Showing 27001 words to 30000 words out of 52988 words

Chapter 10 - HAYAR MACE! BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN.txt

koyaushe tana zama ya kafeta da ?ananun idanunsa ya jima yana nazarin ta can yace “Ba hannunki ne yayi girkin nan ba meye yasa kinsan bazaki jura ba kika sabar min da dandanon abincin dana da?e da missing nasa?"
A gajiye tace “Banajin da?ine" tana maganar tana toshe hancinta sai kuma ta tashi da gudu ta shiga ciki ta fara kelaya amai bayan ta gama ta ?ago ta gyara gurin fitowar da zatayi sukayi ido hu?u dashi ya nuna mata hanya yace “Muje asibiti" girgiza masa kai tayi ya ha?e rai yace “Ki wucce muje kafin na ?ata Miki" numfashi ta sauke tace “Bafa sai munje wani asibiti ba Hisham kawai wani abin alkhairi ne ya sameka ?aruwa zaka samu inada shigar cikinka ne wannan watan har ya mutu ga wani ya tsaya kwana goma banyi period ba....."
Cikin hautsinewar yanayi yace “Ke bakida hankali fa na fahimta cikin ubanme a wannan yanayin ina ?wayar da nake baki me kikeyi da ita?" Murmushin tayi tace “Meye kuma na damuwar cikinka ne fah dama ai kanason na haifa maka Bby....." Katseta yayi da cewa “Kut ke kinma isa inaso nake baki tablet kikesha Ni ban shiryawa hakanba karma mu batawa juna lokaci tunda kika sake ya shiga kawai a zubar" Tsalle tayi ta dire gefe tace “Zunubi biyu astagfirullah wlh bazan iyaba saina haifi abuna tunda na samoshi....." Sha?ota yayi jikinsa na rawa yace “kinsan kuwa me kike cewa kinsan wayeni da kikeson jefani a bala'i to in baki sani ba ki sani nine babba a gidanmu yanzu haka kakana da yake sarautar garinmu ya mutu Dad ?ina shine matsayin Sarki kuma nine magajinsa idan wannan maganar ta ?ullo ya zamuyi ace a cikin gidanmu an samu dan da aka haifa babu Aure kuma ta tsatsonsa Dad.....


[8/3, 8:28 PM] Am Oum Hairan: _*HM BNS*_






MG'S SKINCARE


_In akaji gangami labarin kidane,sun shahara sun tumbatsa sunkai sunwuce tunanin duk wani meson Adama dashi aharkar gyaranfata d walwalinta,_


_Yar uwa haske ko qyalqyale kikeso kiyi Abu yaci tura?_
_Kyan fuskarda ko yar uwarki mace kance dama dama kikeso?_
_Kokuma ke kuraje d tabbuna suka lahanta mki fuska har ake ganinki d wani idon n daban,_
_Nankarwace tayimiki zanen kura a kyakyawar fatarki?_
_Kokumade Mai kikashafa be amshekiba yasa duk kika koma ruwa biyu Nan fari Nan baqi?_


_To duk kuzo insha Allah kudai naku y qare gdan kukazo,_


_Munkawo shahararrun kayangyaran jiki_
_Sabulu,_
_Man shafawa,_
_Man fuska,_
_Scrub,_
_Cleanser,_
_Glow oil,_
_Duk dan qawarmaku d matsaltsalunku,_


_Da 11k kachal zatasa kihaske kizama kalar madara qirar models,_


_Set 11k_
_Sabulu 3k_
_Student package:7k_
_Munakuma bayarwa in pieces duk afarashin mesauki.kayanmu bbu fariya ko tutiya angwada andawo,ankumayi farinciki d hkan,Kuna iya samummu d wadannan numbobin,_
_WhatsApp,_
_08062991549 or_ _07046881166 or_ _07067210195_
_Call only_
_08064532391_
_Instagram:_ _glow_with_mgs_
_Facebook:mg's skincare_
_Idanba wadannan_ _numbobinba to gaskiya b mg's bane, available in Kaduna and Kano only, thanks for always_ _trusting us,our returning customers we really do appreciate wadanda sukeda burin Siya_ _munamaku fatan alkhairi ubangiji ybaku yenda zakuyi,Allah Kuma yqaro mna dukiya me amfani ta hanyar halalinmu._




