Showing 42001 words to 45000 words out of 64206 words
Chapter 15 - HARAMTACCIYAR SOYYAYA Compelet Book by Nafisa Sani Hussein.txt
batasan inda kanta yakeba tunaninta yayi nisa Sageer kawai takeson gani
Tana shiga dakin ta kunna wayarta don tunjiya bata koma kan wayarba aiko masages nashi ba iyaka harda na Aunty zaliha bata ko kai ga budewaba kiran Auntyn yashigo ,
Da sauri tadauka tana jin muryar Auntyn tafashe da kuka abinka da dan uwa itama sai hawaye cikin taushin murya tace kizo kisameni yanzu banaso inzo gidan Mama kinsanta ,
Tace ok bari inshirya,Aunty na ajiye wayar tace kajirata tana zuwa yanzu, Hmmm tanks sis yana zaune agefenta duk ya birkice mata
Saida tashirya kafin tacema mama zataje wanke kai ta karbi key ita tatuka kanta har gidan Auntyn ta tana fakin taga motarshi taji dadi sosai cikin sassarfa tayi cikin gidan yanajin takunta yamike batareda yadamu da Zalihar ba yarungomata yana sauke numfashi cikin sauri tabar musu falon
Saida suka dauki lokaci kafin yadan saketa yana kallonta cikin ido "i miss you somuch my prety itama cikin hawaye tace "me too'cikin jin dadi yace realy?
"Bakya fuşhi dani baby?tace "um um, good muje mudawo babý tace ina ? Baby baki yarda danï bane ? Tace ok muje ficewarsu sukayi batareda sanin Aunty ba sai gidanshi,
Ganinsu agidanshi yabata tsoro cikin rawar jiki tace mezamuyi Anan ?muje ciki kigani tasan baika mata sukebe ba Ahalin yanzu Aurensu ya HARAMTA
Haka tabishi cikin gidan tun daģa falo yafara kising dinta yana cire kayanda ke jikinshi kafin yacire mata hijabin jikinta yafara kokarin cire mata kayan jikinta cikin rudu tace stop Sageer! Yace why ?kasan HARAMUN ne mu aikata hakan yanzu.........🖊
_HARAMTACCIYAR SOYAYYA tadawo kenan_
*kuyi hakuri fäns darashin posting jiya nayi ya goge kuci gaba da biyoni Allah yäbar kauna*
07062906225
_Coment only_
[2/19, 4:53 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(Romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar
💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCITION💫
_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*dole inshare muku hawaye my fans musamman ku nawajena UMMU JIDDAH dake MAMAN SAUWWAMA harma dake ta wajena my sis AISHA uwar gidan dan fìllo Allah yabaku zuri'a tagari*
3⃣3⃣
Duk jikinshi rawa yakeyi yace"baby meyasa ? "Karki yimin haka please"kibarni hankalina ya kwanta'kece kawai zaki dawomin da natsuwata" idan kin hanani kanki bakiyimin Adalciba"
"Cikin hawaye take cewa "Sageer'kasan ba Aure Atsakaninmu ko? "Waye yafada miki hakan? Ni Ąure na na kanki ko kotun basu isa suce zasu raba mana Aure ba, saida yardar mu ,
Yaci gaba da Abinda yakeyi ganin da gaske yakeyi yasa tazame jikinta ta dauki hijab dinta cikin kuka tafara cewa "Am şory Sageer 'bazan iyaba gaskiya ba Aure Akanmu ,
Duk jikinshi rawa yake "Safeena yanzu juyamin baya zakiyi kikalli halinda nake ciki" gaba daya narasa natsuwata"
Duk adalilin sonki kitaimakeni Safeena ta wannan hanyar kawai zanji saukin wata damuwar kitaimakeni yakarasa yana mezubarda hawaye,
Ganin hawayenshi ya mugun tashin hankalinta kamar Sageer yana kuka saboda ita bayan kuma itama tana sonshi kamar ranta,
Cikin sauri ta rungumeshi tsam cikin kirjinta jinta da yayi akirjinshi yasa ya zame zauné da ita akasan capet dinda ke cikin falon yakuma zare hijab din ya wurgar fuskarshi yasa atsakiyar girjinta yafara gogawa yana shakar kamshin dake jikinta,
Ahankali yake shafar jikinta har zuwa kan Abinda yafiso tasama yazame doguwar rigarda ke jikinta tareda balle bra dinda ke jikinta,
Yafara wasa dasu cikin shauki da lallashi har yakai bakinshi kansu yafara tsotsa kamar sabon baby jin yanda yakeyimata yasa tamanta da zancen HARAMCIN tabashi kai bori ya hau ganin tashiga hannu tana mayarda martani yasa ya sungumeta sąi cikin daki
Duk sunfita hayyacinsu kowa na kokarin yafarantawa dan uwanshi yau itama da kanta tadage wurin farantamai shikanshi yaji dadin yanda takeyimai Ayau musamman data gano (weakness) dinshi,
Ranar sunfarantawa juna sosai saida yasamu natsuwa kafin yakoma gefe yana maida numfashi yajanyota cikin jikinshi "baby mezanyi idan bakya atare dani?
