Showing 39001 words to 42000 words out of 64206 words

Chapter 14 - HARAMTACCIYAR SOYYAYA Compelet Book by Nafisa Sani Hussein.txt

hajiya babba ai jin guiwarta ta zunguroshi tuni yayi loosing control yace baisan hakuriba cikin zafi zafi yake aika mata da romance tun tana tureshi

Hartabada kai bori yahau ai yanxuma kamar karon farkon don yanda kasanta yai tsami haka take kuka kashirban "Sageer kabarni please zaka kasheni ne, ina sai zance yake saki "baby bazamu rabu ba ketawace bawanda ya isa yasa insake ki,

Saida ķo yanzu yasamu natsuwa kafin ya saurara mata yana mirginawa wayarta tafara ringin dakyar ya iya mirginawa ya dauki wayar ganin sunan dake jiki (my sis)yasa yayi picking wayar

Saida yasaita kanshi kafin yace slm cikin dariyar tsokana Aunty zaliha tace "haba bros bazaka bari mukawoma itaba? Yasosa kai tareda kallon gefènda take yaga har bacci yadauketa(niko nace baccin wuya)

Yace "brk da dare sister ,tace nidai kunaso kujefani cikin matsalar Hajiya mama ko? Takirani yanzu wai menake nufi narike yar uwata ne tun dazu tazo gidana har yanzu shiru,

Da harzance mata batazoba nayi tunanin may be kuna tare "so is trué? Ware is she?yafara sosa keya yace"sis me kika ce mata?nace tana gidana muna wani aiki ne zata dawo yanzu,

Cikin rashin ķuzari yace "sis please kice mata baku gamaba sai gobe zata dawo don batajin dadi, cikin zare ido tace" what ? Kanaso mama tayi farfesuna ko?

Saida yayi dariya kafin yace sister kitaimaķa wallahi batajin dadi bazan iya dawo da ita ahakan ba,Hmm"ok bari ingwada ingani yace "tnks takatse wayar tareda tunanin rashin hakurin Sageer wato har ya aikata?

Yabata musu dan gyaranda suka fara haka takira mama ta zabga mata karya tanajin sababinda takeyi amma yazatayi kanninta suka jamata,

Saida tayi baccin kusan hour daya kafin tafarka tabude idanunta dakyar koda taduba agogo taga karfe kusan tara da rabi nadare tazare idanu tareda zabura tamike azabarda taji ita tasata kurma ihun azaba,


Da gudunshi yashigo dakin tareda riketa "babyna lafiya? Tazabga mai harara tareda ture hannunshi cikin hawaye tafara" aidole katanbayeni lafiya bayan kasan irin abinda kamun yanzu gashi yanamin zafi sosai,

Yakara matsowa "sory baby zaidaina bari inhada miki ruwan zafi zakiji dadi sosai kinji ? Tace "ni gida zantafi yanzu," kalli time dare yayi fa sai mama ta cinyēni da fadà

Bai sauraretaba yawuce bthroom saida yatara mata ruwa masu dumi kafin yadawo dakin yana zuwa yásunkuceta tareda fisge zanin gadonda ta nannade jiki dashi yanufi bayin da ita,

Tana wuntsil wuntsil "nika saukeni banaso kabarni , saida yasakata cikin ruwan tasa kara tareda mikewa yace "kiyi hakuri kizauna zakiji dadin jikinki please

Dakyar yasamu tazauna cikin ruwan tun tanajin zafi har tafarajin dadin ruwan tana lunshe ido yatsuguna agaban jacuzyn yana mai kallon kyakkyawar fuskarta tareda tuna irin nishadin da ta bashi

Yadauki lokaci yana kallonta tareda jin nishadi mara misaltuwa aranshi ,saida ruwan yafara sallacewa kafin tadan mike zaune dakyau yakalli kirjinta yanda sukayi ja

Yakai hannu yafara shafawa tatureshi da sauri" please stop, kamar zatayi kuka cikin zolaya yace baby haryanzu basu daina zafin ba? Ta zabga mai harara "nidai kafita inyi wanka,