**********




Wani kallo Safiyyah tayi masa na ka cika ?an rainin hankali ta nufi hanyar barin dakin ya ri?o hannunta cikin hassala da fusatar zuciya yace “banason musu da gardama kinsan cewa ni ba sakarai bane da zan bari ki batamin diary of life nawa dole kiyi abinda nakeso ko kuma ranki ya ?aci"
“Ta?e baki tayi ta fusge hannunta tace “Ansha kundi su kundin rayuwa manya kai kam duk takamarka ta iskanci iyakarta kenan dama? Allah sarki ba ?aramin tausayi kabani ba da naga kana tada jijiyoyin wuya akan ka samowa Inna ?an dakan kuka, aini wannan bai isheni abin kunyar da zanji kunyar kowa yasan dashi ba tunda dai cikin mutanen da zanji tsoron babu mai mukullin kofar aljanna a hannunsa bare ta wuta, kai Ni kaga ma fah Hisham bacci nakeji bby nason hutawa"
Cije le?e yayi da gaske yarinyar tayi masa rainin da babu wata mace data ta?a kwatanta masa irinsa kai ba mace bama hatta namiji, baisan sanda ya sake dam?ota ba tayi saurin ri?e hannunsa tace “Wayyoh bini a hankali kasan me ciki bata bukatar yawan jijjiga" sakinta yayi yaci gaba da bala'insa da rantse rantsensa itadai tama haye gado ta kwanta.








Ficewa yayi ya ?auki key na motarsa ya nufi asibitin dake cikin barikin kai tsaye gurin saida magani ya nufa ya dubi wanda ke kula da gurin yace “maganin cire ciki nakeso" da sauri ya dubeshi zaiyi magana ya ?aga masa hannu yace “Kawai kayi abinda nace" dole tasa ya juya ya dauko masa wata ?waya ya rubuta masa yanda za'ayi amfani da ita ya juya ya nufi gidan baibi ta kanta ba sai cikin dare yaji bazai iya jurewa takai gobe da cikin ba ya mi?e ya ?auki robar Faro da magungunan ya nufi dakin nata ga mamakinsa ya ishe ta kan sallaya da ?ur'ani a hannunta tana karantawa muryarta na rawa alamun kuka takeyi.
Sanyi yaji a ransa yana ganin cewa zata bashi hadin kai tunda alama ta nuna itama cikin takewa kuka, rufe ?ur'anin tayi ta juyo ta zuba idanunta da sukayi ja akansa shima ita yake kallo sun ?auki lokaci a haka sannan yaja numfashi ya sauko ya zauna kusa da ita ya ?alle maganin da ruwan ya mi?a mata.
Kamar abin arzi?i tasa hannu ta kar?a ta zubawa maganin Idanu can ta ?ago ta kama hannunsa ta mayar masa ciki ta mi?e ta haye gadon taja bargo don bacci takeji sosai, tashi yayi ya zauna gefen gadon yace “meyesa kikeson sai ranmu ya ?aci dukanmu kafin samawa kanmu mafita naje na kar?o Miki maganin nan ne saboda ance baya wahalarwa wajen cire ciki....."








Cikin Muryar zazza?i tace “Wai cikin wa za'a cire ne akanme za'a ciresa kuma laifin me yayi da za'a ciresa meyesa ansan ba'a bu?atarsa akayishi?...." “Kinsan bana bu?ata ?in yanzun ?ilan kinada manufa ne shiyasa kika bari kika yi shi nayi bakin ?o?arina na hana samuwarsa domin har magungunan hana daukar ciki na daukeki mukaje asibiti aka baki kuma kika amince da zakisha to ya akayi cikin ya shiga?"
Tashi zaune tayi tace “Oho Nima na sani ashe kuwa dole ko kanason ko bakaso ka barwa wanda ya samar dashi ikonsa nikam wlh bazan cireshi ba saidai in mutuwa ce mu mutu tare" juyin duniya ta?i kar?ar maganin takaici yasashi watsarwa ya kwanta ya janyota jikinsa zuciyarsa na bugawa hakanan kuma yaji bayason takura mata amma fah ko da dabara ko da tsiya yaci alwashin cire cikin nan a jikinta don bazata bata masa tarihin rayuwa ba baayi ba bakuma za'ayi akansa ba.
Ranar duk jarabarsa kasa hassala komai yayi itakuwa zazza?i da yawu sun hanata sakat ranar dukkansu babu wanda yayi baccin kirki washegari ya fice aiki tayini a kwance bata iya cin komai sai yamma sannan ta tashi tayi wanka ta leka ta samu wani yaron gidan ta bashi ku?i ya siyo mata farar ?asa ta zauna ta rin?a garzar abarta kamar ta samu abinci can yamma ya dawo gefin magrib shida wani mutum mamaki yayi mugun cikata ganin tsohon abokin harkar ta Khamil ta kawar dakai suka gaisa kamar basusan juna ba Hisham yace “Nayi maka bayanin komai dai tun a hanya ayi abinda ya dace" mi?ewa Khamil yayi cikin za?uwa tas ya ganeta da ganinta yaji wani tsohon shau?i ya taso masa ya dubi Hisham daya nufi ?aki ya dubi Safiyyah da tayi murmushi ganin Hisham ya tafi tace.








