Showing 57001 words to 60000 words out of 64206 words
Chapter 20 - HARAMTACCIYAR SOYYAYA Compelet Book by Nafisa Sani Hussein.txt
ta birkita mai lissafi ya rude yarikice ya dimauce,
Ba abinda kakeji sai nishin shi sunyi nisa sosai ba abinda yake sai yamutsata hannaye n shi duka a kan na fulaninta sai cika hannu yakeyi dasu ita kuwa tana kara mai kaimi,
Fitsari ya farkar da mama datayi nisa abacci yunkurawar datayi taga ana mutsu mutsu cikin bargo a sukwane har tana bigewa wurin tashi,
Tabar Marta kawai da filo ta ja tayi waje a sittin saida ta g'anta a waje hankalinta ya kwanta tayi shinfidar ta a barandar wajen dakin fitsarin ma komawa yayi,
Tace oh ni zuwaira wato acikin marasa kunya na duniya Sageer da Safeena sune suka dauki A word, itakam wallahi tagama zama dasu su tattara su bashi Matar shi kawai itakam,
Duk abinda akeso tagani yau tagama ganin shi,
Haka mama taga dare nan a cikin sauro sukam saida suka samawa Kansu natsuwa kafin subar junan su,
Sai Alokacin ya tuna da mama na dakin ya duba yaga wayam yace ina taje da daren nan kotaje bayi ne;
Itakam tana samun natsuwa ta koma baccin ta shima yabi bayanta sukayi bacci cikin jin dad'i, ana kiran Salla yafarka yaduba time karfe hudu,
Ya sakko akan gadon duk kayan jikinshi yab'aci ga kuma squeeze sanin idan yace zaiyi wanka ba kayanda zai canja, ya Dan bubbugata ta bude idanunta ta zuba akanshi
Tafara aika mai da sakon kallo mai rikita shi yace " baby don't please " tace what? Looking at me like this zaki rikita ni, kinga Daren jiya kawai na rage zafine,
Ni sallame mu mu wuce Cairo zan fi walawa amma nan Akwai y'n sa ido.
Tamike zaune ya tashi dasauri ya sunkuceta sai bathroom ya kwab'e mata kayan shi ya yi mata wankan tas amma dak'yar tasha shiya Bata kaya cikin Wanda Aunty Zaliha tadawo mata ta sanya kafin ta tada sallah,
Yana zaune har ta id'ar ta mike tareda karasowa kusa dashi duk yana kallon ta yana kuma aika mata da murmushin kauna,
Ta D'an duka kadan tareda cemai " good morning' ya amsa tareda dagota cikin jin dad'i
"Pretty zanje gida inyi wanka dole in canja kaya kafin in yi Salla duk kin sa na b'ata kayana, yafada cikin zolaya,
Tajefeshi da hara ra yace" lalala pretty zan biya wannan kallon yamike ya manna mata kiss a chick kafin yadauki key din motar shi yafice,
Yayi mamaki sosai ganin mama akwance akofar d'akin, ya duka gab da ita yadan bugeta yace "mama' kin ko yi Salla ta bude idonta hade da jero salati,
Ta sauke idonta akanshi tace " lafiya ka tsaya min akai? Yace" lokacin Salla zai wuce naga kina bacci.
Wani irin kallo ta jefeshi dashi kafin tace b'ace min da gani, idan har kai kayi taka ibadar ai shi kenan ta yunk'ura tamike tace bani hanya.
Shi idan da sabo yanzu har yasaba da halinta toma wai daga tashin ta a bacci har tafara, mema aka yimata?
Ya daga kafadarshi tareda tabe bakinshi ya mike yawuce a binshi,
Safeena r ma Bata ko kalleta ba ta shige bayinta tayi alwala ta fito ta tad'a Salla tana idar wa ta janyo carbinta tace "kiramin Rukayya yanzu'
Tace " Mama kinsan Aunty yanzu Bata isa tashi ba. Ta hau sabab'i ni nace ki kirata yanzu kiban wayar,
Tace toh tayi dialing ta mika mata wayar takoyi sa'a kira daya ta daga,
"Ki fito da wuri kisameni Asibiti" tace "yaya lafiya dai ko? Kaddai jikin Safeena r ne yatashi kuma?
'Kalau take saima Karin lafiya datake ta samu. Tace toh bari inshirya infito da wurin.
