Showing 30001 words to 33000 words out of 52988 words
Chapter 11 - HAYAR MACE! BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN.txt
gasu arna babu imani, aikuwa suka shiga da ita dakin da suke aikin suka fara gwaje-gwajensu babban likitan ya ?ago ya dubi Dr Salima yace “akwai masala Dr" gaba?aya jikin Salima ya mutu ta dubeshi daidai lokacin da Safiyyah ta bu?e baki a wahale cikin rashin hayyaci tana magana can ?asa.
Dr Salima ce ta matsa taji yanda take furta “Don Allah Hisham kar...ka kashemin ?a karka kasheni saboda rashin gat...." Wani tausayi ne ya tsuma zuciyar Dr Salima gami da imani ta kalli likitan tace “ka sake dubawa ka makala mata jinin jinin jikinta ?ara ?asa yakeyi Dr kayi abinda ya dace mana" tana mgnr tana cire mayafinta Dr Ude ya fara matsa cikin Safiyyah ta fasa wata ?ara abinda yaja Salima tayi saurin ri?e hannunsa tace “Cikin nan bazai marka?u ba idan aka matsa wlh za'a kashe yarinyar nan Ni inason ?an ayi mata Inducing ta haifeshi zan ?auka"
To shima Dr Ude a tsorace yake saboda dazun nan garin cire ri?a??en ciki suka kashe wata mata tananan ko gawarta ba'a ?auke daga asibitin ba wanda ya kawota ya gudu, aikuwa nan take ya rin?a zarba?a mata allurai da magunguna da ruwan nakuda nandanan abubuwa suka kankama wuya iya wuya Safiyyah ke ?orarwa shikuwa Hisham da Dr Ude ya fito ya tareshi a tsorace Dr Ude yace masa “Aikin yana bada wahala akwai yiwuwar rasa rai a cikinsa" babu alamun damuwa Hisham ya yarfa hannu yace “Zaidai fitan ko?" Dr Salima ce ta fito tace “Yama fita an ni?eshi an zuba a dusvin saidai yarinyar tana cikin wani yanayi na rai ko mutuwa.
Cikin tsoro Hisham yace “mutuwa kuma akan me zata mutu?" Can wani likitan ya fito da sauri yana cewa Help me please ku kawo agaji tana jijjiga" da gudu duka har Hisham suka ?iba sukayi ciki suna zuwa suka ishe ta komai na jikinta ya daina aiki jinin ma da aka jorner mata ya daina tafiya ya isa kanta a guje yana kiran sunanta amma ina tafiya ta mi?a Dr Salima ta sha?eshi cikin kuka tace.
“Kayi sanadin mutuwarta saboda son zuciyarka ka cutar da ita ka cutar da iyayenta kaine ka fara lalata Safiyyah inada record na faruwar hakan a hannuna kaine kayi mata ciki batare da aure ba kuma ka yarda ta mutu indai za'a cire cikin bayan likitoci sun tabbatar maka bazai fita ba saidai ayi biyu babu, Hisham Nasir Hudud karon farko da zaka fara nadamar zunubanka a rayuwarka wlh sai kayi nadama, ka fice daga asibitin nan za'a nemi muminai masu tsoron Allah suyi mata sutura wlh idan ka?i saina tonawa duniya asirinka......."
Tunda ta fara maganar ya kafeta da jajayen idanunsa jikinsa yana wata irin rawa wata muguwar nadama ta fargar jaji tana saukar masa kalamanta na karshe gareshi na dawo masa.
_“Karka salwantarmin da rayuwa akan wani ?uduri naka mara tushe ka barni Hisham na haifeshi in yaso sai kakai gidan marayu......"_ Durkushewa yayi a gurin ya ?ora hannu aka ya rushe da kuka karon farko a rayuwarsa da yayi nadamar aikata wani abu da yake ganin zai zame masa sila ta hanashi walwala a duniyarsa matsawa yayi jikin gawar ya rungumeta da karfi yana jijjigata yana cewa “Innanillahi wa inna ilaihirraji'un Allahumma ajirni fih musibati Fiyyah Safiyyah don Allah ki taimakeni karki mutu nashiga uku Ni Hisham Safiyyah kiyiwa rayuwata adalci ki tashi wlh aurenki zanyi na sama Miki ingantacciyar rayuwar da kika rasa.... Wayyoh Safiyyah ki tashi Banta?a zato ba bansan wannan cikin zai zama fitar silar ?uncina ba Safiyyah ki tashi nine Hisham ?inki da kika ?i sallamawa kowa kanki saini nine mutumin da nafi kowa dacewa dana fahimceki na kar?i uzurinki amma na kasa....."
