Showing 39001 words to 42000 words out of 52988 words

Chapter 14 - HAYAR MACE! BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN.txt

Tawa zan tafi?" Ka?a mata kai Saknah tayi tace zanyi tafiya cikin satin nan zanje Dubai da Jamil zamu tafi kawai kiyi Passport saimu tafi" murmushi tayi tace “Inada Passport ai" dariya Saknah tayi tace “amma da Amjad ?in zaki tafi?" Kallonta tayi tace “To ina zan kaishi?" Kwanciya tayi tace “Aa maida wu?ar amma sai nake ganin meye zai hana ki kaiwa ubansa shi kyafi jin da?in fantamawa da sha?atawa a duniya amma rayuwa da yaro abin ai bazai bada ma'ana ba"








Shiru tayi can ta ?ago ta share hawaye tace “A gurin mahaifin yaron nan Ni matacciya ce shima babu ne baisan da muna rayuwa a doron ?asa ba amma dole zan mayar masa da ?ansa kuma Ni bawai burina na rabu dashi ba inason Amjad inajinsa a cikin jinina" shiru ta ratsa can Safiyyah tace “ki tashi ki rakani reception na samu ?aki kamar bake ka?ai bace a dakin nan" mi?ewa tayi tana sanya doguwar rigarta tace “Wlh nida Jamal ne muje ai ?aki baya wuya anan nagama ansaki na kusa dani" da wannan suka fita suna tafe suna tattaunawa kamar ance da Safiyyah ta ?ago kanta kawai tayi Idanu hu?u da Faisal gabanta ya yanke ya fa?i ganin ya zubanta idanu da alamun tsoro da mamaki yace “Safiyyah akace kin mutu....."
[8/13, 6:50 PM] Am Oum Hairan: *_HM BNS_*






_My blood Son Muhammad .M. Umar Affan ubangiji ya albarkaci rayuwarka kaida ?an uwanka happy birthday My jinin jikina Affan inasonka son jini tilo ?anin Khadijah (Hairan) Yayan Aisha (Amnah)_






_Littafi na na ku?ine sis kiyiwa Allah karki karanta in baki biya ba, 300 PC 700 view acct details 3184512451 first bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank._
_Ko kati MTN ta WhatsApp number na 09013718241_
_?an Niger zaku tura kati Airtel na 500f ta waccan number dake sama_








Saurin ja tayi da baya tare da ?o?arin saita nutsuwarta tayi gaba ri?e da hannun Amjad ya sake biyo ta yace “Tsaya mana Madam ko kamace ne?" Ajiyar zuciya tayi jin ta samu mafaka ta juyo tana jan mayafin da tayi rolling ta kalleshi a kaikace tace “bawan Allah kanata bina kana kiran Safiyyah Safiyyah wayece Safiyyah ne?" ?an ja yayi da baya yace “Allah me halitta wlh wata dadiron ogana ce shekara biyu baya akace mana ta rasu so dana ganki sai naga kamar ita wlh da Safiyyah ?ata tayi ba mutuwa ba da tabbas zan rikeki na kira Oga na sanar dashi naganta saboda Oga yana masifar son Safiyyah har kusan zautuwa yayi lkcn data mutu bashida aiki sai kiran inama ace zai iya dawo da hannu agogo baya da baima Safiyyah kaza ba, inama bai biyewa son zuciya da rudinta ya takura sai an cire cikin jikinta ba da yanzu tana nan tana rayuwa tare dashi"
Ta?e baki Safiyyah tayi tace “Allah ya kyauta gsky bani bace koda zaka bashi labari kace masa kaga wata me kama da Safiyyah amma ita sunanta Maryam sannan ita tafi dadiro Kawali ce" tana gama fa?in haka ta juya ta nufi reception ?in ta ishe Saknah harta gama mata komai tayi murmushi tace “Bazan zauna anan ba" da sauri Saknah ta dubeta tace “Meyesa?" Zame ?ankwalin kanta tayi dogon gashinta ya bazu a bayanta tace “ina cikin barazanar tonuwar asirina ko kinsan Cewa bangama contract ?ina wa Hisham ba Dr Salima ta saceni a zuwan na mutu? Inajin kamar zan ha?u dashi a wannan yanayin shiyasa nakeson barin komai nayi nesa da ?asar nan wlh bana ?aunar abinda zai ha?ani dashi saboda a duniya shine mutum na farko da na ta?ajin tsoro kuma har yanzu nakejin tsoro"








