Showing 39001 words to 41738 words out of 41738 words

Chapter 14 - Aishah-Saddiqa book 4 end complete by Takori Kabara .txt

24 Nov 2024

2297

tayi smiling tace “ba gani nan ba har sai ka yi tunani na kuma? Gashinan ka kone ai, sannu” ta kama hannun tana hurawa da bakin ta, wani softness yaji kamar ya rike Baby, ga iskar nan da take hura masa kamar petrol take zuba ma wutar sha’awar ta a zuciyar shi.
Prince ya mika dayan hannun, ya kamo small waist dinta, sai kissing passionately. He was actually not in control, becoz he is not even trying to control himself, he is in love and he bloody don’t care he want the love to just carry him along. Duk wasu plans na binta a sannu da kama kai sun watse. Zuciyar sa ya sakar ma ragamar, duk yadda tayi daidai ne!!!!
Aysha zata matsa ya kuma matso ta sosai yana kissing, yace “I love u baby!”. Aisha cikin tsananin kunya da karamar murya tace “love u too Hammah” tana dan murmushi sheepishly.
Prince ya sake ta jin ruwa na diga a kasa daga kan tebir. Yace “bari in dauko towel a kitchen” tace “karasa hada tea din, bari in dauko”. Ta wuce da sauri. Ya fara sipping.
Ta shiga kitchen ta dauko mop mai bucket, ta shigo ta iske shi kan kujera yana kallon ‘polo line tv highlights’ yana ‘sipping tea’ din sa, hannunsa daya cikin aljihu. Ta karasa ta koma ta ajiye, sai jin motsin ta yayi, ya juyo yana kallon ta. “Oh, my God!” Prince yace a fili.
Ya aje mug din, ya fara taku zuwa hanyar kitchen din, ita aisha taji sanda yace “Oh, my God” din, amman ta dauka kallon da yake yi na tv ne. Tana so ta matse mop din, ta shanya. Shi kuma gogan ashe sura ya gani, yace “Allah yayi halitta”, ashe wani wandon rashin imani ne a jikin Siddiqa, roba ce a baya daidai tsakiya so gabadaya yaiwa kugunta tamkar bra, gashi tana tafiya da sauri so her whole body is shaking, wanda ita halittar tace haka, ba wai yi take da gangan ba. Gaba daya Prince ya nemi nutsuwa da girman sa da kwanciyar rai ya rasa. Wallahi shi bai ma san yana binta a baya ba. Like he said… following zuciyar sa kurum yake yi yau! Wannan view na bayan Aysha ya sake kunna shi fiye da tsammani, kunsan dai bayerabe da son wannan.
Aysha na fitowa ta kashe wutar kitchen sai taci karo kawai da mutum kamar mayunwaci ya wawuro ta ya hada da kofar kitchen din… “Hammah what I ….” sai jin bakin sa tayi a nata, this time intensively. Gabadaya his hands are shaking squeezing her whole body, his lips are quivering, yana kissing bayan wuyan ta, sai taji ashe romance din da Hamma yayi mata a Gombe ba komai bane, wannan mai degree da masters ne. Ashe wancan na Gombe waec ne da neco ne.
Prince yana magana a hankali kamar bai ma san yana yi ba. Yana fadin baby you are so soft… you smell provocative… my God…!”. Shi wannan breathing din da take heavily in his ears, duk numfashi daya sake kwance masa notikan kai yake bata sani ba. Prince ya sake ta jin yana iya cika aiki bisa dining table… and he know a kan sabon gadon su ya kamata komai ya faru, wannan babban darasin bai kamata ya faru anan ba…. He has no idea na yaya akayi ma dai ya tsaya.
Ya dai san ya sake ta yayi baya, ya jingina da bangon wurin, yana kallon ta looking flushed, fuskar nan tayi jawur abinki da farar fata… looking so alluring a hargitse… ganin kallon da yake mata Aysha ta dan ji kunya, ta sunkuyar da kai, ta mike tayi daki yabi bayanta, dab da zatayi dakinta ya cafko hannunta ya karkatata sai masterbedroom, yace.
“Ai wannan dakin kuma Ayshah… sai dai kizo kisa kaya in kin so, amman ga dakin mu nan”. Ita kunyar kanta taji, yasa zata gudu, dan har mamaki take baima kanta. Fisabililllahi itace ma kuwa? Gabadaya kamar ba ita ba. Hamma ya mayar da ita spoilt child, matsalar daya ce wallahi da ya taba ta sai ta nemi hankali da kunya a kwanyar ta taji sun kare, she just wants more. He is sooo gentle yet so sexy…. kamar wuta Hammah ke kunna mata.
Ta san sunyi wasu abubuwa a Gombe amman gabadaya na yau daban take jinsa. Ita wallahi Umma ce ta janyo mata tunda ta fara bata wannan kayan zakin ta rasa kanta, ga Nenne itama ta zo ta dora da irin nata, tana zancen zucin nan suka iso dakin, ta tuna me sukayi yanzu tayi murmushi, yace “menene?” Tace “babu” yace “tell me”, tace “kawai kayi kyau ne Hammah… kayan nan suna maka kyau” yace “sosai?” tace “yessssss….” yadda ta fadi “yessss” din ma yace “you want to kill me koh?” A matukar sanyaye.
Tace “Allah ma ya tsare Hammah, not now….” yace “zo in miki tausar to babyn Hamma…” tace “uhm uhm,” yace “toh ni yi mun” tace “okay”.
Sai ganin sa tayi ya cire top din ya ajiye, ya kwanta yace “oya” ta zo ta zauna gefe zata fara yi masa yace “not like this…. zama zaki dirshan a baya na” baiwar Allah tace “okay”, ta zauna ta fara masa tausa shi ji yake kamar ma tafiyar tsutsa take masa ba tausa ba, ya fara sake tsuma, tana yi a zuciyar tana admiring her God given hunk of a husband! “wait” taji muryarsa can kasa, ta tsaya, ya ce “lemmi turn”, ta tashi ya juyo rigingine yace “yadda kika mun a baya haka zaki min yanzuma. kinga inda ke min ciwo…” ya daura hannun ta on his shoulders… ya zamo dasu kar daidai kasan cikinsa yace “nan zaki tausa baby”, ta kuwa sa hannu ta fara da zuciyarta daya (Takori and her crew, muka soma ja da baya, muka ce kai ita dai wannan Petel ta cika ta fari sannan auta, ba wayo ko na kwabo. Dan Yarbawa ya gama da ita, amman zaki sani ne).
Petel ana massage Prince na lumlumshe ido, tana yin tausar har kirjinsa, groans din Prince na karuwa, reaction dinsa to her every single touch ke narkar mata da zuciya… har bata san sanda… Prince yace “Ya ilahiiiiiiii….” Daga haka ya janyo ta jikinsa kamar kiftawar ido, yasa hannu ya cire mata top din, yaga bra a kasa ya sa hannu ya ballo shi, tayi maza tasa hannayenta ta rufe tana “Hammmaaaaaa…..”.
A hankali Prince yace “Baby plsss don’t deny me to see you, I really… really…. really neeed you tonight, you know wanting you comes in waves a kwanakin nan, but tonight I am drowning…
I need you to save me (with each word followed by a kiss, in a part of her upper body).

