Showing 24001 words to 27000 words out of 52988 words

Chapter 9 - HAYAR MACE! BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN.txt

sharce gumi tare da sauke numfashi ya kwanta a gefenta ya janyota ya matseta jikinsa ?umin jikinta yana shiga jikinsa suna sha?ar numfashin juna yana sake tura hannunsa cikin sumarta.
Gaba?aya jikinsa rawa yakeyi za?in zumar daya kur?a ya kasa goguwa a bakinsa da ilahirin jikinsa jinshi yake kamar magana?isu sun jima suna kwance sannan ya tashi ya shiga bathroom ya ha?a ruwan dumi ya dawo ya kira sunanta yakai sau uku yaji bata amsa ba hakan yasashi ?aukota cak ya zurata a ruwan.
Ta kuwa zabure ta kurma ihu tana kiran “wayyoh Kumbota wayyoh gindina wayyoh wayyoh.... Zubawa fuskarta da bakinta idanu yayi kukan nata daya tabbatar na wahala ne don ya hakikance bai bita ta sanyi ba yayi mata aiki ne irin na matan da suka dade sanin namiji bayan ya riga ya sani ko macen da tasan maza indai zata sanshi sai taji a jikinta bare wannan da duk tsagerancinta batakai ga bawa mazan dama ba.








Da?yar tana kukanta me nu?ur?usar zuciya ta bari ya taimaka mata tayi wanka suka fito Idanunta na lumshe ta?i bu?ewa ko ka?an bata ?aunar sanyashi cikin Idanunta batason ganinsa hakanne ya hanata budewa jin tsanarsa takeyi har tayar mata da zuciya takeyi.
Riga ya ?auka yasa mata sannan ya sake gyara mata kwanciya ya fice daga ?akin ya koma parlour ya ?auki system nasa yana lallatsawa yana duba ayyukansa bashi ya koma ba sai uku harda kusan rabi sanda ya shiga baccin gajiya ya ?auketa ta ?udundune guri ?aya.








Janyota yayi jikinsa ta janye ta koma can ?arshen gadon ganin haka yasashi jan tsaki ya kwanta yaja blanket ya rufe jikinsa, da wannan yanayin suka wayi gari asuba ta bata saar sace jikinta ta fice tana tura ?afa da?yar ta koma ?akinta tayi sallah tare da sake gyara kanta ta kwanta bacci ya kuma surarta, koda ya tashi bai nemeta ba ya ajiye mata kayan break a dinning ya fice itanma bata samu damar tashi ba sai 12:30pm ta sake watsa ruwa tasa doguwar riga ta fito parlourn da?yar take daga kafafunta zama tayi a dinning tana tura abin karyawar da?yar take samu yake shiga kamar tanacin ma?aci.
Juya cokalin ta rin?ayi cikin tunanin mafitar daya kamata ta nema ta kasa gane kan wannan masifa ta gudu, gudu ya gagara iya masifarka da son fita a wannan bariki indai ba yarje maka akayi ba baka isa ba ita kuma wannan rayuwar tayi mata muni ace haka zata rayu ?arfinta bazai ?waceta ba hikimarta ma bata isa ?watarta ba? Share hawayenta tayi ta sake komawa ta zauna Shikenan ita rayuwar da mahaifinta ya siya mata kenan? Taci tayi wanka tayi sallah wani ?ato ba mijinta ba yazo ya sasiketa aikin da aka halittota duniya tayi kenan? Tambaya mara amsa saidai ta jinjina kai ta lumshe Idanu hawaye ya ?ara tsiyayowa.








Babbar damuwarta rashin waya tanason waya ko don ta nemi number da zata rin?a jin Kumbo amma ta gagareta itakam yau koda zai kasheta zata ro?eshi alfarmar waya tanason jin ?an uwanta da mahaifiyarsu koda cewa bangarorin da yawa na zuciyarta suna zargin Kumbo da taka rawa itama wajen ?allewar tarbiyyarsu amma ta kasa ?ullatarta kullum tana burin sake ganawa da ita don ta samu hujjar kamawa game da Baffi Allah ya sani abaya batajin ciwo zafi da tsanar kasancewarta tsatsonsa kamar yanzun, a baya batajin ranta yana fada mata daukar mataki dolene a gurinta kamar yanzu saboda haka ta rubuta ta ajiye komi wahalar da zata fuskanta indai akan hakkinta ne zata jure har ubangiji ya kawo mata mafita tasan bazai ?yaleta ha??inta ya tafi a banza ba.
Tanaji a ranta komai girman gona dole za'a samu kunyar ?arshe idan har ya zamana watarana zata fita daga zaman kurkukun nan da takeyi ta sha?i iskar ?anci to kuwa ko bazatayi nasara ba zata shelantawa duniya halin mutanen cikinta da aka kasa farga dashi, tunda ita tunaninta yana bata ?abi'ar mafi yawa ce wannan ?in.






