Showing 6001 words to 9000 words out of 64206 words
Chapter 3 - HARAMTACCIYAR SOYYAYA Compelet Book by Nafisa Sani Hussein.txt
wanda takasa fahimtar, meyeke nufi
Menal kuwa tasowa tayi daga kujerar da take zaune tadawo kusa dashi tanamai wani irin firirita wanda shi gabadaya hankalinshi na kan Safeena.
Wai ita wannan yarinyar batada kaya sai kananan kaya. duk da shima bawai yanason manayan kayan bane amma yaga alamar wannan abin nata yafara yawa.
Ahankali tadago kanta cikin sa a yajefeta da kallon da shikadai yasan ma anarshi, dasauri ta dauke kanta tareda mikewa gaba daya, tanacema Anty Nena zanshiga ciki indan kwanta Anty Nena tace ok saikin fito Ahankali take tafiya wanda duk ta motsa saika dauka da gayya take kada jikin nata wanda kuma ba haka bane nature ne , Sageer kuwa ai kusan suma yayi, saida yaji wani irin mugun shock acikin jikinshi har tsakiyar kanshi.
Yakai wajen minti biyar baidawo dai dai ba, saida Menal tace mai bros wannan karon baka kaimu shoping ba tunda kazo yaushe zamu fita? Anty nena tace to sarkin yan make up kayan kwalliya ko? duk wa inda dadynki yasiyo miki basu isheki ba saikin wani bashi aiki ko? Cikiņ shagwaba tace Anty please kibari yakaimu. Anty tace ni na isa ince kar yayanki yakąiki shoping gaki nan gashi ai,
Yace zamuje little sis but not today. tace sai yaushe yace tomorrow' ok bros tank u tareda rike hannun shi Ahankali yatashi tareda komawa čikin dakinshi. Yanashiga yafada kan gadoʼnshi ba abinda yake tunani irin surar Safeena da kuma fuskarta yana tuna yanda lips dinta yake kyalli dazu saboda lip glos dinta tashafa saiyaga tafi kyau ma ahakan dabatasa janbaki ba ganin yanda dan bakinta yayi wani smooth Hmmmm yayi doguwar ajiyar zuciya tareda mika mai karfi,
Ahanķali yatashi zaune daya tuna da wani abun saikuma hankalinshi yatashi tunawa dayayi Safeena fa matar Auncle dinshi ce gwara yacirema zuciyarshi Abinda yariga yasan yamai nisa. In banda sharrin zuciya ma tayaya zata kwallafa gamatar aure? Yanaushi iska zuciyarshi nazafi tana tafar fasa' baimasan wane irin tunani zaiyiba kuma bayajin zai iya furtawa kowa wannan lamarin saboda yazama kamar yaci amanar auncle dinshi,
Why why why yafada tareda dafe sashen zuciyarshi tunawa dayayi da irin halaccin da Alhaji Mu azzam yamai arayuwa, tundã yatashi baisan kowa nashiba shiyarikeshi kamar dan uwanshï na jini. dan koda iyayenshi suka rasu baida wani wayon sanin yan uwansu duk da Alhaji na fadamai cewar saboda dukiyarda mahaifinshi yatara yan uwanshi keson ganin bayanshi shiyasa yadankama Amininshi saboda yasan zaikula dashi kobayan ranshi.
Wannan mutumin ne dayamin komai arayuwa shine zuciyata take son matarshi ta aure hawaye masu mugun zafi suka dinga zubowa ta idanunshi. Nafarko yana tsanar ķanshi na biyu rashin iyaye na uku baisan makomar rayuwarshiba wannan shiné tashin hankalinshi don ko ita Safeenar ma tagane wane irin kallo zatayi mishi impact ma yafahimci yarinyar tatsaneshi amma meyasa zuciyarshi zata yimai haka tun yana hawaye har yafara kuka mąi sauti bawanda zai lallashe shi yana cikin wannan halin ne yaji anturo kofar ďakinshi tareda sallama. Sanin muryar mai shigowar yasashi saurin goge hawayen ida nunshi wanda tarigada tagansu .