(I cn't leav without you)kece farin cikina karki bari arabamu kibini muje CAIRO zanje akan harkar aikina kibini muje prety" mu tafi muyi nisa da kowa da matsaloli dagani saike"
"Banaso kiyimin nisa' nasan ba wanda ya isa yaraba mu, bazamu rabu ba kinzama rabin jikiña kece rayuwa...tayi saurin rufe mai baki da ʼnata saida tayi kissing dinshi sosai kafin ta zare bakinta saida yayi wani irin numfashi dazata cire bakinta" why baby? "Meya faru? Kici gaba please,
"Kicigaba (Am enjoying it) no my dear bari intafi kar mama tayi fada , "please ki ban Amsa zaki bini? "Kasan bazai yuwuba Sageer" koda munada Aure bare yanzu.. cikin fushi yace waye yaraba muna Aure?
"Wallahi bawanda ya isa yarabamu prety" nidake mutuwace kawai zata raba mu ko mutuwar nafiso ni in mutu inbarki.. tasa hannu tarufe mai baki" meyasa kake cewa ka mutu kabarni ?
"Bakamun adalciba nikuma inyi ya ya idan baka araye? Ai baki damu daniba, "nadamu dakai Sageer fiyeda yanda kake tunani "ina sonka fiye da yanda kake sona,
Murmushi yayi najin dadi uace" idan kindamu dani kibini muje CAIRO, bazai yuwubâ Sageer" why? Aure za amun Sageer!
Wani irin zabura da yayi yatashi zaùne cikin kallon banji da kyauba"me kikàce? Aure za ayimana. Yawani irin fisgota jikinshi "waye zai daura miki Aure akan nawa?uban waye zai Aureki ?
Yawani matse mata kafađu duķ ya firgice mata idanunshi sunyi mugun ja tsabar kish"Safeena ketawa ce nikadai zan mallakeki da jikinki banason ko kallonki wani namiji yayi bare har ya kaiga yimiki magana,
"Ina da kishi akanki wanda nikaina tsoro nakejï akanki zan iya yin komai Safeena,
"Waye zai daura miki Aure?waye shi?a ina yake? Dakyar tasamu ya sassauta mata rikon tace"yaron mama ne,shine kaganmu tare A store,
Wani irin tureta yayi cikin karaji" oh dama nasani kina sonshi" nasani Safeena nagani a idona shiyasa kike saurarenshi yana ina? "Sageer "ina ya haukace mata baya kojinta ganin idan tayi wasa zata iya cin duka yasa ta diro akan gadon ta nufi toilet ta tsaftace jikinta tafito
Ba abinda yake saikai da kawo Atsakar dakin ko kaya babu ajikinshi tsabar kishi haka yake yawon ganinshi atsaye haihuwar uwarshi yasa ta koma da gudu cikin bayin don bata taba ganin hajiya babba Afiliba sai yau,
Haka yake ratsata tab dole taji jiki Ashe lallai Sageer ya cika namiji ya wuce da tunaninta shi baikõ gantaba harta koma saida yagaji da jira yafada toilet din yaganta Atsaye ,
Ganinshi Ahakan yasa tayi saurin juya mai baya cikin fushin yakarasa kusa da ita tareda juyoda ita" nikike tsoro ? Me kike tsoro? Yaja hannunta zuwa jikinshi da sauri ta kwace" meye haka Sageer?
Inaso kiyi wasa dani ne , ta zaro ido haba Sageer kabarni please intafi kace inbari kasamu natsuwa nabari yanzu kuma kace wani wasa "eh saurin me kikeyi? Bazaki koma gidan mama ba Safeena! Kizauna dani ko kitafi gidan ummi'
Kallonshi kawai takeyi tareda mamaki ita ta isa tace zata bar gidan mama yanzu, why? Banaso ku hadu da shi kibaŕ gidan kibini mubar kasar nan Safeena hankalina zaifi kwanciya,
"Bazan iya bijirema mama ba," bazaka fahimce niba Sageer!" ko ummi bazata barni ba Abbu ma yaji zanfuskanci fushin shi,
"Nine baki damu da tawa damuwar ba ko Safeena? Inada kishi ina tsananin kishinki banson ganinki da kowane namijin ,
"Am sory bari intafi yamma zaiyi kar anemeni kaga munbar Aunty batareda sallama ba, "bazaki biniba?