Huci Saknah tayi tace “Is ok muje akwai wani hotel sabo daba kowa yasan dashi ba sai mu kama ?aki acan" da wannan suka shiga motar Safiyyah suka ?auki wata hanya mara yawan jama'a sunyi tafiya me nisan gaske sannan sukayi parking cikin wata babbar haraba da mutane suketa kai kawo suna shirin fita Safiyyah ta ri?o hannun Saknah tace “Motar nan ta bayanmu ?irar Benz tunda muka fito take biye damu inason sanin wani abu game da me motar" murmushi Saknah tayi tace “Saikace me laifi kuma saikace lauya to ba kowa bane Jamal ?ina ne" ajiyar zuciya tayi suka fito can motar ma su biyu ne suka fito suka iso Jamal ya ?auki Amjad yace “Sofsy duniya ke komanki me aji ne ya rayuwa ya mantawa da mutane?" Murmushi tayi tace “kodai mutane suka manta da mutane" mi?a mata hannu abokin Jamal yayi ta mi?a masa itama tana kafesa da Idanunta farine tas matsakaici a tsayi yana da kyau daidai nashi, muryarsa taji yace “Sunana Auwal ina fatan zaki kar?eni kamar yanda ?awarki ta kar?i abokina?"
Shai?an da sake? kawai sai zuciya ta rin?a ?awata mata shi da?yar tayi a'uziyya ta janye hannunta tace “Am married" tana fa?in haka ta nufi cikin reception ?in ta gama komai ta kar?i key ta nufi sama suna tsaye suna tattaunawa tana aje Amjad cire kayanta tayi ta bu?e trolley ?in ta ta ?auki rigar bacci me ?arancin nauyi ta nufi bathroom ta watsa ruwa tayi Sallah ta ?auki wayar ?akin ta kira number kitchen ta sanar dasu abinda take bu?ata.








Ji tayi tanason fita a ?akin ta ?auki Amjad suka fito suka tsaya a jikin karfen benen tana ganin me shiga da me fita shigowar wata kafurar mota da tsayawarta yasa gabanta bada wani dam nandanan ta tsinci zuciyarta da umartarta da komawa ?aki ba?ar kafiyarta tasata ?in matsawa daga inda take wasu mutane da ba?a?en kaya sune suka fara firfitowa a motar sannan aka zuro ?afa daga ziro ?afar an ?auki few minutes sannan ya fito gaba?aya ya daga kansa sama shima gabansa yabada wani dam ba kowa bane face Hisham.
Ai Safiyyah batasan sanda ta dur?ushe ta nufi ?akinta da rarrafe ba, shikam cire glass na idanunsa yayi ya sake ware idanunsa a gurin daya hango mace tsaye dazun ganin babu kowa yasashi jan tsaki ya dubi wanda ke gefensa yace “Shonikan bazata daina yimin gizo ba" murmushi Shonikan yayi yace “ni kana bani mamaki mutumin daya taho gurin matarsa don yi sallama da ita shine zai ?ige da hasashen gaibu to me kuma yayi saura kaine fah ka amince ta mutu akan burinka kuma ta mutum kawai ka basar ka share ka kama Sakinan ka kuyi rayuwa"








Bai iya Bama Shonikan amsa ba ya kira wayar Sakina bugu biyu ta ?aga cikin isarsa ta asali yace “Karfe sha ?aya jirgina zai tashi yanzun goma saura minti uku idan goma ta cika baki fito ba zan wucce" hijjab ta ?auka ta sanya ta fito har zata wucce ?akin Safiyyah ta tura a tsorace tace “waye?" “Kin fara bacci ne?" Jin Muryar Saknah yasata budewa Saknah tabita da kallo yanayinta duk na firgici ne tace “da wani abu ne?" Saurin girgiza mata kai tayi tace “ok dama mijina ne zai wucce Faris shine ya biyo muyi sallama kina yawan damuna da ?orafi shiyasa nace bari nazo dai na kaiki ku gaisa...."
Da sauri Safiyyah tace “Wa Ni?" A mamakance Saknah tace “to da Amjad zance yazo ya rakani...." Cikin masifa tace “kije Saknah don Allah yau naga masifar da ta zarce masifa Nikam danasani ban gudo daga gidan Dr Salima ba daga fitowata duniya sai bala'i da masifu ne suke fa?omin....."
Duk yanayinta ya tsorata Saknah itadai taja hannun Amjad suka fice Safiyyah bataso bari ba amma batada kuzarin hanawa tana kallo suka fice ta mayar da ?ofarta ta rufe harda yi mata key ta koma ta kwanta ganin Hisham ya dawo mata da rayuwarta sabuwa haka kawai takejin wani feeling na taso mata duk da halin da take ciki, knowking na kofa ne yasata tashi tare da tambayar waye bu?ewa tayi Amjad ya fa?a jikinta yana gwarancinsa ta ?aukeshi tace “Waye ya baka sweet?" Murmushi Saknah tayi tace “Maina ne ya ?aukeshi sukaje shopping Mal na cikin nan yayo masa siyayya wai cewa yake yaji yanason yaron harfa cewa yayi yana kama dashi yau har arzi?in dariyar Maina na samu saboda Amjad"