Aisha ta dauka waec da neco akai na romance a Gombe, toh ashe dai primary leaving exams ne, yana wannan bayanai yana daga hannun ta data rufe..”.
Toh daga nan ko ya akayi sai ji mukayi Prince yace “get the hell out of my room Takori and your CREW!” (Ashe-ashe Prince ya hango mu ta bayan labulen da muka buya muna dauko muku rahoto).
Sauran al’amuran da suka biyo baya masu nauyi da girma ne daya shallake tunanin kowannensu yafi karfin bironmu nida crew dina. A wannan lokacin Abdulrasheed is more than bewildered. Gabadaya ya dauki Aisha ya kaita wata duniyar daban da bata taba mafarkin zuwa ba ko cikin mafarki. Ya mika hannu ya canza musu launin fitila daga mai haske zuwa mai duhu. Daga nan dai daga ni har Crew dina, bamu kara hango me ya faru ba, har zuwa sanda Petel din Umma ta amshi certificate din girma da sallama da kuruciya irinna kowacce ‘ya mace, daga bayeraben mijinta Prince Abdulrasheed (Kehinde). Bamu kara jin duriyar Aisha da Abdulrasheed ba. Mun barwa mai karatu ya kissima abinda zai kasance a wannan muhimmin daren a garesu bakidayansa.
Just imagine a 43 year old bachelor yau ya angwance da ‘yar 18 years.
A lokacin da soyayyar juna ta kai ta kawo ta tumbatsa a zuciya da gangar jikin kowannensu!.
**** **** ****


