? abokin bros . Oh naganeshi yataba zuwa lokacinda baida lafiya.
"To shine yace wai yana sona tafada tareda rufe idanunta, cikin murmushi tace kuma yasamu karbuwa daga gani Anayi dashi.
"Kai Aunty ni kunya nakeji ma, tace "meye Abin kunya? indai kina sonshi basai muşha biki ba .ta tashi da sauri ta gudu dakinta wai taji kunya ance Aure.
Washegari tuňda suka tashi gidan Aunty Nena tafara shirin tarban bakin da zasuzo, wato yan uwan momyn Sageer' duk gidan ya bade da kamshin girke girkenda Akeyi na tarban baki,
Ita dai Safeena yau da faduwar gaba da kuma tashin hankali ta tašhi don tasan zancen Aurenshi ya tabbata kenan tunda gashi za a kai kayan Auren A yau.
Duk jikinta yayi sanyi ko karyawa takasa yi gashi tunjiya da suka rabu bata kuma sashi a idanunta ba.
Sai kusan karfe goma shabiyu bakin suka fara isowa yan uwan babanshine first da matansu harda ma kakarshi. Kafin dagin momynshi"
Kana ganin motocin da suke hawa kasan Akwai masu gida rana kusan mota uku suka faka lafiyayyu. Ba motocin nake kallo ba, matan da naga sunfito acikin motocin ne yasa kirjina bugawa.
Motar farko Aunty zaliha ce tareda wasu mata guda biyu sai mota ta biyu kumã ummin su Safeenã taredâ babbar yayarsu Hajiya mama sai kuma mota ta uku suma kina ganinsu kinsan duk ciki daya suka fito.
Da kyar na hadiye miyau ganin wa innan mutanen, kardai Ace sune dangin monyn Sageer,
_nima dai Akwai tsegumi bari inbisu Abaya inganima idona_
Cikin mutum tawa suka Amshesu suka gaggaisa da juna Aunty tanata inata saka ina ta ajiyesu tsabar murnar ganin wa innan bayin Allah yanzu duk dangin Sageer ne haka?
Suna masujin dadin ganin gidan da gudan jinin yar uwarsu yatáshi ga kuma karamcinda suka samu Awurin Aunty Nena duk ancika gabansu da kayan Ciye ciye da lashe lashe.
Sun gabatarda junansu tareda jajantawa sannan suka fara tanbayar ina shi wanda suka taru dominshi Aunty tace bari ta kirashi Alhaji kuma yafita domin yanada muhim min meeting a yau
Yana shirin fitowa Aunty tace kazo son kanada baki' yacs" baki kuma daga ina? " muje ka gansu da kanka yabi bayanta suka fito falon cikin takunshi yake isowa falon.
gabadaya hankalinsu yatafi wurin kallonshi Aunty Zaliha cikin kidima ta mike tareda cewa Sageer!kardai Abinda take tunani gaskiyane.....🖊
_Fans kuyimin hakuri ba sauki wallahi typin kuyi manage din wannan ina kaunarku buhu buhu_
[2/19, 3:46 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)
Story writíng by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar
💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫
_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝inasha Allah)_
*idàn nace zankiraku da dai daya sai incika page daya bangama ba don haka nake muku fatan Alheri Aduk inda kuke my FANS*
2⃣3⃣
Ita dama tunda suka shigo gidan take tunanin kamar nan ne suka kawo Safeena' to kodai ba gidan bane? To kuma ai ga Saģeer tagani, duk kanta yakulle tama rasa irin tuñanin da zatayi.
Cikin natsuwa yakaraso cikin falon tareda samun wuri guda ya zauna yana mai gaisheda su ummi tareda mamakin me yan uwan Safeena sukazoyi Agidan ?
Kuma harda mahaifiyarta,don yaganeta tun ranar Auren Safeena da yaje gidan ga kuma Auntyn ta, bayan Angama gąisawa Hajiya mama tace" Sageer nasan bazaka gane muba,
Don koda Allah yakarbi ran maifiyarka bakayi wani wayo sosaiba kuma ni bana kusa Amma nasan zaka gane Halima gata ta nuna ummin su Safeena"
Ya daga kai yana me kallonta tareda jin kaunar matar har cikin zuciyarshi, kuma sai take mai kama da mahaifiyarshi da yake gani a hoto.
Tace matsonan wurina yarona cewar ummi "nasan kamanta ni' ga yar uwarka da kuka tashi tare, "zaliha kinga dan uwanki sati biyu ne tsakaninku dashi.
Cikin jin dadi ta ce "ashe ba banzaba ranarda yaje gidana narika jin wani Abu akanshi Ashe brother nane (wow nice to meet you bro)
Sai ince shi yafi kowa farin ciki don yanzu yafahimci cewar Safeena jininshi ce bayan kauna ta jini harda ta dangantaka Ashe?