da sauri takaraso kan gadon tareda cewa meyasameka bros meyasa kake kuka meyafaru dakai? Menal ce kejero mai wa innan tanbayoyin don hankalinta yatashi. bata taba ganin jarimin yayanta ba yana koda kwalla amma yau ace yana kuka meye zaisa bros kuka har haka? tace bros tell me what is wrong? yace noting kaina keciwo dukda bata yardaba haka tamike taje takawomai panadol xtra tace bros gashi kasha kanzai daina ciwo, yakarba taje tabude mini firij diñda yake dakinshi ta dakko goran ruwa tabude mai yasha, tareda cemata tanks little sis tadan matse fuska am not little bros ka kalleni mana wallahi nagirma. Saida tabashi dariya yanda tayi maganar , itama taji dadin yanda yadan saki jikinshi,
Washe gaři, da mugun zazzabi Sageer yatashi saboda kwana yayi da ciwon kai da kuma cikinshi haka yakwana juyi har Asuba dakyar yayi sallah yäkoma yadunkule,
Har kowa yayi break fast bai fitoba saida Menal tamike zata hadamai takaimai Anty Nena tace taje kartayi latti don ita kawai driver kejira su Al ameen na motar. tace ok Anty Nena namikewa wayarta tayi kara Alhaji Mu azzam yakirata cewar yana kiran Sageer wayarshi bata shiga akashe lafiya kuwa tace lafiya kalau Amma bari tagani yace no balokaci tashirya tawuce office nashi akwai wasu documnt da zataba secretery dinšhi sunada baki don bazai samu dawowa a yauba tayi sauri ta zari key din motar ta tareda kwankwasa
Kofar Safeena tafito tace don Allah taduba Sageer takuma hadamai breakfast dinshi zatawuce don bazata dawo yanžuba sai antashi aiki tace ok badamuwa duk da bataso wannan sakon ba.
Ta isa dining tahadamai komai sannan tanûfi hanyar dataga yake fitowa
*bazan taba daina gode miki ba my sis FIRDAUSI MUHAMMED MAI NASARA Allah yakara miki basira yakuma kaimu ranar aurenki*
[2/19, 2:04 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)🏵
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar
*kuyi hakuri fans da wannan tsaiko danayi na wannan shafin sanadiyyar rashin danayi amma yanzu Alhamdulillah zandora dãga inda natsaya insha Allah.*
*_hafsat nasan kinfi kowa matsuwa dacigaban wannan littafi gashinan kyauta nabaki shafin nakine*_
6⃣
Tana isa cikin dakin ta hangoshi cikin blanket yana rawar sanyi tsabar zafin zazzabin da yashigeshi, da sauri takarasa cikin dakin tareda yin sallama tajanyo center table ta ajiye abincin sannan takarasa tayaye blanket din tareda tanbayar meyasameshi?
bakada lafiya ne? Shikam kamar amafarki yaji muryarta yabude idonshi ahankali don yahasgata ko da gasken ita ce. Yatashi Ahankali tareda yaye bargon gabadaya duk da jikinshi ba karfi amma ganinta acikin dakinshi kuma har täna damuwa da yananyinda taganshi aciki yasa yaji dadi sosai acikin zuciyarsji.
saurin juyamai baya tayi ganin ba riga ajikinshi kuma dagashi sai tree quater shikuma baifasa mamakin shigowaŕta har cikin dakinshiba. bata juyoba tace ga abincinka nan nakawomaka still ba aikin dayakeyi saina kallonta jiyaķe dama da dama yadan rungumeta ajikinshi kozaiji dan saukin abinda yakeji acikin zuciyarshi.
Baimasan lokacinda tafita adakinba yakalli abincinda tace takawo mai yamike yashiga bathroom yawanke bakinshi sannan yafito yazauna yabude abincin tareda kurbar tea dinda tahada mai haka kawai yaji yamai dadi sosai koba komai ita takawomai don haka kobayaso zaici saida yaşhanye tea din tas sannan yamike ya fada bathroom yawatsã ruwa don yaji dadìn jikinshi yäna fitowa bai tsaya ko mai yashafa ba yazira jallabiya yafito don ba abinda yakeso irin yakuma sata a idanunshi don yanaji ajikinshi itace maganin damuwarshi gaba daya.
Safeena kuwa koda takoma dakinta kasa zama tayi kawai ta tsinci kanta da damuwa da halinda ta ganshi aciki. tasamu kanta da fitowa falon tazauna tana kallon kofar dakinshi kawai kamardaga sama taga fitowarshi da tamike tana tanbayarshi yajikinka kaji sauki itama saida tayi dana sanin nuna damuwarta haka.
Amma shi yaji dadi har cikin zuciyarshi tayi saurin komawa tazauna tareda dauke kai.
Yace naji sauki sosai musamman danaga abinda nakeso dasauri takuma kallonshi yayi kamar bashi yayi maganarba tareda samun wuri ta saitinta yazauna. Yana mai kallonta da kuma jindadin yanayinda suke ciki inama zasu dauwama Ahaka dagashi sai ita.
