Showing 33001 words to 36000 words out of 60233 words
Chapter 12 - AUREN FARI Complete by Maman Abdallah.txt
kawota farkon layin ya ajiye mota.
Suna tafe yana cewa ko agida kike yau zuwa nayi in fiddoki waje. Ta fara kuka,
Yana zuwa ya sakata mota sannan ya zagaya shima ya zauna sai kawai ya tayar da motar ta kalleshi *Ka rufa man asiri na shiga uku ina zaka kaini?*
Ya kalli agogo yanzu fa bakwai da kwata malama har mu dawo.
Ta durkushe karkashin mota tana kuka don girman Allah ka tsaya, ya ci uban birki. To ki tashi inyi magana da ke.
Ta zauna,
Umaimah?
Ta kasa amsawa,
Yayi shiru.... Kiyi hakuri da abinda ya faru dazun kada ya dameki kinji?
Ta daga kai,
Ya danyi murmushi to zaki iya ramawa?
Ta kudundune jikin ta,
Kunya kike ji?
Tayi shiru.
Ke ki tashi tambayar ki zanyi naji bana son ki rama na yafe kije can kiji da alkawarinki.
Tambayar ki zanyi saboda Allah zaki bani amsa?
Tayi shiru, ya saisaita murya kamar yanda yake mata magana a da, *Ki zauna sosai ina so ki fahimceni*
Kina jina?
Ta daga kai,
Kina so in daina takura miki na fita harkarki? Tayi saurin daga kai alamar eh
Yayi murmushi *TO ZAKI AURENI???*
Taji wani tsammmm!
*Ni ina son ki* na lura zakifi gane wannan yaren. Gashi *Na ta ko* har in da kike da *Kokon barata*
Ya dan karkato *ni umar madaki ina son umaimah*
Ko ban miki ba nayi tsufa da yawa?
Ya koma ya kwanta , kin hanani sakat umaimah tun ina boyewa har na fara *loosing control* idan naci gaba da shiru *Any thing can happen* ina matukar kaunar ki.
Ya dan waigo malama ki bude baki kiyi man magana. Ta kudundune jikinta kunya kamar ta narke wurin.
Ya ce *Tabb aiki ja* karki dorawa kanki wahala don yanda na galabaita din nan kin san ina bukatar kula.
Ko muyi waya anjima?
Tayi saurin daga kai *ohh yauni umaimah ke ma rowar magana* ya fada kamar mace.
To baza ayi wayar ba yanzu zaki ban amsa na miki ko ban miki ba?
Na san dai kwanaki anyi ta labewa ana kallona, rannan kuma na ajiyeki school naga kina hararar yar kawar ki don mun gaisa.
Kema kuma kinga yanda nakewa maza idan sun koda kalleki, ga dokoki , ya kyalkkyace da dariya *Umaimah kin kusa haukatani*
Ya dan waigo don Allah kina sona?
Ta daiyi shiru tana murmushi taki yarda ma ta dago kai, ina wayar ki?
Ga ta nan ta fada da kyar.
Zan kiraki anjima ki daga kinji?
Ta ce toh.
Gaskiya bana son tafiya gashi har tara ta kusa, ta daiyi shiru..
Ya kalleta bani number babanki.
Ta fiddo wayar ta sunga mishi, ya harere ta *Ke bani son gidadanci fa* da Allah malama karanto man.
A hankali take karantowa kadan kadan. Ya ja dogon tsoki wallahi abinda nake gudu kenan tun farko shi yasa na gwammace muyi ta fadan kamar kaji.
Ya dan kalleta yau saura kwana uku azumi guda nawa zakiyi?
Bata San lokacin data harareshi ba daman idanun sa na kanta, tayi saurin dukewa bata san yana kallonta ba.
*Kilibabba* malama ki bar wani sunkewa na dade da ganin kaunata a idanun ki.
Wannan kallo haka sai ki sanya dana koma in tada wa mamee zaune tsaye.
An ce man duk CA din ki basuyi kyau ba har 2/20 kike ci.