WASHEGARI
Prince Abulraheed Idris Kehinde Akanni, da matarsa Aisha Siddiqah Yunus, sun wayi gari cikin farin cikin ma’aurata da bazai misaltu ba. ya sakawa Aisha albarka tafi cikin kwando. A yau ya wayi gari da farin cikin zama cikakken magidanci da farin cikin halin da ya samu Aisha na cikar mutunci da tarbiyyah, ya kuma wayi gari da farin cikin dabbaqa sunnar Ma’aiki SAW. Ya zama cikakken miji a gidansa abin so da alfahari a wuri matarsa.
Amma kwarai ya tausayawa Aisha, but he is happy, more than a word can say. Don haka duk wata kalar shagwaba ta Aisha ya jure ta, da kansa ya taimaka mata da dukkan taimakon da zai iya, Aisha ko jariri a wannan ranar nan ya ganta ya barta wajen shagwaba da narkewa miji. Hamma Prince ya rasa irin taimakon da zai bata da farko, domin kwarai yayi aika-aika, wadda shi da kansa saida ya tausayawa Aisha.
Luckily to him, sai ga Dr. Taiwo ta kira, Aisha na kwance bisa kirjin Prince tana zuba shagwaba, domin babu inda baya ciwo a jikinta. Prince ya amsa wayar Taiwo alhalin yana shafa bayan Aisha da gashin kanta da dayan hannunsa. Yace “Taiwo, Aisha is sick, ya zanyi? Gashi bazata iya takawa muje asibiti ba” Taiwo na jin haka ta gane Kehinde dinta sai yau ya angwance, tace “take her to bathroom yourself, ka tara ruwan dumi ka sakata a ciki, for some minutes, ta bata pain reliever”. Ta gaya masa duk abinda ya dace yayi mata, a matsayinta na kwararriyar gyneacologist. Da sunan maganin da zai aika a karbo mata a pharmacy.
Prince duk yayi yadda Taiwo tace, har Aisha ta fara samuwa. Da kansa ya hada musu light breakfast don ya hana Zaid zuwa yau. Haka yayi ta lallabata tana dada narkewa har ya samu ta ware kafin dare.
Soyayya gangariya ‘yar usuli kuma mai tsafta ta cigaba da gudana a gidan Prince Abdulrasheed Kehinde har zuwa zagayowar satin da suka daga zuwa kasar Singapore. A ka’ida Prince aiki ne ya kawoshi Singapore, na tsayin wasu satittika, amma sai ya maida damar ta koma masa ta hutun amarci zallah. Prince baya taba gajiya baya gundura da Aisharsa. Itama kuma kullum son bayeraben mijinta Prince da tsananin kaunarshi karuwa suke, kasancewar kullum sabunta girman son nasa da tasirinsa yake a ranta, da samfur-samfur din soyayyarsa ta bayeraben miji mai tsananin son matarsa.
Basu dawo Qatar ba saida Siddiqah ta fahimci samuwar yaron ciki a tareda ita, aka dawo Qatar da guzurin tattaba kunnen Sarkin Ilorin.
Dawowarsu Qatar keda wuya, Tosin Abdulnaseer ya kawowa Prince ziyarar ban girma, da gaisuwar rokon iri har Qatar. Shikuma nan da nan ya hadashi da Baban Kiki a waya, a lokacin ne Tofeeq yaji kunya sosai kan abinda yayima Taiwo, yayi tattaki zuwa Lagos ya roki iyayensu Prince a kan a maida masa Maman Kiki, ya tuba.
Dade yace da wa ya rike ta? ita tayi fushi ta zauna a gida. Amma kuma ya fito filiya bashi laifin yin aure a boye da yayi. Yace Taiwo ai musulma ce na me zai boye mata? babu mai hana shi aure inda yace zai yi ai su duka musulmai ne masu bin sunnar Annabi SAW.
Amma wannan iskanci ne kuma wulakanci ga uwargida, no matter what she deserves to know and consent idan mijinta zai kara aure. Tofeeq yace shi wallahi tsoron bala’in Taiwo yake. Dade yayi masa fada sosai yace ai sun wuce wannan stage din shi da ita. Ya kuma nuna musu su duka sun girma, irin haka ba nasu bane, alhalin suna shirin kai Kiki dakin aure. Tofeeq yayi nadama sosai yayi ta baiwa Taiwo hakuri. Aka lallaba Taiwo da kyar ta yarda ta koma gidanta na Lagos.
A satin da Aunty Taiwo ta koma gidanta aka saka auren Kiki da footballer Tosin Abdulnaseer sati biyu masu zuwa.
Bayan bikin Kiki ne Aisha ta fara karatun jami’a a Qatar inda take karantar Pastry Art.
A lokacin kuma cikinta ya bayyana sosai kamar ya zarta watanninsa, cikin da Kakanni da iyaye keta lelensa kamar ba’a taba haihuwa a zuri’ar Sarki Abdurasheed Akanni ba. sai akan cikin Prince da Aisha.
Dangi sun yaba kwarai da rawar da Aisha da Prince suka taka a auren Kiki. Prince yayima Kiki abinda ko Toafeeq bai yi mata ba a lokacin aurenta. Haka Aisha ta taka rawar gani wadda ko Taiwo saidai tace ita ta haifeta.
Duk da Aunty Taiwo tayi nadamar abinda tayiwa Aisha, ta kuma koma zaman lafiya da ita, lokuta da damaa tana dan dana halayenta na fada da shiga sharo ba shanu. Sabida shi halin mutum hausawa suka ce zanen dutse ne. baya goguwa gabadaya. Aunty Taiwo is forever Kehinde’s twin (Taiwo). Amma bata yarda koda kuskure ta dana halin nata akan Aisha wai hausawa suka ce wargima wuri shika samu. Wata fuskar tafi gaban mari.
Ban taba ganin ‘yar gatan mace a gun miji da iyayensa irin AISHA INDO SIDDIQAH ba!.
**** **** ****