"Kibari inyimiki baby kinga bakyajin dadi ko ?"nidai kafita zan iya, ok yasakai yafita yanazuwa yazare zanin gadon yacanja wani kafin yafita da wannan ya wanke, jin ihunta again yasa yadawo da sauri yasameta tana matsar ido,

"Meya faru prety?bazan iya fitaba kataimakenî zafi nakeji kafata har cinyoyina ma ciwo sukemin cikin kunshe dariya yasunkuceta saida tayi yar kara saboda hade kafafunta da yayi yakalli yanda take runtse ido,

"Sory baby zaidaina kinji 'don nafarkone shiyasa but second time bazaji zafiba, cikin zabura tace "wane second time? Wallahi bawani Second time nika maidani gidan mama please,


Baisauraretaba direct kangado yawuce da ita yakwantarda ita tareda janyo towel yàfara goge mata jikinta tundaģa gashin kanta har zuwa kirjinta yafara gogewa cikin salonshi,

Haryafara ware kafafunta Ahankali yanakallonta tayi saurin juyawa tareda matse kafar dukda zafin da takeji bazataso yakalli tsiraicinta ba haka kawai,

Yakuma juyoda ita "kibari inga ciwon mana ,kabarni nidai ya warke ,haba? Múgani tafara kukan shagwaba nidai kabarni cikin salon salon daukar hankalinta yafara matsawa gab da ita tareda cewa baby zansha,

Cikin zaro ido tace "me? Yakai hannunshi kan kirjinta tareda shafawa yace wannan baby ina sonsu suna birgine sosai kibarni insha ko kadan ne,

Kafin ma tace wani Abu yasa bakinshi akai yana wasa da halshenshi akansu cikin kwarewa harya fara tsotsar su duk yafara canja mata yanayin jikinta tafara mika don tanajin salon nashi har tsakiyar kanta,


Ahankali yake tsitsarsu yana wasa da dayan cikin shauki shidai yanason wa innan abubuwa yadauki lokaci yana Abudaya tareda taimakonta don tanajin dadin lamarin

Ahankali yakeyin kasa da kanshi zuwa cikinta yafara lasar fatar jikinta cikin salo har yasauka kasanta yafara ware kafar ta har yabude ta yafara kallon yanda wurin yayi

Bawani ciwo sosai kawai wurin yayi danja ne tareda kunburi kadan batareda ta ankareba taji yäna mata wani irin salonda bazata iya fassarawa ba Ahakn yasamu har yakai ga inda yake bukata,


Ankuma don koyanxu saida tasha dakyar Addu a kawai takeyi tasamu ta gudu bázata kuma yarda tadawo wurinshiba ,

Saida ya natsu yafara lallashinta tanata Ajiyar zuciya tsabar gajiyarda tayi saida sukayi wanka yana lallabata yasamu tayi sallolinda batayiba na magrib da isha i,


Kafin yabarsu sukwanta ranardai dakyar tasha saida tayita yimai kuka kafin yabarta ,


Gefen Auncle hankalinshi yatashi ganin kusan kwana uku baisashi a idoba tunda yamai maganar sakin Safeena yana zaune Afalo tareda Aunty Nena yace Khadija yaron nan yadaga min hankali,


Tace yanzu yaza ayi kenan yąya ? Yadai nuna baya sonta kuma bazai iya fada makaba shiyasa yake gudun haduwarku,

"Shiyasa ma kinga banason inci Amanar Alhaji muhammed yadanka min Amanarshi duk da ga yan uwanshi ,nasamu tsohuwa dazu munyi magana har mun yanke hukuncin raba Auren tunda bayaso kuma bazai iya fadamana ba,

Kuma munyi zancenda wani Alkali zaibamu shaidar takardar sakinta inyaso zata iya Auren duk wanda takeso,munyi magana da Alhaji hashim ya nunamin bakomai duk Abinda na yanke dai dai ne duk ya'yana nè.