“Kasanni nasanka kada ka za?e" turus yaja ya tsaya ta mike tsaye ta juya a gabansa cikin shigar ?ananan kaya tace “Inajin dai banyi maka kama da wacce za'ayi dole ba saboda haka kayi abinda zai yiwu ciki ne bazan zubar ba" kallonta yayi yace “Aa Sofsy kada kijamin matsala takanas yalla?ai yasa aka ?aukoni saboda aikina kenan" ta?e baki tayi tace “Kai ?wararre ne a aikinka na zubar da ciki Ni kuma ?ar gado ce inason haihuwar ?an gado Khamil bazan zubar da cikin nan ba ka bani magunguna kawai kace kayi inba haka ba Wlh zan ?ulla maka sharrin da bazaka fita a barrack ?innan ?alau ba"
Dagewa yayi dole sai yayi mata Allura aikuwa ta fasa ?ara tare da dafe kirji tana cewa “Wayyoh nashiga ukuna kwarto har gida......" Da gudu Hisham ya fito da towel ?aure a ?ugunsa ta nufesa ta ma?al?aleshi da tashin hankali yace “Me...menene" cikin kuka me nuna asalin tashin hankali tace “No....nono ya ta?a min...." What?" Hisham ya fa?a tare da tureta yayi kan Khamil yana huci kamar wanda akacewa gyatumarsa ta mutu Khamil yaja da baya yana cewa “Yalla?ai kayimin rai wlh ?arya tak....."






Naushinsa yayi a baki tare da fincikarsa ya watsa shi waje kafin ya tashi ya kira yaransa sukayi masa rufdugu, itakam Safiyyah harda tsallenta tana ganin alamun tahowar Hisham ta koma taci gaba da jikanta tana ci gaba da rera kukanta ita a dole anyi mata laifi ya galla mata harara yace “ai kema so kikeyi shiyasa kika bari ya ta?a ?an iska na fasa zubar da cikin kuma Allah ya isa abinda ya ta?a"
Yana tafiya tayi masa gwalo tare da shigewa ?akinta ta ?auki wayarta ta bu?e data ta hau FB tunda batada Number kowa bare tace zatayi WhatsApp.
Tun daga ranar bai kuma dauko mata wani likita gidan ba saidai ya siyo ?wayoyinsa yace zai takurata tasha ko ya bata batasha saidai ta makalesu a kasan harshenta taje ta zubasu a toilet.
Wata rana ta tashi da ciwon mara ya ?auketa ya kaita asibiti anan dabara ta fado masa ya samu likitan yayi masa bayanin komai Hisham bai iya ?arya ba itakuwa Sofsy indai zata fidda kanta to ta kware, lokacin da likitan yazo kanta ne ya zubanta Idanu ganin kallon da yake mata yasata fahimtar akwai wata a ?asa aikuwa ta tashi zaune ta koma kalar tausayi ta dafa cikin da hannunta tace “Bani da kowa a duniya bayan kai Allah karka bawa bayinka da azzalumin mijina damar zubar da wannan cikin"








Da sauri Dr Obi ya sake kafeta da ido yace “Ya akayi kikasan cewa farkanki yace a zubar da ciki?" Da harshen turanci yake mata tambayar, ganin tarkonta ya ?anu yasata sake narkar da fuska tace “Kaima yace maka shi farka nane kenan? Ba gsky bane mijina ne shi din ya kasance azzalumi da baya tsoron Allah wajen hallakar da rayuka wannan cikin shine cikina na uku dashi to yana cikin ?ungiyar asiri sune suka bashi shara?in indai ciki yakai wata uku za'a zubar dashi kuma idan aka zubar dashi ba iya cikin ne ka?ai yake salwanta ba harda likitan da yayi aikin zubarwar shima zu?e jininsa sukeyi suyi tsafinsu, Dr ina baka shawara kada son ku?i yasa kayi abinda zaka rasa rayuwarka a rabaka da matarka a mayar da yayanka marayu, shi bashi da asara domin ya ?arar da kowa nasa akan duniya ya bada mahaifiyarsa yabada mahaifinsa yanada ?aninsa da ?anwarsa Nima yanzu Ni ka?ai na rage Ni kuma a gidan marayu ya auroni banida kowa a duniya saishi sai cikin nan, amma fah shawara ce idan kaji idan kuma baka yarda ba gaka gani ka cire cikin saidai kafin ka cire ka rubutawa iyalanka wasiyyar bankwana domin tabbas kwananka ya ?are.........