Zaliha tace ina sis na take? Cikin dokin ganin dan uwanta take fada musu sanadin haduwarsu tun farko dashi'
Suma duk sùka jajanta da kuma mamakin ina ita Safeenar? Dama naň gidanta ne? Cikin tsananin farin ciki Aunty tamusu bayanin cewar ai matar yayanta ce?
Duk da sunriga da sunsan da zancen cewar Safeēna na Auren Abokin Abbu ne Amma sam basuji dadin rashin ganinta Awurin ba kodan halin farin cikin da suke ciki A yau,
Aunty Nena ta mike cike da farin ciki tace inaga tana bacci bāri ingani duk sunata magana Atsakaninsu har su kakar Sageer din da da suka koma gefe domin subarsu suma sugana dàshi,
Duk suka hadu suna ta zancen iyayenshi tsohuwa harda kwallah, shidai yana cikin tsananin farin cikin Safeena yar uwarshi ta jini sai yaji yakara sonta sosai Acikìn zuciyarshi.
Tana shigowa falon saida takusa fâduwa tsabar kaduwar datayi na ganin mutanen dabata yi tsammani ba A gidanta.
Hajiya mama tace "karaso yata kinji ,zo ki zauna .tunda tafito yake aikin kallontã da tsantasr kaunarta.
Cikin natsuwa tasamu wuri Akasa ta zauna kamar yanda taga su Auntyn ta sunyi da Sageer duk ta tsargu da wannan taro na yau,kuma wai harda ummi,
Hajiya mama tace Safeena kinga ikon Allah baya karewa kinga gaki ga dan uwanki kuna rayuwa Acikin gida daya Amma bawanda yasani cikin tsananin mamaki tace dan uwana?
Ummi tace "eh gashinan Sageer' cikin sauri takalleshi dakuma wani irin farin ciki Ashe dan uwanta ne shi ? Dama shine yaron momy zainab yayar umminsu?
Cikin tsantasr sonda sukema juna suke kara aika ma da junansu sakwanni masu wuyar fassara gaba daya sunfi kowa farin ciki"
Duk hankalinsu yatafi wurin aikama da juna sakwanni sunma manta da kowa Aunty Zaliha ce tace "muje daga ciki sis, sannan tadawo natsuwarta tamike cikin jin kuʼnya tareda Addu ar Allah yasa ba a dagosuba,
Saida suka shiga dakinta Aunty ke cewa "sis naga Abin nan ya karbe ki fa, cikin tsokana tace "bangane ba? Tace babyn namu mana ,naga har wani cikowa kirjinki yake karayi Hmm batasan tsabar wuyarda sukasha bane Ahannun Sageer yasa suka wani kara kunbura ba.
Cikin basar da zancen take cewa banga my boys ba ina kika barsu ne? Tace "suna tareda babansu yana gida yau hutu yakeyi.
Tace ok shine kinsan zakuzo nan kikaki kawosu"
Anan tayi mata bayanin yanďa Abin yakasance har isowarsu gidan da kuma gano cewar nan ne gidan da take Aure' sundauki lokaci mai tsawo anata hira cikin jin dadi tareda shirya zuwa wurin kai kayan Auren,
Saida lokacin da zasu tafi kai kayan yayi sannan Aka kirasu sufito Aunty Nena tace to Safeena kushirya muje kai kayan Auren ko yamma nayi Cikin muguwar bugawar zuciya,
Take kallon su ummi don gaskiya bataso taje kishi zaisa tayi wani Abunda baidace ba, ganin yanayinda tashiga duk jikinta yayi sanyi Aunty zaliha tace sis ko zakiyi zamanki tunda gasu Aunty Nena?
Cikin sauri tace eh gaskiya basai najeba sukace badamuwa ai sunada yawa ko A hakan tsohuwa ma tace amayarda ita gida suje da mătan kawun nanshi kawai ,
Hakan suka dunguma kai kayan Akwatuna nagani nafada wanda duk kokarin Auncle ne da Aunty Nena Ango ya nade Aljihu
Sun isa gidan su Humaida tareda jagorancin Amininshi wato Yusuf cikin rashin kula da nuna suma suntara ba Abinda za abasu yaburgesu suka karbesu haka nan ba yabo ba fallasa duk ransu ummi ya baci.
Hajiya mama kam har zata fara sababi ummi ta roketa tace" yaya kiyi hakuri don Allah karkice komai tunda mu muke nema yazamuyi? muyi kodan Sageer badansuba.
Haka suka koma zuciyarsu ba dadi Aunty Nena da Aunty zaliha sudama ba masu son hayaniya bane sauran kannin su ummi kuwa tunda Hajiya mama na nan bazasu motsaba don suna tsoronta.
Aunty zaliha saida ta gode Allah da Safeena bata zoba. Itakam tunda suka tafi ta kulle kanta A daki tana kuka har kiranta A waya yayi taki dauka text kuwa yaturo ba Adadi amma taki tabude.
Shikenan yanzu