Yana cikin tunanin sukaji sallama cikin minti daya naga fuskarshi ta canja gaba daya daga walwala zuwa bacin rai saboda ganin wadda tashigo falon bakowa bace face Humaida budurwada keson Sageer tun tuni ita kuma Safeena batasan waceceba ganin tanufi wurin Sageer tareda fadin baby na yasa tafahimci bakuwar tashice saikuma taji ranta ya mugun baci komai yasa ? Nikam nace oho mata.
Ta zauna Ahannun kujerarda yake kai tareda rikemai hannu. Oho baby nayi missing dinka sosai wallahi meyasa baka daukar kirana nakiraka yafi akirga amma kaki responding why? Yasaki siririn tsaki tareda fadin she spoil my mood acikin zuciyarshi yakuma kalli kujerarda Safeena take ta bar wurin , nan take yaji kamar yashake Humaidan tsabar jin haushin katsemai jindadin da yake ciki.
Cikin fushi yace me kika zoyi ne agidan mu? Tace nazo ganinka baby. Yace ok kinganni tashi muje inraka ki ko no baby yanzufa nazo why not muje dakinka ko hira natayaka yace no tanks zanyi bacci please muje inraka ki waje.
Baby korata kakeyi? Yace nop kawai ina bukatar space kaina ke ciwo. Oh sory my dear bari intafi. Amma yaushe zakazo gidan mu? Yace zanzo kije kawai inzanzo zankiraki cikin murna tace tank you baby.
Koda yaraka Humaida yadawõ gidan duk yaji kawai shi Safeena yakeson yagani yatsaya afalon yakai rabin awa yana duba kofarta kozata fito amma shiru har yamike zai wuce zuciyarshi taki yarda da hakan da sassarfa yakarasa kofar dakin yasa hannu ahandle din zai bude......🖊
*kugafarce ni fans abubuwan ba sauki please manage this one*
_kucigaba da biyoni akwai labari_
*ummu jidda ina godiya sosai don bahaushe yace kulawa yabawa kinmin komai Allah yabar kauna*
[2/19, 2:14 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYYAYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar
7⃣
Har zaishiga yaji dirin mota Aharabar gida yayi saurin juyawa cikin dakinshi.
Tareda lekawa ta window, yai mamakin ganin wanda ya dawon adaidai wannan lokacin bakowa bane sai Alhaji Mu azzam wato Auncle dinshi.
Kawai yasamu kanshi da jin haushin Auncle din nashi yaji kwata kwata bayason ganiņshi, saida yaji shigowarshi cikin falon sannan yasamu kanshi da fitowa koba komai yamai komai arayuwa.
Yana isowa yakarasa wurinshi tareda huging dinshi yanda yasaba tareda cemai welcome Yayi saurin breaking hug din yana tanbayarshi lafiya naganka agida kuma nayita kiran wayarka shiru da banyi niyyar dawowa yauba amma muna gamawa na biyo jirgi hope everyting is fine? Har yabude baki zaiyi magana Safeena tafito daga dakinta rikeda plate na abincinda tagama ci yanzu. gaba daya yaji ranshi yamugun baci saboda takuma yin wata kwalliyar daga shiganta daki hakan yana nufin tasan mijinta na hanya kenan ko me? Harta karaso tanama Alhaji sannu da zuwa tareda karban jakar daya shigo dashi duk da ranta bayaso amma tasan hakan ne yadace.
Sageer kuwa saura kiris zuciyarshi tabuga tsabar kïshi da kuma hashin yanda ta fito bako mayafi har gaban Auncle kuma kayan sun dan kamata don riga da sket ne na material kuma fited, hartakai kofarda take tunanin nan ne na Alhajin yayi saurin taranta tareda cewa kawo nizan kaimai dakin da ido tabishi batada niyyar bashi jakar.