"Kayi.. ýayi saurin daga mata hannu "ya isa( i understand) nine nadamu dake amma ke baki damu dani ba kije kishirya zanzo in mayarda ke gidan da kikesõ yanzu,
Ganin yariģa yayi fushi tafitã tareda shiryawa saida ýafito yashirya shima yace"muje tana kallon yanda yayi fushi ko kallonta bayason yi saida ya direta kofar gidan mama
"Kije amma kisani gobe zanbar kasar nan, dole inyi nisa dake , "bazan iya tsayawa ina ganinki da wani ba koda dan uwa na ne kuna inuwa daya ba, zan iyayin abinda bai dace ba,
Cikin tsoro tace "ina zakaje? Badamuwarki bane kije kawai kifarantawa wa inda kikeso" zatayi magana yadaga mata hannu( no need)kitãfi kawai,
Yafito ya bude mata kofar tafito ya kulle yakoma cikin motar yatayar ya juya Asukwane yabar gidan tana tsaye tana kallonshi har ya bace mata duk jikinta yayi sanyi dakyar take daga kafa harta shiga cikin gidan,
Gidan Auncle ya wuce tareda tattara kayan da yake bukata cikin sauri bayason ya hadu dakowa don ta baya ya shiga saida yagama yaja Akwatin yaga farar envelop yadauka yana juyata ganin time na tafiya yajefa a pocket yafice
Gidanshi ya wuce,
Ranar ma haka wannan daren ya kasan cemusu ita tana tunanin mafita tasan duk sonda take mishi bazata iya binshiba ta watsama mama kasa a ido ,
Saita dauki waya zata kirashi saita fasa har garin Allah ya waye mama tafara shirin tarbar Aliyu danta tilo duk takasa zaune takasa tsaye
Safeena kuwa hankalinta nakan Sageer don har karfe sha biyu lokacinda Aliyu ya iso takasa kabuka komai saida ga baya ta yanke shawarar kiranshi Amma tana kira taji (switchup)
Haka tayi ta ģwadawa time to time amma (the same story) taji isowar Aliyu amma batada niyyar fitowa saida mama ta leko tace kifito ga dan uwanki ya iso batada zabi dole ta mike tasanya zunbulelen hijab
Tasameshi zaune anzagayeshi da Abinci kala kala tun fitowarta yaji kamshinta yana tashi kasan cewarta mai son kamshi akoda yaushe shiyasa yakama jikinta da kayanta,
Cikin fara a yace"aa my sister kina gidan nan dama? Ina mijin naki yake? Carab mama ta karbe tace Auren ya mutu tadawo nan,
"Subuhanallah garin ya ya? Tace ikon Allah kadai bari ka huta zamuyi maganar har cikin zuciyarshi baiji dadi ba mace kamar Safeena za ace An saka? Shi ake kira sakin wa wa , suna gaisawa ta koma dakin datake don hankalinta baya kwance,
Wasa wasa har aka dauki kusan sati bashi ba labarinshi tun tana daukar Abin wasa har saida takaita da neman Yusuf ta tanbayeshi yagayamata ai Sageer ya tafi CAIRO hankalinta ya mugun tashi don bata taba tunanin zai iya tafiya yabarta ba har gashi Andauki sati biyu ,
Duk ta fita hayyacinta gawani zazzabi dake shigarta duk daren duniyar nan kuma data tashi shikenan yau kuma tana tashi dakanta ta tashiga kitchen don ba Abinda take kwadayin ci kamar koko da kosai don haka ta dora dakanta
Saida ta gama ta lafto yaji cikin kosan tafito falo har miyanta na tsinkewa tayi dai dai ta fara ci saida mama ta fito tasameta "yau me nake gani haka yar nan? Koko kuma da kosai ?
Ta dukar da kai tace "shinaji inason sha yau mama, kallonta kawai mama keyi tana kiyasta Abu aranta ganin yanda Safeenar tawani dashe tayi fari ga yar ramar da tayi ,
Wucewa kawai tayi batace komai ba tana gamawa ta dauke kayan ta koma dakinta sai bacci ba ita tafarka ba saida Aunty Zaliha ta zo gidan ta tasheta
Ita kanta Aunty tana ganinta saida tace sis wannan karon dai ba escape , name kenan? Kinada ciki" look at you" duk kinkara kyau ga shi kirjinki yakara cika. ciki? Tazaro ido saida gabanta yafadi ciki fa?
