Showing 60001 words to 60233 words out of 60233 words
Chapter 21 - AUREN FARI Complete by Maman Abdallah.txt
sonsa.
Ta ce bata son warin gidan. Ya ce to ko mu tafi hotel, nida gidana ya gagareni?
Wani abokin sa ne yake fada mishi juna biyu gareta, ya kuwa dauketa sai asibiti likita na tabbatar mishi da gaskiya ya kwala wa mamee kira. Yana shaida mata itama ta hau murna.
Sai Sabon kulawa ga hajiya umaimah.
Ya ce to ke kina ma iya zuwa hajji kuwa?
Sai da suka wuce umara sannan suka koma gida.
Umaimah ta zama kamar gwal.
Amma in da tayi Kyan kai hakan bai taba sawa ta fasa yi wa madaki duk abinda yake so ba wani lokacin ma shine ke tausaya mata.
Yaya Abba ya dawo dumur dumur madaki ya bashi manager gidan daya daga cikin gidajen man shi.
Hajiya kuwa ko 'yayan cikin ta bata jin dadin su yanda takejin dadin umaimah, umaimah ta bayar da mamaki yanda duk ba'a tunani.
Allah ya sauki umaimah lafiya ya bada zuri'a dayyiba. Ayi hakuri labarin ya tsaya daga nan saboda wasu dalilai.Allah ya kara hada mu da masoyan mu.
πππππππ
Kadan mai albarka ........... Ina kara bada hakuri
*TAMMAT BI HAMDU LILLAH*
SAI KUN KARA JINA GA WANI SABON LABARIN IN SHAA ALLAH.
Na gode nagode da kaunar Ku gareni.
*SUNANA ZAINAB DAHIRU WOWO DUTSINMA*πππππππ
Maman Al'amyn Amynatu da Abdallah.ππππππππ
Ina bada shawara don Allah duk Wanda zaka so to ka soshi don Allah.ππΌππΌππΌ
*THE END*
JOIN OUR TELEGRAM CHANNEL
π t.me/hausa_novels