Tayi murmushi yo turawa ne fa kaji turancin su wani *Rara ra ra ra ra* ya tuntsure da dariya ta zumburo baki.
Duk turancin da Samuel ke Dan kara miki?
Tabb wallahi ba irin shi sukeyi ba.
To ai kema laifin ki ne kin dage banga me zaki tsinta ba nidai bazan taba barinki kiyi aiki ba, kawai abinda rai keso.
Tabb ni dai ina so .....ta fada can ciki.
Me kika ce?
Tayi shiru
Yayi dan murmushi kin san dai ban iya jira har ki gama gara ma kisan dabarar da zakiyi wa mamee don ita kadai zata ban matsala.
Ta dago da sauri *Gaskiya ni dai sai na gama*
Ya yi sa'ar hada ido da ita, *Kin amince kenan zaki aure ni?*
Ta kara dukewa, ya kyalkyace da dariya *ni wallahi ban son gulma*
*Da zaki amince sai naje gidan ku na fada masu zaki kwana a gidana*
Ta dago da sauri *me*?
Ya sha mur ai nasan bazaki amince ba.
Ina wayar ki?
Ta kara fiddo wa,
Ya mika mata sabuwar waya irin tasa *iPhone X8*
Me zanyi da wayar ka? Ta fada a hankali.
Ba ita ba ce kin ga tawa ya fiddo, kawo in mayar miki da *Sim*
Ta mika mishi yayi charaf da hannun.
Ko kiban amsa ko in fizgoki ki dawo nan *sit* din. Kin san karamin aiki nane.
A tsorace ta ce wace amsa?
Ki ce kina sona,
*Nima ina son ka*
Ya saketa yana murmushi ya ci gaba da sanya mata sim din.
Ya duba agogo goma da rabi, ya mika mata wayoyin duka ya ce wannan kya ba wani. Ya zakulo wata leda wurin kafar sa ga mutumin *ice cream* ta mika hannu na gode.
Naji amma gobe zance zanzo dashi musha tare.
Bata san lokacin da tayi dariya ba .
Ya rike mata suka fito.
Ta fara sauri ya maidota baya *Malama yanga akeyi idan anjera da saurayi ba tafiya buzum buzum ba*
Kunya ta kamata wallahi madaki ya iya dizgi ta fada a zuci............
*Good morning*
*Maman abdallah*
😘😘😘😘😘😘😘😘
[1/26, 10:06 AM] ‪+234 813 180 9991‬: 💑 *AUREN FARI* 💑
0⃣2⃣3⃣
........ Luba ta fara barci takai hannu luba tashi.
Ta murtsuke fuska ya akayi?
Ta fara bude leda tashi Musha..... Zumbur tayi, ashe ba ice cream kadai bane hada biscuit biscuit masu tsada da gasassar kaza.
Ta zaro ido ina kika sameshi?
Don Allah kedai kiyi shiru muci. Ta wuntsilo suna ci suna yar fira.
Ta mika mata tsohuwar wayar ta ungo na baki.
Ta kara fiddo idanu ke umaimah da gaske?
Na taba miki wasa? Allah na bar miki. Amma ina so karki fadawa kowa ga abinda muka ci yau. Ki debi biscuit din Wanda kike so saura kisa mun jaka ta.
Ta wawusa da sauri kai wallahi na gode. Amma umaimah waya canza miki waya? Zatayi magana kenan wayar tayi kara.
Ta ce *Ai fa na bani*
Luba ta bita da kallo.
Ta dauka hello. Malama da kika ji shiru ba sai ki kira ba?
Ta yi murmushi, ina gun baba ne zan kira. Kawai ta kashe.
Luba ta bita da kallo *Wanene*? Ke kyale shi ni nasan ma ko waye?
Madaki kuwa ya bi wayar sa da kallo cike da takaici *Haka zamuyi da yarinyar nan*? Ya mike tsaye *ni zata jama aji?*
Yana kira yaji wayar a kashe.