Ko yamma daya shigo gidan bai taddata a parlourn ba dama baiyi tunanin samunta a nan ?in ba tunda ko da can ma ba damuwa tayi da zaman parlour ba bai shiga ?akinta ba saida yayi wanka yayi Sallah sannan ya ?auki ledar takeaway daya shigo da ita yakai mata duk da cewar dama ya aiko mata dana rana.
A tsaye ya tarar da ita jikin mirror cikin shigar riga da wando sunyi matu?ar fitar da surarta dake Safiyyah akwai kaya kamar ba buzuwa ba ajiyar zuciya yayi tare da ?auke idanunsa cikin son sharewa ya taka cikin dakin sai ?amshi yake zubawa ya ajiye ledar ya sake tsayawa yana jiran ta juyo tace masa wani abu.








Babu wata alama daya gani da take nuna masa zata kulashi yayi hakan yasashi juyawa shima ya fice sai lokacin ta janye Idanunta daga kan mirror ?in ta watsawa ?ofar harara ta koma ta zauna da tagumi bisa fuskarta bata jima da zama ba taji tashin motarsa ta ja ledar ta bu?e tarkacen kaya ciye? ne dangin kayan sanyi da snacks ko a kanta bataji sha'awar ci ba ta tattare takai freegde ?in kitchen ?in ta koma tayi kwanciyarta.
Wajen yamma ya dawo yanzu kam a parlour ya tarar da ita saman sallaya tana sallar magrib shima alwalar yayo a gurguje ya fito ya nufi masallaci daya dawo ne ya bude But nasa ya fito da siyayyar da yayo mata ya shigo da ita parlourn wannan karon tana kitchen tana dafa indomie ya nemi guri ya zauna.
Saida ta gama ta juyeta a flat ta ?auko lemon water Millon da ruwa ta fito ta tarar dashi ya har?e a parlourn bata ko kalli inda yake ba saboda tanajin itakam batada abin fa?a gareshi, takai bakin ?ofa taji yace “kizo ki ?auke kayannan"








Sosai ranta yake fa?a mata tayi wuccewarta inyaso ya kasheta, tsawar daya watso mata ta baya ne yasata juyowa da sauri yana a tsaye ta aje flat na hannunta ta ?auki jakar kirjinta na bugawa ta nufi ?akinsa.
Yace “Ba nawa bane nakine ki diba inda wani abu da kike bu?ata ki rubutamin" jinjina kai tayi ta bu?e ?akinta ta shiga ta ajesu baya parlourn ta ?auki indomie dinta ta koma dakin taci ta koshi ta kora da lemonta me sanyi ta watsa ruwa tasa kayan bacci tayi kwanciyarta.








Sama? taji ana shafa sumarta kamar ansa mata wuta ta mi?e zaune ya zauna gefenta fuskarnan babu wata alama ta Rahma dole yanayin yasa gabanta fa?uwa taja baya zatayi magana ya duba agogo yace “ina kayan da na baki ?azu" duban wardrobe tayi muryarta da yanayin bacci tace “suna cikin wardrobe" tashi yayi tsam ya bu?e cikin mamakin abinda yasa yarinyar take wasa da dokokinsa ya juyo ya dubeta yace.
“Hannunki yana ciwo ne?" Kallonsa tayi ya mayar da wardrobe ?in ya rufe ya tako cikin takunsa me sanyata faduwar gaba ya tsaya tare da ?ago fuskarta yace “na ta?a yi Miki warning akan na kawo Miki kaya ki aje ba tare da kin sanya kowanne a ma'jiyinsa ba amma alama ta nuna kin manta, ok Safiyyah ina barki akan abubuwa da yawa kina takamin doka bana ?aukar mataki bawai don kin bazan iya hukuntaki ba not kawai don abu ?aya, bana shigar da mace rayuwata saboda na ?auke ku a matsayin damuwa duk inda kuke course kune matsala ta amma kinzo kin shiga tawa kina neman ?atamin shiri, to ki nutsu ki kame kanki wlh idan kika bari na cire Miki rigar alfarma mutumcinki zaiyi kuka asalin kuka, Safiyyah maza ki gyara kayan nan"