Baccin ta takoma saboda bai isheta ba baccin jiya mama nata lazimi agefe har zuwa lokacinda suka shigo cikin dakin Aunty Rukayya da Sageer,
Yakaraso ya gaida mama ta amsa ba yabo ba fallasa Aunty ma ta gaisheta tareda tanbayar mejikin tace mejiki kalou take,
Likita ma yace zamu iya wucewa gida yanzu da ya duba ta, tace yayi kyau sai kutasheta muje gidan naki da ita ko?
Ta bugi k'rji tace wah? Ni jikar Audu bada niba kaita wurin Halima ko gidan mayen mijinta, inajin ina gani d'an idanun girman ya karasa a'a badani ba,
Tace yaya laifi sukayi miki ya'yan naki? Aa kawai kubarsu suyita tafiya idan da rabon cikin ya rayu zai rayu,
Yaya me kike nufi? " bazaki gane ba kawai ki yi abinda nace shidai yana duke yana jinsu ba abinda yakeyi sai murmushi tareda dukarda kanshi kasa,
Kodai mama ta tagansu ne? Shiyasa take over reacting, ya daga Kafada alamar oho, ta Mike tace "ni kimayar dani gida. tace to yaya mutafi harda Safeena r?
" eh amma ki sauketa gidan Halima ko kibarta mijinta ya kaita nidai mu wuce, Aunty Rukayya itama kallon tuhuma take aika ma Sageer da kuma alamar tanbaya?
Me Ku kayi? Ya girgiza mata kai alamar baida masa niya, haka suka fito daga dakin Aunty ta kallesu ta "yaya Sageer ya sauke ki gida ni bari mu wuce da Safeena.
Har zatace bataso amma sanin halin shi zai iya wucewa da ita gidan shi yasa tace toh.
Wanda hakan Sam baiyi ma Oga Sageer dad'i ba,ita kanta Safeena ta fahimci kamar mama fushi takeyi dasu, to ta gansu ne?
Haka dai suka rabu yana aika mata da kallo har mama ta shiga motar bai tayarba saida yaga sunfara fita, tace Hmm
" Allah dai ya soni da bakai zaka tukamu duka ba kila Garin kallonta kaje abanza ka jefa mu rami, shidai bai ce komai ba har ya direta a gidan ta,
Tafito tana cewa "yau saidai kayi agaban iyayenka suna can badai agida na ba, yayi dariya kafin yaja motar shi ya wuce
Safeena kuwa tun A mota Aunty ke tanbayar ta me suka yi ? Tace " ba komai Aunty. Hmm kinsan halin yaya Akwai fadan rashin gaskiya,
Zuciyar ta wannan karon kam tana da gaskiya, duk kuma laifi n ta ne tasan halin Sageer sarai baida hakuri da kuma kunya gashi itama ya koya mata,
Gaskiya idan har mama tagansune Daren jiya to lallai sun tabka abin kunya har suka shiga cikin gidan ummi tana cikin tunanin mezai faru kuma yanzu data dawo gidan ummi?
Suna shiga ummi na zaune ita kadai Afalon tana break fast tayi musu sannu da kuma tanbayar ya jikin ki?
Ta matsa ta gaisheta cikin jin kunya ganin take kamar ummi ta San komai ta rikota cikin murmushi tace kije kiyi wanka kifito ki karya ko;
"Rukayya ga farfesun kayan cikin da kikace ayi miki' ta kuma wai gawa " ina Yaya da kuma Sageer din?