Kije kiga likita Safeena" Aure dole subarku kenan Allah yasa hakan don inasonku tareda bros kun dace, wato ranar sai kuka gudu ko? Tadukarda kai tace ai shine, shine me? Tayi shiru cikin tsokana tace kishirya kiga likita Allah yasa da gaskene hasashe na,
Itadai hankälinta yatashi bataso ta nunama Aunty haba ai da kunya ta yaya ma hakan zai faru karo daya kawai fa sukayi last kawai romance ne taya ciki zai shiga? daga yi daya.
Har Aunty Zaliha ta tafi hankalinta bai kwanta ba kuma haka ranar takwana da mugun zazzabin tana tashi cikin dauriya tashirya zuwa Asibiti ko mama bata fada mata gaskiyaba cewa kawai tayi zataje gidan ummi,
Batakai ga fitaba Yusuf yakirata tadaga Sungaisa yake cemata yana kofar gidan mama tayi mamakin zuwan nashi lafiya? Dama tashirya kawai ta fice tasameshi lokacin tafara gala baita sungaisa yake mata bayanin Sageer ne yadamu wai yazo ya dubata aiki ne ya rikeshi yadamu sosai,
Hmm "takasa cewa komai tace ok tanks zanfita ne yace kiyi kokari kidauki kiranshi yace yakiraki jiya baki daga ba please yadamu
Tace ok zata daga amma tayi fushi itama sosai dashi yanda yatafi yamanta da ita dole ta nunamai fushinta da wanne zataji ? Yace "muje inkaiki ko ina ne zakije bataso yasan Asibiti zataje amma gwara shi yakaita da direba yakaita don bataso asan ina zataje kuma gashi bazata iya tukiba tana jin wani irin jirijiri,
Cikin sanyi tace zanje Asibiti ne, "bakida lafiya ne kenan shiyasa mutumina yadamu? Tace eh bawani ciwo bane zazzabine, ok bismillah muje Asibitin da yasan Sageer nazuwa yakaita don likitan Abokinsu ne yana ganinta yafara tsokanar Yusuf
Amaryar tamuce wannan ? Eh matar sags ce cikin dan lokaci yafara yimata tanbayoyi ganin bai ganeba yasa aka yimata test gwajin farko yaga dan jāririn ciki da yan satittika ,
Yace "congrat madam ki kula dakanki sosai kafin inyimai bayani shi ogan idan yadawo cikin kadawar hanji taji cikinta ya mugun durar ruwa shike nan ta faru takare duk kunya takamata tank god ma Yusuf yafita baijiba
Saida ya hada mata magunguna masu amfani kafin tafito duk ta tsure ta ina zata fara? Har yasauketa gida bata samu mafita ba ,
Haka ranar ta kwana zullumin karonta da mama, washe gari haka ta daure ta koma Asibitin batareda yima mama kwakkwaran dalilin gantalinba ,
Likitan naganinta yace "lfy madam ? Ina fatar bawata matsala?cikin ráshin kuzari tace don Allah inaso ka taimakeni ka cire min wannan cikin, shikanshi yaji tsoron kalmar mezaisa tayi wann tunanin?
Yace" meye dalilinki nason cire cikin jikinki bayan da ubanshi? "Bazaka gane ba katai makeni nidai banason cikin nan yanzu don Allah, ko inje wani wurin
Ganin da gaske takeyi yasa yace ok ki bari zuwa bayän kwana biyu cikin yacika wata daya yanzu bazai ciruba akwai risk cikin hikima yamata bayani harta gamsu ta tafi tana fita yakira Sageer Awaya,
"Bokan turai katuna dani yau" hmm kaine bakada Zumunci sag , yanzuma akwai dalilin kiranka cikin natsuwa yamai bayanin zuwaņ Safeena jiya ya zäbura yace what? Meke damun ta ? Yace " relaxed Alherine " ciwon matar nawa ne kake kira Alheri ? Eh tana dauke da juna biyu ya ķusan suma tsabar shock da farin ciki jikinshi narawa yace cikina Ajikin Safeena bakinshi kamar zai yage don farin ciki........🖊
_Tank you somuch fans for All the love and care_
07062906225
_Only women_
[2/19, 4:54 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(Romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
maman Ammar
💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCITION💫
_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_
3⃣4⃣
Cikin tsananin farinciki yake wayar, saida ya ce"akwai fa matsala frnd, cikin sauri yace wace irin matsalace?
Yayi mai bayanin abinda yafaru yau tsakaninshida Safeena cikin tsananin tsoro da firgici yace what?