**********
Saida gari yafara haske kafin su farka cikin sauri ya yadiro daga kangadon yafada bathroom saida yayi alwala kafin yatasheta dakyar ta mike taje tayi alwala duk yatara mata gajiya saida ta watsa ruwa kafin ta daura Alwala tafito,

Tana idarwa tamike tanemi kayanta tasaka tana gamawa yashigo dauke da tray ya Ajiye ,good morning beautyful'

Ta dukarda kanta yace zokiyi breakfast my wife tadan kauda kai yajuya gefen fuskarta "fushi akeyi dani my wife? Sory kinji zoki karya inmayarda ke gidan mama, ko zaki kuma kwana anan?

"Allah ya kiyaye,ya kyalkyale da dariya yace "nayi laifi ko babyna ,sory zoki karya nina hada miki da kaina kinji zokici girkin megidanki,


Ta zauna akasa ya hada mata tea mai kauri ya bude mata plate din wainar kwai sai dayan plate din namane yana tiriri dagani warming dinshi yayi


Saida taci sosai tareda shan tea din kafin tace takoshi duk yana kallonta cikin tsananin kaunarta dake kara ratsa jinin jikinshi
Saida tagama yaci ragowar tareda shanye sauran tea da tarage,


Yakwashe kayan yamayar kicin saida ya wanke kafin yaďawo dakin cikin sauri yayi wanka yafito daure da towel da sauri ta fice daga dakin don batason kallonshi yayi dariya


Saida yashirya cikin tsadaddiyar shadda sky blue taji aikin zamani irin na maza masu aji, yafito falon yasameta Azaune tunda taji kamshin turarenshi mai burgeta ta dago kanta cikin zuciyarta tace,


Masha Allah ita kanta tasan tasamu gwarzon miji na nuna ma sa'a saida ya hure mata idon "nayi miki kyäune wifey? Ta sunne kanta yace ki kalleni ni mijinkine mallakinki sai yanda kikayi dani ,


Tamike tace" muje ,kingaji da ganina ne prety?tawuce yabiyo bayanta saida yabude mata mota tashiga kafin yashiga yatayar suka kama hanyar gida duk jinshi yakeyi kamar wani sabon halitta


Yariko hannunta cikin nashi tareda murza hannun cikin nashi tanajinshi itadai hankalinta na wurin mama sai yanzu tafarajin tsoron karonsu,


"Ki kira Aunty Zaliha jiya takira kina bcci nafada mata kina gidana so tama mama bayani ki kwantar da hankalinki,

Wato yalurada yanda ta rude,saida suka tsaya kofar gidan yafara kokarin janyota jikinshi da sauri ta fisge "oh come on my wife zamuyi good bye kiss nefa kawai,


Dasauri tabude motar tafita batareda tako waiwayoshiba tashige gidan yana binta da kallo cikeda nishadi da kuma zallar kaunarta saida tashige kafin yakama hanyar gidan Auncle


Yana fakawa Auncle yafito zai wuce aiki saida yajirashi yafito yakaraso suka gaisa kafin yagaishe shi,

"Son guduna kakeyi ko? Yanzudai kayi hakuri bazan shiga rayuwarka ba ga takardar sallamar Safeena na karbo A court yanda na daura baka saniba na war ware zanje inkai mata idan tasamu miji tayi Aurenta .


Yanzu zaka natşu kayi aikinka ko don nasan duk rashin son Auren ne yasa ka kauracema gidan nan da kuma office............🖊



_tafaru Sageer fans_


07062906225
_banda maza please nidince dai momyn Ammar_❤
[2/19, 4:52 PM] Aysher D Yuguda: 🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
(romantic love story)

Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS
ASSOCIATION💫

_(gidan zaman lafiya da yarda da juna🤝insha Allah)_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

3⃣2⃣
Tsaye kawai yayi yana kallon takardar da ke hannun Auncle dinshi,yama kasa magana,me hakan yake nufi? Aurenshi aka raba da Safeena?