Janyeshi likitocin sukayi Ude na cewa “Sorry Sir dama mun fa?a maka hakan zata faru aikin gama ya gama Safiyyah saidai ha?uri......" Da sauri ya Matso gaban Ude ya dur?usa ya ri?e hannunsa yace “Kanaso ka tabbatarmin ta mutu Shikenan bazan kuma ganinta ba? A'a ban yarda ba kuyi wani abu wlh ko nawa ne zan baku karta tafi ta barni bansan abinda nakeji akanta so bane sai yanzu wlh na sauko na zubar da komai aurenta zanyi"
Babu wanda ya kulashi saima farin yadi da Dr Salima ta rufa mata cikin kokwanton mutuwar yarinyar tasa aka ?orata a makararsu ta asibiti aka shigar da ita wani ?aki ya taso zai bisu Dr Salima ta dakatar dashi tace “Iya nan ne huruminka Kanada inda zaka kaita ayi mata sutura ne ko zaka bamu alhakin yi mata?" Cikin kuka harda majina na fitar hayyaci yace “Kuyi mata amma ku barni na ganta" girgiza masa kai Dr Salima tayi ta shige ?akin ta rufo ta barshi da dukan ?ofar.
_Manerge Sister's munsha aiki mun gaji har naman suna na rago muku???_
_Littafi na na ku?ine sis kiyiwa Allah karki karanta in baki biya ba, 300 PC 700 view acct details 3184512451 first bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank._
_Ko kati MTN ta WhatsApp number na 09013718241_
_?an Niger zaku tura kati Airtel na 500f ta waccan number dake sama_
[8/8, 9:35 PM] Am Oum Hairan: *_HM BNS_*
_*Ina Al'ummar qasata Nigeria da maqwabta!, ku tuttud'o ku garzayo maza ga Dama ta samu*_
*Ina macen da take son zama tafisu ta fi saurin mata?
*Ina matar da take nemar darajar sama cikin gida mijinta?
*Ina matar da take cewa ni dai nawa idanu sai yadda akai da mijina?
*Ina matar da take son had'uwa tsab ganiya, a dinga kiranta 'yar safai, 'yar caras, 'yar cacas 'yar shilla, mai qyalli mai sheqi mai qamshi da qamsasa zuciya?
*A kirata Hajiya, a kira mijinta mijin hajiya domin ya gane karatun da ta karanta har kuma ya biya?
*Ta ce wash!, ya ce me ya dameki?, me yake damunki raina fansa gareki?
*kai domin zama hamshaqiya, lafiyayya, wacce tai zarra cikin gidan miji, matso ki ji 'yar uwa....
_*Garzaya Aisha S bayero Islamic & herbal research center*_ domin wartsake matsalolinku.
*Domin gyaran mono
*Domin gyaran hips da qawatashi
*domin qarin ni'ima
*domin magance ciwon sanyi
*domin maganin cutar Basir
*domin magance matsaloli na rashin sha'awa da gamsuwa ga ma'aurata da sauransu duk sai ku garzaya ga center dake sama, ko ku tuntub'emu ta wannan nambar
08121491609
Da ita kanta mai cibiyar za ku tattauna, muna maraba da masu sayen d'aid'ai ko sari, kar ku manta, sayen nagari, mai da kud'i gida.
*************
Dur?ushewa yayi a jikin ?ofar yana zubar da hawayen nadamar abubuwa da yawa da suka faru tsakaninsa da Safiyyah tsayin zamansu tayi h?r da ?abi'unsa da halayensa duk da cewa shi da kansa yasan dayawa cikin halayyarsa ba ababen so bane bazasu ta?a zama masu da?i ga abokin mu'amala ba, ya tursasa Safiyyah akan abubuwa da dama na rayuwa.
Baisan tsayin lokacin daya kwashe dur?ushe a gurin ba Saida yaji an bu?e ?ofar ya mi?e zumbur ganin an turo gawar na?e cikin likkafani kwance sam?al, wata ajiyar zuciya yaja me zafi da wahala yace “shi... Shikenan da gaske Safiyyah kin mutu ta sanadina nikam meye zancewa Allah ranar da zai tsaidani ya tsayar dake akan hakkin dole da nayi Miki muka rin?a sa?a masa meye zance masa ranar da zai tuhumeni dalilin za?ar zama sanadin ajalinki akan kunyar duniya me wuccewa? Kaico... Kaico Ni Hisham na cutar da kaina na zalumci kaina babu Safiyyah babu ?an cikin Safiyyah....."