Ta?e baki tayi ta ajeshi tace “babu ruwana dakai tunda bazaka sammin ba" ku?i Saknah ta fito dasu tace “gashi yace asai masa wata idan ta ?are" mamaki ne ya cika Safiyyah ganin kudin masu yawa kuma in dollers ta kalli Saknah itama kallonta takeyi da jin isa tace “Wannan ba komi bane cikin kyautar Maina shifa bayajin asarar kashe ku?i matsalarsa kawai wula?anci da izza"
Tana gyara kwanciya tace “kinbi kin dameni Ni kije ki kwanta Saida safe" zama Saknah tayi tace “waye ya bani zama aiki aka bani Auwal ne ya ri?e min wuta wai na shawo masa kanki don Allah kar ki wahalar da Shari'a Auwal ?an manya ne.
Kuma shima ya taka ?usa zaki huta sosai basajin ku?i zaki zaga ?asashe yanzu ma abinda yake cemin idan kin amince tunda mu zamu tafi Dubai shi Dad dinsa ya tura shi Cairo saiku tafi tare" mi?ewa tayi tace “Nifa inajin tsoron maza har yanzu banason na tarawa kaina ?a?an shegu suzo su addabi rayuwata"








Tsaki Saknah taja tace “da can ma so kikayi idan kin amince wannan duk me sau?i ne amincewarki kawai ake bu?ata" shiru tayi can ta ?ago cikin yanke hukunci da rashin mafita tace “Na amince....." Wani ihu Saknah ta saki ta rungumeta tace “shiyasa kike ?ara shiga raina zamu shana yau har party zamuyi" itadai bata wani bata attention ba taci gaba da lalla?a ?anta yayi bacci can wajen sha biyu na dare taji ana knowking ta mi?e sanye da yaloluwar rigar baccinta ta bu?e Auwal ne da Jamal sai Saknah sai wani abokin su da wata yarinya daga abokin har yarinyar da suka kalli Safiyyah Saida suka sake kallonta Auwal ya matsa ya janyota jikinsa ta janye yayi saurin ha?e bakinsu ta rintse idanunta saboda abin sabo yake zame mata ta ?an?ameshi suka saki ihu tare da tafi itakam kunya kamar ?asa ta tsage ta shige.
Ajiye tarkacen da suka shigo dashi sukayi suka fice shi kuma ya saketa ya ri?e damtsenta yace “Kin wahalar dani kafin ki amince dani Sofsy meye yasa?" Numfashi ta sauke tace “yanzun ma ba amincewa nayi dakai ba gudun wani abu ne yasa na yarda da wani abu" shiru sukayi gaba?ayansu can yace “Wata kikeson na rin?a biyanki ko Shekara ko sati kuma nawa zaki yankamin ko ni zan yankawa kaina?"








A kausashe tana kwanciya tace “yanda kaga dama" shikam Auwal yaga jarfa yaga bala a wannan rana kememe bata bashi ha?in kai ba haka suka rin?a rayuwa har sati guda sannan ya gama musu komai zuwa lokacin ta fara sakin jiki dashi saboda yanda yake nuna yana masifar son Amjad hakanne yasa itama taji ya fara shiga ranta.
Tafiyarsu Cairo tazo da sauye? kala? tunanin Safiyyah da hu?ubar Saknah na bata cewa karuwanci shine ?addararta hakan yasa sukaje asibiti aka ?aure mata mahaifa da Auwal suka soma gudanar da rayuwa kamar mata da miji musamman da Amjad yake a tsakiyarsu babu yanda za'ayi zuciya ta raya maka Safiyyah da Auwal ba ma'aurata bane, yanda ta ?auki soyayyar duniya ta ?orawa ?anta Auwal ke tayata so abin kamar gaske.
Mahaifin Auwal ?an siyasa ne kuma ?an kasuwa Auwal shine babban ?ansa shiyasa ya sakar masa ragamar dukiya shikuma ya sakarwa Safiyyah itakuma take fantamawa tare da tattalawa domin tanada burin idan ta koma Nigeria taci gashin kanta zata dawo da Kumbo Nigeria ta siya mata gida ta bata jin da?in data rasa a baya.