Kasusuwan luba taje can kasan bola ta tusa ledar. Sukayi kwanciyar su da kyar umaimah ta sami barci ya sace ta.
Zullumin zuwa gidan kawai takeyi, salon soyayyar madaki na bata tsoro gaskiya.
Shi kuwa tunda ya tashi yake faman zarya mamee na kula dashi tayi kamar bata san yanayi ba ko kalaci yakiyi gashi sai waya ake mishi office yaki tafiya.
Ransa ya baci matuka, ya zauna tare da dafe kai yayi shiru.... Goma saura ta shigo yana ganin ta ya mike kawai yayi sama.
Ta gayar da mamee tana ta sunne kai ta wuce ciki. Ta bita ta ido tana 'yar dariya *Wannan soyayya ni dai an mini kancal*
Ya sauko yana ta fushi mamee sai na dawo..... Ta kalleshi *Kalacin fa ko zaka aiko?* na koshi ya wuce, ta bishi da kallo.
Koda umaimah ta gama yan gyare gyaren ta sai tayi baya gurin su mansura.
Har ta tafi bai dawo ba.
Da daddare taci gayu ta ce zata je gidan Alhaji yakuba amma tayi tsaye zaure tana jiransa amma shiru ta fita waje tafi kusan awa daya amma bashi.
Duk sai ta shiga damuwa ta kwanta sukuku,
Washe gari karfe shidda yabar gidan, mamee ta rutsata daki tana janta da labari har ta dan saki.
Ni uwani kwanakin nan duk bana jin dadin yanda nake ganin ki ko kin fara gajiya dani?
A a mamah ta fada tana yar dariya,
Allah kuwa, sai nake gane kamar kin gaji dani in ba haka bane to ki saki jikin ki kamar farko. Kin ji ko?
Ta ce toh, tana murmushi,
Ta danyi shiru, uwani na daukeki tamkar 'yar da na haifa don haka ki saki jikin ki kada abinda ya shiga tsakanina da ke kinji?
Ta ce toh,
Idan kika ga mutum ya bata rai da ke ko ya ce kin mishi laifi kada kiyi girman kai ki bashi hakuri kinji?
Ta ce toh mamah kiyi hakuri. Tayi murmushi bani ba ina nufin abokan zama kinji? Ta ce toh.
Lallai mamee ta iya siyasa ta gama karto cewar *madaki* fushi yakeyi da umaimar. Duk da bata san dalilin Fushin ba,
zaman falo dai ya gagari umaimah yanzu saboda kunya , mamee na zaune ya shigo da sauri ya haye sama tayi saurin kwadawa umaimah kira ta zo da gudu saboda yanayin kiran.
Ta ce maza hau sama ki dauko mun kwalin ruwa. Ta ce to ta wuce domin tasan bai gidan.
Ta na hawa shi kuma zai sauko saura kadan su hade yayi baya da sauri, har zaiyi magana sai kuma ya fasa kawai ya raba ta ya wuce.
Ta bishi da kallo *Wai fushi yakeyi dani?*
Me na mishi? Sai kawai taji itama ranta ya baci.
Mamee na hangoshi ya taho tasan bai kula ta ba.
Gaban ta ya fadi ko uwani ba ta karbi soyayyar tasa bane.
Ita ma umaimar ta sauko rai a bace ta ajiye mata ruwan ta shige ciki. *Ikon Allah ta kame baki*
Ta rasa me ke mata dadi, duniya ta yi ta zumbure zumburen baki.
Mamee ta shige kewaye ta ringa dariya sosai.
Har bayan magriba umaimah taki tafiya gida,
Uwani yau bakya gudun dare? Mamee ta isketa daki zaune ta rabka uban tagumi,
Ta mike yanzu zan tafi cikina ne bana jin dadin sa, ta sumke dariya, assshhha cikin ne yau ma? Tayi shiru ta dauki hijab ta wuce kawai.
Tana zuwa gida ta bude waya ta tura mishi sako da turanci saboda bata iya rubutun Hausa ba,
*Pls what did I do?*
Ya na ganin message din ya tashi zumbur dama kishingide yake.