Wani kallon banza Dr Salima ta watsa masa ta ?auki files ta mi?a masa tana gyara Glass na idanunta tace “Am Yalla?ai Hisham zaka sa mana hannu a wannan files ?in" tana maganar tana bu?e masa inda zaisa hannu batare da dubawa ko karanta komai ba hankalinsa na kan gawar Safiyyah da aka ?auka aka fice da ita zuwa ?aramin masallacin dake cikin asibitin ya sanya mata hannu aka duk wani guri data nuna masa tayi murmushi ta rufe files ?in ta juya ta koma wani daki dake gefe bayan ta bashi acct ?in asibitin da zai sanya ku?a?en da asibiti ta cajeshi.
Zubawa kwalbar saka jariran Idanu tayi yaro kyakkyawan me matu?ar kama da ubansa sai baccinsa yake cikin kwanciyar hankali tayi murmushi tana ?ara ?arewa yaron kallo ko shakka ko tantama daka gansa indai kasan Hisham kasan jininsa ne, duk wani abu daya dace shi tayima yaron sannan tabi ta wata ?ofa ta koma wani ?akin ta dubi Dr Ude tace “Ba ?aramin taimako Allah yayima wannan yarinyar ba daya kasance da waccan gawar a asibitin nan abinda ya bani mamaki yanda yanayin jiki da fa?in Safiyyah da wannan mamaciyar ya zama ?aya, Dr Ude inason abawa wannan yarinyar kulawa ta musamman nasan matsalar asibitin nan wlh tunda nayi fashinta ta dawo ?ar?ashin kulawata idan wani abu ya faru da ita Minista yasa a kawo sumamen bazata asibitin nan domin inada record me kyau akansa"
Cikin ?ari? na sanin wacece Dr Salima Dr Ude ya amsa mata tare da matsawa ya gyarawa Safiyyah iskar gas ta Oxygen da aka ma?ala mata gami da jinin dake shiga slow a jikinta yace “Aje a siyo alluran ayi mata muga abinda zai faru" bata bashi amsa ba ta fice daga ?akin ta nufi inda tayi parking motarta lkcn gari har ya waye sosai ta shiga tana kallon Hisham tsaye ya kifa kai jikin motarsa da alamun abun duniya ne yayi masa zafi tayi murmushi tace “Baka fara kuka ba Hisham" da haka taja motarta ta fice a asibitin kai tsaye ta nufi wani katafaren estate da gidanta yake a ciki masu gadi sunata ?aga mata hannu ta shige ciki tayi parking ta zare Glass ?inta da mayafin ta nufi ciki da sauri babu kowa a parlourn ta lalla?a ta haye sama ta shige ?akinta ta fa?a bayi tayi wanka ta ?auro alwala tayi sallah a gurguje sannan tasa kayanta ta sake ficewa a gidan lkcn pharmacy ?in da zata siyo maganin da alluran duk sun bu?e allura ?aya kacal Saida ta siyeta dubu tamanin da biyar ta wucce ta nufi asibitin ta shiga ?akin da Safiyyah take dakanta tayi mata alluran tare da gyara mata kwanciya har yanzu tana kwance kamar gawar saitin zuciyarta kawai zaka ta?a kasan tanada sauran rayuwa.