Jikinta na rawa ta shiga wawware kayan dukka kayan sawa ne sai kayan kwalliya sai wani ?an akwati da batasan menene a ciki ba haka ta rin?a jerasu a wardrobe ?in bayan ta gama ta mayar zata rufe ya bu?e ya dauko akwatin da kuma wata leda data ajiye a gefe ya zazzage a kan gadon tarkacen agoguna ne da sarkoki masu kyau na fashion da zobba sai wani kwali ya ?auka ya ?ora saman dressing mirror ya bu?e akwatin Idanunta suka sauka kan wata zazzafar sar?a me masifar kyau sai daukar Idanu takeyi.
Zarota yayi cikin akwatin ya matsa gabanta ya ?ora mata saman wuyanta ya ?alle hug ?in ya ?auki dankunnen yasa mata ya sanya mata zoben da awarwaron da kuma wani zaren sar?a na kwalliyar ?afa gami da zoben yatsan ?afa shima ya ?auka ya dur?usa yasa mata ya kama yatsanta na ?afa na kusa da Karami ya zura mata zoben.
Zubawa ?afar tata Idanu yayi tayi masifar kyau da duk abinda yasa mata ?afarta cikakkiya me tudu da tsayinta madaidaici, baisan sanda ya sauke ajiyar zuciya ba ya ?ago idanunsa ga mamakinsa sai yaga hannunta kan sarkar kuma ta kafesa da Idanunta masu sagar masa da jijiyoyin jiki baisan sanda yace “Sunyi miki kyau Fiyyah kiyi h?r banida ku?i nasan wannan basukai darajar fansar budurcinki ba amma next insha Allahu zanyi Miki abinda yafi haka Ki tsare kanki kada rashin zamana kowanne lokaci yasa kiyi wasa da kimarki".......
[8/2, 8:19 PM] Am Oum Hairan: *_HM Bns_*






_Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga_ _glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b?nd wnn new soap din?ne,? bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan daya maida kudi gida_
_You can check pic?for the soap reviews?_
_Soap price:3k_
_maiso yy mgn_
_08062991549_
_07046881166_
_07067210195_
_Call 08062991549_

_Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki komai da komai 11k_


_Munaturawa Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free_


_Be part of the glow team?karkubari abaku lbr?_








_Littafin ku?ine sis kiyiwa Allah karki karanta batare da kin biyani ha??ina ba group 300 PC 700 view acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank or 0255526235 gtbank, ko katin MTN ta WhatsApp number na 09013718241, ?an Niger zaku tura kati Airtel na 500f ta number dake sama._




*****************




“Budurci? ?ima?" Ta furta da sigar tambaya ya mi?e tsaye tare da riko zara?n yatsunta yace “Eh hakanne abinda na fa?a kenan, duk wata mace a fa?in duniya tana alfahari da budurcinta domin batada martaba mafi kawo martaba kamarshi Fiyyah a baya ke?in baki ta?a zamemin abar kallo ko jin zan iya yin wani abu don ita ba amma daga ranar da karambani da rashin ha?uri yasa na keta alfarmarki nakejin raina yana fa?an abubuwa mabanbanta game dake, abu ?aya da naketa fa?a maki wajibi ne ki kula da kanki saboda Ni ba tarkace bane da zakiyi wasa da daraja ta ki tsaya iyakar da'irata kada kiyi yun?urin haurata daganan wahala zata tabbata gareki"
Yana mgnr yana tafiya daidai bakin ?ofar kalamansa suka tsaya bai zato ba har yaja ?ofar yaji kalmarta ta daki dodon kunnensa na cewa “Bazata zama ba?uwa ga ?ar data rayu ?ar?ashin jagorancin Zubair kawali sannan ta fado hannun tantiri tattacen mara tsoron Allah irinka ba Hisham Safiyyah bata gudun wahala saboda horonta ce duk da cewa nayi kur?e kur?e da shige? ita wahalar batasa nayi sakacin rasa abun daka rabani dashi ba saidai komai yana tafiya cikin ?adamin lokaci, ka kar?a hankalinka dana Zubair kawali yayi ?ololuwar kwanciya kuma a cikin wannan lokacin ne akejin wai za'a cewa Safiyyah ?ima Ni yanzu har wata ?ima gareni? Hmmm kayi h?r karo na biyu Inayin maka mgn da Yaren da zaka iya hukuntani amma kasani banason ?imar banason kuma kyautarka ka tattara ka tafi da abarka Ni ba matsiyaciyar talaka bace mahaifina ya siyar dani don samun milakkan yankan talauci sannan Nima da wannan abar in sake Saida kaina....."