Har Auncle yagama mai bayani ya shige mota yatafi bai dawo hayyacinshiba, saida yadauki lokàci yana tsaye jiyake duk jinin dake yawo cikin jikinshi yatsaya,

Dakyar yake daga kafarshi zuwa cikin gidan,yana shiga falon yazube Akujeran baiko kulada mutanenda ke cikin falon ba saida Menal tace "bros lafiya?sannan ya lura dasu harma su Al ameen da suka zauna kusa dashi,

Aunty Nena dake gefe tace "Son yadai?cikin rawar jiki yace Aunty me Auncle yake fada? Yaraba Aure na? Tace "relaxed Son tunda ka kauracema gidan nan hankalinshi yatashi,

"Yasan dalilinka na yin hakan,Sageer ka duba irin rayuwarda ka daukar ma kanka Ayanzu duk saboda Anyima Aure da Safeena!

"Yaushe rabonka da zuwa office ?yanzu kakarka tun da kuka hadu Anan gidan tayita zaryar zuwa gidan nan domin kai bakataba tunanin zuwa wurinta ba haba Sageer meyasa kazama haka?

"Ba haka nasanka ba, Sageer i no before he is strong, humble and hard working, what came over your head now?

"U are weak why? Aunty nasani Am weak kuma she is the reasong behind it,)yanzu not only weakness i will surely die, "banfahimci zancenka ba Sageer ? Aunty meye kukeyi haka?

"Da farko kun taimaki rayuwata Amma yanzu cikin lokaci kadan kunkashemin rayuwa, ta ina zanfara why why why?

Duk yaran Aunty takoresu don taga alamar baya hayyacinshi gashi takasa fahimtarshi duk ta rasa Abinyi ma yaruda ta cikin sauri ta dakko mai ruwa mai sanyi ta zuba mai tareda bashi

"Kasha ruwa Son kamun bayanin Abinda yake ranka,ba musu yakarba saida ya shanye kafin yamika mata cup din,

Yadanji natsuwa aranshi Aunty duk tarasa meke damunshi wacece tasashi weak? Humaida ce sanadin? Da gaske yanasonta ke nan?

Yana dan samu natsuwa yamike Aunty tace" ina zakaje bakamun bayaniba Sageer? "Ina zuwa Aunty"

Da sauri yafice batareda ya saurareta ba, Sageer Sageer !baiko jinkiran nata duk yabarta cikin damuwa yasata a duhu,

Auncle yasamu hajiya mama da takardar sakin tareda yimata bayanin komai ,dama mai jira saita hau ruwan balã i "tana salallami yanzu Alhaji maiyarda yarinya karamar bazawara kukayi saboda son zuciyarku?


"Safeena da Sageer duk ya'ya na ne kuma duk matsayinsu daya awurina Amma dole intsayama Safeena,ko dankunga uwarta nada kawaici kukeso ku cutar min yarinya ?


"Zandauki mataki ,yanzu shi Sageer din ne zai nuna bayason Safeena ?me yake nema awurin mace da batada shi? Bakomai Alhaji kaje,mikon takardar insha Allahu Allah zaibata miji nagari ,

Kuma indai na isâ da Safeena nizan zama gatan ta. Duk ta hanashi koda magana takasa fahimtar dalilinshi bayaso yashiga hakkin yaron kuma dan Amana,


Ganin fadan nata bana kare bane yacé "hajiya Allah yabamu Alkairi yafita,yana fita tamike cikeda balai tafice driver yakaita gidan ummi tundaga kofar shigowa ummi tafara jin sababin mama,

"Halima !na am ya'ya lafiya dai ko?inafa lãfiya 'kinaji kina gani sun mayar miki da ya' karamar bazawara,ras gaban ummi yafadi,"ya'ya wace yar kuma?

"Safeena kinga takardar shedar sakinta wai yaron bayaşonta yana gudun gidan Alhajin ,yanzu saboda guduņ bacin ranshi zasu cutarda ita ,don na lura ita kamar tana sonshi shikanshi idan bayasonta meyasa yake nemanta?