Guri ta samu ta zauna tana rubuce-rubucenta ta lkc zuwa lkc tana ?agowa tana kallon Safiyyah anan ta yini sai azahar ta koma gida lkcn yaranta Suhaim da Nu'aym sun dawo daga makaranta suna shirin tafiya ta islamiyya suka rugo suka rungumeta ta ?aga Nu'aym da yake ?arami tana musu dariya tace “yaran Mom bakwa ko nemana?" Langwa?ar dakai Suhaim yayi yace “Mom kinyi night kuma kinyi morning why?" Murmushi tayi tace “Sorry banda kuka ai na dawo wani aikine ya tsayar dani kuzo nayi muku albishir" zama sukayi dukkansu Nanny ?insu na fitowa daga kitchen Dr Salima tace “Waye yace yanason Bby?" Dukkansu suka ?aga hannu tayi dariya tace “to na samo muku Bby harda Aunty kunsan ya sunan yaron? Saurin girgiza kai sukayi, tayi murmushi tace “Am sunansa uhm yama?" Tsayawa tayi tana kallon sama tare da ?ora hannunta a kuncinta Suhaim yace “Ohh please Mom" dariya tayi tace “Sunansa Muhammad amma kunsan dame zakuke kiransa?" “aa" sukace suna tsalle tace “Amjad" tsalle sukayi suka rungumeta sunata murna can suka saketa ta nufi ciki tana cewa “Nanny a gyara ?akin nan na kusa da naki a fitar da duk wani abu mara amfani abinda za'a ?ara ayimin list akwai ba?i a gidannan"
Amsawa tayi da “to" ita kuma ta shige ta watsa ruwa tayi Sallah taci abinci ta kwanta sosai ta ke jin gajiya amma tausayin Safiyyah ta hanata samun lkcn kanta sai bayan ta kwanta ne ta samu damar bu?e wayoyinta tana bu?ewa wayar mijinta na shigowa tayi murmushi tare da cewa “Ambassador ina neman tuba nayi nukusani daga daren jiya zuwa wayewar garin yau" murmushi yayi mata yace “Gimbiyata kina kan aiki nasani amma ban saba ganin wannan yanayin ba bani labarin meye ya faru?" Sarai bata ?oye masa komai ba tun daga farkon abinda ta sani game da Safiyyah da Hisham har kawo zuwansu asibitin a daren jiya har kawo abortion ?in da yace ayi mata sukuma sukayi mata Inducing saboda sunga yafi sau?i akan cire cikin kawo yanzu halin da Safiyyah take ciki da kuma ?udurinta akan Hisham"
Shiru yayi na lkc can ya numfasa yace “Kinyi ?o?ari da bakuyi sakacin da rayuwar wannan yarinya da jaririnta ta salwanta ba amma kun kusa fa?awa risk da asirinku ya tonu an gano ba ita bace musanya gawar kukayi, duk dai ya wucce an tsallake yanzu dole a yau a barda yarinyar da jaririn daga asibitin aka nemi wani akaita zanyi duk me yuwuwa a fito dasu waje domin lafiyarsu tanada muhimmanci matu?a, amma ki dakata da ?aukar mataki akan Alh Hisham yayi wuri akwai lokaci tabbas Safiyyah tazo inda zata samu gata insha Allahu matu?ar tabada ha?in kai, yanzu kije Kisha ruwan sanyi kiyi bacci in kin huta ayi mata transfer asibitin da kikaga ya dace zan turo muku da ku?i duk abinda ake bu?ata kuma a gaya min"
Matu?a Dr Salima taji da?in yanda mijin nata ya fahimceta duk da cewa dama bata ji a ranta zata samu matsala dashi ba domin shi mutum ne da baya lamuntar rashin adalci ko ka?an tasan zai tsaya mata don ganin ta samawa Safiyyah ?anci saidai jinkiri da jiran lkc kawai.
Kamar yanda ya umarceta hakance ta faru a ranar aka canzawa Safiyyah da Muhammad asibiti kwanaki uku tsakani kuwa aka fita da ita Rasha abinka da masu abun wai shuka da bakin buhu, yaron sai girmansa yaketayi Masha Allah ita kuwa Saida sukayi sati biyu cikin dare ta farka lkcn Dr Salima tana zaune a kusa da ita taji can ?asan ma?oshinta tana salati ta mi?e ta nufeta da sauri tare da kamo hannunta tace “Saf... Safiyyah kin tashi sannu Alhmdllh Allah mun gode maka...."
Juyowa tayi ta kafeta da idanunta da suke wani lumshewa kamar ?ar maye tanason fahimtar wani abu saidai komai ya?i dawo mata sai can Hisham ya fara yi mata gizo da kalamansa ta ?aga hannunta a wahale ta shafa cikinta sai hawaye sharrrr ya zubo mata jin babu cikin a jikinta.