Kalamanta neman sanya kansa sarawa sukeyi wannan tasashi daka mata tsawa tunaninsa zata firgita amma kamar yanda ya dakanta tsawa haka itama ta dakansa tare da nunasa da yatsa tace “Karka ?ara yimim tsawa domin Contract ko ince rent ba mallaka bace Ni ba ?arka bace ko matarka sannan inaji a raina daga ranar daka fafari gindina ka cire masa ?an ragowar tantanin budurcin daka tarar kamar kwangilar ka ta ?are saboda haka ka kame kanka na rantse ko Yatuh zatasha wahala zata iya wahalar da wahalalle abu na ?arshe shine maganar gudu daga gidanka.
A'a Hisham bazan gudu ba har sai na bar maka abin tunawa kuma na tabbatarwa duniya Ni ?ar gado ce ba haye nayi ba, Hisham Nasir Hudud Safiyyah bata ta?a taka ?asar Zaria ba amma zan shigeta a lokacin da kaidai shigata saiya sanys ajiyar idanunka zubda hawaye....."








Wasu kyawawan maruka ya sauke mata guda biyu da suka sanyata dafe kuncinta da sauri tana ganin gilmawar taurari sosai marin ya ratsata amma memakon data ?ago yaga alamun sarewa sai kawai tayi masa murmushin da har suka sanya dimple ?inta lotsawa ta taka gabansa ta kama hannunsa tasa masa sar?arsa ta juya ta kashe glub ta haye gado yana tsaye kamar an shuka shi cike da mamakin yanda akayi yarinyar tasan shi?in ?an wanne gari ne to ko dama ta sani ko kuma ta tambayi Shonikan ya sanar mata?"
Juyawa yayi hannunsa dam?e da sar?ar ya watsarta kan gadonsa ya daki bango tare da furzar da wani huci ya sanya hannu ya dafe kansa zuciyarsa na harzu?owa ya zube a gefen gadon yace “N...Ni take fa?awa wannan kalamin har take ciwa alwashi? Meyesa ban ?arar da ita na shafe tarihinta ba? Tashi ya kumayi a hassale sai kuma ya koma ya zauna yace “ba gaggawa sha ruwan sanyi Hisham jira lokaci zanga ubanda take ta?ama dashi a Nigeria"






Shima kwanciya yayi yana huci tabbas yau baisan meye yasa Safiyyah taga damarsa haka ba baita?a kyauta an dawo masa da ita ba sai yau a kanta ita wanne irin jinine ke gudana a jikinta matsayinta na talaka kamarshi yayi mata kyautar dun?ulallun milikain Nairori tadawo masa dashi tabbas takai mara rabo cikin rayuwa.
Wannan dare Hisham bai iya bacci ba ga jaraba na cinsa ga izzar ta motsa bazai iya takawa gareta ba da wannan ya kira Blessing tazo gidan suka shige ?aki, shikam baikai ga cin Blessing ba yaji zuciyarsa na tashi saboda maimakon yaji yanayin ?umin jikin Sofsy sai ya rin?a jin wani ?arni dole ya tureta ya mi?e ya fita wajen hu?u na asuba ya bu?e ?akin Sofsy cike da mamakin ganinta tsaye jikin window ya ?arasa bayanta ya sanya hannunsa ya rungumo faffa?an ?ugunta ya tura kansa cikin sumarta ya sauke ajiyar zuciya cikin yanayin gajiya ya kara mata sandarsa a tudun mazaunanta muryarsa a ?asa yace “Help me Fiyyah dick ?ina zahi takeyi"
Juyowa tayi tasa hannu ta zame boxes ?in idanunta kan kakkarar abar tasa ?irjinta ya buga dole ashe ta rin?a ji a jikinta, sarai tsoro ya shigeta amma a fili sai ta ha?iye Tsoronta tace “Karuwar taka ta kasa ne? Kasan abin ma iri? ne Ni nawa na gadone abinda aka haliccesa yayi kenan dole za'ayi masa shiri me kyau ...."