Yakuma cewa give me the bag tace no bari inkai mai ciki kawai tanks cikin fushi shima baisan lokacinda yafurta zancen ba yace mezaki shigayi cikin dakin ?sakin baki tayi tana mamakin zancenshi tareda cewa nida dakin mijina ko saika bani izinin shiga? Ázuciye yace nop kije bakina nunamin mijin kibane ok go yafada cikin tsananin kishi da kuma fushi gaba daya sun manta da cewar Alhaji na wurin sukayi saurin juyawa don ganin reacting dinshi amma da mamakinsu baya wurin. da karfi yafisge jakar tareda shigewa cikin dakin yana kuma tunanin ko Auncle yaga abinda sukayi yanzu? Niko nace adaibi Ahankali Sageer
Sanin da Safeena tayi bakowa agidan kuma yaka mata tahada maï Abinci shiyasa taşhiga kicin don lokacin kusan karfe goma shabiyu na rana yaran duk suna school basu dawo ba itama Anty nena sai karfe biyu take dawowa cikin natsuwa take hadamai abinci mai sauki harta gama tajera a dining kafin takoma dakinta ta watsa ruwa again don girkin datayi.
Tana fitowa ta danyi simple make up tareda zura wata doguwar rigar atanfa A shape tafito kamar kasaceta ka gudu ga komai masha Allahm
Ta dauki wayarta tareda fitowa falon koda ta iso har sunfara cin abincin sunayi suna discusing Akan aikin da ýaje yi dakuma cigaban da aka samû. Ai gabadaya numfashin shi saida yakusa daukewa tsabar haduwarda yaga tamai ahakan takaraso wurin tareda tsayawa agefe tace dama inaso índan fita ne kuma motana bata nan ba ariga ankawomin ba shine nace ko za ama driver magana yakaini. Yace aa ai nan gidanine Safeena zaki iya amfani da kowacce motar inkin tashi kawai kitanbayi keý kuma kibar wancan motar kawai inba wadda tamiki anan kifada akawo miki wadda kikeso, tace nagode tareda juyawa bazan iya fadar halinda Sageer yake cikiba don gaba daya jiyayi yakoshi da abincin dama don yasan ita tahada yasa yaji yanason yaci amma yanzu yaji bayason shan koda ruwane
Saida kowa na gidan yadawo kafinta shirya ta fito wurin Aunty nena ta tanbayeta aron key na motarta zata fita tace haba matar oga ai kece mai gidan ga manyan motoci mezakiyi datawa takwaso mata keys na motocin gidan tace duk wadda takeso ita zata shiga tace tagode tazari key daya tareda ajiye sauran tafita harabar gidan wanda tun dazu Sageer na cikin motarshi Azaune kome yakeyi oho ita batama ganshiba amma shi tunda tafito yaganta.
Me wannan yarinyar take tunani da zata fita da wannan karamiņ mayafin, da saurinshi yafito motar tareda isa wurínta.
Ina zakije Ahakan?tadago dakanta don harta shiga motar tace ban ganeba? Ka ajiyeni ne ? Ko kaine mijina? Yace nop amma naga alamar shi mijin da ya ajiyeki baisan darajarki ba so kije ki canja kisa hijab ko kifasa fitar inbaso kike kiyi cousin accident ba.
Tace saboda ga shaidaniya kome? Yace waya sani tunda kin iya shiga rayuwar mutane kobasa son hakan.
Itafa bata gane ina zancenşhi yake nufa ma kawai tayi tsaki tareda rufe murfin motarta shikuwa alokacin ba abinda yake kallo sai kissable lips dinta tana magana jiyake kamar ya janyota yadan tsotsa lips dinta
Saida ta tada motar ýadawo hankalinshi kafin ma yace wani abu ta budeshi da kura tafita dasauri yafada mota yabi bayanta.
Saida takai super market dinda takeson tayi siyyaya sannan tatsaya shima yafaka tareda sauke glass din motarshi hařtashige yana kallonta yaʼna kuma mejin bala in kishinta gani yake kowa ita yaķe kallo yakai kusan minti shabiyar kafinta fito wani matashin saurayi nabiyeda ita dakaya suna magana daga gani sunsan juna dan ysnda take ta yimai fara a däkuma magana.
Hmmm har kusada motarta yaräkata tareda bude mata motar tashiga duk ran Sageer yagama baci don me zatana kula maza hartake yima wannan gayen dariyarda shibai taba ganiba awurinta to wayeshi kodai tana sonshine?
To intanada wanda takeso meyasa ta auri Aucle dinshi?
Hartaja motar ta sannan yabi bayanta takuma daukar wata hanyar yana biyeda ita harta shiga wata unguwa tafaka bakin wani dan madaidaïcin gida mai kýau da kuma tsari
Akofar gidan tabar motar sanʼnan tashiga cikin gidan yana zaune yana tunanin ina ne nan tazo yadade azaune shikanshi baisan tsawon lokacinda yadauka ba acikin motar sannan tafito tareda wasu kanan yara guda biyu da kuma wata wadda suke kama sosai da