_Littafi na na ku?ine sis kiyiwa Allah karki karanta in baki biya ba, 300 PC 700 view acct details 3184512451 first bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank._
_Ko kati MTN ta WhatsApp number na 09013718241_
_?an Niger zaku tura kati Airtel na 500f ta waccan number dake sama_








_Wannan Paging dana jiya zaku gansu suna yawo an riga an siyesu ne za'ayi advert a jikinsu shiyasa amma iya wanda na rubuta HM BNS shi ka?ai ne Free zaku iya fitar dasu kuma Please banda wadanda bansa BNS a jiki ba._
[8/8, 9:35 PM] Am Oum Hairan: *_HM BNS_*






_*Ina Al'ummar qasata Nigeria da maqwabta!, ku tuttud'o ku garzayo maza ga Dama ta samu*_
*Ina macen da take son zama tafisu ta fi saurin mata?


*Ina matar da take nemar darajar sama cikin gida mijinta?
*Ina matar da take cewa ni dai nawa idanu sai yadda akai da mijina?
*Ina matar da take son had'uwa tsab ganiya, a dinga kiranta 'yar safai, 'yar caras, 'yar cacas 'yar shilla, mai qyalli mai sheqi mai qamshi da qamsasa zuciya?
*A kirata Hajiya, a kira mijinta mijin hajiya domin ya gane karatun da ta karanta har kuma ya biya?
*Ta ce wash!, ya ce me ya dameki?, me yake damunki raina fansa gareki?
*kai domin zama hamshaqiya, lafiyayya, wacce tai zarra cikin gidan miji, matso ki ji 'yar uwa....
_*Garzaya Aisha S bayero Islamic & herbal research center*_ domin wartsake matsalolinku.
*Domin gyaran mono
*Domin gyaran hips da qawatashi
*domin qarin ni'ima
*domin magance ciwon sanyi
*domin maganin cutar Basir
*domin magance matsaloli na rashin sha'awa da gamsuwa ga ma'aurata da sauransu duk sai ku garzaya ga center dake sama, ko ku tuntub'emu ta wannan nambar
08121491609
Da ita kanta mai cibiyar za ku tattauna, muna maraba da masu sayen d'aid'ai ko sari, kar ku manta, sayen nagari, mai da kud'i gida.






**********






Tuni idanun Dr Obi sukayo waje tsoro ya cikansa zuciya ya ajiye tasar aikin daya shigo da ita ya juya da sauri yana cewa “Ok Madam ina zuwa" tana ganin ya fita tayi murmushin takaici tace “mu zuba mu gani Hisham" komawa tayi ta kwanta tsayin lokaci Sannan Hisham ya shigo ?akin ganinta kwance yasashi nufar gadon da ?an saurinsa zuciyarshi da haske yace “Angama ko sannu ai dake ya fara ?wari wata uku dole kisha wahala" itadai batace masa komai ba ya ?aga rigarta ya shafa cikinta yace “Shi Dr Obi kiran gaggawa ya sameshi zuwa wani asibitinsu amma abokiyar aikinsa ta bada takardar magunguna bari naje na siyo"
Sake narkewa tayi kamar mara lafiyar gaske ya fice be jima ba ya dawo da tarkacen magungunansa ya ?agota tare da bu?e abincin daya siyo mata ya rin?a bata tanaci a yatsine bataci wani na kirki ba ta kawar dakai ya aje cokalin ya ballo tarkacen magungunan ?arin jini da multivitamin ya mi?a mata ganin duk magungunan ba masu cutarwa bane yasata kar?a tasha yaja ajiyar zuciya yanaji a ransa wannan karon ha?ansa ya cimma ruwa.
Daga nan ya ?auketa suka koma gida har wata ?arin kulawa ta musamman ta samu daga gareshi itako tanayi masa kallon sauna sakarai sai wani nuna mata kulawa yakeyi itako narkewa take ?arayi a dole anyi mata abortion wawan har cikin ransa ya yarda gani yake komai ya wuce yanzu sai tunanin sabuwar rayuwa.