"Kedai yaya ina ganin laifi suka yimata ta korosu kin San dai y'anda take son Safeena tun tana karama tasota fiyeda tilon d'an ta,
Safeena tawuce dakinta dake gidan saida ta kuma watso ruwa tasanya kaya masu sauki kafin tafito falon har zuwa lokacin suna zaune suna tattaunawa atsakanin su,
Ta hada abinda take ganin zata iya ci'
Aranar wuni tayi very silent duk batajin dad'in yana yin tasan da gidan mama ne da tuni yazo Amma tasan kunyar ummi yakeyi ga kuma Aunty Rukayya, gashi har yau bai Bata wayarta ba,
Tana kwance akan kujera dake falon taji karar rawa ta buga ita tamike saboda su Ummi sunbar falon,
Ganin Wanda ke tsaye abakin kofar yasa ta bud'e baki, yace " bakiyi murnar ganina ba ne pretty "
Tace "me kakeso a dauke mu Sageer; please tun kafin sufito kayi hakuri ka koma, ya Karka ce kai yana kallonta cikin mama ki,
" korata kike yi Safeena? Ba....waye kika barshi a waje haka? Taji muryar ummi ta zaro ido tace ba... Yajanyeta gefe yace "ummi nine wai kar in shigo,
" ummi kifada mata mafita iko da gidan nan ko? Ta was he baki cikin jin dad'in ganinshi tace "kwarai kuwa yarona kaidai shigo daga ciki kaji,
Yayi mata gwalo ya wuce Abinshi direct kan dining ya wuce ganin Warmer's ya ce " Ummi yunwa nakeji' tace me kake bukata akawo maka wa innan empty ne
Yace tea kawai zaisha tace Akwai farfesu bari ahadomai dashi yace " na gode ummi'
Tace "to ke haka ake kula da miji kitashi ki hada mai ko, yace ummi haka takeyi sai ankoya mata komai, tayi saurin kallon shi ta na mamakin rashin kunya irinta Sageer,
Ummi kam dariya kawai tayi ta wuce war ta ciki tasamu Aunty Rukayya
" yaka mata Ku ba yaron nan matarshi hakanan, "ko zai samu natsuwa,
" ai mun gama shirya komai kinsan Akwai bikin y'ar gidan Alhaji mu azzam daza ayi munaso a hada da nasu ne haba so kuke yaro duk ya fita hayya cinshi kafin kubashi matarshi,
Tayi dariya "kai yaya sati biyu ne mai zuwa fa kamar y'au ne ai tace Allah ya kaimu ,
Munje naga gidan da aka gyara mishi gaskiya yaya gidan kamar ba gidan da yaya Zainab ta zauna ba gida ya zama kamar mention,
Sai kuma jikinsu yayi sanyi tunawa da sukayi da y'ar uwar su, suka yima ta Addu a.
Sukuwa masoyan suna zaune a kan kujerar dining tana zaune a kujerar dake kusa datashi yana shan farfesunshi yana kallon ta ita kuwa tanata Dan na wayar shi tana famar buga game,
Ji kawai tayi ya janyota kan cinyar shi " ta waro ido "meye haka sai anganmu? Shine me idan angan mu; subani matata bazasu kuma ganina ba,
Inaso inganmu acikin gidan mu dagani saike ba Wanda zai samana ido bare kuma ace munyi rashin kunya,
Ta fara kokarin sauka yace " Wait pretty kibarni inga lafiyar baby na tace "please Sageer not hare kaga Su ummi zasu iya shigowa yanzu,
" muje daga ciki tom. Tace "what? Yeah let go inside,tace "noooo! Yace yesss"
Ta ce "OK let go ya saketa ta mike tana taku daya ta kwasa da gudu tafada dakin ummi kar ya kuma ja mata abin kunya saida ta fada duk suka zabura
" ke lafiya wa ya koroki? Tafara inda inda kafin tace "ba kowa zankwanta ne' suka kalleta " yanzu dai kinsan Akwai ciki ajikinki kuma bawai kin gama samun lafiya bane kike irin wannan gudu haka cewar Aunty Rukayya,
Ta dukar da kanta kasa cikin rashin gaskiya, " ina Sageer din ? Tace tafiya zaiyi yana falo shi yace in fada muku,
Suka mike ta haye gadon ummi tayi kwanciyar ta.