Hmmm ummi tace"ya'ya duk yaran nan matsayinsu daya awuriņ mu dole muba kowanne hakkinshi tunda bayaso baza ayimai doleba,

Ai sai fadan yakoma kan ummi "ai dole kifada saboda kawaicin ki da zai cutar dake ,yarage naki nidai zantsayama yarinya kuma kifadama danki tunda bayasonta kar yakuma takomin gida ehm,

Tamike tace ni nafita kuma zan nuna muku isata Alhajin ma inya dawo kifada mai ýasameni ,

Tafita tana mitar "koda ban haifi mace ba inada na yan uwa dole kuma intsaya tsayin daka inkwatar musu yančinsu indai ina raye,


Safeena tunda tadawo takwanta baccin wahala don har lokacin jikinta ciwo yake mata har wani zafi jikinta yayi har fitar mamã bata saniba,

Tana kwance taji numfashinta na gauraye da kamshinda tafiso Arayuwarta yanzu ,ahankali take bude idonta tasaukesu Akan fuskarshi yana mata kallon kurulla,

"My sleeping beauty'yajikinki da sauri tamike har bayanta na Amsawa tunawa da tayida dakin datake kwance, cikin zare ido tace mekazoyi kuma? duk da yana cikin damuwa saida yayi murmushi,

"Prety relaxed,kinaji na..bai fadi Abinda yayi niyya ba mama tashigo cikin fada jin hayaniyarta yasa yadiro Agadon suka fito falon ,baki tasaki tana kallonshi mekuma yakawoka?

"Kace baka sonta me kakeyi mata cikin daki? Ke kuma sakarya kibiye mai ya gäma da Albarkar jikinki bake bace zabinshi wannan yar mai ido a tsaitsaye yake so,

"Yariga yasakeki !cikin zabura ta waiga tana kallonshi yafara girgiza mata kai don baisan mezaice ba,

"Kafada mata aikasan komai tunda kaine sanadin komai ,cikin rashin kuzari yace mama ...cikin fada tace "kamun shiru kawuce can wurin uwarka Halima da Auntynka masu daure ma

"Ke kuma kibude idonki kijini ba aure atsakaninku yanzu Aurenku ya HARAMTA wanda ya hada yaraba da son ran wannan tanuna Sageer

Tunda aka fara maganar ba abinda takeyi sai kallonshi tana girgiza kai shima hakan cikin rashin kuzari tace Sageer baka sona?ka sakeni?yafara cewa"look prety listing to me ,answer my question Sageer anraba Auren mu da gaske?


"Karya nake miki kenan to gashi idonki yagane miki tamika mata takardar tasa hannu ta karba tareda juyata tama kasa fahimtar komai dake ciki sulalewa tayi kawai zata fadi da sauri yatareta _

Tafada jikinshi cikin sauri tazare jikinta tareda ja baya tana kuka sannan tajuya cikin dakin tana kuka mai tsayawa Arai duk yafirgice cikin rashin mafita yakama hanya zaibita,

"Ina zakaje kuma zokatafi gidanku 'kamar zaiyi kuka yace "mama don Allah kibari inyi mata magana' bawata magana katafi kawai Sageer baka sonta shikenan Anraba,

"Cikin zuciya yace taya za araba Aure batareda yardar mutum ba?"da yardarka akayi komai, don haka kaje kayima mai daurema bani ba,don haka fita min agida ,


Cikin tsananin tashin hankali yafita gashi tayi fushi dashi kallonda takemai na tuhuma yafi komai daga mai hankali taya zai iya rabuwa da Safeena?

Tariga tazamashi yazama ita ,itace jindadinshi ,yazai fara rayuwar jin dadi batareda ita ba? No way. Haka yafisgi motar baìma san ina zai nufaba,zucyarshi tabashi kawai yawuce gidan ummi,


Yana fakawa yanufi cikin gidan cikin tashin hankali baiko ganin gabanshi yana shiga falon ummi nafitowa yananyinda taganshi ciki yadaga mata hankali da sauri takaraso ta tareshi,


"Sageer lafiya meya faru dakai ?sai kawai yafada jikiñta yasa kuka "ummi zan mutu idan sukace zasu rabamu cikin tashin hankali ummi tace "yimin bayani yarona kaji kadaukeni tamkar ma haifiyarka ,

Jininmu daya ciki daya muka fito da ita kaji kanatsu kamin bayani .ya saitakanshi suka karasa cikin falon tareda zama kan kujera duk hankalin ummi yatashi "inajinka me yafaru?