*good kin fahimci kinyi wani abu kenan*
Wani ya kara shigowa , *Sorry*
Ya bi wayar da kallo yana murmushi *naki wasa ne yarinya*
Tafi mintuna talatin rike da wayar amma bai maido amsa ba ta kara tura mishi:,
*I know whatever happened, Should not have happened the way it did, But, I am really sorry on my part, My intention was not this from the start, So please forgive me!*
Tsalle ya buga yana wani irin ihu. *Billahil azim ta kamu*
Ya koma ya kwanta *Sai kin fada da bakin ki yarinya*
Tayi shiru, kai jama'a wannan da me yayi kama nifa bana son yawan fushi. Anya zanji dadin zama da *madaki* a matsayin miji?
Ta yi saurin sauya zancen *tabb duniya akwai namijin da zai taba birgeni bayan shi?*
Ta kara tura mishi sako,
*Please forgive me for what I did, My intention was pure I admit, I did not want to hurt you a bit, I am really sorry for what I did!*
Ya kara tashi zaune yana kara kallon rubutun , yarinyar nan yaushe ta iya turanci haka?
Wani sakon ya shigo har kyarma yakeyi,
*Madaki , Things are not the same without your company, I am missing you a lot, and I told you sorry, Please forgive me and start a new chapter, This won't ever happen again!*
Ai sai yayi mutuwar zaune, motsi ya kasayi duk illahirin jikin sa kasala ne,
Da ta kara jin shiru sai kawai kwalla suka zubo mata ta kashe wayar,
Lokacin da hankalin sa ya dawo sai kawai ya nemi kiranta yaji *Switched off*
Ya dora hannu aka ya ce *na gama banuwa*......Ya ziri makulli kamar mahaukaci ya fito, yana zuwa falo agogo na bugawa karfe sha biyun dare, ya koma da karfi bayansa ya daki bango ya runtse ido cikin wani irin radadi.
Dukkansu babu Wanda ya sami damar runtsawa,
Karfe shidda tayi sammako, shi kuwa tun biyar ya gama shiri ko da ya fito sallar asubah bai shiga ciki ba yana zaune bisa dan dakalin kofar shiga.
Daga nesa ta hangoshi zaune, Sam baiyi tsammanin ta ba yasan zata kai takwas zuwa tara, kansa duke yana lazimi ta iso,
Yaga alamun tsayuwar mutum ya dago da sauri , Ta rike kugu idanun ta sun kawo ruwa *Wai me na maka?*
Saura kadan dariya ta kufce mishi. Ya sha mur *laifi*
*bana baka hakuri ba?*
Ya dan dukar da akai don gaf yake da ya kwafsa,
Yaushe?
Tayi shiru tana kokarin maida kwallan bata so su zubo kafin ta ce, jiya na maka text.
Ya tabe baki ya dan watsa hannuwa ban gani ba.
Meye kika ce a text din?
Ta fiddo waya a hasale ta budo page din *Duk gashi* duba gashi kuma yaje na tabbatar tana faman scrolling.
Ya kyalkyace da dariya. Ta bishi da kallo nan da nan ta tsargu kunya duk ta baibayeta ta balla mishi harara ta wuce ya janyo ta ta fada jikin sa.
Lallai ana kauna ta *kut*
Ta fara kokarin zamewa ya ce *ke kilibabba* dadi na san zai halaka ki ne abinda kikayi missing kenan duk kin rikice.
Ya kamo hannun ta zo muje in baki labari nima ai na wahala....ya rike hannun ta sukayi ciki yana dariya. Suna shiga ya tarar da mamee zaune tayi tayi ta fizge ya riketa gam,
Ta yi sukutii... Kamar da gaske sai mamee tasha mur *ina zaka je da ita?*
Ya jata da karfi zasu wuce ya ce gyara zata mun sama.
Ta daka mishi tsawa zaka saketa ko kuwa?
Bana hanaka yi mata wannan zillar ba? Har yaushe zaka kyale yarinyar nan ta sarara?