Yana tsaye suka shigo "tafiya zakayi tun yanzu Sageer ? Yace eh Aunty tace " naso muyi magana kuwa yanzu,
Ya zauna yace "bada muwa ba Sauri nakeyi ba, tace dama maganar tare war Ku ne Abbu. Yakira cewar kayanta zasu iso zuwa gobe yaturo su,
"Munaso awuce dasu can gidan naka gaba daya, yace" da ba a kawo kayan ba don Already angama zuba kaya acikin gidan,
Aa" zamu sa mata nata Akwai dakuna da yawa agidan ai, ummi tace " su n tsara gidan su zaku Bata musu Ku bar su da tsarin su tace yaya ba ruwanki "tace nayi shiru
Tace Sageer zamu tafi da Matar taka zandanje muyi wasu shirye shirye sai ana sauran kwana uku bikin zamu dawo........π
_nima sai bayan kwana biyu, Kuyi hakuri da delay fans Akwai uzuri ina godiya gareku masoyan HARAMTACCIYAR SOYAYYA_
[2/20, 12:13 PM] Feenat Marubuciya: π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅
*HARAMTACCIYAR SOYAYYA*
π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅
(romantic love story)
Story writing by
_NAFISA SANI HASSAN_
Maman Ammar
ββββββββ
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
ββββββββ
βOur golden pen be hold our wordsβ
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*ina Neman yafiyar duk Wanda na yima ba dai dai ba Ku gafarceni yan uwa na*
_saboda ku masoyan Asali kuna raina ina Alfahari daku Allah ya kareku yakare mazajenku daga duk kan sharri tareda duk kan y'an uwa musulmi. Daku nake Ummu JIDDAH dake Aisha salis Matar Dan fillo Allah yabar kauna_
4β£5β£
Yayi saurin kallon Aunty Rukayya cikin faduwar gaba, aranshi yace tab Ashe Akwai kwana Asibiti kuwa kusan kwana goma?
Yanajin kunyar su bazai iya cewa komai ba don haka kawai ya ce "to Allah yakaimu.
Tace " Ameen kaga ai Matar ka ce dole saida y'ar d'arka. Ummi ita dai tasan anyi mai ba dai dai ba, tace "Yarona idan baka y'arda ba ka fada fa;
Yace " bakomai Ummi. Yamike tareda da cewa " ni zan tafi ina Safeena r?
Aunty ta kwala mata k'ira , dama Bata kwanta ba jira kawai takeyi ya tafi, ta d'auka ya wuce ta fito, kallon ta kawai yakeyi da Alamar Akwai rigima,
Yana ganin ta karaso ya ce musu "sai Anjima.ya fita Aunty tace "ki rakashi mana haka ake kula da miji; gaskiya kina bukatar lectures,
Ita dai ba choice haka ta kama hanya tabishi, tana sa kafa awaje taji anfisgota batareda ta shiryaba yad'aga ta cak sai bakin motar ya bude baya ya sakata ciki shima yashiga,
Sai kallon y'anda yake huci take yi yana zama yayi lock din motar Ya kalleta cikin ido ita kanta taji tsoron shi y'anda idon yayi wani irin ja tsabar tashin hankali,
" ke'kika ce ma Aunty zaki bita; ko ya ya? Safeena wane irin hali kike son ki jefa ni ciki? Kin sani bazan iya kwana ki batare da keba, kinason in fada halaka ba.?
Ya dafe kanshi yakuma dagowa "pretty why? Saboda kinga nadamu dake ; saboda ina bukatar ki atareda ni shiyasa kike horani?
Ta kalleshi cikin rashin fahimta tac" kayi hakuri Ban San cewa ranka zai b'aci har haka ba da ban gudu cikin dakin ba,
Yace "am not talking about that, me yasa zaki bi Aunty Kaduna?
Ta zaro ido " Kaduna; ni ? Wallahi bance zanje ba, " OK listing ki taimakeni kice mata bazaki jeba.
"Zaki tsaya anan please'
Pretty" tace fa har kusan kwana goma fa wallahi bazan iya ba. yafad'a cikin tsananin damuwa,
Ya d'an matso jikin ta ya riko hannaye n ta "pretty kinsan ba zan iya kwana daya batareda ke ba,
Ta shagwabe fuskarta itama tace wallahi bansan da zancen tafiyar ba. " na y'ar da dake baby Amma kitai makeni kice mata bazakije ba.
Ta waro ido " ni; ince bazan jeba wlh bazan iya ba. Cikin fushi yace "OK kije kawai kitafi kibar ni ba damuwa I will be fine.