Zubawa Dr Salima Idanu tayi cikin murya me karkatsewa tace “Ba...bu...ya ciremin....yana ina...me...yasa...." Sai muryarta ta sar?e da kukan da yaci ?arfinta Dr Salima ta dafata tace “Ki daina kuka Safiyyah in duk duniya ta cika da azzalumai Allah baya fasa watsa nasa a doron ?asa kuma baya fasa zartar da hukuncinsa akan duk wanda yayi niyyar zartarwa, ?anki yananan cikin kulawa yarda da amincin Ubangijin daya hukunta samuwarsa a wannan yanayi"
Wani murmushi tayi tana kallon Dr Salima tana yun?urin mi?ewa ta taimaka mata ta tashi zaune ta jinginata jikin bango ta fice ta ?auko Amjad yaron fari tas dashi yana baccinsa cikin kwanciyar hankali sai faman tsotsar hannu yakeyi ta nufi ?akin dashi tana shiga Safiyyah ta mi?e tayi saurin isa gareta ta zaunar da ita ta ?ora mata shi a cinyarta ta sanya hannunta ta tallafo kan yaron ta zuba masa idanu komansa na ubansa ne bambamcinsa dashi kawai hasken fata ?agowa tayi Idanunta na ci gaba da tsiyaya tace “Hisham yasan da wannan yaron?" Zama Dr Salima tayi tana gyarawa yaron kwalar rigarsa tace “Karki damu da wannan yanzu samun ?orewar lafiyarki shine kawai abu mafi dacewa"
Tana mgnr tana mi?ewa ta kar?i yaron tace “shi ya samu lafiya sosai yanzu matsalarsa kawai nonon uwa da yake bu?ata kema kuma inasa ran kinji sau?i abu na gaba shine komawar mu Nigeria"
Da mamaki ta rin?a bin ?akin da kallo tace “Yanzu ina inane?" Murmushi tayi tace “Kina Rasha" da wannan ta fice ta barta da sa?ar zuci bata jima ba ta dawo ta kwantar da Amjad ta nufi bathroom ta ha?a mata ruwan wanka dakanta ta rin?a nuna mata yanda zata kula da kanta kusan ma ita tayi mata wankan ta bata brush tayi suka fito ta dauko mata doguwar riga tasa mata ta kira likitanta yazo ya dubata ya bata magunguna tare da bada umarnin a bata abinci.
Fita yayi Dr Salima ta hada mata tea ta rin?a bata tasha sosai sannan ta mi?a mata yaron tare da ?alle mata ma?allin rigar ta ciro nonon ta sanya masa caraf kuwa ya cafke ta kuwa saki ?ara saboda zugin zafin da taji Saida Dr Salima ta rirri?eta sannan tabar yaron ya fara zu?o nonon aikuwa babu ?ata lokaci ruwan nonon ya kawo a hankali zafin ya rin?a raguwa Dr tayi murmushi tace “raguwa kawai feeding kikewa ihun nan to da twins ne fah" ?asa tayi da kanta cike da kunya tace “Kuma yanzu sai yaushe Hisham zai kar?i ?ansa?"
_Littafi na na ku?ine sis kiyiwa Allah karki karanta in baki biya ba, 300 PC 700 view acct details 3184512451 first bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank._
_Ko kati MTN ta WhatsApp number na 09013718241_
_?an Niger zaku tura kati Airtel na 500f ta waccan number dake sama_
[8/8, 9:35 PM] Am Oum Hairan: *_HM_*
Zuba mata idanu Dr Salima tayi can tace “Bakyaso ne?" Saurin girgiza kai tayi tace “Ba haka bane ke?in wacece?" Murmushi tayi tace “Karki damu da abubuwa marasa muhimmanci ki damu da lafiyarki data ?anki wannan yaron shine makaminki na fito na fito da Hisham tabbas Hisham yakai azzalumi lamba ?aya mutumin da zai za?i mutuwar mutum akan Future na rayuwarsa tabbas yakai abin zargi da tuhuma"
Safiyyah bata ce komai ba duk da tanada abin cewa ?in rashin sanin ita kanta Dr Salima wacece yasa ta adana kalamanta sukaci gaba da rayuwa tsayin kwanaki goma sannan suka dauko hanyar 9ja a lokacin Safiyyah ta warke sosai har wani kyau ta ?ara na musamman da haske ga yaronta da yaketa girma abinsa kamar ba wata bakwai yazo duniya ba.
Duk da cewa har yanzu batajin nadamar tsayawarta wajen ganin ta haifi cikinta amma ta rasa meye yasa duk sanda ta kalli yaron sai taji tausayin kanta gami da hawayen data kasa gane na meye ne, ta sani batayi nadamar haihuwarsa ba domin tanada manufa duk da tasan itama abar tuhuma ce da zargi a gurinsa idan ya girma.
Da wa?annan tunanukan jirginsu ya sauka a Lagos mota tazo ta ?aukesu zuwa gidan Ambassador Halil Adam suka sauka a babban parlourn gidan da aka kashewa manyan ku?a?e masu hidima gasunan birjik nan Safiyyah ta raina kanta da arzi?in Hisham da