Daga Cairo sukayi Indonesia daga Indonesia sukayi Germany yau ranar Hutu ce tana kwance a ?irjin Auwal tana wasa da nipples ?insa tace “Baby yau inason mu fita mu zaga garin nan" shafa sumarta yayi yace “Sau nawa zaki bani idan mun dawo?" Harara ta watsa masa tace “baka gajiya da cin gindi ni kuma ba koshi nakeyi da wannan ?ar jaririyar burar taka ba" ha?e rai yayi yace “ai dai ba kyauta kike bani ba da zakike fa?amin magana" murmushi tayi tace “Sanda dai na bayar kyautar na bayar shima ba kyauta bane hayata aka bayar yanzu kuma nice naba da hayar kaina"
Da wa?annan surutan suka fita suka dauki shatar mota ta rin?a zagawa dasu ?arshe sukaci birki a wani katafaren gurin hutawa suka baje a saman grass ?in gurin ta kwantar da kanta a cinyarsa shi kuma yana wasa da sumarta kawai suka ga inuwa a kansu, ?agowar da zatayi taji an cafki gashinta ta kuwa fasa ?ara tare da cewa “Waye me nayi maka.........."
[8/15, 7:35 PM] Am Oum Hairan: *_HM_*




_Littafi na na ku?ine sis kiyiwa Allah karki karanta in baki biya ba, 300 PC 700 view acct details 3184512451 first bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank._
_Ko kati MTN ta WhatsApp number na 09013718241_
_?an Niger zaku tura kati Airtel na 500f ta waccan number dake sama_








Babu amsa sai juyo da ita da akayi ta zaro Idanu tare da jan wata ajiyar zuciya data haddasa mata sumewa ganin Hisham kamar taga malukul maut, cije lips ?insa yayi wasu hawaye Masu bala'in zafi suka zubo masa ya ha?ata da jikinsa tare da dur?ushewa a gurin magana yakeson yi ta?i fitowa sai excourt ?insa ne ya ?auki Amjad ya nufi mota dashi shima ya mi?e ya nufi motarsu da ita Auwal ya bisu yana ihu yana kiran Safiyyah kai ina zaka kaita ina zaka tafi da ita meye hadin ka da ita waye kai...."
Excourt dinne suka dakatar da Auwal daga isa ga motar wani cikinsu ya shiga yajata da mugun gudu sauran suka rufa musu baya a ?ayar motar sukabar Auwal da ?a?atun ihu na rashin madafa, sun zurara tafiya babu ?arya sannan suka isa wani katafaren gida sukayi parking ya kuma ?aukarta suka shiga ciki bai direta ko inaba sai ?akin baccinsa ya kulle ?ofar ya cajeta tsaf Saida ya tabbatar da gaske Safiyyansa ce sannan ya zube a gurin ya rushe da kuka kamar jinjiri yace “Dama wasu cikin nurse na asibitin sun tabbatar min da baki mutu ba meye yasa akace min kin mutu a lkcn da nake tsananin bu?atar ki Safiyyah meye yasa daga ganina kika suma?"