Ya bude motar zai fita ta riko shi ya tsaya amma yaki juyowa ta yi saurin matsawa ta rungume shi ta bayan shi saida ya fisgo numfashi cikin karfin hali ya cire Hanna yenta da ke cikinshi ya fice,
Tayi shiru tana mamakin halin Sageer y'anda ya dauki abin da zafi haka,
Shi kuwa saida yayi jiny'ar kanshi saboda rungumar da tayimai k'arfin hali kawai yayi ya fita saida ya saita kanshi kafin ya bude gaban motar ya shiga,
"Kafita zan tafi, ko inbar miki motar ne intafi akasa ya fad'a cikin sanyin murya tana kallon shi haka ta fita ta kulle mai motar ta fara tafiya tana wai wayenshi cikin damuwa,
Haka yaja motar ya tafi yau ya tuna da gidan Auncle can ya tafi koda yashiga ba kowa a falon har ya shige da kinshi, kamar yana ciki komai tsab ya fara tube kayan jikinshi,
Saida yayi wanka ya fito daure da towel akugunshi jallabiya kawai ya zura ya yi kwanciyar shi,
Baccin shi yayi sosai bai farkaba sai kusan karfe uku cikin Sauri ya diro daga gadon saboda baiyi Sallar azahar ba kuma yanaso ya je yaba Safeena waya karta tafi,
Basu yi sallama ba don yasan bai isa ya hana ba don haka cikin Sauri ya shirya saida ya fito suka hadu da Aunty Nena ta saki baki,
" yau a agari! inji maki bako batan kai kayi? Yayi dariya hade da Sosa kai yace "ai tun dazu ina nan gidan. Ai ban sani ba Hajiya Halima ta kirani nace ba kazo ba,
" Safeena suntafi ko? Ya zaro ido " suntafi tace a fada ma Dadyn Ku sai ana jibi biki Menal ma sunje ganin dangin mamansu, sai aci gaba da shirye shirye ko,
"Naji ma tafiya zakuyi baya n bikin ko? Ya Dan saita kanshi cikin dauriya yace " eh tace Allah ya kaimu Amma ai za Ku dawo ta haihu anan ko?
Yace "saidai mungani ya fada tareda cewa Aunty bari inje wurin Yusuf.
Tace Adawo lafiya nasan zan rika ganin ka yanzu tunda Bata gari,
Baice komai ba saboda yana cikin da muwa sosai yana fita yakira Yusuf yadaga cikin shakiyanci " Angon safeena baban baby kana ina ne dama yanzu zanzo nemanka.
Cikin dauriya yace "ganinan zuwa yanzu ya katse wayar,
Ya samesu shida doctor Ahmed suna duba I.V yace " da banzoba yi zakuyi badani ba?
Yusuf yace " mun isa; ai bamu isa ba. Ahmed yabashi hannu yace "sai baban baby cikin murmushi yace " Ku tsaya wasa sai na haifi biyar kafin Kuyi daya,
Ahmed yace " ina nima nakusa shigowa gari, Yusuf yace "mutum inka fa sun dai daita da Humaida Auren su nan da wata uku. Ya bashi hannu " ina tayaka murna mutumina,
"Allah ya kaimu lokacin, sun dad'e suna tattaunawa akan y'anda bikin zai tafi, duk kawai yana matse wa ne tareda jin kewar Babyn shi gashi bai Bata wayarta ba,
Har suka rabu lokacin dare yayi amma yana tunanin ta,
*********************
Haka ya ga wannan Daren cikin da muwa har zuwa wayewar garin ita kuwa Safeena tana can tana kar bar gyara a wurin Aunty Rukayya saidai kasan cewar tanada karamin ciki yasa ba kowane irin Abubuwa suke Bata ba,
Musamman ta kawo mai mata gyaran jiki ciki da waje ita kanta tasan tafara canjawa saidai ita kanta tana fama da kewar mijin nata bawai Bata da wayar da zata kira shi bane Aa tasan halin shi,
Rigima zai sauke mata Amma ita ma tana ji a jikinta cikin kwana biyu,
Shikan shi shirye shiryen bikin nasu ya Dan dauke mai hankali kadan da kuma kewar ta saboda koda yau she yana tareda frnds ana shirya event,
_Bayan kwana bakwai_
Dana leka Kaduna naga Safeena nikaina nasan Allah yayi halitta wani irin kyau da sheki da Tayi komai yakara cikowa tafito Fe's kamar ka sace ka gudu tayar nan tana sheki da daukar ido
Sauran kwana biyu su iso Abuja Aunty ta fara Bata wani hadin kunun Aya
*Aya da kwakwa da dabino harda cikwi sai an n'ika atace da k'auri ta zuba mata Zuma da kuma peak milk ba sugar*
Ita kanta tanajin canji ajikinta ga har wani yo yo takeyi tsabar tsumin da take labta ita kanta amatse take saboda y'anda cikin ke sata jin