Haihuwarta ta farko ‘yan biyu ne maza wadanda nan take aka mayar da sunan Sarkin Ilorin da Sarkin Gombe mai rasuwa. Addu’a suke nan gaba Allah ya basu wasu saitin twins din mata a samu mai sunan Nenne da Umma Haj. Zainab.

Rayuwar Hamma Abdulrasheed (The Prince of the Ilorin Emirate) kacokam dinta, bakidayanta, is an inspiration ga maza irinsa, sannan darasi ce babba ga mazan da suka samu kansu a yanayi na jinkirin aure, mudubi ce mai nuni da cewa, rashin aure da wuri, matsayin sarauta, mulki, da wadatar arziki ba tikitin zaman namiji “Dan Akuya” bane. Cikar kamalar namiji kuma shine ya zamanto cewa ya iya ‘controlling desires’ din shi.

SADAUKARWA NE GA MAZAN DA SUKA SAMU KANSU CIKIN KADDARAR JINKIRIN YIN AURE BA TAREDA SON RAN SU BA!!!
SADAUKARWA NE GA DUK BAHAUSHIYA/BAFULLATANAR DATA CIREWA RANTA KABILANCI AKAN KABILAR “YORUBAWA” DA SAURAN KABILUN NAJERIYA TA DALILIN KARANTA LABARIN |AISHA SIDDIQAH YUNUS|
-SUMAYYAH ABDULQADIR
MAY, 2024

07030137870
LITTAFINNAN NA SAYARWA NE IN KIN TSINTA KIN KARANTA KI JI TSORON ALLAH KI BIYA (1000) TA WANNAN ACCOUNT DIN (2089357770 SUMAYYAH K. ZENITH BANK)





INA TALLATA MUKU AISHA LAME (ORIGINAL ORIFLAME AMBASSADOR)
Kina neman jakadiyar oriflame ta kwarai? Kinason mayuka da zasu dace da launin fatarki a wannan lokacin na zafi kona sanyi? Kinason kamshi na alfarma? Kinason supplements ingantattu na wellness and meal replacement ga masu bukatar weight loss and weight control? Kayan kwalliya na kerewa sa’a? Kina bukatar zama Dawisu sarkin ado? Kawai tuntubi AISHA LAME a lambar waya 07036662633 zaki samu duka wadannan cikin farashi mai inganci da kyakkyawar mu’amala. Aisha lame karshe ce wajen baiwa faat hakkinta ku tuntubi Aisha ku zo ku bani labari.
-Takorinku

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login