So suke surabamu ummi inason matata sun rabamu ummi bazan îya rayuwa ba Safeena ba ina sonta!Hmmm tayi ajiyar zuciya tace

"Meyasa tunfarko baka fadaba kayi shiru tunkafin hakan ya Auku ?yanzu ya zamuyi sunriga sunraba Aure nidai yanzu shawarata amatsayina na mamanka kabar ya' ya da yarta zanje ingyaro zancen Aurenka da yarinyarda kakeso'


Kallonta yakeyi wani iri "ummi Safeena nakeso itace zabina ba Humaida ba ,Sageer zurfin ciki ya janyo maka meyasa kayi shiru tama rasa tacewa tadafe kai,

"Yanzudai kayi hakuri komai zai daidaita kaji bari Abbun ku yazo zamuyi magana kaje gida ka huta ko, aa ummi zantsaya anan ki kirata kibata hakuri ummi ina sonta! Duk ya susuce saikaçe ba Sageer yaro mai class ba duk ya susuce akan mace,

"Ok zamuje ka huta adakin Safeena ko? Kasaki jikinka nan gidanku ne kaji' ta nunamai dakin yashiga ciki ba Abinda yakeyi sai kamshi kamar tana dakin ya lumshe idanu yana me shakar kamshin jiyake kamar tana ciki,


Yakarasa kan gadon yakwanta yana feeling dinta har cikin tsokar jikinshi jiyake inama tana kusa dashi da ya lallasheta yã nuna mata cewar itace kawai burin ranshi, itace farin cikinshi,

Gefen Safeena tunda tashiga dakin take rusa kuka ita tasani duk da wahalar da yabata tana sonshi kamar ranta batajin zata iya rayuwa ba Sageer shine first love dinta,

Wannan ranar ko bacci barawo saida yabarsû Sageer kintafiya yayi yace zai tsaya da ummi don itace mutum tãfarko da zai iya fadama damuwarshi bayan Safeena yana ganinta kamar momynshi ,


Abbu ma lamarin yadaure mai kyau don Abin yazo da sarkakiya shi Auncle yace Sageer bayason Safeena shikuma gashi duk ya susuce musu saboda ita gashi Anraba Auren,

Sun kwana tattauna lamarin yace Abbu bayason yasamu Auncle da maganar kar suyimai yawo da hankali don mutumin yayi iya kokarinshi da Sageer arayuwa don haka dole suyimai kara Akanshi


Mama ko takwana mita itama tunda Safe takira Safeena da duk ta süsuce daga jiya žuwa yau ganin yanayinda take yasa mama ta sassauta fadan cikin taushin murya tace

"Kiyi hakuri Safeena kowane mutum da irin kaddararshi ku taku kaddarar kenan Abbun ku jiya yamun bayani ba laifinki bane ko na Sageer ku yadda haka taku kaddarar tazo muku don haka kiyi hakuri Allah bai kaddara zamanku tareba don haka nakeso kidauki dangana,

Ga dan uwanki nan nasan tunfarko kuna shiri dashi jibi zai dawo daga cairo idan har na isa daku duka inaso Adaura muku Aure cikin shock tadago kanta tareda cewa waye mama? Aliyu"


Tazaro ido waje tatuna ranarda Sageer yagansu sun hadu A store baimasan dan uwanta bane ya haukace bare yanzu yaji hadin da mama keshirinyi toma wai ta ya ya ?


Insuna ganin basu tareba ita tasan iddah ta hau kanta tunda yatakêta amma ta yaya zata fada musu hakan? Har tagama maganarta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login