Haka rayuwar taci gaba da tafiya cike da rainin hankali Hisham bai fara sanya kokwanto da zargi a ransa ba Saida ciki yayi watanni bakwai cikin budurwa shi ba nunawa yakeyi akan kari ba bayan haka kuma mugun tsantsaini da tsaro tasawa cikin na tashin hankali indai yana gida mugun takura kanta takeyi sai tayi abu na marasa ciki, duk da wahalar da takesha bata wani damuwa indai burinta zai cika.
Dalilin da yasa kuwa ya fara sanya kokwanto cikin lamarinta yawan kwanciya rashin lafiya ga nauyin jiki komai yanzu kamar dole takeyinsa bayan haka a yan kwanakin nan duk da gujewa kwanansu daki ?aya da takeyi hakan bai hana tsautsayi kai hannunsa cikinta ba kawai ya rin?a jin motsi abin har firgitashi yayi cikin dare ya tasheta yake tambayarta meye yake motsi a cikinta tayi mi?a gami da salati tace “Haba motsi babu wani motsi kawai dai kila kayan ciki ne suka samu sakewa suke zazzagawa" wannan rainin hankali nata ya bashi damar komawa ya kwanta cike da tunani to ai shi ya dafa nasa cikin baiji haka ba to ko mata ne cikinsu yake haka?








Sake dafawa yayi yaji ya cure a ?asan mararta yayi tauri aikuwa ya zabura ya mi?e koda baisan ciki ba tunda ba'a ta?a yi masa ba tabbas ya karanta wannan sign ne na ciki shima kuma wanda ya kusa zuwa duniya, aikuwa ya dala mata duka ta tashi zumbur ya sha?eta yace “Ni zaki rainawa hankali don ubanki wannan ba motsin kayan ciki bane motsin ?ane wato da nakaiki a zubar baki bari an zubar ba shine kika munafurceni to wlh baki isa ba tunda kin?i bari a cireshi tun yana ?arami yanzu ta ?arfin kutmar durun uwa za'a cireshi"
Tureshi tayi tace “Kaga dakata Mal karka nakasani ina kai da kanka ka kaini asibiti aka cire cikin sannan yanzu kazo kana tuhumata akan wani ciki saidai in wani ka kumayi amma badai wancan ba" tsayawa yayi ya zuba mata idanu yana huci, figar hannunta yayi ya fice da ita daga ?akin daga ita sai rigar bacci suka rin?a keta barrack din har zuwa asibitin suna zuwa ya kira babban likitan asibitin ya nuna masa ita yace “Ban yarda da wannan munafukar yarinyar ba ka bincika min ita sosai ina zarginta"
Kamar yanda ya umarta haka Dr Fa'eez ya shiga aikinsa tashin farko hoto yayi mata saiga hoton Yaro ?ato dashi kwance a cikinta ganin wannan hoto ya ?aga hankalin Hisham yayi kanta da sauri zai sha?eta ta dire a gadon ta ?an?ame likitan tana cewa.








“Na shiga uku karya kasheni kayimin rai wlh...." Naushi yakai mata a fuskarta data sanya jini tsartuwa ya kuwa zare belt ya rin?a jibgarta kamar jakarsa da?yar Dr Fa'eez ya ?waceta ya dubi Dr Fa'eez hankali a tashe yace “Dr kar cikin nan ya kwana a jikinta duk inda za'ayi a cireshi" da sauri Dr Fa'eez ya dubeshi yace “Wata bakwai da kwana biyu Yalla?ai akwai risk cikin biyu ne fah ko a mutu ko ayi rai kuma Bbyn lafiyayye ne zai yi wahalar fita......"
Shut-off Dr ba tsari nace kayimin ba don wannan matsiyaciyar yarinyar ta mutu banida wata asara indai asirina zai rufu dole kasan yanda za'ayi a cire cikin nan" hawaye ne ya biyo kwarmin idanunta ta dur?ushe gabanshi cikin tsoro tace “na ro?eka kada ka salwantarmin da rayuwa akan wani ?uduri naka mara tushe ka barni na haifeshi in yaso sai kakai gidan marayu...." Bal yayi da ita data janyo mata ?allewar jini babu shiri Dr Fa'eez ya fara kiran abokan aikinsa tare da yin kanta a guje, tana dur?ushe cikin azabar ciwo Dr Fa'eez ya dubi Dr Salima yace “a kaita asibitin Waje saboda nan dokar gwamnati ce ba'a abortion"
Da karfin gwiwarsa ya dauko mota Dr Salima tayi masa jagora har wani babban asibiti lkcn Safiyyah ta fice a hayyaci, suna zuwa sukayi bayanin abinda yake tafe dasu asibitin dama sunyi suna a wannan harka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login