"Kar ka taba min ciki kar kasake ka zubarmin da ciki kajirani ayau dinnan zandawo, yace "relaxed na bata hakuri nace taje sai cikin yakara girma yakai one month"
"Ok tank you somuch, sannan ya ajiye wayar cikin sauri yake hada kayanshi don bayajin zai iya kara koda kwana daya ne a cikin garin gaba daya hankalinshi yayi nija,
Safeena kuwa koda takoma gida hankalinta bai kwanta ba duk batada kuzari ajikinta har saida mama ta tanbayeta waike lafiya duk kin wani sauya meke damunki,
Cikin sigar rashin gaskiya tace bakomai lafiya kalau tace "naganki ne kamar wata waďda kwai yafashe mata ajiki" karki fadamin tunanin mijin naki kikeyi dama kodamuwa dake baiyiba?
"Gashi tuňda al amarin nan yafaru baikuma koda takowa gidan nan ba,itadai batada ta cewa sai shiru harta gama sana ar tayi shiru,
Karfe goman dare jirginsu ya sauka a nija komai cikin sauri da zakuwa yake aiwatarda shi" gani yake kamar ta riga ta zubar mai da ciki duk hankalinshi atashe yake,
Ko driver bai tsaya jiraba ya tari taxi zuwa gida direct gidan Auncle ya wuce, duk suna zaune afalon yashigo kamar daga Sama Menal ce tafara cewa bros ! Duk yaran suka je taroshi ,
Aunty kuwa baki tasaki don tasan da labarin baya kasar kuma tasan bai isa ace yagama aikin da yaje yiba shikanshi Alhajin yayi mamakin ganin nashi duk da bawai sun hadu bane amma yasan da tafiyar da kuma aikin,
Cikin tsananin mamaki Aunty tace Son a gari bako waya kasanar damu kana hanya?yasosa kai yace" uzurin dawowaŕ ne yakama,
nasameku lafiya?
Yagaida Auncle cikin dukarda kai irin na rashin gaskiyar nan yace "welcome Son" lafiya naganka yanzu kuma da dare, yace lafiya kalau zanyi wani abune zankoma ,
Yace "ok Allah yataimaka,yamike yafada dakinshi dake gidan saida ya yi wanka yaduba time 11:yasan yanzu tayi bacci don haka dole yajira gobe ,
Dakyar bacci barawo aranar ya daukeshi' amma saida yamakara wurin tashi duk zuciyarshi da tunaninshi yana kan Safeena, cikin sauri sauri yayi sallah saboda garin yafara haske saida ya idar kafin yayi wanka,
Karfe takwas yakira Yusuf, shikanshi ganin number din da yakirashi da ita yasa ya fahimci yana nija cikin sauri yadauka tareda cewa"(you will never change Dude)
"Kullum cikin (suprising )mutane kake yaushe kashigo? Jiya da dare kana ina ne? Yaçe yanzu zanfito , ok muhadu don Allah yanzu,
Yusuf yayi mamakin cewar har Safeena ta harbu "gaskiya bakada dama yanzu har ka durama yarinya ciki ana cikin irin wannan yanayin?
"Banson iskanci ba matata bace ko akwai doka ne ? Yace babu Amma yanzu da bakwa tare fa? Kaine karaba mu?cikina najikinta dole kuma yanzu subar mu tare ,
" Ok yanzu ya zamuyi" kafin ta cire cikin dole kanemi mafita,yace taimakona nakeso kayi ka dakko min ita cikin dabara ka kaimin ita gidana ,
"Haba Dude ta ya ya zanyi hakan meyasa kai bazakaje gidan ba kai tsaye? bazaka ganeba mama nada matsala ta cika hayaniya sosai,
Yayi dariya kafin yace ok kaje bari zangwada sa' a ta, sun rabu ya wuce gidanshi shikuma yatafi direct gidan mama yakirata awaya lokacin tana tareda mama yace ina waje please kidan fito idan ba damuwa,
Tace" ok ina zuwa yanzu, sannan ta tace ma mama tanada bako cikin jin dadi tace yimaza kije suruki nasamu banda labari ? Itadai tayi shiru saida ta shiga tasanya riga da zani na atanfa don yanzu batason kayanda zai kamata kwata kwata,
Tana fita ya fito daga motar barka da zuwa ranki yadade cikin murmushi ta gaida shi yace dama inaso mudanje kiga likitane idan ba damuwa ? Cikin faduwar ģaba tace "
Naji sauki ai sosai basai munje ba,
Cikin hikima yace"doctor sadiq ne yace inkawo ki bansan daliliba, jin sunan