Kina tunanin Ni har yanzu azzalumi ne akanki waye wannan meye ala?arki dashi?" Duk yana tambayoyin ne da sanin cewa bazai samu amsa ba gashi zuciyarsa tana raya masa karfa ace Safiyyah aure tayi? Tsoro ya shigeshi sosai jikinsa har rawa yake yi ya kamo hannun Amjad ya zubawa yaron Idanu shima yaron shi yaketa kallo yace “koda ace Safiyyah aure tayi bata isa haihuwar wannan yaron bayan rabuwarmu shekara biyu ba" sosai fa?uwar gaba ta shigeshi ganin yaron yana masa gizon kamarsa yace “kardai ace shima yaron bai mutu ba?"
Kwantar dakai Amjad yayi a jikinsa yace “Auntyna...." Sake kallon yaron yayi yana tunano inda ya ta?a kallon fuskar yaron yace “kamar na sanshi?" Babu amsa don haka ya mi?e ya dauko ruwa me sanyi ya shafa mata a fuskarta taja numfashi daga can ta fara bu?e idanunta tana kallon ?akin can ta tuno dalilin ficewarta hayyaci ta kuwa ta?arkare ta saki ?ara tace “Auwal kayi wani abu karya ?aukeni ya saceni kasheni zaiyi shi ?in mai laifi...." Rufe mata baki yayi yana ?ara baza Engine na idanunsa akanta yace “Banason hauka kin da?e da sani wato ke kinfini laifi kina raye nasan kina raye uban waye kuke tare dashi meye ha?in ki dashi?"










Tashi tayi a gadon tanaja baya tace “Ina ruwanka da waye shi ?in kuma kai?in waye da zakazo kana tuhumata akanshi?" Mamaki ne ya cikashi ya gyara tsaiwarsa ya cije le?e da rainin hankali a lamarinta ?arya take tace bata gane shi ba don gashi tana neman agaji akansa komawa yayi ya kulle ?ofar ya tsaya a jiki yace “Kinsan waye ni fiye da yanda nake tunanin sanin kaina Safiyyah na rantse da Allah idan bakimin bayanin yanda akayi kika samu ?a da kuma matsayin wancan mutumin a gurinki ba billahi saina sama Miki jiki don na fahimci jikinki ya fara manta waye Hisham"








Yana maganar ne yana matsarta ita kuma tana matsawa ya dam?i gashinta ta kuwa saki ?ara ya ?ora hannu a bakinsa yace “Shiru banason raki bayani nakeso kiyimin ko kuma nayi Miki abinda zakiyi dole" hawaye take tsiyayarwa tana ?o?arin cire hannunsa akanta tace “Nifa ba Ni kasani b...." Dukan bakinta yayi ya fashi yace “yanzu waye na fasawa baki? Cikin gunjin kuka tace “Saurayi nane Amjad kuma ?anka ne....."
Sakinta yayi yace “Yeah na yarda Amjad ?ana ne amma ke ya akayi kika rayu bayan kin mutu?" Hawaye na tsiyaya a Idanunta tace “Ni bansani ba kawai na farka na ganni a Rasha daganan naji sau?i muka dawo Lagos murmushi yayi yace “Duk yanda kayi da wanda ya gaji tsiya sai yayi maka tsiya ubanme kika tsinta a barikin har kika ?auki ?ana kikemin karuwanci dashi ko kin ?auka kamar yanda ubanki ya baki lasisin karuwanci Nima haka nabawa nawa ?an"








Itadai tsoron yanda ya ha?i?ice yake surfa bala'i yasata tsuke bakinta daya kumbura ya kama hannun Amjad zai fice dashi tayi saurin cewa “Aa Hisham" juyowa yayi ya dubeta yace “kinada isar hanani iko da ?ana?" Sai yanzu ta magantu tace “Tayaya ya zama ?an ka bayan babu shi a mind ?in ka ka kasheshi domin ginuwar future taka wlh bazan ta?a yarda dakai ba akan Amjad nasan tun samuwar cikinsa bakasonsa har kawo ranar da kaji a ranka saika kasheshi dole sannan ka yarda na mutu don future naka"








Kallonta kawai yake yi harta gama surutunta ya ta?e baki tare da ?aukar yaron yace “ina jiran isar taki isasshiya" ficewa yayi ya koma parlour ya zauna ya dauki apple ya Bama yaron, yana wasa da ita yana kallonsa ko tantama babu cikin abinda zuciyarsa take fa?a masa yaron shine wanda Saknah ta ta?a zuwar masa dashi, to ya akayi Saknah tasan Safiyyah?" Sosai gabansa ya fa?i kardai ace Saknah tasan ala?ar dake tsakaninsa da Safiyyah.
Tsaro sosai yayima Safiyyah kasancewar taci alwashin barin gidan daya kawota yau gashi har sun ?auki kusan sati Uku dashi a gidan amma abinda ya bala'in bawa Safiyyah mamaki a wannan zaman nasu bata ta?a ganin ya kawo karuwa gidan ba ita kanta bai ta?a nemanta ba ?akinsa daban nata daban haka suke rayuwa kullum burinta barin gidan saidai ta rasa ta yanda zatayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login