Uwani wuce ciki daga yau na sa miki doka baki kara hawa sama...........
😃😃😃😃
*maman Abdallah* 😘😘😘😘
[1/26, 10:10 AM] ‪+234 813 180 9991‬: 💑 AUREN FARI 💑
0⃣2⃣4⃣
DAFATAN ZAKU SAKA TA ADDU'A AKODA YAUSHE HAJIYA RABI BADAWI MAMAN IBRAHIM DA NURY
.............. Ke tsaya ya daka ma umaimah tsawa, ya isa gun mamee da sauri , kiyi hakuri mana.
Na ce kamun laifi ne?
Tunda ka rainani to bazata kara rabarka ba har ka gana mata azaba......wace azaba mamee ya marairaice, gyaran da zatayi mun shine azaba?
Ta kalli umaimah Na ce ki shiga ciki ko?
Ya mike tsaye ke kina hauka ne? ya kara daka mata tsawa ......wai mamee menene haka? Ya kalli umaimah dake niyyar shigewa ya ce wallahi kika shiga zan fiddo ki .......wai mamee menene haka? Duk ya rikice, ya kalli umaimah dake makale a bango Malama kiyi mata bayani ...ya juya mamee wallahi bazan mata komai ba gata nan tambayar ta.
Kinyi shiru mamee....me zance tunda ka rainani ka nuna ban isa ba? Duk lokacin da ta hau saman da kuka take saukowa ka zageta tsaf ka gama.......Qalu innalillahi mamee ki sassautan mana.
Ya maka wa umaimah harara Wai bazakiyi magana ba?
Ta ce me?
Mamee na tuba dakin can yayi kura....... Shin naji na amince gyara kake so? Zauna ga kujera Uwani je ki gyaro ki dawo
Simi simi zata wuce ya mike Ta koma kawai bana so......fuuu yayi sama.
Uwani jeki ciki abinki kinji ko?
Tana juyawa wayar ta tayi kara tayi ciki da hanzari. Hello
Sato ki taho don Allah
Tabb wallahi mamee na falo.......ke da waye a waya?
Tayi saurin latsewa......ni... Nida luba ta juya tana kakkabe gado.
Ya zaro ido Wayar ma hanawa zatayi?
Ya sauko da gudu gudu yayi sa'a ta fito falon , tana hangoshi ta kara tsuke fuska.
Ya zauna kusa da ita, wallahi mamee yarinyar nan ki tambayeta yanzu bama fada ko kadan.
Da zakayi hakuri mu bar maganar nan..... Saboda me?
Ko magana ta fatar baki idan ta sake hadaku sai na...... Tsaya mamee ki rufa man asiri na tuba.
Ta hasala Sam baka bin magana ta nayi nayi ka fiddo mata kakiya ka zauna kana tokalo fitina da yar cikin ka...... Ya mike yana murmushi Aure Aure this is your only problem.
To ai UWANIN TAKI NAKE SO NA AURA
Ya koma ya durkusa ita na ke so!
Duk bakin mamee ya kulle farin ciki ya baibayeta.
Yayi hanyar dakin ta yana fadin Yanzu ai kya taimaka kiban ita inyi magana ko?
Tana duke tana share carpet ya shigo tare da janyo hannunta....tayi saurin turjewa, ya kalleta wallahi daukar ki zanyi matukar kika man gardama. Ta bishi yaci gaba da bambami kuna neman haukatani ku rikitani ke da mamee..... Ya na zuwa falo wayam babu mamee, ashe shigarshi tayi baya da sauri don tabbas Madaki sai dai taji kunya shi da gaske yake.
Suna zuwa babban falon sa ya zauna bisa kujera two sitter , ta tokare tsaye shi kuma yaki sakin hannunta, ya kalleta ta zumburo baki tana fushi.
Me akayi? Ya bukata yana hararar ta,
Gaskiya abin nan zai dameni yanzu mamee tace kada in zo gashi ka kawo ni ta yaya zan sauka saboda Allah?
Ya ficikota ta