Shidai bai gama jinta ba ya sutale rigar baccin jikinta dake dama bayan ita babu komi ya kama nononta ya fara murzawa, wani ?aci ke taso mata saidai batason burinta yaci ?asa wannan tasa tasa yatsunta ta kama nipples nasa tana wasa dashi ya saki wani Nishi daidai lokacin da ta ?ora bakinta a nipples nasa Blessing ta turo ?ofar ganinsu a wannan yanayin yasata sakin ?ara tana ihu wai ita kishi shikam bai saurareta ba saima rumfa da yayima Safiyyah ya turata gadon yaja musu bargo tare da ?aukar wani dan ?arfe ya saita kofar ya jefi jamlock ?in ya kuwa datse.
Blessing na gurin tanata kiran Jesus shikam ya tale Sofsy ya fara zura mata kaya, duk sonta da jurewa Saida ta ?an?ameshi tace “Wai....wash Hish.... Zaka farkani wayyoh zafi...." Cafkar bakinta yayi cikin nasa yaci gaba da gurza mata aiki bai ?agata ba sai Biyar da rabi yana janyewa ya shafa sumarta yace “Kin....kin iya ohhh da?i Fiyyah...." Hargowar Blessing ne yasashi mi?ewa tana cewa “Oga kina wula?anci kinacin wani jindi kika kirani don ki....." Tsaki yayi ya diro a gadon ya ?auki wandonsa yasa ya sanya mukullin kofar tare da Password ya bu?e ta ya kama Blessing har tana wani kwantar da kai a jikinsa ta zaci arzi?i zaiyi mata kawai taga ya fusgo belt ya fara zuba mata ta rin?a runtuma ihu Safiyyah inda sabo ta saba ta mike da dabara taje ta tsarkake jikinta.








Har ta fito bai daina jibgarta ba ta zura hijjab ta janyo ?afa ta fito ya juyo ta girgiza masa kai Blessing ta nufo Safiyyah da gudu babu riga babu wando jikinta duk ya fashe tace “Ka taimakeni yaro Oga no Imani..." Duk da yanayin da Safiyyah take ciki mararta na mata ciwo sosai Saida dariya taso ?wace mata, suka kalli juna dashi yaja tsaki ya shige ?akinsa hakance tasa Sofsy bawa Blessing doguwar riga tasa ta kuwa fice a million.
Tun daga wannan ranar tsakanin Safiyyah da Hisham Babu jituwa amma fah bai nemanta tace masa a'a haka suka shafe watanni uku harma ta fara sabawa dashi Hisham baya ?aganta ?afa ya mayar da ita kamar matarsa cikin hakan tayi wani kyau ta murje ta zama matar gida ta gaske sai wani glowing jikinta yakeyi shikuma sai narka mata dukiya yakeyi.
Kwanakin da suka biyo baya ne suka zowa Sofsy da sauyin yanayi ciwon mara rashin cin abinci bacci da kasala.








Da farko Safiyyah bata fahimci meye yake faruwa ba saida tafiya tayi nisa sannan ta gane tabbas akwai shigar ciki a jikinta ranar data fahimci hakan tayi kuka “wannan shine mafari" ta furta tabbas wannan cikin saita haifeshi ko zatasha wuya.
Ranar yini tayi batada walwala ko sanda ya dawo gidan ya fahimci hakan amma bai kawo komai ba saboda yasan dama ba walwalar ta cika ba, bayan yayi wanka ya zauna a dinning ne ya kira wayarta tana ?aki ta fito sanye da doguwar rigar atamfa ya zubanta Idanu cikin kwana biyun yana ganin yanayin rama game da ita saidai in ya tambayeta takance kawai batajin da?i ne, to yau ?in ma kamar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login